Showing 36001 words to 39000 words out of 40031 words
Chapter 13 - ZINARIYA ROMANTIC HAUSA NOVELS BY AYSHA JB.pdf
ne? Kin san dai jirana ake yi a office amma ba za ki ta shi tun da wuri ki
haɗa min breakfast ba har sai na sauko lokacin ne za ki je ki na rawan jiki ƙarshe ma a yi abin
ba daɗi saboda rashin nutsuwa.“ Salima ta ce. “To ka yi haƙuri mana ai na kammala yanzu za a
kiyaye gaba.“ Ta faɗi haka tare da zuba mishi haka ya ɗan taɓa abincin kafin ya miƙe yana
faɗin, “Sai Allah Ya dawo da ni.“ Salima ta ce “Okay.“ Hankalinta na kan waya suna maganar
tafiya Yola bikin ’yar Wasila da Rufaida. A yanzu dai babbar mace ta ɗauko aiki saboda ta ce ba
za ta sake ɗaukar yara ba gwara a kawo mata wacce ta ɗan manyanta. “Binta ki zo ki kwashe
kayan nan.“ Tana gama faɗin haka ta haura ɗakinta tare da kiran Rufaida suka ci gaba da
tattaunawa.
“Innarmu dan Allah ki daina damuwa kin ga ba ki da lafiya kar hawan jinin ki ya sake tashi.“
Cewar Madu da ya shigo gidan ya iske ta zaune ta yi tagumi. “Madu damuwa kam ai dole na yi,
Zinariya fa shuru har yanzu babu ita babu labarin ta.... “In sha Allahu za ta dawo mu ci gaba da
addu'a. Allah Yana sane da halin da muke ciki.“
“Madu kana jin yanda jama'a ke ta yamaɗiɗin cewa yawon duniya ta tafi, wannan kalmar na min
ciwo, yana taɓa zuciyata, wallahi ba na jin daɗin furucin da mutane ke yi a kanta.“
Malam Uwaisu da shigowar shi kenan ya ji abinda take faÉ—a ya yi murmushi kawai yana faÉ—in.
“Mardiyya ai babu namijin da ya isa ya take ’ya’yana in ba mijin auren su ba, babu abinda zai
samu Zinariya, lafiya ƙalau uwata za ta dawo, ina ji a jikina ta kusa dawowa ke dai ki zuba ido ki
sha kallo domin wallahi sai na ba wa wancan matar mamaki kamar yadda ta yi silar ɓacewar
uwata in sha Allahu Rabbi ita da farin ciki har abada, dan dai kin hanani aikina ne Mardiyya...“
Ya ƙarashe maganar yana jan ƙwafa.
Ita dai ba ta ƙaunar wannan tsubbace-tsubbacen da yake yi in ba haka ba tasan da tuni ya
É—auki mataki, amma tana ganin lokaci ya yi da ya kamata ya koma kan buzun shi.
** * ***
“Wallahi Mohan Ka samo mana mafita dan na gaji da zama wuri ɗaya haba kullum ina maƙale a
gida kamar wacce ta aikata mugun abu, babu fita shan iska ba watayawa wallahi ka canza
wannan mugun tsarin da kazo mana da shi ɗan ba zan lamunta ba.“ Na yi maganar cike da
tsiwa dan wallahi na gaji da zaman gidan da a yanzu ya ƙirƙiro min da shi. Ga shi kullum cikin
canza wurin zama muke na tabbata nan da É—an lokaci wannan gidan da muke ciki za mu bar
shi, da zaran ’yansanda sun sami labari za su kawo hari inda muke, ɗan kasuwancinshi ma da
nake fita gudanarwa yanzu ya hanani fita. Shi kuwa Mohan da gayya ya hanata fita don tafiyar
da kasuwanci nashi na mugaye ƙwayoyi da makaman da suke yi saboda abokan kasuwanci shi
da suka tasa shi gaba kan lallai suna sonta, shi kuwa ya san ba son tsakani da Allah ba ne so
kawai suke su kwashi romon jikinta wanda shi har yanzu taƙi ba shi wannan damar don haka
shi ma ba zai taɓa bari wani ya fasa inda yake tattalinsa tsawon shekaru ba.
“Iya fitar ne matsala?“ Ya faɗa yana shafo ƙirjinta da suke nan zaune ƙyam ’yan madaidaita da
su. Murguɗa mishi ba ki ta yi tare da kwaɓo tsadadden turancinta tana faɗin. “I don no, kuma
wallahi don even toch me agen.“ Ga abin dariya ba halin ya dara dan wallahi yanzu sai ta zabga
mishi rashin mutunci. Haka dan dole ya danne dariyar tashi, bai san ta ina take koyo wannan
mugun turancin ba, duk yawon ƙasashen da yake yi da ita tsawon lokaci ta kasa iya turanci, ya
kashe mata kuÉ—i wurin saka ta a makarantu don ta yi karatu amma ina, damuwarta ado da
kwalliya ne, in ta je makaranta ba ta da aiki sai zama cikin ƙawaye 'yan ƙwalisa wanda ba su da
aiki sai yawo, idanunta ya sake buÉ—ewa da abubuwa da yawa, musamman ma maza, idan
namiji ya yi mata in har zai ba ta kuÉ—aÉ—en to ta san hanyar da za ta tafiyar da shi ba tare da sun
kwanta a gado ba. “Ni ina ta maka magana ka zuba min idanuwa masu kama da mujiya kana
kallona yau abar kallo na zama?“
“Sorry beb, shirya ki zo sai a fita da ke tunda abin da kike so kenan, ni na isa na ce ba za a yi
wa Zinariya abinda take so ba?“
“Gud boy“ Ta faɗa tare da shafo fuskarshi, kafin ta shiga toilet ta sheƙa wanka, wasu fitinannun
kaya ta saka don yau so take ta yi yawo sosai ko dan ta samu abokin ɗeɓe kewa, ta gaji da
jagwalgwalo da É—an bindin Mohan. Tana kallon shi ya gama shirya gun da wasu magungunan
sai farin hoda dake leda kafin ya rufe jakar ya kalle ta tare da haɗiye miyau yana faɗin. “Kai
baby anya kuwa za a yi fitar nan?“
Cike da yatsina ta ce. “Me zai hana fitar? Ka ga Mohan ba ni son shashanci wallahi.“
“Nifa gaskiya kishi nake yi bana so ana kallo min ke shi ya sa... “Shi ya sa kake kulle ni a gida
kamar wata matar ka? To Wallahi ba ka isa ba, dan ban ga tsiyar da kake tsinanamin da
wannan kaciyar yaran ba...“ Takaici kamar ya kashe shi don ya tsani Zinariya ta kira dick ɗin shi
da abin yara. [30/11, 3:52 pm] à¼ºí µí°˜í µí°’í µí°‡ í µí°‰à¼»: I just published "28" of my story
"ZINARIYA..."::https://www.arewabooks.com/chapter?id=690f9667c556ad7382124fe2
*_ZINARIYA..._*
AYSHA JB
Farin Jini Writer's Asso..
28.
“Sai a yi magana ka kwaɓa fuska kamar wata teddy, ni ɗaga hannunka a jikina karka ɓata min
lokaci da shirmen ka tunda ko ka taɓa ba inda yake zuwa sai dai ya tsaya daga waje...“ Amma
babe kin gama raina ni dole ma naje na nema maganin da zai gyara dick É—ina mu raba reni
tsakaninmu in ba haka ba zagin sai ya fi haka“ Cike da yauƙi da karairaya ta yi juyi a gaban shi
tare da ɗaukar handbag ɗinta da jakar kayan harƙallar tasu ta yi farr da idanuwa da yatsu biyu
ta yi mishi alamar bye-bye tana tafiya tana jijjiga jikinta, mutuwar tsaye Mohan ya yi yana kallon
yadda ƙaramar yarinya take juya shi son ran shi, irin wannan abubuwan da take yi da yanayin
takun ta ai dole maza su dinga binta. Direba na ajiye ta ta ce mishi ya koma dan ba za ta dawo
da wuri ba. Amma sai ya ƙi tafiya saboda cika umurnin uban gidan shi dan sai da Mohan ya
gargaɗe shi da kar ya yarda ya barta ita ɗaya. Tana miƙa musu kayan suka ba ta jakar kuɗi ta
buÉ—e ta duba tare da juyawa tana taku cike da isa har ta fito, shi kuwa mutumin da ta kai masa
kaya ba ƙaramin burge shi ta yi ba wannan dalilin ya sa ya biyo bayanta, “Wai kai ba na ce kar
ka tsaya jira na ba? Ko ba na ce maka sai dare zan dawo ba ne, ni fa ban son fitina da saka
ido.“ Tana gama faɗar ta miƙa mishi jakar tana faɗin ya wuce ya tafi ganin mutumin ya dunfaro
inda take.
“Baby kin yi mun fa, ko za ki bi ni mu je mu huta.“
“Harka ta kuɗi ai ba’a ƙin amsar tayin sa, amma nawa za ka biya?“ Bai fahimci turancin nata ba
amma ga dukkan alamu maganar kuɗi take yi duba da yadda ta miƙo mishi hannu tana mishi
alama.“ Motar shi ya nuna mata nan ta bi bayan shi suka shiga ya kaita masaukin shi. Kayan
shaye-shaye kala-kala ya jera mata nan ta É—auki abinda za ta iya sha ta zauna a bakin bed ta
ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tana kaɗawa. Tana zaune ya fito ya sake towel ɗin da ya ɗaura ƙasa
tun daga ƙafarshi ta fara kallon shi har zuwa sama inda ta tsayar da idanunta kan burar shi da
ke tsaye. Ajiye kwalbar hannunta ta yi tare da miƙewa tana faɗin. “Ka ga kaya irin na mutane!
Harka ta arziki ake yi.“ Ya matso inda take tare da ɗaura ƙafarshi kan katifa ya ɗaukota kamar
’yar baby ya ɗaurata kan ƙafar shi ɗaya. Tare da zare rigar jikinta yana kallon 'yan nonuwanta.
Haka ya shiga shafata tana lumshe ido kamar za ta shiÉ—e, sai da ya yi son ran shi kafin ta tura
shi saman gadon ta haye jikinshi ta fara birkita mishi lissafi da salon ta, sai da ta lashe ilahirin
jikin shi kafin ta É—aura bakinta saman zandariyar shi tana wasa da shi, nishi yake yi sosai tare
da kai hannun shi zai taɓa Hq ɗinta ta dakatar da shi. “Can ƙasar ba huruminka ba ne, zan yi
maka yadda kake so ka ji kamar za ka mutu, ka tsaya iya nan saman.“ Ta ɗaura hannunshi kan
nononta haka ya dinga matsata ita ma tana matse shi kamar zai mutu yake ji da irin abubuwan
da take mishi haka ya ɓata mata fuska da ruwan jikinshi sannan ya matse ta yana kissing ɗinta.
Zare jikinta ta yi daga na shi tana goge kazantar shi sannan ta karɓi maƙudan kuɗaɗe a
hannunshi ta fita daga hotel É—in.
Tana tafiya tana rangaji alamar a buge take haka ta tare taxi ta shiga ya kawo ta gida. Mohan
kuwa sai kai-komo yake yana duba agogo tare da kiran wayarta amma ba ta É—auka, sai da ya ji
buɗe gate sanna. Ya ji sanyi a ran shi, ganin yadda take tafiya tana layi ya sa shi fita ya riƙo ta
suka shigo falon, ajiye handbag ɗinta ya yi tare da zaunar da ita a bakin bed. “Kai Mohan zo in
ba ka labarin guy ɗina na yau.“ Ta yi maganar cikin maye tare da zaunar da shi kusa da ita ta
kwanta a kafaɗar shi. “Kaciyar shi ba irin na yara ba ne, yana da girma kuma yana nan fresh ina
sha shi ina jin daÉ—i shi kuma yana min ihu kamar zai suma, ga shi ya iya sucking breast har
yanzu nonon suna min zugi saman su ka gani?“ Ta faɗa tare da ɗaga mishi rigar jikinta.
Kwantar da ita ya yi tare da cire mata takalmin ƙafarta tana ta mishi surutai a haka barci ya yi
awon gaba da ita. Shafa face nata ya yi yana jin zafin maganganunta,
*Ba comments ba sharhi ina ga ni ma zan koma in ci gaba da barci na kawai.*
Don't miss this story just 500.
09079740079
[30/11, 3:52 pm] à¼ºí µí°˜í µí°’í µí°‡ í µí°‰à¼»: I just published "29" of my story
"ZINARIYA..."::https://www.arewabooks.com/chapter?id=691248065019ff0cfe27af4a
*_ZINARIYA..._*
AYSHA JB
Farin Jini Writer's Asso..
29.
Hamida ce rumgume da Mufeed tana zagaye falon zuciyarta cike da fargaban matsalar da ke
tunkaro ta wanda ba ta isa ta tsallake masa ba, bayan tafiyar Hilal ba daÉ—ewa ya dawo tare da
fayyace mata sirrin zuciyar shi wanda sai da ta razana ganin lallai da gaske ƙaunarta yake yi
kuma shi auren ta yake so idan har ta amince masa, ba ta iya kallon sa ba tunda ya gama
fallasa mata sirrin zuciyar shi ƙarshe haka ta tashi ta barshi zaune a falon ta koma ɗaki tana
sauke ajiyar zuciyar a ƙalla yanzu auren ta da Mansur ya kai shekara suna gudanar da rayuwar
su a ɓoye ba tare da Rufaida ta fahimce ce su. Kallo ɗaya kuma za ka yi wa Hamidar ka fahimci
kwanciyar hankali tattare da ita duba da yadda jikinta ya yi kyau dirin jikinta ya sake bayyana
baƙinta sai sheƙi yake yi. A gefe guda idan ta tuna irin takurawar da Hilal yake mata da
message da kira hankalinta duk sai ya É—agu sai ta nemi natsuwarta ta rasa shi, yau ma zulumin
da take ciki bai wuce saƙon da Hilal ya turo mata na cewar ga shi a hanya zai zo jin amsar shi
kasancewar ya kasa sukuni zuciyar shi na maƙale da tunaninta.
Kwantar da Mufeed É—in ta yi tare nufar kitchen tana duba girkin da ta É—ora domin Rufaida ta ce
ta yi wa Hilal girki. Sai da ta kammala haÉ—a komai kafin ta fito a falo ta ishe Rufaida zaune da
leda kusa da ita. “Zo Hamida magana za mu yi.“ Nan ta ji zuciyarta ya buga dan ta san zancen
É—aya ne maganar Hilal saboda wancan karon ta É—an fara yi mata magana sai Hamidar ba ta
mayar da hankali wurin kula zancen ba, a yanzu kuwa ba ta isa ta ce za ta ƙi ba ta amsar
tambayar ta ba. Tabbas ta san tana cikin tsaka mai wuya. Ta zauna a ƙasa tare da sunkuyar da
kanta.
“Hamida Hilal ya sanar da ni da har yanzu bai samu gamshashshiyar amsa daga gare ki ba.
Hamida ƙaunar da kike yi wa Mufeed da amanar ki da kuma kyawawan ɗabi'unki ya sa na
amincewa Hilal a lokacin da ya zo min da batun yana sonki, dan Allah ki tsaya ki kula zancen
sa, kinga Hilal ba shi da wani aibu, yana da kyau da ilimi yana da aikin sa. Tun da jimawa
mahaifiyarmu take so ya yi aure mata kala-kala an haÉ—a shi da su amma babu wanda ta yi
mishi, lokaci É—aya daga ganin ki ya ce ke yake so. Ina ga ki amince masa kinga za ki zauna
kusa da ni, Mufeed ma zai kasance a tare da ke tunda bai yarda da kowa sai ke, ban son ki je ki
yi aure a wani wurin da zai yi marairaicin, kar ki manta shaƙuwar da ya yi da ke, ki amincewa
Hilal kawai mu fara shirin biki. Ga waÉ—annan kayan ki saka zan turo a yi miki kwalliya dan ba na
so kina saka himar ɗin nan. Yau ina so asalin kyawunki ya fito ta yadda na tabbatar da ƙanina
zai sake yarda da ya yi zaɓi mai kyau.“
Tana gama maganar ta ba ta ledar kayan tana murmushi. Ita dai Hamida ba ta iya cewa komai
ba, hankalinta in ya yi dubu to ya tashi ba ta ma san ta yadda wannan al'amarin zai kasance ba
domin duk wannan budurin da ake yi Mansur bai sani ba, hasali ma É—azu ya zo ya sa ta a gaba
da fitina sai da ya yi sex da ita kafin ya fita a gidan. “Ki tashi ki je ki fara shiryawa kafin mai
kwalliyar ta ƙaraso.“ Miƙewa Hamida ta yi ta nufi ɗakinta Rufaida kuwa ta yi murmushi domin
nutsuwar yarinyar ya sa ta sake jin nutsuwa a kanta, sai dai damuwarta yadda za ta tunkarin
mahaifiyarta da batun, dan ba ta manta artabun da suka yi kafin ta amince ta auri Mansur ba.
Hamida na shiga ɗaki ta jinginu da ƙofa tana faɗin. “Innalillahi wa inna ilaihir rajiun! Wacce
tarnaƙe ce ke kunnowa rayuwata bayan wanda nake ciki? Wane irin masifa nake shirin shiga?“
Ta yi wa kanta tambayar da babu mai ba ta amsar shi.
Dole haka ta yi wanka fitowarta ba jimawa kuwa mai kwalliya ta ƙaraso ta shiryata cikin riga da
skert na rantsatten leshin da Rufaida ta ba ta, ta kashe mata ɗauri bayan da ta ƙawata mata
fuskarta da kwalliya mara hayaniya, ita kanta Hamida sai yanzu ta lura kyawun da Ubangiji ya yi
mata ta kalli kanta a madubi ta sake ta kalla tana mamakin ita ce kuwa?
Haka daman take da kyau? Ga É—inki kuwa ya zauna tare da fitar da dirin jikinta duk sai ta ji
kunya ganin É—an mayafin da bai wuce É—ankwali ba wai shi za ta yafa, ita irin kwalliyar da take
ganin suna yi na yafa ƙaramin gyale a kafaɗa tare da saka kayan da suke lafewa a jikin nan
kunya take, dan ko Mansur ma da ƙyar ta fara iya saka mishi ƙananun kayan da yake siyo mata
a ɓoye.
Taɓa ƙofar da aka yi ya yi daidai da ringing wayarta ba ta ɗauki kiran ba ganin number Hilal ne
da har yanzu ta kasa tsayar da shi. “Tubarakalla ma sha Allah! Lallai yau kin fito a macen ki,
kyawu fuskar, kyawun surar duk sun fito, Hilal bai yi zaɓar tumin dare ba, zo mu je ki fita mishi
da abincin garden dan can za ku zauna yau. Gaskiya ko ni da nake mace kin mun kyau ina ga
shi Hilal É—in, dole ma ya ba ni tukuici.
Haka suka fito Rufaida ta haÉ—a mata trey a hankali cike da nutsuwa take taku har ta fita ta nufi
garden ɗin, murya can ƙasa ta yi sallama Hilal da ke tsaye waya maƙale a kunnen sa ya juyo
tare da zuba mata idanuwa tare da yin tasbihi ga Allah. Madarar kyawun da ya gani ya sa shi
sauke wayar daga kunnen sa ba tare da ya gama ba....
*Ko yaya wannan auren zai kasance bayan auren Mansur da take É—auke da shi?*
*Rashin comments É—in ku da sharhi yana kashe min jiki. Idan aka ci gaba da tafiya haka gsky
ba zan ji daɗi ba, comments na ƙarfafa gwuiwar marubuci*
[30/11, 3:52 pm] à¼ºí µí°˜í µí°’í µí°‡ í µí°‰à¼»: *_ZINARIYA..._*
AYSHA JB
Farin Jini Writer's Asso..
https://arewapen.com/u/ayshajb
30.
“Tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya ƙagi wannan kyakkyawan halittar, gaskiya dole ma na ba
da tukuicin wannan ƙayataccen kwalliyar da aka yi min.“ Ya faɗa fuska shimfiɗe da fara’a, ɗan
murmushi Hamida ta yi tare da faɗin. “Barka da zuwa... “Barkan ki dai sarauniyar da ke mulkar
birnin zuciyata, ina fatan na same ki lafiya? Ina fatan kuma soyayyata ta zaunu cikin zuciyar ki?“
Ya yi furucin tare da kafe ta da idanuwanshi, sunkuyar da kai