AKAN AYSHA GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇😍😍😍🤸🏻‍♂ *✍Bby Hanan😍* 002 Naji dadin yadda kuka nuna kunaso naci gaba😍😍😍🤸🏻‍♂ Iyee kajimin yarinyar Wofi wato akan Aysha surkuwa tak... Tayi saurin durowa daga kan gado tana fadin dakata inna karki bata mata suna mana idan baxaki Iya fada ba Dan Allah kiyi hakuri basae kin fada ba nagode kawae. Inna ta saki baki tana kallon ikon Allah tarasa abinda xatace sae Ido kawae ta bita dashi. Au inna kina mamaki ne to kidaena mamaki Dan gwara kice Audu kae tsaye akan ki bata sunan nan Mae daraja da kima a idon jama'a. Yanxu inna da dadi idan nace miki inno ay baxakiji dadi ba sae ta fashe da kuka Wanda har yasa malam mahaepinta yayi saurin farkawa ya taho yana fadin lafiya yar baba kike kuka haka da talatainin Daren nan. Baba ta bata mata suna ta hanata fura kuma ta kara fashewa da matsanancin kuka. Kiyi shiru ki fadamim meya faru nan inna ta kwashe komae ta fada masa ya fara rarrashinta yana cewa tayi hakuri ki kwantar da hankalinki ki koma kiyi barcinki xata sake zuwa miki kinji To baba naji dadi jata Ku tapi sae da sape sukayi sallama suka fice ta koma taci gaba da barcinta can cikin barci taji Abu a kusa da ita ta riketa gamgam tana aradu baxaki tafi ba sae kinsha fura yau aykuwa Abu da yaji matsa ya gasa mata cixo tuni ta sau fitsarin da taqi taje tayi kar garkuwa ta tafi tana bude Ido taga kyanwa ce Ashe aykuwa tuni ta .... . 🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂ [4/20, 8:15 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN AYSHA GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *✍Baby Hanan😍🤸🏻‍♀🤾‍♀* *Ya Allah dn girman xatinka Dan drajar piyayyen halitta annabin farko da Karshe Allah ka biyamana buqatummu na alkhaeri Allah kabarmu da masoyanmu aduk inda suke ka dawwamar da parin ciki a rayuwansu kabiya musu bukatunsu na alkhaeri ka karesu daga sharrin makiyansu🙏🏻* *"I*nna! Inna! Innaaa..! ki kawomata ruwa da fura karta tafi Innaaa..!" Inna dake kwance a dakinta tayi saurin dirowa daga kan gado tana salati ta pito daga dakinta ta nupi dakin da ake kwala mata kira tayi saurin bude kofar ta shiga ta haska pitili tana tashin yarinyar dake ta dariya tana sharar barcinta.. Inna tayi saurin dagota tana padin yar nan lafiya kike faman kwalamim kir..... Bata gama magana ba yarinyar dake barci ta rikota tana fadin Dan Allah Adda karki tafi yanxu kibari kici abinci ma. Inna ta dagota tana jijjigata ke lafiyanki kalau kuwa sai sannan ta farka taja wata tsuka tana cewa gashinan kinjanyo ta tafi ay wllh kinyiwa kanki Inna tayi saurin dakatar da ita tna cewa ita wa? *Aysha Aliyu Garkuwa* mana wllh tunda kika saka ta tapi abakacin tallar yau Dan babu inda zanje wuni xanyi ina barci ko xatadawo ....... Coming soon🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🏃🏻‍♀ [4/20, 8:15 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN AYSHA GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Baby Hanan😍 004 A firgice Abu ta farka, Haba Asabe wannan wane irin kirane ina barci kintasheni ay saeki tsoratar dani nayi tunanin ko ba lafiya ba. Kiyi hakuri uwar dakina wallahi tsofinnan suka dameni jiya nayi mafarkin *Anty Aysha GArkuwa kawae ta zo ta tasheni bayan na kara koma magena itama ta tasheni haushi kamar ya kasheni. Abu ta fara dariya tana cewa kai wallahi Asabe kinada wauta shine kika fito da safen nan? Ai wallahi nacewa inna abakacin tallan yau ita kuma magen na kama shegiya na daureta. Abu ta zaro ido haba asabe meyasa zaki daureta idan ta mutu fa. Nidai yanzu ba wannan ne ya kawoni ba tashi muci gaba daga inda muka tsaya, kinga inaso idan nagama koya nima na sai waya na fara magana da Antynah shikenan kema kin huta. Abu tace to fa yanzu waye zai sai miki waya ? Adamu mana kinsan da yace yana sona naki yadda yanzu kuma tunda naga yana birni yayi kudi sai naje gidansu nace abani lambar shi zan kawo ki kiramin shi idan yayi magana sai nace ina son shi amma zai kawomin waya kuma zai nemomin Adda a birni ko hakan baiyi ba. To fa amma kinsan hakan zubda mutunci ne kicewa namiji kina sonshi saboda yayi miki wani abu . Agurinki yan birni ne zubda mutunci amma ni a gurina ba komai bane to kuma bama wannan ba shi da yake dan gaye kuma iyayensa masu kudi ya zo yace yana sona bakice ya zubda mutunci ba saini dan nace ina sonshi shine zai zama zubda mutunci to koma dai zubda mutuncin ne idan dai akan Adda ne wallahi sai dai duk garin nan ace na zubda kowa ma yazo ya bi takai ya take. To yanzu dai ba wannan ba muyi abinda ya kawoni dan yau sai kingama bani labarin nan daga nan har dare ina gidannan. Kiyi hakuri kinga yanzu na tashi ko wanka banyi ba bare karyawa kije kiyiwa inna aikinta kiyi mata talla kuma idan kinason naci gaba da baki labarin idan anjima saiki dawo kinji ko. Nidai kaw...... Ok bazakiyi abinda nace ba kenan ko to bazanci gaba ba ko kindawo.. Nan ta xube a kasa tana bata hakuri harda kuka dan grman Allah kiyi hakuri wallahi zanje kuma zansaida duka. To shikenan tashi maza sai anjima, Da gudu ta ficce bata tsaya akoiinaba sai gida tundaga kofar gida take kwalawa inna kira tana cewa inna ki hada komae kafin nazo. Dama inna ta riga ta hada komai tana shigowa tayi gurin da tasan ake ajiyewa. Inna tace bakiyi wanka ba zaki tafi yau, eh tabawa inna amsa da cewa nadaina wanka da kwalliya har sai adamu yadawo. Anya kuwa yarinyar nan bakiyi gamo ba kuwa duk kin birkice lokaci daya yau kuma wa kika samu adamu. Kinga wannan bai shafeki ba kedai kimin addua kawai. Ohni yasu Allah yahadani da jika nidai ya zanyi dake sai dai nace Allah ybaki lafiya. Ta juyo ta bata amsa tare dake ta fice tana dariya da sauri harda yi mata gwalo😜 Ja irar yarinya Allah ybada saa to ta shige dakinta. Asabe bata tsaya ko ina ba sai gurin saida abincinta tana zuwa kamar kullum isa na jiranta ya taho yana dariya tuni ta hade rai yace lafiya kuwa kodai laifi nayi naga yau ko dariya bakiyimin? Kaga isa ka fita a harkata yanzu bana sonka ni Adamu nakeso. Asabe kinsan me kke fada kuwa eh nasani tunda ba mahaukaciya bace ni din idan ka cika dan halak dan Allah ka fita a harkata ni yanzu bana sonkana tsaneka ko mai irin sunanka ma banson gani karka kara zuwa gurinda nake idan har kana da zuciya. Tadau kayanta tayi gaba ta sauya gurin zama yau, shi kuwa isa kawai da kallo ya bita. Taje wani guri ta ajiye kayanta can ta hango wani ya fito a mota yana waya aikuwa da sauri ta mike taje gurinda yake tace dan Allah kasan AYSHA GARKUWA? Yabita da kallon mamaki ya kashe wayan yace wCce Ayshan? Wannan ta cikin wayar ta bashi amsa kae tsaye. Ya bita da kallon mamaki yace malama lafiyanki kalau kuwa. A a sahunmu daya dakai kasani matsayinda kake nima ashi nake taci gaba da fadamaasa mgana harda murguda baki daya zame mata jiki. Nan ya daga hannu..... 🤸‍♀ 🤸‍♀🤸‍♂🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀ [4/20, 8:15 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN AYSHA GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *✍Bby Hanan😍* 003 *T*uni ta farka takama kyanwar ta daureta a jikin gado tasamo bulala ta hau dukanta ta kulle kofa.. Har gari ya waye sae da bata puto ba... "Asabe..! Asabe! me kikeyi ne? har yanxu shiru baki fito kinyi sallah ba". Tura d'an bakinta tayi tare da cewa. "Nidai Inna ki kyaleni kawai yau sae bakin ciki akemin a gidan nan an Hanan ganin Aunty na *Aysha Aliyu Garkuwa* Hannu Inna ta rink'a tafawa cikin Al'ajabi da tarin mamaki, Ajiyan zuciya ta sauqe tare da cewa. "Eh toh kifito kiyi sallah dai nace ko, ki dage da add'a dan wataqil wannan Aysha Aliyu Garkuwar kamar ba mutun bace wata qil aljanace take son shigarki". Baki ta kuma murgud'awa tayi k'asa da murya tare da cewa. "Gaki kalar aljani kike wani cewa, Aunty Garuwa na aljana". sai ta kuma d'an d'aga murya tace. "To gani nan fitowa". Sannan ta fito dan yanzu Asabe bata wasa da sallah saboda baba yace mata idan kana son mutum tsakanin ka da Allah to addu'a zakakeyi masa harta isa garesa sannan Allah xae hadaka dashi to daganan Asabe ta dage da sallah da yiwa Aysha Garkuwa Addu'a. Yau ma kamar kullum ta fito tayi alwala tayi sallah ta haye kan gado ta tashi tsaye tana addu'a sai mika hannu takeyi kamar a lokacin zaa amsa mata acewanta idan mutum ya hau sama anfi ganinsa za'afi Karbar adduansa. Haka ta idar da sallah ko su Inna bata gaida ba, ta fice sai gidan Mai Gari da yake yarinyar mai Garin uwar d'akinta ne, to ita tanayin karatu a birni shiyasa take da waya itake karanta mata littafin Aysha garkuwa daganan ta nace sai dai ta koya mata karatun dan ita ta rink'a karanta littafan Garkuwar Fulani, toh daga nan take koya mata A B C D acewarta tanaso ta koyi karatu sosai ta zama yar birni itama, ba laifi kuma tana dan kokari dan ta koyi rubuta sunan *Aysha Aliyu Garkuwa* dan duk gidansu ta cikeshi da sunan Aysha Aliyu Garkuwa da bakin gaushi. Tana shiga direct dakin Abu ta fada. Abu Abu tashi naxo. A firgice Abu ta farkaa 🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🤸🏻‍♂🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀😍 [4/20, 8:15 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN* *AYSHA* *GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 005 Ya daga hannu a fusace kenan wata mata wannan daga ni kasan mahaepiyarsa ce ta riqe hannun, Haba sadiq me tayi maka haka zaka daga hannu kana shirin marin yarinyar mutane ay tuni ya fusata yace haba momy wannan yarinyar zata zo tana fadamin maganganu son ranta sai kace wani sa'anta wallahi badan kinfito ba sai na karairayata idan yaso naga da yanda zatayi rashin kunyar sai naga ubanda ya daure mata gindi takema mutane rashin kunya. To kai a ina kasanta da har kasan batada kunya kuma kaga tayima wani rashin kunya? Ni fa banson halin kan nan na zuciya yanzu ka kama yar mutane ja buga idan yazo da tsautsayi fa wani abin ya faru ka janyo mana masifa a garinda ba namu ba kaga ka kiyayeni wallahi. Momy daga ganin bakin yarinyar nan kinsan batada kunya kuma ko dazu na hango ta tanayima wani fitsara wallahi bata samu maiyin maganinta bane da kinbarni nayi maganinta idan yaso gobe ko wani taga yana rashin kunya zata bashi shawaran ya daina. To babanta gatanan ka daketa tunda inayi maka magana kana karayin magana kaima. Nan yayi kasa da kai momy kiyi hakuri dan Allah bazan sake ba ki gafarceni karkiyi fushi dani albarkarki nake nema aduk abinda nakeyi idan banyi miki biyayya ba bazanga daidai a rayuwana ba kiyi hakuri. Bakomai Allah yayima Albarka Allah yabaka masuyima biyayyah kai ma. Asabe ta fada tunani tana cewa a ranta dama haka iyayen sukeson yayansu nan da nan hawaye ya fara zubo mata tana cewa Allah kasan nasan iyayena nima karna mutu bansan dadin iyaye ba nima suyimin addua kamar yadda naga anayima wasu sai ta fashe da kuka. Momy tayi saurin janyota jikinta tana rarrashinta kiyi hakuri yarinya kidaina kuka tunda bai dakeki ba kinji kina gani nayi masa fada agabanki kiyi hakuri, me kke tambayanshi da? Na tambayeshine ko yasan Anty Aysha Aliyu tunda naga shima yanada waya shine fa yake cemin banda hankali wai. Aysha Aliyu tsamiya kike fada ko wanda takeyin film? A a batayin film ita wannan a cikin waya take magana kuma tana rubuta labariiii ance a birni kuma take naga ku yan birni ne kuma kunada waya shiyasa na tambayeshi dan Allah ku kaini bairni na ganta nima kunji wallahi sonta nake ina kaunarta. Momy ta dan juya kawai Asabe ta rukotaaaaaa 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😍 [4/20, 8:16 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN* *AYSHA* *GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 007 For yhu yan group en Antynah kune kuka bani kwarin gwuiwa naji ddi nagode sosan gaske.😘 Momyyyyyyyy ki tashi meyasa zakiyimin haka meya faru kika fadi na shiga uku jamaa kutaimakeni nan sadiq ya zube a kasa yana faman kuka kamar mace yana jijjiga momy. Nan da nan gurin yacika kowa yana mamakin meya faru haka. Dakyar dai momy ta bude ido itace wallahi sadiq itace itace fa aikuwa Asabe da taji haka ta kwasa Da gudu, Sadiq ka kamota karta tafi itace fa nace maka ita ce. Momy bangane ba ita ce wa dan Allah kifadamin waye ce it...... Sadiqqqqqqq muryan da ta kirashi dashi ne sai da ya firgita sosai ka tashi nace ko ban isa dakai bane wallahi idan ta bace ni da kai ne ta karasa maganan tana zubda hawaye. Da sauri ya mike yabi hanyan da yaga tabi amma inaa bai ganta ba haka yayi nema ya gaji ya dawo gurin momy sukuma mutanen gari da sukaji haka kowa ya fara gudu yana tsoron Asabe tayi laifi kar a kamashi duk wanda sadiq yaje da niyyan tambayanshi ko yasan gidan su yarinyarnan amma daga ya doso su sai su kama gudu haka ya hakura ya dawo yana kuka shima ya tsugunna a gaban momy yana bata hakuri tare da neman yafiyanta ko kallon inda yake batayi ta shige mota ya shiga ya tuka sukayi gaba abinsu. Asabe bata tsaya ko ina ba sai cikin dakin inna....innaaa ki taimakeni wasu sunbiyoni zasu tafi dani.. Lafiya Asabe me kikayi musu kike irin wannan gudu haka???? Inna innaa innaaaa taimakeni in....bata karasa rufe bakinta ba taji ana buga kofan gidan data rufe. Shikenan Inna sun bata karasa magana ba ta tafi luuuuuuu zata fadiiii inna tayi saurin riketa ta kwantar da itaaa, ta fito waje lafiya meya faru? Kyace lafiya mana ashe ku mayu ne bamu sani ba wallahi yau sai kunbar garin nan. Na shiga uku mai ta fa kukace meya hadamu da mai ta mukuma. Ynxu Asabe suna hada hannu da wata mata mukaga matar ta fadi ta suma. Haba dan Allah shine zakuyi mana shaidar maitakuma kunsan hukuncin kaza..... Dakataaaaaaaa 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😍 [4/20, 8:16 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN* *AYSHA* *GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 Sadaukarwa ga Antynah Hassana danlaraba keta dabance a xciyana mtasayinki daban ne kinxamo hanan ta xama ke Allah yrayamin yarana ranar idan nafara kwaso shokiii da cakwae yasin sae ana riqeni💃 006 Momy ta juyo tana cewa ina zuwa wayana zan dauko a mota, To inna nagode momy na dauko wayan Asabe tayi saurin cewa bani muyi magana da ita to. Dakata mana yarinya, nanta ta hau online take tambaya ko wani a writers yasan Aysha Aliyu to da yake a group en surbajo take dama sae wata billy shantali tace lah maman Hanan yanzu ke duk zamanki a group en surbajo baki taba ganin book en garkuwanmu ba gaskiya dadi yabarki dan ta iya buk gata mace mai hakuri da iya zama da mutane ga nutsuwa komai nata a nutse buk en ta ma ya banbanta dana sauran writers domin ita ta dabance daya ce tamkar da goma a ciki alumma ga iya zama da mutane gashi kowa nata ne idan nace zanbaki labarin halinta ko hmmm sai kinji dama ke ce ita a zamanin yanzu kafin asamu writer mai hali irin nata sai antona kai daga kantama an rufe kofa babu wata a bayanta balle a gabanta dya tamkar da goma gwanar gwanaye sha daka ya sha kallo tauraruwar taurari haske maganin duhu koda naku kusa to mu domin ita ce gangaran ka wuce gwani🤸‍♀Allah yabarmana ke garkuwarmu abin alfaharinmj uwa mganin kukanmu Allah makiyanki fadawanki yasin kinyi musu nisa har abada bazasu kamoki ba Allah yakereki daga sharrin mutum da aljan Allah yabiya miki bukatunki Na Alkhairi Allah yaraya miki yaranki Allah yasa su biyo halinkai😍 Momy kawai dariya takeyi tana kallom ikom Allah. Asabe tace yauwa inna kinganta ko bani muyi magana da ita dan Allah.. Momy tacewa billy ta turo mata number en garkuwa aykuwa tana turo mata ta kirata kira daya ta dauka suka gaisa tace ga yarta nan zasu zaisa aikuwa da sauei Asabe ta miko hannu . Momy tana miko mata wayan tayi saurin mikewa tsaye tanaja da baya sai jikake timmmmmm. Wae writers Allah yi muku Albarka ya kara muku hakuri da juriya Aradu typing ix not easy😫 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😍 [4/20, 8:17 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN* *AYSHA* *GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 008 Daya daga cikinsu ya daga mata hannu dakata malama munafukan banxa wallahi sai kunbar garin nan ko mu kona ku kuda gidan baki daya... Inna ta tsugunna tana basu hakuri dan Allah ku kyalemu idan muka tapi bamu da gurin da zamu kuyi hakuri wallahi mu ba mayu bane ko hanya bamu hada da ita ba kawai dai tsautsayi ne aka samu amma wallahi ko tafin hannun bama gani bare da wani... Wannan ba damuwanmu bane kawai ku fito kafin mu aiwatar da abinda mukaga dama munafukan banza, kowa da maganan da zai fada haka innata shiga ciki tana kuka taje kusa da Asabe.. Asabe! Asabe,!!Asabe!!! A firgice ta dago kanta da idanunta da suka rine sukayi jajir tace inna shikenan ta tafi ko bata hadani da *Anty* *Aysha* *Garkuwa* inna dan Allah kibisu kigani ko suna nan wallahi tasanta kitaimakeni inn... Ke Asabe ! Dakata mekike fada ne Anya kuwa kinada hankali kikemin wannan maganar,, wallahi innna inada hankali kuma nasan abinda nakeyi nake fada idan dai akan *Anty* *Aysha* *Garkuwa* wallahi ko zasu ke yankan naman jikina bazan daina ambatar kalmar ina kaunarta ba ta miķe zata tashi inna ta rikota, dawo ki zauna babu inda zakije dan idan kika fito zasu iya illataki kinga kuma malam bayanan... Inna ki kyaleni na fita sai dai su kasheni amma basu isa ba su hanani ambatan kalman so ga wanda nakeso kuma ni banga abinda nayi musu ba da zasu biyoni har gida har suna mana barazana da rayuwanmu basu isa ba wallahi sunyi karya sai na fita,inna ta riketa karki fita Asabe inna ki barni sai dai su kasheni, tayi saurin ta fita waje, sai gasu sun sun nufo inda take kowa da abin duka daya daga cikinsu yana zuwa ya daga sanda zai kwada mata.... Ta bayanshi aka rike sanda sai saukar mari kakejiiiii tassssssss da sauri kowa ya juya dan ganin waye yayi wannan mariin. 😍😍😍😍😍😍😍😍 [4/20, 8:17 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN* *AYSHA* *GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 010 Nan dai ya tashi yayi yayi alwala yayi sallah yaji yana kewar yarinyar daya baro yanzu ko a wanne hali take ciki bai sani ba ya tashi ya koma kab gado ya kwanta,ya rabbee meke shirin faruwa dani daga *Taimako*dakyar dai barci ya sace shi. Bangaren gidansu saliq kuwa tunda suka koma gida hajiya damuwa yayi mata yawa kuma taki fadama sadiq abinda yake damunta yin duniya yayi akan ta fadamasa wacece yarinyar nan taki fada masa kawai babu abinda take ambata sai maryam kincuceni! Kincuceni!! Kincuceni! !! Bazan taba yafe miki ba maryam Allah ya isa tsakani na dake wallahi bazan taba yafe miki! Nan kukanta ya tsananta. Hankalin sadiq ya kara tashi momy dan Allah kifadamin wacece maryam? Wacece yarinyar dazu? Momy na shiga rudani da tashin hankali dan Allah kifadamin su waye mutane biyun nan. Nan momy tayi murmushin takaici wanda da ka gani kasan baije zuciya ba, karka damu sadiq zakaji komai amma ba yanzu ba sai lokacin yayi amma tabbas khadijat nagani, momy wacece khadijat kuma?. Karka damu tashi kaje kayi sallah ka huta, nan ya tashi jikinsa ba kwari ya shiga daki ya watsa ruwa ya fito yayi sallah ya mike dan ya huta sai dai tunani fal a rsnshi wacece maryam? Wacece khadijat? Wacece yarinyar dazu tabbas dole yaje ya nemo amsoshin tambayanshi yasan ba karamin abu bane sukayiwa momy tunda momy mace mai hakuri take cewa bazata yafe musu ba. To Asabe kuwa suna shiga gida inna ta hauta da fada akan me tayi haka. Inna mutumin nan bai sanni ba amma ta taimakeni meyasa zanbari nikuma a cutar dashi ta dalilina idan nayi haka banyiwa kaina adalci ba inna ka taimaki mutumin daya taimakeka kai ma,. Nan ta tashi ta je tayi sallah ta dau abinci zataci ta kasa ci taje ta kwanta sai tunanin waye.......... 😍😍😍😍🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀ [4/20, 8:17 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN* *AYSHA* *GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 009 Kowa mamaki ganin waye ne yayi wannan marin , dasauri daya daga cikinsu ya taso xae buga masa ice daga bayanshi ya daga icen kenan sae saukar ice yaji a bayansa...basu ankara ba sae ganinshi sukayi ya zube a kasa sae jikake timmmm. Nan kowa ya saki baki dan ganin abnda Asabe ta aikata. Haba Asabe bakida hankali ne muna cikin wani matsalar yanzu kina neman jefamu a wani daban Meyasa kike neman jefa rayuwanmu cikin hatsari ne meyasa kikeso ki janyo mana masifar da tafi karfinmu???? Inna kiyi hakuri banyi haka dan na janyo mana wani matsala ba hakan da nayi shine hukuncin da ya dace da azzalumai irinsu dan banyi musu komai ba suke neman janyomin masifa da gararin rayuwa ta karasa maganan hawayen dake shirin zubowa a idanunta ya karasa zuba. Inna badan mutumin nan ba kinsan abinda zasuyi mana? Akan laifin da bansan dashi ba gwara nayi haka idan yaso duk walakancin da zasuyin ina daidai da daukansa inna gwara su kasheni da wannan kazafin da sukayimin ta karasa maganan cikin matsanancin kuka tayi saurin shiga cikin gida. Da sauri ta fito taje tsakiyansu ta mika musu wuka gashi ku kasheni! Ku kasheni!! Ku kasheniiii nace!!! Ta karasa maganan cikin matsanancin kuka me nayi muku kuke neman tarwatsamin rayuwa a rana daya ku wa danne irin azzalumai ne da baku da tabbas akan abu amma har kuna mana barazanar salwantar da rayuwanmu. Dan haka ko dan grman Allah ku kasheni ni daya karku kashemin iyayena sune silar yin murmushina karku yi musu komai akan abinda bai shafesu ba na rokeku karku tabamin su inna wallahi duk duniya banida kowa sai su kadai wallahi sune farin cikina karku kashesu akaina idan ku kashesu saboda ni banyi musu adalci ba bazasuyi alfahari dani kamar yadda ko wanne iyaye a lahira suke alfahari da ya'yansu ta karasa maganan ta tsugunna a gabansu tana sheshshekar kuka, duk wanda yake gurin sai da zuciyansa ya karaya.. Mutumin da basusan wayeba , yace mama kamata ku shiga cikin gida. Inna ta kama Asabe ta shigarda ita cikin gida, su ma kowa yaje tsamin shi yayi gaba da tunani fal a zuciyansa. Shima yaja motanshi yayi gaba sai dai yaji idan ya tafi ya barsu kamar baiyi musu adalci ba amma wani zuciyan yace ka tafi wani zuciyan yace yakamata ka koma kaji mene dalilin da mutanen nan sukayiwa wannan yarinyar haka har suna mata barazana da rayuwanta da wannan tunanin ya isa gida. Yana shiga direct dakinsa ya wuce ko mamansa be je dakinta ba wanda al'adansa komai dare ya shigo sai ya shigar mata , ya shiga yayi wanka ya fito ya kwanta ya huta amma sai yake ganin fuskar yarinyar nan da sautin kukanta da yanayin kalamanta na fado masa dga ya runtse ido ita yake gani. To fa kubiyoni kuji me yake shirin faruwa🤸‍♂🤸‍♂🤸‍♂🤸‍♂🤸‍♂🤸‍♂🤸‍♂😍 [4/20, 8:18 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN* *AYSHA* *GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 011 Nan fa Asabe ta fada tunanin waye ya taimaketa? Kuma su waye mutanen dazu? Ina zata hadu da *Antyn ta garkuwa* , ganin batada wannan amsar yasa ta kawar da wannan tunanin zuciyanta yace mata to ke meyasa baki tambayi mutumin dazu ko yasanta ba? Daya bangaren kuma tace mata kinmanta meya faru dake da safe? ? Nayi dana sani na cuci kaina wallahi dana tambayi mutumin nan nasan zai nemomin ita hala ma yasan inda take da wannan tunanin barci yayi gaba da ita.. Wanda ya taimaki Asabe kuwa barci ya kauracewa idanunsa daga ya rufe ido sai yakejin sautin asabe a kunnensa a haka dai har asuba tayi ya tashi yayi sallah ya jima a sallaya yana tunanin barkatai a zuciyansa da ganin baida tambayoyi ya koma ya kwanta sai safe yayi wanka ya shiga gurin momy dan batasan yadawo daga tafiyan da yayi ba,, To fahad kai ne da safiyar nan? Aa momy tun jiya na dawo kawai banjin dadi ne shiyasa ban shigo ba...Ayyah sannu tashi ka karya kasha msgani to. Nan tayi sauri taje ta hada masa abinda zaici, fahad! Fahad!! Fahad!!!! Sai a na uku yayi sauri firgita naam momy. Fahad dago ka kalleni meke damunka? Bakomae. Da komai. Meyasa kikace haka? Nagani a kwayar idonka da kuma yanayin da nasameka na tunani haka fahad ni na haifeka dole ko a wane moood kake farin ciki ko akasin haka dole nice mutum ta farko da zangane hakan fahad ni mahaifitarka ce baikamata ka boyemin komai daga gareka ba wa kake dashi duk duniya data fini waye zaka kaiwa kukanka ya sharema hawayenka nice idan shawara ne na baka shawara idan kuma addua ne nayima addua ... Nan ya ji dadin yadda mahaifiyarshi ke bashi kulawa ya ga bazai iya boye mata ba ya kwashe duk abinda ya faru jiya ya fada mata. Tayi murmushi fahad har yanzu kai yaro ne bakasan me duniya take ciki ba ni a gani na meye abin tada hankali tunda komai ya wuce kafin ka tafi.. Yayi saurin dagowa ya kalleta cikin in ina dama damaa damaaa fa. 😍😍😍😍🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀ [4/20, 8:18 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN AYSHA GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 012 MASOYANA NA GODE MATUKA DA YANDA KUKEMIN ADDUA KUMA KUKA NUNA KUNASO NACI GABA BANDA KALMAN DA ZANYI GODIA A GAREKU SAE DAE NIMA NAYI MUKU ADDUA KAMAR YADDA KUKEMIN INAJIN DADIN ADDUAN DA KUKEMIN KARKU DAMU NI HANAN INA TARE DAKU DOMIN KUN XAMO HANAN TA ZAMA KU KARKU MANTA INA A FARKE KO A CIKIN BARCINA KU NAKE TUNANI CIKIN KWAKWALWANA DA WANDA ZAYA TSAGA JININ DAKE JIKINA DA ZAYAGA NAKU YANATA GUDANA AKAN QAUNA NA MANTA MASOYANA NAKE TUNAWA 😍🤝 *Dedicated to my only And luvly Anty* kene silar yin murmushina Anty Aysha garkuwa da bazarki nake takawa 😘 Cikin in ina sadeq ya dago yace dama momy wallahi tausayin yarinyaar nakeji bansan meyasa yan garinsu sukayi musu haka ba duk sai naji babu dadi dana taho na barsu a haka kar bayan na taho su kara komawa suce zasu rama abinda tayi musu akaina ba, momy yanayin kalaman yarinyar ma kadai zai nuna ma cewa yarinyar tanada hankali da nutsuwa shiyasa duk nakejin tausayinta.. Allah sarki...Allah yakawo musu sauki a rayuwansu to yanzu dai tashi kaje kaci abincin yanzu sai muyi maganan later. Nan fahad ya mike yaje dining table ya bude abincin amma sai yqji bazai iya cin abincin ba idan bai koma yaga yarinyar nan ba, haka ya mike yaje yasamu momy tana kwance a daki. Momy zanje na Gano yarinyar nan bansan a halinda suka kwana ba, to fahad amma kaci abincin ko...a a momy bazan iya ci ba ne. Sanin halin fahad idan yasa abu a ranshi baya iya komai hakan yasa tace to fahad Allah yakaika lafiya yadawo dakai lafiya kar ka tsaya rigima a garin mutane amma kaga bakasa hali da dabiun yan garin ba saika dawo ka kula da hanya.. Insha Allah momy, Ameen nagode sai na dawo yasa kai ya fice bai tsaya ko ina ba sai gurin da yayi parking din motanshi... Abangaren gidansu sadiq kuma duk hankalin hajiyanshi a tashe yake haka ta tashi batada kuzari batada walwala ko kadan. Assalamu Alaikum, da sallama sadiq ya shigo ya durkusa a gaban mahaifiyarsa ya gaidata cikin girmamawa ta amsa,, sadiq inaso idan kayi wanka kazo zamu koma garinda muka biyo tanan jiya. Amma momy....... Dakataaaa banso wani magana daga gareka idan bazakaje ba driver zai kaini tunda, kiyi hakuri momy zanje na shirya yanzu ya tashi ya fita. Asabe da safe tanayin sallah ta shiga ta gaidasu inna ta fito zata fita kenan ta jiyo ana kiranta. Naam inna, Ina zakije yanzu da safen nan? Zanje gidansu Abu ne ba jimawa zanyi ba yanzu zandawo. A a Abu kinmanta abinda ya faru damu fa jiya a garin nan shiyasa yau ko abinci banyi ba ina tsoron su tareki a hanya fa. Asabe tayi murmushi, inna karki damu babu abinda zai faru dani insha Allah, Abu tacemin Allah yana bayan mai gaskiya kinga kuwa nice da gaskiya kimin addua kawai nadawo lafiya. To shikenan Asabe sai kindawo amma dan Allah karki shiga harkan kowa koda sunyi miki magana karki tanka musu, to inna insha Allah tasa kai ta fice.. Bata tsaya ko'ina ba sai gidan mai gari ta wuce har daki ta tashi abu a barci, yawwa Asabe dama ina nemanki naji abinda ya faru kuma gaskiya baki kyauta ..... Asabe tayi saurin katseta da cewa amma yanzu Abu kina ganin abinda sukayimin ni daidai ne kinsan abinda zan aikata kinsan wanda bazan aikata ammmaaaa....... 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😘 [4/20, 8:18 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 AKAN AYSHA GARKUWA 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 014 *Sadaukarwa* *ga* *meelat* *musa* *gaskiya* *ki* *godewa* *Allah* *domin* ***ke*mutun ce *ta* *mutane* *kuma* *bakida* *maqiya* *kowa* *naki* *ne* *ni* *Hanan* *ma* *_takice_* *ina* *miki* *fatan* *Alkhaeri* A *rayuwanaki* *Allah ya* * *kareki* *daga* *sharrin* *maqiya* *yasa albarka a rayuwanki*😍 ~Tana~ ~_gudun_~ ~```masuyin`~ ~snatchin~ ~sun~ ~san~ ~tanada~ ~dalili~ ~my~ BK🤗😜 Da sauri yabude motan yafito amma ina sai gani yayi jini a jikin yarinyar kafin meye wannan tuni gurin yacika amma ganin waye wannan saurayin da kuma yarinyar duk sai suka fara komawa da baya suna cewaa Ay Asabe cw kuma dama akan wannan saurayin tayi mana rashin mutunci jiya ba ruwanmu sunfi kusa kowa ya fara juyawa da baya. Gani babu wanda zai taimaka masa yasa ya dauketa yasata a mota duk da rudewan da yake ciki amma bai hanashi tunawa da kofar gidan su yarinyar ba direct gidan ya nufa yayi sa"@ kuwa daga innna har Baba suna nan da sauri ya bude murfin motar ya shiga gidan yayi sallama. A sanyaye inna ta amsa saboda tana tsakar gida dama ta nufo inda take amma ta gane ko waye shi dan jiya shine ya taimaka musu, bawan Allah, Allah yasa ba wani abu yan garin nan sukayi maka ba akan abinda asabe tayi musu jiya ba? Dan Allah kayi haquri Asabe itane farin cikinmu a gidan nan wallahi bamu da kowa sai ita kayi hakuri kar kace zaka rama... Jin maganan inna ya yawaita ne yasa baba yayi saurin fitowa domin yaga meke faruwa, duk da dama sun fada masa duk abinda ya faru jiya yana gona. Yayi turus ya tsaya yana kallon mutumin nan cikin tuhuman waye shi me ya zo yi kum gidanshi? Rashin amsa ne yasa ya kawr da tunanin, yace bawan allah meke faruwa? Baba dama wallahi ansamu tsautsayi ne sai kuma ya kasa karasawaa. Innna tace dama me me kayi mata karka cutar da ita, Baba yace kiyi shiru tukun na muji meya faru, Baba ya kalleshi yace yanzu ina asabe? Ya bashi amsa da cewa tana mota. Mota na shiga uku mota fa kace tayi maka zaka rufeta a mota dan allah ka fadamin ina motar take,yac tana kofar gidan nan da gudu inna ta fito ko mayafi bata dauka ba ta ja murfin motar ya bude ta shiga ganin halinda Asabe ke ciki ne yasa tasa ihu tana fadin Malam ya kasheta shikenan ya kasheta ashe bazamu cikiburinmu ba na nemowa asabe farin cikinta mu nemo mata iyayenta ashe Asabe bazta ciki burinta na haduwa da *Aysha garkuwa* ba meyasa ka ynke mata jindadi a lokacin da take so ta cika burinta na duniya meyasa sai da lokacin da muka kusa nemo mata farin ciki zaka rabamu da ita, Baba da fahad sun zuba ido kawai ita suke kallo wanda fahad damuwa da tunani kala kala a zuciyanshi ya rasa me zai cema. Nan inna ta rungume Asabe tana kuka mai tsuma zuciyan mai sauraro... _Ko ni_ _hanan_ _kukan_ da _inna_ _keyi_ ne _yasa na_ _dakata_da _rubutu_ na dan _akwaeni_ da _raguwar_ _zuciya._😫 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😍 [4/20, 8:18 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *AKAN AYSHA GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 013 DEDICATED 2 Hafseenat Abdu... Naji dadin yanda kika nuna kulawanki agareni kikeson naci gaba da labarin nan luv yhu so much😘Allah yabarmu tare. Amma yanzu Abu ni duk abinda sukayimin suka so su ci zarafinmu nida iyayena kinsani duk abinda mutum zaiyimin banso yahada dasu inna gwara ni ya takani yasha amma wallahi ko waye idan yace zai tabamin su inna sai dai mu kwasota dakyau.... Dakata Asabe wai ma miye ya hadaki dasu? Nan Asabe ta kwashe duk abinda ya faru tun daga barinta gidansu Abu har lokacin da komai ya faru.. Abu ta jingina kai to ke Asabe me kikayiwa matar haka. Wallahi banyi mata komai ba kawai naji tana cewa itace nikuma ban fahimci me take nufi da itace ba kuma naga ta fadi kasa shiyasa na gudu su kuma suka biyoni fa kinji abinda ya faru. Abu ta gyada kai to Allah yakyauta ya kare gaba, Ameen Asabe ta masa to abu muci gaba daga inda muka tsaya amma yanzu a fara addu'o'in tunda kince idan mutum yana addu'a Allah yafi biya masa buqatunsa da gaggawa ko? Eh haka ne shiyasa nake sonki Asabe kinada saurin daukan abu gashi bakya manta abu duk jimawan da yayi a gunki kwakwalwanki na aiki sosai amma yanzu kiyimin addu'o'in kadan daga ciki naji.. To Abu wanne zanyi? MENENE ADDU'AN TASHI DAGA BARCI? *"Alhamdulillahillaziy* *Ahyanana ba'ada* *ma amatatanaa* *wa ilayhin nushur*" MENENE ADDU'AN IDAN MUTUM YA YI MUMMUNAN MAFARKI? *yasta'inu billahi minashshaidani wa min* *sharri maa ra'aa* Sae a tofa hagu sau uku don neman tsarin Allah da abinda zakagani ko ji. MENENE ADDU'AN IDAN WANI BALA"I YA SAMU MUTUM? *"laa'ilaaaha illallahul aziymul haliymu* *laa'ilaaha illallahu rabbul arshil aziym* *laa'ilaaha illallahu rabbus samawati wa rabbul ardi kariym*" MENENE ADDU'AN SANYA TUFAFI? *"Alhamdulillahillaziy kasaaniy haa zas sauba wazarqaniyhi min gairi haulin minniy wala quwwati*" MENENE ADDU'AN CIRE TUFAFI? *Allahumma lakal hamdu anta kasautaniyhi as-aluka min kairihi wa kairi ma suni'a lahu, wa auuzu bika min sharrihi wa sharri ma suni'a lahu*" Alhamdulillahi gaskiya Asabe kina da kokari kin burgeni matuka sai yau na kara tabbatarwa da irin sonda kikewa *Aysha garkuwa* kuma ina mai tabbatar miki wallahi tanada kirki fiye da yadda kike tunani dan ni gaskiya ko a zahiri bantaba ji ko labarin mutum mai kirki da kawaici da ilmi da iya zama da mutane irin ta bare kuma a social media duk wani abu da akeso mumini ya zama yana dasu ta hada,.Asabe tayi saurin karban zance da cewa insha Allah nima zan zama irinta. Abu tayi murmushi, to aike Asabe bakida hakuri fa idan kinaso ki zama irinta to kidaina fada da tsiwa ga kowa kinii ko. Insha Allah daga yau nadaina bakiga yanzu kullum da hijabi nake yawo kuma duk dare sai na dauko qur'@nin baba nayi karatu dashi, yawwwa Abu ina mai tabbatar miki ita kanta *Aysha garkuwa* sai tayi farin ciki kuma tayi alfahari dake saboda kin koyi ilmi ta dalilinta, Asabe ta dan cono baki haba Abu kike cewa *Anty Aysha garkuwa* mna ke fa kikace duk wani da kake girmamawa kake ganin darajar shi baka fadan sunan shi,,,Abu tayi dariya to yar Anty,yauwa ko kefe. Nan dai Abu ta koya mata abinda zata koya mata ta tafi. Tafe Abu take tana kara nanata abinda aka koya mata kafin ta ankara sai karar taka burkiiiii kakeji ina kafin NJI komai sai ji nayi INNALILLAHI WA INNA ILAYHIR RAJI'UN naji..... 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😍 [4/20, 8:19 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 AKAN AYSHA GARKUWA 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 015 *Sadaukarwa ga duk wani masoyin masoyiyata watoo bama sae na fada muku ba* Baba ya kalli fahad yace bawan Allah meya sameta haka? Fahad yace baba na taho aka samu matsala na bugeta shine da zan kaita asibiti naga ya dace nazona sanar da iyayenta tukun amma dan allah kuyi hakuri wallah tsautsayi ne. Allah ya kare gaba inji Baba ya shiga gida ya daukowa inna myafinta da takalmi ya fito fahad ya bude masa gaba ya jasu sukayi gaba, amma da yake garin kauye ne babu babban asibiti yasa bai tsaya ba sai a cikin garin Gashua kasncewanshi dama nan ne garin da iyayensa suke ita kuma Asabe sun kasance yan kauyen Gashuwa ne yana zuwa kai tsaye hospital ya wuce da yake dama shima babban likita ne a hospital en babu bata lokaci aka shiga da ita emergency aka hau aiki akanta babu bata lokaci kuwa Asabe ta fara motsi tana bude ido sai sannan hankalin fahad yadawo jikinshi yayi hamdala ya godewa ubangiji sanna ya fito waje inna tana ganinshi ta taso da gaggawa ta tashi? Fahad ya bata amsa a da cewa inna ta farka. Alhamdulillah inna da baba suka fada a tare, inna tace to bari na shiga na ganta ko,,a a inna tasamu barci yanzu anaso ta dan huta ne dama bataji ciwo sosai ba a kafanta ne kuma insha Allah zata tashi tsoratan da tayi ne dama yasa ta suma kiyi hakuri ki kwantar da hankalinki.. To inna tace Allah ybara lafiya, Ameen suka amsa. Sai a wannan lokacin da nutsuwa ta fadowa fahad ya kira momy ya sanar da ita duk abinda ya faru babu bata lokaci kuwa tace gatanan zuwa yanzu. Ko minti talatin baayi ba sai gata tazo suka gaisa dasu inna sannan suka shiga dakin da take kwance shigarsu kenan yayi daidai da farkawan Asabe tana bude ido tace. *"Alhamdulillahillaziy ahyaaana ba'ada ma amaatanaa wa ilaihin nushur*" Nan da nan momy taji son yarinyar ya shiga ranta taji inama yarta ce keda ilmi haka. Inna tayi saurin zuwa kusa da ita tana murmushi tace sannu Asabe, Yawwa sannu inna ki kwantar da hankalinki kinsan bansan naganki cikin damuwa naji sauki kuma babu inda yakemin ciwo kinji innata. Duk abinda suke cewa idon momy na kansu tanajin qaunar yarinyar na kara shiga ranta.. Baba yayi mata sannu shima ta amsa cikin paraa. Inna wacece wannan ta nuna momy, sai sannan momy ta dawo daga tunanin da takeyi tayi saurin cewa sannu Asabe saboda taji abinda iyayenta suka fada mata tadago kai tace yawwa sannu nagode baki sanni ba amma kika zo dubani Allah yasaka da Alkhairi abu tace duk wanda baka da lafiya yazo dubaka shine masoyinka na gaskiya kuma kayi masa godiya shiyasa nqgode sosai Allah yasaka miki da alkahiri. Ameen cewar momy tayi murmushi tace amma menene sunanki na gaskiya ake ce miki Asabe? Asabe tace ay banida suna haka ne suna na. A a Asabe ai kowa da kika gani yanada nasa sunan Asabe kuma ba suna bane kinjiko, sai sannan inna tasa baki a maganan tace hajiya bata da wani suna sunanta Asabe. Sadiq nayin wanka yaje ya sanar da momy cewa ta shirya su tafi dama ta gama shiryawa jakarta kawai ta dauka suka fice basu tsaya ko ina ba sai garin su asabe A gurin da suka ganta jiya nan sukayi parkin sukaga wani mutum suka tambayeshi gidansu wata yarinya mai sai da abinci anan gurin suke tambaya yace aiyo Asabe ai yau batayi abinci ba, eh babu damuwa gidansu muke so ka nuna mana. Kai hajiya me zakiyi a gidansu mayu ne fa. Mayu fa kace bawan Allah. Eh mayu dan jiya wata mata suna hada hannu da mtar sai gani akayi matar ta fadi a kasa a sume. Ok a ina abin ya faru? Ance anan gurin ne jiya kuma matar itama a mota suka zo, sai momy tayi tunanin tabbas ita ne dan sunga ta fadi kenan sunyi tunanin mayya ce a Allah sarki allah yasa basuyi mata wani abin ba duk w zuciyanta take maganan nan.. Ok badamuwa ka nuna mana gidansu, nqn yayi musu kwatance...suka ce sun gode sukayi gaba da yake ba nisa kuma sun gane kwatancen .. Sai dai me, suna zuwa kofar gidan a rufe nan momy ta tsuguna a gurin tana nanata INNALILLAHI WA INNA ILAYHIR RAJIUN 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😍 [4/20, 8:19 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 AKAN AYSHA GARKUWA 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 017 *Anty hassy dan larabawa ni Hanan dan turawa na sadaukar miki da shapin nan baki daya duk duniya ta shaeda akan farashi mae sauqi tukuici daya xakimin ki sambadomin baby kyakkwawa fara mae kama dani kuma taci sunan hanan baewar Allah,* * *idan kika haepi mae kama dani ko kin samu kyakkyawn baby banso ki haepomin yar lukutu irin*........🙊*Allah dae ya inganta ya raba lapiya👏 *Ranar idan na fara kwaso shokiee ko* *sae kina rikeni* *dan tun yanxu xan fara xuwa Anty Aysha nqyimin training rawa*💃 Abangaren su sadiq kuma tuna ta tsugunna a gurin tana kuka, dakyar sadiq ya rarrasheta ta tashi ta shiga mota zuciyanta fal da tunani da danasanin abinda ta aikata da biyewa son zuciya da kuma kawa sai yanzu take dana sanin abinda tayi a baya. Asabe taji dadin zamansu da momy haka suka kwana a hospital duk da ba wani barcin kirki sukayi ba aikuwa asuba nayi duk da akwai ciwo a jikinta hqkan bai hanata tashi taje tayi alwala tazo tana nifilolin da ta saba yi, duk abinda takeyi akan idon momy tana mamakin wannan wacce irin ilmin addini ta samu duk da rayuwan kauye sukeyi amma taga yarinyar nada hankali da tunani kuma ga ilmi ga sauein haddace abu a kwakwalwanta. Bayan Asabe ta idar da sallah kamar kullum dama ta saba a dakinta a fili take adduanta acewanta sai Allah yafi ji da wuri haka ta daga hannunta samma ta fara addua. *Ya Allah ya mahaliccin sammae da kasse dan tsarkin mulkinka* *dan darajan fiyayyen halitta dan girman zatinka* *bamuda tsimi ko dabara bamu da wayo ko iko kai kadae ne mae bayarwa mae hanawa a duk lokacin da kaso kae kace mu rokeka zaka amsa mana ni baewarka ce mae rauni Allah kaga abinda ke raena Allah ka kare Anty Aysha Garkuwa aduk inda take Allah ka kareta daga sharrin mutum da aljan Allah ka biya mata bukatunta na alkhaeri Allah ka raya mata yaranta Allah kaji qan iyayenta Allah kayi musu rahama Allah ka dawwamar da farin ciki a rayuwanta duniya da lahira Allah kasaka mata da mapipicin Alkhaeri Allah kahada fuskokinmu da Alkhaeri Allah kabani ilmi mae ampani**irin nata wanda zan fadakar da al'ummq* kamar yadda takeyi Allah ka bani ilmi mae ampani Allah kabamu ilmi wanda nima addini xaeyi alpahari dani Allah ka nunamin ranar da nima zan hadu da wannan baewar taka mae haquri da kawaeci da ilmi da sanin yakamata da addini da bautanka Allah nima kasa nazama haka....Allah kasawa momy ma da alkaheri kamar yadda take kula dani Allqh kabiya mata buqatunta na alkhaeri....ni Hanan nace _AMEEN._ MOMY dake gefenta tana kallonta tanajin kuma duk adduan da takeyi..ta tashi taje tayi alwala tayi sallah. Asabe tazo ta tsugunna A gaban momy tace momy ina, nagode fa Allah yasaka miki da alkhaeri Allah yabiya miki buqatunki na alkhaeri. Momy tace lpia kalau ya'ta nagode sosai da adduanki. Momy karki damu haka Asabe ta koyamin kuma duk sanda zan pita a gida inna sai tayimin addua,,momy ta jinjina kai tace aikuwa inna ta kyauta yar" inna. Asabe tayi dariya tace momy na warke fa mu tafi gida to naga su inna da baba. Kibarki kinga suma anjima kadan zasu zo idan yaso sai mu tafi tare kinji ko. To shikenan momy muci gaba da karatun. Bismillah to. WANNE ADDU'A AKEYI BAYAN GAMA KIRAN SALLAH? *Allahumma rabbi hazihid da'atittaamma, wassalatil* *qa'ima, aati muhammadan alwasiylata walfadiylata wab'as'hu* *maqaaman mahmudan* *allaziy wa'adtahu innak laa tukliful miy'ad.* ADDU'AN BAYAN GAMA ALWALA? *Ash-hadu an laa'ila ha illallahu wahdahu laa shariyka lahu, wa ash-hadu* *anna muhammadan abduhu wa rasuluuhu* *Allahumma ij'alniy minattawabiyna wal'alniy minal mutaddahhiriyn*. *Subhnakallahumma wabihamdika ash'hadu an laa'ilaha illaa anta astagfiruka wa a tubu ilayk*. ADDU'AN RUKU'U? *subhana rabbiyal aziym* sau uku ADDU'AN SUJJADA? *subhanaa rabbiyal a'ala* sau uku BAYAN DAGOWA DAGA SUJJADA? *Rabbig firliy, Rabbig firliy* TAHIYYA???? *Attahiyyatu lillahi ,* *wassalawatu, waddayyibatu, Assalamu alaika Ayyuhan Nabiyyu warahmatullahi wabarakaatuhu,* *Assalamu Alaina wa'alaa ibaadil laahis saalihin.* *Ash'hadu an laa'ilaha illallahu wa Asha'hadu Anna muhammadan Abduhu wa Rasuluh*. ADDU'A BAYAN GAMA SALLAR FARILLAH? *Astagfirullah* sau uku *Allahumma antas-salam waminkas-salam* *wa ilayka yarji-ussalam tabaarakta ya zal-jalaali wal-ikram*. *Laa ilaaha illallahu wahdahu laa shariyka lahu lahul mulku wa lahul hamdu wa huwa alaa kulli shai'in qadir,* *la hawla wa laa quwwata illa billah,* *laa ilaaha illallahu walaa na'abudu illa iyyaahu lahun ni'imata wa lahul fadlu walahus-sanaa-ulhasanu* *la ilaa ha illallahu muklisiyna lahuddiynu walau karihal kaafirun* .. *Subhanallah*sau talatin da uku. *Walhamdulillah*sau talatin da uku *wallahu akbar* sau talatin da uku *laa ilaaha illallahu wahdahu laa shariyka lahu lahul mulku walahul hamdu wahuwa alaa kulli shai'in qadir*. *Qul huwal lahu a had* , *Allahus-samad* *lam yalid walam yuulad* , *walam yakun lahu kufuwan Ahad*. *Qul a'udhu bi Rabbil falaq* , *min sharri maa khalaq* *wamin sharri qhaasiqin idha waqab* , *Wamin sharri naffathati fil uqadi* , *wamin sharri haasidin idha hasada*. *Qul a udhu birabbin nass*, *maalikin nas*, *ilaahin nas*, *min sharril was-wasil kannas*, *Alladhi yuwaswisu fisuduurin nas*, *minal-jinnati wan-nas*. *Allahu la ilaaha illa huwal hayyul qayyum*. *laa ta'khudhu sinnatu walaa naumu*, *lahuu mafis-samawati wa ma fil ardi*. *man dhal ladhi yashfahu* *'indahu* *illa bi idh-nihi ya'lamu maa baina aidihim* *wama khalfahum wa laa yuhiituna bi shau'in min ilmihi illa bima sgaa'a*, *wasi'a kur-siyyuhus-samawati* *wal-arda walaa ya'uduhu hifzuhumaa,* *wa huwal'Aliyyul-Aziim*. @y tuni momy ta rungume Asabe tana kuka tanajin qaunar yarinyar na Qara shga ranta. Kukan da momy keyi nima shine ya tabamin zuciya😭 *Mae *Gado** *shantakii*😘 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😭 [4/20, 8:19 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 AKAN AYSHA GARKUWA 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 016 Momy tasa aka dafa abinci mai kyau da lafiya aka kawo asibiti suka ci, har dare suna hospital momy ce ta kira fahad tace yakai su inna gida su kwana. Tuni Asabe tayi saurin cewa inna mu tafi gida nidai bazan kwana anan ba na fiso gobe da Asabe naje gurin Abu taci gaba da koyamin karatuna ance wai idan kabar karatu da kwana daya sai ya barka da sati ni kuma gaskiya banson haka mu tafi ta karasa magana tana diro da kafanta daga kan gado momy tayi saurin dakatar da ita da cewa kiyi hakuri Asabe nima zan koya miki idan karatu ne ki kwantar da hankalinki karki damu. Da sauri Asabe tace da gaske zaki koyamin? Amma ita fa ba kudi take koyamin kinga banida kudin da zan baki sai dai nayi miki addua kinga addua tafi kudi inji Abu haka tacemin da kabawa mutum kudi gwara kayi masa addua haka ne ko? Momy tayi murmushi tace haka ne ya'ta a ranta tana kara jin qaunar yarinyar na ratsa zuciyanta, tace zan koya miki duk abinda kikeso karki damu kinji ya'ta. Su inna basu ji sahakkun zuwa gidan ba saboda a yinin da sukayi da matar sun fahimci macece mai mutunci da son jama'a dan tun rana take tarairayar yarinyarsu. Baba yace hajiya ba'ayi haka ba sai nauyi muke dora miki wallahi hakan ma mungode... Asabe ta cuno bakin shagwaba tace nidai gaskiya anan zata kwana dan take koyamin karatuna haka kowa saida ta bashi dariya salon yanda tayi magana. Haka sukayi sallama fahad yakaisu gida daki guda aka basu idan na tsaya tsara kyan dakin sai na bata muku lokaci. Nan momy ta fara tambayan Asabe abubuwan da tasani cikin ikon Allah duk abinda ta tambayeta sai ta bata amsa, momy taji dadin zama da yarinyar sai takeji a ranta kamar yarta ce sai kuma tace kodan wanda ya mutu ay baya dawowa ta kawar da tunaninta daganan taci gaba da koya mata karatun ta, Asabe taji dadin yadda momy ke mata karatu yadda ko jaki sai ya fahimta. Daganan kuma momy ke mata tambayoyi tana bqta amsa. Asabe sai taji duk duniya banda su inna babu wanda takeso kamar momy nan fa ta zubawa momy ido..... 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😍 [4/20, 8:19 AM] ‪+91 88002 49616‬: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 AKAN AYSHA GARKUWA 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ✍Bby Hanan😍 019 Daga inna har baba duka zuba mata ido sukayi suna sauraron me zatace... Momy tace akwae wata rana duk da qarancin shekaruna amma bana mantawa. Munyi tafiya ne ko miye nidai bansani ba nasan dai mun shigo cikin gidanmu duk da bansan kowa daga cikin yan gidan ba, Wata yarinya ce da bazata shekara goma sha biyar ba a lokacin ta yi saurin fito tazo bakin kofar da muka tsaya tace talatu zo kiga indo taje ta kawo mana yarinya kuma ta jani a hannun mahaiyata, Ke shegiya meyakawoki gidan ubanmu ta rankwasheni a kaina nafara kuka sai ta mareni ta dungureni ta nuna ni da hannu, uwar taki ma mecece a gidan bare ke da taje tayo cikinki a waje kuma mu nan zata hadamu da irin masifa.. Matar da aka kira da talatu ce tayi saurin fitowa daga bsndaki da buta a hannunta, to maiya nan dinma saida kika biyomu to wallahi baki isa ba bari malam din yazo wallahi sai kin koma can kauyen da kika fito ta watsamin guntun ruwan butan shegiya daina kallona. Anan gurin muka zauna nida umma na har Allah yadawo da mai gidan lafiya, yana shigowa ya zo yabi takan kafar umma ya wuce, haba malam sai kace bakaga mutum a gurin ba. Au wai dama ke mutum ce kike tunani to idan ma kina tunanin nan yakamata kidaina domin dake da tinkiya daya nake kallonku yarinyar daxun ce dai taqara fitowa a dakin da ta shiga dazu, Yauwa ga daidai yinki nan yanuna yarinyar, , Wai ke uban waye ma yabaki izinin fitowa daga gida har kika biyomu ta nan bayan yawon bin mazan da kike bai isheki ba saboda masifar naci irinnaki mai bakin halin tsiya yatofa mata yawu a fuska to kafin na fito kiyi gaggawan barmin gidana kinji n fada miki kuma.. Haba baba mu ai zatake mana aiki kabarta kawai wanki da wanke wanke da sharaa ayduk sai ya koma hannunta kaga mun huta idan yaso ko a zaure sai suke kwana. Talatu ce ta fito gaskiya lami kinyi basira shiyasa nake sonki ya'ta. To shikenan lami angama, Ya shige ciki yabarmu a zaune a gurin...rana na dqmu na nida umma hakan yasa ta dauki kullin kayanmu muka dawo zaure, ni kuma yunwa ta isheni hakan yasa na fara kuka umma ta leka waje ta kira mai abinci ta siya mana dayake kafin mu taho tana wankau da surfe. Bayan ta siyamin abinci ne ta shiga zqtayi alwala kenan, saiga wannan yarinyar ta dazu tazo ta dauke abincin a gabana shegiya mai bakin hali da batayi gadon arziki ba ke yanzu har abinci zakici a gidan nan ta dauke abincin ta fara ci nasa hannu na aciki ta kama hannun ta murdemin sai dai naji ciwo. Ihun da nayi ne yasa umma tayi saurin zuwa laf......kafin ta karasa magaman taga lami na cin abincin da ta siyamin sai ta kasacewa komai kawai tayi tsaye a gurin tana kallona cikin tausayi. Lami ta tashi zata wuce ta dauki roban ta kwadamin A fuskana wanda sai da yaji ya shigarmin ido bqnsan lokacin da nasa ihu ba ummy tayi sauri ta daukeni ta gogemin ido...idonta tab da kwallah... Haka ta qara sai mana wani abincin. Haka a ranar lami ta tulowa umma wanki tace gashi ta wanke haka umma taje ta ja ruwa a rijiya ta wanke kayan ta shanya. Dare yayi muna zaune A falonnan ga sanyi ga sauro muka rasa ina zamusa ranmu nida ummana sai kuka nake sai ga lami tazo da ruwa cikin bocket ta sheka mana dagani har umma. Duka ta jika mana jikinmu da kayan shimfidanmu harda kayanmu da umma ta taho mana dashi babu yadda zamuyi. Haka umma ta fito waje da yake sanyi ne taje ta samo karare taje gurin wani mai shayi ya bata wuta tazo ta kunna mana a zauren.. Nan zauren ya fa fara dumi, ashe duk abinda yake faruwa lami na kallonmu... Sai gani mukayi tazo da gudu tana ihuuuu wwyyo talatu kifito indo zata konani Da talatu da Abba har rige-rigen zuwa suke. Shegiya kashemin yar dama kika zo kiyi wallahi bazan yadda ba, Baba ne ya dallawa umma mara sai da ta tsugunna a kasa. Talatu ta kama hannuna ta dannaamin a cikin wutar ina ihuuuuu ammma inaaaaa..... 🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀😍