Showing 24001 words to 27000 words out of 68097 words

Chapter 9 - NANA KHADIJAH Complete Hausa Novels By Aunty Khadijah.doc

08 Nov 2025

2124

budget in shi ya bace Na xama ango yau faruq ne yashigo dakin a rude ya qarasa wajen ta
Faruq ya amshi aikin yayin da su mom sukayo waje Aliyu bai fita bah dama faruq bai yi gangancin cemashi ya fitiba don yasan haliii

Nan faruq yagama aikin shi yai mata allurar bacci sanan yanemi waje ya xauna bin faruq yake da kallo murmushi faruq yayi yace come on my man noting but just a stress da kuma ciwon kai ga kuma rashin cin abinci ga hayaniya shine yayi causing fever but every thing will be OK insha Allah tare da bubbugamashi kafada yana daga mashi kai am really sure frnd don't worry OK kai ya girgixa mashi sanan ya nufi wajen tah ido ya kura mata har ta Dan fada dama can bawani jikine da itabah sosai jikinta yake bi da kallo tundaga kafarta ya ke kallo har ixuwa kirjinta woow ya furta a hankali har yakai hannunshi sai yai Sauri ya mayar tare da ajiyar xuciyah
Su mom ne suka shi go kallo Aliyu yabi su hussy dashi cikin xuciyarshi yace Ashe wainnan Na nan qarasawa wajen sukayi duka mom ta kalli khady sanan ta kai kallonta ga Aliyu son tashi Ku wuce gida dare yayi mu da safe muntaho in ta tashi don faruq yace idan ta tashi anything will b OK
Kallonta kawai yake baida ko alamar tashi mom ta gano inda ya dosa hkn yasa tasha murrr tace kobakajiii bah tashi kuwuce ga faruq can ya maidaku dkyal yace mom nima ai anan xan kwana tsaki mom tayi sanan tace will u shut up and go out from here
Afusace take maganar don ta lura Aliyu so yake yagane mata rashin kunya akan Khadija bayada xabi hkn yasa ya tashi jiki ba kwari ya nufi inda khady take ya shafa gashin kanta tare da sakarmata one peak a goshi sanan ya fice mom dai ido ne NATA

Nima dai Anty Khady =?@? nawa=??

Hka suka wuce aka aje sally sanan suka wuce gida sukayi sallama ya wuce gida

Bacci dai kam Aliyun mom bai yishi bah sai abinda ba a rasa bah

Nimadai Anty khady Na hangoshi ta window sai juyi yake har yaban taushe don by dis tym ynxu ya hau network har yafara kawo service=??=?B?=?B?

Around 4:30am khady ta farka ganin ta tayi a assibiti juyawa tayi ta hango mum kwance kan resting chair ta Na barciii

Da kyar ta mike xaune don jikinta duk ya mutu kallon kofa tayi waxa ta ganii=?D?.....

Karasowa yayi inda take yace my princess har kin tashii murmushi tai mashi sanan tace anan ka kwana aa yce cox mom ta hanani shine nayo sabko naxo duba ki tashi muje in miki wanka xaro ido tayi tace wat...
Aa gsky banaso tare da turo baki yace OK den let me help u ko
Kaita girgixamashi xuwa yayi toilet ya hada mata ruwan wanka sanan yaxo yakamata ya dauke ta cafff yayi toilet da ita sanan ya fito
Batafi 10mins bah ta fito
Sakin bakinta tayi tana kallonshi don ganin shi da kayanta Riga da skirt Na atamfa da kuma man shafawarta da turare sanan basket in abinci
Aranta tace KO Mike damun *prince*INA haka
Murmushi yasa karmata itama hka xamanta k da wuya taga ya nufo ta yana tsane ruwan jikinta kyaleshi tayi don mamaki ya hanata komai...
Yana gamawa yahau shafa mata maiii idone kawai NATA

Nma dai hkn=?@?

Bataji kunyaba saida raga harda inners inta sunkuyar da kaii tayii sanan ta dauki kayan tayi toilet ta sanya tare da dauro alwallah
Tana fitowa shima yashiga dauro alwalla don an soma kiran sallar assubah
Ya nafitowa harta shimfida abin sallah yace till I back my *princess* murmushi tayi ta daga mashii kai OK

Tana cikin ninke kafet in sallah ya shigo inda mom take ya kalla sanan ya maida kallonshi ga khady yace oyyah come and eat ta xumburo baki tace nooo Na koshiii shima turo baki yayi yace noooo saikinciiii doleeee

Matsowa yayi kusa daita ya soma. Bata indomie wadda taji siding da kwai haka yasoma bata abaki har ta koshi sanan ya hada mata ruwan Lipton tasha
Kwaramniyar kwanonii ya tada mom ido tahau xarewa don ganin son inta nabama khady abincii tashi tayi sadaf sadaf ta shige toilet batare da sunji bah yana bata magani mom ta fito duka suka juya suna kallonta kai ta kauda ta wuce ta kabbara sallah

Aliyu ya tattara komai ya fice tare da cema khady in mom tagama Ku fito INA Mota


By
Anty Khady=؋?
Nd
Ummu salmah=??

Luv u oll
<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?
[3/20, 8:07 PM] Anty khady=??: <د?<د?<د?<د?<د?<د?
NANA KHADIJAH
<د?<د?<د?<د?<د?<د?

4? 1?

Haaka mom kiri kiri tahana alee amaryarsa hardaki yabita amma taki wai harsai ta warware sosai abin bai mashi dadi ba haka yadaure yaja jiki yayi dakinshii cike dajin haushin mom don tahana mai farincikinshiii khady kau hnklinta kwance mom sai qara gyara abinta take tayi wani fresh

Yau kwanan khady biyu ta war ware amma mom ta hana takoma saboda wani shirin da ta tanada Na gyara yarta har tsawon sati guda saboda son insa yasamu cikykkiyar gamsuwa wajen matarshii
Aliyu hkrin shi yakare wani irin haushin mom yakejii kullum shine Dan shan mgni ga mgnin dayafiye mashi komai

Around 8:30 pm duk sunacin abincin dare amma ba alee awajen mom taji shi run yayi yawa ta dau waya takirashii saida ta kusa tsinkewa ya daga a dakile yashe hello miye abin yaba mom mamaki kuma yabata haushi kawai ta daure don Tasman horon dazatai mashi tunda ta kula akan tahanashi khady yke mata wannan shashancin to zata qaramashi sati guda akai taga karshenshi
Daurewa tayi tace kana INA daki ya amsa agajerce itama a saukake tace abinci fa yace am satisfy for that mom ta kulu kawai ta kashe wayar shikam batare daya damu ba ya aje wayar mom nazarin abin tafarayi
Tsaki taja tace dani kake zancen

Khady kau sai abincinta take loda ta gama tawuce daki tai wankq sanan tai shirin bacci
Abinda mom k nn k jira khady tasa kayan bacci ta aketa wajen ogah harta kwanta taji kiran mom tashi tayi dankwali kawai ta dauka ta aza sanan tafice
Maza dauki abincin aleeyu yana daki ki kai mashi to ta CE sanan tai hanyar komawa dak
Mom taisaurin cewa k fa inaxuwa abaya zandauko mom aa barshi maza je ki mika mashi kidawo sanan kizo kisha ruwanki gayacan kan dining(fruit salad ).
Juyawa tayi ta fice ta dauki Dan karamin basket in sanan ta wuce

Tana zuwa daidai kofa yatsaya sai muzurai take don ta tuno ranar da ya isketa gdnsu twins ( ranar daurin aure k nn ) dakyar tai knocking
Waye ne cikin tsawa yayi mgnr dnshi ynxu baiso a takurashi
Dakyar ta amsa nice yagane sarai
Wkenn khadi...sai taishiru
Ahankali yataso ya bude kofar tana higa yayi key in kofar

To fahh=?3?

Visa side drawer ta ajemashi sanan ta juya zata fice
K cakkk ta tsaya dawo
Mom tace indawo ynxu
Mtsww tsakii yaja sanan yaje ya finciko ta ta fada kanshi
Kan gado suka Dada tummm
Kafin tasaka kara ya Dade bakinta da nashii ba sassaci ba hkrii don shi gani yake itama bata tausanshii ta biyewa mom
Almost 30mins amma yana Abu daya akin shan bakinta kafin ya koma shfa gabanta yana sarrafasiu ta yadda yaga dama saida ya tavbatar ya kashe mata lakkar jiki sanan ya saki bakinta
Hawaye kawai take don ta kula wani abin harda keta aciki
Jagwalarta yake yadda yaga dama kokarin cire rigar jikin yake amma kwatakwata khady ta galabaita bare ta iya wani Abu
Tanaji tana gani ya rabata da rigarta ya hau lasar ko ina a jikinta yana dannarta yadda yaso
Kwatakwata baya cikin hnklinsa abinda yasa agaba kawai yke

Mom taji shirun yai yawa hnklinta yatashi don tason alee Na iya riqeta ya mata yadda yaso
Gashi batason plan inta ya watse don taga ya canja kan mace itako so take ta saisaitashii don gudun bacin rana wata Rana shiyasa ta riqe khady amma INA abin nashi hauhawa yke kasa hkri tayui ta mike tayi hnyr dakinshii

Ya galbaitar da khady sosai amma bai shigeta ba saidai duk ya jagwalgwalata San ranshii nishii sama sama khady k yinshi ya mata kaca kaca don duk yadda yasoyi da ita hka yakeyi kuma abin nashi harda salon keta

Mom Na bakin kofa taji nishin khady yadda yake fita dagaji kasan ta wahala buga kofa mom tahauyii da karfiii tana kiran sunanshii a harzukee

ALIYUUU!!! baijinta
Sai can yaji qara bugun kofa da sunanshi da mom k kira wata keta ya hauyi mata Wanda baisan ma yamata ita ba wani razanannan ihuuu khady tasaka Wanda ba tai tsanmanin xata iya yinshi sosai taji zafi saboda hannunsa da yasmata canciki tare da salon keta

Mom kuka tahauyii tana Aliyu in kasheta sai ka bude kavan gawarta
Kukan mom dayaji yasa ya kyaleta ya zame daga jikinta ya hau savke nunfashi
Muryar mom yaji tana cewa wlh inbaka budeba saina laanceka
Dakyar yaja jiki ya bude kofar ko kallonahi bataba fuska jabejabe da hawayee
Hnklinta ya tashi data kalli Khadija bawata sutura ajiknta
Wasu hawayen suka Tahoe
Mom Na dagota ahnkli khady ta bude ido tana hada ido da mom tahau kuka mom Na dagota tsaye ta kwalla uwar tsawa wadda ba mom ba kadai har alee ya tsorata matuka baya khady tayi tafadi kasa sumee iyakar rudewa mom ta rude amma alee ya fita rudewa
Da gudu yayo kanta yana kiran sunanta....

KHADIJAHH.....!!!!

BY
*ANTY KHADY*

And

*UMUU SALMAH*
<د?<د?<د?<د?<د?<د?
[3/20, 8:07 PM] Anty khady=??: <د?<د?<د?<د?<د?<د?
_*NANA KHADIJA*
<د?<د?<د?<د?<د?<د?


4? 0?

Mom Na ida sallah ta fice ganin haka yasa khady ta bita a baya
Mom naxuwa wajen mortar ta bude back sit ta xauna khady Na karasowa tayi inda mom tayi dama Aliyu Na ankare da inda ta dosa wani irin mugun kallo yasakar mata mom Na kallonshi murmushi kawai yayi
Mom taga khady sai kokarin shigowa take tace daughter koma gaba mana turo baki tayi suna hada ido da mom ta sunkuyar da kai dole ta koma gaban taxauna

Suna cikin tafiya mom tace danace kakoma gida sai kadawo ko
Aa mom wlh a gida Na kwana
Ina kasamu abinci wata tambayar ta watso mashi
Yace ni Na dafa
Kai mom ta girgixa sanan tace daughter kawai kasan tana assibiti ko kai ya Susa sanan yace mom gani nai ai ke ba kyacin indomie nikuma indomie kawai Na iya dfawa dats y amma mom ban manta dake bah wane no
Murmushi tayi tace ban yadda ba yce dgsk mom

To naji wannan bt kayan sawafa kosuma bana sawa kasa yayi dakai yadan juya yana kallon mom sanan yajuyo kallonshi xuwa khady murmushi take kadan kadan tana sunne kai wai ita kunyah
Aliyu yace to naji mom amma karki ga laifina donna kawo ma matata kaya amma k bnkawo mki bh ai k ma kinada mijin dryah mom tayi tare da bugo ksfadarshi ta baya
Kai kohh
Aushhh mom da zafi fah hkah nikeso ai
My princess kinga mom tabigeni baxaki ramamin vah yana mgnr ckin yanayi shagwaba
Mom baki tariqe
Khady kau shiru tayi saifaman sunne kai take
Mom tace xakashigo hnnu yaro naka wasa ne

Daidai nan suka iso bakin tankamemen gate insuu
Malam audu yaxo ya budema su gate tare da gaisuwa sunayin parking faruq ya kunno kai cikin gidan don yaga shigowarsu dama wajensu ya nufa
Gaisar da mom yyi tare dayima khdy ya jiki ta amsa da Alhmdllh sanan sukayi ciki tare da mom

Aliyu da faruq kuma suka wuce dakin shi faruq Na tama abokin nashi dariya don yaga yadan fada kadan

Mom takira dad awaya cewar sundawo gida hka ta bugama hajiyarta waya cewa sundawo gida

Khady a dakin mom tana kwance tadan kishingida ta lumshe ido
Abinda yafaru a hospital ya soma dawomata murmushi kawai take a ranta tace thank God daka mallakaman Aliyu a matsayin mijina Wanda bani ko shakka xai kula dani juyi ta ta karayi tare da gyara kwanciyah

Jitayi amfado visa ita anata dariya hussy ta gani tana ta dariya abinta ta rungumeta tana oyoyooo sis ya jikin naki murmushi tayi am gud sis INA hassy take ne....sallamar hassy ta katse su da gudu itama ta nofota tare da rungume khady how was ur body am find thanks sunjima suna fira saiga sally ta shi go da sallamarta sai washe baki take itama gudun tayi ta rungume kawarta tare damata yajik ta amsa da sauki
Nan suka cigaba da firah sunata darawa abinsu hussy na shaqamasu story cewar usman fa ya kamu dayawa hakama hassy har sunje wajen Abba sun mashi magana sati maixuwa xa asa bikii habawa shewa suka dauka sally harda takawa tayi don dadi hassy kau sai fauxewa take ita alah dole ita manya bata damubah fira suke sosai cen khady tace k fa hussy sai yaushene k da faruq hassy tai karaf tace yo hardafa ita rana dya xaasaka aii wane murnah gun friends in harsuka burgenii abin gwanin ban shaawa

Mom CE ta shigo tace daughter kixo gasu hjya da umma dasu Abba duka sunxo gaida ke tace to mommy gani nan Dan kwali ta dauka tafice taje parlour tare da gaisar dasu kowa nama ta yajiki anty Ravi tace yar Kanwas k daga jin andaura aure xa mukaiki sai ciwo hka kawai ki mana bukulun samun da da jika a jiyan
Sunne kai tayi tana murmushi hjyh tace takwara rabu dasu xonan duk xanyi mgninku musamman ma k rabii driya aka dauka Aliyu ne yashigo nanfa shewa da hayaniya ta samu maxaunii sai iyashege akemusu Aliyu mana k da Dan bakin mayr da amsa khady kau saidai ta sunne kai tayi dariyah wata maganar baba umma ta ballo ba shiri khady ta tashi da gudu ta bar wajen
Aliyu yace to Kunga kun kora man ita ko tare da mike wa ya fice suka hau dariyah.....

Bayan sallar isha i ne Aliyu yasamu mom a parlour tare da dad ya xauna kasa tare da gaida su nanfa ya fara sunne kai mom tace dawani abunne Aliyu ya sadda kai kasa amm..dama...wai...nace Khadija...bata shirya ba ne muwuce...
Tuni mom ta dagoshi hkn yasa ta daure fuska tace dama akwai inda xaku ne
Aa wai..uhmm...gida mana ainaga dare yayii...
Wane gidan knn da kyar ya iyacewa gidanmu....wata muguwar harara mom ta kwada mashi tare dacewa bansan wannan bah nadaga tarewar ai sai next week ido yaxaroo=?@?


Nima dai shi nazaro=?@?
Anya Aliyu Na iya jurewa
Kubiyo ni fanx luv u oll




By
Anty Khady=؋?
And
Ummu Salma=??
<د?<د?<د?<د?<د?<د?
[3/20, 8:07 PM] Anty khady=??: <د?<د?<د?<د?<د?<د?
*NANA KHASIJAH*
<د?<د?<د?<د?<د?<د?

4? 4?

Mom tace to twins sai a tashi a wuce ga daughter ta nan sai kuma yayanku fada kar ya citanman da diyaa
Driya sukayi
To mom insha Allah
Har mota mom takai khady
Suka wuce tana daga musu hannu har saida suka pita daga gate in

Khady Na ganin sun dau hanyah
Hawayenta suka karuu

Sun isa gidan mlm gate man ya bude masu gate suka shiga

Motar Aliyu faruq yagani hakan ya tabbatar masa da yananan
Packing yayi
To amarya a fito mun iso banza tayi dashi
Saida su hussy suka kamota

Kanta Na cikn gyalenta suka shiga
Faruq ya nuna masu dakin suka shigar da ita

Dakin Aliyu faruq ya wuce don da Alama ma baisan sun shigo ba

Kai malam tashi dalla baccin mi kake kai da k da amarya yau .
Da sauri ya tashii har kun iso knn

Tsaki faruq yaja
Mtswww kai wlh naga alama ma ba ka damu da amaryar bah

Kyaaaap
Amma kai ka rainani
Wlh yanxuma mafarkinta Nike katadani
Tana INA

Hhhh...
Bansani bah kanada mata kamaida kan ka gwauro

Kai nidai tana INA
Dakinta mana
Da saurinshi ya mike yayi hanyar fita

Sally ta kira hassy
Hllo ta usy yau Baku zuwa ckul ne
K banza gamu gdan amarya
Mun kawo khady
Dgsk
Ehmn.
Pls iman kwatance ganinan ai baabari Na abaya
Wajen sibitin AUS
OK gani nan pls nan da 5m Ku fito Ku wuce danii don INA kusa da wurin
OK sai kin iso cewar hassy

Lokacin da Aliyu yazo dakin khady
Lokacin sally takira hassy cewar gata su fito
Fitarsu k da wuya Aliyu ya shigo

Lkacin Khadija ta cire mayafinta fuskarnan tayi jawur don kuka

Gimbiyah cewar Aliyu
Tana jiyo wa suka hada ido wani balain kyau yai mata da wani irin kwarjini har takasa dauke idonta akanshii kallonshi kawai take bata ankara ba sai taji ya rungumota

To gimbiya kallon ya isa haka .
Kafin tai magana taji bakinshi cikin NATA wani irin shock sukaji within them
A hnkli Yake tsotsar bakinta
Kokarin kwacewa take
Amma mee
Wata irin riqo yasake mata kamar zaimaida ta cikinsa

Wani yana yi khady ta shiga Wanda shima hknn

Dkyar ya iya sakinta sakamakon kofa dasukaji an banko da karfiii

Cakk su salma suka tsaya
Baya sukai da guduu

=??=??=??=??=??=??....

Wata irin kunya Aliyu yaji barenma khady
Dkyar yayi jarumtar mikewa ya fita sai wani shan mur Yake yana cika yana batsewa
Wai shi Allah dole manya kar yara su rainashiii

NAMIJII>??=??=??

Yana badq baya suka kece da driya harda su dukewa kasa
Har yasharesu ya wuce
Yaji hussy sarkin janfada tanacewa ahhh su yaya Aliyu har angama eh yane in koko=??

Wani irin kallo ya watsa mata
Su hassana suka hau dariya
Dolensa yasa yafice yana huci wai shi namijiii

=??=??=??=??=??

Da kin khady sukayi da gudu harda rigerigen shiga suke
Khady najinsu ta kwanta ta lahe wai ita baciiii


=??=??=??=??=??=??=??

By
*ANTY KHADY*
Nd
*UMMU SALMA*

LUV U OLL
<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?
[3/20, 8:07 PM] Anty khady=??: <د?<د?<د?<د?<د?<د?
*NANA KHADIJAH*
<د?<د?<د?<د?<د?<د?

4? 3?

Yana shiga dakin kafin yafara magana tayi hanyar toilet
Kanshi yadafa yasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login