Showing 1 words to 1463 words out of 1463 words
Chapter 1 - TURBAR GASKIYA Book 9 littafin Yaki by Abdulaziz Sani Madakin Gini .pdf
TURBAR GASKIYA
Part 9
MADARIN GINI
Suna ganin za mu samu nasura a kan su, sai suka yi dabara suka bukaci da mu yi yakın
daidaiku za su iya samun nasara a kanmu, shi ne dalilin da ya sa suka bukaci da ayi wannan
yakin.
Sarki ya ja numfashi yana kallon jama'arsa sannan ya ci gaba da cewa "Hakikanin gaskiya suna
da manyan
sadaukai masu kumari, da za sa iya samun nasara a irin wannan yakin, amma ni zan nuna
musu cewar ba ma dogara da wani a cikin gogaiya da juna, zan nuna musu da Allah muke
takama dan haka na hutar da kowa a cikin mayakana, ni da Sarkin yaki Safwan da kuma
Yarima Zaiyan mu kadai ne zamu dinga karawa da wadannan dakaru har sai mun ga
karshensu, in har kuma sun sauya mana yarjejeniyar da muka kulla a tsakani to babu shakka za
mu tare su mu yi yaki da su babu ji babu gani"
Koda Sadauki Zaiyan da Sarkin yaki
Safwan suka ji wannnan Sanarwa sai kawai murna ta kama su, ka ji maza, maimakon su ji
tsoron wannan gumu da za su yi amma su farin cikin suke.
Lokacin da wasu daga cikin manyan mayakan kasar Birnin Baitul haural suka ji wannan
sanarwa sai bakin ciki ya kama su, domin kuwa ba haka suka so ba tuni sun fara wasa
makamansu saboda kawai suna ganin lokacin da za su wasa jininsu ya yi, amma jin wannan
sanarwa sai yasa wasunsu har zubar da kwalla su kai.
A cikin masu kuka kuwa har da Gimbiya Lushmaira hankalinta ya yi mutukar dugunzuma ainun
da kyar ta iya cin abincin da aka rarraba musu, ita kuwa Shadilat sai ta danne duk da ta so a ce
ta y wani a bu a cikin wannan yaki.
A wannan lokaci da Sarki Ab Zaiyan da Yarima Zaiyan da kuma Sarki yaki Safwan suna tsakar
filin gurin da suka yada sansani su uku suna lattaunawa, fuskar Yarima Zaiyan da ka gani kasan
cewar yana cikin tsananin bakin ciki.
Aikuwa suna nan tsaye sai ga Kora ta tokare sararin samaniya lokaci guda kuma hargowar
kafurai ta cika kunnawansu ta batsc.
Koda Sarki Abu zaiyan ya ga wannan sai ya yi murmushi ya ce.
"Matsoratan sun fito ya kamata ace mu shirya dan a fara gwagwarmaya."
Koda jin wannan batu sai Yarima Zaiyan ya ce, "ai kuwa in haka ne bari na isa gare su na sanar
da su cewar su shirya."
Sarki Abu Zaiyan ya ce "Ka zama cikin shiri kawai ai sun fi ka gaggawa domin suna ganin
cewar akwai nasara.
Aikuwa Sarki bai yi aune ba ya ga alamun sun fara kewaye filin gurin har ya zamana an ajiyewa
shugebanninsu kujerun alfarma da za su zauna. nan take shi ma
Sarki ya fara sa jama'arsa da su kewayc filin nan da nan ya zama ankewaye filin gurin baki
daya.
Sarki da Yarima da Sarkin yaki kuwa sai suka kara kebancewa da fara shiri.
Daya daga cikin Manyan Adawan Su Sarki Madham sai ya fito tsakar fili da wani garjejiyar
gudma a hannunsa wanda tsaye da kauri Gudumar zata iya yin girman garjejen kato, sannan
hannunsa na dama kuma rike yake da wata karkuwa, katon sai faman ihu yake yana dokan
jikinsa yana huce yana aibata addinin musulunci.
A wannan lokacin su Sarki Abu Zaiyan ba su ma fitar da wanda zai fara karo na farko ba.
Koda ganin wannan kato yana ta ihu da wadai ga musulunci sai ran Yarima Zaiyan ya faci ya
dane dokinsa da alamar
zai hau ya tunkari wannan sadauki
Sarki abu Zaiyan sai ya yi tsawa a gare shi ya dakatar da shi, ya cc, "Bana bukatar ka tunkari
wannan wannn aikina ne, kafin wani ya yi yunkuri sai Sarki ya zaburi doki ya nufi filin cikin kuwa
da kabbara.
Daukacin abokan gaba ganin Sarki a cikin wannan fili sai suka cika da mamaki Sarki Tarmas da
sauran sakaran sai suka fara murna suna masu kara yiwa Wannan kara sadaukin karfin gwiwa.
Saboda ya yiwa Sarki farad daya wanda yin hakan tamkar samun gawurtacciyar nasararsu ce.
Shi kuwa Sarkı sai ya yake ji kamar shi suke kara karfin gwiwa ya kara yiwa dokinsa kaimi abin
da ya kara basu mamaki lokacin da Sarki ya isu kusa sosai su suka lura a she babu makami ko
garkuwa a hannunsa.
Wannan abu ya kara sawa suka saka
rai na samun nasara.
Lokcin da Sarki Abu Zaiyan ya isa ga wannan Sadauki batare da wani makami ba, sai doka
tsalle tun saura baifi taku goma a tsakaninsu ba ya dira a gabansa.
Taron 'yan kallo suka mai da kansu sama suna ganin yanda Sarki abu Zaiyan ya wulwula a
sararin samaniya.
Shi kansa Sadaukin dake ta faman jijjiga jikinsa yana kurari ganin irin shillon da Sarkiya yi sai
abin ya ba shi mamaki amma kuma da yaga Sarki Abu Zaiyan a gabansa kamar giwa da 'yar
karamar 'yarta sai ya bace da wata shu'umar dariya.
Yana dariyar yana nuna Sarki da hannunsa yana kara kyakyacewa, wannan dariya da wannan
Sadauki ke yi sai ta fusata ran Sarki Abu Zaiyan ya dunkule hannunsa da niyar ya dankarawa
wannan
basamuden Sadauki duka, sai aka daka masa tsawa daga bayansa, wannan dalili ne yasa ya
fasa aniyarsa ya juya don ganin mai aikata wannan sako a gareshi.
Koda ya waiga sai yaga Sarki madhan Sarki Husaka, tare da Sarki Tarman suna nufowa inda
yake tsaye.
Koda ganinsu sai Sarki Abu Zaiyan ya yi murmushi ya kuma dubesu a wulakance ya yi kaki ya
tofa a tsakaninsu
Yin wannan kaki a garesu yasa sauran dakarun suka fashi da wani hargitsantsan thu ca kai
Bara suna masu gyara makamansu suna kokarin yin kan Sarki abu Zaiyan a fuare Sarki Tarmas
ya daka musu tsaitsaya. tsawa suka
A can ma gefe sansanin su Sarki kuwa sai Yarima Zaiyan da Sarkin yakı Safwan suka nufo su a
fusace. Sarki Abu Zaiyan ya yi saurin dakatar da su
Koda aka samu nustuwa na dan lokaci kuwa na yi dan uwansa kallon banza, sai Sarki Abu
Zaiyan ya dubi dukkan Sarakan uku a wulakance ya ce, "Ina mai bukatar ku bamu fili domin fara
gugaiya da abokan gaba a sanina daku banda karfin baki da surutun cece kuce babu wani abu
da kuka fi kwarewa akai nan fili ba gurinku bane dan haka ku koma mazauninku ku kalli yanda
jini zai tsiyaya a kan kasa, yanda harshe zai karci kasa, lallai ba zan gusheba ina gidadddaba
wadannan Samudawa face na ga bayansu dan haka ku koma ku yi saurare ku kuma zuba
idanuwan."
Koda Sarki Tarmas da kuma sauran sarakan suka ji wannan umarni daga Sarki Abu Zaiyan sai
suka hada baki suka bushe da wata shu'umar dariya keta.
Wannan dariya ce ta fusata ran Sarki ya daddage ya doka musu tsawa wacce ta
yi sanadin tsayar da dariyaz ta sannan su daya bayan daya ya slub Bukkanin wanda ya kara yın
sakacia скупку san, thaide numfashinga Уд запланира драsa bakin caki da, gania segakumar
bajipta da za ya wannan filin
Saboda urin kakkarfar lafazı gamı da budaddiyar muryar da da Sarki Abu zaiyan yayı amfani da
ita sai dukkaninsu jikinsu ya yi sanyi suna ganin zat iya aikata abinda ya fada sai suka yi gum.
Da kyar Sarki Madhman ya meso kusa, da Sarki ya ce Ya kai abeka gabarmu muna so mu san
yawan Dakan da za a xi wannan kwafsawar da su domin sanin adadin zai amfanar da mu da
ku, mu
gane dawa-dawakes uda Koda jin wannan be tu sai Serki Abu Zaiyan ya ji wannan ha tu sai yа
уг murmushi A Bane bukatan
yawan dakarunku daga gareku domin na riga na 'yarga yawansu su kimanin talatin ne,
wadanda aka tace daga manyan Zakarun a cikin kasashenku, kamar yanda dukkanin giman
wadannan adawa naku suke kuma rike da manyan manyana makamai masu tsananin girma da
bantsro to ina mai sanar da ku cewa yawa Dakarun da zasu fito filin da mutum uku ne kacal, NI
Sarkin yaki sai kuma Yarima Zaiyan kuma a dukkaninsu babu wanda zai fito filin daga da
makami ko garkuwar kare kai, sai a ciki a filin ne zai kwace na Makami kare kai da na barautar
rayuwa mu yi gutsi-gutsi da sassan jikin Sadaukanku sannan a kowanenmu zai kara da mutum
goma daga cikin talatin din da kuka tanada duk wuya duk rintsi wannan ba zata canza ba, da
yardar Sarki Allah mai iko mai yin yanda ya so daga gareshi nasara take kuma daga gareshi
muke nema
Mu je par 10