Showing 1 words to 3000 words out of 68097 words

Chapter 1 - NANA KHADIJAH Complete Hausa Novels By Aunty Khadijah.doc

08 Nov 2025

1054

??ࡱ?>?? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????.t0Table????????xData
???????????????????? P?~M KSKS?.t??????????????????4!l ??xxxxxxx!l?>???xx????x????x?x??xx?? ?V`??VNormal $a$1$$CJKHmH sH nHtHOJPJQJPA`???PDefault Paragraph Font OJPJQJ??j]????PH4???H`S?~?l?6???K`zn?z???????b??(?9?ED_?d ?&?3?M0\?oz܈6??????????????B.V!?+?5j=4G,OBV[3/20, 7:04 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د? 1?
Tafiya take sannu a hankali tana share hawayen dake bin fuskarta akai-akai har takai wani Dan madaidaicin gidah tafi minti5 kafin ta shiga daga ciki sallamarta k da wuya taji an wanketa da wani irin mari Wanda saida taga wutah ko da bata kalla ba tasan inna ce
Yanxu k Dan ubanki awanawa ne da aikenki kinsan akwai aikinda k jiranki kikaje kika kama waje ki kaxaunah kin rainani koh wai yaushe ne kika fara wanna iskancin wata yar budurwa ce kusan Saar ta tace inna wlh wannan yarinyar tarai naki har yaushe ana mata magana tayi banxa da mutane wai inama Aiken da nayi miki ne ba abinda tace dasu tunda suka para saidai kawai tabisu da idanu tana mai subda hawaye inna ta karbe dacewa bakiji mi tace dake bane kinyi banxa da mtane da kyal tasamu muryar yin mgn tace inna wlh wasune suka tare ni suka kwace kudin har dukana sai dasukai Kumar...bata idar da mgnr bah taji an rarumota duka ake ko ta ina saida suka gaji Dan Kansu sanan suka tsaya inna tace farida maxa ki hado mata kayanta daga yau xamanki ya qare a gidannan shegiya wadda aka kira da farida tanupi daki da sauri har tuntube take tare da dariya mugunta Niko inanan duke ba abinda Nike sai hawaye danike xubarwa tunani Nike shin inah xani wanasani waxai taimakamin kodai inbasu hkri subar ni naxauna da qarfi batare da tasani ba ta fara fadin no! Ban iyawa baxan iyabah inahh ta Dan saurara tana mai xubda hawaye inna kau sai kallonta take ta saki baki can Na qara dacewa cikin murya mai kauri miyasa miyasa xuciyata ki k da tauri haka y kibasu hkri mana no! No! Baxaniyaba baxan iya Baku hkri ba baniyawa tare da sakin wani irin kuka mai ban tausayi jitayi an kashe ta dawani wawan mari Wanda saida taga gilmawar wutah Dan ubanki ba hkri ba ko abinda yafi hkri xaki bani wlh ban hkra shegiya jitayi an wurgo mata kullin kayanta maxa tashi kipitah shegiya kije kinemoh gdan ubanki yau saikinvarmin gdan ubah da kyal ta mike tanupi hanyar fitah
<د?<د?<د?<د?<د? by Anty khady=؋?...<د?<د?<د?<د?<د?
Luv u oll<د?<د?<د?
[3/20, 7:04 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?2?
Tana fitowa ta soma tafiyah ahankali saida tayi nisa sosai da gidan har tabar cikin unguwar tagaji sosai hakan yasa tanemi gu ta xauna tare da tariyo farkon rayuwartah
Xau
...................................
Asali nah
Ni sunana Nana khadeejah domin haka mahaifina ya radamin mahaifiyatah ammi ds mahaifnah suntaso cikin sona da kaunatah komai suna man duk dacewa bawani qarfi ne dasubah gidanmu naqasane sosai daki dayane anan muke rayuwar mu duk da yakasance cewa mahaifina sai yafitah yanemoh mana mixamuci amma bansan wai babu bah bansan hakanba domin banta ba tashi ba nace subani ko tahalinkakane sai sun nemoh sun bani duk da kasancewar ba matsamusu Nike bah amma basu da sukuni sai sun bani mahaifinah sunanshi Muhammad mahaifiyatah kuma Hafsat
Muna xaune a tsakar gidanmu ammi ta shinfida mana tabarma bayan sallar ishai muna jiran abbah yadawo don muci abinci domin hakane al adarmu aikau saiga sallamarshi xamanshi k da wuyah hadari yataru sosai dawani irin isaka mai tafiya da komiye yasamu garin yaqara rinewa bakinkirin muka tashi dagudu muka shige daki bamu gani komai adaki kasancewar bamu da taga kuma mun kulle yar qaramar koparmu ammi ta je laluben fitiyah da kyale ta ganta amma duk kananxir ya xuba kan katifarmu batasani ba ta lalubo ashana ta kunna sai ta jefar kan katipah domin wutar ta Dan taba mata hannu aikau nan take wani iska mai qarfi ya banko kofah tare da maidata da qarfi tarupe gam fitila tai gefe ta Dada kan katipah Dan danan wuta ta kama duk muka rude Na maqalqale ammi ina kuka Abba kuma sai faman buda kipah yake amma taqi buduwah wasa wasa wutah saici take ta kusa xowa inda muke kowa addua yake cikinmu nan akai wata irin qara mai raxanarwa ginin dakinmu ya fadi a lokacin wuta tafara cin Abba =?-?kukq Nike sosai Abba yana addu a cewa yake hfsa ki ja Khadija Ku pice ni nasan kwanana sun qare ammi kasa motsi tayi Dan tsananin tashin hnkli muna kallo Abba ya cinye Tass wata irin qara nasaki danaga wuta tafara cin ammi ammi da kyal ta dinga Jana mukayi inda bango yafadi ammi tafara turani taxo durowa bango ya fado mata akai tapadi qasa tace dani khadeejah kije Allah Na tare dake duk inda kikasamu kanki ki godema Allah Allah yayi Niki albarka Allah yabaki miji nagari da kuma iyaye nagarii ki tafi Khadija ki tafi natsaya ina xubda hawaye da qarfi ammi tace khadiijah ki tapiiii!!! Sakamakon gani dataga xai padoman gudu Nike gudu Nike baji ba gani ina kuka Na rash in ammi da abbah da suka mutu a idonah =?-?=?-?=?-?=?-?=?-? Allah sarki Allah ka jiqan ammi da abbah .......jinayi nayi nayi tuntube da waning dutse jinike ina ta mirginwa saga lokacin banqara sanin inda nikebah saidai nafarkah nagannii.............

Pls ayi hkri dani domin shine littafinah Na farko gamasusan bani shawara ko qorafii dakuma masu jin dadin labarin xaa iyah samunah gawannan number 08167525297
<د?<د?<د?<د?<د? by Anty khady=؋?...<د?<د?<د?<د?<د?
Luv u oll<د?<د?<د?
[3/20, 7:04 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?3?
Ina farkawa sai nagani visa ciyawu kwance wanni mutum dattijo yana man fitah yace man sannu ya tah nan danan Na fashe da kuka nace wayyo amminah da abbah nah pls ka taimakamin kada wo man dasu pls ina kuka sosai Na rirrikeshi yace man suna ina nace wuta ta cinyesu pls kadawo man dasu yayi mamaki sosai dayaga qarancin shekarunah alokacin ban wuce 8yrs ba yace nayi shiru xai kaini wajensu sanan nayi shiru amma duk da haka hawaye nabin fuskata domin a makarantah ansanar damu cewa kowa ya mutu baxq yadawoba haka kullum nasihar da abbah k min k nan cewar duniya ba wajen xama bane haka ammi kullun kapin mukan ta sai munyi addua da cewa qila baxa mu kai gobe bah don haka nasan mutuwah sosai binsa kawai nake don nasan amminah da abbanah baxasu dawo gareni ba munyu tafiya mai nisa sanan muka kawo Cikin gari daya kula Na gaji dayawa sai ya tsaida mana mashin muka hau munacikin tfyah ya tambayeni sunana da sunan garin mu nace ni sunanah NANA KHADEEJAH kuma muna a garin katsina amma cikin dandagoro amma amminah tace ba nan bane ainahin garinsu su asalinsu yan sokoto ne bayan sunyi aure batare da cikakkiyar yardar iyayensu bah shiyasa duka danginsu suka gujesu shine wani abokinshi yasama masa aiki anan dandagoro sai suka taho har aka haifeni daga nan basu qara haihuwa ba Kuma....ban idah ba daidai nan mashin yatsaya yace to NANA KHADEEJAH muje ko kya ida man labarin inmunshiga gida tace to abbah hatcikin ran shi yaji dadi Dana kirashi da abbah muna shiga naga wata yar dattijuwah da wata yarinya da alamu ita mah bata wuce 8yrs ta amsa sallamar tare da cewah sannu da xuwa Mlm wanann yarinyah ta taso da gudu tarungume shi tana ga baba ga baba ya daga ta sama tare da cewah faridan innah da baba ya gidan kina lafiya ita kau sai wangale baki take nai saurin jawotah nace k sabko kar ki kashe man abbah aikau Ashe najawotah da qarfiii ta fado qasa bakin yafashe naje Na ruga da gudu Na makalkaleshi nace abbanah karka qara daukantah kaji yace to ya ta inna da tasaki ba
[3/20, 7:06 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?5?
Yace muje kirakani unguwah tace to abbh yajata suka fice gaba daya hankalin inna ya tashi domin da yana matuqar son tilon yarsa fadeelah yanxu ace taji ciwo ko sannu kai koma takantah baibi bah suna fitah wajen kawunsa yanufa yai mai bayanin komai akan khadeeja haka duk ya xagaye danginsah da khadeejah harda mahaifiyarshi a ciki kowa ya nuna farincinkin haka da nuna son diyar don duk inda sukaje sai tagaida babba da yaro kuma kanta akasa haka kowa yadamai albarka tare da fatan alkairii akan haka sai bayan ishai suka koma gida hankalin inna duk ya tashi suna xuwa sallama yayi da kyal ta iya amsawa kallo daya yayi mata ya wuce dakinshi tare da khadeejah yajawo kwanon tuwo sukaci tare abin yai mata dadi kasancewar abincin dare tare suke ci da abbah da ammi yauma Allah yabata wani abban wasu hawaye suka gangaro abbah yace khadijat mi kuma yafaru ta girgixa kai tace Abba murna Nike Allah yabani kai bayan ya amshe wa incan kulum da irin wannan lokacin tare muke cin abinci mu duka yanxu ma tare mukaci ta fashe da kukah ya rungumo ni yana lallashi nah har nafara bacci innah tashigo tace hajiya da kawu sunxo suna kira yace toh tashi yayi ya aje ya ajeni kan gado naisaurin farkawa Na riqeshi hakan yasa muka fita tare hajiya taita fada kuma taima inna warning akainah haka suka fice inna tajawo khadeejah takai ta makwancin fareeda dasafe tunda asuba ta tashi tai sallah tanipi dakin baba dawo warshi k nan daga masallaci yace khadeejah ina xuwa tace dama xan gaida Kaine ynxu Dana gama sallah yace yauwah yar albarkah yajata suka wuce dakin shi inna yagani kwance har yanxu bata tashiba yaja tsaki ya fyada mata bugu tai figigi ta tashi har xata fara masifa taga khadeejah raja tsaki tafice tare da qara tsanar khadeejah axuciyartah baba yaja hannun khadeejah suka haukan gado suka kwanta sai bacci basu tashi ba sai 8 tana tashi taje tawanke idoh fitarta k nan raga inna sai yanxu tai sallah daga gefe kuma fareeda CE k alwalla tana gama wanke idoh taje ta gaida inna ?iki2 ta amsa Na wuce Na dauko tsintsiya Na hau share gidan duka Na tattara kayan wanke wanke nayi inna da kallo kawai take binah nagama naje dakin baba Na gyara Na gyara Na inna Na wuce inda muka kwana Na gyarah nafitoh Na iske har baba yawuce wajen Neman abinci fareeda sai hararata take naje Na duka wajen inna nace bawani aiki hambareni tayi Na fadi qasa tace dani shegiya saura ubanki inada matuqar xuciya hakan yasa ammi k yawan yi man addua ta topa min nasha natashi nabi inna dawani mugun kallo tare da mikewa nawuce Na koma gefe daya naxaunah Na duke inata faman xubda hawaye tunani nike yanxu inda su ammi nanan bamai man haka Na tuna lkcn da ban lafiya ammi k man komi kuma abin mamaki murace kawai Nike ta dansa man ciwonkai Abba yakawo magani abani nakisha ammi taitaidani haka ma abbah amma naqi Abba har ya fice ammi tagaji tayi fushi taita harkartah nikuma Allah yayoni da xuciyah nayi kwance Na yunwa nakeji amma xuciya ta hanani xuwa Na amsa ammi tagaji ta biyo ni dashi amma nai fafur naqi ci da kyal ammi ta shawo kaina naci...jinayi an Dan kwasheni saurin dagowa nayi naga fareeda visa kaina takawoman koko da kosai inkinga dama kici shegiyah xuciya ta tisoni Na wanke ta da kokon tundaga kantah gashi daxafi data kwalla wani ihu da gudu inna ta isoh ta wankenida marii biyu tafigi fareedah ta jika kanwa tasamata xaure nakoma Na kwanta har bacci ya daukeni baba nashigowah yayi karo dani salati yayi ya tasheni sawun mari ya gani makaleshi nsaki kuka ko magana bai iya yi bah yana xuwah yawanke innah da mari
<د?<د?<د?<د?<د?by Anty khady=؋?<د?<د?<د?<د?<د?
Luv u oll<د?<د?<د?
[3/20, 7:06 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?6?
Yakife inna da mari k wai har yaushe ne xan gargade ki akan khadeejah fada yake sosai ya kalleni ina hawaye yace mi akai miki Na kwashe komai nagaya masa nace Dan Allah abbah kayi hkry wlh xuciyace ya girgixa kai yajani muka tapi inna datai mutuwar tsaye takasa cewa komai amma xuciysrta sai tapasa take muna xuwah daki Abba yai man fada sosai sanan yace in rage xuciya abinci mukaci tare Inna kau sai sake sake take akan mixataiman....
Haka rayuwa ta kasance man said baba yadawo nake samun sauki haka inna tananan da hakonah ansani mkrnt boko da islamiya a ko ina inada kwaxo farida batada abin tsanah da hantara irinah a gida k mkrnt gara gara mkrnt yen ajinmu na shiganmi ni k Na daya a boko hakan nasa man tsana wajen inna da farida da kuma wasu daga cikin qawayen tah
Ranar asabar nadawo daga islmyyah da safe inna ta aikeni nasawo mata maggi Na goma yan biyar2 aikau tsotsai yakai Na yarda naira biyar1 da nadawo na fada mata ranar nasha wahala sosai kasancewar baba bayanan taiman dukan tsiyah kuma tace bani baxaman gdan haka takoreni Na pitoh ina ta tapiyah bansan inda Na dosa ba jinayi Na bige mutum ina dagowa naga baba hankali tashe yace min mike faruwa Na fada mashi komai mamaki yakamashi sosai cinkin fushi da xuciyah ya jani muka nupi gida baba Na sallamah inna tanupo shi tanacewa kaga diyarnan ta gudu ko dama ai cintacciyar mage bata mage wani mari dataji sai data kai kasa baba bugunta yake kota ina harda halbi kaii innafa ta bugu saida yagaji don kanshi sanan ya kyaleta kuma yace itama tabar gidan tunda ba gdan ubanta bane inna da kyale ta iya tashi mayapi da kadai ta dauka tafice banji dadin hakan ba da daddare kawu yayo sallama saiga inna abayansa nan akaima baba fada haka inna tare da gargadin ko kallon banxa kar taimin ta amince hakan daga ranar inna tashafaman lafiya saidai farida in abun yataso
Kwanaki sunjah shekaru sun kawo yau inah a jss3 banmance wannan ranar ina xaune gefen baba sai nasiha yake man tare da kwatanta man hkrn rayuwa jikina yayi sanyi yace Na kira inna ranar ya yini yimana nasiha haka hardare Allah mai iko muka wayi gari ba baba wayyo ranar badai kukaba =?-?=?-?=?-?=?-?=?-? harda su sumah haka akai xama Na ukku aka kare daga Ranar nasan ni marainiyace wanki wanke wanke sanwah tallah komai niii mkrnt ta tatsaya banda Hutu kullum
Haka nike rayuwa duk Na rame Na lalace Na kode da kyal da wahala nagama mkrnth da kyal Nike samu inci abinci so daya a rana nakoma abin tausayi komai nawa so silent a yau ne unaxaune sai faman hawaye Nike yunwa ta addaban farida ta kwala man kira INA xuwa race inna bada asiyo man gari yanxu k duk abincin nan bai ishekiba tace inna wlh gari Nike marmari inna taxaro jamsin insiyo garin ashirin sugar goma nakama hanyar fitah farida ta ce shegiya kusauri yinwa nakejii ficewa kawai nayi da kyal nike tfyah sbdah yunwah junayi anjawo man abaya aka fixge kudin hannu sukai man mugun bugu da kyal Na iya miqewa nakama hanyar gida hankalina yatashi da kudin inna nayarda 5 ankusa kasheni in aga 50 ina isa kopargida gabana yasoma bugawa nai shahada Na shiga
......................................
Cigaban labarin
<د?<د?<د?<د?<د?by Anty khady=؋?<د?<د?<د?<د?<د?
Luv u oll<د?<د?<د?
[3/20, 7:07 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?7?
Sallar magrib taji ana kira tai saurin mikewah ta hau hanyah batasan inda takesa kafantapah wata mota ce ta taho da gudu kamar xata tashi sama horn yake sosai amma kwata2 bataji batagani gabgab ka k jii tuni yabi takanta yawuce abinshi ko a jikin shi mutane suntaru wajen sosai kowa sai kallo yake da abinda yakecewa....
Tafiya yake sannu a hankali yake tafiyah kallo daya xakai mai kasan cikin nishadi yake a hankali yatsaya da motar shi kasancewar taron mutane dayagani sun kashe hanyar asannu ahankali ya pitoh wani sentalelen saurayi ni yanada tsawo tsawo mai kyau da aji cikin tafiyar qasaita ya isa wurin yana keta mutane kwance take jini sai xuba yake kamar ruwah tsayawa yayi yana bin mutanan wajen da kallo cikin tsana yapara magana Ku wa inna jahilai ne acikin jahilai cikin tsawa yayi maganar guri yadau shiru can't u here me!!! Wurin shiru yaqara biyo baya yacigaba dacewa how, how comes u c some one in a critical condition but u just watch her like a firm koh!!! Mutane suka para watsewa a hankali suna surutai ya daka tsawa heh! Kowa ya bace man da gani duk aka watse sai wani tsoho dake gefe yana hawaye ya matsa kusa dashi yace baba wat go on here gayaman miye ya faru tsoho yagaya mai komi kawai girgixa kai yayi yaje ya sungume tah yasaka mota yafixgeta yai gaba cikin qunar rai direct asibiti yayi da itah nan danan aka amshetah kasancewar assibitinshi ne wuri yasamu yaxaunah cause baxai iya tabuka komai ba in yashiga yaja tsaki yana mamakin mutanan ynxu tashi yayi yawuce office inshi kan resting chair ya kwanta yadan lumshe ido yana tunani can yatuna da abinda ya fito dashi xumbur ya tashi xaune yadafe kanshi tare dacewa oh my God! Wayanshi ya xaro tare da kiranabikin shi fahad ringing biyu ya dauka yace yah maxan fama tsaki yayi yace kai ni dallah bansanwasa Abba yakirani sun sabkah pls kaje kadauko shi kace mashi inada emergency patient neh shiyasa OK no p tnxx pls kayi sauri pah aje wayanshi k dawuya wata nurse tashigo tare dacewa sir u patient want emergency help course tana buqatar jini sosai yanxu da gaggawah ya furxar dawani iska a bakinshi yace OK les go suna xuwa wajentah kallo daya yayi mata ya kauda fuska tare dace ma nurse daya tabiyo shi lab ya nufa itadai binshi take suna xuwa yace ehen common dibi jinina ki gwada if is OK den u can go head aka dibi jinin shi aka gwada cikin saa kau yayi nan aka dauki almost 2&have lader akasa mata sanan akai mata dauri a hannun dama da kuma qafanta Na hagu sakamakon karewa datayi akai mata allurar bacci ta 24hrs cikin 5hrs aka gama treating intah...
Bangaren dad da mom kuma mamaki suke da har yanxu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login