Showing 21001 words to 24000 words out of 48255 words
tayi harara ya banka mata yace magana zakiyi, Eh tafada cikeda yarinta, smiling yayi yace yanxu infada miki dalili ko innuna miki abinda ke hanata baccin? Ita atunanin ta wani abunze nuna mata a waya hakan yasa tace, ya nuna mata,(hhh abin nema yasamu matar falke ta haifi kunne) kallonta yayi yanason gano asalin gskyrta, tabbas dagaske take batasaniba, aranshi yace aiko yanzu zan nuna miki, to matso mana kikawani matsa gefe yafada yana hade rai, ganin yana gyara babbar rigarshi tai tunanin ze dauko wayar ne, matsowa tayi kamar muna fuka.........
Jawota yayi tadawo cinyarshi, dagoda fuskar ta tayi taga me zeyi, aiko kamr jira yake yahade goshinsu guri daya yana goga mata hancinsa akan nata, ahankali ya dawoda bakinshi kan nata, cikin kwarewa yake tura harsensa cikin bakinta yana xuke mata miyau, sotake tahana shi amma babu bakin mgn se kallon shi take, gashi takasa dauke idonta anasa.
Shiko tuni yafara nisada garin mutane, ahankali yafara tura hannunshi cikin rigarta, harya karaso dashi inda yakeson kaiwa, aituni tafara kokarin kwatar kanka, tana hawaye aranshi yake cewa ita kuka bemata wahalane? Ganin tana shirin sakin mai wani kukan yasashi zaro harsensa yana kallonta akasalance yace, bakison innuna Miki ne??da sauri ta daga mishi kanta hawaye nakara bulbulo wa afuskarta, karamin murmushi yayi, sannan yace pls ni inason nuna miki kinjiiiiiiiiii yaja mgnr dabesan sanda yake futataba, girgiza kai take tana cewa plss banso ni, bekulata ba yacigaba da abinda yake, ganin batada me temakonta yasa tayi mukuss tana amsar sakonnishi.
Yadau lokaci me tsawo yana yamutsa ta, sannan ya gyaleta, kwanciya tayi a kirjinshi tanata hawaye, aranta take cewa wannan azaba har ina gsky mutuminnan bashida tausayi (hhhh sabha kinada aiki) ganin yanda tayi shiru yasashi sakin smiling aranshi yana cewa, da'alama zatadau darasi 🏃🏻♀️🏃🏻♀️ sa'ood fa dan is...ne wlh.
*********
shiko mlm umar farkawa yayi yaganshi agadon hospital, tabbas yasan yayi rashin mace tagari kamar sabha, jin mom dinshi nace katashi?sannu kai saboda Allah akan wannan yar duniyar yarinyar shine harda kwanciya asibiti?? Allah dai yasomu, wani me rabon wahalar yanacan ya aure ta Allah yasa karta goga mishi cutar zamani, don yanda tayi shige² aisedai Ace Allah yasawake kawai.
Tabbas seda yaji zuciyar shi tabuga dajin wai tayi aure, wasu zafafan tears yake fitarwa Wanda shikadai yakejin kunar su, inda kukana mgn tabbas dayawa mlm umar mgn ayau, seda yagaji ya fawwala Allah komai ya yarda sabha *RABON WANI* ce littafin autar manya mecikeda nishadi da darasi me yawa aci, haka yagama jinyarsa ya warke aka sallama mesu, ayanda yakeji inda sabha nada kanwa wlh seya aure amma kash haka kaddara sa take, suna komawa gida kuwa, yace shi baze zauna akasra nanba, nan babanshi ya fara nema mishi admission aksar Europe zeje karasa mkranta, tuni yaketa shirya² gefe daya kuma zuciyar sa kuma tana kuna yanajin baze dena son Sabha ba aduniya
Sekuma yatuna itafa yanzu matar wanice, tamishi nisa nisanda babau waiwaye, tabbas yana jiwa mijin sabha dadi yayi dace, yasamu mata irin wadda duk wani mutumin kirki zeso samu.
Haka rayuwa take tafiya yau dadi gobe ba dadi, har lokacin tafiyar sa yayi, yaje har gidan kaka yamata sallama, nantake cemishi wai me yazoyi.
Bayan yabata jikarta suna, yanzu kuma me zemata?.
Hakuri yabata sosai tareda fada mata shima abakin iyayenshi yaji mgnr besan tushen taba, haka yaita bata hakuri harta hakura.
******
Mlm zee tunda abbanta yafada musu auren SA'OOD suka dage dabin mlm haka suke, suje can² amma kullum mgn daya mlmn suke fadamusu, shine sukiyayi wa'innan yaran don sosai suke da addu'a ajikinsu (sabha & sa'ood) but sunkiji shiko Last wanda sukaje gurinsa cemusu yayi shifa indai zebasu shawara tosu dena damun kansu don babu wani wanda zemusu aiki yakama bare harau samu abinda suke so, amma suna barin gidansa suka nufa gidan
Nan ya tabbatar musu baza'a daura wannan aureba, yahada musu abubuwa iri² , tuni suka zage tsamtse suna aiki da magungunan
Kullum baza kunne suke suji anfasa amma ina abun yaci tura.
Har lokacin bikin yayi nanfa zee takoma kamar mahaukaciya, akan wlh seta aureshi.
Babanta yace zainab kowani uba yanason yarsa ta aure mutumin kirki, nima haka inaso ki aura mutumin kirki kamar sa'ood.
Amma Kash hakan bazata faruba zainab saboda ke ba mutuniyar arziki bace, baki dace da mutum kamr sa'ood ba wlh.
Inda kinada hali me kyau wlh bazan bari ki aure wani va inba sa'ood ba.
Mahaifinsa dan uwa nane, wlh koyau nace mishi don Allah, yahada auren ki da dansa se'an daura shi yau base gobeba.
Amma zainab kinbiyewa uwarki dabatada tunani kunata sabama Allah, duk wani abu dakuke inasane dashi, duk wani bin bokaye da kuke ina sane kawai nasa muku ido ne.
Muga bokayen zasu muku abinda Allah bemukuba? Kisani zainab, babu abinda boka ze baka inba Allah yarubuta dama naka bane.
Be isaba wlh Allah shi ne me azurtawa me kuma talau tawa, acikin Qur'ani Allah (s.w.t) wama min dabbatin fil ardi illa alallahi ruzukuha, wannan yanuna miki Allah shine me azurtawa.
Haka yaita mata nasiha, abinda vesani ba kodaya bata daukaba a acikin nasihohin nasa, ranar bikin ko mom din ta cewa tayi babu inda zasu, shidai da beda zuciya yaita tafiya.
********
Ganin tana shirin yamai bacci yasashi dagota gaba daya tadawo jikinsa fitowa yayi, yasabata akafa kamar yarinya.
Duk su Abbas sun wuce dakinsa, tanason sauka amma ganin babu kowa a harabar gidan yasata kara kwanciya da kyua a jikinsa.
falon suka shiga tana sabe a kafadarsa, babu kowa acikin dakin tsit kamr anyi ruwa andauke se sanyi Ac da kamshin turare, duk lokacin sanyi ne Amma AC dakin akunne take, sama yanufa da ita, har kofar dakin Hafsat yai nocking, tuni tafara bacci, jin ana buga kofar yasata mikewa, hijab tajanyo agefen gadon itada Nana ne da fauziya dama, duk sunyi bacci, itako sabha seyanzu tabude ido tana satar kallonshi kasa² wata arniyar yunwa takeji, Amma yazatayi haka zata kwana, Hafsat ce tafito tana hamma, dan waro ido tayu tace ya sa'ood seyanzu? harara ya vanka mata,ita seyanzuma taga Sabha ahannunshi, kai gsky Allah ya shirya ashe haka yake, yanzu in ammi tagansu fa, duk aranta take wannan mgnr.
Tsawa ya buga mata, Dalla kinwani tsaremu da ido nimatsa min sauketa, kai yaya nifa ba kallonku nakeba, amma aita tashi naga, kasauketa (saboda su nana nacikin dakin kuma duk kayan baccine jinkinsu) kallonta yayi yaga aiko tatashi aranshi yace lallai ashe kintashi, direta yayi yace kinji jiki me taushi ko? Hafsat ko ganin zasu iskantata yasa tanufi hanyar kitchen, tana cewa niko yunwa nakeji, da sauri tace tsayani pls kinji, cewa tayi kisami a ciki to taigaba, tana cewa kawai ku iskantani.
"cewa yayi are ur feeling hungry?? Harzata daga kai seta tuna yace beso, hakan yasa tace Eh me kikaci yau?dan shiru tayi alamar tunani secan tace dazu ammi tabani wani nama, kai lallai ammi naji dake, smiling tayi seyace to jeki canza kaya muje kitchen din nima inajin yunwar, dan shagwabe fuska tayi tace nidai muje a haka tana dira kafafunta kasa, innalillahi wlh zakija yanzu kifasa kwana adakinnan kinji na rantse, bata fahimci meyake nufiba, ganin ta tsaya yace wlh kika bari naka maki sekinji ajikinki, dakinta shike tana turo baki gaba, cikin kayan da Nana tazo dasu tadau wata riga iyakarta gwiwa, tasaka sedata cire duka inners dinta sannan ta zura rigar, bawani kaurin arziki rigar garetaba, hakan yasa tadau hijabi harkasa tasa."
Sandata fito yana jigine da karfen step din ya harde hannayensa akirji, sedai yanzu ya cire babbar rigar! karaso wa tayi, ganinta da hijab yasashi cewa kamar zaki walima?? fuskarsa babu yabo babu fallasa, murmushi kawai tayi.
shine a gaba tana bin bayansa harsuka kusa karasawa kitchen din lokacin Hafsat harta dora indomie tazuba, tsayawa yayi yace wuce, tana daga kafarta kuwa tayi luuu zata fadi alamar ruwa ya zube a gurin.
Aida wani irin sauri yatarota wanda shikansa besan yanadashi ba, jinta a tattausan kirjinsa yasata kara kwantawa, bamata lura da hijab din da yadawo sama gurin wuyantaba, sanadin juyinda tayi sanda takusa fadi.
Shiko tuni yai kekkyawan gani, kara bude idanunsa yayi, aransa yana cewa Allah yayi halitta anan, ashe dazu daya taba bawani abun arxiki yayiba seyanzu daya gansu akusan bayyane, don babu maraba da babu. cak yadagata yanufi wani daki acan kasan step din, itadai se zare ido take kawai.
"Dayan hannunsa yasa ya bude kofar, madai daicin dakine yanada girma ba kefi, se karamin gado aciki harad drawer da'alama dakin bame kwana aciki, hannu yakai ya kunna gloves din dakin tuni haske ya gauraye ko ina, tsab² dakin babu wani datti."
Kan gadon ya shimfide ta plat, inbanda duka babu abinda zuciyar ta keyi, nashiga uku tafada acikin ranta sanda taga yarage hasken dakin, tana kuma hango inuwarsa yana cire kayan jikinsa.
Gadon ya hauro shima yana kallota yanda jikinta ke rawa, cikin kunnenta yace kinutsu babu abinda zan miki, inkuma kika kiji se safe zakibar dakinnan wlh, sosai takejin tsoro amma hakan tayi shiru, tun tana banza dashi har sakonninsa kusa fara shigarta da kyau tuni ta mika kai, shiko seda ya gaji don kansa lokacin harta gaji se hawaye take saki kawai."kallon yanda take hawaye yake, sekuma yace miye abun kuka Kuma?? Cikin sangarta tace ai zafi nakeji, dage girarsa dake cike da kashi yayi yace, inane yake zafin? Filon dake kusada ita ta jefa mishi dry yayi, yace wuce muje muyi wanka".
Kwalalo mai iso tayi tace dawa?bama tasan tayi hakanba wlh, jawota jikinsa yayi yace dani mana ko haram ne?A'a tafada ahankali to kingani muje kimin da kanki, aida gudu tavar jikinsa tana cewa wlh bazan iyaba, dry kawai yayi yashige bathroom din yayi wanka yafito, itafa bataso yasan setayi wanka, fitowa yayi yace natara miki ruwan, nifa bazanyi wanka ba;jikawai tayi yayi sama da ita.........
_zhr_🥀🥀🥀🥀🥀
*✓DR SA'OOD*
🥀🥀🥀🥀🥀
written by
Zarahh AA
🅿️33&34
kuka tasakar mai tana bubbuga kafafu ganin yaki sauketa yasa ta bare baki sosai tna kuka, harcikin bathroom din ya kaita, cikin ruwan yasata don ma, ba sabulu a toilet din ruwan yafara diba da hannu yana watsa mata, gashi don mugunta yasa rusan da zafi radau, acewarsa akwai sanyi a garin, se kare kirjinta take da hannu, ganin ta tsugunna guri daya ta cure kijinta yasa Shi cewa, wai ke me kike boyewa ne?.
banza ta mishi harya gama wanketa tas, yakara daukota ya fita.
Wata irin masi fafiyyar kunyar shi ce tarufeta, har mmaki take wai yau itace, namiji yaima wanka?jin yana kokarin saka mata rigar hannunsa yasatace kaban insha ni.
Tana turo baki, stop pretending mah kingama jin dadi zakizo kinawani, bobbo yewa wayyo Allah kamar ta tsine a kasa, don kunya wlh ita inbanta azaba da nipples dinta suke mata babu abinda takeji.
"Amma don sharri waita gama jin dadi"
tana hawaye ciki² tace tab wannan ne dadi kamar zan mutu wlh, me kikace?babu fa abinda nace!dry yayi yace wlh dase kin kwana a dakinnan kuma sekinyi jinya.
"Ko kulashi batayi ba don ita yanzu kallon mugu take mishi, setaji yana cewa aikusan ma kwana kikayi tunda yanzu 1am tayi."
Kwalalo ido tayi tace nabani, shikenan zasunamin kallon yar iska, se hawaye dry yake Sosai harseda ta tsaya da kukan tafara kallon sa ashe yana dry haka, suwaye zasu miki kallon yar iska??
Su auta mana!cewa yayi to tashi muje kidafa min tea da lemun tsami kinjamin yau bazan iya bacci ba, mikewa tayi tana cewa itafa bata iya girki ba.
ko kulata beyiba har kitchen din suka shiga se abubuwa yake mata itako kunyarshi takeji wlh, gani take kmar ya gama da ita tunda ya mata wanka
"Haka suka shiga kitchen din, ahankali tace ina auta ashe yaji ta, seji tayi yana cewa ita auta zata tsaya jiranki bayan kinbi mijinki."
kuka tasakar mai, dai dai nan ammi tashigo kitchen din ganin sa'ood tsaye bayanta itakuma ta dora mishi ruwan tana yanka lemun tsamin still tana sakin kukan tabara.
Subhanallahi mekake yi anan? sosai kai yafara yana cewa am..am..dama nace tadan dafamin ruwan zafine, harara ta buga mishi.
tajuyo kan sabha tace zo auta kinji, menene kike kuka??goge hawayen take takasa ba ammi amsa, cewa yayi itamafa yunwar takeji ammi kallon sabha tayi tace wai kinajin yunwa yata? girgiza kai tayi, hararshi ammi tayi tace wuce kaje karasa aikin ka.
"Kwabe fuska yayi yace ammi aiban iyaba ne, kallon ka rainani tamishi tace, inace kaine baka barin kowa yadafa maka wannan kaddarerren shayin, inba tsavar gulma ba, Sosa kai yayi yace wlh ammi, wannan shayin da kika gani bana wani abu bane, kawai yana kara lpy ne."
.mtsss taja tsuka, wlh kun maidani kakar ku yarannan kasan dayake ni yarinya ce, kai ammi nina isa ince haka, um matsamin ni inwuce, (auta ce taje tacewa ammi itafa bataga sabha ba, tunda suka dawo taganta da yya, nandai tafada mata yanda sukayi tace to yanzu, na koma muci indomie din van gantaba, har ammi tafara bacci tace inje kar yaronnan ya dauke ta).
Kamo hannun sabha tayi tace muje kinji auta, har dakin Hafsat tarakata sannan ta koma nata dakin, shiko yanacan ya kunkunai, shifa wlh so yai yadan kara rage zafi ko yayane (kai sa'ood kafi karfina wlh)
Tana shiga su Nana suka sheke da dariya, hade rai tayi tace kukumafa lpy??kmar sabon kamu, kara sakin dariya sukai sukace aikece sabon kamu kinje kinsha dadi abinki.
Kallon bakuda aikinyi take musu, Wait waima yaushe kuka tashi ne, nidai naga kuna bacci tun dazu, ahayye suka saka shewa kamar ba dareba, au kinga muna bacci shine kika bi mijinki.
"ke zomu dubaki ko yaya yai aika² innalillahi Hafsat me kike cewa??dry tayi tace wlh inaganin sanda yai sama dake, tonifa inace daki yadawo dake, nazo naga bangankiba natashe su sukace basu ganki ba, shine naje nacewa ammi ban gankiba."
Kambala'i dama ke kika gayawa ammi wlh banyafe ba,kawai kinja ta ganmu tare, batasan tayi subutar baki ba seda taji sun kuma saka shewa, nana ce tace kai sabha muna fuka,amma inace dazu² kika gama cewa ummi ke wlh kinfasa auren tafada tana sakin dryr mugunta.
Mtss bakuda lpy wlh, ina abincin na?wani abinci Kuma?inji fauziya, keda kikaci babban abinci agun Yaya cewar Hafsat, innalillahi wlh zancewa ammi aure kike so.
Haka suka cigaba da fira harsukai bacci.
"Yana gama dafa tea din yanufi daki, duk suna zaune kowa ya canza kaya, aiyana sallama suka hau binshi da ido, Khalil ne yasaki wata uwar dariya yace, man wanka kayi ne??uban wanka nayi."
Wlh kayi wanka badai a dakin ammi kai abunba? innalillahi yadafe kai yace wai Abbas meyasa kai dan iska ne?? iskanci yawuce wanda kagama ka tawo nan.
"wlh sa'ood bakada tausayi wannan yar yarinyar, aika tausaya mata inji Khalil, wai ubanka na mata ne kaga ka kiyaye ni, kamanta sanda kake bin ummulkhairi ne kana cewa tsaka kaje kashewa??a'a to meye kuma na tone² dan iska kawai."
Zama yayi yana kowa ruwan zafin duk yanda yakejin zafin kuwa seda ya shanye tas, numfashi ya sauke Abbas yace wai ina kaje ka dade haka??ina inda ka aikeni."
Washe gari
tunda ta tashi, tai salla takoma bacci har wajen 12:00 lokacin ma fauziya ce kece mata wai ammi na kiranta, dan bude ido tayi tana cewa, dalla kinzo kin adda beni, kina gani jiya bawani baccin arxiki nasamu ba.
Dry Nana tayi data fito daga toilet alamr wanka tayi, tana cewa to masu miji kifada mana kinje gunsa bakiyi bacci sosai ba, banza tamata don taga nema suke su manna mata hauka.
toilet ta shiga tayi brush ta wanke fuskar ta, tazari hijab dogo tana cewa fauxy zoki rakani dakin ammi!wlh bazaniba kilama wani darasin za'a koya miki, ba inda zaki......
Tasan bazata ba tunda tace wllh, hakan yasa tafita aiko tana fita tahadu da auta, ah Aunty mu kintashi? smiling kawai tayi tace muje kirakani, ina?damin ammi, jerawa sukai har cikin dakin, cike dakin yake da mata.
Allah yasa taja hijab din ba'a ganin fuskarta, kara sinne kai tayi, ammi ce tace kuraso mana, takowa sukai suka zauna kan carpet.
nan ta gaidasu cikin ladabi, cikeda fara'a suke amsawa nan aka fara gabatar mata dasu, ana fada mata alakarsu dasu sa'ood din, wata abokiyar wasan shi ce tace, kai gsky baze yuwuba jiya vamuje dinner ba vamu ga fuskar kiba
"murmushi take cikin hijab, ammi ce tace kinga karki takurawa yata wlh, nanfa duka dakin aka fara anason ganin fuskarta, haka sukasa ta bude fuskar sewani kasa take da Kai, wani karamin yaro ne wanda baze wuce 5yrs ba yace, laaa mom itace aunty dady sa'ood,dayake haka yaran familyn suke ce mishi, duk dry akai jin hausar Shi bata wani fita."
mmn shi ce tace, yes she's d one tayi kyau ko?Eh mon, duk dry ake adakin har sabha seda ta murmusa.tuni dangi sukaita tafiya especially wanda bakusa sukeba, sunata yaba kunyar sabha.
Bayan ammi tadawo daga raka wa'inda suka tafi tace kuje ku shirya by 4pm za'a fara walima, daki suka koma suna cewa wlh walimar zatayi dd don ankira manyan mlmai mata.
wanka sukayi sukai salla suka ci abinci, nanfa suka dasa fira, har wajen 3:30 sannan suka sake yin wanka, lifaya sabha tasa wadda ammi ce ta takawo mata ita me shegen kyau, wankan turare sukai mata, aunty ce takirata wai ta manta da ita ko??cewa tai kai Aunty taya zan mantaki.
Dry tayi tace aunty sabha haryanzu shagwabar na nan ko?kinsan yanzu kin girma nanda 9months zaki koma mom, bubbuga kafafu tafayi tana cewa ita wlh, bazata haihu ba sekace mara kunya kawai aganta da baby.
Dryr yarintar sabha aunty keyi tace, ah kice angon naki zekara aure soon kenan, aure kuma aunty batasan tafda ba, eh Aure kuwa wlh indai baki haifa mishi babies ba wata ze auro ta haifa mai.
Tafada cikeda tsokana aikuwa tuni tafara wai itadai wlh a'a, meye a'a kishiyar tafada cikin sangarta, aiko tuni su Hafsat suka saka dry, cewa tai um se anjima driving nake kina sani surutu
Driving aunty ina zaki, gidanku zanzo walima kai waidama aunty jiya kika tafi?ah lallai yarinyar nan bama ki nemeni ba kenan, dry tayi tace wlh ni inace kina wani dakin shiyasa um Allah ya shirya ki, sukai sallama.
*Walima*
Anyi wa'azi me ratsa jiki me matukar muhimmanci wanda yasa jikin angon da amaryar duk yayi sanyi,