Showing 6001 words to 9000 words out of 19711 words
Chapter 3 - KANWAR MATATA BY FATEEMA S OMAR-1.txt
shawar rar daxan baka" duguwar ajiyar xuciya Ma'in ya sauke yace "gaskiya nagode sosai da shawararka agareni aminn arxiki, bari muhuce kasan ahanya muke" "ok nine da godiya saimun sake haduwa"
dahaka sukayi salama shiyakuma muta suka tafi shikuma Lawan yashige gida
suna isa kida kubari ya k'arasa yin parking bataiba ta fito tayi cikin gidan da gudu
girgixa kai Ma'in yayi yadauko Aysa da take bacci shima ya biyu bayanta
tana shigowa bata ga kuwa a parlour ba dan haka tanufi bed room d'in aunty Safna kai tsaye tana kiran sunanta
itama aunty Safna da saurinta tafito suka rungume juna suna dariya
dagabaya Ma'isha ta saketa idonta taf da kwala tace "aunty wai da gaske ne kinyi bari" atake Safna tafashe da kuka tana cewa "ba k'arya bane sister cikin danake matuk'arso yaxube" "to aunty meyasa baxa ashigar da matar k'araba" dan tsagetawa da kukan aunty Safna tayi tace "ai matar guduwa tayi niko ganinta banyiba nariga na suma" k'ara rungumeta Ma'isha tayi tana kuka tana jeruwa matar Allah ya isa
duk abunda sukeyi Ma'in yana kalonsu shi har mamakin irin makircin Safna yakeyi lalai mugu bashida kama
ganin irin kukanda Ma'isha takeyi har yayi yawa yasa ya k'arasu ya janyeta daga jikin Safna ya mannata da jikinshi yana bubbuga bayanta ahankali yafurta "kidaina kukan ya isa haka kiyi shiru Allah dayabamu shine ya karb'i abunsa kuma inyaso xai k'ara bamuwani" xamewa tayi daga jikin shi tace "yaya dulene naikuka akan cikin nan nagama sarai xanyi d'a na 2 amma gashi yatafi kuma tawa me saukice akan aunty Safna kasan yadda take k'aunar cikinankuwa dulene natayata kuka" tana gama fad'in hakan tabar gurin
bita yayi da kalo yanajin sonta yana ratsa duk wani sassa najikinshi yanaji kamar yahadiyeta gashi yadda take kaunar jinin shi to tanuna soyayyarta ga cikin yayarta tu ina ganata kuma
Safna kuwa tana ganin tabar gurin tabita da harara harda tsaki wadda ita k'ade ta ji abunta
ta kali Ma'in tace "inaso inje ak'ara dubani kasan sha anin bari kuma likitan da yamin wankin ciki yace inkuma a k'ara duba lafiya ta"
kalonta yayi batare da ya nuna mata kumai ba yace "ok muje inkaki kiga yamma tayi kumada can bakijeba sai yanxu kinga innakaiki xakifi jin sakin tafiya" cikin rawar murya ta marasa gaskiya tace "a'a kaida kadawo yanxo ai beka mata kafita ba kaje kahuta nima xankula sosai" key d'in ya mika mata yace "ok gashi tunda ba kyason rakiyar"
hannun ta har rawa yakeyi ta amsa yahuce room d'inshi
veil ta dauko tafice daga gida
bata dade da fitaba shima yafito yana fituwa wani yanayi parking a bakin get
key yamik'awa Ma'in ya amsa ya tadda mutar yabar gurin da mugun gudu
baiyi wani nisaba ya ganu mutar da Safna take ciki yaringa binta abaya har ta jewata unguwa ta dauki k'awar ta sukayi gaba sunyi tafiya menisa har sukaje wani kauye suka gangara suksyi parking suka fara tafiya a kafa
shima parking yayi yabi yayansu yadda baxasu kanshiba
wani k'aramin gida ginin k'asa suka shiga
shikuma ya tsaya a kufar gidan yakira wani yaro ya tanbayeshi ya sunan me gidan yace mai sunanshi malam dauda me yankan shaku kud'i yabawa yaran be amsaba ya tafi
sund'an jima suka fito suka huce gun mutar shi yana gani sunbar gun ya shiga gidan
yasamu wani wani matashin saurayi da baxafi 25yeas ba a xauren gida da carbi a hannunshi da kuma k'asa a faranti agansa
bayan sungaisa yacewa malamin "nine mijin matar da suka fita yanxu inaso ka fad'amin meya kawota gurinka in kud'i ta baka xan nunka makasu"
kalonshi matashin yayi yana na naxarinshi kafin yace "nasan kasan nan bagurin wasa bane karkaga inada k'arancin shekaro ka d'auka ni kanwal lasane to banda imani kanshi malamina nine nai ajalinshi dan yanaso ha hanani rawar gaban hantsi shine na kawar dashi yanxu nawa xakaban kuma ka ajiye ingansu"
rafa na yan 1000-1000 ya aje mai guda 3 yace inkana buka tar karima akai
wada shegiyar dariya malamin yayi yace "ta tark'a Safna ba yau tafara xuwa gurin nanba tun she kara 5 da tahuce take xuwa guna taxo na bata maganin farin jini tasamu miji kuma itace ta k'ashe matarka ta farko da ta aureka taxo anan nabata taimako ta aureka kuma ta asirce uwar ka sai yadda tayi da ita kuma kaima taso ayima hakan harna fara aiki akanka tace arabu dakai tasamu wani sabun saurayi wadda nariga na mallake matashi sai abunda tace shi xaiyi kuma mata maidashi kamar mijinta duk lokacin da ta bukace shi xatai kiranshine yaxo yabiya mata bukatarta wan-nan xuwan kuma tayi shine kana Ma'isha tanaso a b'atar mata da ita tabi duniya kuma ta mutu gaba daya"
cikin tashin hankali yace "to yanxu ya xai ai ka karya duk kulin da kayi inbiya kunawa kai bukata"
duk cikin aikin daniyi mata na bunnewane dan haka duk kulin da na bata itace xataje ta tune shine asirin xai karye dan haka katashi kabita ta tafi bunne wandda na bata yanxu dan nace mata ta bunne yanx......."
ai bai karasa fad'aba Ma'in ya saurin tashi ya bar xauren da gudu ya k'arasa kun mutar ku gama rufe murfin beyiba ya tadda mutar yabar gurin da mugun gudu
kawai tafiya yake batare da yasan inda ya nufa ba yayi tafi tafi ta minti 30 harya fara hakura yana kalon dan hannun yagansu xasu gangara wani da..............!
*by*
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban Mata, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻
storry and writteng
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*
*PAGE* 13-14
Daji dayake kusa da titin
dasauri shima yajuya daya hannun ya gangara ida suke
sauka sukayi sukayi ciki a k'asa
shima sauka yayi yabi bayansu
saida sukayi nisa sukaje gurin wani dutse san-nan aunty Safna tacire veil d'inta tayi damara da durkusa ta haka rami ta bune layar san-nan tamaida veil d'inta sukayi saurin barin gurin
suna tafiya yafitu daga ida ya buya yatone layar ya warware ta yaga harda sunan Ma'isha ajiki
ya yayyagata yasa petrol d'in car d'in dayaxo da ita ya kunna later ya cina
saida yaga takune kurmus san-nan yabar gurin
damugun gudu yake tuk'i harya ruga su k'arasawa gida
ko parking begama yiba yafito daga mutar yai cikin gidan damugun gudu
katsaye bed room d'in Ma'isha yanufa
yadda ita tanata bacci hankali kwance a jiyar xuciya yasauke san-nan ya k'arasa inda take yafara tashinta
tana jinshi tamai banxa tak'i magana cikin tashin hankali yace "Ma'isha kitashi akai matsala xamanki agidan nan plc kitashi akwai idda xankaki" mtss taja tsaki tare da gyara kwanciya
wata uwar tsawa ya daka mata wadda tasa tamike bashiri cikin fushi yace "kitashi nace kwai ida xan kaiki" cikin tsiwa tace "ba inda xani walahi " wani irin mari ya dauketa dashi yace "banaso ink'ara yi miki magana kitashi nake"
bashiri ta tashi tasa hijab yayi gaba tana bishi abaya tana mishi kalon mamaki ita tunda take bata tab'a ganin shi cinkin wan-nan yanayinba ita mamakinma datake wai ita yadaga hannu ya mara abun da tunda take baitab'a koda mintsinin ta dasigar wasa bama amma yau shi yasa hannu ya mareta kuma yakirata da Ma'isha ba baby ba
tuna nintane ya katse time d'in da yabude mata gaban mutar
shiga tayi ba musu dan yau bataga fuskar yimishi musuba
dasauri yaja mutar yabar gurin suna fita daga layin mutar aunty Safna tana shigowa danma mutarsu tanada bakin glass shiyasa bata gansuba
tafiya sukeyi bawandda yayiwa dan uwanshi magana sadai time to time ya Ma'in yana sauke ajiyar xuciya
karasuwa gidan Lawan sukayi yayi hon get man yabude suka shiga ciki
yana parking yafito yabude mata yakamu hannunta suka shiga gidan
a parlour suka tadda Lawan da matarshi Safina suna hira kanta akancinyarsa
salama suka suma suka amsa cikin fara'a bayan sun gaisane ya Ma'in yak'ira lawan yayi masa bayanin kumai san-nan yace yanaso abar Ma'isha anan har lokacin da ya ibawa Safna yayi kuma bayaso a fad'awa Ma'isha abinda ya faru yafiso idan yasamu sheda saikuwa yaji yadda xa afi yardda dashi
Lawan ya tausa yawa Ma'in kuma yace insha Allah baxa a samu matsala ta b'angaren shiba
Ma'in yamasa godiya yace shiya huce bayaso afahimci wani abu daha sukayi salama kowa yana tsinewa Safna acikin ranshi
Lawan yayiwa Safina bayani kuma ba'asamu matsala daga garetaba dama ita mace ce wayayiya ga tada saurin fahimta ga fara'a
Ma'isha kuma duk tak'i sakin jikinta duk atakure take gatabaro phone d'inta agida tarasa me ya Ma'in ya kawota tayi agidan nan
aunty Safina ce taxo tasameta a parlour ta k'araso taja hannunta suka shiga wani bed room
cikin nutsuwa tace "Ma'isha inaso kisaki jikinki ki dauka nan kamar gidankune ko gidan Ma'in duk abuda kike bukata kiyimin magana san-nan gobe in Allah ya kaimu xa'a kawo miki kayanda xaki ringa sawa da phone d'in da xaki na anfani da ita xaki xauna anan nad'an wani lokaci ne komai yana daidaita xaki koma gida" cikin damuwa Ma'isha tace "aunty to mene dalilin kawoni gidan nan" murmushi aunty Safina tayi tace "xakiji amma bayan xuba yanxu abunda nake sodake shine kisaki jikinki nan gidankune" murmushi Ma'isha tayi ta dukarda kai k'asa haka aunty Safina taringa janta da hira tun bata saki jikiba harta sake suka ringa hira sai 10:30pm san-nan aunty Safina taimata salama ta tafi itakuma ta kwanta xuciyarta fes
ya Ma'in yana kumawa gida yatadda Safna a parluor tana ganinshi ta mike tana cewa "ashe fita kukayi tun daxu nadawo amma naga ba kwanan sai baby kawai" cikin nuna rashin fahimta yace "a'a nikadai nafita kuma nima office naje na bada wasu docment"
xaro ido tayi tace kana nufin batare da Ma'isha kuka tafiba" kai ya girgixa yace "no niban fita da itaba ko kinga ina fita da ita" "a'a amma nasani gani nayi bata fita kuma nadade da dawowa bangantaba"
cikin kid'ima yayi d'akin Ma'isha
ya k'araci dube dubenshi harcikin toilet amma baigantaba fitowa yayi abincike duka gidan amma bata nan cikin tashin hankali ya ciro phone d'inshi yafara kiranta amma sai sukaga wayarta a dakin
hankalinshi atashe ya dauki key d'in muta yabar gidan
yana fita Safna tai shewa tace "nagama da babinki yarinya dama ni duk wadda ya shigo gonata saina karshi haka nayi da yar uwar ki itada alokaci ma itakeda Ma'in balantana yanxu dayaxama nawa kike kukarin shiga tsanina dashi hhmm komai kukeyi akan idona kukeyi shima abunda yasa nabarshi inasonshi kuma ina murarshi amma banda haka datuni nagama dashi" haka taringa sunbatu ita kadai harta gaji tayi shiro da kanta
ya Ma'in yakira waya yafi sau 30 yana tan bayar tadawo amma saitace mishi a'a
12:00am ya Ma'in yadawo gida idon nan yayi jawur kamar gaske
Safna tana ganin shi shi kadai ta fashe da kuka tanacewa "shikenan ba'a gantaba ko" rarrashinta yarink'ayi haryasamu tayi shiru taje ta kwanta
shima xuwa yayi yakwanta hankalinshi akwance amma yana cikeda mamakin Safna yadda ta kware gurin iya makirci to baisan matun lokacinda take cin amanarsaba
*WASHE* *GARI*
tunda safe gidan su ya Ma'in yacika da y'an jaje harda su mama da umma duk sunxo Mansur kuwa kuka yake tayi ba kamar k'aramin yaro
aunty Safna kuwa harda su tadda aljanun k'arya shidai ya Ma'in ba um ba um-um saidai yaringa kalonsu one by one yak'i magana
amma idan ya kali Safna har gabanshi faduwa yake sabuda tabi shedan tugu duk iya sanin sa tahuce anan
Ma'asha kuwa bayan sungama breatfast ya Lawan ya kawo mata kaya masu yawa nasawa yarda sabuwar yawa godiya taimai sosai amma yace bashi yasiya mataba dan haka ta daina mai godiya
*aftwer* *2* *days*
shakuwa me tsanani tashiga tsakanin Ma'isha da aunty Safina harta naji dama tai xamanta a gidan dan 2days ta huta danacin ya Ma'in
aunty Safna kuwa sai gida aka kuma da ita dan tak'i ci ta k'isha idan aka takura mata saita tsiri tadda aljanun k'arya shiyasa a ka tattarata aka kuma gida da ita
hakanne yabawa ya Ma'in damar fituwa yaga masoyiyarshi *MA'ISHA*
tana kwance akan bed daga ita sai wata best white da short black na mata ko guwa bekaiba tana tadda phone d'inta hankali kwance yashigo d'akin
k'arar kufa da taji yasata mikewa xaune tana murmushi duk d'aukanta aunty Safina ce amma me saitaga ya Ma'in sarin dauko hijab tayi tasa
murmushi yayi yak'araso ciki ya xauna akan stol yana kalonta yace "baki iya gaisuwa ba" cikin tsiwa itama tace "baka iya salama ba" xaro ido yayi cike da mamaki san-nan yace "ok to mexan samu tunda baxa'a gaidaniba"
harararshi tayi ta kauda kai gefe murmushi yayi ya cije lips d'inshi na k'asa san-nan ya hawo kan bed d'in
saurin matsawa tayi tace "malam lafiya" bemata magana ba yak'ara matsuwa xata matsa yasa hannu ya cabkuta ya mannata da jikinshi a hankali ya furta "kitsaya mana tunda ke baxaki gaidaniba to kinga ni saina gaidake ko"
kuka tasa mishi sosai cikin damuwa yasaketa yatashi ranshi a dagule yabar room d'in
yana fita ta tashi tasa key tarufe d'akin takumawa taxauna tajiwo muryar aunty Safina tana kiranta...........!
sainaga comment d'inku
masoya nagode
*by*
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban Mata, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻
storry and writteng
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*
*PAGE* 15-16
Badda ta iya haka tafito a parlour duk tasame su tasamu kusada aunty Safina ta xauna tace "gani aunty" "yawa xuwa xakiyi ki haduwa yayanki abinci yace yinwa yakeji" "to" kawai tace tabar gurin tanufi kitchin
tana shiga ta cire hijab d'in ta ajiye gefe tana hadawa tana rawa harda k'ada k'ugu tana ta wakarta hankali kwance
saida tagama had'u kumai tajuyu xata fita taganshi a jikin kufa a tsaye
hararashi tayi tace "malam lafiya" baice mata kalaba ila k'arasuwa dayayi gabanta yakura mata ido cikin sexy voice yace "baby dama kin iya rawa haka plc dan k'arayi ingani"
wani irin kalon rani tamai kafun tace "hhmm uban kuturoma yayi kadan balantana na makahu" tana gama fad'in haka ta keb'eshi xata huce
yaruku hannun ta yadawo da ita gabanshi yace "baxab'i nabaki ko rukunki nakeba umarnine kuma kikakiyi gaskiya akwai matsala" yak'arasa maganar fuskarshi bawalwala
kalonshi tayi taga yadda ya tsareta da ido ga wani kwarjini dayayi mata dan haka taisaurin janye idanta tadukarda kai tana wasa da yatsun hannunta
"wai jiranki xan xaunayi" yai magana cikin fushi
itama cikin fushin tace "wai kai mekake nufi danine meyasa kake shiga cikin rayuwata bayan kai mijin yayata ne to akanme xaka takurawa rayuwata" murmushi yake yayi yace "yes kai *KANWAR* *MATATA* ce amma takara inaso duk wata ciwa taki ki ajiyeta gefe sabuda watara xakiyi danasanin yinta kuma dakiso da karkiso ked'in mallakinace" murguda mishi baki tayi tace "Allah ya kiyaye ko mutuwa aunty Safna tayi kuma kai kadaine autan maxa na hakura da aure har abada walahi"
murmushi yayi yace "basai ta mutuba tana raye kina raye xaku kishi da ita"
mtss taja tsaki xata k'ara hucewa ya k'ara dawo da ita yace "xafa mu iya kwana anan indai baki abunda nace ba ko kuma ni inmiki rawar da kaina"
kalon baka isaba taimishi san-nan tak'ara xuwa xata huce
wan-nan karon daya rukuta da jikinshi ya yadata ya matseta sosai hartana fitarda nishi sama-sama
ahankali yarada mata "baby kinkiyin abunda nace ko sabuda ban isa dakeba ko"
memakon tai magana saita fara tureshi da iya k'arfinta amma kamar tiri ko mutsi bayayi da tagajima saita samishi kuka sosai
ajiyar xuciya yasauke ahankali ya manna fuskarta da datashi yaxaro harshenshi yafara lashe dukan hawayen dake kanfuskarta
wani irin yarrr taji tundaga tsakar kanta harxuwa tafin kafarta saida yagama lashe su tas dan kukanma tsayawa yayi sabuda kaduwa
ahankali yamaida harshensa kan lips d'inta yana xagaye su dawani irin salo
ai Ma'isha kankameshi tayi tanajin wani irin abu yana mata yawo ajiki
shikuwa Ma'in wani iri masifafen feeling ne yataso masa takai white eyes d'inshi suka rine suka kuma red
yafara futar da nunfashi sama-sama
ganin inbai fasa abunda yakeba komai xai iya faruwa yasa yasaketa yabar kitchin d'in
wata wawiyar ajiyar xuciya ta sauke kafin ta dako hijab d'inta tabar kitchin d'in
xuwa tayi tahuce su a parlour ko kalonsu bataiba
tana hucewa Lawan yakaleshi yace "me kaje kayiwa madan ne naga ranta abace kuma kaima dubu idonka yadda yakoma inaso kabi komai a sannu kadai ba k'aramin yaro bane amma ita haryanxu da sauran kuruciya a tattare da ita shiyasa nafiso kabita a hankali harka shaho kanta"
"hhmm Lawan kenan daba nabi ahankali da yanxu wata maganar ake ba wan-nan ba kuma kasan ina lallab'ata daidai kgarkgado amma bata gani" "nasani kayi hakuri amma itama dule tak'i gani kuma hargobe ina alfahari da kame kanta datayi inwatace ba mijin yayaba ko mijin babartane biye mishi xatai