Showing 1 words to 3000 words out of 55242 words

Chapter 1 - BA DON MACE BA BY FATIMA FANTAH.doc

22 Feb 2025

3154

??ࡱ?>?? 
???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1| 0Table???????? Data
???????????????????? P??KSKS?1| L?????????gggg7K??S?g??
?
?
?
?
?
?
?
?
$??? *?gg?
?
gggg?

?K
?
K?

K?
?
gK BA DON MACE BA...

'? BY FATIMA FANTAH


GARGA?I
Ban yarda wani ko wata ko wasu gungun al'umma su juya mini labari ta kowace irin siga ba, sai da rubutaccen izinina. Littafin BA DON MACE BA... Mallakina ne.

JAN HANKALI
Ku sani labarin Ba Don Mace Ba... ?ir?irarre ne, idan ya yi daidai da rayuwar wani ko wata ko wasu a cikin al'umma, to akasi ne cikin rashin sani.

Yadda muka fara lafiya Allah ya sa mu gama lafiya, Allah ya tsare hannuna da rubuta abinda zai cutar da wani ko wata a cikin al'ummar musulmi.


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM


Ciwon 'ya mace, na 'ya mace ne. Shi ne zancen hikima da ya yi mini tasiri tun daga yarintata har zuwa lokacin da juyayyar ?addarata ta canza fasalin tunanina, ta karantar da ni sabon darasin da na fahimici cewa wata 'ya macen takan zamo silar zubar hawayen 'yar uwarta mace.


AGEGE, LAGOS NIGERIA

10:46pm

Tsaye nike na jingina hannayena duka biyu jikin bango, tamkar ana soka mini allurai dubu nake jin tsira a kowane sashe na jikina, idanuwana suna juyawa numfashina na kaiwa da komawa tsakanin huhu zuwa bututun mafitar numfashina. Bakina ya kasa furta kowace irin kalma sai dai neman Waukin Ubangiji da nake a cikin zuciyata.
Tamkar an kwaWa mini guduma na ji wani abu ya bigi ?o?on kaina, zallar azaba ta ratsa daga cikin kan har zuwa tafin ?afata. Runtse idanuwana na yi, "Ya Allah kar ka kashe ni ba tare da gaskiyar lamarin rayuwata ya bayyana gare ni ba& "
Tsirar alluran ta kara yawa cikin jikina, wani irin juyi jaririn da rayuwarsa ta dogara da ni ya yi tamkar shi ma yana jin kwatankwacin abinda nake ji, jikina ya ?ara karkarwa hannuna da nake jinsa tamkar an li?a shi da cingam a jikin bango na jawo da matsanancin ?arfi, cikin kiWima nasa hannun na tallabe cikin da nake kintacen watanninsa za su kai biyar.
"Ya Ubangiji na ro?e ka da yaren da babu mai jinsa sai kai, babu masanin sa sai kai Waya, ka raya ni na haifi abinda ke cikina, ya Allah kar ka Wauki raina da na Wana har sai ya sadu da mahaifinsa..."
Wata tsirar ta sake taso mini, kamar an Salle wani kangi a cikin hancina, na ji wani abu ya yaye ya bar ni da shi wasarere, hakan ya tilasta mini furzar da numfashina ta baki, wani ruwa mai Wumi ya biyo ta cikin hancin hakan ya tabbatar mini jini ne. Da ?yar na du?ar da kaina domin bawa jinin damar Wiga a kan ?asa.
Sunayen Allah kawai nake ambata a cikin tsokar da ke manne da ?irjina. Na kasa motsa ko da ?aramin yatsana, na yi shiru ina sauraren azabar da ke ratsa jini da Sargon jikina.
KaWan-kaWan na ji ta fara raguwa, jinin da ke Wigowa daga hancina ya tsaya, juyin da cikin jikina ke yi ya ragu. Numfashi mai karfi na furzar na ja ?afata a hankali, jin ta matsa daga inda take ya sa na ji wata guntuwar nutsuwa ta dirar mani, hannuna na janye daga jikin bangon na ja Wayar ?afar domin isa wajen tabarmata, sai dai ban yi nasarar kai wa gare ta ba nauyin jikina ya buwayi ?afafuwana hakan ya sa na faWi ?asa daSas tsakiyar madaidaicin kangon Wakin.
Take ?uguna da sauran jikina suka amsa, a wahalce na dafa hannuwana na ja ?uguna na jingina da bango. Hawayen da ke sintiri kan dandamalin fuskata suka ?aru, takaici da tu?u?in ba?in cikin da ba ni da maganinsa suka ?ara toro?o cikin zuciyata, rufe idanuwana na yi cikin raWaWi da ?una, sannan na soma karanta. Ayatul kursiyyu da ?ul'a'uzai domin samun sawaba. Cigaba da maimaita addu'ar da duk ?wa?walwar kaina ta taskace na yi har na samu sau?i da ?arfin da na iya jan gangar jikina zuwa wajen tabarmar, ina isa gare ta na kwanta ina mayar da numfashin wahala.
&

4:37am.
A hankali na soma motsawa, 'La'ilaha Illah Anta Subhanaka Inni Kuntu Minazzalimeen,' na ambata cikin zuciyata. Tashi na yi zaune, babu wadatar haske cikin Wakin kasantuwar fitilar Obasanjo ya gaza da na kunna ta disashe, mi?ewa na yi cikin rashin ?arfin jiki na janye mayanin labulen taga da ya yi mini katanga da hasken farin wata da ya mamaye sararin samaniya, ina yaye labulen haske ya ratso cikin Wakin. Baya na yi na lalubo butata da ke cike da ruwa, a hankali nake takawa har na fito waje zuwa inda ban Waki yake.
Ban jima cikin ban dakin ba na fito, sai da na fara wanke jinin da ke hancina sannan na yi alwala na koma Waki. Kasantuwar asuba ta kawo jiki hakan ya sa na gabatar da shafa'i da wutiri da raka'atanil fajr. Zama na yi na mintuna kaWan ina zikirin ya hayyu ya kayyumu birahmatika astagisu aka tayar da sallar asuba, mi?ewa na yi na gabatar da tawa sallar, bayan na idar na jingina da bango ina azkar har zuwa wayewar safiya.
Karfe bakwai daidai na shafa addu'ata, abayar da ke jikina na yaye na yi sama da yangwalalliyar rigata, na yi ?uri ina kallon cikina, hannu na Wora kansa na yi shuru ina sauraron motsinsa. "Barka da safiya abun ?auna, ina fata kana lafiya. Jiya mun sha wuya ko? Ka yi ha?uri, duniya gidan jarabawa ne, kuma rauninmu shi ke tayar da ?arfinmu, wata rana wannan wahalar za ta zama labari. Ka yi ha?uri ka ji, Amminka na gaishe ka..." Shuru na yi tamkar yana jin zancen da nake cikin zuciyata. "Kai ma kana gaishe ta ko?" Murmushi ya suSuce mini na sake shafa cikina, sauke hannun na yi na karanta Lahaula da sauran addu'o'in kariya na tofa na shafe cikin gaba Waya.
Gyara zaman rigata na yi tare da hijabina sannan mi?e na Wauki jakata. BuWe jakar na yi, babu komai cikinta daga ?aramin littafin rubutu da biro sai takardar naira dubu Waya da wasu 'yan canji. "Ba za su ishe ni na ci abincin yinin yau ba." Na ayyana a raina ina kaWa kai.
Kai tsaye waje na fita na zira takalmin silifas sannan na jawo ?ofar Wakina na rufe.
A cikin Unguwar Agege da ke birnin Legos gidan da na rakuSa ina gudanar da wahalalliyar rayuwata yake. Gidan wani tsoho ne yana rayuwa shi da Wansa da kuma 'yarsa. Yarinyar idan ta fita ba ta cika dawowa ba sai can cikin dare, da gari ya waye kuma kafin ta tashi daga barci na fita kasuwata.
Ba komai ba ne kasuwata ba face bara a babban titin Agege. Bara ita ce ci na, ita ce sha na, ita ce suturata a tsayin watanni uku da na yi ina yin ta, da ita nake komai na ?addararriyar rayuwata.
Shi kuma Wan nasa mai suna Ayuba yaro ne mai nutsuwa da hankali, tamkar ba uwa Waya ta haife shi da 'yar uwarsa Saratu ba. Shi ya taimaka mani da kangon Wakin da ba a ?arasa aikin gininsa ba. Kodayake kusan duka gidan haka yake ba kammalallen gida ba ne, huntun bulo ne ba filasta da fulo.
Kasantuwar Ayuba ya san ba na magana, hakan ya sa ya Waga mini hannu cikin girmamawa. Jinjina kai na yi tare da mayar masa da martanin gaisuwar da ya yi mini. "Allah ya kiyaye ya ba da sa'a." Sake Waga hannu na yi alamun, ameen sannan na fice daga gidan.

IPAJA ROAD
AGEGE CENTER MOSQUE

Wurin cike yake da tarin masu bara, mafiya yawan su kuma, mata ne da yara maza daga cikinsu WaiWaiku ne. A gajiye na isa wurin duk da babu nisa mai yawa tsakaninsa da gidan da nake. Jefi-jefi masu bayar da sadaka suna wucewa, sai dai ni ban samu komai ba kasantuwar ba na iya kokowa wurin karSa. Har ?arfe goma na safiya ta kawo jiki ina zaune gefe ina kallon masu bayar da sadakar da masu karSa.
Wata mota mai matu?ar kyau ta yi parking daidai wurin da muke, zuba mata idanu na yi ina ?are mata kallo. Cikin sauri da gudu irin na ?wa?walwa wani tunani ya yi wal?iya cikin ?wa?walwar kaina. 'Marcedes Benz' na ayyana a raina. Guje-guje da hanzarin masu karSar sadaka a gurin motar ya dawo da ni hayyacina.
Tamkar na mi?e na karSi tawa sadakar na ji, sai dai kokowar karSar kuWin da mutanen ke yi ta wuce yadda nake iya kare kaina daga gare ta. Daga inda nake ban motsa ba na zuba musu idanuwa ina ta aikin kallonsu, gani na yi ya mi?o kuWin da ban iya kintacen nawa ba ne ya dam?a hannun Waya daga cikinsu. Kamar fari suka yi gefe suna rigima wajen raba su. Sam ban raSi inda suke ba, na yi zaune ina jiran ta inda nawa rabon zai Sullo.
"Baiwar Allah." Shi ne abinda kunnuwana suka zu?o mini nesa kaWan da ni. Kaina na mai da wurin da nake kintacen sautin muryar. Gaba Waya an sauke gilashin motar, kyakkyawan saurayi na yi tozali da shi gefen mazaunin direba, kallo Waya za ka yi masa ka san kuWi sun zauna a fatar jikinsa. Da hannu ya yi mini alamun nazo. Mi?ewa na yi da ?yar saboda nauyin ciki tare da raunin da ke dabaibaye da jikina.
"Ke ma bara kike?" Ya tambaye ni lokacin da nake isa wajen shi. Jinjina kai na yi alamun eh.
KaWa kai ya yi cikin nuna damuwa. "Amma baiwar Allah ba ki da miji ne? You're too young and you're pregnant?" Baya na yi alamun tafiya domin ba surutunsa ya kawo ni ba, karSar abinda zai taimake ni da shi ya kawo ni.
"Hey..." Ya faWa. Juyawa na yi ina kallonsa, kuWi ya mi?o mini. "Well." Ya faWa yana ?ura mini idanuwa cike da al'ajabi. "Ko ma me ye, bai kamata a irin yanayin da nake ganinki a ce kina gurin nan ba..."
Gaba na yi na koma inda nake zaune, lissafa kuWin da ya ba ni na yi. Kilo sha biyu ne na nairar Nijeriya. Uku daidai na raba su, dubu takwas na saka a jakata, sannan na mi?e na ba wa Waya daga cikin matan sauran dubu huWun. Agogo na duba, ?arfe goma da mintuna kaWan, hamdala na yi a zuciyata, sannan na tafi shago na sayi abinda zan bu?ata da nake tunanin zai min wuni biyu. Gaba na yi ina taku a hankali har na isa cikin lungun gidanmu, wurin Innani na biya na karSi ?osai da kunu sannan na wuce gida.

&&&&&

New G.R.A Modoji
Katsina State Nigeria.

Tsaye suke cikin farfajiyar wani katafaren gida. Cikin murya mai cike da kissa da kisisina ta furta. "My Boo..."
Murmushi ya sakar mata tare da faWin, "My Shona." LangaSar da kai ta yi a shagwaSe ta ce, "Ji nake kamar kar ka tafi Sweetheart."
"Shona, dole na tafi mana, idan ban tafi ba wa zai nemo mana kuWin?"
"My Boo... We're now a millionaires, saura ?iris ma mu zama billonaires, ko My Boo?," ta ?arasa zancen tana rungume shi. Jinjina kansa kawai ya yi ba tare da ya furta komai ba.
"Nawan, Allah ya kiyaye. Sai ka dawo," BuWe motar ya yi ya shige, a hankali ya silala ya fice daga cikin gidan.
Da sassarfa ta shige cikin falon gidan, juya kai ta yi ta kalli wani sashe cikin ?ayataccen falon, harara ta watsa ma wurin sai kuma ta saki dariya ta faWa kan daya daga cikin kujerun da suke zagaye da falon. Numfashi ta sauke ta jawo wayarta. Kira ta danna ringing biyu ta yi aka dauka.
"Hello Mom."
"Na am diyata, 'yar albarka," ta amsa daga gefe.
"My mom in fada maki tafiyarmu Vienna ta matso, few days suka rage, yanzu haka ma ya tafi wurin meeting Kano."
Wacce ta kira da Mom ta ce, "?iyata ina fata ku je lafiya ku dawo lafiya, ni abinda nake so ko hajjin bana a yi ta da ni."
"Mom ba ki da matsala, ko ni nan zan biya miki da kaina. Ba ma haka ba Mom, ai kafin lokacin hajji sai na cika miki account Winki da kuWi lokacin da za mu tafi har wasu sai kin biya ma wa"
"Ina alfahari da ke Wiyata." Uwar ta faWa cikin shewa.
"Kin san wani abu Mom? Gaba Waya fa Sweetheart ya ?arasa mance wannan matar tasa, haka Ummansa ba ya tuna komai fa game da 'yan iskan family Winnan nasa. Yanzu ni kaWai nake da Abu?alib sai yadda na yi da shi." Dariya suka yi gaba daya.
Sai da suka yi mai isar su sannan Uwar ta ce, "To abinda zan fada maki dai ki mai da hankali ki tara abinda kika tara, ba kin ce can Binina."
"Vienna fa Mom."
"Oho, ko ma mene ne dai ku kuka sani. Ina ce can ma kudin zai samu ba, to ki kokari har gida ya siya miki, ba iya kudin za ki ta karSa ba, ki samu ki samu har da Kadarori."
"An gama My Mom," ta fada tana wata dariyar. Hira suka cigaba da yi kafin daga bisani ta kashe wayar.
?afa Waya kan Waya ta Wora, cikin isa da ?asaita ta ce, "Laure! Laure." A hanzarce yarinyar ta ?araso tana faWin ranki ya daWe ga ni. ?an yamutsa fuska ta yi a banzace ta ce, "Ki mai da hankali ki ?ara gyara gidan nan, don na ji wani wurin yana Wan tashi. Sannan a yi min Wanwake, yau danwake nake son ci."
"To hajiya an gama," ta fada tare da mikewa tsaye da sauri ta fara abinda aka umarce ta.

&

Tu?i yake a hankali ya har ya hau babban titin da zai fitar da shi daga Katsina wanda zai Wauke shi WoWar ya kai shi har birnin Kanon Dabo.
Kallon titi yake yi ?wa?walwarsa cike da tunani, tamkar akwai inda ya kamata ya je kafin ya wuce, tamkar akwai abinda ya kamata ya yi kafin ya hau hanyar, tamkar akwai wanda ya kamata ya gani kafin ya je meeting Win. Zuciyarsa ta buga da ?arfi, rufe ido ya yi ya buWe wani abu mai kama da mamayar duhun dare ya soma lullube masa zuciya, numfashi ya furzar da ?arfi ya cigaba da tafiya a hankali.
"Manzon Allah S. Ya ce, "Idan za ku yi tafiya ku sayi hanya. Yin sadaka kenan Joonam, kar ka wuce ?ofar welcome to Katsina ba ka yi sadaka ba Yaya."
Da sauri ya taka birki, gefe ya yi da sauri ya tsaya cikk, maganar yawo take a cikin tasmaharar tunaninsa. Hannu ya sa ya bigi sitiriyan motar, 'What's wrong with me? Ina fama da hallucination ne wai?... Noo... But i want see a Doctor immediately. Bara na isa Kano..."
Kansa ya Wora kan sitiyari kamar idanunsa za su zubar da ?wallah. Sai da ya mayar da numfashi sosai, sannan ya ja dogon tsaki, dubu biyar ya fiddo ya ri?e a hannunsa, motar ya tada ya cigaba da tafiya. Almajirin da yake hange kaWan har ganinsa ya so yamutsa tunaninsa ya mi?a wa kuWin.
"Allah ya kiyaye Allah ya sa a sauka lafiya."
Almajirin ya faWa. Kallonsa ya yi ba tare da ya iya amsawa ba, dogon tsaki ya ja, domin suna Waya daga cikin kalaman da ke mashi gizo suna kai farmaki wa nutsuwarsa. Cikin rashin sanin makamar tunaninsa ya mayar da hankalin kan hanya ya cigaba da tu?i cikin kwarewa domin isa Kanon dabo.


SH 2

Wajejen ?arfe uku da mintoci na yammaci ya isa birnin Kwankwasiyya, kai tsaye TGP ya yi wa tsinke inda za su gabatar da meeting dinsu, parking space ya yi wa motarshi masauki sannan ya fita. A hankali yake tafiya zuciyarsa cunkushe ya rasa abinda yake masa dadi, reception ya isa, cikin kasalalliyar murya ya furta, 'traders meeting room.' Matar da ke kan aiki ta ce, 'Okay sir.' Key Win Wakinsa ta ba shi. 'Room 105.' Sam baya son dogon surutu, 'I know. Thanks,' ya faWa tare da juyawa ya nufi hanyar da za ta sada shi da room Win.

Tafiya yake cikin Wan corridor da zai kai shi Wakin. Ji ya yi kamar ana bin sa a baya, idan ba kunnensa ke mashi gizo ba har sunansa ya ji ana kira, da wata muryar da yake ji tamkar ya daWe da saninta. Da sauri ya waiwaya har yana tuntuSe, ba kowa kuma ba komai a wurin sai wani matashin saurayi da yake tunkaro inda yake, yana tafiya yana latsa waya bai ma san da shi a wurin ba.
Ajiyar zuciya ya saki, ya juya ya cigaba da tafiya. ?ofar Wakin ya yi birki, hannu ya sa a sanyaye ya buWe Wakin. Sharaf ya faWa kan kujera, shuru ya yi yana tunani. Ya rasa abinda ke masa daWi, ya rasa gane me ye matsalarsa, account Winsa cike yake da kuWaWe, jikinsa da ?oshin lafiya. BuWe ido ya yi ya zuba ma kujerar gabansa ido, 'Jikina ba cikakkiyar lafiya,' ya faWa cikin bayyanannar muryarsa. Sam ya gaza gano damuwarsa, ya tsaya cik a kan 'hallucination' ne lalurar da ta yi wa rayuwarsa dabaibayi.
Zamewa ya yi ya kwanta kan kujerar ba tare da ya cire ko da takalmin ?afarsa ba.

&
?arfe shida saura ya farka daga barcin. Da sauri ya duba agogo, mintuna kaWan suka rage shida ta cike. Da sauri ya mi?e, kayan jikinsa ya fara ragewa, ya yi gaba zuwa toilet. Ruwa ya watsa domin ?arfe shida daidai ake meeting Win da ya kawo shi Kano.
Yana fitowa wasu kaya ya saka, bai tsaya cin abinci ba, bai gabatar da Sallolin da suka riske shi a hanya ba ya fice ya nufi wani babban Waki inda suke meeting Win.
?akin da za su yi tattaunawar ya shiga, "I'm sorry sir, na zo makare." ?aga mashi hannu suka yi. ?aya daga cikinsu ya ce, "Ba matsala ai ba ka ?ara lokaci da yawa ba."
"Thank you Sir." Jinjina ma shi hannu ya yi tare da nuna mashi wurin zama.
Su shida ne masu meeting Win, uku daga cikinsu ajayen fata ne, biyu mutanen China sai Wayan baturen England ne. Sai mutum uku ba?a?en fata, shi kaWai ne Wan Nigeria,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login