Showing 1 words to 3000 words out of 33472 words

Chapter 1 - Jinina Book Complete Hausa Novels By Sagiryellow.doc

27 Nov 2025

661

??ࡱ?>?? ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?0Table????????h Data
???????????????????? P???KSKS?1??????????rr??????????B B B B B B B B D $??Y
*r??B B ????B ?
???
B ?B ?
?B B ?? Katafaren gida ne mai Wauke da two apartment, daga Waya Sangaren kuwa wani ?ayataccen boys quaters aka ?era sai wanda ya gani kawai, sakamakon Alhaji Alhasan ya kasance ma'abocin son yara ne, wanda shine mallakin wannan gida.

Hajiya Jummai wacce itace uwar gida, ta kwashe tsawon shekaru tare da Alhaji Alhasan kafin daga bisani akayi mata amarya Laila.

Alhaji Alhasan ya auro Laila tun tana cikin ?uruciyarta, wanda a wanchan lokacin ma a matsayin ?a take a wurin Hajiya Jummai uwar gidan Alhaji Alhasan. Amma duba da irin adalci da Alhaji Alhasan yake kwatantawa a tsakaninsu acikin zamantakewarsu sun kasance suna zaman lafiya cikin mutunta junansu.

Haka zalika ta Sangaren ?a?an Alhaji yana da ?a?a har biyar wanda duk Hajiya Jummai ce ta haifesu, maza biyu, mata uku, kafin daga bisani Laila ta haifi ?a mace Nabila, wacce suke mata la?aSi da (auta).

Nabila ta taso a wurin mahaifiyarta Laila ita Waya tilo, wannan yasa rayuwarta ta banbanta da na sauran yara ?awayenta, domin haWa kai da Hajiya Jummai da Laila sukayi a junansu ya haifar da sha?uwa da matsanciyar soyayya a tsakanin ?a?ansu, wanda har mutane basa iya banbance Nabila ita mahaifiyarta da bance a gidan.

Garzali

Wanda suke kira da Yaya Garzali shine babban Wa acikin yaran gidan, Garzali ya taso yana da ?warewa a fannin kasuwanci, sakamakon Alhaji Alhasan ya kasance mashahurin Wan kasuwa ne a garin Gashua da jihar Yobe. Bugu da ?ari Garzali bai tsaya nan ba idan muka koma Sangaren karatun boko anan ma ya samu ?warewa a Sangaren geography, haka zalika a Sangaren muhammadiyya Garzali ya sau?e kur'ani kuma yasan hadisi. Kuma alhamdulillah yana amfani da iliminsa wurin mu'amalantar mutane.

Abun baitsaya a iya kan Garzali ba, hatta ?aninsa Mubaraq shima haka yake, sauran yara matan kuwa, Basira, Zubaida, da Hannatu, duk kanninsu Allah ya zuba musu alkunya da natsuwa ga kyawun sura da Allah yayi musu, wannan yasa duk kannin wani Wa namiji da yayi arba da Waya daga cikinsu dole sai ya ?ara binta da kallo. Duk kanninsu ko wacce acikinsu ta taka rawar gani lokacin ?an matanci duba da yadda manema aurensu suke zarya tamkar gidan Alhaji Alhasan ne kaWai keda ?an mata a garin.

Zubaida takasance itace ?arama a cikinsu kuma itace farin jininta yafi Waukar hankalin mutane, har sai da aka kafa dokar sanya hotunanta a shaguna da wuraren sha?atawa a wanchan lokacin, kafin daga bisani wani matashi Wan ?abilar shuwa araf yazo daga yankin Chadi ya aureta, cikin ikon Allah duk kanninsu suna zaune lafiya da iyalan su, sannan kuma duk kannin su suna cikin rufin asiri.

Wani abun mamaki anan shine, an wayi gari lamarin Nabila duk yasha banban da irin nasu, sakamakon akwai wasu quarlities da Nabila tasamu daga mahaifiyarta wanda su basu da shi, wannan dalilin yasa Alhaji Alhasan fara tunanin aurar da Nabila, duba da irin tarin ?awaye da samari da suke tare da ita a kullum.

Abisa al'adar gidan, sukan haWuwa da hantsi a dining table dake daura acikin babban falon Alhaji su karya kumallo tare. Bayan dogon nazari da Alhaji yayi, washagari a yayin da duk kanninsu suka hallara a teruburin cin abinci, Alhaji Alhasan ya Waga ido ya dubesu gabaWaya sannan ya fara ambato sunayensu ta WaWWaya "Hajiya Jummai", "Laila", "Nabila", duk kanninsu suka amsa cikin biyayya. Sannan Alhaji ya ?ara da cewa "maganace nakeso muyi akan auren Nabila, domin nagaji da irin kai kawo da mutane suke yawaita yimin akan neman auren Nabila, ina da burin naga Nabila tayi dogon karatu mai zurfi a rayuwa, to amma kuma na hango wani babban ?alubale game da yawan zaryan da mutane sukeyi akanta, don haka abinda nakeso dake Nabila shine, kifidda wanda kikeso nikuma zanyi iya ?o?arina naga wanda zai aureki ya sahale miki kin cigaba da karatu a gidan sa ko da kuwa nine zan Wauki nauyin karatunki, domin shi aure baya hana karatu, wani lokaci ma sai dai ya sanya natsuwa a cikin lamuran karatu. Don haka kisaki jikin ki, amma ku ko ya kuka gani"?

Bayan shiru da sukayi na ?an daki?u Laila ta buWi baki ta ce, "Alhaji da kai da kaya ai duk mallakar wuya ne, don haka duk abinda ka zartar daidai ne".

Juyawa Alhaji ya ?arayi ya dubi Nabila, sannan yace "Nabila na umurceki da kituromin wanda ki kawo min wanda kikeso ki aura".

Nabila ta ce, "Abba ni a yanzu bani da wani zaSi, ?arshe dai kawai na baka wu?a da nama Abba kazaSamin duk wanda kake ga ya dace ya zama mijina, insha Allah zan kasance mai biyayya game da zaSinka".

Ana cikin haka Hajiya Jummai ta ce, "Yo Fadila banda abunki ba a irin wannan zamanin ta yaya Abban ki zai zaSa miki mijin da zaki aura kuma? Ina ganin yanzu ai an wuce irin wannan zamanin".

Alhaji ya Wan numfasa yace "to ba matsala, zanyi tunani akan hakan, duk abunda na zartar zakuji insha Allah".

Daga nan duk suka watse suka bar Fadila a wurin, a yayin da Hajiya Jummai ta wuce Sangarenta, shikuwa Alhaji da Laila suka wuce Sangarenta, suna tafiya amma yanayin jikin Alhaji da sanyi sosai, kwatakwata bashi da kuzari, wannan yasa shigarsu falon Laila ke da wuya Alhaji ya zauna akan carpet Win dake malale a falon ya Wan kishingiWa a jikin kujera 2 sitter da take kusa dashi.

Cikin sanyin jiki Laila ta ?araso daf da Alhaji ta dur?usa, sannan cikin tattausan murya ta ce, "Alhaji yau lafiya kuwa, miyake faruwa dakai ne"?

Alhaji yace "Laila akwai abunda na tuna ne, wanda bantaSa faWamiki ba, wato lokacin ina matashi a garin mu akwai wata budurwa mai suna Sabuwa wacce tayi tashen farin jini sosai a wanchan lokacin, ni kaina na so Sabuwa bilha??i wanda duk makusantana a garin Jakusko sun shaida hakan a wanchan lokacin, kullum samari acikin rikici ake akan Sabuwa, amma daga ?arshe abunda ya bawa kowa mamaki a garin shine, duk da irin tarin tababa da akai tayi akan aurenta Allah bai ?addara aurenta da kowa ba a garin Jakusko, daga ?arshe rana Waya wani hamsha?in mai kuWi yazo daga Damaturu ya aure ta aka kaita chan. Allah ya sani bantaSa son wata ?a mace ba tamkar yadda naso Sabuwa a raina, wani ikon Allah bayan na auri Jummai har muna da yara da ita, a tsarina ko kaWan bantaSa kawo lissafin yin mata biyu ba, rana Waya kawai Allah ya haWani dake, abu na farko da ya fara jan hankali na gareki shine, kamarki Waya da Sabuwa babu abunda ya rabaki da ita, abu na biyu kuma shine ke marainiyace babu uwa babu uba, ni kuma na kasance ina tausayin maraya, wannan yasa naji araina ina son aurenki har nabi duk tsarin da ya dace na aureki kamar yadda addinin muslimci ya tanadar. To don haka a matsayinki na mahaifiyar Fadila sai kidage mata da addu'a sabida addu'arki tana da matu?ar tasiri a gareta, sakamakon farin jininta irin na Sabuwa ce, kinga kuma wannan zamani da muke ciki ya banbanta da wanchan zamanin namu".

Jin hakan yasa Laila ta ce, "to fatan mu dai kullum shine, Allah yasa mudace, domin adduoi kullum munayi".

Daga ?arshe Alhaji yace "masha Allah, to ni bari na tashi na Wan kintsa zanfita kasuwa akwai wa?anda suke jirana".

Alhaji ya mi?e ya nufi Wakin Laila ya shige banWakin dake cikin Wakin Laila, a gurguje ya watsa ruwa ya fito, ya tarar Laila ta fiddo da wasu riga da wando jumfa launin ruwan ?asa daga cikin wall drop Winta, daga nan ta Wauki towel ta gogge masa jiki ya sanya kayan ajikinsa, sannan ta Waura masa hula wacce itama launinta yazo daidai da kayan, daga ?arshe ta feffesheshi da turare, ta Wan rungumoshi cikin tattausan murya ta ce, "ka kulamin da kanka, Allah ya tsaremin kai mijina adawo lafiya".

Dubanta yayi da murmushi yace "Laila kenan, ke dai kullum yadda kike mu'amantata kamar wani yaro Wan shekara 25, ko kaWan bakya ganin tsufa na".

A take Laila ta haWa rai, cikin firgici Alhaji yace "yadai lafiya mi kuma ya faru da irin wannan fishin"?

Laila tayi shiru, Alhaji yasa hannu ya cire hular dake kansa, sannan ya zauna a bakin gado yace "to shikenan tunda bazakiyi magana ba na fasa fita kasuwan".

Ganin hakan yasa Laila cikin shagwaSa ta ce, "uhm! uhm!! To bakai bane kace wai tsofai tsofai dakai".

Cikin mamaki Alhaji yace "wannan shine matsalar daman"?

Laila ta ce, "eh mana, wannan ai cin fiska ne, taya zaka kira kanka tsoho kuma a gaba na"?

Alhaji yace "to kiyi ha?uri".

Laila ta ce, "uhm! uhm!!"

Alhaji yace "to ya kikeso ayi"?

Laila ta ce, "cewa zakayi kiyi ha?uri babyn baby".

Alhaji yace "A Laila yau Win kuma nine babyn"? "Eh mana, ni ai kai baby nah ne".

Alhaji yace "to kiyi ha?uri babyn baby", da murmushi ta amsa "sai yanzu najidaWi".

Alhaji ya mi?e yana mai cewa "to nikam zan fita domin na faWamiki ana jira na". Biyo bayan Alhaji tayi tana masa adduoi har suka fito harabar gidan, anan Laila ta tsaya shikuwa ya wuce Sangaren Hajiya Jummai domin yimata sallama.

*Ina mai bada ha?uri akan kuskure da nayi a page 2, saSanin saka sunan Fadila da nayi mai makon Nabila. Wannan yazo abisa a?asi ne, amma insha Allah yau zamu cigaba da suna Nabila kamar yadda ku kafara gani a page 1*


Alhaji Alhasan ya ?arisa side Win Hajiya Jummai ya iske ta acikin uwar Waka tana kwance akan gadon ta ?irar 7/7 Dubai made dake cikin Wakin ta, wanda yake Wauke da farin bed sheet da ya malale gadon ta iko ina, ga wani daddaWan ?amshi nau'in turaren wuta jafaran dake tashi acikin Wakin, wannan yasa Alhaji tsayuwa har na ?an daki?a a bakin ?ofar Wakin Hajiya Jummai, kawai yana kallonta tana kwance batare da yace uffan ba.

Kamar zai ?arisa kanta amma yayi ?arfin hali ya fara dayi mata sallama, bayan ta amsa ya ?ara da cewa "Hajiya to nikam na fito, zan fita kasuwa".

Batare da Hajiya Jummai ta amsa masa ba tami?e tsaye sanye take da sleeping derss, duban mirror ta juya tayi, sannan tayi parking Win gashin kanta da ya kwato har gadon bayan ta, ta mi?a hannu ta janyo hijabinta dake rataye akan hanger, ta juya daf da Alhaji ta ce, "to muje na takama ko"?

Alhaji ya juya ya kama tafiya Hajiya Jummai na takamar baya har bakin car park, anan suka iske Laila na tsaye tana jiran fitowarsu.

Motoci guda uku ne ke jere a cikin car park Win, wanda duk kanninsu motoci ne na alfarma, motoci ne na gani na faWa, anan ne Laila ta ce, "yau wannan G BOX Win ya kamata ka hau, domin ka Wau tsawon lokaci baka hawan ta".

Alhaji yace "shikenan hakan za'ayi, to yanzu ni zan fita ina fata dai babu wata matsala ko"?

HaWa baki sukayi dukkansu suka ce, "eh babu komai", suka ?ara da cewa "adawo lafiya Allah ya tsare".

Alhaji ya shiga mota direba yaja suka fita, akan hanyarsu ta zuwa kasuwa Alhaji ya bu?aci Ubale direba da ya Wan taWe su shiga unguwar sabon layi wurin amininsa Alhaji Saminu, suka ?arisa sukayi dacen isarsu kenan shima ya fito a cikin gida.

Cikin mamaki Alhaji Saminu yace "Alhaji Alhasan yau lafiya na ganka a irin wannan lokacin batare da kasanar dani ba"?

Alhaji Alhasan yace "lafiya ?alau wallahi sai alkhairi, muna kan hanyar mu ta tafiya kasuwa ne na bu?aci mu biyo muduba ka, sakamakon wata ?ar magana da nakeso muyi".

Jin hakan yasa Alhaji Saminu yace "to bismillah mana mushiga ta cikin falo muzauna sai mu tattauna". Alhaji Saminu yaje ya buWe falo ya bu?aci Alhaji Alhasan ya shigo ya zauna, shima yaje ya shiga ya zauna suka zauna a kujera ?irar 3 sitter kafaWa da kafaWa, sannan Alhaji Saminu yace "to Alhaji ina sauraron ka"?

Alhaji Alhasan yace "magana ne daman akan Nabila, yarinyar lamarin yadda samari suke yawan kai kawo akanta abun yana bani tsoro, shine nazo maka da shawarar ni yanzu najima da dakatar da ita zuwa islamiyya, sannan kuma yanzu nayi lissafin zan tura ta ?asar Chardi chan wajen ?ar uwarta Zubaida ta zauna a wajenta ko a chan za'asamu sau?in lamarin. Amma ya kake gani"?

BuWan bakin Alhaji Saminu yace "eh to! A gaskiya maganar tura Nabila ?asar Chardi wurin Zubaida ba daidai bane, a matsayinka na uba wannan nuna gazawa ne a gareka akan amanar da Allah ya baka na kulawa da ?a?anka, kuma kar kamanta itama fa Zubaida tana rayuwa ne a ?ar?ashin kulawar wani, wato mijinta. Wannan abune wanda ko da Nabila taje rayuwa ta kaita gidan a matakin shekarunta to ita kanta zata takura ne kuma ta takura musu suma, domin a yanzu Nabila tawuce zuwa zama a gaban wata aunty ko ?ar uwa. Ba fata mukeyi ba a yanzu ko da mutuwa kayi mu?addara mahaifiyar Nabila Laila zatayi wani aure, to sai dai Nabila takoma gidan Garzali ko Mubaraq, amma baza'ayi lissafin Basira ko Hannatu ba, balle kuma Zubaida ?aramar chikinsu".

Alhaji Saminu ya Wan numfasa ya ?ara da cewa "abu na biyu shine, maganan karatu kayi kuskure babba da ka dakatar da ita zuwa islamiyya, domin ilimi ai shine gishirin rayuwa, bama ya ita ?a mace tana da bu?atar samun ilimin addini sosai domin mata suke tarbiyantar da yara da gwargwadon ilimin da suka samu don haka ka gaggauta mayar da ita islamiyya. Abu na ?arshe kuma shine, kafin Allah ya kawo lokacin auren ta kabarta ta jona jami'a kamar yadda ta ?udiri niyar yin karatun tun abaya tunda Allah yasa ta samu sakamakon da ake bu?ata a jarabawar jamb Winta".

Anan ne Alhaji Alhasan yace "to na saurari duk bayananka kuma na gamsu dasu, amma sai dai wani hanzari ba gudu ba, ina tunanin ai kamar angama bada admission".

Alhaji Saminu yace "wannan aiba wani abu bane, domin vice chancelor ( v.c) na Yobe State University Gashua (Uni Gash) ai abokina ne sosai, idan har zanje masa da alfarmar nema mata admission amatsayin ?ata za asamu".

Anan suka rabu suna masu shau?i da yarjejeniyar nemawa Nabila admission a Uni Gash. Kai tsaye suka nufi kasuwa chan suka iske Garzali na zaune a cikin wani katafaren store, gefe da gefensa standing fan suketa fifitashi, shikuwa lissafi kawai yake bugawa, ganin Abban sa yasa ya mi?e tsaye yana mai cewa "sannu da zuwa Abba".

Kasancewar rana ta tsala sosai, sakamakon jinkirin da aka samu na rashin fitowar Alhaji da wuri, yasa ya amsa sama sama "yauwa sannu".

A gurguje suka gudanar da lissafi suka gama, har Alhaji ya mi?e zai tafi ya juyo yace "ina Mubaraq kuma"?

Garzali yace "be daWe da barin nan ba, akan zaibi ta gida yace min". "To badamuwa bari na samu nayi maza na koma gidan yanzu ko zan iske shi a chan".

Bayan Alhaji ya koma gida ?arar sautin horn Win motar sa Nabila tajiyo daga side Winta ta fito da gudu tana mai cewa "oyo yo Abba", ya amsa mata da cewa "oyo yo Auta".

Sannan suka jera suna tafiya har cikin falon Alhaji, anan suka iske Mubaraq tare da Ummin sa da Laila suna ta shan hirarsu, ganin shigowar Alhaji yasa duk kanninsu suka mi?e tare da faWin "barka da dawowa", ya amsa musu da "yauwa", sannan suka zazzauna.

Alhaji yasa hannu ya cire hularsa ya ajiye ta daga gefensa, ya Wan numfasa yace "am, Nabila na yanke shawarin gobe idan Allah ya kaimu zaki koma zuwa islamiyya, sannan Mubaraq kaine zaka rin?a zuwa kullum da yamma kana kaita haka zalika in an tashi kai zakana Wauko ta".

Alhaji ya ?ara da cewa "abu na biyu kuma shine, Nabila ki kasance cikin shiri domin ako wani locikin admission Winki zai iya fitowa a Uni Gash zaki fara zuwa, don haka ki Waura Wamarar yin karatu tun yanzu".

Cikin ladabi Mubaraq ya amsa da "to! Abba". Kasancewar lokacin sallar azhar ya kawo kai duk suka watse a falon.

Washegari

La'asar Win fari sai ga Mubaraq yazo gida kamar yadda Abban sa ya umurce shi da wata motarsa kirar corolla le launin ruwan toka, bayan sungaisa da mai gadi ya wuce cikin gida ya iske Nabila ta kintsa tsab jiran isowarsa kawai takeyi, ganin hakan yasa yace "tunda naga kinshirya tashi mutafi kawai na kaiki, domin idan na tsaya gaida su Hajiya ma lokaci zan Sata gara na kaiki na dawo".

Nabila ta tashi tabi bayansa da gudu gudu har bakin motar duba da irin saurin da yakeyi, ya buWe motar ya shiga, sannan itama ta buWe ta shiga ta ce, "Yaya Mubaraq ina wuni"?

Suka gaisa sosai, suna ta hirarsu har suka isa islamiyyan, Nabila ta sau?a tana mai cewa "to Allah ya tsare Yaya Mubaraq". "Amin", yaja motarsa ya tafi.

Nabila ta wuce ajinsu, a yayin da taje ta tarar ba malami a ajin, Walibai da dama sunyi mamakin ganin Nabila tare da nuna farin cikinsu a fili, kai tsaye Nabila ta tunkari bencin bestien ta Falila fiskarta cike da annuri ta mai cewa "besty yau Allah yayi na dawo islamiyya, saura boko ma ba da daWewa zaki fara ganina".

Falila tayi shiru tamkar bakowa a wurin, cikin sanyin jiki Nabila ta Wan Wosanu ta zauna a gefen Falila ta Wan sa hannu ta rungumeta ta ce, "Falila yau lafiya, miyake faruwa na ganki haka"?

Falila ta buWi baki da?yar ta ce, "kibari kawai Nabila ni yanzu gabaWaya duniyar nan ta isheni".

Cikin firgici Nabila ta ce, "subuhanallahi, Falila kinsan me kike faWi kuwa? To maganar gaskiya ki gaggauta yin istigfari". Ta?ara da cewa "dan Allah kifaWamin miyake faruwa ne"?

Ajiyar zuciya Falila ta sauke sannan ta ce, "a satin da ya gabata ne Daddy na ya rushe min duk wani farin cikin rayuwa ta, gabaWaya malaman makarantar nan basu kyauta min ba da sukayi min karan tsaye suka haWa committee sukaje suka samu Daddy na akan wai sun yaba da hankalina da Wabi'una ni yarinyace mai ?wazo sosai, sabida ire iren wa?an nan dalilan suna neman arzikin aurena a Malam Kabir. Batare da Daddy na yayi shawari da kowa ba, kawai ya buWi baki yace musu ya bada aure na kuma baya bu?atar akawo komai gidan mu, ya Wauka musu alkawari ranar waliman sau?ar karatun mu za a Waura aurena da Malam Kabir a wurin taron waliman". A dai dai nan sai wani matsanan cin kuka ya kwace a Falila wanda yasa ta ?ara rungume Nabila tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login