Showing 33001 words to 36000 words out of 52673 words

Chapter 12 - HARIJIN TSOHO COMPLETE BOOK BY ZAHRA M SURBAJO.doc

kishiya,to haka zansa ayiwa uwarki dani"cewar khadeeja.
Dariya zahra tayi tace"kishiya ko mama,aybaki kaiba tunda har yanzu fafutukar neman a?antaku kukeyi agurin mijin,niko fa"?
"khadeeja wutace zahra kirii?e wannan"cewar khadeeja.
"Ga ruwan maliya maganin hatsabibin duniya ma firauna bare ke"

nande sukaita faWawa junansu ba?a?en mgangnu.


58


daddy koda yashiga Wakin marwa ka maryadda khadeejan tace samuntavyayi tana ta rusa kuka kamar wacce aka yiwa mituwa.
gefenta yaje ya zauna ya fara mgn cikin rarrashi"nifa bada wata manufa nayi maganganuba kawai de na faWi gaskiyar dake rainane,amma kiyi ha?uri kidena kuka yanzu zani office in nadawo da daddare zamu zauna dake da zahra se atsara yadda rabon girkin ze kama"cear daddy.
Shuru marwa tayi dan dama abinda sukeso kenan kuma ya amince ze musun.
Mi?ea yayi ze fitamarwa ta taso tabiyoshi abaya itama zatai rakiya,daddy beso ba amma be hanataba.
su zahra nazaune se ganinsu sukayi sun jero,sossi abun yaba zahra dariya dan ko kyau basuyiba.
binshi sukayi abaya,ya tsaya bakin ?ofar fita falon ya dubi khadeeja yana murmushi yace "to se na dawo baby"rungumeshi zahra tayi tana masa bye bye Win,ay khadeeja haushine ya kamata ta tunkuWa marwa da nufin zahra na,sakinshi itama ta rungumeshin,bata ganeba kawai taje raaWadazahra da daddyn tarungume tana,adawo lafiya megida"
dariyace ta kamasu,shiyass daddy ya zame yafice afalon yanamurmushin abind marwar tayi,itama zahra juyawa tayi zata wuce tana gimtse dariya ayko marwa tacafkota ta hWata dabango zahra se zare ido take

"kebarfaganina haka wallahi niuwarki zanci dan nafiki iskanci nesa ba kusaba,dan kutumar ubanki mahaukaciyace ni dda zaki sani agaba kina dariya?"cewar marwa cikinfushi.
"Kiyi ha?uri mamabadake nakeba don Allah "cewar zahra.
"Wallahi karki ha?ura kici ubant anty dan gaba ta kiyaye rainaki"cewar khadeeja.
Ay zahra najin ance aci ubanta ta tattara Wan sauran ?arfinta ta ?wace ahannun mrwar ta falla da gudu zuwa Wakinta tana dafe kirji bayn t kulle ?ofarta.
bakin ?ofr sukabiyota da zagi"l?aramar mara kunya yda kin tsaya damun canjamiki halitta,kuma girkine se anrabashi wallahi sede ki mutu daddy ba naki bane ke kaWai"cewar khadeeja.
"Yau sena nuna muku kaWan daga cikin nima nawa makircin ku ?ananun ?an skane"cewar zahra daga cikin Wakin.
sun jimacsuna suna zaginta bata kulasuba tasa musu recording awayarta.
dasukaga bazatacfito bane suka bar gurin,tanajin alamun sun br gurin ta kira wayar halima tana Wagawa tace"bestie maza kizo gidana yanzu don Allah"cewar zahra.
Halimadake kan hanyarta ta zuwa kitso jin yadda zahra tai mata maganarne yasa ta fasa zuwa ta wuto gidan zahran
Ba kowa afalon har ta isa ?ofar Wakin zahran,koda tai knucking zahra ?in buWewa tayi seda ta kira sunanta sannan tazo ta buWe mata.

maida ?ofar zara tayi da sauri ta rufesannan taja halima ciin Wakin tana labarta mata yaddaakayi.
"ayko yau kawata zaki kawo ?arshen zamansu duka agidannn su ?ananun ?an uskane wlh"cear halima afusace.
"Taya halima? in na kori marwa itakhadeeja ay gidansune"cear zahra tana kallon halimar cikin rashin fahimta.
Wani gigitaccen mari halima ta Wuke zahra dashi,wanda seda taga wuta a idonta,kan t gygije halima ta zare rinbom Win kan zahran ta sake wanketa da mari.aWayan kumatun,ayko take ynke kumatun zahra suka Waga,
zahra ta taso da sauri ana ?o?arin ramaw se jin halimar tyi tanawaya da daddy.awyar zahran"hello hello hello daddy kataimakemu halimace nazo gidankune nasamu matarka da khadeejasunyiwa zahra duka danain?o?arin rabasu shine sukahWa dani da ?yar na iya kai zahra Waki nanmacsun biomu sunyi kacakaca da Wakin kataimakemu zahra asume take gashi sun hanamu fita"cewar halima cikin muryar dake nuna suna cikin tasin hankali.
tana kaiw nan ta kashe wayar,ta fara fatali da komai na Wakin zahran ta hargits Wakin cikin ?an?anin lokacitazo gaban zahran da azamas?ago sbida gnin makircin halimar,ta kama rigar zahran ta yagada?arfinta,itama ta aga ta jikinta,sannan tace da zahra"dan ubanki har yanzu kina tsayene bazaki sumaba "ay tanarufe baki zahra tai wani sululu ta aWi ?asa ta kakkafe idanunta.sabida minti biyar maczata iyakawo daddy gidsn.
wayy daddy da mahaukacin gudu yacfito office Winsa,masu rsaron lafiyarshi na binscabaya,bada umarnin atafi da ambulance yayi tund yaji zahra ancecasume take.

59


?arar jiniyar ambulance Wince tasa su khadeeja fitowacaruWe dan basu san meke faruwaba.
da gudu daddy damaaikatan asibitin sukacshiga cikin gidn kota kansu khadeja bebiba suka shige Wakin da zahran take kwance halima na gefenta tana mata fifita.
Waukarta akayi akasacakan gadon suka Wauka suka fito da ita daddy na ri?e da hannunta yana kiran sunanta.
su khadeeja ganin zahra aka Wauko sosai abun yabasu mamaki dan sun san basu daWe da rabuwa da itaba.
kai tsaye asibiti aka wuce da ita inda likitoci suka rufu akanta daddy se kaiwa da komowa yake,hlima nacgefese kuka take kamar gaske.
tasowa tayi tazo gurin daddy tace araunane"daddy akira iyayen zahradan suzo su ganada ?arsu dan dukan dazahra tasha ahannunsu zeyi wiya ta tashi"cewar halimacikin kuka.
Runtse ido daddy yayi yace"halima kiyi ha?uri amma banaso kowayasan mgnr nan don Allah dakaina zanyiwa tufka hanci kuma insha allahu komai ze dedeta zahra zata tashi kidena kuka.
fyace majina tayi taci gaba da cewa cikin kuka"shikenan kamar akanta aka fara ?awa ta auri baban ?awa se anemi kasheta bayan itama ba laifinta bane"cewar halima cikin kuka.
"Nufinki wai dan ta aurenine suka daketa?"cewar daddy cikin damuwa.
"Eh mana daddy,ay ba yyau suka fara ba ko sanda ta tafi sokoto khadeejace tabita da wu?a wai seta kasheta inde batasa ka saketaba,shine tagudu tafakaice dabakamuamaladaitadan tasmuakashe auran,irin haka dasukearuwadaddy aysunadayawakullum hanata kai ?ara nike yi amma wallah izahra na cutuwa agidanka"tasake fashewada kuka.
Daddy kaWa ?afa kawai yakeyi,zuciyarshi na tafasa ashe khadeejace kebarazanar kashe masacaurebe saniba,ayko se ta ci ubanta.
likitane yafito yanamurmushi,dasauri daddy yaisagunshi,yana tambayarshi jikin zahran.
"jiki dasau?i sede akiyaye Sata mata rai inbahakabakomai ze iyafaruwa,kuma ko yanzu kun shigaallurace batagamasakintbashiyasa zaku ji tana sambatu"cewar likitan kamar yadda zahra ta tsaramasa bayan an shigar daita.inda tace so ake akeshe mata aure ya taimaketa.
Daddy da halima aguje suka isa gurin zahra,daddy na ru?ohannunta tasa kukatana faWin"daddy kasakeni kamin khadeeja takasheni kayiwa Allah kasakeni tace indenaci gabada zama dakaise sun illatani"cewar zahra tana zabure zabure.
"Kiyi ha?uri ?awata nasan kinyi amma ki?ara insha Allahu se Allah yasakamiki "cewar halima tana kuka.
Daddy ko tsabar tausayin zahran yakasa magana rungumeta kawai yayi ajikinshi yana tunanin irin hukuncin dazeyiwa khadeeja da marwa akan taSamishi zahra da sukayi.
"halima zan mutu ki yafemin wayyo "cewar zahra tana kakari.
"Wallahi muddin kika mutu ba wanda zan bari cikinsu arayezahra kiyi ha?uri "cewar daddy araunane.
"daddy kaje gida kasamu ka sauya kaya zan kuladaita insha Allahu kamin ka dawo"cewar halima dake burin daddyn yaje yasamu su khadeejantun da saurin zafinshi kan yahuce,dan inya huce hukuncimesau?i zeyi.
ayko bamusu yami?e ya fice a harzu?e,yanufi gidan
yana fita suka tafada zahra suna dariya dan sunsan yau kashin khadeja yabushe.
"?awata Allah ya yafe miki,amma wannan makirci nakiko alittafi sehaka,kishiyarki ta shiga uku"cewar zahra tana daria.
Duka halima takai mata tace"to ay zahra inda nice kefa ko da tuni nasa mahaifin khadeeja yabada itasadaka, dan tsabar kirsata,amma kin tsaya tana cin kasuwarta akanki ay wallahi dasake"cewar halima
"Ay na Wauki haske halima bura ubar yanzu akafara dani tke mgn,wlh da tausayinta nakeji amma yanzu nadena"

"garade ki denadan khadeeja macijiyace wacce in ke baki kashetabaitazatakasheki intasamu damadan hakakikiyaye"cewar halima.daga haka takwashe yadda sukayi da daddyn yanzu awaje kamin su shio gurinta.
Tsabar dariya zahra harda faWowa agadon tana ri?e ciki.

60


wai me yasami makirar yarinyar nan e da har se ambulance ce zatazo Waukarta kamar wata accident ko fire surviber?"cewar khadeeja.bayan an fice da zahra.
"Nima abun yaban mamaki naga yanxu tagama yimin rashin kunya kuma se ace ba lafiya har haka gaskiya abun damamaki"cewar marwa.
"Ba?ar tsinanniya ay wallahi da zata mutu mani dnafi kowafarinciki,dan yadda na tsaneta ko mutuwata ban tsana hkabadn yarinyar makirace wallahi"cewar khadeeja.
bugo ?ofar da akayi da ?arfine ya hana marwa faWin abinda tai niyya,daddy yacshigo kamar kububuwa da wata sharSeSiyar bulala ahannunshi.
khadeeja dake tsaye aWan ruWe tace "Daddy me ya faru daantyzahran"saukar bulalar ajikinta ita tasata yin shurun dole daddy yabata amsa da"ubankine yasameta munafuka yau Allah ya toni asirinki ba?ar munafuka ina mahaifinki amma kina kunnamin masifu agida to wallahi yau nidakene"cewar daddy yanadukanta ta koina tana ihu,marwace tamatso ta ri?ebulalar tanabashi ha?uri.
"yimin shuru munafuka ashe dan ku haWu ku cutarmin damatane yasa tanace sena auroki to duka asirinku ya tonu,ki tattarakibarmin gida nacsakeki saki Waya,ke kuma khadeeja yau snaga wanda ya tsaymiki"cewar daddy.
A gigice marwa ta kife agurin takama ?afar daddy tana bashi ha?uri dn ita batasan akanme ma yke hukuntasuba zatonta batun kashewa zahra gabane faWi take.
"Alhaji kaimin rai ka maidani Wakina wallahi nasande dani mukaje gurin boka akayi asirin da,zaka kasa kusantar zahhra amma wallahi bni na jefa kwaWon cikin rijiyarba khadeejace,kuma gata da ranta wallahi sedanacemata meyasa tasa arijiyar"ta faWi tana kuka.
bulalarda daddy ke dukan khadeejace tafaWi dan yji binda ko amafarki be taSa tsammanin jinsaba kuma wai khadeejace ta aykata hakan.
khadeeja gefe ta gudu tana yarfe hannu tace "wallahi daddy bazan ?araba kayi h?uri kayafemin"ganin da tayi ya sa ido yana kallonta kawai ne yasa ta falla da gudu ta fice agidan direct gidan hajiya ta tafi, dan ayadda daddy ke kallonta ze iya kasheta inta tsaya.
Marwa ganin ?armasu idma afecene yasata mi?ewa dagudu itama zata fita,da sauri daddy ytsaida ita,juyowa tayi agigice ta zube gurin tana bshi hakuri.
ga mamakinta murmushi tagani akan fuskarshi abinda yaso razanata.
"marwa zan maidaki Wakinki da kuWaWe masu tarin yawa dazan baki idan kika kawomin mukullin dakikace khadeeja tasa arijiya,"cewar daddy yana kallonta.
Da sauri tadubeshi tace bakinta na rawa"dagaske kakeyi alhajji?"cewar marwa dan damuwarta dama zawarci tunda ta jima agidan ba mashin shini.
"in yanzu kika kawomin yanzu zan tabbatar miki da abinda nace Win."cewar daddy.
Ayko mi?ewa tyi da saurinta tawuce Wakinta btajimaba tafito sanye da gyalenta da hndbag tace "gobe zan zo makadashi alhaji"tana gama faWin hkan tafice daddy yabi bayantada kallon tsana wai ita akace zata kuldyarasegashi d itasuke haWa kai asykata mummunan laifi.
"Allah sarki zahra ashe asiri sukai manadan kar mu kasance tare,Allah yabaki lafiya zan nunamiki gata fiye da wanda kike tunani kosa ran samu"cewar daddy asanyaye.
mi?ewa yyi ya wuce yyi wanka ya kimtsa sannan ya nufi gidan wani malaminshi na siyasa dan ya,sanar dashi abinda ke faruwa dashi.
malam yayi mamaki sosai inda yab,daddyn tabbacin inhar ba kwaWon aka buWeba aka cire layoyin jikiba to zahra aduniya ba namijin daze iya kwanciya daita.
hankalin daddy sosai ya ?aratashi,amma malamin yace yakwantr da hankalinsa ba abinda yafi ?arfin Allah.
haka yabaro gurin malamin jikinsa asanyaye dan gani yakemarwa bazata samo makullinba dan wannan tunanin yaisa asibitin


61


yaji daWin ganin zahran yanzu cikin natsuwarta ba kamar Wazu da take ahargitseba,kusa da ita yaje ya zuna ya kamo hannunta yana wasa dashi yace"kiyi ha?uri zahra kinji zan Wauki ?wa??waran mataki akan koma waye ya taSa minke wallahi bazan barshiba"cewar daddy.
"Karka damu daddy inde khadeejace ay ba yau ta fara dukanaba banade faWamakane dan banason tashin hankalinka,yanzuma dan sunmin taron dangine yasa har kaji labarin"cewar zahra asanyaye.
"Ay daddy kawai de ayi ha?urinne amma wallahi dukaba yau aka,fara yimataba ammatundacabu na gidane,dukacse ayi rufa rufa abar mgnr"ceear halima.
"Kubar mgnr har zuwa mukoma gida kuma bazata koma gidn canba nata daban zan kaita tundaitame ha?urice barnta tare dasu cutar daita kawai zasu dingayi gwarainyiwa tufkahanci"cewar daddy.
Ido zahra da halima suka haWa sukayi sigina najin daWin abinda daddyn yace,amma afili zahra cewa tayi"yazaka rabamu daddy bakaso muyi zumunci kenan nide abarmu tare insuna dukana watarana ay zasu gaji su bari"cewar zahran a marairaice.
"Bazaki zauna dasuba zahra nagama maganata"cewar daddy.
"To ke zahra tunda ga abinda mijinki yace base kii fatan alkhairiba kimasa biyayya banfa sanki da hakaba"cewar halima dake gefe.
*********
"Wai nufinki akan matarsa ya miki wannan dukan."cewar hajiya afusace lokacin da khadeeja taje gidanta tana kuka.
"Eh wallahi hajiya danma na gudune da kasheni zeyi "cewar khadeeja cikin kuka.
"Ay da kinsani baki gudunba kin barshi ya kashekin muga uban dazeyiwa kuka,lallai sammani bashida hankali besan makircin maceba kenan shine yahau kai yazo ze illata ?arsa duk danmace?"cewar hajiya.
"Nide hajiya kibashi ha?uri wallahi kasheni zeyi indena bari nacshiga hannunsa"cewar khadeejan.
"Wai da kikai masa wacce uwane ze kashekin to wallahi zezo yahaWu danisenacimasa mutunci tunda shi beda hankali"cewarhajiya.
Itade khadeeja ba baka se kuka take dan sosai tadaku ahannun daddyn gashi uwa uba ita baa taSa dukantabacshiyasatkejin dukanhar?wa?walwarta.kuma,duk sabidazara
.jitayi tsanar zahran na ?aruwa azuciyarta tunda tasa mahaifinta yau yazageta ya daketa yasata gudu ba takalmi agaban maaikatan gidansu wallahi bazata bartaba.
hajiya sawa tayi aka gasawa khadeeja inda dady ya daketa aka shafa mata man zafi sannan tasha pain killer,
"yanzu sauran ?annan naki suna ina?cewar hajiya.
"Ay jiya daddynmu yasa su a jirgi sukakoma Holland nice nace bazan komaba nafisonnan gurinshi"cewar khadeeja.
"Ay gashinan ke kina kulafucinsa shi yana neman sabauta miki rayuwa sabida macen daya tsinta atiti, amma kiyi ha?uri zezo yasameni seya zaSa tsakanin keda matar tashi tunda aure na,son maidashi mahaukaci"cewar hajiyar cikin fushi.dan taji haushin dukan khadeejan da yayi nesa ba kusaba.
khadeeja shuru tayibataske cew komaiba dan itadama sawa hajiya zatayi yasaki zahran da tafijin daWi kumacshine ribarta ita.
**********
a ranar aka sallami zahra aasibiti,inda direct wani makeken gida daddy ya kaisu tare da halima, ba abinda gidan be mallakaba aciinsa se babuce kawai babu.
barinsu yayi agidan yawuce gurin kiran da hajiyarsa ke masa dan tun Wazu tasa ashaida mishi komai dare yazo tanason ganinsiShi,yasan akan khadeejane shiyasa bedamuba.
bayan fitar daddy halima a rngaWa wata guWa tace"Allahya kashe ya baki ?awata,wllahi naji miki daWi kya huta damijinki abunki ke kaWai ba ?an hanaruwagudu"
"da taimakon Allah da taimakon ki halima wannan sauyi nasameshi duk da nima nasha mari kwarara guda biyu fuskata har yanzu bata denazafiba"cewar zahra tana dariya.
Itama halimadariyar tayi tace"kuma tsabar bura uba irin taki wai kinji awaya ina faWin asume kike kuma kika tsaya kina bina da ido baki da niyyar suman har sedanace mikiba"ta faWi tana,dariya.
"to ay rasa abun yi nayi wallahi nifa da niyyata kawai inya dawo ince sede yasakeni bazanzauna ba"cewar zahra.
"Kaji shashasha wayace miki in faWa ya haWokada makusantan miji haka ake,ay kirsace ke ayki kamarde wannan,sannan dole ki iya makirci daiya haWa tuggu dan in kikahaWu da irinsu khadeeja da kalar salon ake maganinsu"cewar halima.
Ayko rungumeta zahra tayi suna shewa.
"?awata kici gaba,da maganinki kinga alamun nasara na bayyana,ga gidan cin durin kunsamu,dn Allah ?awata in hanyar ta buWe banda rowa ki sakar masa jiki yayi abinda ykeso kinjiko"Cewar halima.
"Ay bari kedai halima wallahi nayi aniyar inde lafiyar tasamu koshi be ciniba ni sena cishi tunda de gindinnan dan acin akayishi baxe yiwu inda wankewa abanxa ba ba mamaroba"cewar zahra.
Sun jma suna hirar kiran sallah yatashesu suka tafi sallah.

62


khadeeja dake zaune tana ganin shigowar daddy tai wuff ta koma bayan hajiya,tanaware ido.
Daddy be bi takanta ba ya tsuguna yana gaida hajiya,wacce da?yar ta amsa masa tsabar haushinshi da takeji.
"sammani kayi ?uruciya lafiya bakasani ciwon kaiba,se yanzune dagirma azo mana,zaka tsiro da halaye da Wabiun banza wai ace akan matarka kadaki ?arka kamar zaka kasheta"cewar hajiya kamar zata aro baki.
"Ay da ita ta kashe musu ?a hajiya da baki samu bakin mgnba"cewar daddy ransa aSace.
kwashe duk abinda yacfaru yayi ya faWawa hajiya harda zancan yimasa asiri da yadda sukayida marwa.
"wallahi bamu daketaba hajiya ?arya take mana"ewar khadeeja hawaye naxubo idanunta.
Hajiya wacce take salati da sallallami jin khadeeja har tasan tai asirin kashe gaba duka takaiwa bakin khadeejar da bayan hannu tana faWin
"yimin shuru mutuniyar banza ashe dama haka kike,kikasa nasa yaro yayi aure ashe duk dan wata biyan bu?ata takine,wacce irin shaiWaniya kika zama bansaniba"cewar hajiya.
"Wallahi hajiya sharrin shaiWanne bazan kumaba dama anty marwa takaini gurin daddy kayafemin"cewar khadeeja cikin tsananin tsoro dan yanzu hajiya ta juya mata baya.
"Wallahi hajiya sema kinga dukan da sukayiwa yarinyar mutane,ashe bashine ma na farkoba har wu?a itakhadeeja?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? tasha binta da ta zata kasheta wai dan ta aureni,yarinyar da aura mata ni akayi dan dole aka tauye mata hakkinta shine itakuma taWauketa abokiyargabarta"cewar daddy cikinfaWa.
khadeeja jin kalar salon makircin zahran jitayi wani jiri na Waukarta,dan bata san zahran zata iya haWa tuggu irin haka ba.
nanfa akasata agaba kowa nafaWin albarkacin bakinshi tsakanin hajiya dadaddyn.
"tattarawa zatayi tazo tabi ?an uwanta can Holland bazan iyadawannan masifar atata ba"cewar daddy.
"Ta tafi Holland kode ta fidda miji aymata aure taje can ta ?arata,ay wallahi bata komawa can aurezaa mata in kumabatada tsayayye ko cikin maaikatankane ka haWata da Waya,wannan masifacar ina,tun yanzu tana iyahaWamakirci irinwannan inaga kum tafi hakan?"cewar hajiya.
"To hajiyaay gaki gatananko gobe inta tsaida mijin ni aura matazanyi amma wallahi bazata dawo gidana da zamaba ta zauna anan seyafi"cewar daddy.
"Kayi ha?uri hannunkabe ruSewa ka yanke ka yar,dan gidanka zata iya zuwa mana koda bata koma dukaba zataje sede tunda yanzu angano halinta se aci maganin zama da ita,amma tabbas mafitar itace aymata aure"cewar hajiya.
Daddy sallama yayiwa hajiya ya bar gidan dan beson saka khadeeja a idanunsa in ya tuno cewa itace ta hana burarsa cin zahra tun suna England abun na masa zafi.
gida ya tafi byan yayiwa zahra tsarabar abubuwan dayasan tanaso,
yana zuwa yasamu halima agidan tana taya zahra zama aji daWin hakan dan duk meson zahra shima yanasonshi.
"halima wannan kulawa da kikeba ?awar nan taki inajin daWinta dan hakame kikeso in sakamiki dashi ladan tukuicin ?aunar da kike mata"cewar daddy bayan ya zauna afalon tare dasu.
Murmushi halima tayi tace"kari?emin zahra amana kaso farincikinta daddy shine kawai abinda zakayi kabiyani"cewar halima tana dariya.
"Wannan ki Wauka tabbataccene halima ki faWi wani abun"cewar daddy.
"Akwai sabbin motoci agidannan kabata Waya aciki sabida in nasamu ciki labor yazo baka kusa tai saurin zuwa ta kaini asibiti"cewar zahra tana lafewa ajikin uncle Win dan dama batason yawon halima a napep.
ssai maganar zahra taiwa daddy daWi dan hka dubansa yakai gun halima yace"kije ki zaSi dukwacce kikeso acikin sabbin halima na baki duniyacda lahira,darajar son da kikewa zahra"cewar daddyn.
Ayko rungumeshi zahra tayi tana masa godiya halima har ?asata du?a tana masa godia,zahra sakin daddyn tayi suka rungume junada halima suna murna daga haka suka runtuma da gudu zuwa gurin motocin
wacce tafi kyau da tsada zahra tas halima ta Wauka,dama ta iya driving a motocin su zahran ayko haka ta shiga taja ta fice agidan suna Wagawa juna hannu ita da zahran wacce takejin sanyi aranta yau itama tayiwa halima wani abu da taji daWi.

63

marwa koda ta isa garinsu bata nunawa kowa dalilin zuwantaba,shiyasa mahaifinta ya tirketa kan ta faWamasa dalilin zuwanta ba,shiri.
cikin kuka ta shaida masasharrin da zahra tai musu da hukuncin da,daddy ya yanke akanta.
"amma ban taSa sanin e mahaukaciya bace marwa se yau kin Sata wayonki wallahi kuma banga laifin alhaji sammani ba bisa hukuncin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login