Showing 132001 words to 135000 words out of 155384 words
Chapter 45 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt
nake so Wanda muke chatting yafi iya soyayya,baki ji yanda yake kula Dani ba shi ba irin Baso ba Dan Daba daba ni gaskiya nafi son Mubaraq shi yasa nace bari na fada Miki da wuri ki fadawa Yaya Nawwar Dan Allah bamu daidaita ba,Baso bai iya soyayya ba Allah Dan haduwa ya hadu amma ni bai iyaa soyayya ba,Cele tace waye? Nace Amma kika bari kika Amsa Omaira wanne irin iskanci ne wannan an Miki zabi me kyau inda Zaki huta shine kola zabi mutumin da baki Sanshi ba ma,na Sanshi fa Ina da pics dinsa rannan har video call muka yi da shi Dan ma yana Busy ne da tuni Yazo wajena amma zaizo yace,Nace sai ki fadawa Nawwar da kanki ba ruwana wlh tunda baki San ciwon kanki ba.
Cele tace wai dama ance Miki wannan yarinyar tasan me take yi ne ai duk gidanmu ba jahila kamar Omaira ,Baki Omaira ta turo ni to bana sonsa wlh Dan soyayya nake s...Cele tace ji jahila ji dabba,Rabi nima nace ji tinkiya tashi ki bar nan ko na karya ki Omaira ta mike tana cewa nidai nace bana so, Cele tace Idan kina Neman shaharriyar tinkiya to ki samu Omaira, nace ai kasurgumar jaka ce bari Nawwar din Yazo ta fada masa ta auri Mubaraq ya bata soyayya taci, na canja zancen nace Cele shine kika karyawa yaro kashin kirji ya goce sai da aka masa gyara,Cele tace Allah ai ban sani ba Allah sarki garin juyashi ne Yana min shegen kuka duk ya bata min rai garin zan juya shi maybe a nan na goce masa Kashi yara ba Kwari abu kadan sai matsala bazan sake taba shi ba,Nace Nima ba baki zanyi ba wlh ki cuceni.
Auta yana kitchen ya gurfane yana girki har ya gama kafin Salma ta dawo,Lallabawa tayi ta rungume shi ta baya yayi murmushi yace oyoyo,gabansa ta dawo ta tsaya ya hugging nata yace to ya school ya kike? tace normal wai har kayi girkin yace nayi rice and stew nayi fa Kuma har hadin Salat nayi,tace thank you har Ina ta sauri ta sake rungume shi suna kissing din juna, yace Oya go and take your shower, I'm hungry Baby,tace Alright I will be back soon okay ta juya ta shige bedroom da sauri.
A Daren muka koma gidan ni da Omaira Cele ta tafi wajen mijinta,Nawwar yana Palo yana kallo muka shiga ko Ina yasha gyara neat da shi kayanmu duk an shirya daga ni sai Abdullah da hand bag Dina,naci gayu,Omaira sannu tayiwa Nawwar ta wuce bedroom din da ta zaba,ni kuwa a kusa da shi na zauna nace Mami tace me yasa yau baka je ba? Sai fa dazu na dawo daga Office na sha aiki yau munyi baki ne meeting nayi,nace okay to ya aikin Ina kallonsa,hannuna ya rike yana murza yatsuna yace great let's go upstairs ya dauki Yaron da Jakata muka haura sama yana cewa yau Ango nake.
Dariya nayi nace da kyar ka bari nayi 3wks fa,ai kafa na daga miki ki samu lafiya amma na sha wahala sosai,nace na gode, nace shine Kaki zuwa ka dauke ni ko sai da kaina nayi driving, sorry na gaji ne ban dawo da wuri ba that's why, Kaci abinci? yace ke nake Jira,shagwaba na fara nace ba nace ka daina bar min cikinka da yunwa ba? ke nake Jira fa,nace ni bana so Idan kana jin yunwa Kaci ko mene ka rage min,Abdullah ya kwantar tsabar Kara irin ta Nawwar yasan Cele ta jiwa dansa ciwo amma Bai taba tambayata ya jikin Abdullah ba ko zancen bai min ba,Nace baka ce ya jikin Baby ba fa kasan kuma Cele ta goce masa kashi,yace hmmm ai danta ne to Uba zai gayawa Uwa son danta ne,kuskure ne wanda kowa zai iya yinsa manya ma ana samun akasi a hannunsu bare Cele,ke da Cele ai duk daya Kuma Auta ya gama komai ya kaiku anyi magani da ikon Allah ya warke,Rungume shi nayi nace shi yasa nake Sonka mijina Kai na musamman ne Ina abincin? yana kitchen fa,fita nayi na dakko ya bini da Mayen kallo,a plate na zuba mana naman da kayan makulashe yace a kaiwa Omaira nata na fita na Kai mata har dakinta tana ta chatting da Mubaraq dinta, na koma muka ci namu,Cewa nayi zanyi wanka yace a'a Sam shi ban Dade da wanka ba,kin yarda nayi nace bari nayi fitsari sai gani yayi na fito na sheka wanka,sanye yake da boxers dinsa kawai ba Riga yana jirana,bayan na gama shafa turaruka na dakko rigar baccina ya kwace ta yace wahala Zaki bani please,towel din na janye a hankali cikin Salo me Jan hankali nace yayi maka? ajiyar zuciya ya sauke tare da jawoni jikinsa ya manna ni a kirjinsa kamar zai Maida ni cikinsa muna tsaye na dago a hankali cike da kwarewa na shigar da bakinta cikin nasa nan take ya cafke muka fara sarrafa juna na tashin hankali,abinka da Yan duniya ba abinda bani masa ba kunyar fadan sunan komai nake ba,boobs Dina ya durfafa yace bazai sha ba a baya sabo da na haihu akwai ruwa amma ciwon da Nonon yayi ya zuke min ruwan kullum yasa ya manta abinda yaga dama shi yake,sarrafa juna muke na fitar hankali duk mun fita a hayyacinmu,har ya samu hanya Style mukayi a ranar sunfi kala hudu mun jiyar da juna Dadi,wannan rana ta musamman ce.
Washe gari Baso zai zo zance Omaira sai fushi take yi ita bata sonsa wlh bai iya soyayya ba,Nawwar ne ya kirata yace Omaira tace Naam tana zaune Yace yanzu kin fi so ki auri Wanda baki San waye ba akan soyayyar banza ana nemar Miki jin Dadi ke baki hangowa,kiyi hakuri ki so Baso Zaki ji Dadi,Omaira tace ni Allah Yaya Nawwar bai iya kula da mace ba, Babu tarairaya ba komai,amma baka ji Mubaraq ba,ya dinga cewa kin ci abinci kuwa,no no no tashi kici abinci,Babyna me kikeyi,Baby Yaya kika tashi nafi damuwa dake Ina aiki hankalina yana wajenki,Kiran waya a rana baza ta irgu ba wlh,amma Baso tunda ya tafi bai kirani ba sai yau fa da zaizo baya taba kirana sai da dalili ni ba irinsa nake so ba wlh bana sonsa,Nawwar ya buga ya buga Omaira tace Sam ita Mubaraq take so Idan Baso Yazo a fada masa gaskiya,Nawwar bai ji dadi ba matuka yace ba komai Allah yasa hakane Mafi alkhairi tace Ameen
Tasan zaizo Kum harda masa girki muna kallonta sabo da Nawwar ba inda yaje soyewa muke,Baso yana isowa wannan karon baizo a mota ba a jirgi Yazo yaci kana nan kaya masu shegen kyau yayi kyau sosai,Omaira leshi ta Saka Riga da skert tayi kyau,Palon baki ta kaishi,Baso wani zama yayi ya tattale kafafu sannan ya kwanta ya nutse cikin kujera yana kallon tv dake wakoki jefi jefi yana duba wayarsa kamar aiki yake,Omaira abinci ta kawo masa,idonsa ta faka ta fisge wayar ta duba me yake yi taga ba komai Omaira ta ajiye masa wayarsa,Omar yace zo na nuna Miki abinda kike nema,Omaira bata kawo komai ba taje ta Mika hannu tace mu gani hannunta ya rike tare da fisgota kadan amma sai da ta fado Kansa,Omaira ta diririce kunya ta kamata ta rasa inda zata sa kanta,yunkarawa tayi zata tashi ya sake Dafe kanta da hannunsa a hankali yayi baya da hannunsa a kanta ya janye daurin dankwalinta,dogon gashinta baki ya bayyana,Omar Baso hannayensa ya nutsa cikin gashinta Wanda ya sha gyara kawai kamshi ke tashi kanta ya dago a hankali fuskarta ta dago suna kallon juna a hankali ya hade bakinsa da nata ya mata kiss kadan ya janye bakinsa ya mata wani kallon warning yace karki sake duba min waya daga yau,Idan kinyi hakuri watarana da kaina zan baki kiyi abinda kike so da ita ba komai a ciki,dankwalinta ya dakko tare da dora mata a kanta yace karki sake wannan ba tarbiyya bace Idan baki ji ba Kuma da kaina zan ladaftar dake,Omaira ta mike tana gyara mayafinta tana hararsa tace shine zaka min kiss haka ake yin fadan? da Kansa ya kirata tazo kamar gaske ta ja baya da sauri,yace nan Zaki zo yana nuna mata gabansa,Omaira kafada ta makale,ya Miko hannu zai kamata ta goce da gudu,murmushi yayi Omaira tace ko kaifa amma fuska kullum kamar hadari,zama tayi sannan tace Ina yini ya hanya,? Yace Alhmdllh yana ta duba wayarsa
Haka suka zauna ba Wanda ke kula wani Omaira tace wlh bazan iya ba,ta mike tace Ina zuwa taje ta Kira Nawwar tace kaje ka fada masa fa gaskiya,Nawwar ya mike jikinsa a sanyaye yaje ya samu Omar bayan sun gaisa Nawwar ya fada komai bai boye ba yace amma kayi hakuri kuruciya ce,Omar wata dariyar takaici yayi yace ba yawa ba yawa Karka damu,nasan kunyi kokarinku Kuma na gode dama na fada muku tun farko wannan baza tayi dadin sha'ani ba kuka ki gashi ta bata min lokaci,amma ba komai ta auri Wanda take so karku takura mata,Duk da haka zan Kara zuwa ko sau uku ne Idan naga ba dama na hakura kace tazo muyi Sallama,Nawwar shi kam tausayi Baso ya bashi sosai ganin gaba daya annurin Baso ya dauke.
Omaira ce ta shigo jiki a sanyaye tana jin kunyarsa ta zauna tayi shuru,yace ni me yasa ba Kya so na? Omaira tace sabo da baka iya soyayya da tarairaya ba ni ai ba aurenka zanyi ka min daba ba,farin ciki da nishadi nake so Kuma na samu me bani Wanda ya iya love,Baso muryarsa ta koma ta Yan kwayar asali yace Allah? tace ae yace to Bude kunnenki kiji dole sai kin so ni kuma ya zama dole ki aure ni ko kina so ko bakya do ko yardarki ko babu,Omaira tace sannu ubana ana soyayya dole ne? Zaki fara a kaina bana cewa Ina son Abu a juya min baya komai na sa a gaba to fa sai naga bayansa,Omaira tace sai muga Wanda zaka sa yayi min auren dole,murmushi yayi yace Zaki gani Omaira ki kwantar da hankalinki Omar Baso ba a ja da shi tun kafin matsala ta afku muke toshe ta mu, Omaira tace oho maka ni dai Mubaraq nake so Kuma shi zan aura inshallah.
A fusace Baso ya mike ba Wanda yayiwa Sallama ya wuce abinsa,Omaira tace kaji mutum wlh bazan aure shi ba ta ja tsaki ta juya ta tafi.
Tana shigowa nace kin kyauta kinji Dadi akan wani banza wanda ko zance bai zo ba,a pic da videos kawai kika Ganshi bazan iya wannan takaicinba ki shirya ki koma wajen Umma kici gaba da soyayyarki a can wacce bata San ciwon kanta ba.
Washe gari Omaira ta tattara kayanta ta tafi gida.
Omaira tana komawa Umma ta lullube ta da fada tace ita sam wlh Mubaraq take so aka buga tace Sam,Baso zuwansa wajenta biyu tana wulakanta shi a Kaduna din daga nan yace ya hakura shi baya daukan raini ta auri Wanda take so,Umma ce tace to lallai Mubaraq ya turo duk da bai taba zuwa zance ba daga waya sai video call,zai wahala a kwashe sati guda Omaira bata ga Mubaraq ya Aiko mata da gift ba,kyauta harda ta hauka Kuma komai me tsada,yau ma tana zaune wani ya shigo yaro yace ance Omaira tazo,fitowa tayi taga Yaron Mubaraq da ya Saba aikowa da ledojin shopping suna gaisawa ya Mika mata yace gashi inji Mubaraq yace kiyi hakuri zai yi tafiya ne Dubai, Omaira ta karba tana mamakin irin kyautukkan da take sha,kudi yake kashe mata kamar hauka,ta karba tayi godiya yaron ya juya ya tafi a wajen ta Kira shi tace Mubaraq kyautar nan tayi yawa ko yaushe a aike kake,yace Idan ban Miki ba wa zan yiwa sabo da ke nake Neman fa,tace to na gode Allah ya Saka da alkhairi,yace sai na kiraki ya kashe wayar.
Mubaraq ne yace iyayensa zasu zo nan da kwana uku Omaira sai murna takeyi,Umma taje har gidan Abba shawara akan auren Omaira sabo da Abba an saduda gashi Idan Yara suka hada to ba a rabuwa dole sai anyi shawara akan yaran,Abba yace tunda tana so shike nan ayi mata Addua kawai Allah yasa na gari ne.
Kwana uku kuwa suka kawo kudin aure dubu dari uku,Omaira tafi kowa murna tace Umma Yace fa ko cokali baza a siya ba ya zuba komai a gidan kar a sa bikin da nisa,Umma ta bude baki tace tashi daga nan marar kunya fitsarriya,sai kace bazawara sai Katsam muka ji an saka biki wai wata Daya tal,Mubaraq yace ya shirya.
Baso ko da aka Saka bikin zuwansa biyu again amma Omaira tace ka makara ni fa na fada bana yi.
Bayan kwanaki Cele da Ahsan suna Shirin tafiya Saudi bayan bikin Omaira,Auta kuwa soyayyar da suke da rashin kuwa tasa Mami ta Kore su suka tare a hadadden sabon gidansu harda me aikinsu,ba Wanda yake zuwa gidan sabo da rashin kunyar da su Auta suke zubawa shi da Salma.
Gaba dayanmu bama murna da auren Omaira amma ita ko a jikinta gyaran jikinta take yi sosai,haka ko Anko muka ce baza muyi ba, Omaira ta dinga kuka Yan Uwa basa sonta ita,Cele tace ba shegen Angon da zanyi aje a sakeki a banza bada ni ba,Bilkisu tace ku kyale yar iska kawayenta suyi mata.
Cele yau tare da ita muka fita Mami muka je gaisarwa muka iske Maman Sabreen tazo wai gaida Iyamami sabo da kawai ko papa zai ganta ya maidata dakinta,harda Saka Jambaki tayi wata gira an zana mata kamar budurwa,Cele tana ta dariya a ranta har Maman Sabreen ta tafi Basu hadu da Papa ba,Cele ce ta fito zamu tafi suka hadu da Sabreen,tace Sabreen Dan tsaya Ina da magana,Sabreen ta tsaya sabo da ita Cele tsoro take bata lamarinta ba mutunci,Cele tana karasowa tace ahhh iri na gani Kuma ya mana Idan ba damuwa Dan Allah ki sanar da Mama tayi goshi Kaka na yana ciki irin zubinta zai tafi da imanin kaka tsab zata gyara min Kaka ya dawo da kuruciyarsa,Dan Allah ki tayani Campaign, muna ciki, mu tayi mana ga jambaki yaji ta sha abinta ta zana girarta dodar inda kisan titin Lagos, Sabreen tace ai ba babanki bama kakanki? A'a ke bafa tsoho bane tukuf nice nake ce masa kaka sabo da wani passion kin gane,passion ne yasa nake ce masa kaka bama kaka nake cewa ba Kaks nake fada, kawai Dan Allah ki shigar da file dinmu ki tabbatar tayi signing,Sabreen tace lallai Cele akwaiki da raini wlh uwar tawa tace to uwata ce ai naga dai uwarki ce daga Neman aure taimakonta fa zamuyi ta sha Madara da kaji Idan bata so wlh a zamanin nan baza ta samu ko kamar kaks ba,wajen na karaso tare muka zo da Cele nace uhm please Sabreen Idan Antena kike tunani kaka ma yana da abarsa dai dai misali ba matsala,ga abinci me kyau ta sha Laban taci dajjaja,ga Alburtukal ta sha ta koshi,Sabreen tace baku da aikinyi Mama tafi karfin wani Kakan ku ,Cele tace zata Neme mu da kanta ne sai munyi yanga wlh,Sabreen tace mutanen banza marasa mutunci ta Kara gaba tana dariya wai da Antenarsa tace kut Rabi kwai kwartuwar yarinya.
Bikin Omaira Yazo,Lefenta akwati takwas taji kaya masu kyau, ana gobe duk muna can har Mami,su Star duk suna can har Jamcy tana nan Santana sai ranar daurin Aure,mun sha lallai da gyaran gashi,Amarya ta zuba kyau taci gyara sosai,duk maganar da ake Ango wakilai yake turowa kawai bai zo ba har yau,Cele tace Ina jiyewa Omaira karfa taje ta auri wani banza hmmm tayi kuka da kanta,Umma tace mu dai sata a Addua kawai.
Washe gari daurin Aure Auta Salma na kugunsa da ita Yazo da abarsa zai koma,Nawwar Yazo papa,Baffa,SantanAhsan dama shi yana Hotel ranar ma Cele a wajensa ta kwana da sassafe tazo gida,a can kofar gidan Abba za a daura ba a unguwar da Umma take ba,Mata suna gida 11am Baso ya iso kamar shine Angon wata arniyar shadda ya Saka da babbar Riga yar das da ita ya dasa Yar hula a gaban goshi,shaddar ita ba sky ba,ita ba silver ba ita Kuma baza ace fara ba kyalli kawai take,Nawwar yace kaga bakano anci hula suka tafa da Baso,Auta Yazo yace babban Yaya,Baso yace a'a shegen gari shegen kaya ya amaryar? Auta yace zam zam,Baso shi kam Auta kamar ba surukinsa ba,yace shegen kaya harda yin kasa da murya iceko kana more ta? Auta yayi dariya yace ba a magana,Baso yace ka kwashi harka Karka yi da wasa Karka daga kafa kullum aiki till down no Mercy no yawaa,suka sheke da dariya,Baso yace taci kayan Dadi a hannuna na riketa sosai ta koshi duk ka kwashe albarkatun nan,Auta yana ta dariya kamar zararre yace ka iya kiwo Baso,Baso yace Tasha Kankana nayi maka maintaining komai fa,Nawwar yana jinsu Yace anyi Yayan banza a Nan,suna nan suka ga an fito a masallaci wai har an daura Auren duk Wanda ma suka shafi Omaira Basu shiga ba,Auta ya mikawa Baso hannu yace tafiya zanyi ni,Nawwar yace mu wai haka ake ba sanarwa ba komai har an daura,Baso yace shirme kenan ai haka wasu suke yi irin na kauye suka yi ai na ciki sun sheda Nima tafiya zanyi,Baso ko wajen Umma bai je ba ya wuce ana ta zuwa Allah Sanya Alkhairi,Mubaraq ya Kira Omaira yace an daura su sun wuce gida,tana ta murna tace amma ka tsaya muyi pics ai,yace sauri yake shi Kam,Su Nawwar duk gida suka wuce,kawayen Amarya sunyi Dj sosai.
Su Mami da Salma su da yamma suka wuce da su Star gaba daya sai mun Yan Kaduna da wajen magriba Amarya tayi wanka ta canja cikin wani