Showing 1 words to 3000 words out of 98321 words
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: í ¼í¼¹í ¼í¼¹í ¼í½€
      *MATAR SO*
Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â í ¼í¼·í ¼í¼·í ¼í¼»
*MAI_DAMBU*
      *Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)
  Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....
Dedicater To Hafsat Abubakarí ½í²‹
   _Fatan alkhairi ga sakonku Masu sharhin Da Ciwo A Rayuwata Allah yasaka da Alkhairi ga
tukwaicinku naní ½í¸¹_
   Â
  *Special Class*
*Na musamman*
dankalin hausa
dabino
kwakwa
kanunfari kad'an
peak
ki gyara dankali ki gurzashi saiki markada idan kika tace saiki saka markadadden dabinonki kisa
peak da kanunfari gari kad'an
Free page....01í ½í±ˆ
      Part One
    Â
A gajiye na shigo gida É—auke da jakar makarantana sai haki knake tsabar na gaji, tun a falon
Malam nake jin Muryan Umma tana faÉ—awa wasu, mikewa nayi na shige É—akin Umma Amrya na
zauna a kujeran dake kusa da ita, lazumi take tana ganina ta sallame tare da sakar min
murmushi tace. "Uwar Masu gida!, har kin dawo"
   Gyaɗa kai nayi na kwanta cikin nutsuwa ina kallon tv falonta, can na dubeta nace.
"Mama Amarya! Wai mike faru naji muryan umma tana faÉ—a haka? Ko wani abu ya farune?"
   Murmushi tayi cike da takaici sannan ta maida hankalinta kan tv, kafin tace.
"Ita da Gausiya ce! Wai yaji tayi shine takira mijin yake faÉ—ar irin abinda take mishi."
  Tashi zaune nayi haba gaskiya mana da zan shigo naga motar Baban Yasmen, ashe dai
haka ce.
  Cikin rashin sanin makomar mi zance, na koma na kwanta ina jinjina abinda Aunty Gausiya
takewa Mijinta na rashin adalci, yana bani haushi. Tsaki nayi a fili nace.
"Albasa batayi halin ruwa ba, ta cigaba da wulakanta aurenta ita zatayi kuka da kanta."
     Cikin wani irin muryan kuka Mama Amarya ta kalleni sannan tace.
"Maryam Sajida! Yazanyi da Gausiya kinga yaron nan hidimar da yake mata kuwa duk cikin
Yaran gidan nan itace tafita zakka, dan koda nakira Malam cewa yayi babu ruwanshi Sajida ya
zanyi da Gausiya, rashin É—a'arta har yakai tana bin miji waje tana cin kwalarshi."
   Cike da tashin hankali na sauko daga gadon nazo gabanta na zauna, nace.
"Mama Amarya, gani ga Rahima da Rahila bazamu taɓa barinki ki zubda kwalla ba kinji Mama
kiyi hakuri kuma Nasan matukar Aunty Shema'u da Aunty Asma'u suka ji baxasu kyaleta ba."
      "Maryam Sajida kece kika zauna kina bawa Mama Hakuri, wannan na tsani Aunty
Gausiya, sai kace ba jinin Malam ba kuma ai duk laifin Mama ne da take saka damuwarta a
ranta, wallahi Mama duk mutumin da Malam ya zaɓa mana zamu zauna dashi, har sai in shine
yace bazai zauna damu ba, ko sisters." ko kallonsu bamu yi ba, sabida sun karya doka babu
wacce tayi sallama a cikinsu ganin haka Rahima ta É—auki bag É—inta fa shigo da sallama, dariya
nayi na amsa, sannan Rahila itama tayi nata, duk zuɓewa mukayi a cinyar Mama muna
rarrashinta.
   Muna cikin haka Umma ta ɗaga labule tare da sallama, amsawa mukayi, sannan tashigo
tare da Aunty Gausiya tsaki Rahila tayi tabar falon, haka ma Rahima, sai nice na iya kallon
Umma da Gausiya na gaisheta, ina gamawa nabar falon.
    Cike da jin haushinmu ta kalle Umma tace.
"Umma miye na musu."
   Murmushi Umma tayi sannan tace.
"Kaɗan daga cikin saɓawa, Iyaye da miji knn wanda bai kai ya renaka ba zai renaka."
  Sunkuyar da kanta tayi cike da bakin ciki, bata kuma cewa kome ba.
    Cigaba Umma tayi da magana tace.
"Amarya kiyi hakuri É—ane ka haifeshi baka haifi halinshi ba, duk yanda kaso ba haka kake samu
ba, kuma nayi mata faÉ—a zata bari."
   "Toh Umman Yara mi zan mata, babu abin bakin cikin kamar raine mijinta da tayi wai ɗiyar
malam ce haka, kinsan jiya da naje ta'aziyar gidan Malam Mudi, akan idona ake cewa Yar
malam taki halin malam, kamar ba'a bata tarbiya ba, Na aurar da Shukra da Hamdiya, ban sami
matsala dasu ba sai itace zan É—aurawa kaina matsalarta toh mi zan mata Allah ya shiryeta."
        Jikin Umma ne yayi matuƙar sanyi sannan tace.
"Toh munji amma ayi mana afuwa."
     "Hmm Allah yayi mana baki ɗaya, kamar yanda ta kwaso kafa haka zata koma, dan
Malam yace kar wata ta rakata zaki iya tafiya"
  Mikewa tayi jikinta a sanyayye kamar da gaske nan kuwa, amma huɗubar Maman Yaro
makociyarta yafi nasihar Umma da Mama akanta.
         ****
  Tsurawa computer ɗinshi ido yayi a nutse, bashi kaɗai ba dukkansu Uku, can ya sauke a jiyar
zuciya sannan yace.
"Yunus hakuri zan baka kuma iya kar abinda zan iya baka knn, kai ka godewa Allah ukune da
kai amma duk basu da lokacinka, Nifa É—aya ce dani amma ji nake kamar na saketa na huta,
idan na duba girman mutuncin Iyayenta da nawa sai naji kome ya kunce min."
   Gyara zama ɗaya daga cikinsu yayi, kafin Yace.
"Aman kana nufin har yanzun Hindu bata bar kazanta ba,, ni ina mamakin matanmu nan wallahi
duk kokarinka sai sun kwareka, bansan Ya zamuyi dasu ba wallahi."
     Dafe goshi wanda aka kira Aman yayi ya gyara zama kafin yace.
"Idan ina son nasami nutsuwa da ita, sai na biyata kuÉ—i sannan wankan jikinta sai nabiya kuÉ—in,
kaii karewa abinci daga waje nake kaiwa gida macen da bata san ciwon kanta ba mi zai
dameta, nidai gefe É—aya Ina jan Allah ya isa da fitar da Apps É—in Whatsp Hindu tasan kan
whatsp amma bata san yanda zatayi da rayuwar gidanmu ba."
      "Hmmm. Aman knn gwara kai kana iya samunta a gida ni fa Hafsa bazaka taɓa samunta
a gida ba, asalima, tafi bawa yawo degreen degirii akan zaman gida, itane yau bikin danginsu
gobe sunan kanwar kawarta, kaii Uwa uba, É—an uwana bai isa ya taka gidan ba, tashin hankali
ya samu har sai ya bar gidan, ga É—an banzan kishi ko muryata mi aikinta taji magana ya kare
dole tabar gidan, da zaran na nimeta tace min ita bayanta na ciwo ko kirjinta, kaiii nikan miye
mukayi haka Allah ya bamu mata marasa adalcine."
 Â
  Tunda suka fara magana yake rike da wayarshi kiran Iphone+8, va kome yake ba sai temper
runinning, ya nutsu abinshi kamar baya gurin, dafashi Aman yayi zaiyi magana, Ya É—agawa
Aman hannu cikin murmushi kaman bazai ce kome ba, suma sun san halin Yunus Mai Nasara,
sam bai damu da hayaniya ba ko surutu barshi idan abun ya motsa mishi zai iya kwana ya wuni
bai cewa kowa cikanka ba,
    Ba iya jinin sarauta keda miskilanci ba, akwai mutanen da Allah yayo su a haka kuma basu
damu ba, yafi mintina arba'in kafin yace.
"Ahmad,Aman! ai duk matsalarku kaÉ—an ne ni dukkansu Balkisu ce na aureta ina sonta sauran
matan kuwa Fareeda Yar abokin Alhaji ce, Sai Aneesa yar Kawuna ce, so nikan bansan mi ake
kira dadin aure ba asalima idan kaga na shiga al'amarin mace toh babu yanda na iyane shi
yasa na rufuwa kaina asiri nake azumin, amma sha'anin matanmu sai Allah."
     Tsura mishi ido sukayi can Ahmad yace.
"Kasan Allah aure zan kara nima na hutu."
   "Kayi fatar ta gari ko dan matukar baka dace da ta gari ba, kasake faɗawa wata gararin
rayuwa." Inji Aman.
      Shiru suka yi basu kara cewa kome ba, har biyar yayi na yamma a gogon Dubai mikewa
sukayi kowa ya É—auki kayanshi cike da bakin ciki, suka fito gashi dai Allah ya dafa musu ta ko
ina, suna samun albarka sai dai Allah bai basu mata na gari ba.
    Airport suka nufo, inda zasu bi jirgin da zai kawosu kano daga nan subi jirgin kaduna.
       ***
 "Ranki shi daɗe mi za'a girka naji kince Alhaji yana hanya." Inji Kukun gidan kenan yake
tambayar hamshakiyar mace wacce, kana ganinta kasanta haÉ—a abubuwa dayawa a tare da ita
na rayuwa.
  A nutse ta kalleshi cikin isa da kasaita tace.
"Kayi whiter rice da veg soup,sai farfensun kan saniya."
  Tana gama faɗar haka ta cigaba da duba, jaridar Weekly Trust ɗinta, hankalinta kwance,
    Shigowar Yar budurwan Yarta wacce bata fi sha uku ba. A nutse ta zauna kusada mamarta
tace.
"Mommy!!!"
   Bata ɗago kanta ba kuma bata amsa mata ba, tacigaba da karanta jaridarta cikin nutsuwa,
sai da yarinyar ta sake kiran sunanta ta amsa mata da.
"Hmmm"
     Takaicine yasa yarinyar haɗiye abinda ya kawota ta mike tabar mata falon, ɗago kai tayi
ta hango bayan yarinyar, taɓe baki tayi sannan ta cigaba da karanta jaridarta.
         Â
         Karfe goma na dare Jirginsu ya iso garin kano ba tare da ɓata lokaci ba, suks nufi
jirgin kaduna, wnda ya kawosu sha É—aya saura, drvn Ahmad ya É—aukesu inda ya kaiii. Mai
Nasara Unguwar sarki ya ajiyeshi sannan ya wucce da Aman kinkinau, sannan ya kai, Ya
wucce da Ahmad G.r.a.
      A gajiye ya shiga gidan ba kowa sai Yarshi da sauri tazo ta faɗa jikin Uban tana sauke
ajiyar zuciya tace.
"Daddy barka da dawowa, ya hanya."
   Shafa kanta yayi cikin nutsuwa yace.
"Huda Alhamdulillah nasameku lafiya, Yasu Mufida da, Sameer suke da fatan kuna lfy."
     Cike da farin ciki take gyaɗa mishi kai karɓan kayanshi tayi ta kai mishi har, ɗakinshi ta
ajiye tafito, zama yayi sannan ya kalleta cikin nutsuwa yace.
"Jeki ki kira min Mommynku."
  Da sauri ta fito zuwa ɗakin Mamarta a falo tasamesu ana shafe mata jiki da dulke, cikin
nutsuwa tace.
"Mommy Daddy yana kiranki."
     "Jeki kice mishi ana min gyaran jikine, sai gobe zan shigo "
  Shiru yarinyar tayi haka bai mata daɗi ba, ta buɗe baki zatayi magana uwar tace.
"Bace min da gani."
  Jikinta na rawa tabar side ɗin Maman zuwa ɗakin Uban kanta a sunkuye, murmushi yayi
yace.
"Kira min Fareeda maman Sameer."
  Jikinta ba kwari ta fita, zuwa ɗakin Fareed, tana zaune ta baje takardu da na'uran lisafi, ga
wayarta na tsiwa bata É—auka ba sai buga lissafi take, da sallama ta shiga, dakyar Fareeda ta
amsa mata tace.
"What??"
  Â
   Kamar zata fasa kuka tace.
"Daddy Is..."
    "Ok shine kika zo faɗa min ko ance miki bansani bane zaki fita, ko sai nazo kije kice ina
aikine."
   Jikinta babu kwari tabar ɗakin a falo ta zauna ta fashe da kuka, dukda kankantarta amma
tasan daga Mamarsu har sauran matan basu É—auki ubansu da kima ba, Asalima sunfi kambama
rayuwar da suka tsarawa kansu, na duniya.
  "Heyyyy Daddy girl, keda waye baku da school ne gobe."
     Inji Aneesah, wacce tafito shan ruwa ne taga Huda na kuka, juyawa Huda tayi cikin
nutsuwa tana kallonta a tsorace tace.
"Daddy is back, nd"
  "Ok yana cikine, toh kice mishi ina gaisheshi gobe ina da meeting a bank, da na shigo."
  Â
  Da gudu Huda tabar falon ta shige sider ɗinsu ta rufe kofar tana me fashewa da kuka.
 Allah sarki bawan Allah tunda bai ga huda ba ya tabbatar babu wacce zata zo, dan haka ya
shiga É—akin ya gyara ko ina, sannan yayi wnka ya fito gurin abinci yaje yasamu yayi sanyi, haka
ya tsakura yaci sannan ya koma É—akinshi ya cigaba da aiki, kamar baya jin kome Allah yasa
gobe asabar ne a zaria zaiyi wkend É—inshi.
  ****
   Shiga Aman gida, ya samu wutar falo a kune zaro ido yayi cike da al'ajabi idan idanunshi
basu mishi kary ba, da kayan jiknta ya tafi ya barta ya dawo ya sameta dasu cike da takaici
yace.
"Hindu!! Kardai da bakiyi wanka ba."
  D'ago kai tayi a tsiwa ce dan ta nutsu tana chart a grp ɗin, Zubar gado fans murguda bakinta
tayi, snnan tace.
"Kabiya kuÉ—in wankar kwnaki biyar É—in da zakayi ne, nifa bana son reni."
        Kamar ya rufeta da duka haka yake ji jan kafarshi yayi ya bar falon,
 Hankalinta ta maida kan chart tana ihu tace.
"Sai ni matar so na juya miji kamar yanda ake juya underwear É—ina kuma haka zaiyi hakuri
dani."
   Aikuwa take aka shiga turo mata stickers tare da Emoji irinsu, Tumbeleke na dariya, da wnd
yake guduí ½í¸¹, Marubuciyar Zubar gado tace.
"Matar So kina wuta ina binki ds gas, Ai maza yan kuttt, ni gwara ki gara min shi yasa idan ya
faÉ—a hannunki ba sauki."
  Reply ta mika mata da cewa.
"Thank you My luvly roler model, kinsan yanda yake son kuwa dole naja zamanina."
    Â
     Murmushi Rahila ta tura mata sannan tace.
"Allah sarki Matar so ammabaki ci sunar ba, ya zaki biyewa wasu suna É—auraki a hanyar da
bazata ɓule miki ba,..."
   Aikuwa sake sakon kamar an sake bom take masu laɓe sukaww Rahila caaa har da masu
tambayarta kina da aure.
   Murmushi ta ɗaura musu tace.
"Wannan Year É—in zan gama scndry schl.."
Tana turawa akayi removen É—intaí ½í¸¹
    .....
  Ahmad ya isa gida sai dai Abin bakin cikin shine Hafsat ta tafi dinner kanin kawarta........
Â Â Â Â Â Â Â í ½í±Œí ½í±Œí ½í±Œí ½í±Œ
   ```Shin Ya kuka ji labarin, Abin dariya ko ga tarin shirme da shiririta, amma kubi a hankali
zaku tsinci wani abun É—auka ku bar na bari```
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: í ¼í¼¹í ¼í¼¹í ¼í½€
     *MATAR SO*
Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â í ¼í¼·í ¼í¼·í ¼í¼»
*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....
  Dedicater 2 Hafsat Abubaka
  *Fatan Alkhairi ga Mommyn Fadyl nagode*
*Special Class*
*Sirri*
nonon raqumi
dabino
abarba
kwakwa
hulba
zuma
ayaba
zaki jika dabino saiki markada sannan ki markada ayaba da abarba, saiki juye a mazubi sannan
ki saka garin hulba kisa zuma a ciki kisha a tsawon wuni.
_Masu tambaya ta ina zasu biya suyi hakuri ranar monday Insha Allah xan É—aura musu Phone
number na da Acc É—ina Nagode_í ¾íµ°
     Free Page..
*BOOK ONE...Page...02*
  Hannunshi rik'e da k'ugunshi sai sinturi yake yana duba agogonshi, tare da kallon kofar get
É—inshi zuciyarshi na kona komawa yayi ya jingina da motar idanunshi nakan get É—in, karan mota
yaji ajiyar zuciya ya sauke sannan yakara kallon, agogon dake É—aure a tsintsiyar hannunshi
jingina kanshi yayi da jikin motar. Ya lumshe idanunshi zuciyarshi kamar ta É—irko, me gadin
gidan ya buÉ—e mata kofa a hankali ta zuro kafarta cikin nutsuwa take taku, karan takalminta
yake ji kamar ana kwala mishi guduma,
     Bata lura dashi ba sai da ta iso tsakiyar gidan a tsorace tace.
"My Toys luv."
      Â
   K'in buɗe runannun idanunshi yayi dan sunyi wani irin ja, wanda har maikon kwalla suke
takowa tayi gabanshi tare da niman taɓa shi, cikin sanyi murya yaja da baya. Sannan yace.
"Ko zaki iya buÉ—e min..."
  Da sauri ta nufi kofar shiga gidan, tunda ta buɗe yazo ya shige ciki, rufa mishi baya tayi har
É—akinshi tana zuwa ta fara wurgi da takalminta, sannan ta rigashi shigewa ban É—aki dan akwai
inner wear É—inshi da yabar ta wanke mishi , amma bata samu damar wankewa ba. Yana saka
kafa yabar garin itama ta zari gyalenta tabar gidan.
      Gajiya yayi da zama ya juya yakalle bedsheet ɗin gadon take zuciyarshi tafara tafasa,
mikewa yayi ya wucce É—aya É—akin acan yayi wanka, sannan ya kwanta a É—akin.
           ****
 Kallonmu Rahila tayi cike da takaici, sannan ta mike tazo tsakiyar mu da Rahima, tace.
"Kinsan anyi waje dani, a grp É—in zubar gadi."
   Dariya muka saka mata sannan Rahima tace.
   "Wai ke! Miye matsalar ki da shiga abinda bai dameki bane?"
   Mikewa tayi ta shiga ɓalle rigarta, duk muna kallonta juya mana baya tayi bayan ta rike
kugunta, a nutse tace.
"Wai shin bankaci mace bane? Ko ban isa É—aukar wasu abubuwan bane?"
  Juyowa tayi tana kare kirjinta, da sauri muka juyar da kanmu dariya tayi ta ɗauki rigarta
tasaka.
   Â
     " Kansacewarki cikakkiya ba zai hana ki iya samun matsala da mijinki ba koda abokiyar,
zamanki ba kawai fatarmu mazaje na gari sai Rahila yaushe kika koma haka ne? Ni har tsoronki
nake dan naga