Showing 39001 words to 42000 words out of 68097 words

Chapter 14 - NANA KHADIJAH Complete Hausa Novels By Aunty Khadijah.doc

08 Nov 2025

2120

bango

Kafin ta isa wajen bed in wata irin jiwa ta kwasheta ta tafi luuuuu...

Shigowar shi k nan
Da saurinshi ya taro ta yasata ajikinshii
Towel ne kawai jikinta shima towel in ya soma zamewa

Harta fidda rai tana jira tajita kasa ammai sai mee
Tajita bisa mutum wata irin ajiyar zuxiya tasaki kafin ta fashe da kuka

Iya rudewa ya rude yama kasa tambayar mike damunta
Rarrashinta kawai ya hauyii yana shafa bayanta a hnkli

Da kyar yasamu tayi shiruu kafin bacci yafara
Daukarta

Dr Michel ya gaji da tsayuwa ya fara nocking don gaba daya ma Aliyu ya manta da shi a wajen

Lallabawa yayi ya kwantar da khady kafin ya rufamata bargo

Come in pls Dr am sorry

Koda ya shi go baice komai ba don duk yaji shagwabar da khady. Tai ta zubawa kamar yar baby

Aliyu ya CE da Dr Michel
Pls give me 1_2 mins I want to dress her up cikin murmyshi ya amsa kafin ya wuce

Koda yafara samata kaya ta farka kankameshi tayi zata fara sabon kuka koda suka hada ido ya girgiza mata kai ba musu tai shiru ta Na tunzure baki koda yagama samata kaayan ta hau dacewa ba kai bane ka... Hannu yadaura bisa cute lives inta kafin yace

Dr u can come in

Kofa ta zubama ido koda ya shigo faran faran yai ma khady sannu kai kawai taa iya dagamashii nan Aliyu ya hau gwada matarshi cikin dubara Wanda Dr Michel ya yi assisting inshii

Sun gano tana da cikin 1month

Zata daina wani aiki mai wahala ko Wanda zai sata stress amma zata dinga exercise every evening har sai yakai 3-4 month sanan
Duk abinda take so akiyaye shiii Wanda bataso ma haaka don cikin NATA mai kwadayi ne da ra ayii ga wani son jikii da yake sata

Koda suka gama komai Dr Michel ya qara bashii wasu shawarori sanan ya hada kayan akin shi zai wuce da kyarr khady ta yarda Aliyu ya rakashi shikam dariya yake tayi abinshii

Koda yarakashii yai mashii godiya sosai yace bakomai har kudi yabashi yaki amsa
Haka sukayi sallama kafin yakoma cikii


Urs
*ANTY KHADY=??*

<د?<د?luv u oll<د?<د?
[3/20, 8:39 PM] Anty khady=??: [10:27AM, 10/29/2016] Anty khady =؋?: <د?<د?<د?<د?<د?<د?
*NANA KHADUJAH*
<د?<د?<د?<د?<د?<د?

5? 9?

Around 4:30pm suka shigo gida parking yayi yafito ya zagaya ya fiddo Khadija da k kwance a back sit tana bacci

A hnkli ya dauke ta sanan yaima motar key batare da yatsaya Ciro kayansu ba

Straight room in shi ya nufa da ita
Ahnkli ya shinfidata bisa gado

Yaxura mata ido yana kallonta gwanin ban tausayii
Har tadan fada
Girgiza kai yayi cike da tausayiinta

Sanan yawuce toilet yasoma cire kayan jikinshi
Shower yasakarma kanshi tare da yin wanka
Ahnxarce yake komai don baison tafarka baya kusa

In less than 10mins ya fito ruwan jikinshi ya tsane
Sanan yashafa cream yaxura jallabiya

A hnkli yasoma tashin ta cikin dubara
Wanda cikin bacci taji anamata wani Abu
A hnkli ta bude idonta ta daura bisa kyakkyawar fuskar Aliyu

Sannu babyna kinjii

Murmushi tayi sanan ta mike zaune Wanda saida Aliyu ya taimaka mata

Muje in maki wanka
No kabarshi nayi dakaina
No nizan mikii...

Haka sukaita gardama da Aliyu yaga rigimar bata qarewa ya sungumeta yayi bandaki da ita

Tun tana tsillewa har ta hkra

Ruwan zafi ya hada mata sosai don tagasa jikin ta sosai domin duk ta wahala tayi weak saboda aman da tasha

Sai da ya cuda mata jikin ta Tass ko ina
Don har kanta ya wanke mata

Sanan ya fito yabarta ta ida wanke jikinta

Wayarshi ya dauko ya kira mom yasanar mata sun iso
Tace to bari ta aiko masu da abinci don duk tunaninta anan zasu sabka
Sallama sukayii kafin ya mike ya nufi room in khady
Itama jallabiya ya dauko mata milk colour sanan ya fice
[11:20AM, 10/29/2016] Anty khady =؋?: Shigarshi dakin k nan khady ta fito da kyar ta k takawa da sauri ya aje kayan hannunshi ya kamata

Daukar ta yayi ya dire bisa bed
Mai ya dauko yasoma shafamata in romantic manner
.har yagama batace komai

Haka ya shiryamata tsab hatta inner wears in ta sjiyasa mata

Yana cikin sharce mata kai sukajii door bell

Excuse me baby bari inje in dawo 1min kai ta daga mashi tana turo baki

Don wata shagwaba take dataga yana tarairayarta

Driver ne da uban basket Na abinci cike harda fruit salad da zobo sanan danbun shinkafa da cos-low ga danbun naman kaxa

Aliyu Na shigowa ya iske har khady ta gama combing in gashinta ta Parke abinta
Murmyshi yayi

Woow my baby boo u lool awesome
Murmushin itama tamayar mashi kafin taji anyi sama da ita

Dariya ta hauyi har kyakyatawa bai dire taba ko ina sai dining area

Khady taci abincin sosai Wanda duk Aliyu ne k bata a bakii har to koshii 1plate taci harda rabi

Fruit salad inma ita takusa shanye shii

Suna zaune falo sunata wasansu aka kira sallar magrib
Baby bari naje inyi salla ko
Tunxure baki tayii batace komai ba yanq ganinta ya kyaleta don yanaso yafita yaje hospital akwai kayan da yakeso ya dauko

Bai dawo ba saida akayi isha'i
Lokacin da ya shigo har tagama sallarta tananan fallow zaune tana cin Danbun nama

Kayan dake hannunshi ya aje bisa 3seater

Ya nufi inda take
My baby boo sannu da hutawa ko kallonshi batayi ba

Dariya ta bashi don yasan mitake ma fushii

Babyna mgana fa Nike
Nan ma shiru
Dubara ta fado mashii

Tunda bara kije wajen mom ba shike nan ni Na tafi sai Na dawo bari inje Na shirya

Kayan da ya aje ya dauka ya shiga cikii yanata murmushiii

Ai khady da sauri tabi bayanshii pls zanje kajii

Banza yayi da ita saida taqara magana plss sorry wlh zanii

No bazaki ba da can meya hanaki man magana to bazaki ba

Baki ta tabe tana shirin yin kuka plss baby prince nace fa kayi hkri ko

Yadda tai maganar yabashi dariya
Dariya ya hauyii

Itakam kallonshi take kwallon da ta taru a idonta ta fito

Koda yaga haka sai ya jawota
OK to bari kuka muje inshirya miki mutafii

Haka suka shirya suka fito Aliyu Na tamata dariya yana kwaikwayon yadda take yiii

Itama dariyar take yi

Haka suka fice daga gidan suka nufi gidan mom

Kan hanya ma haka yaita janta yana dariya har tafara jin haushii

Wai in tambayeki yaushe Na koma baby prince bansani bah

Dariya ta itama takai mashii bugu a cinya
Daidainan suka shigo gate in gidan...



Urs
*Anty Khady*

d'd'luv u olld'd'
[3/20, 8:39 PM] Anty khady=??: [6:46PM, 11/1/2016] Anty Khady=??: <د?<د?<د?<د?<د?<د?
*NANA KHADIJAH*
<د?<د?<د?<د?<د?<د?


6? 0?


Parking yayi sanan suka fito sai faman turo baki take fuskar nan da ka kalleta kasan cike take da shagwaba

Murmushi kawai Aliyu k binta dashi

Tariga shi shiga ciki cox yatsaya gaisawa da baba Sani ( gate man )

Koda ya shiga ya isketa da mom suna gaisawa

Khadija ansha hanya
Ya naga kin fada ko duk tafiyarce haka ta ramarmin dake haka
Khady tai kasa da kai cike da kunya tarasa mizatace ma mom

Daidai nan Aliyu ya qaraso wajensu
Hmmm...mom k nan wace irin tafiya kuma
Grandson inki k wahalan min da ita

Mom kam bakii ta washee
Aaaaah am very soon be a grandma woow
Am happy wit dis news my boy

Khady da k nan zaune kunya ta gama biye ta kaff
Jitake kamar ta nutse

Mom kam anji batun grandson an manta da batun kunyah=??
[6:51AM, 11/2/2016] Anty Khady=??: Aliyu yanemi waje ya zauna
Mom wannan murna haka baki yaki rufewa

Son badole ba
Am grandma to be
Bari nakawo ma daughter abincii

Murmushi kawai khady tayi don kunya tagama rufeta
Ita kanta batasan yaushe tafara jin kunyar mum ba
[6:55AM, 11/2/2016] Anty Khady=??: Aliyu kam murmushi kawai yake yana kallon ta
Kunyar khady Na burgeshii
Amma inta namashii shagwaba ka rantse ba itace nan ba

Mom Na ficewa
Aliyu ya komo kusa da khady
Baby Na sarakan kunya
Hararar shi tayi tare da turo bakiii

Hmmm...zakiyi bayani don yau wannan bakin mai rabani dashi saii...shigowar mom takatse shii

Tuwon semo da miyar kubewa danya
Tunda mom tabude abinci miyau khady ya tsinke
[6:58AM, 11/2/2016] Anty Khady=??: Ana mikoma ta tahaucii
Tamanta da wata kunya don yarda take saka loma da alama abincin yai mata dadi

Mom murmushi tayi ta fice daga dakin

Aliyu ya rike plate in
Hararar shi tayii

Ni kasakarmin abincii
Miyayi zafi baki fa xanyi abaki ko ba kyaso

Eh banaso ni ka kyaleni munyi fada

Yadda tai maganar yasa Aliyu yin dariya
Ta najii amma aban incii nima inajin yunwa
[4:22PM, 11/2/2016] Anty Khady=??: Bazan bada ba
Rowa ake man
Eh din
Lallai baby yau zakiyi bayani Allah ...

Sallamar dad CE ta katseshi amsawa sukayii
Kafin mom ta fito

Oyoyo ga dady
Sai washe baki take daka ganta kasan tana cikin farin ciki

Dad yace mom wannan murnar fa da alama kinacikin farinciki

Matsawa tayi kusa dashi ta amshi briefcase in shi
Dad badole nayi murna ba
Am grandma to be=??

Dad ma baki ya washe tare da kallon Khadijah
Madallah Allah ya raba lfyh

Khady kam kasa tai da kai don kunya

Mom taja hannun dad sukai cikii tana cemashi wanka ko abinci xamu fara
Dad yace abinci tukunna

Khady bin bayan su mom ta yi da kallo kafin tajuye su hada ido da Aliyu Wanda sai murmushi yake

Kingani ko baby Na gashi mom zata bama dad abinci amma ni kin hanani ko

Turo baki tayi to zo ka amsa dariya yayi ya matsa yasa hannu suka cigaba da cin abinci yanata tsoka narta

Around 9:30 Aliyu yace ma khady su wuce gida

Sallama sukai ma mom wanda tunda suka shiga ciki basu fito ba tana can wajen Dan dattijon tah=??

Tunda suka taho khady k bata rai tana tura Baki
Ita ala dole anmata laifii

Koda suka xo gida ta tsaya lakwaikwaita taki fitowa

Sama taji anyi da ita

Ta lumshe ido ta lafe ajikinshii
Sai dai taji ta cikin ruwa

Da sauri ta bude ido ta kankameshi ta saki karar shagwaba

Aliyu kam dariya yake harda rike ciki

Kuka tafashe mashi tana dire dire ba arxiki yabar dariyar ya koma lallashii



Urs
Anty khady

d'd'luv u olld'd'
[3/20, 8:39 PM] Anty khady=??: [8:42PM, 11/4/2016] Anty Khady=??: <د?<د?<د?<د?<د?<د?
*NANA KHADIJAH*
<د?<د?<د?<د?<د?<د?


6? 1?


Da kyar yashawo kanta ta daina kukan kafin suyi wanka su fito

Koda suka fito tana jikinshi kamar maishirin komawa cikii

Kamm ta makaleshii

Baby matsa in shafa mai kinjii

Kafada ta makale
Uhm uhm

Plss mana baby mai fa kadai zan shafa dat's oll

Uhm gskiya

Magana yake mata amma kara markwashewa jikinshi take tana kara shigewa jikinshii cike da shagwaba

Unexpected taji bakinta anashii yajawota jikinshi ya matse gam yadda bazata iya ko motsi bah

[8:51PM, 11/4/2016] Anty Khady=??:

Kissing inta yake deeply
Hut kisses...

Ko karin kwace kanta take amma ta kasa

Tsotsan bakinta yake kamar zai cinye shii

Tun tana kokarin kwace kanta har ta hkra

Tai lakwass ajikinsa tana receiving duk wani messages da yake ai kamata

Don kanshi ya gaji yasaki bakin
Kafin yakoma kan wuyanta yana kissing inta

Hmmm...
Su khady abin ba magana
Don kamar gawa takoma

Gaba daya Aliyu ya kashe mata jikii

A hnkli ya dago ya kalleta yana murmushii
Idanun shi sun canja colour xuwa jah

Ahnkli ta zame jiknta anasa ta gyara towel inta ta koma gefe guda ta lafe ta kwanta tare da lumshe ido

Aliyu baice mata komai ba ya tashii ya nufi Murrow yana murmushii

Saida yagama shafe jiknshi damai yabi da perfumes in shi masu dadi sanan yayi dressing cikin night ways inshii masu taushiii

[9:02PM, 11/4/2016] Anty Khady=??:

Inda khady take
ya nufa ya soma tashin ta ahnklii

Baby tashi in shirya mikii kinjii

Tana jinshi tai banza dashii

Kiran duniya yai mata taki tashii har bubbuga kafanta yayi takiya
Yasan tanajin shii

Don yasan bata isa bacci haka ba

Dubara ta fado mashii

Yauwa bari nai miki irin Na dazu may b kitashi naga alama bai isheki ba kinason...

Dasauri ta tashi tun kafin ya ida tana murtsuke ido

Dariya Aliyu yake sosaii...

[10:08PM, 11/4/2016] Anty Khady=??:

Kasa tai dakai ta tabe baki tana shirin yin kuka

Dsauri Aliyu ya matsa inda take
My baby boo am sorry kinjii plss karki min kuka

Jikinshi tafada tana share kwallar data xubomata

Aliyu yajawota yana shafa bayanta
Axuciyar shi yana mamakin shagwaba irin ta babyn shii

wajen dressing Murrow yajata yashafa mata maii.
Yayi mata combing gashinta ya Parke shi tsab
Sanan ya fesamata turare

Jantayayi suka wuce wardroop
He dressing her up
Wit half gown shirt (cotton ) pink colour

Kafin yajata suka koma kan bed ya zaunar da ita

Komai yake mata binshi take da kallo fuska cike da shagwaba sai turo dan cute lives inta take Wanda yai turning in red colour don tsotsan da yasha

Juyawa yayi ya nufi bed site ya dauko black bag in da yashigo da itadazu

Lkcinda yadawo har takwanta tajuya baya

Baby zonan kinji

Uhm uhm karabu dani
Ni bacci zanyii

Pls fah nace

Aimunyi fada dakai baruwana dakai mun bata kowa yayi koman shi shi kadai

Dariya tabashi sosai ya *MAZEH*kawai..

[10:24PM, 11/4/2016] Anty Khady=??:

Eyyah
Baby am srry fa
Uhm uhmm..
Am pleading u fah why not accepted

Uhm...bakaine ba...uhmn kai man abu...kuma gashii uhm..lives INA har yanxu naman xafii. Uhmm ..kuma ai ba haka kake manba da...

Dakyar yayi controlling dariyar da k son fitowa

Jawota yayi yajuyo da ita
Naji am sorry bazan sake ba kanta ta gyara bisa kirjinsa

Oyyah gyara Na duba babynmu ko gyada kai tayi sanan tazame daga jikin shi ta kwanta

Kayan aiki yadauko yacigaba da gwadata
.text kala kala yai mata

Murmushi kawai yake
Don cikin khady kalau yake lafiyayyene sosai

Saidai akwai kasala da yake samata hkan bai rasa nasaba da shagwaba irin ta khady ga rigima

Saida yagama tantance lafiyarta kaff
Sanan yabata drug Wanda zai hanata yawan amaii da kasala

Sai da akai drama kafin tasha maganin

Baby prince pls kadauko man danbun namana yana kan dining kuma ka taho man da yogurt Ina a fridge

Murmushii yayii yace to babyn prince murmushi tayi

Saida yabata taci danbun sosai tashanye yogurt in duka

Toilet yakaita tai brushing kafin su wuce su kwanta

[10:27PM, 11/4/2016] Anty Khady=??:

Dama nima gyangyadi nake
Ina ganin sunshige bargo nima nayi pallow Na mike kan 3seater don in huta gajiya
Don hka kuma kuje kuhuta gajiya
Xuwa gobe in Allah ya kaimu

Wish u oll d best my dearest fans

Urs
*Anty Khady=??*



d'd'luv u olld'd'
[3/20, 8:39 PM] Anty khady=??: <د?<د?<د?<د?<د?<د?
*NANA KHADIJAH*
<د?<د?<د?<د?<د?<د?


6? 3?

Farouq ne gaban Aliyu yana hada shi da Allah yazo suje a ida raba IV amma yaki

Kasan Allah dama tafiyar ka kayii yanxu gida nayii wajen baby na
Nasan yanxu tana chan tana jira na
Kafi kowa sanin ai bata lfy....

Karar wayarsa ce ta katse shii
Hlo baby

Baby prince plss inza kadawo ka taho Man da fruits and vegetables kuma munyi waya da Mom zaka amso min danbun nama na wajen tah

To babyna baki da mtsala
To yaushe zaka dawo

Ynxu ina shirin tahowa wannan mashiririncin farouq in ya tsaidanii wai sai na rakashi rabon IV

Eyyah karakashi mana

Baby k fah
K kadai ce fa agida

Ba damuwa karaka shi kajii
Kaga xuwa yamma sai ka dawo

To baby sai nadawo
Missing you a lot

Same dear bye bye
Sai kadawo

Duk wayannan da ake farouq na zaune yana gani ikon God

Bayan Aliyu ya aje wayan ya dubi abokinshi da ransa yasoma bacii
Muje ko kuma wlh sauri zamuyi da anyi laasar gida nayii

Farouq don haushii ko mgnah baibah suka wucee

Haka suka dinga rabon IV card sai 4:10 suka gama
gidan mom suka wuce
Masallaci suka wuce Kai tsaye na unguwar
Bayan Sun i??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????dar da sallah suka wuce gidan mom

Bayan Sun gaisheta ta basu sakon khady sukai mata sallama suka wuce

Koda suka fito hanyar gidan su hussy faruoq yayi Aliyu yayi saurin cewa ban gane bah mlm gida fa zamuwuce

Harara faruoq ya buga mashii wlh baka isa bah sai na gaisa da Queen dita dama ka taho mun shiga don ba dadewa zamuyi bah Face nata kawai zan ganii mu wuce

Aliyu yace bazan shiga ba in
Ni kamai dani na dauko mota na sai kadawo

Banji xan iya bah cewar farouq

Rashin mutunci zaka Min don kaga amotar ka mukaxo

E in yafadi hka tare da shige wa cikii
Waya yakira hussy batare da bata lokci ba tafito

Farouq daga gaisawa aka hau soyewa
Yama manta da Aliyu

Aliyu najin gine amota yana jiranshui
About 10mins yajishii shiruu

Waya yakira farouq in
Farouq na gani kiranshi ya hau dariyah

Hlo ya akayi ne

Aliyu da haushi yacika shi
Yace ban saniba
Wlh tafiyata zanyii banson wulakancii ai ba shanyace kayi bah

Farouq cikin dariya yace sorry wlh na manta tare mukaxo

Aliyu iya kulewa ya kuluu yana kashe wayar ya danna number khady
Hlo baby kina jira na ko
Ynxu gani ahnya kiyi hkrii kinjii

Bakomai baby prince sai ka dawo
OK baby bye

Aliyu yajuya ya fara tafiya yanufii titi zai tsaida abin hawa

Lkcin faruoq ya fito yana hango Aliyu ya hau dariya
Shiga yayi ya iske Aliyu inda yake

Mlm shigo mutafii
Ko kallonshi Aliyu baiyiba yaciga ba da tafiyar shii

Haka faruoq yai tabin Aliyu a mota amma yayi banza dashii

Ba arxiki ya fito ya hau rarrashii
Dkyar akasamu ya sauko ya shiga motar suka wuce

Kan hanya suka tsaya Aliyu yasawo ma khady fruits and vegetables sanan suka wuce

Assibiti suka koma
Ko kallon faruoq baiyi ba ya fice daga motar yakwashi kayanshi us maids a motar shii

Cikin daga murya farouq yace aboki na agaida madam da jikii ace ina godiya

Banxa yayi dashii ya tada motar shi yajata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login