Showing 24001 words to 27000 words out of 43444 words

Chapter 9 - ARNAN DAJI BOOK 2 by Feedyn Bash .pdf

dariya ya kashe
wayar ya dauki key din motarsa ya fice zuwa wajen Tony shima Dan kungiyarsu ne




Jeddah ce da gudu ta fada kan afra ta Mika Mata key din motar na tabaki da alheri duba kiga
zuwa na Dubai na tako kashi me masifar wari kinsan ance arziki kashi alhaji labaran ya siyan
motoci har uku yaban company har biyu gaban afra ne yai masifar faduwa Jeddah da sa'a take
a rayuwarta Amma tana bala'in Tsoron mazan Dubai Dan dayawansu Yan neman maza ne
matan kuma wasu less wasu karuwanci duk da wasu kasuwanci suke Amma wasu fa aikinsu
kenan sunada kungiyoyi dayawa ba inda bana gari ba Bata gari Kuma ta Raya a ranta sai da
jeddah ta tabo ta lafiya afra Naga kin tafi tunani ko kinamin bakin ciki ne da samun arzikin danai
daga Gaya Miki kin tafi tunani ko fatan alheri Babu ranta ya baci matuka a fusace ta kalleta




Ke Jeddah cin kashin naki ya isheni kin kirani barauniya dazu yanzu kuma kin kirani me bakin
ciki to wallahi har yau Baki da wannan arzikin Kuma wallahi kibar rawar Kai kinsamu alhaji Zaki
ci banza kamar yadda kikaiwa suhail wallahi kitaka a sannu Koda kunyi auren soyayya na
tabbatar iyalansa bazasu barki ki zauna lafiya ba kamar yadda kema Kika Hana Taki kishiyar
Zama lafiya shakota Tai nikike gayawa haka Ni kishiya zata azabtar Dan ubanta mtsww ta
bambare hannunta wannan shine Karo na karshe dazaki Kara sa hannunki akaina Ashe ba
Dadi wallahi sai anmiki izayar datafi wadda kikaiwa haleema ayi dai mugani aikin banza kawai
ta hankadeta ta wuce toilet




Zage zage ta Fara zoki barmun daki ki nemi wani ki Kama da kudinki butulu kawai meye ban
Miki ba meye ban Baki ba nizaki gayawa maganar banza a fusace ta fito uban me kikai mun

yadda kikai bariki Haka nayi Zaki samu zan samu kimun in Miki Dan Haka Baki da bakin
magana Ni nafi karfin gorinki tunda Kika auri suhail me Kika tabai mun ki gayamun inbanda
wannan Dubai din itama dankar na tona Miki asirin da Kika lullubene shiyasa Kika biyamun
toshiyar Baki nasan komai Jeddah daga Miki kafa nake daga yau kowa tasa ta fishsheshi Kuma
wallahi Zaki tafka nadama Nan gaba kadan Zaki Dana sani tunda Baki da hankali harni Zaki
wulakanta duk sirrin ki Yana Nan Dina ta nuna yafin hannunta Amma bantaba tonawa ba niba
Maci Amana bace Dan Haka abunda nakeso dake bani bake danni na shiryu nabi Allah ta
dakko Kati ta wulla Mata saura 3 weeks bikina abunda ya kawoni Dubai nagama shi bani bake
nagama zaman abota dake danke masiface duk Wanda ya rabeki sai kin Gaga Masa kasakace
ke Jeddah ta dau Jakarta ta fice reception ta Kama wani dakin




Hankalin Jeddah in yai dubu ya tashi ta daga iv din tabbas afra aure zasi da Abdul dinta Amma
Dan munafinci ta boye mata lallai rayuwa ba Amana kamar ita afra zata boyewa sirrinta alhaji
malamalmai ne yaje ya ci Tony San ransa shima Tony ya ci shi yanaci Yana dukan duwaiwaka
Dan dama Yana kaunar duwawu kamar me sai da suka gamsu ya fito ya Kira afra baby na ki
dawo dakina gaba daya dazama kinji to alhajina ta amsa ranta a bace gaba daya afra ta goge
mata hadda Ashe tana sane da komai duk hakurin datake da ita yau anyi baram baram sotake
kawai taganta Allah yasa Bata tafiba ta fita Bata gantana gaka taja trolly dinta ta koma dakin
Alhaji malamalai Nan ya Fara jawota jikinsa baby na me akai Miki Nan ta wani shawagwgwabe
wallahi nida afra ne ta zayyane Masa yadda sukai ya Bata hakuri da alkawarin Nemo Mata afra
Nan yafara shafata dama ita ogace Nan ta bada Kai bori yahau bawani romance ya Fara buga
gwatso tun tanajin Dadi tana kawowa har ta koma Jin zafi kamar Ana zuba Mata barkono
Amma Ina bema San tanayi ba gwatso kawai yake Yana sambatu yadinga Chaka Mata sandar
girmarsa da karfi bada Wasa ba ci yake tana ihu yafi awa uku akanta duk da AC din dake dakin
sun jike jagaf ihu kawai take tana kuka wallahi bazan Kara ba bemasan tanayiba yagama
yayyagata yaji Mata ciwo Dan magunguna ya dirka na karfin maza bana wasaba





_To fan anan zan dakata sai naji comment gaskiya fans Dina ba abunda zance muku Dan Naga
ruwan comment da addu'oi ba karya shiya nima na Kara yawan typing Dan na faranta muku
masoyana Ina masifar kaunar KU iya wuya muna jone_

*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



_*ASSALAMUALAIKUM MY FANS KUYI HAKURI DA RASHIN TYPING DINA JIYA YA
FARUNE SABODA BANIDA LAFIYA BANAJIN DADI WALLAHI WANNAN PAGE DIN
SADAUKARWANE AGAREKI MY KAWA TA AMANA KHADIJA RABI'U ALLAH YA BAR KAUNA
TA JEGA🤣🤣KI DADE KI KARKO TA WAJENE INAYINKI DOLE IYA WUYA ALLAH YA
BARMU TARE YA BAR ZUMUNCI HAR YAYA DA JIKOKINMU BA ABUNDA ZANCE MIKI DAN
KIN HAIFU KAWATA HALACCI SAI DAN HALAK BAZAN TABA MANTAWA DAKE BA A
RAYUWATA DEAR LOVE YOU MORE💋💋💋💋💋💋*_




*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*



*Book 2*





75-80

Jeddah Banda ihu ba abunda take sai da yai awa uku da rabi cur sannan ya kawo Yana wani
ihu wayyo burata zata cire zata cire ihu yake sai da ya kawo tas sannan ya zare jikinsa daga
nata ta Fadi yaraf ya tsallaketa ya daurayo jikinsa ya saka kayansa ya fice ya barta kwance face
face baccin wuyane ya dauke ta(umm su jeddah Ashe ba Dadi kin maida suhail harijin Dole
kema Kya dandana kiji yadda mijinta yaji a baya dabe Saba ba)Bata tashi farkawa ba sai goma
na dare ta farka taganta face face da jini ita ba budurwa ba ta mike tana tafiya agwgwgwale
kamar Yar kaciya tana shiga ta murda fanfo ta zuba ruwan sanyi a baf ta diba zatai sarki ihu ta
zindima Dan gaba daya gabanta kamar an salube Mata yakeji tuni ta daga ta shekar da ruwan
Tai zaman Yan bori a wajen tanata rusgar kuka kamar ta gudu take ji




Amma Kuma Tai tunanin motocin ta gashi aure zasi Ina zata Kara samun irin wannan daular
kawai hakuri zatai Dan tasan magani yasha itama zata nema tadinga Sha ta hada ruwan zafi ta
shiga ciki taji Dadi sosai bayan ta gama tasawa wajen magani tai kwanciyarta Taji Dadi sosai
gashi dama alhaji malamalai ya kulleta ko ajikinta tunda akwai komai na bukata taci kaza Tasha
fresh milk ta kwanta hankalinta kwance ta Kira wayar afra yafi so ashirin Taki dagawa ta Kira
alhaji yace my baby gani Nan zuwa kin tashi daga barcin ko nashigo kina bacci takaici ya cika
ta Amma ta maze na tashi alhajina inaso mi magana dakai idan ka dawo konayi bacci ka
tasheni Tom bby gani Nan daga Nan bacci me nauyi ya dauketa




Sai Sha biyu agogon Dubai ya shiga dakin tanata shirgar bacci ya kalleta yai murmushi
shegiyar Kaya badai kwadayi ba wallahi saina more kudina tas dazaki cimun angaya Miki Ana
cimun kudi a banza ne harda cin kaji makwadaici ya wallahi a Daren Nan sai na fashe kazata ya
tashe baby ya wani rungumeta jikinsa ta Kara shigewa jikinsa na'am alhajina tashi mi maganar
da kikace zami ga ice cream na siyo Miki da sababbin Kaya gone sai muje ki hadawa kanki lefe
ta Kara rungumeshi cike da farin ciki




Inajinki wace magana zami ta saki murmushi wallahi dama ba wani Abu bane so nake idan an
daura Mana aure in zauna a gidana tunda kaga Ina da gida Kuma ba abunda Babu a cikin
gidan Kuma babbane bana Wasa ba da ace ta lura da yadda yake Mata wani mugun kallo da
Bata karasa maganar taba mtsww yaja tsaki lallai Baki da hankali fuskar nan a murtuke Ni kaina
Yar leken asiri na firgitata bare Jeddah ya daka mata tsawa nai Miki Kama da Wanda ze zauna
a gidan mace ko angaya Miki ni lusarin namijine kodaga yadda Kika jini yaci ace kisan da namiji
kike magana mtsww wannan yarinyar Bata da hankali Wai gidanta to Dan ubanta angaya Mata

bashi da gidane koyaya




Gaba daya Jeddah ta firgice yadda taga yanayinsa kamar wani bakin kumurci sai Kuma ya
sassauta fuska shida yake nema Ina shi Ina nuna fushi ya kalleta yai murmushi Jeddah kenan
kinbatan Rai ne inada Mata biyu da Yaya takwas Dan haka ban raba musu gidaba bazan Fara
daga kanki ba zaku zauna tare gaba dayanku kodan nai adalci a gareku duka ko kinaso na
tashi da shanyayyen barin jiki gaba daya jikinta sai rawa yake girgiza Kai take kamar
kadangaruwa Dan bala'in tsoron sa take ko yanka ta yai bame sani daga ita sai shi ganin ta
tsorata sai ya shiga lallabata Yana Bata hakuri Yana Bata Baki yaso ya Kara tasa Masa kuka sai
ya kyaleta bayasan ta kosa da jarabarsa ta gudu tun yanzu haka yadinga lallabata washe gari
lawyer ya kawo ta kaddun bogi na shedar mallakar company Taji Dadi hankalinta ya kwanta ta
Kara sakankancewa da alhajin ta




Sun Sha yawo dakanta sukaje ta zabi kome takeso akwati goma sha biyu ya Mata Kaya dai
kamar hauka kamar wadda zata bude sabon kanti haka suka dinga rayuwarsu hankali kwance
haka yadinga ragargazarta yai Mata raga raga duk da tana shan magungunan bature itama
Amma Ina haka yake dibanta kamar jaka duk ta saki ta bude gashi Sam baya Wasa duka yake
shiga zuruf ta wahala Amma Sam Bata damu ba saboda kwadayin abun duniya satin si biyu
suka dunguma sai airport suka shigo jirgi Dan dawowa Nigeria za'a daura aure Jeddah hara ta
Sanja duk ta fada saboda bala'in naci irin na Alhaji malamalai haka suka biyo jirgi cike da
shaukin so




Afra ko tunda sukai haka da Jeddah ta Kira Al-ameen tagaya Masa komai yai tayi mata fada
beso sukai rabuwar haka ba zeso su samu imformation akanta Koda tana Shirin aikata wani
Abu haka saboda ya firgita da jeddah yace tanemi shiri da ita tunda ta kikkirata Bata daga ba
Haka ko akai ta kirata Amma wayar a kashe taje dakin dasuka sauka wayam ba kowa a ciki ko
tsinken ta Babu ta fitota duba ba alamun jeddah Haka ta hakura ta koma a abokin Al-ameen
Yana zuwa ya dauke ta su zaga gari ya kaita kasuwa Tayo siyayya masu yawan gaske na
kitchen da sauransu dai saboda bikinta ranar dazasu tafi dama jirginsu daya tayi ready din
komai aka kaita airport a jirgi suka hadu da Jeddah

Banza Tai Mata dama seat dinsu daya tunda Visa dinsu daya ta wata biyu ce Jeddah ta maidata
ta sati biyu kiyi hakuri kawata nayi kuskure bazan karaba tabbas ke wani barice ma jikina abota
ba Wasa ba nazubar da makamai na muna komawa za'a dauran aure da wanchan alhajin ta
nuna Mata alhaji malamalai gabanta ne ya Fadi tabbas shine Wanda Ameer abokin Al ameen
ya nuna Mata manyan Yan kungiyar luwadi subhahanallah wanchan Zaki aura eh kawata ya
hadu ko umm kawai tace Dan Bata ga ta inda ya haduba fuska daskaka wata faskaka bakikkirin
dakaganta kasan bakin zunubine idanunsa jajaye ko a Dubai ansan da zaman sa kungiyoyi ne
dasu hmm kawai tace afra Zaki rakani wajen boka da wannan karon shikenan wani mugun kallo
ya watsa Mata batasan yazo kusa da ita ba Wanda seda gudawa ta kamata




Haleema anzama big madam angama karatu Yara sun yi wayo suna shekara ta bakwai gasu
duk maza hankalin ta akwance tayi kiba abunta cikin nasara tayi masters dinta lafiya ta Gama
ayaune take Shirin tafiya gida Hanan tayi kuka dukansu sunyi kukan rabuwa inda faruk yai
musu alkawarin Hanan na haihuwa zasu dawo Nigeria Suma gaba daya Haka jirginsu ya dago
zuwa Nigeria daga kasar Turkey cike da nasarorin data samu a rayuwarta ga yaranta abun
Sha'awa tayo tsaraba sosai hatta mijinta Bata manta dashiba Kuma bata fushi dashi tasan
asirine kawai yai tasiri akansa kodan darajar yayansu tayafemasa ta dauke Kar dake zuba a
idonta




An zuba komai a sashen haleema Wanda yaci uban nada komai sabo ga paint yaranma
wajensu daban kowa dakinsa daban da toilet dinsa komai akwai harda kayan kallonsu gida yaci
millions din kudade daga gefen side din haleema aka ginawa yaranta dakuna aka shigo dashi
cikin gidan komai zam zam hajiya da alhaji da kansu suka shirya Al-ameen yajasu a katuwar
Land cruiser Dan zuwa dakko su haleema dayaranta sauban safwan sudais Kai tsaye aminu
kano international airport suka wuce gaba daya bakinsu yaki rufuwa saboda farinciki yau
zasuga jikokinsu Dase dai a waya ko hoto ga asra da ansar gaba dayansu suka tafi a motar




Yana chan Yana neman mota tuni sun dure subai'a a gefe sun hau kan kwalta sunata tsalle da
murna sunga abun mamaki gawasu abubuwa dasuke ta gudu akansa har tsugunawa suke suna
shafawa fadeela harda lasa wani mahaukacin burki suhail yaji Anja Yana juyawa yaga fadeela
da ramatu a tsakiyar titi suna tsalle ihu ya zindima yai kansu gadan gadan shiko me motar
Banda dariya ba abunda yake wayannan daga Ina Mata har Mata Amma daga gani kauyawane
sai tsalle gashi ba sittirar kirki sai fata suhail ya matsa ya daka musu tsawa sukai gefe ya karasa
gun me motar abun mamaki kawunsane kanin hajiyarsu zaro ido yai suhai na'am uncle

alhamdulillah daga Ina ba lokacin magana bane muje mayi maganar a gida ku shiga muje yace
musu




Ya juyo dakko subai'a dansi sauri Nan suka Fara kici kici gwarama fadeela Tai kokari data zura
kanta ta taga tana kokarin shiga Amma ta kasa sabanin ramatu da karkashin motar takesan
shiga dataga ba haza sai ta dare saman motar Tai zamanta tanata zaro ido uncle dariya yake
ya kasa magana cikinsa har ya kulle shi Kuma suhail ya Kai subai'a fitsari besan wainar da ake
toyawa ba fadeela chatake Kai jawoni ciki tuni ya fito Yana kallon ikon Allah Ramatu asaman
mota har faduwa ya kusayi sai ga suhail da gudu ku ya ficiko fadeela ya sakko da Ramatu ya
sasu a motar dukansu Suma suka shiga take suka Fara jiyo ihu daga hanyar da suka biyo da
gudun mutane dukansu sai da suka tsure Banda Uncle dake Shan dariya a waje da gudu suhail
ya tukuda shi ka tashe ta mutafi akwai matsala Amma mota ta cije Taki tashi ga ihun Yana Kara
tunkaro inda suke






*To my fans ko yazata Kaya gashi arnan daji sun biyo sahun su suhail ko garin Yaya Haka ta
faru ku biyoni dajin cigaba Kuyi manage da wannan wallahi dakyar nayi Amma Kuyi hakuri idan
kunjini gobe Tom idan kunji shiru kuyimun uzuri wallahi Banda lafiya sosai Ina barar addu'oin ku
idan kunyi sallah sainaji ruwan comment daga gareku nice taku a kullum akoda yaushe
masoyiyarku ta har abada*





*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*

*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




*Assalamualaikum wannan page din sadaukarwane ga aminiyar kwarai hafscy smart or idon
birni kawata ta Amana ina fatan Allah ya Kara Mana dankon zuminci ya saukeki lafiya mu
kwaso shoky muci rengem allah yabarmu tare sister Amana sai Dan Amana ta gidana inasanki
fiye da yadda kike Sona ki huta kiji Dadi kiyi yadda kikeso da wannan page din nakine yayar
Ja'e😂😂😂🤭🤭*



*Bismillahir rahmanur Raheem da sunan Allah me rahma me Jin kai*



*Book 2*




80-85




Cikin ikon Allah Yana Kara muza key din ya Bata wuta sai ta tashi Aiko suka zunduma ihu suna
kokarin fita ta taga da hanzari ya rufe tagogin takaici ya ishi suhail suna yin gaba saiga tawagar
sarki ta fito basuga komai ba sai sawunsu wani ihu sarki ya saki Yana gurnani kamar Zaki da
hanzari suka koma hanyar dasuka fito dan bama yaso wani yaga titin sosai bare yai Sha'awar
sa ransa a matukar bace suka juya gida gudu suke ekamar zasu tashi sama Ana iface iface da
alkawarin ganin bayan su gaba daya idan ya kamasu huci kawai yake Wai harda dansa na
cikinsa a wannan abun Ina baze yiwuba tabbas matarsa ta cuce shi Dan wannan abun dasa
hannunta

Bari mu waiwayi su ja'e lokacin daya juya lafiya kalau ya karasa gidansa ya tattara matansa
duka a wannan Daren dama bashi da yawan Yaya su ashirin da hudu ne matan nasa Yara Tara
yayi musu bayanin musulunci sosai sun ji Dadi sun yarda sun gamsu da wannan addini yai
musu bayanin yadda ze rabu dasu dukansu baze bar ko daya ba dukansu sunyi murna Banda
tawargaji ita kadai ce Bata yadda ba Tai bakin ciki kamar me akanme ze rabasu da addininsu
tun na iyaye da kakanni Nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login