Showing 3001 words to 6000 words out of 20751 words

Chapter 2 - ZABIN MAHAIFIYATA Book Complete BY ESHAAT.txt

yana jiran dawowarta. Sannu baba ta fada tana kokarin wuce shi ta shige daki.

ke zonan ya kirata dawowa tayi ta tsuguna a gefensa. Ya kukayi dashi?? ina fatan baki masa rashin kunya ba?

Sunkuyar da kanta tayi cikin sanyin murya tayi mishi bayanin yanda sukayi,sannan ta daura da cewa baba ni inaga be kamata ace an kaini gidansa ba komaiba dan zai iya zamamin abin gori watarana.

Kinci kaniyar ki wani irin gori? to bari kiji koda ma beyi wannan maganar ba ni bani da kudin da zan saya miki kayan daki. dan haka ko cokali bazan saya va, kuma wallahi daga yau na sake jin kin fada masa maganar data bata masa rai zaki gamu dani kinji na gaya miki.
Tashi ki ban waje ya daka mata tsawa shashan yarinya mutum yana nema mana sauki kina son ki mana bakin ciki.

Cike da sanyin jiki salma ta tashi ta shige daki. inna ta gani zaune akan sallaya ta idar da sallan isha'i da alama ta gama jin maganganun da sukayi da mahaifinta.

sallaya ta shimfida itama tayi sallah bayan ta idar ne take sake yima inna bayanin yanda sukayi da A.A

inna tace salma kiyi hakuri tunda yace baya bukatar a kaiki da komai to kibar maganar a haka tunda kinsan mahaifinki bazai saya ba.

Akwai kudin da nake tarawa saboda zuwan irin wannan ranar ko vaxa a miki komaiba zan hada kudin ko kayan kitchen a saya miki da gara komai kankantar sa saboda gudun gorin kishiya.
Rungumeta salma tayi cike da jin dadi nagode inna ALLAh ya bar min ke.πŸ™πŸ™πŸ™. ai duk avinda nayi miki nayima kainane salma tunda ke kadai ALLAh ya bani.

yanzu ki tashi kije ki kwanta, saketa tayi taje ta kwanta inna se da safe, to salma kiyi addu'a kafin ki kwanta. to inna ta amsa sannan tayi addu'a ta shafa ta gyara kwanciyarta.
ASUBA TA GARI


🌳🌳UMMU AFFAN🌳🌳
[1:35PM, 2/7/2018] β€ͺ+234 808 677 7945‬: 🌳🌳🌳🌳🌳
*ZAB'IN MAHAIFINA*
🌳🌳🌳🌳🌳


Writen by *SADIYA ALHASSAN(ummu Affan)*


Dedicated to *PRINCESS ESHAT AYSM*
_AYSHA BICHIKI_




Page 11

A tsakar gida ta samu mahaifinta yana jiran dawowarta. Sannu baba ta fada tana kokarin wuce shi ta shige daki.

ke zonan ya kirata dawowa tayi ta tsuguna a gefensa. Ya kukayi dashi?? ina fatan baki masa rashin kunya ba?

Sunkuyar da kanta tayi cikin sanyin murya tayi mishi bayanin yanda sukayi,sannan ta daura da cewa baba ni inaga be kamata ace an kaini gidansa ba komaiba dan zai iya zamamin abin gori watarana.

Kinci kaniyar ki wani irin gori? to bari kiji koda ma beyi wannan maganar ba ni bani da kudin da zan saya miki kayan daki. dan haka ko cokali bazan saya va, kuma wallahi daga yau na sake jin kin fada masa maganar data bata masa rai zaki gamu dani kinji na gaya miki.
Tashi ki ban waje ya daka mata tsawa shashan yarinya mutum yana nema mana sauki kina son ki mana bakin ciki.

Cike da sanyin jiki salma ta tashi ta shige daki. inna ta gani zaune akan sallaya ta idar da sallan isha'i da alama ta gama jin maganganun da sukayi da mahaifinta.

sallaya ta shimfida itama tayi sallah bayan ta idar ne take sake yima inna bayanin yanda sukayi da A.A

inna tace salma kiyi hakuri tunda yace baya bukatar a kaiki da komai to kibar maganar a haka tunda kinsan mahaifinki bazai saya ba.

Akwai kudin da nake tarawa saboda zuwan irin wannan ranar ko vaxa a miki komaiba zan hada kudin ko kayan kitchen a saya miki da gara komai kankantar sa saboda gudun gorin kishiya.
Rungumeta salma tayi cike da jin dadi nagode inna ALLAh ya bar min ke.πŸ™πŸ™πŸ™. ai duk avinda nayi miki nayima kainane salma tunda ke kadai ALLAh ya bani.

yanzu ki tashi kije ki kwanta, saketa tayi taje ta kwanta inna se da safe, to salma kiyi addu'a kafin ki kwanta. to inna ta amsa sannan tayi addu'a ta shafa ta gyara kwanciyarta.
ASUBA TA GARI


🌳🌳UMMU AFFAN🌳🌳
[1:35PM, 2/7/2018] β€ͺ+234 808 677 7945‬: 🌳🌳🌳🌳🌳
*ZAB'IN MAHAIFINA*
🌳🌳🌳🌳🌳


Writen by *SADIYA ALHASSAN(ummu Affan)*


Dedicated to *PRINCESS ESHAT AYSM*
_AYSHA BICHIKI_




Page 12

Kuyi hakuri na jina shiru da kukayi kwana 2 hakan ta farune dalilin abubuwa da suka yimin yawa amma insha ALLAhu zaku dinga jina yanzu akan lokaci.

masoya littafin ZABIN MAHAIFINA nagode a bisa kaunar da kuke nuna ma litta fina. masu min magana ta whatsapp,facebook, da masu kiran waya kai harma da wanda basu samu damar min magana va duk ina godiya a gareku.


Washe gari da safe bayan sun gama karin kumallo. Mallam Amadi ya wuce kasuwa, salma ta tattara kwanuka ta fara wanke-wanke, sallama akayi aka shigo, wata matace wanda daka ganta kasan kanwar mallam Amadi ce saboda kamar da sukeyi.

Da hanzari salma ta mike, sannu da zuwa aunty hadiza ta fada fuskarta dauke da murmushi. Cikin fara'a matar ta amsa mata, yawwa sannu salma aiki akeyi ne? eh aunty. Ina innar taki? tana cikin daki salma ta amsa mata.

Sallama aunty hadiza tayi inna ta amsa mata, sannan ta shiga dakin, A'a hadiza ne yau a gidan namu? wallahi ni ce yaya, da yake haka take kiranta dashi kasancewarta matar yayanta.

ta nemi waje ta zauna, gaisawa sukayi, sannan inna tace hadiza kwana 2 shiru kamar bakyanan. wallahi yaya inanan kawai fitanne se a hankali kafita kabar yara su kadai suyita maka barna. Yanzu ma yaya Ahmad ne ya aika nazo. Ina fatan dai lafiya?

Hmm inna tayi ajiyar zuciya,sannan tace Hadiza ina fa lafiya, mallam ya dage wai aure zaima salma,harma ya za6a mata miji.

Wani irin aure kuma yaya? nawa salma take da za'a dage se an mata aure? yanzu pa zamani ya canja, yarinya se takai 25years to above ba'ayi mata aure ba.

Gaskiya yaya Ahmad be kyauta ba. Bari ya dawo ni zanyi masa magana, A'a hadiza ki rufa min asiri karkiyi wa mallam maganar nan dan cewa zeyi nakai karar sa wajenki.

Kin dai san halinsa. to shikenan bazan yi masa maganar ba ALLAh yasa hakan shine alkhairi Amin inna ta amsa mata. sannan suka ci gaba da tattaunawa game da yanda bikin zai kasance.

Salma ce ta shigo ta gaishe da AUNTY hadiza. Amsawa tayi tace salma kiyi hakuri komai na rayuwa mukaddari ne, haka taki jarabawan take badon ALLAh baya sonki bane yasa yayi miki haka A'a yayi ne domin ya gwada imanin ki. kiyi kokari ki cinye jarabawan ki kinji 'yata?

Gyada kai kawai salma tayi dan idan tace zatayi magana zata iya fashewa da kuka. tashi kije aunty hadiza tace mata, mikewa tayi ta fita,ta fara shirye-shiryen daura abincin rana.

🌳🌳UMMU AFFAN🌳🌳
[1:35PM, 2/7/2018] β€ͺ+234 808 677 7945‬: 🌳🌳🌳🌳🌳
*ZAB'IN MAHAIFINA*
🌳🌳🌳🌳🌳


Writen by *SADIYA ALHASSAN(ummu Affan)*


Dedicated to *PRINCESS ESHAT AYSM*
_AYSHA BICHIKI_




Page 13

Da yamma bayan mallam Amadi ya dawo daga kasuwa, inna ta kawo masa abincinsa yaci sannan ta kira masa Aunty hadiza. gaisawa sukayi suka dan taba hiransu xa 'yan uwan taka.

Mallam Amadine ya fara mata bayani akan auren salma,bata ce komai ba se sanya alkhairi da tayima auren. yaji dadi sosai da yaga bata daga hankalinta ba.

kamar yanda inna tayi,hakanne yasa ya daura da cewa dazu ALH. Abdul-Razak yazo kasuwa ya same ni, akan suna so a sa musu auren da wuri, dan haka na yanke musu nan da wata 1. se ku fara shirye-shirye.

Ita dai Aunty hadiza bata ce komai ba tunda inna ta hanata magana amma abin ya bata mamaki ace aure wata daya, seka ce ana neman kai da yarinya koda yake aure lokacine idan lokacin yazo dole se anyi shi.

Tashi tayi tayi musu sallama akan zata dawo washe gari su tsara yanda bikin zai kasance.

。 。 。 。


Lokaci yanata karatowa biki ya rage saura , salma tana shan gyara a wajen Aunty hadiza. Magunguna masu amfani take bata ba wanda zai mata illa a jiki ba.

Gyara kam salma tasha shi, dan ita kanta tana jin canji ajikinta sosai. Dilka da halawa kullum se anzo anyi mata shi, bata fita ko ina, makarantar hadda ma ta dena zuwa.

Tayi kyau tayi jajir abinka da farar mace duk inda tayi kamshine yake tashi, indai ta zauna a waje kamshinta yana dadewa kafin yabar wajen.

Tun ranar da Abdul yazo be sake zuwa ba, har yau daya rage saura 2weeks biki. An kawo lefe na gani a fada. Akwati 12. kayan cikima kawai abin kallo ne. kai komai hassadan mutum idan yaga wannan lefen dole da rude.

Aunty hadiza ne ta zaba mata wanda zatayi fitar biki dashi aka kai dinki.

inna ta fidda kudin da take tarawa saboda auren salma. an siyo mata kayan kitchen da gara. anyi cincin din biki da dubulan,tawaita,alkaki,tsatstsafa,nakiya. An siya mata duk avinda akasan zata bukata.komai dai sunyi dai-dai karfinsu.


🌳🌳UMMU AFFAN🌳🌳
[1:35PM, 2/7/2018] β€ͺ+234 808 677 7945‬: 🌳🌳🌳🌳🌳
*ZAB'IN MAHAIFINA*
🌳🌳🌳🌳🌳


Writen by *SADIYA ALHASSAN(ummu Affan)*

Yau dai nayi k'ok'ari nad'anyi muku da dan yawa kuyi hakuri da wannan. Nagode da addu'o'in ku gareni.

Dedicated to *PRINCESS ESHAT AYSM*
_AYSHA BICHIKI_




Page 16

Yau asabar 11/12/2017 aka daura auren UMMU SALMA AHMAD DA ABDUL-AZEEZ ME DALA. Akan sadaki 100k.Daurin auren daya tara dubban mutane da manyan masu kudi da mukamai na NIGERIA. ba abinda kakeji se busan algaita da karan ganguna ana
yima ango kirari.

Ango kam yayi kyau ya hade cikin wani yadi milk kyau me tsadar gaske,fuskar sa sai fidda annuri take yi baza ka fahimci halin da yake ciki ba dan fuskar sa ba yabo ba fallasa. A can na hango HASSAN ATK yana gaisawa da ango yasha babban riga da 'yar ciki kai kace shine ma angon😁😁😁

Acikin gida kuwa ana daurawa anty hadiza ta sake guda, salma tana zaune a bakin gado tayi tagumi,tayi kwalliyarta cikin swiss lace red colour da ratsin blue and white.tasha sarkan gold da awarwaro ba karya tayi kyau sosai. Abokan wasanta sa'anninta suna gefe se tsokanarta sukeyi, da yake salma ita ba ma'abociyar kawaye bane indai ka ganta da kawa to 'yar uwanta ne. Yanzu ma su suka zame mata kawaye kowa a cikin su tasha ado se zuba kamshi suke yi.

Aunty hadiza ne ta shigo tana fada musu akan sunce yanzu zasu zo su dauki amaryan su, saboda mahaifiyar A.A ta hada walima a gidanta.
salma tana jin haka ta fashe da kuka.

Rarrashinta aunty hadiza ta shigayi, inna ce ta shigo dakin ta zauna a gefen salma ta ruk'o hannunta ta fara mata nasiha.

Salma nasan ke yarinya ce me biyayya da hakuri "ina so ki rik'e wannan a zaman auren ki" ki kasance me tsabta da rik'o da addini karki yadda mijinki ya shinshino wari a jikinki, ki kasance kullum cikin k'amshi. karki zamo me sa'insa da miji karki raina abokiyar zamanki ki bata girmanta a matsayinta na wanda ta girme ki, karki shiga harkan ta koda ta nemiki da fada.

tsakaninki da kowa girmamawa, ki kasance me hak'uri a gidan mijinki, kiji kik'i ji, ki gani kik'i gani wannan ne zesa ki zauna lafiya a gidanki. ki zama me girmama 'yan uwan mijinki, karki yarda mijinki ya fahimci bakya son 'yan uwansa. ki kasance me gyara SHIMFIDAR MIJINKI (princess eyshat Aysm)


A karshe ina miki nasiha da ki zama mace me yima mijinta Addu'a da rike sirrin mijinta, ki yawaita addu'a da kaima ALLAh kukanki, ki rik'e azkar safe da yamma insha ALLAhu zai zamo kariya a gareki.

ALLAh yayi miki albarka, ALLAh yasa gidan zamanki ne πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™ AMEEN aunty hadiza ta amsa.Inna tadan goge kwallan daya taru mata, tace hadiza rakata wajen malam kafin su k'araso. Aunty hadiza ta ruko hannun salma da tunda aka fara mata nasiha take kuka harda sheshsheka suka fita. Kofar dakin mallam Amadi sukaje sukayi sallama ya amsa musu ya basu umurnin su shiga.

Suka shiga suka nemi waje suka zauna. "Aunty hadiza tace yaya ga salma nan kayi mata nasiha sunce yanzu zasuzo daukan amaryan"Duban salma yayi wacce take kuka k'asa-k'asa yace "to salma menene abin kukan? keda za'a kaiki gidan da zaki huta" ba ruwanki da aikin wahala, to nidai abinda zance miki kawai shine kiyima mijinki biyayya, duk abinda yace miki karki yadda kiyi masa gardama. Karki sake ya kawo min k'aranki. in kuma kika bari ya kawo min k'aranki to wallahi ba abinda zai hana naje har gidan nayi miki shegen duka. Dan baza kiyi min bak'in cikin zuwa hajji wannan shekaran ba.


Kallonsa kawai Aunty hadiza ta tsaya yi, tana jinjina son money irin na yayanta. an daura auren ma be dena abinda yakeyi ba maimakon yayi mata nasiha irin wanda iyaye suke yima 'ya'yansu amma ya tsaya yin maganar CIKAR BURIN SA (littafina na gaba insha Allahu)Kallonsa kawai Aunty hadiza ta tsaya yi, tana jinjina son money irin na yayanta. an daura auren ma be dena abinda yakeyi ba maimakon yayi mata nasiha irin wanda iyaye suke yima 'ya'yansu amma ya tsaya yin maganar CIKAR BURIN SA (littafina na gaba insha Allahu)

Hadiza kamata kuje gashican naji ana neman amarya may be masu daukanta ne sukazo kar suyita jira. Maganar shice ta dawo da ita daga duniyar thinking data fada, kama salma salma tayi suka fice daga dakin ba tare da tace masa wani abu ba.


Dakin inna saude ta maida ita,ta dauko mata make-up kit tace ta sake gyara fuskarta. Bayan tadan gyara, Aunty hadiza tadan yi mata nata nasihan sannan tace karki yadda ki zama bora a gidan mijinki, kuma karki sake kishiya ta raina ki duk yanda za'ayi kiyi domin juyo da hankalin mijinki gareki kuma ki dage da addu'a. insha ALLAhu se kinfi k'arfinta. ba abinda ta isa tayi miki. kuma................ bata kai ga fadan abinda take soba sukaji sallamar masu daukan amaryan har sun k'araso.


Bayan sun shigo an gaggaisa Aunty hadiza ta rik'e hannun salma ta kaita wajen innarta sukayi sallama, sannan suka fito suka shishshiga motoci. salma se aikin kuka takeyi😭😭😭😭 tana bak'in cikin rabuwa da innarta😑😑😑.

Gidan su A.A dake unguwar tambari estate suka nufa. Babban Gidane ya hadu iya haduwa tun daga get zakasan nera tayi kuka. dan ko a layin yafi ko wani gida kyau da tsaruwa. A haraban gidan motocin sukayi parking, fito da salma akayi wanda kanta yake lullube cikin mayafi aka nufi cikin gidan da ita.


Wani hadadden falo naga an shiga wanda ban taba ganin irinsa a k'asar mu ta NIGERIA ba. se dai kasashen turawa. falo ne dayaji kujeru ash da baki ga chanise carpet da labulaye duk arsh da baki. ga k'atuwar plasma da home tiatre se aiki sukeyi kai gaskiya falon ya hudu.


Daga kan da zanyi na hango wata hamshak'iyar mata daga ganinta jin dad'i da hutu sun samu zama a jikinta. Kyakykawa ce doguwa fara tana da d'an k'iba amma ba sosaiba. baza ta wuce 55years ba amma idan ka ganta zakayi zaton batafi 45years ba saboda yanayin hutu da take ciki. Hajiya Halimat me dala kenan uwargida a wajen Alh. Abdul razak me dala kuma mahaifiya Awajen A.A.


Tana zaune tare da k'awayenta se murmushi take zubawa. Tasowa tayi cikin takunta na manyan mata ta k'araso ta rungume salma daka kalleta zakasan tana cikin farin ciki."well come to our family my daughter" ta fada tana murmushi, sannan ta jata suka zauna akan daya daga cikin kujerun da suke falon. Duk mutanen wajen ba wanda bata burgesu ba. wanda suka santa kam basuyi mamaki ba dan sun santa macece me son mutane bata da girman kai ko kadan.


Su aunty hadiza waje suka nema suma suka zauna, bayan 'yan gaishe-gaishe suka damk'a musu amanar salma, suka ce sun kar6a da fatan Allah ya tayasu ruk'o.

Agurguje
Salma na hango an fito da ita daga wani daki tasha lufaya milk colour fuskarta tasha make-up, tayi kyau sosai. Haraban gidan suka nupa wanda aka k'awata su da kujeru saboda gudanar da walimah. Batare da bata lokaci ba malama juwairiyya ta fara gudanar da lecture bayan ta bude taro da addu'a. Tayi bayani akan hakkokin miji akan matar sa da kuma yanda mace zata tafiyar da rayuwar aurenta da dai sauran su.

Bayan ta kammala ne aka rarraba bags wanda suke dauke da hoton ango da amarya a ciki akwai hankacif,memo,key holder,calender da juice kala-kala wanda suma suna dauke ne da pics din ango da amarya. se take away wanda akasa rabin kaza,donnut da meat pie. Ba'a tashi daga waliman ba se 5:00pm.

Wani daki na musamman aka kai salma,wata budurwa naga ta shigo dakin wanda batafi 21years ba,kyakykyawa doguwa bata da jiki sosai black beauty sadiya Abubakar kenan (my namecy😜) wanda aka daukota tun daga sokoto domin tazo ta shirya salma zuwa wajen dinner.


Toilet ta shiga ta hada ruwan wanka wanda yasha turaruka masu kamshi,ta fito ta umurci salma da ta shiga tayi wanka ta dauro alwala saboda lokacin sallar magriba ta k'arato.Bayan salma ta fito ta shafa mai se sady ta dauko make-up kit dinta ta fara tsantsara ma salma kwalliya. Wanda ya dauke su tsawan awa daya da rabi.

MASHA ALLAH abinda ya fito daga bakina kenan lokacin danayi arba da fuskar salma.

A gaskiya me karatu zanso kaga salma a lokacin.Indai ba farin sani kayi mata ba zeyi wuya ka shedata. nima dan na lab'e a lungun gado ne shiyasa har na ganeta.😜 Azuciyata kuwa nace anya A.A zai gane salma kuwa shida ko gama saninta ma beyi ba.


muje zuwa


🌳🌳UMMU AFFAN🌳🌳
[1:35PM, 2/7/2018] β€ͺ+234 808 677 7945‬: 🌳🌳🌳🌳🌳
*ZAB'IN MAHAIFINA*
🌳🌳🌳🌳🌳


Writen by *SADIYA ALHASSAN(ummu Affan)*

Yau dai nayi k'ok'ari nad'anyi muku da dan yawa kuyi hakuri da wannan. Nagode da addu'o'in ku gareni.

Dedicated to *PRINCESS ESHAT AYSM*
_AYSHA BICHIKI_




Page 16

Yau asabar 11/12/2017 aka daura auren UMMU SALMA AHMAD DA ABDUL-AZEEZ ME DALA. Akan sadaki 100k.Daurin auren daya tara dubban mutane da manyan masu kudi da mukamai na NIGERIA. ba abinda kakeji se busan algaita da karan ganguna ana
yima ango kirari.

Ango kam yayi kyau ya hade cikin wani yadi milk kyau me tsadar gaske,fuskar sa sai fidda annuri take yi baza ka fahimci halin da yake ciki ba dan fuskar sa ba yabo ba fallasa. A can na hango HASSAN ATK yana gaisawa da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login