Showing 39001 words to 42000 words out of 48255 words

Chapter 14 - DR SA'OOD Book Complete Hausa Novels by Zahrah.txt

01 Nov 2025

2253

donjin yanda soyayyar zata kasance🫂🔥❤️ tsakanin *ALIYU ASADULLAH DA AYSHA SHATUTU* tabbas bantabajin labarin soyayya irin wannan ba soyayya wacce takeda wani irin sarka kiya💯🥳 kifito ku fara biya FANS, zakuji yanda asalin kiyayyah yake komawa soyayyar mezafi🔥❤️💘inda har sukaiwa wannan soyayya tasu lakabida🗣️ *kibiyar soyayya* tabbas kibiyar ce kuwa don ta sokesu batareda sun san sanda ta sokesu ba💘💝 shatutu kenan da aliyi asadullah jajur taccen sojah, me bautawa kasarsa🔥, asanda yatafi bautawa kasar tasane yadawo gida🏘️yatarda💃🏼🤔shatutu agidan su wanda bema taba ganintaba🤔acikin lbrinnan zakuji muhimmanci rukon amana🤝🏼wanda amanarce tasanya mahaifin asadullah ganin ya dace ya aurawa danshi shatutu🥰🔥💃🏼zakuji illar cikin amana, zakuji soyayya zakuji lbrin tausayi🤐🔥

*FANS KAR'AYI BAKU KU HANZARTA BIYAN KUDINKU #300 ONLY WANNAN ACCOUNT DIN 3147907313 ABBA ISAH ALHAJI SHEDAR BIYA TA WANNAN NUMBERN 09067671415 IDAN KUMA KATIN WAYA NE TA WANNAN NUMBERN 07038900912 HOTON KATIN ZAKU DAUKA KU TURO💃🏼🔥*


PLS SHARE👏🏽



🥀🥀🥀🥀🥀
*✓DR SA'OOD*
🥀🥀🥀🥀🥀



Written by
zarahh AA



🅿️45&46




Sundan jima suna tafiya, kafin su karaso itadai sabha se dana sani take wlh, fitowa yayi yasa key yabude get din sannan ya zageshi komawa yayi ya shigo da motar.

"Ya rabbi"
Tafada asanda ta hangi cikin gidan katon gidana ne sosai ya tsaru yawuce tunanin me tunani, saita parking din yayi sannan yabude mata itama tafito, hannunshi cikin nata suke tafiya, yana matsa mata yatsu.

"A kofar dakin suka tsaya, yakara saka key yabude musu, akwai kura sosai acikin dakin, dama kayan aurenta da uncle Usman yayi gidan aka kawo su, ALLAH yasa suna leda duka ba'a budeba, hakan yasa iya dakinne kawai yayi kura."

"Ahankali ya sauke numfashi yace, twincle kinga gidan yayi datti ko?gsky banso hakaba, yake fada cikin kunnenta tareda sakin mata numfashi aciki, ummm tafada tana sakin hamma don wlh bacco takeji, da wannan safiyar, but bazata iya bacci ba, bata share gidanba, hakan yasa ta share abinda yake mata, tatsa gefe don batason biye mishi, um kaga bari ingyara gidan yayi datti da yawa, noo baby kibari mutashi bacci tukunna, dan waro ido tayi tace, a'a gsky kaga kabari mufara gyara dakin ko?tafada tana dora hannunta saman sumar kanshi, um baby wayau ko?yafada yana saka hannushi cikin rigarta da sauri, ta cire hannu, tana nufar inda take tunanin shine kitchen, aiko tayi sa'a tasamu tsintsiya aciki, wanda da'alama harda su aka sa sanda aka kawo kayan nata, kitchen din tafara gyarawa."

Shiko sa'ood tunda tabarshi ya zauna akan kujerar bayan yasa, wani karamin towel ya goge dattin, se zuba ido yake yaga ta fito but taki.

Mikewa yayi yanufa kitchen din

"Daidai nan ta fito tana, goge hannu dawani towel din, shima dai sabonne."

Hannuta ya ruko yana cewa plss baby kibar aikin Kinga yanzu safiya ne, bacci yakamata mu koma ko?yafada cikin sigar tausayi

"Dan zunburo baki tayi"
Tace no pls kabari yanzu zangama, to muje intayaki aikin kinji,haka sukaje falon suka gyarashi tsab, but rabin aikin itakeyinshi, se hannushi daketa yawo ajikinta.

Hannushi dake cikin rigarta, take kokarin cirowa duk da tanajin dadin abun, but tanason sugama aikin duka gaba daya su wuce gurin, pls baby kibari Mana, itama cikin irin yanda yai mgn tace, kaga kabari muje ciki semu karasa sharewa ko, kamar wani yaro ya daga kai, kuma yaki cire hannushi sema kara matsa mata nipples din dayake.

Ganin inta biye mishi zasu bata lokaci, yasa seda taga ya shagala da abinda yake, sannan tai sauti ta ciro hannushi tamike tana dry, dago mayatattun idanunshi yayi yana kallo yanda take taka step din hips dinta na juyawa, dan lumshe ido yai, don yasan dole zata dawo tunda dakunan a kulle suke, Aiko segata tana turo baki gaba, dru yayi yace harkin gama my love?tasan tsokana yakeji hakan yasa tadan rage murya tace, pls kaga kabani Inshallah bazanyi 1hr bazan gama komai.

Hannuta ya riko ya mike, yana cewa muje inyi intayaki mugama, gani yake kmr bata sauti a tafiyar hakan yasa ya dagata cak harseda suka karasa, dakunan ya kulle bedroom guda 4 ne duk da gado da komai aciki, aranta kuwa cewa take, duk wannan abubuwan itada wa?.

Haka yataya suka share ko, ina suka wanke toilet, dan zama tayi agefen gadon dayasha gyara kamr me,tana sauke numfashi don wlh tagaji, jin anjawota yasa tayi saurin juyawa, aiko karaf yajefa bakinshi cikin nata, cikin wani salo yake rikita mata jiki, yana aika mata sakonni, wanda naga alama sun fara shigarta da kyau, abunka da andade ba'a haduba, kamr sabuwa haka takoma, niko ganin abun yanason fin karfina, yasa na dauko dan birona da takardar nayo waje,(tunda niba dizuu bace kuma ba mmn sudais ba).

******************
Ammi ko sanda tatashi dama tasan auta, zata fita tose sabha kawai agidan tayi tunanin ko bacci take, tunda taji bata fito tayata aiki ba, seda ta kammala tsab sannan ta haura dakin Hafsat tana kiran autata baki tashi ba ne?

"Karasa shiga dakin tayi"
Tana cewa daught...ganin ba sabha akan gadon yasa tai tunanin kota shiga toilet ne, setadan tsaya jin ba'almar saukar ruwa yasata danyi nocking toilet din, still shiru taji."tura kofar toilet din tayi, nama taga babu sabha aciki a'a ina auta tayi ne?."

Wani tunani ne yazo ranta, kodai taje part dinsu dauko wani abune?Kai bazata ba, amma kuma shi ze iya zuwa,ya dauketa.

Se tunane² take tun dazu, but still ko keyar auta baga ganiba, hakan yasa ta dauko wayarta,ta dannawa sa'ood kira, lokacin rana tayi balefi don kusan 12:54 .

"Sun fito wanka kenan, tanata mishi sangarta shiko sebiye mata yake,sega kiran ammi ya shigo kallonta yayi tana zaune daga gefen gado, tana datasanin biyoshi don yauma kusan kasheta yayi, cikin dasheshiyar muryar data gaji da kuka tace,ba wayanka ake kiraba?daga mata gira yayi yace, yeah it's ammi, kwalalo ido tayi tace na bani tafada tana dafe girji, shikenan yaja mata wlh ammi zatace tabi mijinta, sega hawaye, dry yai yace ba'abinda zata ce indai taji muna tare, har wayar ta yanke be daukaba, hakan yasa yasake kira, aiko yana kira ta dauka, tanayin sallama tace ina yata?tashin sense yafada cikin heart dinshi, dan sauke murya kasa yayi yace ammi ina wuni, nace maka ina taje ko?tafada wannan karon da'alamun fada cikin muryarta, ahankali yace ammi gatanan, oh shine kazo katafi da ita dakin ko?to ka dawomin da'ita yanzu, ahankali yace ammi muna gidanmu fa."

Waro ido tayi tace wani gidan?am..um..amm.ammi, yakasa karasa mgnr, tace lallai yaronnan ka kyauta, sekuma tadawo da muryarta normal tace yanzu, haka ka dauketa kuka tafi kamar batada kowa a duniya??wlh nasan kai ka tilastata kuka tafi nasan bazata bika hakanan ba? Dry yayi yace ammi to wai, meza'a jirane yafada yana kasa da murya, ummm ni bani ita inji yatake jarababbe, dry yake kasa² yamika mata wayar, tab wlh bazata amsaba, juyamai baya tayi taki amsa, cewa yayi ammi taki amsa wai kunyar ki takeji, haba dama nasan yanda auta takeda kunya bazata bika ba, hakama tana bacci ka dauketa ko??ahh wlh ammi dakanta tabiyoni fa, wlh kaga kafita idona ka dauke yarinya yanzu kana mata karya.

Ammi shikenan tunda kin goyi bayanta

"Nagoya din mara kunya"
Yanzu anjima zan turo auta, takawo mata kayanta, dake part dinku, dry yayi yace ammi wani kaya kuma, ga kayanmu nanfa, itako ammi sakin baki tayi tana mmkin rashin kunyar dan nata, ita ko kadan bataga lefin sabha ba sena sa'ood din, tasan sabha nada kunya sosai bazata bishi ba, seya takurata, to ai shikenan yakukai don nasan gidan yayi datti yanzu, wlh ammi muna zuwa muka fara aikin gidan seda muka shirya komai muka share."

Allah sarki kaga kawahalar min da itako?dakayi hakuri yau se'insa azo ashare muku a gyara, ammi karki damu tare mukayi, ta daiyi, hh ammi kinsan me? A'a munyi mgn da Abbas yanzu shi ze koma, a memakon ni, yakara abinda banyiba, lallai meyasa kai daka fara bazaka gamaba, ammi bana cemiki zantafi da matata ba kince a'a nikuma Kinga ba kyau shiga hakkin iyali ko ammi"itako ammi jinjina rashin kunyarshi take, amma taji dadi sosai ganin yanzu yana kulada sabha"mhh Allah ya shiryaka kaidai, anjima auta zata kawo muku turarukan wuta, dasauran abinda ba'a rasaba. Yanzu bari driver yakawo muku abinci, to ammi mungode, haka sukai sallama tana cewa yakula mata da auta.

Juyowa yayi yaga Sabha hartayi bacci, dry yayi yana cewa wacce tace sallah zatayi itace da bacci, kananun kaya yasa light blue t-shirt yasa se bakin wando jeans, yadau p-cap yasa, Masha Allah kamar asace shi a gudu, fita yayi don akwai masjid kusa dasu, seda ya tabbatar ya kulle ko ina, kuma ya aje mata extra key, don zeje yasiyo musu kayan abinci, tunda nata da'aka kawo dama gidan ammi aka kai, sanda akace bazata tare ba, tuni ammi tayi sadaka dasu, yana idar da sallar yayi waje, direct shopping mall yanufa, seda yayi siyayya meyawa, harda su chocolate su Nutella su sweet, haka yasiyo sekace sunada yara, Boot din motarshi yacika wasu kuma yasa aki mishi, don nashi ya cika.

Seda ya biya, waya kawai ya kira yamusu ordern abinci, don yasan tagaji baze bari tayi girkiba.

Itako tanacan tana sheka bacci, hankali kwance sewajen 2pm ta tashi, tana waige ina zata ganshi, but bata ganeshiba ahankali ta mike tana cize baki, don bawani dai² take tafiyaba.

"Bathroom din tashiga, seda tasake gasa jikinta, kafin ta dauro alwala tafito, wani karamin trolley tabude bama tasan meye acikiba, ganin kananan kayane aciki, yasa ta dauko wata shegiyar riga me kyau, ta zura wacce ta tsaya mata iya gwiwa, sannan ta daura zani asama, tabude handbag dinta tasa safa, don ita da safa take Sallah, tunda wasu mlmai sunce inbata sallar mutum beyiba, donta kore Kokonto kawai setake sawa, dai²ta tsayuwarta tayi kan sallayar, ta tada sallah,harta idar bedawo ba kuma bata lurada keys din daya aje mata ba, hakan yasa tamike don nema musu abinci, tana shiga kitchen yana shigowa, haurawa samn yayi ganin bata duka dakunan yasashi nufar kitchen din direct."

Tanata nunanin yazatayi, don ba'ayi repealing gas dinba babu aciki, haka ta zauna akan wani stool me kyau sake cikin kitchen din, komai na ciki farine tar kmar kankara sekuma hannun drawers din maroon, kamshinsa kawai taji, dukda yau ma besa turaren ba, amma dayake kamshin yakama jikinshi, dago da dara² idanunta tayi tana amsa mishi sallamar, ganinta da hijabi yasa shi cewa sallah kikayi mrs sa'ood?daga mishi kai tayi don wlh wata shegiyar yunwa ke cinta (kai sabha sekace dizuu Rabin heart)rabonta da abinci tun jiya wlh.

shafo gefen fuskarta yayi yana, cewa baby kinga na manta nayi mana, ordern abinci, kuma ammi tace zata kawo mana, dan lumshe ido tayi don yanda yake shafa mata fuska sakar mata kasala yake wlh, horm din dasukaji anayi agidanne yasa suka mike tare yana rike da hannunta, suka fita harabar gidan wanda yake cikeda, shuke² shiya karasa bakin gate din yana budewa, zura kanshi yayi ganin drivern gidansu be yasashi karasa fita, suka gaisa cikin mutunci, sannan yanashi basket din dake shake da kayan ciye², sukai sallama ya juya ya shigo ciki,

Tana inda yabarta, tana wasa da wani rose (fire)me kyau dake jikin wata bishiya doguwa, kara sowa yayi bama tsan yakarasoba sejin mgnrshi tayi yana cewa, kinga ammi ta kawo mana abinci, kash kinga na manta, driver yajuya dana bashi yasawo mana gas dinko, Eh wlh tafada cikin sanyin jiki, wayarshi ya ciro ya kira drivern yace don Allah yadawo yadan siyo abu, aiko cikin minti kadan segashi dama beyi nisaba, horm yayi lokacin sun koma daki, fitowa yayi ya dauko blindern ya tawo dashi bashi yayi, da kudi me yawa.

Shikuma yadawo lokacin tagama zuba musu abincin, bata raba musu plate ba dontasan kota raba yare zasuci, zama yayi yafara bata dakanshi harta koshi bawani ci tayiba, don dama batada ci sosai, haka itama tafara bashi yanaci yana tattabeta, seda takoma kitchen din ta wanke komai sannan tadawo.

"Harzata zauna a kasa yajawota jikinshi, kan kujera, kwantar da ita yayi akan cinyarshi, yana zare hijab din jikinta, wanda tun sandaya dawo yake jikinta, kusan suman zaune yayi ganin yanda rabin cinyarta ke waje, don rigar zamewa tayi tadawo sama sanda yake cire mata hijab din."
Shafa mata kai yafara, yana cewa baby kinsan sanda nasiya kayannan ko mgnr auren mu ba'a faraba kuwa? dagowa tayi tana kallonshi alamr tanason karin bayani, daga mata kai cikeda tabbatar wa, yace lokacin menje kasar Singapore nidasu luqman, toshi luqman yanada aure seyake siyarwa matarshi ishaq ma yasewa matarshi, shinefa Nida Abbas muma mukace wlh semun siya, Kinga wannan rigar dama tunda nafara ganinki naga kindace da ita wlh. Murmushi take tna shafa kwantaccen sajen dake fuskar shi yanata shining.......

Se smiling take, cewa yayi naga kinata smiling ne?um to ainaji ne wai tunkan kayi aure kase kayan takarasa tana dry kadan, umhh baby wlh bansan zanyi aure yanzuba, kawai sega ammi tamin aure shima smiling din yake, hannushi yazura cikin rigarta yana wasada nipples dinta, cikin cool voice taji yanacewa twincle kinsan tun randa nafara ganinki naji kina burgeni, nafadawa Abbas yacemin wai sonki nake, lokacin seda mukai fada dashi donna tsani wata tace tana sona, bare kuma ace ninake sonta, but kinsan me a'a sanda na tabbatar ina sonki lokacin da, kikazo gaida ammi naga kinsha gayu mhhh jinai kamar kar inbarki kibar gidan kawai a daura mana aure, naji ina miki wani irin so Wanda nima bansan sanda nafada cikinsa ba, da in Abbas yana soyayya inamai kallon mara hankali, daga sanda nagane ina sonki, daga lokacin nadena ganin lefin Abbas, duk wannan mgnr dayake hannushi yana cikin rigarta, wlh twincle inda ammi bata zabamin ke amatsayin mata ba ko mhhhhh, dama tunda tafada min nasawa raina.
Kobayan nayi auren sena aureki, dan matsa nipples din yayi, tadan saki kara cikin shagwaba, yace randa naji dake aka daura mana aure, lokacin jinai kamar inje cikin gidan kawai in dauko ki mutafi tare, ai kinga sanda su Abbas sukazo, babu ni ko?.

Wlh naki biyosu ne saboda bazan iya ganinki, agabana kuma a matsayin mata ban rungume ki gaban kowaye ba that's why naki binsu, sanda Khaleel yakemin congrat ko, jinake kamar in mallaka mishi duk abinda nake dashi aduniya saboda murna.

Ita ko, Smiling tayi harseda dimples dinta suka fito fararen hakwaranta suka bayyana tsakiyarsu dauke da wata siririyar wushirya......

Jin tayi shiru yasa shi cewa, baby say something mana, bakisona ne??yafada cikeda tsoro kartace batason shi, itako cikin ranta mmkin karfin halinshi take ashe yadade yana sonta.

"Baby kice wani abu manahhhh, yaja mgnr tareda kare matse mata nipples din, outchhh tafada tana kokarin ciro hannushi, yai saurin kara kasa dashi saitin cibiyarta."

Ahankali tace nima inason mijina sosai, tafada tana saka fararen hannunta dasuka sha lalle tana rufe fuskarta dashi.

Shiko jiyake kamr ansashi cikin, aljannah ashe bashi kadai yake hauka ba, ashe itama tana sonshi, cikin tsantsar farinciki yace baby pls tell yaushe kika fara Sona?? Lumshe ido tayi tana tuna ranarda zebar kasarnan aranar taji duk duniya babu takejinshi azuciyar ta se shi, tabbas ta wahala da sonshi sanda bayanan da kyar take iya bacci.

Ahankali yakara cewa pls yaushe kika fara Sona?? ahankali tafara fada mishi tana rufe fuska...

Kawai jitayi ya hade bakinsu, yayi daki da'ita, wayyo tasan me ze biyo baya, hakan yasa tafara cewa pls ka saukeni yunwa nakeji cikin kunnenta yace ai abincin xan bakiko......✍️





*🔥🔥 HOHOHO FANS🥳* kuyi maza kufito🚶🏼‍♀️🗣️🗣️ ku siya Wannan littafin me taken *KIBIYAR SOYAYYA💘* mhhh🔥💃🏼kaidaga jin sunan kasan za'abuga love❤️ a wannan lbrin💯❤️ soyayya ce wanda takeda wata irin sarkakiya me taba zuciya🫀kudai kawai ku hanzarta xuwa ku biya kudinku💰tun wuri🏃🏻‍♀️💃🏼 donjin yanda soyayyar zata kasance🫂🔥❤️ tsakanin *ALIYU ASADULLAH DA AYSHA SHATUTU* tabbas bantabajin labarin soyayya irin wannan ba soyayya wacce takeda wani irin sarka kiya💯🥳 kifito ku fara biya FANS, zakuji yanda asalin kiyayyah yake komawa soyayyar mezafi🔥❤️💘inda har sukaiwa wannan soyayya tasu lakabida🗣️ *kibiyar soyayya* tabbas kibiyar ce kuwa don ta sokesu batareda sun san sanda ta sokesu ba💘💝 shatutu kenan da aliyi asadullah jajur taccen sojah, me bautawa kasarsa🔥, asanda yatafi bautawa kasar tasane yadawo gida🏘️yatarda💃🏼🤔shatutu agidan su wanda bema taba ganintaba🤔acikin lbrinnan zakuji muhimmanci rukon amana🤝🏼wanda amanarce tasanya mahaifin asadullah ganin ya dace ya aurawa danshi shatutu🥰🔥💃🏼zakuji illar cikin amana, zakuji soyayya zakuji lbrin tausayi🤐🔥

*FANS KAR'AYI BAKU KU HANZARTA BIYAN KUDINKU #300 ONLY WANNAN ACCOUNT DIN 3147907313 ABBA ISAH ALHAJI SHEDAR BIYA TA WANNAN NUMBERN 09067671415 IDAN KUMA KATIN WAYA NE TA WANNAN NUMBERN 07038900912 HOTON KATIN ZAKU DAUKA KU TURO💃🏼🔥*


PLS SHARE👏🏽


*zhr*

🥀🥀🥀🥀🥀
*✓Dr SA'OOD*
🥀🥀🥀🥀🥀


Written by

zarahh AA

🅿️47&48



Zee da mum dinta kuwa yanzu rayuwa bata tafiyar musu yanda ya dace, komai ya tsaya musu basujin dadin rayuwa.

Saka makon duk inda sukaje, akan matsalar auren zee da sa'ood sedai ace musu suyi hakuri.

Itako zee tayi alkawarin auren sa'ood koda zata rasa ranta wlh.

Bangare daya kuma tanata sheke ayarta, ita fita setai 1week bata dawo ba, Abbanta bayanan dama indai yai tafiya bata zama a gidan

Shiko yanacan abbu ya wakiltashi shida abban Abbas zasu sauke wasu kaya dasuka iso a jirgin ruwa, hakanne yaba ta damar yin abinda taga dama.

Itakam mum dinta bata taba cemata tayi abu da dai² ba kullum kara imgizafa takeyi, tayi abunda taga dama ga zuwa gidan malamai sako² sune sunje neman mgnin dazesa sa'ood yasota.

Yanzu haka tana dakin wani saurayinta, bashir sunata sheke ayarsu suna abinda sukaga dama, sebayan sungama badalarsu ne, zee take ce mishi

Darling kasan dai, doctor yace kar inkara zubarda ciki ko? Yace indai nakara zubarda ciki to bazan kara haihuwa ba.

Niko kaga gsky bazan iya, auren sa'ood ace ban haihu ba, tomiye amfanin auren damafa don in haihu in kwashe dukiyar zan auresa

Umm tabbas babe kinyi mgn me kyau, waiyama batun gayenne? Dan tsaki taja mtwss kaidai bari darling wlh kowani malami mukaje wajenshi cewa yake bazamu ci nasaraba wlh.

Babe dob

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login