Showing 12001 words to 15000 words out of 17502 words

Chapter 5 - Silar Graduation Party book Complete Hausa Novels by Matar Malam .pdf

29 Jul 2025

1305

CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN
MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
� of Writer's Hausa novels And design graphics```

_2/10/2024 WEDNESDAY OCTOBER_

*51 TO 60*

..............Wasu masu kamun kifine suka nufo gurin daniyar shiga ruwan sukayi Arba dasu cikeda mamaki da
tsoro suka k'arasa tabbatarda mutane ne yasa d'ayan yaruga yafad'ama Mai Hakimin k'auyen sukazo shida
Jama'arsa Suka d'aukesu bayan sun tabbatarda suna raye Suka kaisu Asibiti treating Raunukansu Alkayi
musu tareda Alluran bacci mutanen Sai ta'alimi suke kosuwaye haka Kuma daga ina, oho sai sun farkane
zasu Sami labarin,.

B'angarensu Zaliha da Abbas kuwa lafiya k'lau suke zamansu cikin kulawar juna saidai Shi so d'ayane Hakan
yasa Abas yakasa cire Ambi Aransa musamman kwanakinnan yana yawan famalki da ita,.

Tinda safe Abas yafita gurin Asp faruk yawuce magana suka tattauna Kan B'atansu Amby suna Cikin
maganar ma saiga Mahaifin Asha yazo Hankali tashe tareda Bira domin Kuwa wanine ya tsinceta A hanya
cikin yanayi Mara Kyau yakaita Asibiti to Asibitin yagansu Shine yakawowa hukuma labarin,

Ai kuwa take Suka d'unguma zuwa hospital d'in tabbas Bira ce saidai tayi mugun Rama da bak'i domin idan
bakamata farin sani ba kaganta Sam bazaka ganetaba,

Iya kakece zaune jumgum Domin Yanzu itace Kawai taragemata sai babanta dake zaune gefe domin
mahaifiyarta tajima da rasuwa,

Fitowa doctor d'in yayi tareda cewa "kusameni office"

Dukansu suka bishi Nan Asp faruk ya gabatarda kansa ga doctor sanin tana d'aya daga Cikin wad'anda
sukaje PARTY yasa yafara Magana

"Wannan yarinyar dai taji jiki Sosai domin bincike yanuna Anyimata fyad'e cikin Rashin Imani kaca kaca
Akayi mata, gashi tajima bataso Asibitin ba Hakan Yasa cuta masu yawa Suka shiga gabanta to Atak'aice dai
Yanzu tana fama da yoyon fitsari Had'ida H.I.V Kuma gabanta yasamu muguwar matsala tayarda bana
tinanin gurin zaisake moruwa gaskiya"

"Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'unn, nashiga uku Ni ladi wannan wane irin bala'ine Haka Kai koma waye
wannan yaron Allah ya Isa tsakaninmu dashi bazamu tab'a yafemasa ba," Sosai Kaka tasaka kuma

Jinjina kai baba yayi cikin k'arfin hali yace"Wannan Shine daidai gaduk Wanda yabijire fad'ar Allah da
manzonsa wannan Shine daidai ga duk Wanda yak'iji maganar nagaba dashi wannan Wa'azine da Allah
gaduk Kan masu Zuwa party wannan shine daidai ga duk Wanda yafitsar k'afarsa gashi ta *SILAR
GRADUATION PARTY* tarasa dukan martabarta dama mutuncinta Nima danake Ubanta,"

Sosai tsoro yakama Abas Domin Kuwa baisan wane hali ita Ambi takeciki ba,

"Doctor kozamu iya ganinta dama magana da ita,"

"Eh zaka iya Amma saita farka domin Yanzu munyi mata Alluran bacci"

Jinjina kansa yayi Alamun gamsuwa,

Fitowa sukayi suka kasa suka tsare saida tafarka Suka Shiga gurinta,

Da ihu tafarka domin ganintayi kamar Tman Yana kanta yanamata aika aikar,

Rik'eta Kaka tayi tareda cewa"ke rabi mune kanki kiyi shuru" sai Alokacin tabud'e idanuwanta tasaukesu
kanka, kuka tasake Mai zafin gaske

Gyaran murya Asp yayi tareda cewa............

_BASEERATA ITACE ARZIKINA _

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️�☠️*
_FREE BOOK_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_

_SEPTEMBER (9) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️�... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️STORY FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN
MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
� of Writer's Hausa novels And design graphics```

*PAGE 81 TO 90*

_Socond to the last page in sha Allah_

........... gyaran murya Asp yayi tareda cewa"bira kiyi hak'uri wannan yanada cikin k'addararki so kada ki
butulcewa Ubangijinki ki k'arb'e k'addararki hannu biyu biyu da..."

"K'addara kodai son Zuciya! Nice dakaina najanyowa Kanna wannan Lamarin Sam baza'a kirashi k'addara
ba saidai son Zuciya domin Zuciyata nabiyewa gashi nafad'a ramenda bazan tab'a fitowa cikinsa ba, inama
Ace namutu tun lokacin, nayi nadamar Rayuwata dama banyi Bokoba Gaba d'aya gashi nayi Bokon Amma
Bai Amfaneni da komai ba face k'unar da b'acin suna Wanda Kuma nice nasiyowa kaina da kaina Domin
nidakaina nataka k'afata naje gashi *SILAR GRADUATION PARTY* narasa farincikina, darajata, k'imata,
martabata, dama mutuncina duka ta *SILAR GRADUATION PARTY* ya Allah natuna ka yafemin," kuka
tasaki sosai

Cikin tsananin tausayawa suka Soma lallashinta da k'yar suka Samu tayi shuru daganan Asp yasoma yimata
tanbayoyinshi, bayan sunbawa y'an jaridan dake waje damar Shigowa domin haskawa duniya labarin, take
suka saita camera d'insu gareta suka Fara d'aukar ta

"Kimanin ku nawa kuka tafi partyn,"?

"Ak'alla zamukai Ashirin da biyar"

"Akwai maza cikinku, kamar y'an Ajinkune kawai Koda wasu"

"Eh damaza sosai ma, saidai Mata sunfi yawa domin mazan gomane mu kuwa matan mu goma Sha
hud'une mota uku mukacika muka tafi, gaskiya bamu k'adai bane harda y'an diploma sunje suma saboda
dukanmu muka had'a partyn Domin munyi graduation Rana d'aya"

"To Ina kuka samu motar,"

"Dagacin mazan class d'inmu na HND munada masu mota kamar Aman Bash sai Kuma Y'ar minister wato
shila"

"A'ina kukayi partyn"

"Wata had'ad'diyar hotel ce wadda tamkar kana k'asar waje Ankashe Mata kud'i masu yawa duk Wanda
zaishiga hotel d'in to tabbas indai bamai k'arfin Imani bane zai Manta da mutuwa domin Aljannar duniya
ce, bazance ga indatake ba saidai tanacan bayan gari domin Koda ba'a fad'aba mamallakinta yabartane
matsayin sirrinsa,"

"To Amma takasance safe kumma sirri Yaya kuda kuke students kuka santa har kuka d'auke partyn naku
kukayi shi can,"

"Shin kamanta munada manya? Shila y'ar Minister itace tasamo Hotel d'in wadda ta Saurayinta ne,"

"Saurayinta,"?

Gyad'a masakai tayi Alamar eh

Jinjina kansa yayi yace"Waye Saurayin nata to,"?

"Taya zansani Bayan shi Saurayinta ne, bansani ba gaskiya amma dai Koda ba'a fad'aba to tabbas yanada
k'arfin fad'a aji"

Jinjina kansa yasakeyi Alamar gamsuwa

"To Ina y'an uwannaki suke Yanzu,"?

Kallonsa tayi Cikin Alamun mamakin tanbayar tace"y'an uwana Kuma bayan Wad'annan Ni Banda Wasu
dangi ,"

Murmushi yasaki yace"A'a wad'anda kukaje partyn tare dakukayi *GRADUATION PARTY* d'in"

"Bansani ba domin Ni iya Abunda nasani Shine munje Kuma munyi shiri saidai muna cikin rawar tareda
Ambi Tman yayi kiranta taje saidai Bata Jimaba tadawo cikin B'acin rai tareda komawa can nesa damu
tazauna ganinta yasa naje saidai Kawai tacemin Tman shine Babbar matsalarta idan baidaina shigemata ba
zata Masa Rashin mutunci, Muna Kan maganar saiga Tman d'in Yazo hak'uri yahau Bata tareda Ajemuna
kowa kofin lemu yawuce, saidai Sam Ambi batasha lemun ba domin Aman yazo yajata suka shiga rawa tare
nikuwa na d'auke lemun nasha daganan nasoma Jin bacci maitsanani cikin rufewar Ido nashiga d'aya daga
Cikin d'akunan hotel d'in nakwanta tabbas Naga shigowar Tman Kuma Naga bakinsa Yana magana saidai
bansan meyake fad'aba daganan bacci Mai nauyi ya d'aukeni tindaganan bansake sanin Abunda yafaru ba
duk da inajin yana b'atamun Rayuwa sama sama Amma nakasa Koda motsi K'arin Azaba kuwa shine suka
k'ara narkani cikin Wani dogon baccin tindaganan bansake sanin meke faruwa daniba kawai naganni cikin
Wannan Asibitin ne," kuka tafara natuna Abunda yafaru da ita,

Ba iya y'an jaridarda ke gurin ba hatta mutanenda suke gida sun tausayamata Had'ida fad'awa tunanin Ina
sauran suke!!!!

Hakadai suka watse Kuma Suka d'auke hanyar zuwa hotel d'in tareda bira har can takaisu saidai bako
mutum d'aya Ciki ko gawarsa kayansune kawai Akayi tsinta ciki d'an fita Sukayi gamida zagaye nanma wasu
daga Cikin kayansu Akasamu k'asa kamar takalmi d'ankwali dasuka k'ara matsawa Kuwa jini suka gani
harya bushe Sosai Suka tsorata hakan yasa sukayi d'aukar photunan gurin Sukadawo gida, Alhaji maman
kuwa haye jirginsa yayi tareda kwashe iyalansa suka bar k'asar, labarai sukafito nacewar duk yaran sundai
mutu tinda basu Yanzu tsawon wata d'aya Kuma gajini ta takalma Ansamu sosai danginsu Suka Shiga kuka
da jimami......

Labarin yasake bazuwa Kan Media haryakai k'auyen lokacin kuwa su Ambi sunfarka ganin video yasa suka
Soma kuka musamman Ambi dataimakon Mai Unguwar Akamaidasu garinsu saidai Gurin Police Aka kaisu,
Asp ne yafito daniyar wucewa gida kamar daga sama yagasu Ambi hakan yasa yatsaya mamaki Mai yawa
Kan fuskarsu isowa Mai Unguwar yayi yad'an bashi labarin Yarda suka tsincesu Hakan yasa yashiga ciki
dasu, take da gaggawa yasa Aka sake had'a y'an jarida, ai Kuwa take labarin ya d'auke duniya cewar mutum
sundawo Basu mutu ba za'a tattauna dasu, ai Kuwa take Station d'in tacika hakan yasa Dole Suka fidda
runhuna tanti Aka zauna waje taredasu, sauran iyayan yaran kuwa Cikin tashin hankali suma suka iso,

"Cikin jin kishi tace to ai saika jirani mutafi tare Tinda Nima Abun yashafeni" tak'arasa maganar tana
k'ok'arin saka hijab d'inta Domin Yanzu ciki gareta zai Kai wata takwas ma,

Girgiza Kai kawai Abas yayi baiyi magana ba domin yahangi kishi cikin idanuwanta tare suka fita harsuka Isa
bawanda yayi magana, suma Isa gurin sukayi suka zauna aikuwa had'a idanuwansu da Ambi yasaka Zaliha
Jin mugun zafi kamar Yarda dukansu sukaji zafin Aman Ambi lokaci d'aya fad'uwar gaba tasamesu.............

_BASEERATA ITACE ARZIKINA _

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️�☠️*
_FREE BOOK_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_

_SEPTEMBER (9) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️�... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️STORY FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login