Showing 1 words to 3000 words out of 22872 words
Chapter 1 - Rikicin babban gida Book Complete Document by Real Afreen ce.txt
ο»Ώο»Ώο»Ώ [7/1, 3:21 PM] Real Afreen ceπ: πππ
πΈπΈπΈ
*Queens Online Writersβ*
π‘π‘π‘π‘
π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
~Rikicin~
{ *Babban Gida*}
Saturday's update 1st July 2017
Episode *1-5*
Zainab kizo ki zauna inna miki magana kina tafiya?
"Goggo nifa kidena wannan maganar dik yanmatan gidanan kirasa wazakice sai ni?"
"Haba zainabu ynxu fisabilillah inna laifin kabir kuma ai naga matan zamanin ynxu suna qaunar Soja..gashi saurayi"
Miqewa Zainab tayi tafice daga dakin goggo tana qunqunai...gefen anty Amarya ta nufa tana zuwa ta iske ya kabir kwance daman kujera yana ranar wayar sa..
Hautsine fuska tayi ta nufa hanyar dakin anty..tsayawa ya dakai mata tare da fadin
"Keee Zonan !!!"
Jiki sanyaye ta nufi gurinsa tana tura baki..
"Ke a taki dabi'ar bakisan inkinshigo kiyi sallama ba bare gaisuwa ba ko?"
Shiru tayi tare da juya kai tana kallon gefe..Dan ko kallonsa ma batasonyi..
"Badake nake magana ba?Toh fita sekinyi sallama tukun kishigo"
Dama kamar jira take tana ficewa tayi tafiyarta..tsaki yayi yakwanta abinsa..
*Babban gida ne me cike da jama'ah Wanda dik yan uwa ne 'yayan yayye da qanne..jikoki kai harma da kakaninsu*
Tafe take tana ta nufi part din mumy(mahaifiyar ya kabir,safeena,jamil,hanan,balkis,ibrahim,hanan)
Tana shiga ta iske safeena zaune tana cin abinci..zama tayi ta jona suka cigaba da cin abincin...
"Daga inna kike?"
Acewar safeena kasancewar tsarar Zainab dince..
"Dakin anty Amarya naje wanan yayan naki yanema rainamin hankali"
"Kedai kullun complain dinki akan ya kabir ne..aidai ya kusa tafiya shima ya huta.."
"Ai gwara ya tafin ma..wanan damuwarkuce"
Abincin suka cigaba daci tare da canja wata hirar..
Daidai Zainab ta fitoh daga dakin tayi cin karo da isma'il yaron mama (mahaifiyar sadiya,Isma'il hafsah,idris)
"Ya isma'il sannu da zuwa "
"Yauwa zee inna zuwa haka?"
"Daki zani barci nakeji"
Hira sukadanyi kadan kafin duka rabu..
Tana zuwa ta iske ya kabir da safiya yar (anty maijiddah mahaifiyar safiya,sadeeq,aisha,baby,Salim) suna tsaye bayan corridor din dakin anty Amarya..
Dik ta qanqameshi tanafaman marairaice masa fuska..wani irin haushi Zainab taji ta tsaya kallon su
Dago fuskar safiya ya kabir yayi yana fadin
"Haba safiya Dan zan tafi shine zaki daga hankalinki? Ai xandawo nadanyi wasu aiyuka anan"
Tsaki Zainab tayi itakuma aranta tana fadin
"Banza asararriya taita wahalar dakanta akansa"
Ganin Abun nasu bame qarewa bane yasa ze yawuce ta nufi ciki cike da takaici..
Tana shiga Palo ta tarar da ammynsu (mahaifiyar Haneef,zainab,Humaira tsalim,husna) tana tsefewa husna kai..wucewa tayi tashige dakin su kamar wacce aka batawa rai..
Kaya ta canja ta kwanta abunta domin yin barci amma inna ta kasa yanayin dataga ya kabir da safiya ne suketa dawo mata..
Zancen zuci tasomayi..
"Ynxu fa wai se ace ya kabir ne ze aure safiya ko?"
Tsaki tayi ta qara fadin "toh inna ruwana ma"
Gyara kwanciyarta tayi daqyar tasamu barcin yadauketa..
Cankuwa gefensu kabir Ashe yana ankare da Zainab ta gansu tana wucewa ya tsayar da safiya tare da fadin..
"Zamu hadu anjima bara naje nagaida goggo ynxu"
Amsawa tayi da toh kafin ta sakesa suka rabu..dakin goggo ya wuce direct..
Yana zuwa ya kwanta saman kafar goggo...
"Goggota..ya maganar mune?"
"Kabir ai sedai kayi dakanka danni nakasa sedai inma mahaifinka magana kawai amuku aure katafi da matarka"
"A'ah goggo ba yanxu ba..amma innasanta Sosai goggo inna qaunarta in bansameta ba goggo akwar matsala"
Zama ka aureta takace kaikadai indai inna Raye bame hanaka ita insha Allah... Ynxu dai inna safiyar take?
"Tana can ynxu muka rabu.."
Murmushi goggo tayi tare da fadin tashi ga abinan naragem kaci...
*Washe gari*
"Cikin kitchen din anty Amarya Zainab take tana daman girki inda se qamshi ke tashi"
Anty Amarya ce ta leqo tana fadin
"Ynxu dik hydar din nawa ake shiryawa wanan girki haka?"
Murmushi Zainab tayi kan ta mayarwa anty Amarya da ansar sukaji sallamar ya kabir..
Baro kitchen din anty Amarya tayi tare da amsa sallamar ya kabir cike da fara sukazo suka zauna..
Fitowa tayi ta tasoma jera abincin kan dinning..
kallo daya ya mata ya dauke kansa
"Anty waccan kuma me takeyi?"
Murmushi anty tayi tana fadin
"Kaga hydar ne ze dawo shine take ta wanan girki hk...Zainab kawo wa son abincin"
"Wa ni Allah ya sauwaqe inci jagwalgwalonta"
Acewar ya kabir...
Murmushi anty Amarya tayi tare da fadin
"Ahhh haba dai ai kuwa Zainab ta iya girki Sosai"
Yatsine fuska yayi..itakuwa haushi ne yacikata akan me zece girkinta jagwalgwalo?
Dakin anty ta wuce can tayi wanka ta cancado kwalliyarta atamfa tasa doguwar Riga..da suka fitting dinta Sosai...
Dankwalinta ta dauka da nufin daurawa taji ana ambaton sunan ya hydar...
Dagudu ta fitoh daga dakin ...dama ya kabir kamar jiranta yakeyi yana kallon kofar..tana fitowa ya daka mata tsawa..
"Wuce ki daura dankwali kusa hijan"!!!!!
Queens online writersπβπΈπΈπΈπΈπΈ
[7/3, 11:51 AM] Real Afreen ceπ: πππ
πΈπΈπΈ
*Queens Online Writersβ*
_Daga alkalamin Queens_
π‘π‘π‘π‘
π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
~Rikicin~
*{Babban Gida}*
Monday's update 3rd July 2017
_Queens online writers muna miqo saqon gaisuwarmu zuwa masoyanmu masu biyiyar littafan mu_
Episode *6-10*
"Wuce ki daura dankwali kisa hijab"!!!
Tsayawa tayi tana kallonsa na 'yan mintina sai kuma ta juya tashige daki tana share hawaye..
Dankwalinta kawai ta daura tayi kyau sosai kamar ba ita ba..
Tana fitowa qamshin turarenta ne ya doki hancinta sake baki yayi ya tsaya kallonta be ankare ba yajiyo muryar anty Amarya dasu hydar sunshigo
Da gudu maryam ta qarasa gurin sa ta rungumosa tana murna sosai shima rungumeta yayi..
Kabir dake zaune ya kasa nutsuwa miqewa yayi yafice ahankali maryam tabi ya kabir da ido har ya fice..
Nanfa suka dinga murna akayi 'yan cite cite hydar kuwa harda santi...
Ya kabir kuwa dakin goggo ya wuce...
" Meyasami mijin nawa na gansa haka?"
Fuzar da iska yayi ya kwanta a qasakusa dashi tazo ta zauna...
"Goggo meyasa indaiso na aureta?kullun da tunaninta nake wuni nake tashi Dan Allah kitaimaka min"
Murmushi goggo tayi tana fadin..
"Yi hakuri jiya na kira abbanka zeze yau insha Allah"
Murmushin farinciki yayi ya miqe zaune...
"ai kuwa indai komai yayi yanda nakeso toh zan baki babban kyauta..wallahi goggo innasonta sosai fiye da tunanin ki.."
Nanfa suka cigaba da hirarsu harya manta bacin ran da yake ciki...
ππππ
Zaune goggo take Abban kabir da na maryam na zaune kusa da ita...
"Toh ynxu abinda zan fada muku shine danku kabir yana son yarku maryam..indai har na isa kuma kunaso zumunci ya dore toh ahadasu aure"
Murmushi farinciki iyayen sukayi sosai
"Haba goggo ai ba sekin fada hankalinki ba wallahi nayi farincikin hakan"
Acewar Abban maryam..Abban kabir ma cewa yayi shima yayi farincikin hakan sosai suketa murna...
Nanfa sukayi shawarar su akan cewa sai kabir yaje yadawo tukun za ayi auren..
Sam goggo yaqi yarda amma ta dage akan saidai su kira kabir suji daga garesa...
Ba musu abbansa ya kirasa awaya..
Kamar dama jira yakeyi Anna kiransa ba jimawa yashigo palon fuskarsa pam da fara'a...gurin yasamu kusa da goggo ya zaune..
"Munji saqonka daga gurin goggo za a aura ma ita amma inka cutar da ita zakafuskanci bacin ran mu"
Acewar Abban sa..
"Bakomai ynxu dai seka dawo tukunna za ayi auren ko?"
Dagowa yayi ya kalli goggo kafin ya duqar dakai yana fadin
"A'a abba innaso ayi kafin na dawo"
Murmushi sukayi dikkansu tare da sa masa albarka ..fita yayi yanata murmushi ..safiya yayi cinkaro da
"Ya kabir inna zakaje muje in rakaka"
"A'a karki damu jeki kawai ynxu xanxo dakinku"
Cike da farinciki ta wuce ta nufi dakin su shi kuwa tashige dakin anty..
Ga mamakinsa yanashiga hydar ya gani da maryam suna hira wani irin takaicine ya cikasa ..
Sallama yayi suka amsa gaidashi sukayi daqyar ya tattaro kalamansa ya amsa gausuwar yasu dinning ya nufa ya zauna yana danna wayarsa..
Miqewa tayi da nufin de bo masa ruwa tana shiga kitchen din ya biyota baya ankare ba se ji tayi anjawota hadata yayi da bango tare da to she mata baki kallonta kawai yakeyi da idanunsa da suka kasa sukayi ja...
"Maryam meyasa zakiyi haka?meyasa? Amma bakomai wataran zaki zama tawa"
Yana kaiwa nan ya saketa ya fice dakin ya bari ma gaba dayansa...
Maryam kuwa ta Dade a kitchen din tana maida nunfashi
Nanfa aka dinga shirin biki amma Sam safiya da maryam basusan meke faruwa ba..
Zaune hydar yake a tsakar gida yana wanki da sauri isma'il yazo yana fadin
"Ya hydar wai gobe yaushe?"
"Gobe juma'ah mana meya faru?"
"Hmm toh gobe daurin auren maryam da ya kabir!!!"
Dasauri hydar ya miqe tare da kabar da bokitin ruwan dake gabansa..
Ko sauraren isma'il be kumayi ba ya nufi part dinsu yana zuwa dakin anty Amarya ya fada tana gyaran kaya a sip dinta..
"Umma! Umma!!"
Shine abinda hydar ya fada kasancewar abinda yake kiranta dashi kenan..
Dasauri ta juyo tana kallonsa idanunsa sunkada sunyi jawur..anty Amarya kuwa tana ganinsa gabanta ya fadi tsam atanta jikinta ya bata cewar zancen auren maryam yaji..
"Meyafaru hydar?"
"Umma meye wannan nakeji ?"
"Mekaji hydar?"
Uhu yayi tare da daukan vase din flower din dake ya tarwatsa da qasa ya silale qasa yana kuka har sanda yaji ciwo da gwalbar vase din data fashe a hanunsa..
Akidime anty Amarya ta qarasa gunsa itama tana hawaye ta tsugunna gabansa..maryam ce ta fado mata arai Dan tasan maryam zata iyayin fiye da haka ma...
"Hydar son ka nutsu ka kama kanka kar marya tashigo ta ganka a haka Dan nasan itama batasan da zance ba"
Dasauri anty Amarya ta share gurin ta soma gyara masa ciwon da yaji..
Ahaka haryayi barci agun..
Tanan zaune tajiyo sallamar kabir miqewa tayi ta fitoh palon kallonsatayi tare dayin murmushi Dan kwata kwata ko kadan bataji haushin kabir ba Dan tin bayau ba ta gane kabir na son maryam..
"Zoka zauna inna son magana dakai"
Gaban kabir ne ya fada Dan azatonsa taji haushin abinda ke shirin faruwa ne...
"Watoh ni saboda baka dauke ni amatsayin uwa ba shine kaqi fadan abinda ke ranka game da maryam ba?"
"Yi hakuri antynmu gudu nayi karkiji haushina"
"Ko daya son dakai da kabir dik daya ne agurina dikkanku 'yayana ne karka damu"
"Yauwa dama zuwa nayi ki shirya muje ahado lefe saboda gobe Anna daura auren zan tafi"
Murmushi anty Amarya tayi kasancewar tasan komai na maryam bara tambayta ba suka shirya suka fice
Lefe Wanda ya amsa sunansa suka hado akwati shida masu kyau dam suke da kaya HK aka shigo dashi..
Shafa'atu ce ta ruga da gudu ganin anty Amarya da kabir suna dauke akwatina ta kira safiya ..safiya jiki na bari ta leqo acewar ta ai akwatunan NATA ne bana kowa ba..
Part din goggo aka kai akwatunan..anty Amarya ce ta baro can ta nufi part dinta Dan dubo hydar..
Ga mamakinta tana shiga ta iske maryam kusa da hydar tana hawaye shiko yana kwance zazzabi ya rufesa..
Abu kamar wasa akadinga shirye2n biki chinchin da su cake dik dai kayan tarkacan ciye2 akai tayi..
Maryam kuwa ko ajikinta ita hankalinta nakan hydar dake kwance..
Yayyunta guda biyu mata da sukayi aure ne suka zo dakin goggo aka jata..kayan ciye2 suka dinga bata suna ta gyarata..kokadan hankalinta be bata komai ba Dan dik abinda aka bata zagewa take taci bama iwa inya mata dadi..
Anty shema'u ce ta kalleta tana fadin
"Gwara kiyita ci ai..aikuwa inna ya kabir ne yakamata yazo yabamu tukwici fa"
Dariya sukayi ita da anty faty..
"Bara na kira Dan banzan"
Abu kamar wasa Anna ta shirin biki hydar kuwa zazzabin ya rufesa sosai amma tsam anty ta hana a fadawa kowa ta rufesa a dakin ta sedai ta shiga ta basa abinci da magani..
*Night*
Zaune maryam take adakin goggo anmata kunshi me kyau ko inna na jikinta kamshi yake ynxu kam abin yabata tsiro tinma ba da aka hanata fita ba zuwa ganin hydar ba..
Gaban madubi take zaune tana kallon kanta.. Irin kyan da tayi kamar daga zama taji anturo qofa..azatonta ya hydar zata gani tayi saurin juyowa..
Ya kabir tagani da sauri ta miqe zata nufi toilet janyota yayi ya hada jikinta da nasa..
"Maryam kin kusa zama tawa"
Kallonta ya farayi ita kuwa tana kiciniyar kwacewa...
.
*Queens online writersπβ*
[7/5, 1:03 AM] Real Afreen ceπ: πππ
πΈπΈπΈ
*Queens online writersβ*
_Alkalamin Queens_
π‘π‘π‘π‘
π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
~Rikicin~
*{Babban gida}*
Wednesday's update 5th July 2017
_Queens online writers muna godiya sosai zuwa ga masoyan mu...Rikicin babban gida littafine da mukeyi domin nishadantar da Ku Kuma Alhmdulh mungani mungode_
*Take note******ππ
*Plxx kuyi hkr zan canja musu suna*
Maryam- ( _Amra_)
Kabir - _(Arman)_
Episode *11-15*
Yana yin data gansu da safiya ne ya fado mata arai taji wata sabuwar tsanar tasa ta ziyarci zuciyarta Dan haka ta tattaro dikka qarfinta ta kwance kanta daga gareshi tana fadin
"Wallahi bazan taba zama taka ba har a bad a nafi karfinka..."
Murmushin mugunta Arman yayi yasoma matsawa kusa da ita..
Amra kuwa ka da baya ta dingayi harsaida takai jikin bango ..
"Amra meyasa kike gudu na bayan kinkusa zama tawa"
"Wallah Allah ya sau**""
Bata qarasa mgnarta ba sukaji qarar bude qofa..
Arman na ganin anty faty yasoma Sosa qeya..
"Toh sarkin gajen hakuri shine har seka biyota nan ma???"
Kama kame ya farayi Dan hk tanuna masa qofa ficewa yayi sanda yakai qarshen qofa kafin ya juyo ya kashe ma Amara ido..murguda masa baki tayi yana murmushi ya fice...
Yana tafiya ta qara so gun anty faty ta soma kuka
"Antynmu dan Allah kitaimaka min inje inga ya hydar Dan Allah"
Shiru anty faty tayi kafin tace toh tinda gurin ya fara yin duhu jeki dawo ammafa karki Dade..
Tana murna ta nufi koda..
"Kee!! Nisa hijabi mana"
Ammasawa kawai tayi da toh ta suri hijab dinta ta fice..
Ahankali ta tura dakin hydar amma bataga kowa ba Dan HK dakin anty Amarya ta nufa tana kallon anty Amarya ta fita kafin ta tura qofar dakin..
Zaune ta iske hydar ga tilin magunguna agabansa alamun magani ya gamasha..
Da Saudi ta qarasa kusa dashi
"Ya hydar meye hk?"
Ta fada tana duban magungunan dake gabansa..
Yi yayi kamar bemasan ta nayi ba ...
"Ya hydar mgn fa nakema"
"Amra meyasa kika dawo kije kiyi rayuwarki da Wanda kikeso banasanki bansan ganin ki kifice kibarmin daki"
Fashewa da kuka Amra tayi ta duqe
"Ya hydar kai nakeso kainakeso"
Miqewa hydar yayi da nufin fita..
Ta miqe da gudu ta riqo rigarsa
"Ya hydar meyasa kakemin haka kasan kai kadai nakeso"
Dikkansu muryar su rawa takeyi alamun kuka sukeyi
"Amra ki fita ki bar daki nan banaso ganinki kije gun Arman din da kikeso..gobe aurenki Dan HK banga amfanin zamanki anan ba"
Rikicewa Amra tayi muryarta na rawa tana fadin