Showing 60001 words to 63000 words out of 129443 words

Chapter 21 - ALKIBLA Complete Book by Safiya Abdullahi Huguma .pdf

dake damunta da ciwo yau kusan kwanaki uku kenan,bata gayawa
kowa bama bare su dameta da batun zuwa asibiti a hadata da tarin qwayoyi "Uwani kenan.....har yanzun suna dana gaba dasu aiko?,kuma idan kasan irin tarbiyyar daka
bawa naka baka shakkar komai" kai kawai take gyadawa tana kallon center carfet din da take
kai.


Suwaiba keson haidar tamkar tayi me,hakan ya sanya anty uwani shigewa mama sosai
tsahon lokaci donta sama musu fada ta yadda komai zaizo da sauqi,tunda shi din me son iyaye
ne da qoqarin kyautata musu,sai gashi hajja ta yanke musu hanzari,inda tasan hakan zata faru
takan hajjan zata fara neman fadar,shaf ta mance da cewa iyalin na matuqar qaunar
tsohuwar,kuma suna a shirye kowanne lokaci domin bin umarninta kamar yadda take iyakar
qoqarinta itama ko yaushe don ganin farincikin iyalin nata,tabbas ba zata bari,zata qoqarta,mai

rai ai baya rasa motsi,don haka tace
"To Allah yasa ayi damu"
"Amin amin uwani" yunqurin miqewa ta soma yi hajjan ta dubeta
"A'ah,ina kuma zaki,ki shiga ki debi abinci kici mana"
"Ina zuwa hajja,nayi mantuwa me sashen babban yaya,zan dawo yanzu naci"
"Au to....idan kin shiga kicewa hadiza(maman haidar)ta baki saqon ki kawomin"
"Toh...toh" ta fada tana ficewa daga falon da sauri.

_RANO NET! RANO NET! RANO NET!_

_WHO NO LIKE BETA AWUUF THINGS?_

_IDAN KAJI GANGAMI DA LABARI....! INA MASU ZUBIN ADASHEN DA BA RANAR DAUKA
NA DATA?_

_TO KU MARMATSO KUJI, KU KUMA SHARE HAWAYEN KU, MUNZO MUKU DA SABBIN
TSARE TSARE NA DATA, WADDA KOWA ZAI IYA SAYA DAI DAI KARFIN SA. A FARASHI
MAI RAHUSA_

_RANO NET! RANO NET! RANO NET!__
_(Afford data at chikini price)_
_MALLAKI DATA A KUDI KALILAN DA RANO NET_

_TSAYA KUJI, A RANO NET ZAKA IYA ZAMA RESELLER KO WHOLESALER KAI MA, EH
ZAKA/KI IYA ZAMA MA SAYAR DA DATA A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA, KAI/KI KAFA
KASUWANCIN KU KUMA. DA KUDI KALILAN._

_MUNA KUMA SAYARWA AKAN ‘DAI DAYA, KOWANE NETWORK MUNA SAYARDA DATA
PLAN DINSA AKAN KUDI KALILAN, MASU FARASHIN SARA KUWA MA KU KUDIN BAI KAI
HAKA BAMA_

_AIRTEL_
_9MOBILE/ETISALAT_
_MTN_
_GLO_

_DUK MUNA SAYARDA TSARIN DATA DINSU. KAMAR MISALI MTN MUNA SAYARDA
1GB.24MB AKAN FARASHIN NERA 300 KUMA YANA KAIWA WATA DAYA, GWARGWADON
YADDA KAKE AMFANI DA DATA, 2GB 600, 3GB 900!!_

_DUKA WADANNAN TSARIN DATA DAMA NA SAURAN LAYIKA MUNA SAYRWA AKAN
FARASHI MAI RAHUSA, WANDA KOWA ZAI IYA YIN TSARIN DAI DAI ALJIHUN SA_

_Ranonet.com.ng_
_GA SITE DINMU NAN DAKE YANAR GIZO, KAI TSAYE ZAKI/KA IYA SIYAN NAKA TA NAN.
_

_KO A TUNTUBE MU TA NAMBAR TARHON MU:
+234 803 081 1300/+234 808 540 5215_

_KYAU, INGANCI, RAHUSA, ADADE ANA YAWO A YANAR GIZO SAI RANO NET._

_RANO NET..!!!!_
10/17/21, 10:25 PM - Jummi Hanya: 21
💫💥💫💥💫💥💫💥💫💥💫

*_ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE , SHAHARARRAR KUMA KASAITACCIYAR
MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TANA
YI MAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE CIKIN FADIN
NIGERIA DA NIGER KARKU MANTA MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI_*
💃💃💃💃💃💃💃 07069711327

_Akwai zafafan kayan Mata masu kyau da arha cikin sauki da rahusa Kuma duk inda kike zamu
aika maki kayanki cikin aminci da yardar Allah ba cuta ba cutarwa don a Dade anayi sai gaskiya
uwargida da amarya ku garzayo Kar abaku labari_

Munada kalolin Kaya kamar haka💥💫💥💫💥💫👇�👇�

Maganin sanyi sahihi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata

Maganin gyaran nono domin dawo da martaban nononki hadin gargajiya da bashida illah ajiki

Maganin hips Mai tado da hips cikin kankanin lokaci

Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko dai dai misali kiyi kyau kema ki shigo cikin jerin Mata masu aji

Maganin rage kiba da tumbi Wanda zaisa ki sace ki koma Yar dai dai abin alfaharin kowane
namiji,

Akwai kalolin gumbuna masu kyau da saukar da ni'ima

Maganin matsi masu ciko da gaba da matseki Kamar Yar budurwa uwa uba zasu Baki dandano
Mai gamasar da maigida

Kalolin garrika masu bawa mace niima da jimawa ajiki

Kalolin tsumi Sha yanzu magani yanzu dasa Mai gida ihun Dadi

Zumar mallaka
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Zumar Mai rubutu

Hadin mallaka
Turaren mallaka
Shu'umar humra
Turaren AL'AJABI
Matan gaske
Ak 49
Sirrin tafin k'afa
Turaren fuska
Hatsabibin turare
Kwallin mallaka
Zoben mallaka
Jigidar maida tsohuwa yarinya
Maltinar Mata
Karya gado
Yajin Mata (yajin Mai ciko da mace)
Yajin maza (domin Karin k'arfi)



Muna dahuwar Kaya kamar
haka💫💥💫💥👇�👇�👇�👇�👇�

Dahuwar zabo (mallaka)
Kazar Yar gata
Yan shila
Ciccibi
Dambu
Zuciya
Yan ciki
Kwai ukku
Tsoka Tara
Kifi
Da sauransu


Akwai sirrika sosai da muke hadawa ga wacce kishiya ta addabeta ko wadda take fama da

butsarin namiji ko mafadacin namiji ko namiji Mai yawon dare ko Wanda yake bin Mata insha
Allah duk zaku samesu Kuma da yardar Allah za'asamu biyan bukata

Muna bada magani ga yarinyar da tsautsayi ya fad'a Mata ta rasa budurcinta ta hanyar fyade ko
yaudarar da namiji Kuma insha Allah zaadace da yardar Allah

Abubuwan da yawa gsky Wanda in nace Zan lissafasu sai nakwashi tsawon lokaci maiso tabini
PC don ganin kalolin kayan da muke dasu ,

Karku manta mace Mai gyara kanta Bata boranci taku ce maman yusuf Yar mutan sokoto
07069711327
.
Don Allah wadda Bata shirya ba tabari sai ta shirya sannan tayimun
magana🙌�🙌�🙌�🙌�🙌�ngd

07069711327
_____________________________



Sanda ya koma daki ma kasa zama yayi,yakai ya kawo tamkar wanda ake kadawa kugen
yaqi,cikin qanqanin lokaci idanunsa suka kada suka sauya launi.


Da sauri da sauri ya dinga sauke numfashi,har ya soma jin a hankali zafin da zuciyarsa ke
masa yana raguwa,saidai gaba daya jikinsa babu qwari,daya laluba da kyau sai ya fahimci
yunwa ce yakeji,bazai iya kuma cin abincin da ya siyo din ba,don haka ya yanke zuwa wajen
ummi,don ita bata rabo da irin abincin da yakeso din,musamman ma yawancin lokuta takan aje
fridge saboda shi idan yana gari,duk sanda ya buqata koda darene zata dumama masa shi ya
koma kamar sabo ta bashi yaci abinsa hankalinsa kwance.


A gaggauce ta koma sashen abban babban,ta dubi nasma dake falo yin wani assigment
da aka basu,gefanta mommy ce zaune tana duba wani dan qaramin english novel da yake
meson karance karance ce,duk da shekaru sun dan tura
"Ke ina tsohuwarki?" Ta tambayeta,saita daga kai ta dubeta da mamaki,tunda tasan bata jima
da fita daga sassan ba
"Tana dakinta" sai kawai ta wuce zuwa ciki,mummy tadan bita da kallo sannan ta dauke kanta ta
maida ga abinda take.


Tana shiga maman na fitowa daga wanka,gefe daya kuma tana sauraren wata lacture ta dr
malam umar sani fagge,gefan gadon maman ta zauna tana cewa

"Lallai hadiza,ke har kina da lokacin sauraron karatu ma ruwa yana shirin cimmaki kina zaune
dafa'an" da mamaki maman ta dubeta
"Ruwa kuma uwani?,wanne irin ruwa?"ta fada tana dakatawa daga goge jikinta da take wanda
takeson ya bushe ta shafa mai
"Hmmm.....wai dan Allah da saninki koda amincewarki za'a bawa danki auren sangartattar
yarinyar can zahra'u?"murmushi ne ya subucewa mama
"Ni wallahi tsoro kika bani ma uwani.....na sani,zahra'u ai diyata ce itama kamar yadda yake
dana,sannan kuma gwara hakan,ai ina ganin hakan shine kawai maganinsa tunda bashi da
niyyar yin aure" matsowa anty uwani tayi kamar wani na kusa dasu zai iya jin abinda zata fada
"Amma dai hadiza don Allah banda abinki.....kaf 'yammatan dake cikin dangi tsala tsala,dama
wadanda ke yawo a gari,a rasa wadda za'a bashi sai yarinyar da kowa yazo guduwa yake ya
barta yaqi aurenta,ke ko kishin kanki dana danki bakyayi?,kin taba tunanin meye ya hanata
auruwa ma tukunna?,tunda dai banza bata kai zomo kasuwa,haka nan ruwa baya tsami
banza,sannan bakiyi tunanin idan ma hadasun akeson yi saboda Allah da ma'aiki ba....me ya
kawo wannan gaggawar?,daura aure nan da kwanaki bakwai kamar wadda ta aikata wani abun
kunya da ba'a so ya fito?,haba hadiza,kiyi tunani mana,ga yara nan masu sonshi wadanda babu
wani kokwanto a kansu?,ko suwaiba wannan tawa bakiga yadda take son yaron nan
ba,kwanaki har jiyya ta kwanta,tsabar kamun kai da kunya ne yasa ta kasa bayyanawa".


Kai mama ta girgiza
"Toh...koma meye Allah ne masanin gaibu,amma abinda na sani shine,hajja ba zata taba yin
abinda zai cutar da yaran nan ba,kuma dukkanmu ta isa damu,saboda haka duk abinda ta fada
dai dai ne,duk hukuncin data yanke kuma yayi dai dai" baki anty uwani ta kama tana duban
mama "To ai dama ita zatayi ne da kyakkyawar niyya,amma da za'a zurfafa bincike za'a gane akwai
matsala"
"Ni bani da iko dashi tunda bani kadai na haifeshi ba,ikonsa naga mahaifinsa uwani,kullum
addu'a muke Allah ya yiwa rayuwarmu zabi mafi alkhairi,kuma shi zamu ci gaba da yi,kema ki
tayamu" daga haka ta juya tana ci gaba da shiryawa,gami da kokawar kauda dafi da mugun
tunanin da uwani keson cusawa cikin zuciyarta haka siddan,ba gaira ba dalili.

"ƙnnnn,ai shikenan,wanda ke sonka dai shi zai hango abun cutarwa ya gaya maka tun
baikai ga cutar dakai din ba,idan kinji haushina kiyi haquri"
"A'ah wallahi,ba wani haushi uwani,haba aliyyun da inna wuron ai duka yaranki ne kema" jin
haka bata sake cewa komai ba sai kai data sanya ta fice.


Ajjiye man hannuta maman tayi ta koma ta zauna shuru na wami lokaci tana tunani,kafin ta
miqe tana fada a sarari
"Dukkan alkhiairi ubangiji ya tabbatar dashi,ya kade dukkan wani sharri,yayi mana jagora" sai
taci gaba da shiryawa abunta.

Da sallama ya shiga falon ummin,ta amsa masa tana daga zaune saman kujera,sanye da
hijabi hannunta kuma riqe da carbi tasbih counter,wanda bata rabo dashi.


Yana gaidata su ilham suna gaidashi,ya amsa yana riqe da hannun sulaiman
"Ummi nace don Allah zan samu wani abu haka da zan iya ci?" Dan murmushi ta fitar
"Ai kuwa mutuminka muka dafa....ilham....tashi maza ki hadowa yayanku abinci"
"To" ta fada tana aje littafinta ta miqe ta mufi kitchen.


A dabarance haidar ke satar kallon ummin,duk yadda takai ga boye damuwar dake
shimfide saman fuskarta amma hakan yaci tura,matuqar ka qware wajen karantar halayyar
mutum kuma kayi mata farin sani zakasan cewa akwai damuwa tattare da ita da taketa yunqurin
boyeta,saiya saukar da idanunsa wani sashen daban yana son boye nashi qwayar idanun kada
ta karanto nashi yanayin.


Ba jimawa ilham ta dawo da komai a shirye,sai ummin tace
"Ajjiye masa yaci a nan basai yasha wahalar fita dashi ba" yasan ummin farin sani,zai iya cewa
tun quruciyarsa suke tare,yadda yake iya karantarta haka itama take saurin karantarsa,a nan
gabansa ilham ta duqa ta aje,ta duqa kuma ta zuba masa komai,sannan ta miqe ta kwashe
litattafanta ita da sulaiman suka bar falon,kamar sunsan hakan ummin keda buqata.

Sai daya nutsa sosai a cin abincinsa sannan ummin tace cikin yanayi na nutsuwar nan tata
"Haidar.....dama inatason na aika ayimin kiranka" kanshi yadan daga kamar zai dubeta saiya
fasa,shima anutsen yace
"Ba wata matsala bane ko ummi?" Kaita girgiza
"Matsala ce....kuma wadda na jawo maka,inason na baka haquri ne bisa matsalar dana ja
maka,wanda inda nasan alfarmar dana nema wajen hajja sakamakon zai juye ne a wuyanka da
ban nema ba,gaba daya maganar ma da nasan zata ja maka zargi wajen hajja da ban tadata
ba....." "Ummi....don Allah karki sake cewa komai" ya fada cikin matuqar jin nauyinta,anya kuwa bata
karanci duk abinda ke cikin zuciyarsa ba?,anya bataji maganarsu da hajja ba,wani irin nauyinta
ya dabaibayeshi,yana iya tuna tun daga zuwanta gidan a lokacin da take amarya,yana iya tuna
yadda ta riqeshi da,É—an data tsugunna ta haifeshi,ta nuna masa qauna sosai,irin qaunar da
sai daya baro dakin mamanshi ya dawo sassanta,bai bar sassan nata ba har sai daya kai
munzali sannan ya koma sashen da aka tanada saboda yara maza na gidan,duk da cewa a
sannan shine da namiji na farko a gidan,bayan kuma ta samu tata haihuwar babu abinda ya
canza,qauna da kulawar da take nuna masan bata ragu ba,kuma har kwanan gobe
hakane....bayajin ya kamata ko sau daya tayi wannan furuci na ban haquri agareshi komai bata

masan da tayi,bare ma babu wani laifi nata guda daya da ya gani kan lamarin gaba daya.


"Kina sani jin nauyi da jin cewa kamar kinga wani abu tattare dani dake sakaki tantamar
baki isa....komai daya faru rubutacce ne kuma ya riga ya wuce" kai ta kada
"Nasan na isa haidar....amma lamarin aure ba qarami bane da za'a ce an yankeshi haka katsam
babu nutsuwa ko yardar zukata...."
"Ummi....don Allah kiyi shuru kada ki sake cewa komai,kiyi mana addu'a"kai ya rausayar
"Shikenan.....ubangiji ya shiga lamarin" abu na qarshe data fada kenan.


Sanda ya koma daki sake shiga rudani yayi,sai yanzu yake hango girman dabaibayin da
hajja tayi masa,tako ta ina shidin a qulle yake bashi da wata mafita,ya jima gaban window din
daya fita waje daga dakinsa yana kaiwa hunhunsa sassanyar iskar dake kai kawo cikin fadin
duniya,kafin ya samu nasarar waftar qanqanuwa daga yankin nutsuwa,sannan ya dawo cikin
ainihin dakin.


Sai a sannan idanunsa suka sauka ga envalope din da general ya bashin,sam ya manta
da batunta,don tunda ya shigo da ita ya aje bai kuma bi ta kanta ba.


Yakai hannu zai dauka idanunsa suka sauka kan dan qaramin hoton marigayiya zahra
dake cikin wani qawataccen frame ruwan gold,saiya fasa daukan envalope din,ya soma kai
hannunsa ya shafi fuskar hoton dake dauke da fuskar zahran,sannan qasa qasa ya furta
"Rest in peace" ya miqa hannu ya dauki takardar ya koma saman kujera guda daya dake dakin
ya zauna ya farketa ya zaro takardar dake ciki.


Girman saqon da takardar ke dauke dashi ne ya sanyashi miqewa tsaye qyam cikin
mamaki,gefe daya kuma wani farinciki na son kunnuwa tsakiyar bacin ran da yake ciki ya kuma
shafeshi cikin mintuna qalilan.


Takarda ce ta qarin girma,wanda sam bai taba kawo hakan ba a ranshi,saboda
shekarunshi da shekarun daya dauka yana aikin basu isa bashi wannan matsayin ba,a qalla
saiya shekara ashirin da hudu sannan zai taka wannan matakin,amma sai gashi lokaci
daya!,dare daya ya samu wannan matsayin.

Har ya nufi qofa da niyyara isa ga hajja da wannan albishir din sai yaja ya tsaya saboda
tuna abinda ke wakana,rasa wanda zai raba labarin dashi yayi,don haka ya zauna ya lalubo
wayarsa yana neman su abu sufyan,yana da yaqinin labarin bai fasu ba tsakanin manya da

qananun sojoji da tuni sun kirashi.


Ya dan jima suna waya dasu,kafin wani lokaci kuma sai wayoyin mutane suka soma
turereniyar shigo masa,da alama labari ya fasu,dole ya katse duk wani kira,ya shiga cikin gida
ya shaidawa mama da abba babba,amma saiya share 'yar tsohuwar bai shiga ya gaya mata ba.


Kafin ya kwanta sai daya kira general yayi masa godiya sosai bayan ya hadashi dasu abba
sun masa tasu godiyar,jin bai tada masa batun su haisam ba yasa ya share shima baici komai
ba,saidai ya gaya masa ana buqatarsa a office saboda wasu akwai shirye shirye na amsar
office da kuma bikin qarin girman,shi a gobe zai koma wajen aiki,ya amsa masa da yana tafe da
yardar Allah.


*********washegari***********


Gaba daya fuskarta ta kode ta jeme kai kace zaman takaba takeyi,saidai abinda ta
fuskanta shine babu wanda ma ya damu da damuwarta,tun bayan da zancan ya soma zaga
gidan duk wanda ta kalla sai taga fuskarshi a sake take da walwala,bugu da qari kuma saiga
kira daga hafsat yusra yasira da salma,duk wadda ta kira tana kiranta ne da ihun murna gami
da tambayarta ya akayi haka ta faru?,baqinciki bai iya barinta cewa komai,saidai ta datse
kiran,kuma ba zata sake daga kiran su ba,saidai suyita kira su gaji,daga qarshe saidai ta jisu
suna waya da hajja daga falo,daga nan babu me sake kiranta,da alama ta gaya musu yadda
aka qulla abunne ba bisa son ran kowannensu ba.


A kullum idan gari ya waye dama bata da wani aiki zaman daki tun daga wancan
lokacin,saidai wanka sallah da kwanciya,abinci kuwa sai taji kamar cikinta zai hade da bayanta
sannan zata dan tsakura ta koma ta kwanta.


Yauma kamar kullum,tana nan zaune gefan katifarta bayan ta gama wanka ta saka riga da
zani na atamfa hajja ta turo qofar dakin ta shigo dauke da kwanukan abinci,wanda kullum ita da
kanta ke kawo mata koda ba zata kulata ba,zata kawo mata ta ajjiye ta juya ta fita abinta ta
barta.

Yau din data dora abincin saman inda take ajjiye mata saita qaraso inda zahran ke zaune
ta zauna gefanta
"Ki zauna dai kiyita sanyawa ranki damuwa....ki hadu da wani ciwon tunda qananun shekarunki"
karon farko tun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login