Showing 1 words to 3000 words out of 19172 words
Chapter 1 - SANIN GAIBU BOOK COMPLETE HAUSA NOVELS.txt
Unknown
23 Nov 2025
776
[10/20, 3:35 PM] +234 706 359 3939: 🌲 SANIN GAIBU🌲
na maman ahmad
Bismillahir rahmanir rahim.
Wato yau takama ranar monday go slow ne yahadu ma aikata sunason zuwa qurin aiki gashi sojoji suntare hanya can na hango wani mutum sanye da kakin soja idon nam yayi jajir shimadai inaga office yakeson zuwa wanda bazai wuce shekaru 32 ba yana cikin motarsa kirar morano baka nayi mutuwar tsaye nima danwga yafito motar fuskar nam ahade babu alamun wasa
Shiya hanani bayyano muku kyansa mutanen gurin duk kallon yakoma gareshi taku yake kamar wani zaki amma duk da haka abin yamasa kyau fari tas dogo badhida jiki sosai tsayawa infadamaku kyansa bata lokacine wasu yammata nagani su biyu a mota dayan tahurama dayan iska a ido ke khairat wannan wane irin zubarda ajine haka kintsaya kina kallon mutun kamar wanda yaga rotik rosha
Khairat tace anisa wlh tallahi wannan yafi rotik roshan kyau ke in takaice maki wlh bantava ganin namiji maikyau da daukar hankali kai komai ma irin wannan anisa tace to wlh garama kinmayarda yahunki dan wannam bazai taba saurarankiba kuma shi dakike gani mace bata kabansa dan wayanda suka fiki iskanci da wayewama sun gwada basu samu saa ba wlh ke intakaice maki wannan uztazne ba irin mazannsn bane wayanda kikemasu dabaru kina amshe kudinsu bane idan zaki tuna nasan kinajin anafadin khaleed khabeer gidado ko?
Khairat tace ehh nasani anisa tace to shine wannam khairat to wlh kowaye shi sana dandani zumarshi idan banyi haka kicanzamin suna ni khairat toh fah tsawarda da khaleed yabugama sojojinne yadawo damu gurin dasuke what d hell u guys are doin here? Jiki narawa suka saramashi sir wlh bamusan kananamba sorry sir dan bakusan inanamba shine kuke wannam iskancin to duk mutanen dakenam su dabbobine dazaku tsayarda mutane kunsan uzurin kowane anan
To wlh sai kungane kurenku zamu hadu a barack fuuhhh yajuya nandanam naga sojoji nazufa suna bada hakuri amma ko kallonsu baiyiba yakoma mota khairat naga ancire gyale ansa hijab har kasa tafito mota tayi wurin motar khaleed assalamu alaikum yallabai ya amsa sallamarta da sakin fuska dama nazone naima godiya dabadon kaiba yau da bazan samu nakaima marayunnan sadakaba nagide da bakabari ladan yau yawuceniba yace nop kada kidamu allah zakiwa godiya saida yaji anatamai hon sannan yamata sallama yayi gaba yana tunanin matakin dazai daukama sojojinnam ita kuma ta koma mota
Anisa tace what do u think u are doin hahahaha ke yanzu bakigane menake nufiba wlh wannan gayen yatafi da imani na da ina magana dashi jinake jamar narungimishi har yasa naji ina bukata varima inkira alhj inji inda yake kozandan ji dama wlh kota galin kaka saina sameshi naji yanda abin nashi yake anisa tace shegiya bariki wlh wannan yafi karfinki dan ke baki isa kisashi zinaba eh naji ban isa insashi zinaba amma na isa insashi yasoni kuma ya aureni daga baya innaji abinda nakesonji sai inyi gaba koya kikagani suka tafa suna dariya nikuma nace allah yashirya
Khaleed nagani a office din genaral wato oganshi yana masa bayanin abinda yagani daxu suna tattaunawa dashi yanda zasu kunnawa matsalar wayar khaleed ce tayi kara yaga dad dinshine dasauri yace eccuse me sir, yace nop u can answer ur call, hello dad dayan bangaren dad yace son were are u? Am in d office dad any problems dad yace no ina airport ne kuma banason mum dinka tasan nadawo bcos I want suprise her dan ina tare da sister inkane khadeeja takare exams inta so dananaje america sai nabiya india nadaukota khaleed yace dad just give me 15 minute I will dere ok son I will b waiting.
Khaleed nazuwa airport yayi hufin kanwarsa wanda yayima khairat ciwo dan tunda khaleed yafito office take biye dashi tana gani wani dattijo wanda baiwuce shekara 55 ba taha yanda sukayi kama da khaleed yasa tagane babansane saitace dis is d ryt time to start my mission tana gani sunkamo hanya zuwa mota itama tafara tafiya tana wayar karya dagangan ta bankade khaleed wayanta yafadi yafashe khaleed yadago yakalleta yanason yatuna a ina yaganta bayan nam takatsemai tunani yallabai soja kayi hakuri ina saurine banganiba tanacwani make murya kanar ta kwarai sannanne yatuna inda yaganta yacs nine da bada hakuri ai nida namaki barna ganin kawai nayi yana cire layinsa yamikamata wayarshi tace gaskiya bazata amsaba sai yanuna mata bacinransa sannan takarba tace nagode tawuce shikuma kamar wanda aka dasa yabita da kallon yana yaba hankalinta da kyawunta da khairat akwai diri ammafa acuci maza😂 nikuma nace su khaleed kodai anfada tarkone dad ne yace son kaifa muke jira sry dad suka shiga mota sai gida.
[10/20, 3:35 PM] +234 706 359 3939: SANIN GAIBU
5-10
na maman ahmad
Suna isa gate sukayi hone maigadi yabudemusu sunayin parkin khaleed ya budema dad kofa yafito suka fito zuwa cikin gida khaleed ne yafara shiga da sallama mum ta amsa da cewa yaakayi yau kadawo dawuri ko ba aikine yace eh baki mukayi shiyasa nadawo mum to ina bakin suke naga kai kadai yace bari ince su shigo yana bude kofa saigasu dad mom tace khadeejah alhj shine ko fada bazakuyiba haka kurum gaskiya banji dadiba
Khadeeja to hajjaju ko hugging dina baza aiba antsaya ana mita gudan yar auta bazaaiba din tunda wa kika gayawa zakizone dazai maki oyoyo khaleed yace yaudai munganku keda autanki mom tace kaikuma dansa idi autaba zonam khadeeja tasheka suka rungume juna mom nayi missin dinki sosai wlh aunty balkisu nagaidaku itama taso zuwa so aikine yariketa tace auren yaya kahaleed zatazo mum tace she kuwa tanada aiki don wannan kila inaga bazaiyi aurenba yan mata harnam suke zuwa amma yaki kula ko daya dad da yake tsaye bakin kofa anmanta dashi yace ni dana bama zaika shekara nan gaba baiyi aureba danni yau naga surukata a airport
mum tace kukukasani nidai suruki nake jira ba surukaba khadeeja tace wane surukin kuma bayan mijin aunty balkisu kuma mom tace auta mijinji ne surukina ni khadeeja tace kai mum dawata magana nifa bayanzu ba sai naqare karatuna hum yar nema sai kin kare amma kina soyayya dad yace kai ysowowarnan akwai sa ido a ina kikaga tana soyayya acam indiyan ko a ina koma inane aidabatayiba da bazan fadaba to dawa take soyayyan mom tace ina dan amina kawata wanda ke aiki a indiya dr ismail khadeeja cikin zuciyarta tace naboni waya gayawa mum zancen nida ismail mom tace dake nake magana auta karyane bakwa soyayya khadeeja tarufe fuska tayi dakinta da gudu
Mon tace aminace take gayamin wai ismail nason anemamashi auren khadeejah dad yace masha allah yaron yanada batsuwa sosai kuma ga addini baruwanshi nayi murna kuma dagani itama tabaso mom tace saura kai kwauro don kawuce tuzuru banga me kake jiraba in rainin hakaliba kadubi abdul abokinka har mayarshi tahaihu ga kaninshi nam ismail shima auren yakesin yi amma kaiko budurwa bakada dad yace gaskiya son nabaka 1month kafitarda mata koni namaka kanajiba khaleed yace dad wlh banida amma zan nema karma kanema kaga ikon allah wayar khaleed ce tayi kara yaga new number yatashi yayimasu dad sallama yafito mum nakara jaddada mishi maganar dad khaleed kabadaya yarasa mekemai dadi wayarshice takara ringin yaga numbar daxuce yadaga abisa tsarinsa yayi sallama daya bangaren aka amsa yallabai soja ina wuni nakirane inkara godiya I hop banyi laifiba nakira bada orda ba khaleed yayi murmushi yace bakomai hjy khairat basai kinyi godiyaba tace yallabai yace basunana yallabaiba khaleed khabeer gidado khairat tace gaskiya yaya khaleed sunan yayi dadi kaga banida yaya namiji ko zan iya kiranka yayaba pls khaleed yace ba matsala kanwata can khairat tace yayana zan barka domin lokacin islamiya yayi yaji dadinjin hakan yace to ayi karatu dakyau tana aje wayar suka tafa itada anisa tace shegiya kin iya abin wlh
Maman khairat ce tashigo to yan rainin wayo aisai kutashi zuwa islamiyya suka tashi da hijabaiyensu kamar dagaske suka wuce mama nasamusu alvarka suna fita suka cire hijab sukace saimu masu FUSKA BIYU suka sheke da dariya nikuma nace allah shirya.
[10/20, 3:39 PM] +234 706 359 3939: 🌲SANIN GAIBU....🌲
na maman ahmad
10-15
Waiwaye akace adon tafiya shin wanene khaleed khabeer gidado
Asalin mahaifinshi alhj khabeer gidado haifaffen garin adamawane wanda fulanine na usuli mahaifinshi mallam gidado bawanda basanshi a garin adamawaba yanada mata biya hjy aisha itace babba sannan hjy maimuna wanda itace mahafiya alhj kabeer shi kadaine ke gareta wanda hjy aisha nada yaya uku duk matane saboda hakane suka dauki tsanar duniya suka daurawa maimuna da danta kabeeru aganinsu mallam gidadi yafison kabeeru bisaga yayanta tunda shine namiji alhj kabeer nada shekaru shabiyu a duniya mahaiyarshi tarasu baa dadeba shima malam gidado rai yai halinsa wanda sanadiyar bakincikin hjy aisha ne yabar duniya wanda shi yansan itace takashe mai mata wato maimunatu bayan rasuwarta kuma suka riga bawa kabiru wahala iri iri kafin rasuwar mahaifinshi yabashi kudi yace kabeeru ga wannan nasan ni bazankai wani lokacinba kuma zamanka anan gidan bazai yuwuba dan nasan halin aisha kaje ka kama sanaa duk inda kaje albarkarmu nida mahaifiyarka nanann tare dakai kuma kaji soron allah a duk inda kake haka kuwa akayi yatafi da kudin da mahaifinshi yabashi yafara saida yan atamfofi da takalma a garin kaysina haka ratuwa taci gaba kudi ko ta ina shigowa suke har yafara fita yana dauko kaya a wani zuwa da yayi sudan ne yahadu da nahaifitar khaleed wato hjy rabi yar sudan ce wadda kyawunta har yawuce kwatance shima dai alhj khaberr ba abyaba dan kunsan fulanima ba abaya ba haka suka sasanta kansu har sukakai ga aure sunfara zama agarin katsina dagabaya suka dawo garin abuja
Garin abuja bawanda baisan alhj kabeer gidado kai koina a kasarnan ba inda baa sanshiba sunada yaya uku balkisu itace babba sannan khaleed da autarsu khadeejah wanda basai nagayamaku kyan wayannan yayanba wanda takowane gefe sun gadoshi balkisu tayi aure itada mijinta umar suna zaune a undia wanda can khadeeja take zama tana karatu yan tana 200levels ne acan suka hadu da ismail yar suka fara soyayya wanda yanzu takai ga iyayensu wannan shine takaitaccen tarihin gidan alhj khabeer gidado
Wacece khairat?
Khairat haifaffar yar garin kebbi ce mahaifinta mallam audu malamin islamiyyane wanda talakane abincin cima watarana gagararsu take mahaifiyarta ta zuwaira matace mai tawakkili ga allah da hakuri ga biyyayya ga mijin sunyi iya kokarinsu dan suba yarsu kwaya daya tarbiya wato khairat tayi karatu sosai na addini dana boko tana primari 6 ne allah yayima mahaifiyarta rasuwa shine mallam audu yabama kanwarshi khairat hjy amina wato maman anisa wadda take zauna abuja inda khairat take yanzu tana iya kokarinta taga taba yayanta tarbiya saidai batasan yayan nata abin duniya baya isaisuba tanada yaya uku abdallah wato abokin khaleed shine babba sannan ismail wanda zai auri kanwar khaleed khadeejah sai aneesa abdalla yayi aure da dansa daya suna matarsa sadiya suna zaune ne a lagos shiyasama khaleed baisan khairat kanwar abdallah bace ba wannan shine
Cigaba
Khakeed nagani tsaye wurin motarsa yana murmushi tunda yakare waya da jhairat yake nam tsaye yana tunani gaskiya yarinyarnam tanason ta hargitsamin tunani humm yayi dariya yace dama wannan shi ake kira da soyayya lallai dadd yayi gaskiya saidai nakara ganin natsuwar yarinya tukun sai ingayawa su dad da mum...
...
[10/20, 3:57 PM] +234 706 359 3939: 🌲SANIN GAIBU......🌲
na maman ahmad
15-20
Yana gama fadar haka yashiga mota dan dama baigama magana da general ba akan yanda zasu bulloma al amarin yana zuwa office general yace canal khaleed dama akwai wani important work dazan turaka a nijer wanda sakone zaka amso gurin general audu jammare zaka amso wasu cameras ne wanda zaasa abarack innan dazasu riga recordin every thing zaa koyama yanda zaayi aiki dasu dan haka zakayi 3-4 month acam khaleed yace yess sir u can go zaa hadaka da sojoji uku
Khaleed nafita yayi gida a hayarshi taxuwa gida yahadu da hjy amina kawar mum motarta tatsaya yayi parking yafito yagaidata mama ya akayine wlh son motarne kawai tatsaya nan da nan khaleed yakira mai gyara yace to mama muje inkaiki gida idan angyara motar zaakawo aa to son nagode aa mama ai bakomai suna isa gida mama tace sai yashiga yasha ruwa dagyar yashi koshi saida tace wato dan abdallah bayanam shikenam bazaka shigaba ko sannan yashiga tana shiga palo mezaigani imba khairat ba tasa wani mini sket pink da riga purple tajuya baya tanata tsalle tana cewa oya zomana kikamani din qarya nafada ba soyayya kikeba mama ce tace ke bakida hankaline bakyaji ana sallama tana juyowa suka hada ido da khaleed wanda yayi mutuwar tsaye mamace takatse masu tunanike dalla je kikawowa yayanki ruwa tawuce tana abu kamar mejin kunya wanda kuwa dadi takeji ko bakoomai taga tatadi da imaninshi haka ta isko aneesa ke quest what? Tace meakayi kuma wlh khaleed khabeer ne a gidannam anisa tace what? I dont believe you how comes tace nima bansani amma dai da mom nagansu yanzu da bari naje nakaimasu ruwa ina katon hijabinnam mikomunshi tana shiga falo suka hada ido mama na lura dasu kawai ta kyalene ta aje ruwan tace yaya khaleed ina wuni mama tace au dama kunsan junane naga tunda yayansu yatati bakazoba kuma sanda yananam suna Malaysia wurin karatu nan khaleed yagaya mata yanda akayi sukasan juna mama tayi murna kuma taji dadin yanda taga suna kallon juna tace ke khairat ai wannan shi abokin yayanku abdallah sannan kanwarsace zamuje neman aurenta jibi da yayanku ismail sannan daga cam zamu rankayo nam kema ayi neman aunki keda khaleed 😳😜😂 khaleed ya zaro ido kardai har mama taganomu khairat kam kamar tatsala ihu saboda murna amma sai tayi kamar bata damuba khaleed kuma wayancewa yayi mama dama tana da mijine mama tace aikaine mijn kuma naganineva idanunku amma naji dadi wlh kaga sai ayi tuwona naina khaleed dai sosa keya kawai yake ita kuma khairat sai noke kai take wai kunya
Khaleed yace mama ni zantafi yana wani sunne kai mama tayi dariya tace khaleed yau kuma ni ake kunya oya tashi kirakashi allah yayi maku albarka yasa ace garada akayi suna isa bakin mota kowa yakasa cewa komai can kharait tace yayana sai snjima nizanshiga ciki khaleed yayi murmushi yace ni bayayankibane yanzu bakiji abinda mama tace bane yanzu ko bskyasona ne haka tarufe fuska tashrka da gudu tayi cikin gida wai kunya shikuma gogan sai murmushi yake yana fadin I like dis kunya of urs my angel baby 😳 lallai yallabai soja daganin dan fawa sai miya tai zaki haka yatafi yana murna yana tuna yanda yaganta batada hijab yana wani murmushi daya tuna zuwanshi nijer kuma sai naga yasha mur yana isa gida yatarar da mum falo suna tattaunawa yanda zaayi auren yayi sallama yauwa son dama kai muke jira yanzu hjy amina takira maganarka da khairat gadkiya munji dadi kuma bazaa dau lokaciba koda ban da 2month ne sai ahada gabadaya ayi kome kace yace dad duk yanda kukace amman wani hanzari ba guduba yanzu aka turani wani aiki a nijer kuma its very important dan allah dad abari saina dawo dad yace to me zaihana ayi kafinkaje mum tace gaskiya alhj kabari kawaividan yadawo sai ayi aibakomai allah dai yakaimu dad yace ameen
Khaleed ya haye sama ya isko khadeeja taba waya da ismail tana gayamai yanda su dad sukayi yace lallai auta ashe kim matsu kibar mum ko to nima zanje ingayawa matata tunda haka ake lah yaya wlh bahaka bane to yayane inba hakaba kedai cigaba da abinda kike yaudai nakamaki yana shiga dakinshi ya haye gado yajawo wayarshi yakira khairat tana ganin kiranshi tace qnisa khaleed ne yau bakisan irin dadin danake cikiba wlh jinake kamar a dauramana aure yau I just want to fill him anisa tace to sarkin zumudi matsa har yaganeki ya raibaki kindaisan halin soja whl wayar gar ta tsinke kiranne yasake shigowa suka sheke da dariya saimu masu FUSKA BIYU suka tafa sannan ta dauki wayar sallama tayi da cewa yayana ina wuni khaleed yace haba babyna yana kira baki daukaba tace sorry ina kan sallayane yace ok injin dai ansakani cikin addu ar dan kinsan adduar mata ga mijinta karbabbace tace hum yayana kenam banace vanason kinacemin yayana ba kodai bakison yayan nakine am asking u pls just say u love bcos u are my heart if u reject me I will definitely diet just say it baby khairat tayi mutuwar tsaye tana wani lumshe ido can tace I love you too takashe wayar wai alamar kunya tana kashe wayar tayi wani tsalle wlh anisa kadan inkwafsa kinsan wani abu bantaba hadu da guy irin khaleed ba he just special I swear khairat I still can't believe that khaleed I gating marriage to you u are such a loky girl cewar anisa shikuma gogan yana aje waya ya lumshe ido yana tuna kharait dinshi da kunyarta nikuma nace koya zaa kaya?
Soyayyace mai karfi tashiga tsakanin khaleed da khairat wanda idon basuga junansuba vasajin dadi su dad dai anriga angama magana ansa rana da khaleed yadawo da 2 week's zaayi biki kowa sai murna yake yana jindadi zaayi auren zumunci yaudai saura kwana biyu khaleed yatafi kharait sai zubamai shagwaba take bataso yatafi cikin zuciyarta kuma sai cewa take garama kati kazi kana tadamin hankali abanza ko dan rungumarnam bakayimin waiyazu billa wannan ne nake kira da yammata ayi hattara dan wannam ba wayewabace allah yasa mugane............kubiyo kuji yadda zata kaya zaman khaleed a nijer
[10/20, 4:01 PM] +234 706 359 3939: [8:39pm|13/07/2016]
🌲SANIN GAIBU.....🌲
Na maman ahmad
20-25
A kwana atashi ba wuya yaune khaleed zaitafi wanda khairat ce takaishi airport tana kukan qarya shikuma sai lallashinta yake yanayimata kalamai masu dadi har suka tafi tana fitowa filin jirgi kawai direct tawuce hotel wurin alhajinta suka sheke ayarsu shikuma yanacan yanana tunanin khairat dinshi suna sauka nijer