Showing 3001 words to 6000 words out of 20662 words

Chapter 2 - Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel By Zarah Bukar.doc

suke ta saka wu?ar ta laso jinin ta lashe tace wannan sirri ne sai mun haWu a ?iyama"
bata jira komai ba ta caka wu?ar a ?irjin hunaifa bayan ta danne mata baki,


*ki fara bi in zaki fara ko ki tara karmu nisa kicemin daga farko tom*
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
Daga tsintuwa....loarding
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*002*


Bata ?yale yarinyar nan ba sai da taga bata numfashi ta tashi tsaye tana ?ya?yata dariya cike da mugunta ranta fess ta nufi fridge ta buWe ta dauko robar ruwa har sun fara dutsi ta bude ta kwar a mata wata iriyar ajiyar zuciya ta sauke mai haWe da sheshsheka idanunta a rufe ta kasa buWe su sabida nauyin da suka mata wata iriyar azaba take ji a dukkan sassan jikinta nadama take danasani take na kuskuren shigowa gidan wannan ?e?asashshiyar matar marar imani, ba tun yau ba ta mata kashedi yafi dubu akan kuskuren da zatayi idan ta aurar mata miji tana ganin wasa take ashe ita ke wasa da rayuwar ta tsawon wata uku da tayi agidan me ta ?aras?
tunaninta ne ya katse sanda taji an jata ?iiiii kamar wasu kayan wanki
Bata tsaya ko'ina da ita ba sai da ta kaita bakin ?ofar shigowa falon ta wurgar bayan ta ya bugu da ?asan wurin ta rintse ido tana kiran sunan ALLAH
sai huci take tana haki tana maseefa
tace " ki kwana anan ki wuni anan daga yau wallahi kinji na rantse na haramta miki shigon min falo bare kice zaki shiga wani so called Wakin ki ai wanda baiji bari ba zai ji hoho zan ga uban da ya Waure miki ?ugu tsaye nake ?yam a gida na ke Win nan baki isa ki rushe min record ba wallahi kiyi shawara da zuciyarki kwanaki uku ya rage Alh ya dawo kina da damar zubda cikin kafin ya shigo ?asar nan ki samu ?enci kema in ba haka ba wallahi sai kin gwammaci mutuwar ki akan rayuwar da zakiyi"
Fuu ta kwashi ?afafun ta tayi ciki ta bugo ?ofar hada saka key,
sai kokawa take da numfashin ta da kuma zuciyarta anya? anya ba zata xubar ba? bala'in yayi yawa duk ixayar da matar nan ke mata bata iya Waga ido ta kalleta ko ta buWi baki ta faWa wa wani halin da take ciki ta saka hannu ta shafo cikinta wasu hawaye masu Wumi na zubo mata wani irin so ?auna da begen abinda ke cikinta ya mamaye xuciyarta anya idan ta zubar dashi ta mishi adalci? wata zuciyar ta kawar mata da wannan tunanin ta jefo mata na ?unci da bala'in da xata shiga a hannun kishiyarta ,
a hankali ta tashi zaune tana dafe bayanta
zuciyarta na rarrabuwa da neman mafita da maslaha ta fara buga ?ofar falon



*************************
Kusan awa Waya ya kwashe suna xubar da ruwan luv shi da Bintu ranshi fess yarinyar tayi ne ba ya jin ko ranshi ta nema zai hana ta tasan sirrin maza ?warai ta iya tafiya da xuciyar wanda ya faWa tarkon ta
jin yarinyar yake ta cika ko'ina a zuciyar shi cike da farinciki bayan sunyi sallama kamar kar su rabu a wayar ya nufi toilet ya Wan watsa ruwa
Shaf shaf yafito da sauri sauri ya kintsa kasancewar shi mutum mai sassanyan kyau tsaf ya fitoo cikin dark blue Win shaddar data amsa kyakkyawar fatar jikin shi da bata cika haske ba ya kafa hula data dace da zaren da aka ?awata Winkin shaddar dashi haka ma takalmin yabi jikinshi da turaruka masu sanyin ?amshi ya dubi kanshi a madubi cike da ?aunar kai da alfahri yana ta sakin murmushi
ya fito ya nufi Wakin Nuriyyah yana sauya yanayin fuskar shi zuwa tausayi da neman agaji! a hankali ya tura ?ofar ya shiga Wakin
bata ciki da alamu tana banWaki ya fara wurwurga idanu idanunshi ya sauka akan miror ya hango wannan akwatin da sauri ya haWe wani daddaWan miyau wani sanyi na kwaranya a zuciyar shi
ya hango jakarta saman bedside drower da sauri ya ?arasa ya zuge ziff Win ?en canji yake so da zai zuba mai a mota bai ko tsaya ?irgawa ba ya Webo kuWin ya cusa aljihu daidai ta fito banWakin ,


*ki fara bi tun yanzun in zaki fara ?awata idan baki da raayin karantawa yanzun ki tara abinki kada muyi nisa kice kina nema daga farko*

_?ARSHEN DUNIYA YA KAMMALA IN KINA BU?ATAR COMPLETE DOC #500 KACAL NA TABBATA BAXAKI NADAMAR SIYA BA_
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
Daga tsintuwa....loarding
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*005*

_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>ػ?ػ?ػ?

Da Wan ?arfin da ya rage mata ta fara kici kicin ?watar kanta sai dai ta kasa Kareema duka ?arfinta ta saka ta danne Hunaifa, ga jini nata malala ?asa har yanzun wu?ar na jikin hunaifa ganin zata Sata mata lokaci yasa da ?arfi ta fixgo wu?ar ta kuma chaka mata ta ?ara zarowa ta saita saitin xuciyarta ta daSa wu?ar take Hunaifa ta saki wata irin ajiyar zuciya ta lumshe idanu bakinta na motsawa a hankali har rai yayi halinsa,
wata wawuyar ajiyar zuciya Kareema ta saki ta daSashe ?asa agun tana sakin numfashi tana kallon gawar hunaifa datayi fayau sai wani ?ayataccen murmushi a fuskar kamar ba gawa ba
taja tsaki ta saka wu?ar nan ta karto jinin ta lashe tana lumshe idanu ?irrr taji ?arar wayarta da sauri ta dawo hayyacinta bata amsa wayar ba sai ma kasheta da tayi gaba Waya cikin sauri sauri ta fara ha?a rami da yake ta saba bata wani daWeba ta ha?a daidai tsawon hunaifar ?iii ta jawota haka ta wullata cikin ramin ta bi da ?asar mai jini ta rufe ta mai da wacce ta ha?o ta daddale ko War babu ajikinta sai ma wani iskan nasara da cikar buri da taji yana shiga sassan jikinta pipe Win da ake ban ruwa cikin lambun ta jawo ta yayyafa wa ?asar ya saka ?afa taWan tattaka tsaf wajen ya shafe kamar ba ayi wata rami agun ba ta kwashi kayan ta maidasu inda suke ya kakkaSe jikinta tayo hanyar dawowa cikin gidan tana ?o?arin kunna wayarta,

*********************
Tafi ?arfin awa guda agun tayi kukan har ta bawa uku lada ta kasa faWaWa zuciyarta tayi tunani ciwo zuciyarta keyi kamar ta ciro ta jefar wa zata tunkara? bata da komai dik ta sadaukar dasu wa mijinta Naseer bama wannan ba kwanakin nan mafarkin da take yawan yi na dagula lissafinta zuciyarta ta kasa nutsuwa da auren da Naseer ke nema sai dai bata da ikon hanawa a yanzun da lokaci ya riga da ya ?ure
a ta?aice dai ita kanta bata san makomar ta ba ta guji yan uwa ?awaye duk dan faranta ran Naseer tamishi sadaukarwa da yawa a rayuwa sai dai zuciyarta a yanxun rawa take tsoro takeji tana gudun watarana Naseer ya butulce mata,
tayi shiru tana jin karatun da sashen zuciyarta mai raunin ke mata _ki farka nuriyyah mata sun waye sun daina bari daWin bakin Wa namiji ya ruWesu ki tashi kiyi ya?i da zuciyarki raunin ki yayi yawa zaki kuka zaki koka a sanda Naseer ya lulluSo wata ya kawota gidan nan dasu mata lokacin zaki gane true calour na maza_
da sauri ta tashi tana girgiza kai tana faWin "stop stop never wallahi banda Naseer mijina ba butulu bane bazai min butulci ba akan wata mace ina!" ta ?arasa faWa tana matse rigar Naseer Win a ?irjinta hawaye nata rigengyaton fitowa daga idanunta tana ?arfafa wa kanta guiwa akan banbancin mijinta da sauran maza,
?ayan al?awarin dz tamishi na mallaka mishi wannan gidan ya faWo mata ta Wanyi murmushi tana tuno kyakkyawan sajen da yake sake ?awata mata fuskar Naseer tace "anything for u *NASNOOR*
xan mallaka maka duk wani abu da ya kasance mallakina dan kawai kayi murmushi ni da duk abinda ya zamo mallakina to ka Wauka yazama mallakinka!"

#COMMENT
#SHARE
#NASNOOR#
>?p?>?p?>?p?>?p?ZARAHBUKAR
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*007*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>ػ?ػ?ػ?
?angaren Naseer kuwa tunda ya fice gidan kai tsaye wani Soyayyen gidan shi ya nufa wanda babu wanda yasan dashi sai shi sai ALLAHn da ya halicce shi acan yake ajje duk wasu muhimman abubuwan shi cikin sirri
sauri sauri ya nufi wani Soyayyen wuri ya buWe ya duba yaga komai na nan yanda ya barsu ya sauke wata ajiyar zuciya yana jujjuya Wan akwatin hannun shi yayi murmushin yana shafo wasu takaddu kome ya tuna? oho da sauri kuma ya rufo Wakin can wata hanya ya kuma bi ya shiga wani Wakin Wan siriri sai duhu din Wim da fitlar wayar shi yayi amfani ya haska Wakin Wakin ba wani babba bane sai wata mace dake Waure cikin wahala da ?as?anci ya ja wata kujera dake gefe ya zauna yasaka hannu ya Wago mata fuska tsohuwa ce dan ta Wan manyanya gashin kanta yayi furu furu kayan jikinta ma sunyi buWu buWu sunyi wata irin dauWa, ta kalleshi wasu hawaye da kullum basa ?afewa a idonta suka zuraro mata
ya janye idanun shi cikin nata ya mi?a mata ledar take away Win dake hannun shi, a galabaice take rabonta da abinci tun kwanaki uku da yazo gidan take ta fara kici kicin kwance hannunta da burin ta jawo ledar da take da tabbacin abinci ne matsowa yayi ya kwance ta kamar mai jira ta durfafi abincin bata ko tsayawa taunawa tadinga aunashi yana xaune yana kallonta tana cikin ci cikin ta ya ?ulle ta dafe cikin tana kiran sunan ALLAH sai amai yabiyo baya sai da ta amaye duk abinda taci tana ta ajiyar zuciya yana kallonta yana taSe baki,
har ta gama ta Wauki pure water Waya dake cikin take away Win tasha
zata kuma kaiwa abincin hari yasa ?afa ya matsar da abincin ya kalleta yace "ba gadin ki nazo yi ba da zaki mai dani sakarai ina zaune albishir nazo yi miki wanda ?ilan yasa ki haWiyi zuciya ki mutu ?arki ?ar so wacce kika tattara duk wani buri akanta tsawon shekaru wacce kika Sata duka rayuwarki wajen ganin kin inganta tata rayuwar tana can cikin farin ciki tuni ta mance dake tsawon shekaru uku kina nan sau biyu ta tuna dake na ji maki ba daWi gaskia to ni Win dai da kike ?i kike ba?in cikin ta aure ni a yau ta mallaka min abu na ?arshe acikin abubuwa masu muhimmanci da kika mallaka mata yasa hannu a aljihu ya fiddo Wan akwatin yana jujjuyashi yana ?ya?yata dariya ta runtse ido wani ?ululun ba?in ciki ya tokare mata ma?oshi wace irin nasara Naseer yasamu haka akan Nuriyya? data Wauki wannan uwar dukiyar ta mallaka mishi? ya katse mata tunani da cewa "kinyi mamaki ko? tasirin so kenan inaso kisan abu Waya wallahi tunda nake ban taSa son ?arki ba kullum tsanarta ce ke ?aruwa a zuciya ta ina dannewa dan in cimma buri na akanta na kuma yi nasara amma inaso ki sani daga yau farinciki ya yanke a rayuwar NURIYYA yau daren ba?in cikinta zai fara bazan barta ba sai naga ta wula?anta a duniya" ya dam?o gashin kanta ya girgiza cikie da mugunta yace zan kwanta dake anan zan miki kaca kaca in Wauki vedio in nuna mata ta gani ?ilan ma ta rage min wahala ta haWiyi zuciya ta mutu kinga hankali na kwance in ci dukiya tz cikin farinciki" ya ?arasa magana yana murza Wan guntun gemunshi da bai wani yalwata ba yana kashe mata ido' ta zura mishi ido kurum tana kallonshi ta fara kokonton adamtakar Naseer ba mutum ba Wan Adam bazai biyewa zuciya har haka ba innalillahy wa'inna ilayhiraji'un so take ta yi magana ta buWe baki tace wani abu amma ta kasa bata da sauran ?arfi ko dubara da zata hana Naseer aikata wnn fasadin da ita babu shakka tarihi ne zai maimaita kanshi,
ganin ta?i cewa komai ta zuba mishi ido yas ya mi?e tsaye ya fara kwance zariyar wandon shi ta runtse ido tana ambaton sunan Allah.


***********************Salla dama bata cikin abubuwan da suke cikin tsarin rayuwar Kareema hankalinta kwance tana cin chips tana korawa da lemo mai sanyi ta lalubo hoton Hunaifa wanda akayi na free wedding pics ta xauna ta tsara kalamai masu nuna rauni da halin da suke ciki na ataimakesu da neman ta ta gudu ne kan hanata zubar da cikin halak bayan ta yanki kishiyar ta saboda yun?urin hana ta da tayi yanxun haka ba a san inda take ba dan ALLAH duk wanda ya ganta ya kira wnn number ta saka number Winta a ?asa
duk wasu manhajojin da tasan yana da ala?a da taruwar mutane sai da ta tura mintuna kaWan da fitar sanarwar mabanbantan kiraye kiraye suka dinga rigerigen shigowa wayarta tayi murmushi ganin irin zafafan comment da la'antar da wasu suka fara yiwa Hunaifa tace "dani kike wasa wallahi bazan taSa bari ruhinki yasamu salama ba yanda kika saka min ba?inciki kishi da zafin rai suka kusa kasheni wallahi sai na tabbatar da cewa kema tsinuwa da la'anta sun zama abokan rayuwarki a ?abari!



COMMENT
SHARE
#NASNOOR
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*008*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>ػ?ػ?ػ?
*ALHAMDULILLAH JIKI YAYI SAU?I NAGODS ?WARAI WA?ANDA SUKA KIRA DA MASU SMS ALLAH YABAR ZUMINCI ?AWAR OUM NURAIN NA GODIYA*

Haj Nuriyya dai ana can ana jiran tsammanin Naseer yabiyo bayan kira kaWan kaWan ta diba wayarta shiru ba wani motsi ganin kada lokaci ya ?ure mata yasa kawai ta yanke shawarar mishi favourite Win shi a karsashe ta shiga kitchen Win da dukkan ?warewarta a sarrafa nau'oin abinci take shirya mishi abincin tana aikin cikin kaf kaf cike da tsafta tasan Naseer kuskure Waya da xai ratso ta abincin zai iya sakashi kwana da yunwa dan tsaf zai ha?ura da abincin shiyasa bata wasa ko ?aWan tana aikin tana sauraren daWaWan wa?o?in soyayya masu tsuma zuciya wani baitin ma sai ta tsaya ta rungume wayar ta lumshe ido dan ji take tsaf dan su ita da Naseer kawai aka halicci luv singers dan dik wani baiti kawai ita da Naseeer ne!



********??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????***************
Gidansu hanaifa kam abin wasa wasa ya zama babban Al'amari dan duk inda tashin hankali yake suna ciki sun kira layin Hunaifa yafi sau dubu a kashe
_basu san tuni mandiya kareema tayi flushing layin ba tama kwankwatse wayar tuni_
Duk inda suka san zataje sun kira shiru ba wani labari tuni ?an jaje da ganin ?wam da kuma ALLAH ?ara suka durfafi gidan dan yanzun da yawa mutane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login