Showing 60001 words to 63000 words out of 98321 words
wanda na gani a cikin kayan jerena, tuwon semo nayi
banyi tsamanin ko zai ciba na jera a kan dinne table na É—auki nawa na wucce sama,
  Wanka nayo da alola sannan na gabatar da salla, ina idarwa na zauna na ci abincina kewar
Umma da gida ya dameni ina zaune a gurin ga ba waya a hannuna duk sai naji ni, daban dukda
wayarmu ta haÉ—aka ce .
   Tashi nayi na sauko kasa zan wucce, yana falonshi a zaune, tun da ya ɗaga kanshi ya
kalleni bai kuma kallona ba labarai DW ya cigaba da kallonshi.
         Kitchen na shiga na tattara kayan da na ɓata nawanke tass sannan nagoge gas ɗin
na juye sauran miyar a wani kwano silver nasaka a firij,
    Kashe wutar kitchen ɗin nayi na fito, har zan gotashi yace min.
"Keee!"
 Cak na tsaya kirjina na bugawa kamar wacce aka kamani da wani abu, tsaki yayi yace.
"Dalla kizo ki É—auki abarki."
 Juyowa nayi jikina na rawa, kamar wacce aka tsoma a ruwa a hankali na taka inda ya ajiye
farin ledar mai tambarin Abul Hanif communication... D'auka nayi bakina na rawa nace.
"Nagode."
    Shiru yayi min, da sauri nabar falon zuwa ɗakina zazzage ledar nayi na shiga ɓare kwalin
wayar na ciro naga gefe ga katin Mtn da Airtel kamar mahaukaciya na fasa ihu ina faÉ—in.
"Alhamdulillah."
    Yana kallonshi yaji ihuna ɗago kanshi tsaki yayi, ya cigaba kallonshi a ranshi yace.
*Ji shirme waya aka bata fa, take ihu da yarinta idan kuma aka bata wani abu sumewa zatayi*
girgiza kanshi yayi yana kambama girman yarantata, tuna karon da mukayi yayi ya dafe
goshinsa," Wallahi an gama dani nasan nan gaba cewa zatayi na mata wani abu." haka yayiya
hasasho abubuwan da zan iya saka shi.
       Jona wayar nayi a chaji bayan nasaka layukana mtn ɗine har da kati dubu da biyar har
kati uku, kwanciya nayi a gurin ina yi ina leka wayar(í ½í¸‚sabon Waya) dakyar nayi isha na É—auki
alkur'anina na fara karatu sai takwasa na ajiye nasake leka wayata,() a gurin na ɓingire da
barci, karfe hudu na farka nayi alola na fara nafila har akayi sallar asuba, sallah nayi na cigaba
da azkar har garin ya fara haske sai lokacin na tuna ashe ina amarya fa.
  Matsawa nayi nazaro wayar a jikin chaji, zama nayi na kunna wayar yana sittings na mike
zuwa gadona jakana na janyo na shiga niman takardun nomber mutane, ina É—auka, Hajiyarshi
na kira har zan katse ganin yayi safiya lokacin sai naji ana cewa.
"Waye ne.?"
     Cike da jin kunya nace.
"Umma nice maryam sajida."
      Murmushi tayi cike da jin daɗi tace.
"Allah yayi miki albarka, Kinsami wayarce dan Yarki tace min baki da waya."
    "Hmm eh jiya aka kawo min, ina kwana , ya gida dasu Mama."
        "Duk suna lafiya,da fatan babu matsala dai ko.?"
"Eh babu komi, dama nakirakine mu gaisa."
   "Allah yayi miki albarka ya baku zuri'a ɗayyiba, ayita hakuri wata rana sai labari nagode
sosai Allah ya baku zaman lafiya."
      Can kasar makoshi nace.
"Amin" sai anjima na mata, nayi saved nomberta da Sweetmom, sai Nomber Mama kilishi itama
mun jima tana min nasiha, ina gamawa nayi saved É—inta da Our mom.
     Umma naso kira sai nakira Mama Amarya, mun jima muna hira da ita sannan tabawa
Umma nan na fasa ihu, sai da ta cire wayar a kunenta tace.
"Uwata yaushe zaki girma."
        Dariya nayi nace.
"Ummana i miss you,""
  Wallahi zama nayi nasata a gaba shiriri, sam namanta kaina dan na cire hijab ɗina da kuma
zanin sallah fitowa nayi duk jelar kitsona ya sauka kafaÉ—a ita kanta rigar jikina ta wofice dan
hannun bra gareta, kuma iyakarta gwiwa, ina zubawa Umma taɓara son raina, na manta gidan
bani É—aya bace.
   Haka na sauko ina mita, tare da bubuga kafana a kasa, shi kuma yafito zai bar gidan ya
sauke idanunshi akaina, cikin sauri ya kauda kanshi tare da barin falon da wani irin sauri gamm
naji an rufe kofar falo, sai lokacin na tuna yanda na fito ai a 360 nayi sama har ina haki, kashe
wayar nayi baki ɗaya, kunyace ta ɓoyeni a ɗaki har rana....
  .......
   Tunda Ahmad ya shigo gidan ɗakin Rahimah ya nufa, inda ya sameta rike da alkur'ani,
zama yayi har takai aya, karɓa yayi ya rufe tare da ajiyewa.
   Janyota yayi yana sunsunar wuyarta cikin sanyi murya yace.
"Mi kika tanadar min, ina jin yunwa."
  D'ago kai tayi tana murmushi, tace.
"Coconut rice da veg soup , na tanadar maka."
   Kanshi na wuyarta yana sumbatarta cikin shakar turarenta yace.
"Saura kee kin tanadar min da kanki."
 Dif ta ɗauke wuyata tare da rike hannunshi da tajisu a cikin rigarta yana murza abinda yake
kauna daga mace, tsigar jikintane ke tashi a hankali ta zare hannunshi kanta na sunkuye tace.
"Ina Off, kayi hakuri."
   Matseta yayi cikin sanyi murya da tausayinsu yace.
"A miki hakuri my Preety."
  Shima abinda yasa bai damu ba sabida baiji wani motsin daga abubuwan aikinshi bane,
ruwan wanka ta haÉ—a masa tare da cire mashi kayan sawarshi sannan tafita ta haÉ—a abincinshi
da zai ci...
    Koda ya gama masalaci yafita yaje bai dawo ba sai bakwai, sider ɗin Hafsa yaje ya kalleta
gani yayi babu nadama a fuskarta sai ma wani farin ciki da take, bai zauna ba ya fita daga
gurinta.
    Komawa gurin Rahimah yayi, abinci ta gabatar mishi yaci suna hira har kusan goma ta
rigashi tashi, taje tayi wanka, yanda ta barshi anan tasame shi yana barci dakyar ya tashi zuwa
É—akinshi, itama ta wucce É—akinta tana mamakinshi.
  Washi gari kuma ta rigashi tashi, ita ta tasheshi zuwa masalaci.
            .......
   Dakyar nafito nimawa cikina abinda zanshi ci, har dare banji ɗuriyarshi ba, ganin nasaka
abinci yaki ci sai banyi tunanin girkawa dashi ba, ina kwance bayan isha muna hira da Rahilah
ta Whatsp sai gashi ya shigo a fusace, hantsilawa nayi tare da komawa can kuryan kujera ina
kerma, cikin fusata yace.
"Ina abincina?"
       "Hmm kayi hakuri naga jiya bakaci bane shine ban saka mak..."
    "Dalla yi min shiru kazama dake ma, maza tashi ki girka min wani abincin ko na miki
shegen duka." ya buga min tsawa da sauri na mike nazo na raɓa gefenshi doguwar rigace na
material kaina babu É—an kwali nayi kasa aguje garin sauri na zame tare da faÉ—uwa, ihu na tsala
da sauri ya biyo ni, ranshi na kara ɓaci cike da sabon masifa yace. "Ki wucce ki min girki dan ko karyewa kikayi bazan ɗaga miki kafa ba "
Ina kuka haka namike dakyar na shige kitchen, jollop É—in macaroni nayi mishi, ina gamawa na
juye masa yana zaune akan dinne table,ina ajiyewa ya buÉ—e abincin da renin hankali yace.
"Keee zo nan."
    Gabanshi naje ina haɗiye kukana yace.
"Bashi zanci ba, kisake girka min wani abincin."
       Kuka na fasa mishi ina yarfe hannuna nace.
"Don Allah daddyn Huda kaci wannan kafana na min ciwo."
    Buɗe baki yayi yana kallona kafin ya mikewa , na shiga ja da baya har muka kure bangon
gurin kallin fuskana yayi, sannan ya take min kafar da takalminshi, kasss naji kafar tayi, bansan
kuka ko ihu rahama ne, sai a lokacin ajiyar zuciya na sauke tare da zuɓewa a jikinshi.........
[8/25, 3 PM] Real Mai Dambu: í ¼í¼¹í ¼í¼¹í ¼í½€
     *MATAR SO*
Â Â Â Â Â Â Â Â Â í ¼í¼·í ¼í¼·í ¼í¼»
*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....
Sadaukarwa Ga Yan grp É—in Matar So....
Dedicater To Hafsat Abubakarí ½í²‹
   _Wannan buk ɗin hakk'in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa
kuma ki duba girman Alkawarin da kika É—auka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan
zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_
*BOOK 1í ½í±ˆ*
*Page...18*
   Jin yanda na zuɓe a jikinshi ko motsi bana yi, ya sashi ɗago kaina a hankali yana kallon
fuskana, a nutse ya gyara tsayiwarshi ya É—auke ni cak, sai sama a falona ya shimfiÉ—ani yana,
kallona a fakaice dan zai iya cewa wannan shine kara farko da ya kare min kallo sosai tuno
yanda ya ga nauko da safe yayi, kauda kanshi daga kallon jikina dan idanunshi da
kwakwalwarshi suna son. Janyo mishi wani abu nadaban fita yayi ya barni É—akinshi yaje ya
duba, Deepfast maganin buguwa ko karaya yana É—auka ya, buÉ—e firij ya ciro ruwan sanyi ya fito
daga É—akinshi.
         Sama ya hauro yana shigowa yaga yanda yabarni haka nake, kama kafar yayi yaja
sai da gurin yasake kara, shafa min man yayi yana gamawa ya buÉ—e ruwan ya watsa min,
amma ko gizau ya sake watsa min ko motsi banyi ba sai da yayi a karo na uku yaga babu
alamar zan farka, tsorone ya kamashi lokaci É—aya, kardai garin kiyayya ya kashe musu yar
mutane Innalillahi...
  Ya ambata, a hankali ya kifa kanshi a daidai bakina ya shiga tura min iskar bakinshi, yana
ganin haka ya dawo kirjina ya shiga dannawa, take naja wani iska haÉ—e da fashewa da kuka.
     D'an renin latsi hannunshi nakan kirjina yana jin motsinsu,gashi yayi musu kurrr da
ido,(Jinjira mikayan Manyan) wanda naki saka musu bra (í ½í¸¯ ) yanda nake kuka haka suma
suke buncing, buÉ—e idanuna nayi naganshi a kaina ai ban san lokacinda na sake fasa ihu ba,
tare da mikewa a guje zanbar falon amma ya damkeni tare da zare min ido.
             Rintsa idanuna nayi da karfi tare da cewa.
"Wayyo Allah na, nikan kyale ni naje gurin Umma na, dama kace kar na fara shigowa rayuwarka
kuma gashi daga zuwa na zaka kashe ni."
    Faucewa nayi zan gudu, abin haushi kafana ya hanani komi, zuɓewa nayi ina ja har bakin
kofar zan fita.
   "Allah kika bari nazo gurin karya ki zanyi babu abinda ya dameni tashi kiyi tafiya."
   Yanda yayi maganar a hargagi yasami mikewa, duhu na gani nasake hantsilawa a gurin. Dr
Nafisa yakira itace family dr É—inshi ya faÉ—a mata tazo.
  Sauka yayi falonshi har ta isa gidan jagora yayi mata, tare da nuna mata ni da nake kwaance
a kasa, da sauri ta ajiye kayan aikinta ta É—agani maidani kujera, dubani tayi sosai, sannan ta
rubuta mishi magani da drip ya fita, shago ya sayo su yana kawowa ta makala min, sannan a
nutse tace. "Yallaɓe ko zaka ɗauko mata bargone a rufa mata, kuma don Allah a kiyayye abinda zai na
razanata dan bugun zuciyarta yayi yawa, idan ruwan ya kare zata farka zuwa six na safe."
 Tana gama haka ta haɗa kayanta, tayi masa sai da safe.
           Fita yayi ya dawo ɗakinshi yayi kwanciyarshi, har kusan sha biyu yana kwance ya
rasa mike mishi daÉ—i.
     ****
Washi gari ina farkawa na cire ruwar dan naga ya kare, dakyar na shiga ban É—aki nayi alola
nazo na gabatar da sallah a zaune ina gamawa na koma gado zan kwanta dan har lokacin bana
jin daÉ—in jikina ga tsoron da yasami mazaune a zuciyata, fitowa nayi da niyyar rufe kofar falon
sai gashiya turo kanshi.
   Juyawa nayi da sauri ina jan kafa na rufe kofar ɗakina gam ina sauke ajiyar zuciya, ganin
haka ya sashi juyawa tare da taɓe bakinshi dama lafiyata yazo gani kuma ya gani.
      .......Haka zamana a gidan ya kasance bana yarda mu haɗu, abinci kuwa kala uku nake
ajiye mishi kuma dan niman rigima ba ci yake ba, haka zan kwasa na rufe fuskana na kaiwa
maigadin gidan dukda ina zuba mishi, na shi.
       A rayuwarmu zan iya cewa Rahilah itace kawai batasan damuwar aure ba, dan ko
Rahimah Ahmad kaurace mata yayi, haka ta kirani tana kuka ina kuka, dukkanmu babu wanda
zai iya tona sirrin gidanshi dakyar muka rarrashi juna tare da cewa mu sake ɓoye sirrin kanmu.
    Satin shi ɗaya na daina jin motsinshi da komi nashi a lokacin kafana ya warke,.ɗakinshi
naje na kwashe tarkacenshi na share É—akin da wanke bayin kananun kayanshi na zauna a
banÉ—akin na wanke tass, hmm ashe mutumin nan yana shigo ina wanke kayan tunda yaga
falonshi da É—akinshi an share an goge yasan ina ciki. Â Â Â Â Â Â Tsaye yayi a kaina fuskarshi a gimtse yace.
"Wani shege ne yace ki shigo min É—akina, Okk kinzo na baki abinda maza kebawa mata ne."
 A hargitse na zaro ido tare da sake bom short ɗinshi da na ɗauraye su.
Ja nayi da baya cikin rawan murya nace.
"Wallahi."
     "Zoki fita."
  A nutse na fara tafiya aikuwa ya fincikoni tare da kaini saman gadonshi yana murmushin
mugunta, yace.
"Ku yan matan yanzun har kunsan bin namiji ya sosa muku inda yake kaikayi toh bari na baki
dan kar gobe kice zaki kaiwa wan..."
       Maganarshi tayi min zafi dan haka na manta da tsoronshi na tureshi da iya karfina
nace.
"Wallahi gidanmu ba'a taɓa samun mazinaciya da aurenta ba balle kuma budurwa duk abinda
zaka min kayi min amma karka taba kimar iyayena."
     Ina gama faɗar haka na sauka daga gadon nafita da gudu, dansai yanzun nasan abinda
nayi ban kuma barin mu hadu ba, dan nasan huÉ—uwar babu alkhairi.
  Shiru yayi yana mamakin abinda nayi mishi taɓe baki yayi yana jinjina kalar rashin mutuncin
da zai karta min, (Oho dai)
        D'akinshine dai bana zuwa sai na rufe gidan nake gyara ɗakinshi.
      ****
Zaman ba daÉ—i wallahi, ga Huda bata sake zuwa ba, ina zaune ranar sai ga yan makarantarmu
sun zo, anan muka baje ana hira, mika min time table É—in Neco sukayi......
      Â
Shiru nayi ina dubar takardan dan nasan ba lallai bane ya bar ni naje, haka na dubawa suka ce
min naje na amshi nawa,da zasu tafi nayi musu alkhairi har suna godiya.
Zama nayi ina nazarta alamarin, gashin sunce nan da sati biyu za'a fara, wanda yayi dai dai
da fara azumi.
.......
Matsalar Ahmad ya ta'azara ainun, dan ba karamin fita hayacinshi yayi ba, mukulin anyi
nasaran karya na jikinshi, Abin damuwar shine yanda suka gaza gane mike faruwane.
Zaune yake a gaban Umminshi wacce Mamie ta labarta mata komi, mika mishi ruwan
addu'a tayi, wanda anyi shine dan karya samu da sihiri.
Sha yayi tare da bismillah. Shiru tayi tana kallonshi duk ya fige ya lalace, ajiyar zuciya ta
sauke sannan tace.
"Yau kace zaka koma ko?"
"Eh Ummi." ya bata amsa a takaice, "Toh ga wannan kaje dashi kusha tare da Rahimah,
Allah ya baku lafiya."
"Amin" yace, tare da mikewa ya É—auki galan É—in ruwan addu'ar wani jaka ta nuna mishi tace
ya kaiwa Rahimah,
Godiya yayi tare da mata sallamah,
**** Koda ya iso gida ya bawa rahimah sakonta da yanda zasuyi amfani da maganin
godiya tayi, ta É—auki jakar da Ummi ta turo mata dashi tarkacen kayan matane sai wasu yan
kunaye da azurfa da warwaronsu.
.......
Allah gwanin Iko a cikin kwanakin mai gyaran fulawar gidan yazo gyara su sabida daminar
data kutso kai ya gamada fulawar kawai ya shiga nome gidan, garin haka ya tono wani leda mai
É—auke da awasu abubuwa har suna wari, buÉ—ewa yayi ya zazzage a kasa, Y'ayan marenan
saniyace da kuma na taure, sai gaban saniya da kuma wasu layu sun yi tsutsa har sun bushe,
gurin megadin gidan yaje ya nuna mishi aikuwa suka É—ibi fetir suka cinawa abun wuta.
**** Ahmad na ofice ya yanki jiki ya faÉ—i a gurin, asibiti aka nufa dashi inda akasamu ya
farka amma baya hayacinshi zama Aman da Mai nasara yayi, komawa gefe Aman yayi yana
hiran luv da Rahilah wanda duk hiran ta batsace da iskanci, daga yace yana miss Hq sai yace
ina ma da yana kusa yayi sucking, dukda a hankali yake maganar tsaf a kunnen mai nasara, jin
yayi Aman zai lalata shi ya mike yabar mishi gurin, í ½í¸‚.