Showing 15001 words to 18000 words out of 54969 words
yace wai dagaske kake? kuma wlh na yarda amma miyakawomai
haka? dan naga yafito da leda nace yabani inzubar, yaka�aman kai ashe ba banzawo. shege
gudawa maisa Alh yazama jariri.
Modibbo yayi tsaki yashige ciki yasamu ko �adda fuskarshi yadinga wankewa, saiga mai gadi
da gudu yamikamai hypo yace ungo wannan, kanasawa zakaga tayi kwal, amma inkasa
zakabarshi ya�an da�e ka�an saika wanke, wlh haka mai saidawa yaman bayani, yace
zakaga farin abunka yayi kwal, to kaga kaima farin ne, ga gudun muwata.
Modibbo yace wlh yakubu banson kaunata ka keba sai yau, fasa ka zuboman.
Yakubu yafasa yaxubamai.modibbo ya kalli abun yace ikon Allah dama anama ruwa tsafi
kenan? suki canza kallo sai dai suyi wari.
Modibbo yace aiko dai haka suke.
Moopy kwance palonta tana cin haÉ—aÉ—É—a kazar da Fahad yakawomata. sai kamshi take
sosai takejin da�inta tanaci tana korawa da exotic, ko kaɗan taman ta da wata Ammi cikin
lamurran ta, da tinaninta yafara faÉ—omata arai zataji kamar anshafe kwalwarta, tamanta baki
�aya, harkar sana'arta kawae take cikin gidanta, dan kota ina Fahad yatsayamata, har wani
katafaran studio aka fitar mata a'falonta na É—aki guda akasamai kayan kiÉ—a na zamani,
sosai wurin yaƙawatu takanas tayi oder su daga india.
Tana gamaci saiga fahad yayi sallama yashigo yana kallonta cike da burgewa, a'rayuwarshi
moopy na burgeshi batada damuwa ko ka�an, amma a idon mutane akanganta kamar wata
yar duniya kawae dan tana ZAMAN TASHA.
Moopy taka�amai hannu da fa�in yadai Fahad?
Yace bkm kawae ina kallon ikon Allah ne.
Ta juya idonta tace namifa?
Yace banson miyasa ƙikaƙi yarda ki bayyana kanki ga duniya ba moopy,bakison a'dadin
mutanen dakeson kiba suke fatan ganinki koda a tv ba, amma kinki yarda kiga masoyanki suma
su ganki moopy why!! why!! Yakarasa cikin ɓacin rai.
Moooy tai murmushi mai ciwo tace karka manta kwanaki baya nafa�ama zanyi wasa nida
Aliyu nata, danshi kanshi mukanyi waya dai badon yason niba, ko alokacin banda taccin halarta
taron gaskiya, amma inada niyyar zan samu wadda zata wakilceni, saikuma Allah yakawoman
wanna tsautsayin, Fahad bazaga taba gane dalilina narashin son bayyanama duniya kainaba,
amma karka damu nayi,maka alkawarin dana warke duniya zatason wacece Moopy Bilal
khabara insha Allah, dan a'wannan lokacin ba tsoro ba shakka, zanbayyana sana'ata ga duniya,
naɓoye kaina amma ɓoyen baiman ranaba, anaman kallon yar ZAMAN TASHA, kwara duniya
tasa Ni sana'a nike ba bariki ba, takarasa cikin hargagi idanuwanta sunyi jajir.
Wani irin ihu Fahad" yasanya yafara taka rawa yanamata kirari dan farin ciki marar musultuwa
zaka hango ƙarara a'fuskarshi, yace burina yakuson cika MOOPY dan ALLAH MOOPY
inaso kibar zuwa kina ZAMAN TASHA nan, bayan Allah ya azurtaki da abinda inkinso zaki iya
cida mutum É—ari arana.
MOOPY tace umarnin uwa tane, bawai son raiba Amma karka damu lokaci yakusa bayyana
komi ta tashi ta haye sama.
Modibbo kwance yana ihu, fuskarshi takoma kamar jar'dawa, duk ta É—aye sai ihu yake,
"Tsohuwa tafito da sauri tana gyara zani tace wai dan uban innaku miyasa kuke bani wahala
ne? kun baro iyayenku na sisikar gero kunzo nacikamaku ciki da shinkafa shine da kunci kun
tumbatsa saiku faraman maseefa, kai modibbo tashi ka koma gidan aikinka.
Modibbo ya watso da gudu yarike kafar tsohuwa. tare da �ago kanshi yace tsohuwa kiji
abunda matsiyacin mai gadinki yaban insama fuskata, ruwan da fur'auna yafaÉ—a cike ne
yabani injika fuskata, saigashi cikin lokaci Takoma man kamar ta sauro.....
Tsohuwa ta kalli modibbo ta saki salati tace shege haka yar fuskarka Takoma kamar kilishi,
maza tashi kabar man gida kamin Incima uwa, dan yanda na tsani Mussa haka natsani mutum
mai karamar fuska, dan yakan bani tsoro inyi zaton ɗan mazuru ne gabana.....🖊�
25/03/2022, 22:26 - Khadeejaht Salisu Fari: ��💘��💘��💘��💘
ZAMAN TASHA
��💘��💘��💘��💘
UMMY AYSHA
💘����💘��💘��💘
🅿�2�⃣4�⃣&2�⃣5�⃣
"Modibbo yafashe da kuka yace wlh tsohuwa kike ko sabuwa, babu inda zanje dan ba haka
maciÉ—o yakawoni ba, wlh sai anbiyani fuskata" yasake fashewa da kuka.
Tsohuwa tasaki wani mahaukacin ihu" aguje su Irfan sukayo waje, Ammar yace miyafaru dazaki
cika gida da ihu haj tsohe?
Tsohuwa tace wlh Amiru kaga É—an shegiyar dakeso yaga na yanki hanya tsirara jibi yanda ya
maida fuskarshi.
Ammar ya kalli fuskar modibbo" bai san sadda dariya ta kufce mai ba, yace kai lfy haÉ—ari
kasamune?
IRFAN" yace iskanci daine kawae, wayasani ko wani abu yashafama fuskar zaizo yanama
mutane rashin kunya.
Cikin bacin rai modibbo yace irtam saboda kaifa wannan maseefar tasameni, kashin da ka
dankara cikin wando na �auka nasama fuskata, shine wancen mahaukacin yaban ruwan da
fur'auna yafa�a nasama fuskata to yaushe kam zanga dai dai jibi yan da fuskata ta koma.
"Irfan yafara raba idanu yace to naji uban da yakaika" yasanya kai zaikoma ciki "tsohuwa
tabiyoshi hadda �an gudunta tace zonan katon banza mai takashin yara, kawai saika saki
kashi kenan ya tabbata kai kayi tinda bakayi gardamaba, to wlh muje bayi inmaka tsarki tinda
halin yara kazaɓa Ni namasa kafara girma ashe yaro ne jagaf, takarasa tana sakar mai
mahaukacin duka a'bayanshi.
IRFAN ko kallonta baiba yashige É—akinshi, anan ya iske Ammar yana ta kallon fuskarshi ta
madubi, Ammar yace Irfan miye alakarka da yarin yar nan, da har taje gidanka kuka samu
saɓanin da har aljannu ta suka tashi?
IRFAN yace karka damu share wannan kawai.
Cikin ɓacin rai Ammar yace haka kace ko? to shikenan zanshare kamar yanda kace, Indai
nacika É—an halak wlh wlh nagama......
IRFAN yarufemai baki tare dafaÉ—in Kadaka ta zan faÉ—a ma Sarkin zuciya" itace yarinyar
nan dake ZAMAN TASHA wadda ta lalataman mota.............
Saida yaÉ—aÉ—amai komi har karshe..
Ammar yace lallai IRFAN duk laifin nakane A'zahiri gsky Yakamata ka tausayamata matsayinta
Na mace, daka ganta bakin Tasha baka da masaniyar abinda yakaita take ZAMAN TASHA,
Yakamata ka kasance mai tausayi ga naƙasa da kai, zaka samu kowa na sonka na maririn
kasancewa dakai, daka fahimci bataso ataɓa mahaifinta saika hkr kadaina, gashi nan
kajawomana É—an yen dukan da nidai da wayona wlh ba a'tabayiman shiba.
Irfan"yayi shuru tare dafadin kai wlh natsaneta, kaima kason babu abunda zaikai macen kwarai
ZAMAN TASHA,nifa abundama idona yagwadaman kamar tana jigilar mutane,kuma daga baya
aka tabbatar man da hakan kaga kenan komi akace zatayi zatayishi ba haufi.
Ammar ya,kalli Irfan yace wlh bloody inaji araina yarin yar nan abunda kake tinaninta dashi ba
hakabane, dan ranar da na isheka da mutafi a'nkirani asibiti ka duba wata yatinya, "itace wlh,
kana dana tambayeta waya karyata ceman tayi mahaifiyar tace kaga kenan ko tanan ya isa ka
tausayamata, muha�a karfi da karfi mu ceto rayuwarta sai dai babban abin mamaki a'dan
gane da ita ya akai take zaune wannan gidan nakusa da gidanka? ko aiki take agidan? shin
inkuma aiki take ya ake take hawan manyan motoci ?kaga atakaice akwae lauje cikin na�i
kenan, amma nayi alkawarin bincikar komi cikin sauki batare da wahalaba, zanshiga jikinta zan
zamemata garkuwa, dan azahirin gsky kyakyawar yarin ya kamar wannan inada bukatar sanin
komi na rayuwarta, dan wlh tausayi tabani" barima inje induba hannunta yanzu. yafada yana
halhada jikkar aikinsu dake gidan tsohuwa yafita batare dayacema Irfan komiba.
Bakim ciki yasa IRFAN kasa tankamai aranshi fadi yake Allah yasa kaga ribar shishigi. yana
wannan bakar fatan wa Ammar akayomai waya, yadauka tare da sata speaker yace ya akai?
Daga cen ɓan garan akace yallabai yamaganar wasan dazakayi CHAMA PARK?
" Irfan yace kai nafasa banjin daÉ—i ,sai inaga sai wani watan Nashes.
Wanda akacema Nashes yace bkm Allah yabaka lfy, albishir na biyu kuma masoyiyarka tayi
alkawarin bayyana kanta akarshen watannan insha Allah.
Wata itin zabura Irfan yayi yace Nashes dagaske kake koko? TafaÉ—i garin datake ?ta bayar
da number wayarta ko?
Nashes yayi dariya yace ka kwantar da hankalinka yallabai wannan duk mai sauki ne ita da zata
bayyana ma kowa ya gani, wlh É—azu naji acikin Radio babban yaronta Fahad nafaÉ—a.
Irfan yace Alhamdulillah Allah yakawota lfy yakashe wayarsa, tare da dafe saitin zuciyarshi
dakemai wani mahaukacin duka, yafara hararo yanda zaiganta yason tinda Muryar ta takasance
mai zaƙi basai an faɗamai itama zata zama kyakkyawaba, sai dai abinda ke bai mamaki
duk sadda zai hararo zallar kyau na yanda zai samu MOOPY sai Yar Cara's tafaÉ—o Mai arai.
Ammar tsaye bakin kofar gidan Yar Cara's yanama mai gadi maganar yazo dubatane, mai gadi
yabashi izinin shiga tare da cewa afito lfy likuta.
Ammar yasanya kanshi har ciki batare da wahalaba kamar yanda Irfan ma yayi, yayi norking
kofar daga ciki yaji ance yes" yatura yashiga tare da lumshe idonshi dan wani irin sanyi yashiga
jikinshi tindaga bakin kwawal warshi har kasan tafin kafarshi, yayi sallama tare da zama akan
kujera.
Wata dattijuwa ta,taho da saurinta tana fadin wayene haka ketamana sallama.
Moopy nazaune kan kujera tace jeki baba azumi ina nan palon ni nabashi izinin shigowa.
Ammar yajuyo ya kalleta dan tinda yashigo bai lura da itaba, yace aaa yallaɓiya sannu ki da
alama hannu yafara sauki.
MOOPY" tai murmushi dan sai yanzu taganeshi tana tamai kallon sani, tace aiko ashe Dr ne ina
wuni ya kake ya aiki?
Ammar yace Alhamdulillah ya jikinki Kinga nabiyoki ko?
Tace Alhamdulillah eh kenan kason gidana?
Yajinjina maganarta yace gidanki ko gidanku?
Tace a'a nan gida nane gidanmu ba anan yakeba .
Yace miyasa to baki zauna gida akai jinyarkiba sai kika dawo gidanki?
Tace saboda nafisamun natsuwa anan, kuma ga mai aiki Nan nasamu É—azu aka kawota.
Yace masha Allah kanwata kozan iya ganin hannun danshi yakawoni inata tunanin ko ya
hannun jarumar kanwata yake, a'haka dai naita tinaninki kwatsam sai gani na nayi a tsakar
gidanki taf nafa�o.
Moopy tafashe da dariya sosai take dariya harda kwallah.
Ammar yace tsarki ya tabbata ga ubangijin dayayi wannan baiwar taka mai tsantsar kyau da
cikar kamala.
Dakyal ta tsagaita tace kai Dr ka iya bada dariya" dan rabon da in son nayi dariya gaskiya nakai
shekara baiwar lafiyayyu, duk da a'kwanakima na�auki wata tsohuwa itama taban dariya
gaskiya amma bakamar kaiba,ayaushe zakaga kafado gidana saikace tsuntsu hmmm..
Ammar yace shekara bakwai fa to kuka kike komi?
Tace ko �aya kawae banga abunda zaiban dariya bane, takarasa tana mikamai hannunta.
Yarike hannun yana juyawa tabbas ko ba afa�amai ba yason wannan �aurin Irfan ne, yace
amma kanwata wannan �aurin an canzamaki shi ko?
Take idanuwanta suka cika da kwallah amma basu zuboba tace wani ne wanda yafi mahaifiyata
tsanata yasake karyani, da saninshi ba don namai komiba sai dan bakar tsanar da yamani,
bayan ban taba cutar dashiba dan zalinci, duk abunda yakeman bana tankamai sai yahada da
mahaifina, takarasa hawaye nabiyomata tadaga kanta sama tare dafadin inda hali Dr ka
warwareman daurin nan dan na matukar tsanarshi wlh, inma baka warwareba wlh wlh yau
bazan kwana da wannan abunba acikin gidan nan. takarasa tana zaroma Ammar jajayen
idanuwanta.
Da sauri Ammar yafara warware daurin jikinshi na rawa dan gani yake aljannuta ne zasu taso,
cikin sauri ya warware hannunta tare da fadin to kawo insake maki wani.
Moopy tazubamai jajayen idonta" tare da ka�amai kanta tace ya warke duba kagani takarasa
tana gwadamai da idanuwanta.
Ammar yakai kallomshi wajen hannunta yazaro ido tara dasakin wani mahaukacin ihu.
Agidan Ammi kimanin kwana ukku ulcer Amina tataso, dan babu abunda zasuci dan Ammi
batada wayan sana'a kawai tafi ganema moopy tanemo tabata tana binta da tsinuwa, kamar
wasa kullum saita zuba idon ganin moopy amma shuru tin abun baya damunta har yazo yana
damunta dan batada bukatar daya wuce tazo ta kwashi Amina tatafi da ita asibiti, ga jikin Amina
yamugun tsananta dan ko biyar �in dazata saima Amina ruwa babu.
Amina dake kwance sharaf sai kuka take tana fadin Ammi ruwa ruwa!! Abani ruwa mutuwa
zanyi.
Ammi tafashe da kuka tace kiyi hkr bari in�an leka inga wazan samu yasamomaki. "tana fita
sukaci karo da Aminu zaishigo gidan yaganta a gigice yace ya akaine ?
Ammi tace Aminu taimaka kaje kayi dako kasamomana abunda xamuci wlh matsananciya
yunwa nikeji, kaduba yar uwarka kagani mana tana cikin hali.
Aminu yace yo kawai ga hanyar sauki muna kwance ana ciyar damu kin karya mai abun wlh
babu inda zani, ya gifatata ya wuce yana zuwa wajen Amina yatadota tare da �auko awara
guda biyu cikin ledarta yataso Amina yace meenah taso kici.
Agigice Amina ta tashi yasamata awarar abaki duka ta turata, yakara samata �ayar abaki
yace zan dinga samomana abunda zamuci nidake karmuba waccen Ammin kinji ko, kinga
tacemana takarya yaya Moopy itama intanaso taje tasamo ko?
Amina takadamai kai tace "Aminu" ruwa yazaro pure water yafasa yabata ta shanye takwanta
tana maida nunfashi yatashi zai fita. Ammi dake tsaye tanajin duk abunda sukace tace yanzu
Aminu bazaka iya bani awara ba ko gudace in kai bakin salati nima?
Yace yo eh keda kike babba sai nabaki kema kije kisamo.
Ammi tafashe da kuka....
Masoyana ina gaisheku inamaku fatan alkhairi dafatan kunyi juma'a lfy what's app dina ya
lalace nayi nayi in mayar yakiya zakuga na canza no amma ina tinanin bude sabon group insha
Allah ngd da kulawa
25/03/2022, 22:27 - Khadeejaht Salisu Fari: ��💘��💘��💘��💘
ZAMAN TASHA
��💘��💘��💘��💘
UMMY AYSHA
💘��💘��💘��💘��
🅿�2�⃣6�⃣&2�⃣7�⃣
Ammi tace bakomi rayuwace Allah yamaka albarka Aminullah yar uwarkuce na faÉ—a nakara
faÉ—a, ba nasonta na tsaneta tsakanina da ita tanemo kawae tabani tafaÉ—a É—akinta tare
da daukar gyalenta tafita tafara bulayi kota samu na abinci, amma abin haushi yanda tafita haka
tadawo ta iske Amina nata juyi tsakar gida tafashe da kuka tare dafaÉ—in Allah katadaman
diyata..
Ammar yafara kokarin guduwa Yar Cara's tabuga wata attishawa tace Dr miyafaru ne?
Ammar nagwada hannunta yace kiduba hannunki kiga duka kwana ukku amma karaya tashafe
kamar bakiyiba kijifa kigani..
Moopy ta tsirama hannunta ido saikuma tasaki murmushi tace karka damu doctor ƙudurar
Allah bata inda bata zuwa, nima abun yaban mamaki gaskiya bantaba jin ance karaya tawarke
kwana ukku ba, amma in nayi la'akari da ubangiji mai jine mai ganine to sai hakan yadaina bani
mamaki, Allah shiyabarma kanshi sani da har nawarke cikin kwana biyu dan nason shine maiyi
ba mutum ba.
Ammar ya share hawayen tausayin dasuka zubamai na moopy , dan yafahimci akwae aljannu
jikinta wanda ita kanta batason dasu ba, yace sannu kanwata Allah yabaki lfy.
Moopy tace bkm yayana nikeda gdy da har katako kafarka kazo gidana dan kaga lfy yata Allah
yasakama da Alkhairi.
Ammar yace bakomi kozan iya zuwa ganinki duk sadda nasamu lokaci?
Moopy tace sosaima duk da nima ba mazauniya bace gsky, inazuwa masana'anta. Na inakuma
zuwa tasha inyi jigilar mutane indawo.
Ammar ya kalleta cikin mamaki yace to sana'ar taki bata isarkine dasai kin hada dazuwa
tashane?
Tace aa inasamu sosai Alhamdulillah, zuwan Tasha kuma ba ra'ayina bane na mahaifiyatane.
Ammar ganin karya kureta yanaso yabi komi ahankali yasanya yace Allah sarki, yar kanwata
saina sake zuwa bani number wayarki mudunga gaisawa.
Ta �akko babbar wayarta tabashi tace gashi kasanya taka saika kira.
Ya karba yafara kallon wani photo ta datai maseefar kyau kamarma ba akasar tayishiba" yace
kanwata kinyi kyau sosai amma ba anan kikayishi ba ko?
Tace eh ba anan bane naje dubai ne acen nayi.
Yakalleta zaisake magana yayi shuru bayaso yakureta yayi mata sallama yatafi.
Bayan wata �aya wata irin shakuwa mai tsanani tashiga tsakanin Ammar da Moopy, kullum
suna tare da ita shida fahad sosai Ammar ke tausayinta dan zaman dayayi da ita ya fahimci
batada matsala batada fada batada bakin ciki tana da alkhairi duk da har yau baitaba
tambayarta komi dan gane da itaba yamaso yasamu lokaci ishashe yatambayeta kozata iya
fadamai wacece ita...
Fahad zaune shida Moopy tana fadamai insha Allah zata fito aranar 11-8-2023 fahad yayi
murna yai tsalle yace Moopy kenan saura sati biyu in na fahimceki ko?
Takadamai kanta tace eh hakane in Allah ya yarda.
Fahad yace amma zaki saki zazzafa ko dan bama masoya tukuici ko?
Moopy tace ajane wannan insha Allah.
Ammar zaune shida Irfan gidan tshohuwa "Ammar nafadin wlh tallahi wannan yarin yar kadauki
alhakinta dakake kallonta matsayin yar duniya kamulace taki�an tashi abunda zaibaka
mamaki duk wanna ZAMAN TASHA datake mahaifiyartace kesata dan dai abunda nakasa
fahimta anan shin taya za ai uwa tasanya yarta halin kunci da bakin ciki.
Irfam yatabe baki yace wayasani ko magana tahawomata kainifa yarin yar nan ko akafa aka
dauraman ita wlh zan kwance in yar, bantaba ganin halittar dana tsanaba sama da ita fatan
danike Allah yabayyanama masoyiyata tasoni ta amince dani takarbi soyayyata inasonki Moopy
so mai tsananin gaske nayarda na amince koke kuturwace zan iya zama dake dan fatana da
burina narayuwa inxama kamarki sanadinki naki aikina nazabi zama mawaki ko Allah zai hadani
dake Allah masani..
Ammar yasaki saki yace anama maganar yarin yar nan kaikuma kana kawo magana wata
mawakiya cen miye hakane?
Afusace Irfan yace Moopy ka kecema cen lallai Ammar bakada mutunci wlh to kazo ka isheni
dazancen banzar yarinya kullum kaje kadawo ni nasakane karka sakeman maganarta wlh inba
hakaba wlh zanbar maka dakinnan mtssss.
Ammar yace kayi da �an halak indai wulakanta mutum ne abun yinka wata rana saika nemi
alfarma wajen wanda kake ganin bakomi bane yakasa maka wlh irin kune har kuka sai kunyi
akan wayanda kuka wulakanta ni bantaba ganin laifin yarin yar nan ba, saboda nason cewa duk
abunda kefaruwa laifinkane ba nataba.
Irfan yace banasanin kanaaonta kana kaunarta sainaga an�aura maku aure da uta yanzu
anan zan son karshen kauna kake mata.
Ammar yace