Showing 6001 words to 9000 words out of 15710 words

Chapter 3 - YORUBA TRIBE Book 2 Hausa Novels By Auta.txt

04 Jan 2026

3023

kana taɗan buɗe huɗar cikin, cikin wani irin salo tazura tongue ɗinta ciki, talaso.."wayyooni Allah gindina daɗi yoruba girl don't stop please ahhh. Sultan yafaɗa agigice.
Ƙara lasowa tayi nanma yaƙara sakin ihun kafin tazura harshen sosai ciki kana tafitar seta fara sakawa da sauri dasauri tana zurawa tana fitarwa tamkar yadda namiji kecin gindin mace. Habawa ai wani irin gantsarewa sultan yayi yana sakin ihunda babu shiri, cikin fitar hayyaci da rashin sanin abinyi yace "wayyoo abbey na daɗi zekasheni inno daɗi zokuga please nasamu mata Dede dani wlh ohhhh god ahhh. In..inno..burana yafara tashi Akanta, aushhh, akanta tafara tashi sosai nakeso nacita inno wayyyoo ɗan Allah kidena zuƙowa ƙwarai zan..zan suma wlh ahhh inno shamin burs take ohhhh sheath baby ahhh. Yafaɗa agigice yana wani irin banƙarewa tare da zura mata buran duka abaki, cikin fitar hayyaci yariƙe kanta tare da fara ponping ɗinta abaki cikin kuzari yana ihun daɗi domin jitakeyi tamkar sex ɗinta ne yakeyi. Gabaki ɗaya yagigice se ihu yake yi yana zurawa yar mutane bura abaki, yajima yanayi domin har wani kakari mebo keyi sabida tsananin yadda yake cin bakinta, kafin taji yariƙe kanta da hannu biyu yana fadar "wayyoo gindina innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Ahmad ahhh nashiga duka Ahmad zankawoo zankawo wlh ahhhh wayyyoo riƙemin burana dan Allah baby kitemakeni ruwan daɗi zasuzoo sperm ɗina zefita wayyyoo Allah ahhhh ahhh, yafaɗa agigice yana ƙoƙarin janye bakinta, amma tariƙe buran da kyau acikin bakin yadda baze iya janyewaba har seda yagama kawowar duka, tukunnah ta janye bakinta tare da buɗe gambun motar tazubarda pertm ɗin dake bakinta. Tana zubarwa yaɗauki ruwan faro yamiƙo mata, tawanke bakinta, tukunnah yawani irin janyota jikinshi yana mata wani irin runguma menuni da tsana'nin son da yake mata acikin ranshi..bata hanashiba itama talafe ajikinshi tanajin yadda zuciyoyinsu ke tsananin bugawa sam tarasa dalilin da yasa takasa hanashi abinda yake mata Balle harta hana kanta, tarasa mitakeji akan wannan guy ɗin tun lokacinda yafara zuwa gareta, kaddai itama sanshi takeyi kamar yadda yake iƙirarin yana sonta, idan kuwa Hakane yazatayi? Tayiwa kanta tambayar da batada amsa domin tasan kozata mutu eyabo bazata taɓa yadda dashi ba balle harta yadda suyi aure, idan kuma ta fahimci irin wannan abin nashiga tsakaninsu tasan tabbas sedai wasu basuba domin seta kasheta kafinma takashe sultan ɗin, arazane tamiƙe zaune Dede tana zuba mishi dara daran idanuwanta, cikin wani irin yanayi kana tabuɗe baki cikin sweet voice ɗinta dayayi mugun rauni tace.....!



Idan banga comment ɗinku ba zan dakatarda tura muku wlh Sena gama baki ɗaya domin banga anfanin turawarba, A duk faɗin gidann mutum ɗaya kawai ke comment ɗin daya dace sabida Hakan ummee zan riƙa tura Miki PC tunda ke kaɗai ke buƙata su kuwa sujira agama, kuma wlh idan na fara tura matashi to kusani bazan fasaba har Sena kai ƙarshe biƙudiratillah tukunnah na tura muku🙄🤷














Autar alheri ✍️
[12/17, 12:05 PM] Dr zarah: 🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧



💧💧 *YORUBA TRIBE*💧💧


(ƘABILAR YARBAWA)

Romantic love and sexy story 💋 ❤️


New house novel. Daga Alƙalamin abokiyar farin cikinku💃

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)


Sabon labari me ɗauke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.🤩


بسم الله الرحمن الرحيم


Book 2

Page 19 & 20


"Tace "miyasa kashigo rayuwana? Mikake nema aguna ne? Shin ko kasan wannan abun ze iya sanadin rayuwarmu dukan mu? Bansanka ba baka sanniba ba addininmu ɗaya ba, Hakama al'ardarmu, miyasa zaka sakamu cikin bala'i? Please naroƙeka🙏 kafita daga rayuwata. Tafaɗa cikin hausarta da bata fita Dede tana haɗe hannayenta wuri ɗaya alamar riƙo.

Ido kawai sultan yazuba mata yana kallon yadda take juya ɗan ƙaramin bakinta dudda wani abin idan tafaɗa baya fahimta amma ya fahimci inda kalamanta suka dosa, Lumshe lulu ayes ɗinshi yayi cikin wani irin mugun sonta dayaji yana ƙara huda jinin jikinshi yace "I love you, I really love you so much my darling baby. "Ohh god please kadena cewa kana sona dan Allah, miyasa baka fahimta ne? Murmushi yayi wanda yaƙara fito da asalin kyawunshi na buzayen asali kana yace "kinaso nadena faɗa ne? "Eh kadena please. "Humm to zakiyi abu ɗaya. "Okay gayamin minene. "Humm Kinsan me? Bazan ƙara cewa inasanki ba, kuma bazan ƙara shiga gidankuba, amma zanriƙa zuwa ina tsayawa bayan gidanku sekizo naganki, indai kinamin Hakan to bazan ƙaraba, yafaɗa yana ƙoƙarin haɗe bakinshi danata.

Cikin sauri ta goce tana jinjina girman wayo da rigimar sultan kafin tace "okay na yadda indai zaka dena zuwa."good baby zan Dena, yanzu bara maidaki gida kar mom taga kinjima se gobe idan nadawo ko? Kai kawai ta ɗaga mishi batareda tace komaiba. Hakan ya manna mata kiss a goshi kafin sumayarda kayansu ramkar yadda sukazo kana yaja motar sukabar wurin...anesa da unguwarsu ya ajiyeta yadda baza'agantaba kana yaja mota cike da farin ciki yakoma hotel.

Koda su Ahmad duk suntada hankalinsu wurin nemanshi har sunyake hukunshi shiga cikin ƙauyen suga kocan koma, segashi yanadawo. Sosai suka sakashi agaba da tambayar ina yaje amma yayi banza dasu har suka gaji suka barshi. Sabeer kuwa yadage akan se sunbar garin a yau amma sultan firr yace besan zancenba, ganin bayada niyyar tafiya yada dole suka zubawa sarautar Allah ido suna jiran suga yadda Allah zeyi dasu..

Abuja


Abbey ne zaune acikin office ɗinshi kamar wanda aka tsikara yamiƙe tunawa da yayi megadin gidansu fa yoruba ne domin tun lokacinda sukayi waya da Alhaji Mansoor yake neman inda zasu yoruba me amana yayi maganar dashi amma yakasa samu ashema gashi agida yake yawon nema, domin kuwa Osola mutunne me mutunci da sanin darajar ɗan Adam dudda kasan cewarshi ba Musulmi ba amma yanada kyakkyawar zuciya wanda yake ganin ko amusulman bakowane yakeda irintaba. Kai tsaye gida yanufa yana ido kuwa Osola yataso yabuɗe mai get ɗin gidan, Seda yayi perking motarshi tukunnah yafito yasamu Osola inda yake zaune. Yanaganin abbey yazo wurinshi yamiƙe yana yimishi sannu da Zawa. Zama abbey yayi bayan sun gaisa Abbey yanutsu kana tace yace "Osola wurinka nazo dan Allah yaronane bashida lafiya to anata neman magani shine wani abokina yake cemin mu Nemi na yoruba sunada Maganin wannan matsalar, nikuwa Kaine kawai wanda hankalina ya kwanta dashi, shine nakeso naji dan Allah ko dagake ne za'aiya samu awurinku? "Ash'sha kuwa Alhaji, wanne irin ciwone wannan? "Wlh Osola matsalar mazan takane sam baya buƙatar mace ataredashi. "Oh'oh wannan babban matsala ne Alhaji amma munada naganinshi sosai kuwa, domin kuwa akwai yarona yana wannan Maganin sosai sosai kuma zesamu lafiya.

"Ah alhmdulillah inkuwa Hakane gaskiya naji daɗin wannan maganar sosai Osola, yanzu azayi shi sultan yaje gun yaron naka? "No Alhaji base yajeba akwai mamana bayada lpy za'akawoshi asibiti anan garin zasuzo tare seyayiwa yaronka magani kajiko karka damu da wannan matsalar. "Allah sarki to shikenan Osola naji daɗi sosai wlh, ba damuwa Allah yakawosu lpy, itama Allah yabata lpy.."Ameen Ameen. Daga Hakan abbey yayiwa Osola sallama cike da farin ciki yakoma office ɗinshi.

Osom

Washe gari Hakan sultan yakoma garinsu mebo amma besamu ganinta ba domin taƙi zuwa wurinshi, Hakan yawuni yana bulayi amma babuta babu dalilinta. Hakama gobe yaƙara komawa nanma begantaba, tuni hankalinshi yafara tashi, amma yadake Seda yajera kusan kwana huɗu yana zuwa begantaba tukunnah yafara tunanin komawa gidansu koma mizefaru sedai yafaru domin wlh shi baze haƙura da itaba...to wa wannan lokacin yanufi gidansu kai tsaye. Koda ya shiga bakowa a tsakiyar gidan se kukan tsuntsaye kawai, cikin dakiya yanufi bukkar ɗakin bemo domin baya ganin komai a idonshi se ita, sedai koda yaduba bakowa aciki...Hakan yasa yanufi ɗaya bukkar sedai kafin yaƙarasa shiga yaji abinda yakusan zubar dashi avwurin. Domin eyabo yaji tana magana da wata acikin daɗin cikin harshen turanci tana daya mata mebo batanan taje garinda dadanta ke aiki zasukai eyameri asibitin cikin birni. Haba ai yanajin Hakan gabanshi yayi wani irin mummunan faɗuwa domin yasan koze mutu eyabo bazata gaya mishi garinda mebo tajeba Balle zancen bashi address ɗinta. Wasu irin zafafan hawayene yaji suna zuba a idonshi, wanda bemasan lokacinda suke zubowarba, yajima tsaye a wurin kafin yasamu zarafin jan ƙafafuwanshi yakoma hotel ɗinsu.

Dukkansu sunyi mamakin ganinshi Hakan dudda kasan cewar a ƴan kwanakin nan sunga sauyi a tattare dashi amma na yau kam na musamman ne. "Miyafaru ne sultan? Sabeer yatambeshi yana dafashi cikeda kulawa..bece komaiba yasamu wuri yazauna tare da haɗe kai da guywa yana jan nomfashi me zafin gaske, shi kaɗan yasan abinda yakeji azuciyarshi akan wannan yayinyar wanda kuma kowa yakasa fahimtar shi.

Zama sukayi duka kusanshi suna tambayar abinda yafaru dashi yake cikin wannan yanayin. "Please sultan kayi magana dan Allah karka karya mana zuciya miye abin tashin hakali Hakan uhmm? Miyafaru ne? Cewar Ahmad cikin damuwa. Ahankali yaɗagoda fuskarshi yana kallonsu, idonshi cike tab da ƙwalla...ido suka zaro atare kana suce "kuka kuma sultan? Wai miyafaru ne? "Kukan dayake riƙewa ne yaƙara kuɓuce mishi cikin karayar zuciya yace "tagujemin Sabeer nayi nesa dani, iyayenta sun dage akan sesun rabamu, wlh Allah ina mugun son yarinyar nan a ganin farko danayi mata, Bansan me Allah kenufiba daya jarab ceni da Son ƙabila kuma arniya amma wlh inaji idan bansametaba zan iya rasa raina. Shiru yayi yanajan numfashi..wanda suma duka ido suka zuba mishi suna mamakin wannan lamarin sultan da kuma maganar kirki beyitsayawa yayi dakowa muddin tawuce harafi biyar, yau shine ke wannan dogon surutun akan mace yana kuka da hawayenshi, lallai tabbas wannan lamarin babba ne.

Shi kuwa seda ya huta tukunnah yaci gaba da faɗar. "Nasani cewar neman magani yakawoni gun wannan yayinyar sedai bansaniba kodan nasamu maganina ne ajikinta yasa nakejin wannan abin akanta, amma wlh koma munene da gaske inasanta kuma wlh zan aureta ahakan, amma family ta sun kasa fahimtana Shiyasa suka yanke hukuncin turata wani garin wanda bamusan ko inaneba. Yafaɗa yana ƙara rushewa da Sabon kuka cikin mugun takaicin Hakan dasu eyabo suka mishi..

Dukkansu jikinsu yayi mugun sanyi domin yanzu sun tabbatar dagaske dai sultan yakamune da son ƴar ƙabilar yarbawa batareda shiriba, Hakan yasa suka shiga rarrashinshi suna bashi baki cikin tausayawa da kwantarda hankali Sabeer yace "kayi haƙuri ɗan uwana in sha Allah indai wannan yayinyar rabonka ce wlh kome zasuyi seka aureta, kadena ɗaga hankalinka please komai yayi farko yanada ƙarshe Banda sarautar Allah. Kayi haƙuri saltan kashirya yau mukoma Abuja domin abbey yakirani akan duk inda kake kadawo gida yanason ganinka, sabida Hakan kayi haƙuri idan Allah yasa muka koma bayan sati ɗaya semu dawo mu gani idan tadawo semu saka iyaye cikin zancen mugani ko Allah zesa adace ta wannan hanyar kaji. "Kai kawai sultan ya ɗaga mishi batareda yace komaiba yana tunanin ta yadda zeƙara saka mebo a idonshi harta kasance mallakinshi..da Hakan suka samu suka lallaɓashi yashirya suka nufi airport domin barin garin baki ɗaya..


Jirginsu na sauka gidan sultan ɗin suka wuce dukkansu domin Sabeer ƙagare yake da yaga kuburah yaci ubanta kana yayi mata albishir da abinda tasiyawa kanta wato kishiya domin ko makaho yashafa sultan yasan ta mutu akan wannan ƙabilar ba kaɗan ba kuma wlh yaji daɗin Hakan koba komai gaba seta iya sirrinta abinda yashafi mijinta domin da bata fitarda wannan zancenba ba abinda zesa sultan yazo ƙasar nan yanzu haryazo garin da wannan yarinyar take neman magani.

Koda suka shiga sultan Pert ɗinshi yawuce shida Ahmad domin habeeb kam acan suka barshi, shi kuwa Sabeer yanufi pert ɗin kubura...tana kwance akan kujerar parlor ta yashigo gidan bakinshi ɗauke da sallama. Kuburah na ganinshi tamiƙe zaune tana faɗar Yaa Sabeer Kaine ina wuni, tafaɗa aɗan tsorace domin ko kaɗan bata shiru da Sabeer kasan cewar kullun ubanta takeci akan alaƙarta da Didy domin sam be yadda da matarba amma kuburah da mom ɗinsu sunƙi ganewa...wani mugun kallo yake watsa mata kafin yaƙarso inda take zaune yace "to jaliha naji abinda kika aikata kuma kisani kanki kika yimawa ba kowaba, atinaninki kin tobawa sultan asirine domin ki tozaltashi a idon duniya ko? Humm to kinyi kuskure domin kuwa duk wanda Allah yarufawa asiri babu ɗan Adam ɗin daya isa yatona masa wlh, ke inda kike daƙiƙiya kowanda ze tona asirin mijinki kika gani base inda ƙarfinki yaƙareba? Koba komai sultan yayanki ne ko babu darajar miji, amma duk kika rufe idonki, kikaci zarafin wanda yarufa miki naki asirin domin kuwa ke kanki kinsan inbanda darajar zumunci dasu Abbey babu abinda sultan zeyi dake ke wlh ko inuwar sultan baki isa ki shigaba domin yafi ƙarfinki tako ina amma sabida kinsameshi a arha shine kika zaɓi tozarta shi nasan hadda haɗin bakin ƙofar waccan banzar me ɗoraki akan keken ɓera, wlh tun lokacinda naji an fara yada magana akan cinyon sultan nayi niyyar cin ubanki naso nayi Miki dukan dasekinyi kinyi jinya yadda Zaki banbance Dede da akasin Hakan, amma yanzu nafasa domin kuwa dukan dakikayiwa kanki akan wannan abin dakika aikata yafi ƙarfin kowanne irin duka zanmiki aduniya, ina Miki albishir da kiyishirin fara sabuwar rayuwa tare da amaryar sultan wadda Yagani dakanshi yace yanaso wadda yake zudda hawayenshi akanta sabida tsananin soyayyar ta. Yana gama faɗar Hakan yajuya zebar parlor, cikin wani mugun tashin hakali ruɗu dakuma firgici kuburah tamiƙe tsaye arazane tana faɗar.....!


















Autar alheri ✍️
[12/17, 1:46 PM] Dr zarah: 🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧



💧💧 *YORUBA TRIBE*💧💧


(ƘABILAR YARBAWA)

Romantic love and sexy story 💋 ❤️


New house novel. Daga Alƙalamin abokiyar farin cikinku💃

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)


Sabon labari me ɗauke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.🤩


بسم الله الرحمن الرحيم


Book 2

Page 21 & 22


"Tana fadar "nashiga uku, Yaa sultan mikake faɗa Hakan dan Allah kagayamin gaskiya karkasa zucuyana tabuga please yayana. Banza yayi mata tamkar bejitaba yayi tafiyarshi domin mugun haushi take bashi, arayuwa yatsani mutun marar wayo kuma samna irin kuburah, kana kuma duk yadda za'a nusarda ita bata ganewa tafiso taje inda za'ayita rusa mata rayuwa....ganin yafice abinshi yasa tarushe da kuka tare da ɗaukar wayarta agigice ta shiga Kiran mamarta, domin tasan wannan zancen na Sabeer gaskiya sabida ba abinda sultan ke ɓoyewa Sabeer ko Ahmad duk abinda suka faɗa akan sultan to babu kokwanto acikinshi. Mama na daga wayar kuburah tasaka mata kuka tana faɗar "mama nashiga uku wai Yaa sultan aure zeyi bayan ko nawa hakkin yakasa saukemin kuma ze kawomin wata wlh mama idan yayi aure Sena kasheta kana in kashe kaina, taƙarsa zancen cikin kuka me taɓa zuciya. "Tofa iKon Allah 🤔 to yiniyya kikashe kan naki tun kafinma yayi auren, wai kumbura kinada hankali kuwa? Miyasa ke duk abinda nake gaya Miki bakyaji ne? Idan yayi aure akanki zata zauna ne? Ko ba'ayin Auren ke aka aureki? Kajimin yarinyar da shirmen banza, to wlh bari kiji in gaya Miki karna ƙarajin irin wannan zancen abakinki, idan ma sultan yace aure zeyi ke baki isa ki hanashiba tunda Allah ya hallattamai, abinda kawai nakeso dake kidage da addu'a, idan Aurensa alkhairi ne Allah ya tabbatar kuma yabaki wadda Zaku zauna lafiya ku tattali mijinku, idan kuma ba alkhairi bane Allah ya tabbatar da abinda yafi zama alkhairi kinji nagaya Miki, ki ajiye duk wani shirme gefe kemaida lamarinki ga Allah domin shine kawai wanda ze jiɓinci lamarinki kinjiko. "Kai kawai ta ɗagawa mama tanajin tamkar zuciyarta tafashe sabida takaici, Aranta tana tunanin anya kuwa mama itace wadda ta haifeta..bayan sun yanke wayar ne takira Didy tasanar mata....tab ɗijam tashin hakali wanda ba'a saka masa rana, ai wani mugun ashar Didy ta lailayo taɗurawa sultan ɗin kafin ta shiga balabalin bala'i domin tamafi kuburah ɗaukar zafi, cikin mugun baƙin ciki tace "wlh karki yadda da wannan sakarcin dayazo dashi tashi maza kisamu Hajiya inno da zancen kiji kosunsan da wannan kamarin, sauran aikin kuwa kibar komai a hannuna ni nasan mizanyi akai...aiki cikin jin daɗin kalaman Didy tamiƙe tare da ɗaukar mayafinta tafice daga gidan batareda takobi takan sultan ba dudda kasan cewar yajima baya garin amma yadawo ko arzikin sannu dazuwa babu balle martabar bashi ruwa. Allah ya kyauta 🙄

"Hello sultan kana inane? Bakun saukaba. "Gyara kwanciyarshi yayi cikin muryarshi data gama disashewa da kuka yace "munsaka abbey ina gidana. "To bakada lpy ne? Naji muryanka Hakan? Dan shiru yayi yana tinanin amsar bawa mahaifin nashi kafin yanisa yace "Lpy na qalau abbey. "iKon Allah to me maganine aka samu daga ƙabilar yoruba shine dama dalilin da yasa nace kudawo gida amma yanzu tun da kana kidanka bara nasaka suzo tare da Sabeer nan gidan. "Nifa abbey naji sauƙi dan Allah adena zancen Maganin nan please. "A'a sultan neman Lpy doline kodan Samun zuri'a tagari dakuma sauke nauyin da Allah ya ɗorama kajiko. Shiru yayi bece komaiba yanajin yadda zuciyarshi ke mugun ƙuna akan wannan lamarin..Hakan abbey yakashe wayarshi tare da Kiran layin Sabeer, bayan ya ɗaga Abbey ke tambayarshi yana ina Shima gidanshi ya sauka ko yazo family house. "Gidan sultan duk muka sauka abbey amma yanzu zan shigo family house kafin nawuce gidan. "Okay to Dan Allah idan kazo kaje part ɗin inno wata yarinya nan yar Osola ce ka Kaita gidan sultan ɗin seka wuce gidan, iyaso idan ta bashi maganin shi seya dawo da ita..."okay Abbey in sha Allah kuwa. Daga Hakan sukayi sallama da juna.

Inno

"Wai nikam yarinyar nan bata magana ne aisha? Ta tambayi Ummi wato mahaifiyar sultan. "Tana magana inno kawai dai batajin Hausa ne sosai shiyasa. "Allah yar bayarbiya kuma gata kyakkyawa masha Allah, tubar kallah. Hakane kam gaskiya kyakkyawa ce sa kuwa ba laifi. "To amma Kinsan miza'ayi aisha, kisaka laraba taje asibitin da aka kwantarda kakarta tariƙa kuka da ita kafin atashi yimata aikin domin nikam bazan bari wannan ƙaramar yarinyar tazauna iya kaɗai acikin asibiti ba gata da shiga tamkar wadda take tsirara Allah natuba wannan lokacin ai ko likitocin sa murmusheta kushiga uku ga mahaifinta mutunin kirki gaskiya bazanyi wannan ka sassaɓarba maza atura laraba asibitin kinjiko. "To shikenan inno in sha Allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login