Amfanin Fasadabur (Custard Apple) ga Lafiyar Jiki

Mansur Usman Sufi

28 Aug 2025

262

Amfanin Fasadabur (Custard Apple) ga Lafiyar Jiki

Amfanin Fasadabur (Custard Apple) ga Lafiyar Jiki

Fasadabur / Fasadubar a Hausance

  • Custard Apple da Turanci
  • A wasu wurare kuma ana kiransa Sharifa

Yana daga cikin 'ya'yan itatuwa masu matuƙar amfani ga lafiyar ɗan adam.

Amfanin Fasadabur (Custard Apple) ga Lafiyar Jiki

  1. Ƙara ƙarfin garkuwar jiki
    • Yana da yawan Vitamin C wanda ke taimakawa wajen ƙarfafa garkuwar jiki, yana kare mutum daga mura da wasu cututtuka.
  2. Taimako wajen narkewar abinci
    • Yana da fiber mai yawa wanda ke taimaka narkewa, yana hana kumburin ciki da maƙarƙashiya (constipation).
  3. Ƙarfafa ƙashi da haƙora
    • Yana ɗauke da Calcium da Magnesium waɗanda suke taimaka wajen ƙarfafa ƙashi da haƙora.
  4. Inganta lafiyar zuciya
    • Yawan potassium da magnesium da ke cikinsa na taimakawa wajen rage matsanancin hawan jini da kuma kare zuciya.
  5. Kariya daga ciwon sukari (Diabetes)
    • Duk da cewa yana ɗan ɗauke da zaƙi, amma fiber ɗinsa yana taimakawa wajen daidaita sugar level a jiki.
  6. Kyautata gani da ido
    • Yana ɗauke da Vitamin A wanda ke da muhimmanci wajen kula da lafiyar ido.
  7. Kara kuzari da ƙarfin jiki
    • Saboda yawan carbohydrates da ke cikinsa, yana ba jiki kuzari, musamman ga masu yin aiki mai nauyi.
  8. Inganta lafiyar fata
    • Vitamin C da antioxidants da ke ciki suna hana tsufa da wrinkles a fata, suna ba ta kyalli.

👉 Amma a lura: Ƙwayoyin (seeds) na cikin fasadabur ba a ci, domin suna ɗauke da guba (toxic). Abin da ake ci shi ne ’ya’yan cikinsa fararen nama mai zaƙi.

0 Comments

Leave a Comment

Your email will be kept private. Required fields are marked *
Search

Recent Article
The Rise of Data Analytics in European Football: How Clubs Are Using Stats to Gain Competitive Advantage in 2025
The Rise of Data Analytics in European Football: How Clubs Are Using Stats to Gain Competitive Advantage in 2025
Read MoreThe Rise of Data Analytics in European Football: How Clubs Are Using Stats to Gain Competitive Advantage in 2025
Mastering Digital Learning in 2025: How Professionals and Students in Europe and Asia Are Gaining High-Value Skills
Mastering Digital Learning in 2025: How Professionals and Students in Europe and Asia Are Gaining High-Value Skills
Read MoreMastering Digital Learning in 2025: How Professionals and Students in Europe and Asia Are Gaining High-Value Skills
The Ultimate Guide to Online Learning and Professional Certifications in 2025: High-Demand Skills for Europe and Asia
The Ultimate Guide to Online Learning and Professional Certifications in 2025: High-Demand Skills for Europe and Asia
Read MoreThe Ultimate Guide to Online Learning and Professional Certifications in 2025: High-Demand Skills for Europe and Asia
Digital Skills and Online Knowledge: Building Global Wealth in 2025 – Insights for UK, Germany, UAE, and India
Digital Skills and Online Knowledge: Building Global Wealth in 2025 – Insights for UK, Germany, UAE, and India
Read MoreDigital Skills and Online Knowledge: Building Global Wealth in 2025 – Insights for UK, Germany, UAE, and India
How the Global Digital Economy Is Creating New Wealth Opportunities in 2025 (A Modern Guide to Sustainable Online Income)
How the Global Digital Economy Is Creating New Wealth Opportunities in 2025 (A Modern Guide to Sustainable Online Income)
Read MoreHow the Global Digital Economy Is Creating New Wealth Opportunities in 2025 (A Modern Guide to Sustainable Online Income)
7 Profitable Online Business Opportunities That Generate High Income Globally in 2025
7 Profitable Online Business Opportunities That Generate High Income Globally in 2025
Read More7 Profitable Online Business Opportunities That Generate High Income Globally in 2025
5 Easy Steps to Create Ads TikTok Account
5 Easy Steps to Create Ads TikTok Account
Read More5 Easy Steps to Create Ads TikTok Account
6 Best Top TikTok Beauty Influencers You Should Follow
6 Best Top TikTok Beauty Influencers You Should Follow
Read More6 Best Top TikTok Beauty Influencers You Should Follow
HOW MUCH DOES TIKTOK ADS COST
HOW MUCH DOES TIKTOK ADS COST
Read MoreHOW MUCH DOES TIKTOK ADS COST
TikTok SEO Tool: 8 Best Steps for Effective Optimization
TikTok SEO Tool: 8 Best Steps for Effective Optimization
Read MoreTikTok SEO Tool: 8 Best Steps for Effective Optimization