Showing 6001 words to 9000 words out of 10261 words
Chapter 3 - BAGIDAJIYACE free pages by Hassenan Masoya .pdf
sigama registration.
Vote
Share
Comment
[8/19, 10:13 AM] Haisahhttttttí ½í²…í ¼í¿»: *í ½í± í ½í± í ½í²…í ¼í¿»BAGIDAJIYACEí ½í± í ½í± í ½í²…í ¼í¿»*
*©ï¸HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(Home of peace, joint entertainment to educate and enlighten our readers)*
Story and written byâœí ¼í¿»
Hassenart
☎ï¸090- 659 -902 -65
*Basai na maimaita kaina ba ,littafin nan na kudine #200 ne kacal zaki turo mun ta wannan
number 09065990265, VIP kuma #300 na katin MTN, kibiya kudinki don more karatun littafin ki
a tsananki*
í ½í±í ¼í¿»
*Free page9ï¸âƒ£~1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£*
Saida tashake Ghana must go biyu taf ,dakaya .tunda tashigo dasu cikin motar gaba daya
annurin fuskar idi driver ya dauke,sakamakon tsamin kayan datti da warin ajiya da yagauraye
kamshin turaren motar saida tazo har tashiga motar metatuna oho!, tafara jijjiga hannun
budewa,tana shirin karyeta,azabure idi ya zagayo ya bude mata,ranshi fal takaici,don inba cin
akan aikinta yazo wannan garin da ba abunda zai hana ya jibgeta kamar Allah ya aiko sa,k'wafa
yasoma yi sannan ya d'an
Sassauta murya yad'an rankwafo cikin motar ta windon waje"hajiya yadai,ko akwai abunda kika
mantoshi ciki ne"da lalatattan hausanta tasoma bashi amsa"uhm'u uhmum rahane,k'awar arziki
na manta bamuyi sallama ba hine ,yanzu ta hwad'o mun a rai ,kaga yazamammun tilashin wuya
nadubo ta"wani malolon abune yazomar makogoro ya toshe,dakyar ya iya maida yawun
bakinsa,bayan yad'an kauda kansa, jin wani irin mak'ak'in warin kore fet din bakinta dake
barazanar d'aukemasa numfashi don inbaicikaba k'ila ta shekara batayi brush ba. Yinaji yana
gani takuma fita a motar ta arta cikin unguwa ,ba'ajimaba saiga su tareda wata matashiyar
yarinya da zasuzo sa'anni duk'u duk'u da ita ,k'afa bako takalmi.har gaban motar ta
rakota"indona wazai ringa taremun fad'a inkin tafi" wani wawan tsawa tadaka mata"keeee!, to
saiki gayyato uwarki tatare maki,tukunama waike dak'ik'iyar inace,na'aza nan nagama baki
shawaran yanda zaki daki banzaye,yanzu kinamun maimaici ,salan inje zaria intarar 'yar
farfesun nawa yagaji da jirana yahuce ya sandare....malama dan janye tsumman jikinki saura
karki kwaso takalmi kisa kibari indawo insameki hakan"
"Wohoho! Indo waike wannan kawarkice ko 'yarki,kitsahirta mata hakamana ,ke kuma da
azaban kwadayi 'yan uwanta dakike gani yasakike like mata tana maki gori da wulakanci..."
Yayace tafito daga cikin gidansu ,jin karad'in indo dayacika layi,tafito taga dawacce takeyi.
"Ahayyye ,cas lallai,inbaka mutuba ,ba zaka daina ganin abun haushiba ,kekuma asuwa?,
karuwa a masallaci?" Idi driver ne da kuluwa suka dauki salati atare "indo nice karuwan?" Mere
baki tayi,bako d'ar aranta "ohoo tanan kika biyo to kilan hakanne...malam zakaja mato mutafi ko
in kwashe tsummokarai nane inkoma ciki? " jinjina kai yayi cikeda gajiyawa ikon Allah "hajiya
kiyi hak'uri d'an yau se allAllah shirya" baibi takan surutanda kuluwa tacigaba dayiba,ba kwama
bare fullstop ,tasai fad'an tsaf ,don tuni rahane tasulale ,don tasan indo na jin zuciya zata
fincikota tajibga.
Wuta yabawa motarshi yaci hanya ,yanbin kwazazzabon hanyoyin,duk in yashiga inzai fito
saidai kaji k'ummm! Indo tak'ume , nan zata haujaraba bazata yi shiru ba zatajita takuma wani
k'umuwar,zagi kam drivern nan yasha ta har sukafito titin zuntu.
Goshinta duk sunyi k'ulayen azaba,shikam duk tsiyar datake cikanki baice mataba. Basuyi nisa
da tafiyaba ,barci ya sureta bata tashi farkawaba saida suka shigo Zaria.
Mik'a tayi tahau mitsike fuskarta da kwalliyar kwalli da janbaki datayi ya hade da zufa yayi
dameji tadawo kamar aljana bakaganin komai sai farin kwarar idonta.
Tunda ya hango idonta tamadubin dake kusa dashi yake guntse dariya duk wannan kwalliyar
haukan yadame guri guda,bata wani damu da murmushi dayake yiba .tsaki
tamayi"mtseewwww,Allah yara bamu da motsatse"
Kanzil veceba saima shan kunu da yayi, shan kwana roundabout din p.z din da taga yayi a
maimakon adauki hanyar hanwa shi ya tsoratar daita,shalll taga driver yadauki hanyar shiga
GRA din gadan gadan,awani zabure ta k'walla mai wani gigitataccen k'ara a kunne , dagudu
yataka wani wawan burki ,sakamakon kambin motar da ta nemi kub'ce masa a hannu. Aguje
yayi parking a gefen hanya.
"Hajiya lafiya dai?" Tsaki tayi tafara babballa masa harara kamar aljana
"Ina fa lafiya zaka kaini inda za'ayi gandar kaina,kahe kai, in d'an yankan kaine,inbahakaba
meyakawo mu nan,muda zamu unguwarsu.... Yo kodai kadauka bansan wuri bane,kana wani
wuri wuri da ido kamar ifiritu,ja'iri tsokan kaina yafi karhinku ank'ur'an..." Takaicintane yacika mai
zuciya don dai idi driver badai fushi ba "To dan gidanku ,yanxu ya kikeso ayine?ko kibari inban kaiki gidan su hajiyanba daganan saiki
nema hanyar matsera,dan inkika sake mun ihu aka saina karairayaki nawatsa ma karnukan
layin nan Yaseen"
"Iyeee!, wata kan anty tasan kuna cin naman mutane,tokodai harda wannan mijin nata,dama ni
tini nad'ibiya masa ayar tambaya, wannan talliyar kan nasa kamar na yahudu da nasara,to
mujed'in inga dame kuke tak'ama,koka d'auka zan firgitane?, to aradu k'wank'waman kaina
sunfi k'arfinka..."figar motarshi yayi a mugun zuciye,zuwa cikin GRA din ,don duk ak'agare yake
,yak'osa yakaita yahuta da jarababben surutunta maras kan Gado
Adaidai wani mahaukacin gida,taga drivern yana karkata akalan motar ciki,horn yayi tareda
kokarin shiga harabar gidan bayan ankwaye get d'in. Wani hamshakin gida mai cikeda furanni
da bishiyoyin kwakwa tagani yacusa kan motar ciki,sojoji birjik acikin gidan.tsurewa tayi take
tahau sunbatu" lahaula walakuwata,ya bagabaga ya kilu ,wabillahi labinnasi ...idirisu ina zaka
kaini ne? Daga wasa...aradun Allah wasa nake maka,mama na sona araye...nabi allAllah
nabika ka maidani gida nafasa zuwa gidan su fatsiman..."
"Kinfasa,gayyato mitsa mitsankan naki? Bagidaji kawai to har gaban dodon tsafinmu zankaiki
,sai naga ya zuk'e jinin jikinki zanfita" nan yashiga da motar wajen adanasu,yayi fakin yafito
"fito haka nan nace" zare gwalagulan idonta tashiga yi,hawaye na diga
"Yaseen banfita,saidai kakirasunan..." D'age kafad'arta sama yayi"to ki tazama ni kinga tafiya
ta"
Daidai nan ta hango anty faty cikin shigar dandatsatsiyar leshi,sai walainiya takeyi ta hasken
rana.
K'uri tayi da idanuwanta cikeda tantaman in antyn tace.da dariyarta takaraso ta bude mata
kofan"autanmu sannu da hanya"ja dabaya tayi saurin yi su Hassana da Hussaina ma suka juya
a zabure cikeda taraddadi,kwalla ma idi kira tayi
"Idi mai yafaru ne,ko iskantane suka bugeta a hanya?" Sauke wahalallan ajiyar zuciya yayi
"Kamar kinsani hajiya,naci wuya a hanya ,kar ala naimaita"
"Allahu sarki ,gaskiya naga fuskarta kamar daddawa sai dango takeyi ga jirwayen hawaye
faceface.... Topah ya zamuyi kenan" zaraf Hassana tasoma magana "mommy akira kakkarfan
kurtun can Joseph mana,sai yadauketa ashigo daita daga ciki"
Indo datun d'azu take jab'e kamar kayan wanki ba uhm bare um'um rungume da tarin kayanta
,jin an anbaci soja yasa tazabura tafito a sittin .hanyarda mom suka fito tanufa a tsiyace,karo
tayida kakkarfan kirjin wani dake tunkaro cikin compound din,tipp tafadi 'kasa cikeda jin
jiki................ Wani kakkausan muryane yasoma amsa kuwa a kunnenta
" Waye wannan? Hassenorh wata bagidajiyace wannan? "
Like
Vote
Share
Comment
[8/19, 10:14 AM] Haisahhttttttí ½í²…í ¼í¿»: *í ½í± í ½í± í ½í²…í ¼í¿» BAGIDAJIYACEí ½í± í ½í± í ½í²…í ¼í¿»*
*©ï¸HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(Home of peace, joint entertainment to educate and enlighten our readers)*
Story and written byâœí ¼í¿»
Hassenart
☎ï¸090 -659 -902 -65
*Dedication*
*Wannan page din sadaukarwane gareku masoyana,í ¼í¼¹í ¼í¼¹ kuyi duk yanda kukaso dashi
mallakinkune,saikunso wani ya karanta. 'yan groups d'ina masu nuna mun tsananin 'kauna ta
hanyar turo mun zunzurutan comments 'dinku ,masu karamun k'warin gwuiwa,nima ina sonku
kamar raina* *•••HASSENART FANZ GROUP •••*
*•••RAMUWAR GAYYA/BAGIDAJIYACE COMMENT BOX•••*
*•••RAMUWAR GAYYA FANZ GROUPS1ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£â€¢â€¢â€¢*
*My warm regard tareda jinjinar bangirmata baxai tab'a yankewaba agareku HASSENART
NOVELS PAID GROUPs 1 & 2. Koban fad'aba kundaisan ance babbar masoyinka shine
Wanda zai baka kudin shi don ya nishad'antu da labarin ka,don haka nima inayinku totally
alqur'aní ½í²¯*
~*Littafin kudine books d'ina wato RAMUWAR GAYYA da BAGIDAJIYACE, only #200 na katin
mtn .sai kuma idan VIP kikeso #300 ne shi,zaku turo katin ta wannan number 09065990265.*~
~*Hajiya karki biyoni inba biya zakiyi ba ,don aradun Allah zan blocking d'inkine nan takeí ½í±Œ*~
*Free page 1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£~1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£*
Kecewa da dariyar 'keta su Hassana sukayi har suna duk'ewa a wajen don sunsan dai batazo
gidan a sa'a ba tunda Allah yayi mata gamoda farouq.
girgiza kai mom tayi,sannan tawaigo tak'are ma umar da indo kallo.
"Umar wannan yarinyar dakake gani
Kanwarmuce,itace autarmu..."
Dafe k'irji yayi kamar Wanda yaga abun tsoro "mum,wannan abar ?...jitafa kamar bugun
aljannu,nifa dafari na'aza gamo nayi...tabdi lallai wannan inhar kanwarkice,amma zama daku
baisa ta gogeba tabbas ba k'aramar cikakkan BAGIDAJIYACE ba..."
Murmushi mum tayi don ita batafaye son hayaniyaba.jinjina masa kai kurum tayi
"In boy yazo katambayeshi relationship d'in dake tsakanin shi da ita"
Mikewa indo tayi cikeda masifa jin ankirata da bagidajiya tayi mai k'ur da dakwadakwan idan
uwanta uwa na mayu,ai dasauri ya kauda fuska,donshifa rod'i rod'i yaga tana masa a ido ,tuni
ya soma ganin jirijiri.
"Malam bar ganina haka ,kazata kanwar lasace,to kwarankwatsa nasaba danbe da shirga
shirgan mazan k'auyenmu dagani sai guntun fatari ,bare kai me kamada tsinken sakace wani
korekore dakai zibun cutar shawara, don haka kashiga cikin hankalinka inkuma saimun
gwabzaneto"
Tsuru yayi mata da idanuwansa kamar yana hango wani najasa ajikinta. Kanzil yakasa cemata
"Hahahhh cabd'i yau yaya ba magana ne ?...gakafa ga indo,Ku d'ab kafta musha kallo don
Allah" Cewar Hussaina kenan.
Juyowa yayi a mak'uran zuciye don gidanku yaushe nafara wasa dake ne?...bar wajen nan kar
na b'arar dake" simsim tarab'e tawuce ciki. Hassana ma bin bayanta tayi dasauri don tasan
yana iya zanesu yanzunnan .dama ita tuni mom tashige cike tabar su anan
Dawowa takan indo yayi datayi tsaye akansa tana jijjiga jiki
"Ke kin d'aga mun takalmina kinban waje nawuce kokuwa?k'afa kamar na tsinnaka"
Jan zogala zogalan kafarta data take masa takalmi tayi ta hankad'a masa takalmin
gabanshi,tana faman ballare ballare tareda murguda masa baki.
"Mtsewwww,Toni me zanda takalmi nan har ake mun tsawa kansa ,takalmi sai kahe na hilanin
garin mu"
tajuya tashige ciki,sai ya ??tana saka k'afarta a cikin falon da sauri tayi saurin dawo da kafarta
wajen ,nan tasandare tsaye daga bakin k'ofa
"Ya rasulullahi manzan tsarki,jama'a inane hanyar dakukabi Nene?kut macizzaií ¾í´”"
Dakatawa da tafiyar farouk yayi da azamansa yadawo wajenta ,d'an nesa da ita ya
tsaya,cikeda zullumi, yana toshe hancinsa yana k'arewa rafkeken falon kallo
" ke ina macizan?" Bata bashi amsaba saida ya zauna ,dab'as tayi a kasan varendarn
tukuna.sannan ta bude baki hagaga tasaki 'katon hamma ,barufe baki bakomai tana gama
hamman ta hau tofi da yamu tagefe,jikake tuftuf!
Jiyoda kansa tad'aya barin yayi,sannan yasake mata magana cikin tsawa tsawa
"Ke wai bakiji mai nace bane?"
Zare d'ankwalin kanta tayi zuwa gaban goshi tahau Sosa gashin kanta da akaima kitso 'Yar
Hausa(two hands) tsabar dadewa har ya daskare baka iya ganin tsagon kitson,sai uwar k'ura
kamar an barbad'a,wani hamma takuma yi harsaida tayi hawaye cikinta yabada
kukan"k'uuuuuu" saida tashafa cikinta sannan tace "mai rogo....uhnm ,wai mekahe,macizzai
ko?To eh maccizzai mana ni ,narasa ta inda sukaine, suka wuce ta wagga waje,sufa sukayi
ne...yayane oho..." "Ke wai macizan ?" Yafad'i a matuk'ar rud'e .Tab'e baki tayi
"malam bari inmaka gwari gwari,don naga kai din kamar bagidaje kake jinka... Tambaya nake
,shin ta ina ake shiga gidan saman Canne?...don dai kaga kasarnan kwalba ne,tekune menene
allahu a 'alamu"tawatsa hannuwanta a siket din jikinta ,yaraffff.
"Mtseww ,nikike kira ma da bagidaje? Kodayake ba laifinkibane,tunda ga tayil kina kiransa
teku?kaini wata jarrabtane yasameni ma,natsaya nake daka tataki?"
Juyawa yayi zai tafi,ai asittin tadank'o rigarsa."bawan Allah temaka muni kasadani da d'akin
fatsime,kahin sanyin wajen nan yamaisheni k'ank'ara,bakajiyo ihun cikina daganan?....to
Yaseen ko Karin safe banyi ba zumudin zanzo inci farfesu.....ko ka kwatantamun yanda kuke
haye wannan wajen"
Daura hannu a goshinsa yayi kafin yafincike rigarsa dakyar
"Kedakata,wai wajena ne kikazo?, to bara inkira boy yazo yashigar dake"
yana magana yana maida numfashin wuya don tsamin jikinta ne yaji yana yin k'urin sashi
amai,wayarsa yaciro yayi dialing wani number,ringing biyu aka d'auka
"kai haidar kana inane? ....ka Yiwa girman Allah kazo karabani da wata halittar....eh gamunan
anan main door...tom"
k'arar k'ofar wani glass shi yadawo daita duniyarmu.bayan talula dunuyar tunani......
Takowa aliyu yayi da sauri fuskarsa fal fara'a
"A'aaah indororos ne yau a gidannamu?"
Kyar tayi mai idonta nakan sawayensa, saida ya karaso kusada su ta sauke numfashi,
"Gadanga ,karka gaya mun gurin nan ba tekubane?naga ka keto lakadan"
"Haba indo ,tayil dinne yau tazama sabo a wajen ki? "
"Ohooooo,kace mun sumuntin turawa,to ai naga wannan harda ratsin ciyawoyi,gashi kuma ina
kallon idanuwa ta ciki.....shi yasa nakid'ima,gidan nakune kamar na masu cinkai..... "Umarne ya
tsinketa ta hanyar cema aliyu yawuce shi.
" hmmm d'an daudu Allah yakiyaye hanya kayi mun taimakon....Allah yabaka macen kirki Irina"
Kwashewa da dariya,haidar yayi"aboki kace kazama d'an daudu"fusata yayi yajuyo a hargitse
kamar zai kaimasa hanb'ari
"Kai karka gaya mun badadi kajiko?"
"Toohh,lallai katunzura dayawa,to ke indo me kika gani a jikinsa kikecemasa d'an daudu?
(Yafada yana kamo hannunta sama)....sai anjima inanan shigowa.... Yanzu dai bari inji da
bak'uwata"fita yayi cikeda takaicin wannan bagidajiyar indon .
Itakam indo sakin jiki tayi tafara kwararo mai surutu,ransa fal dariya badamar yi don gaba d'aya
tazama kamar wata dodanniya.dakyar ya taitayota suka shiga cikin falon ,da sukazo hawa steps
kuwa ,saida sukayi nisa tawaigo ,ai sai ta nemi rikitowa." Subhanallah rike nan mana"yanunama
inda ake rikewa ,amma ina santsin silvern da zufan hannunta ,yasa hannunta tahau
zillewa.karshe dai da rarrafe ta karasa shigewa ciki.
Alokacinne kuma mom tafito jin shiru ,bataga
K'yallin indo ba.gurus tayi tareda Rike baki "aifa namanta auta batasan gidaba...ji yanda ake
taitayoki,sai kace tsohuwa"
Hussaina ce takaraso wajen
"Hmmm yaya haidar dama ka kyaleta ne,mugani juyawa zatayi ne?...ai nida Hassana na muna
hangota ta window"
"Hussaina autan kikema haka....ko ,aidaidai daku take .bata bukatar atare mata"
"A'ah fatsima kefa kikejanmun raini,Sam basa ganin girmana, gadanga kadai kece mun ,anty
shi yasa,nakeshimasa albarka akoda yaushe"
"Vassu kinji antyna ta kaina ni daya nama isheki,baki bukatar tadan yuyuyu" yadai lallabata
suka shige ciki.don yalura ana dab da tsiyacewa itada Hussaina.
Vote
Share
Comment
[8/19, 10:14 AM] Haisahhttttttí ½í²…í ¼í¿»: *í ½í± í ½í± í ½í²…í ¼í¿»BAGIDAJIYACEí ½í± í ½í± í ½í²…í ¼í¿»*
*©ï¸HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(Home of peace, joint entertainment to educate and enlighten our readers)*
Story and written byâœí ¼í¿»
Hassenart
☎ï¸090 -659 -902 -65
*Dedication*
*pejinnan nakune 'yan k'asar nijer musamman 'yan damagaran da Agadaz.kuyi duk yanda kuka
so dashi,tukwuicin soyayyaí ¾í´¸â€â™€ï¸í ¾í´¸â€â™€ï¸í ¾í·šâ€â™‚ï¸*
*Ina 'yan nijar masu buk'atar biyan kudin Littafaina ,sun rasa yanda zasuyi,Ku garzayo Da shirin
biyan kud'inku,donko 'Yar uwanku tabaku solution don ita tuni ma tabiya nata,karki bari abarki a
baya inkin shirya Bini ta p.c*
Aradun Allah ink d'ina yafara gigir-gigir,don haka ina dab da gama free pages, wainda kuka
biya kunhuta,keda baki biya ba #200 ne ake biya na katin MTN sai a turama wannan number
09065990265 ,inkuma VIP ne #300.
*Free page1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£~1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£*
"Waikai haidar yanzu kai har zaka iya rayuwa da wannan bagidajiyar yarinyar a gida d'aya,kui
using spoons da cups daya ?....h'ummm,katab'a k'arema hak'oran bakinta kallo kuwa?abu very
greenish dagani baisan yanda ake gurza mai brush ba....haba gaskiya in nine wallahi daina
mu'amala da komai na gidan zanyi har sai tatafi,innemi sabo kawai"
Sukuti haidar yayi batareda yatankashi ba,don shi harga Allah yana son Aisha, kuma baya iya
ganin laifin ta don shi komai natama dariya yake bashi,kawai ya dauka yanda mutane ke
mu'amalantarta shi yakesa take muzantasu in return...
"Abokina bakace komaiba ?"
"To mezance ,kadaisan bazan tab'a nunawa k'anwar mom ,k'yamaba....so aje magana tagaba
kawai"
"OK nafahimceka,aliyu kanuna mun akwai banvanci tsakanina dakai ko ?,ai shikenan"
Azuciye yabar masa d'akin yayi ficewarsa,shi adole ya gaya masa magana
"Mtseww kahad'iyi garwashin wuta k'arewar zuciya...."
Jin shiru bai dawo d'akinba yasa yatashi ya nufi gidansu,shima.
************************
"Wohoho ya shafi ya kafi,yau wallahi zasu kashe mu da yunwa,aradun Allah banna iyawa..."
Jan k'afarta tayi har kitchen d'in gidan ,iya ladi tagani tazage tana soyan plantain,wani takaici ne
ya zo mata wuya ya k'ume ta
"Hod'ijam,menike gani hakane wai?, kina sane bayin Allah naji ranki da abinci kinzo kina soya
ayaba,uwar me zakiyi dashi?iyeeh tambayarki nakeyi,koko silar mugunta da k'eta?...
kina cinnaro mun wa'innan 'yan micimicin idonuwan naki kamar k'wark'wata....hmmm yo gida
babu dole azo nan anasoya ayaba gobema lemo zaki soya kenan ko...dake nakeyi"
Damuwane ,ya bayyana k'arara a fuskar iya ladi,batasan sanda tasoma yi mata magana tsawa
tsawa fad'afad'aba
"Ke waike,wacce irin ja'ibace...kinzo kintasani gaba da sassafe kina cimun fuska?kamata
nakusa jika dake zakina tsinata....to hirrrr d'inki donko inada marasa kunya irinki agida
ringis,waenda zasuyi mun maganinki....
Maganar abinci kuma ki had'iyi hanjin cikinki,inbazaki iya jira k'arfe goma tayiba..."
"Caskalin kanbura'ube,nikeke zagi haka,yau zankoyama uban bakin nan naki hankali inyaso
kya iya kiran me rama maki...."
Juyawa iya tayi tacigaba da suyan plantain d'inta ,irin tabarma banza ajiyarta d'innan
Cikin rashin zato tafyallota ta kafafunta ,jikake timmm!,kanta ya k'umu da kitchen cabinet, kafin
k'ugunta yadaki k'asan tiles d'in wajen.
Wani k'ara ne na azaba ta k'walla,wacce batasan yafito ba.hakan Wanda saida yaja hankalin
ilahiran mutanen gidan buuu,sukayo hanyar kitchen d'in,inda suka juyo k'arar
Waige waige tashigayi kamar zararriya ,can Allah yabata sa'an hango ladle agefe,dasauri tasura
tasaka acikin mai d'in ta tsamo plantain d'in da tafashen mangyad'a yaroyaro,tayo bakin iya zata
d'ura mata shi haba,kankaceme tuni tanemi zugin datake ji a k'eyarta tarasa, tafita a atamanin
,tana kururuwan Neman dauki
binbayanta tayi da spoon d'in, daidai sunfito sukuma da zuwan su farouk da aliyu,ai da gudu
suka take masu baya.
ganin zasu kamota bata fansheba,yasa tayi watsi da ladle d'in plantain d'in mai cike da
mangyad'a, tafinciko rigar iyan tabaya,daga daga tayi zata fad'i...
Daidainan farouk yazo bai saurari komaiba yashek'eta da mari.
Wani kururuwar ihu tasaki kamar zata cire masu dodan kunne
Tuni muryanta ya d'ashe,Nan tahau danna mai ashar kamar jikan maguzawa
Iya ladine datasha da k'er ta tsaya tana falaifalai da baki,tana karkad'a jibga jibgan albarkatun
k'irjinta wanda suke har cikinta.tana