Showing 6001 words to 9000 words out of 19172 words

Chapter 3 - SANIN GAIBU BOOK COMPLETE HAUSA NOVELS.txt

Unknown   

23 Nov 2025

775

tana juyowa tayi karo da mutum tayi luhhh zata fadi taji an rungumota wazata gani yaya sojane tube dagashi sai gajeren wando 😳 bani kadaiba harda soja saida yazare ido yanda yaga hooda tacanza ga kirjinnam cike ga hips tagara fari tayi fresh gashinnam yasha gyara ta dunkuleshi wuri daya ga idanunnsn masu kashe jiki manya sexy eyes gata daga ita sai tite iya cinya da bra duk farare soja dai nakasa gane awace duniyar yake hooda ce take kokarin kare kanta da jikin nan yadawo daga inda yaje tace am srry yaya I dont know u are inn pls yace who are you dan har yanzu bai tantance shin hoodace kodai mom tayi bakine daga sudan to yaakayi batagaya mishiba takatsemai tunani haba yays soja nice fa hoodan baffa ya mutsuke ido yace ok banganeki bane shiyasa ya karatu yana wani soshe soshen kyeya hooda dai tawoceshi tadauko brush tanayi tana kallonshi ta mirrow tana dariya mugunta bakaga komaiba ma soja wlh sainasa kamanta wanda tasa kamanta amanar daaka baka kafin inkoma I awear inbanyi hakaba bancika hoodar baffa ba to fahhh😳 kana cikin wani yanayi soja

Haka yafito sumi sumi duk jikinshi ya mutu tace yaya u forgot ur clothes tamikomai tana wani basarwa kamar bata ganeshiba yana fitowa saiga mum tana hooda kitashifa is time for prayer tayi tsaye tana kallon ikon allah kaikuma daga ina nan yabata labari abinda yafaru mum tace zakagane kurenkane irin hooda wanda ba mjintabama ya yakare da ita yanda taga yanayisa yabata tausayi amma saita fuske kawai

Hooda ce tafito mum ta kalleta tace oya kisa kaya kiyi salla kixo kici abinci tace nidai gaskiya pizza nakesonci mum tace kekikasani ga yayankinam kuje ya siyo miki kaikuma kawo kayan nashanyoma mum tafita tana cewa kabani tausayi saidai dolene kagane kayi kuskure aranta yasamu guri ya zaune hooda kuma tayi sallah takara shiga toiled tayi wanka ita tama manta dashi sai ganinshi tayi yansa kayanshi yana ganinta daure da towel wanda kadan yarufe mazaunanta dasukayi das das yanda taga yana binta da kallo saita tsorata tace yau nashiga uku wannan irin kallo haka shikuma goga yakauda kai da sauri yace yazaayi wannan yarinyar tarkitamin kwakwalwa impossible but she is ur wife no no she is still a small girl yafita har yakai bakib kofa tace yaya pls zaka kaini insayo pizza pls yace no inada aiki tazo kusa dashi ta pls yaya dan allah ta wani kshe murya tana rangwada idanunnan nata kamar maijin bacci soja yayi mutuwar tsaye baisan sanda yace ok jeki shirya ta rungumeshi thanks my big bro baisan sanda yakara matsetaba yace no thanks baby takwace kanta da kyar idanun soja duk sunyo yace wai meke damuna yarinya na neman tasa inyi abinda baidaceba y y.....
[10/20, 4:11 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

40 to 45

yana daga ido me zai gani daga ita sai bra da pant ta kakarin sa dogon wando wanda ita bata daukeshi komaiba ganin take har yanzu bata girmaba tasa wando ta kokawar saka zip takasa tana juyowa taganshi tsaye yana kallonta yauwa yaya dan allah taimakamin ka yimin ziping yayi sokoko yana kallon ikon allah lallai allah yayi baiwa anam tun yanzu kenam yarinya na neman tafiya da imanina ohh gosh gata kuma intayi abu kamar yar primary tace pls yaya ya hade rai kewai bakisan kin girmabane to ai kai yayana ne ko yace oya sa riganki ko intafi kina jina bubbuga kafa takeyi tana kukan shagwaba yace yau nahadu da cimgam komi nata kyau yake mata dole yatsuguna hannunshi na makarkata yama kasa abinda yakamata yayi sai kallon hips dinta yake da pant yace my sis I cant do it is too tite just wear ur clothes yayi gaba kuma ina jiranki kada ki batamin time

Yawuce duk yadaburce yarasama inda kofa take saiga mum au baka fitaba eh hooda nake jira zamuje musiyi pizza din yawuce dan baisan mum taganeshi hummm abaya tasaka baka tayi rolling kanta da red dankwali tasa janbaki red da jaka red takalmin red dukda powder ne kawai tasa sai jambaki amma tahadu iya haduwa yana ganinta ya duqarda kai yace waiyazu billa wannan kodai aljanace duk kyau irinna khaleed yau jiyayi kamar shine duna idan ya kalli hooda yace lallai yau naqara yarda da SANIN GAIBU SAI ALLAH...... sun siyo pizza suna fitowa yahadu da wani freinds dinshi sabeer suka tsaya suka gaisa sai kallon hooda yake yana hade yawu yace wannan fa khaleed kanwarkace yace eh haba babban yaya gaskiya ina ciki hooda dake tsaye tana jinsu khaleed wani kishine kamar zai hau sabeer da duka hoodace tace srry pls but ni matar aurece aunty balkisu tace kada inkula kowa danni matar aurece kuma yayane mijina kuma shine baffana yanzu sabeer dayaga yarinta mezaiyi inba dariyaba is she talking d truth khaleed u are her husband? khaleed baisan sanda yace yess ba yace pls am srry but yaakayi bakq gayamin aurenkaba never mind allah bada zaman lfy da zuria dayyaba ameen inji khaleed yana wani murmushi dan khaleed ya matsu yaga jininsa duk sanda yayima khairat maganar suje asibiti cewa take ita bazatajeba allah ne baikawoba dan haka suyi hakuri suna komawa gida suke iske aunty balkisu hooda kam batama lurada irin kallon da takemataba na sai kingane

Ko zama basuyiba saiga khairat tazo tana shigowa suka gaisa dasu mum hood kuma tashiga kitchen don samo plate tana zuwa palo gayen ayaba da sadid dn khadeeja yayar yajata keeeeeeeeeeee sai ga jikin khaleed wanda yatsaye sai kasa timm tafada kan kirjinsa aikuwa baisan sanda ya rungumota yana mata wani irin kallo yama manta dasu khairat yaji mata mum takalli aunty baikisu suka kanne ido😜 aunty ce tace oh my gosh babyna bakiji ciwoba nan khaleed yasaketa yana muzura kamar m jabo tayi karya

Khairat ko bakinciki kamar yakasheta yanda taga hooda tayi balain kyau ga mijinta duk yawani zauce kamar ba sojan da tasani da ajiba yau gashi wannan maikamada aljanun tariki tashi da karfi tace to wallahi bazata sabuba ni zaawa munafunci to wlh duk wanda keda hannu a wannan abin komin tsufanshi saina cimai mutunci cikake tass!! Tass mari uku masu jida kansu yace anan gurin waye saanki to wsnnan dakike gani yanuna hooda matatace kamar yanda kike matata khairat kamar mahaukaciya tayo kan hooda khaleed yatare to wlh duk kika tamin mata sai na lahira yafiki jin dadi aikuwa yau sainaci ubanta da duk munafikin dayahada wannam abun daddy ne dayadawo da tafiya yashigo yace khairat dama ashe bakida mutunci humm aci amanata kuma ace nayi rashi mutunci wlh baxata sabuba khaleed dayayi tsaye yana mamaki dams ha khairat take anata gayamai amma bai yardaba sai yau nandanan ya harzuga yagarama mari biyu masu raida lafiya yaturata waje hooda da fitsarine kawai batayiba kowa mamaki ya isheshi banda dad dashi yariga yasan batadamutunci khaleed ne yaja hannu hooda oya zomuje aunty balki tace ai baka isaba sai yanzu kasan matarkace da tazama mutum kaje cam kaida fitsararriyar matarka wani bakin ciki yaji aunty nasan ban kyautba amma dan alla kiyi hakuri kibani matata yace mum da allah kisa baki mum tadagamai hannu alamar karma yafara.......
[10/20, 4:14 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

45-50

Yakoma wurin dad pls dad yace ni baruwana a wannan maganan cos banda wani karfin dazance zanbaka matarka dan innayi haka banyi adalciba go nd talk to them rana zafi inuwa kuna kenam haka yafita da tunani kala kala yana zuwa gida ya tadda wani balai najiranshi haka tayita masifa amma bai kulataba da ysan babbalta kawai zaiyi yashige dakinsa yarufe anyi biki anwatse amarya ansha kyau su khairat kawayen amarya hooda dai ko amarya bata nunamata kyau gayu sai zuwa ake amms ina basa samun fuska ogan kuma kamar yafashe saidai yayi alkawari baxai kara kulataba tunda haka sukeso angama biki ankai amarya gidanta inda basuda nisa da khairat abin nema yasamu kenam aunty baiki dai gobe zasu koma dan hutunsu khairat yakare ogan kuma yama daina zuwa gidan wai fushi yake wanda yayima su mum dadi dan sunason hooda takara girma yadda zataiya zama da kowa ma kuma zata iya ansan incinta hakadai suka tattara suka koma ita hooda ba abinda yashamata kai karatunta take sosai kuma duk sch dinsu ansanta saboda kwazo har jumping akayimata daga ss1 zuwa ss2 sune suke coll find ohh my god kuzo kuga yanda hooda takara kyau tawaye ga iya dressing wurin abinci ba kalanda da bata iya dan hooda batada son jiki khaleed kuma yakasa manceta kullun sai yayi mafarkinta wai tahaifa mai baby ita kuma khairat tunda taimai rashin mutunci yafita harkanta ita damq haka takeso yaune tatashi da zazzabi tana zuwa asbiti ganin likita yace cikine da ita har wata biyu

😳 tofa gashi khaleed tunda sukayi fada wani abu baisake shiga tsakaninsu tace dolene inga alhj wallahi aisai asirina yatonu tana fita hospital gidan anisa ta nufa ta zayyane mata komai anisa tace kawai zubardashi zaayi kigayawa alhj kawai tana kiran alhj yace to ai bashi kadai keda cinkinba dan haka kada takara kiranshi yakashe waya yabarta da mamaki anisa tace kai bariki bata iyaba wlh kinji dan iska yanzu kawai ki shirya kudi muje hospital acireshi ko yanzu inada kudi ajaka kuma nasan zasuyi komai haka suka tashi sukaje akacire cikin ta koma gida kamar ba abinda yafaru kwana biyu dayake sunyi fada da alhj khaleed kuma yadaina kulata gashi tamatsu kuma batada halin tunkar khaleed haka takira anisa tagayamata ita hakurinta yakare a matse take anisa tace aikuwa dazu da muka hadu da ahjna yake gayamin akwai wani freind dinshi dayake neman wadda za huta da ita kuma da matan aure kawai yake shaani kuma yana sakin kudi khairat tace ni kudi basune matsalata dan zan iya bada ko nawane dan bukatata ta biya kawai ki turama alhj numbata kice yabashi kawai anytime zan iya samunshi tace angama suka sheke da dariya daidai nam khaleed yashigo ni zanyi tafiya kuma zanyi 2 week's anturani lagasne zamuyi wani aiki tace allah yatsare ameen yayi tafiyanshi ita kuma harda tsalle zata samu ta huta da sabon alhj dakyau hummm

Mum ce zaune da alhj a palo suna fira alhj yace wai rabi bazaaba yaronnan matarshiba naga kamar duk yawani zama wani kala kullun cikin shantoka ga yawan tunani anya bamu tauyeshiba kuma kamar matatshi bata kula dashi duk yarame mum tace ai abinda yashuka shine yake girba zaabashi matatshi amma sai yagane matar dayake zaune da ita ba kalanshibace dad yace gaskiyane zamu sa ido mugani hooda ce nagani tashigo aunty aunty munkare exams yau tace alla bada saa babyna tace ammen auntyna ina muhammad tace yana bacci ok let me cook his favorite food before he week up humm lallai auntynan tanaji da kanenta ko ince danta hooda dai dariya kawai tayi tashige kitchen don tasan me auntynta ke nufi haka rayuwa taci gaba masu kara kyau sunayi masu hushi sun huce suna neman mafita oga soja kenam dan yanzu kwata kwata yakasa gane kan khairat kullun cikin yawo in anyi magana tace office yakawo ido yasamata khairat dai ansake kwasan ciki wanda taso ta zubar amma ina dr yace akwai hatsari gashi rabonta da khaleed tunkafin tayi period to fa gashi ciki 3 weeks to fah koya zaa kaya oho.......
[10/20, 4:16 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

50-55

Anisace tace ba abinda zakiyi yznzu illa kisa khaleed yakusanceki kota halin kaka daga baya kinga sakice kibada ciki kinsan zaiji dadi tunda yanzu kunyi five years bakusamu haihuwaba kinga ai abin nema yasamu tace maganarki dutse yau dinnan komai zai kankama shiyasa nakeji dake haka tatafi gida ta gyara koina sai kamshi ketashi tayi girkinda da tun tana anarya batasake irinshiba taci kwalliya tana jiran soja bawan allah yana dawowa daga masallaci tun gate yakejin kamshi ta koina yayi mamaki amma yadanne yana shiga gida ta tarboshi shidai kallon ikon allah kawai yakeyi ta durkusa kasa tarike kafarshi dan allah sweetheart kayi hakuri wlh sharrin shadanne amma yanzu nagane kuskureni kuma zanje imba mum hakuri dan allah kayafemin mijina tana sharar kwallan karya shiko gogan kanshi yayi wani gingiringin

Yadagota ya rungume yace babyna kin wahalardani bayan kinsan ke kadaice a rayuwata amma najin dadin yanda kika gane gaskiya dawuri kinsa kawai naje karamar yarinya na neman tasa nayi kuskure kuma duk kece silla amma yanzu I hop babyna mazata sakeba ko ta wani girgaza kai insha allah nd thanks das y I love my soja tajashi sukayi dinin yaci abinci wanda yadade baiji yakoshiba sai yau ta tattara kwanonin takai kitchen yace oya abinda yarage shi muje muyi sallah dan kore shadan acikin zamanmu kuma allah yakawomana baby yau dina dan yau ina gani 12 raund zanyi tashe zuwa daki tace aranta shegiya ni kuma wlh sainayi sanadiyar ko tuna waccan shegiyar kadainyi mai kamada aljanu no matter how hahh khaleed ne yashigo tunda yau kunyata ake ni nabiyo yin biko haka yadauketa cak sai bayi yacire mata kaya haka yawanketa shima tawankishi suka dauro alwala sukayi rakaa biyu kowa da abinda yake fada amma khaleed addua yake allah yabashi zuria tagari itakuma sai kintse kintse take adduarma batayiba kawai abinda takeso ya kusanceta shikenan matsalarta ta biya yana gama yaduketa cak sai saman gado yatubesu yashiga aika sakonni yana sambatu kundaisan soja yatara dayawa haka jikinshi yayita rawa kunsan kuma mace mai ciki daban take shima yaji abin yaqara dadi 😜 sai samata albarka yake nidai nace kariga kaci maitsada sai allah yatsare malam soja

Bayn wata biyu dafatuwar haka yaga yan kwanakinnan khairat batajin dadi ga yawan bacci sai amai da take haka sukaje asibita aka tabbatar mishi tanada ciki wata uku zokuga murna baikawo konai aranshiba tunda baiiya kirga lokacinda suka shirya shida abinda yasani shine yasamu abinda yadade yana nema aikuwa kuzo kuga yanda yake tattalinta jamar kwai dagacam suka biya sukagaida mum yayimata albishir tace allah sauke lfy dad ma haka mum dai ita bata yarda da wannan cikinba don ana yawan fadamata halin khairat saidai tafisonshi yagane da kanshi yafi kwanaki sunja lokaci yatafi su hooda anyi ssce ana jiran rusult gaskiya dana koma india naga hooda gaskiya banganetaba dan tayimin kamada hemamali tanakara girma komi nata yafito das das humm nace akwaita krna haduwar soja da hooda yazata kaya mum ce taki balki suna fira takece mata ina hooda tace qalau result suke jira mumm tace dama kuwa akwai maganan da nakeso muyi munyi shawara da babanku hooda zata dawo nan abuja asama mata makaranta dan kinsandai bazaace sai takare zata koma gidan mijintaba kuma intana nigeria zasufi sasantawo hakane mum nima nayi wannan tunanin da result dinsu yafito sai tadawo asama mata skul dan tariga tayi jamb anan kinga shikenam basai ansamu matsalaba... tofah hooda zaa dawo nigeria
[10/20, 4:20 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

55-60

Mum tace ammafa kota dawo wurina zata zauna danni banyarda da wannan matar ba wlh aunty tace humm ai wallahi mumm yanzu hooda tafi qarfin nima mamakin yanda hooda tayi experience na zama da mutane nake ina tausayawa khairat dan zata gyara mata zama I know it
mum tace dukda hakadai zanso tadan zauna nan din kafin muga abinda allah zaiyi tinda naga yanzu ta kirkiro wai ciki takedashi shikuma sobon sai wani lallabata yake baikisu tace shikenam mum zammata magana to yayi sai munyi waya tasamu hooda daki tagayamata abinda suka yanke hooda mezatayi imba kukaba aunty balki tace hooda aiba mun rabuba kenam har yanzu ni amatsayi ya nadauke abinda kawai nakeso kija hankalin mijinki yanda zai manta da duk wata ya mace a duniya dukda inada confidence akanki amma ina kara jaddada minki shi namiji saida dabaru hooda tayi dariya tace aunt dont worry I will never let dad girl destroy my husband them dis not hapen I will change my name just watch and see aunty tace das ma gal all d best hooda tayi wani murmushi dabangane metake nufiba... mujedai zuwa

A kwana atashi result yafito kuma both taci sunyi kukan rabuwa hardai muhammad dashi baimasan ba mamanshi ta haifi hooda ba haka ta tattaro tadawo nigeria with full confidence su mum sunyi murna sosai dan gani result din hooda kuma dad yayi alkawarin samo mata sch dis year kuma tace ita madecine zatayi haka kuwa aka yau watan hooda daya tafara zuwa sch a sch kowa son yake yayi freind da ita ga kyau ka aji ga uwa uba ilimi gata renon india toya wannan kyakkyawar budurwar zata hadu kenan na barmaku wannan aikin dad yasai mata mota kirar henesi hooda dai karatunta take baruwanta da samari dan duk wanda yazo zatace ita matar aurece kawarta dayace sadeeya yau takama satday dama al adar hoodace zata tashi tadan motsa jiki haka tasa games wears dinta mini sket black da riga wite facing cap black canvas farare tafito da gashinta acikin hular wanda yasauka har gadon bayanta tadauki ball tafita dama akwai wurin games tananan tana tsalle tsallenta kawai kamar ance tajuya taganshi tsaye yana kallonta ko kyaftawa bayayi tayi kamar bata ganshiba taci gaba da abinda take yagaji da tsayuwa sannan yayi tari alamar akwai wani fah tajuyo lahhh yaya khaleed ina kwana yanda take maganarma sai a slow nandanan yasaita kanshi yasha toka yace yauwa tasheka tarungumeshi yayana nayi missing dinka turarentama ya ishi yasaukarwa mutum da kasala ya lumshe idonshi yakasa riketa yakasa tureta bcos he never filled it before hooda tasakeshi tace yaya ya auntyna ya daure yace lfy qalau su mum sunanam kuwa ta eh haka tashiga gaba tana wani taku maidaukar hanka mazaunanta sai wani juyi suke wanda yasa khaleed yama manta a ina yake suna shiga falo mum da dad suna breakfast shi baima gansuba saida yabuge da gina sannan yadawo da tunaninshi mum da dad

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login