Showing 6001 words to 9000 words out of 68097 words

Chapter 3 - NANA KHADIJAH Complete Hausa Novels By Aunty Khadijah.doc

08 Nov 2025

2123

yaji farinciki biyotah yayi da kallo daga sama har qasa hips inta yakapama ido yace woow a hankali kinfa hadu beb matsawa yayi daf da itah kasa hakura yayi saida yakai hannunshi bisa gabanta wani laushi yaji cigaba yayi da shafawa a hankali duk ya fita haiyacinsa qara matsawa yayi yakai hannun sa guda kan marartah ya haushapawa sannu a hankali har lumshe ido yake yayi nisa cikin duniyar da yashiga yaji ta motsa ta dago kafarta a hankali xabura yayi sai kawai hannunshi yashige tsakankanin cinyoyintah aikau yayi daidai da axa kaparta bisan daya cinyoyin suka hade tare da hannunshi gashi tayi wani juyi tadanne mai hannunshi dake visa qirjinsa rudewah yasake yi gashi yanason tashi gawata irin kasala ta sabkomashi gashi yana tsoran tashi ita kuma taparka yapi 10mins a haka can cikin bacci wani irin xapi taji a qafarta wani bangaren kuma wani yanayi da batasaba jinshi ba xapin yaimata yawa a qafah hakanyasa tajanye ahanjali kuma taqara gyara kwanciyah hakan yabashi damar tashi phone inshi tayi qara mom ce tace koma miye ne yake yadawo gida shima ba cikakkar lafiya garaiba to kawai yace mata ya kashe wyar a kasalance yanupi wajen motarshi a hankali yake tafiya har ya isa gida koda yashiga mom kawai yagani gaidata yayi cikin daure fuska ta amsa wucewa kawai yayi dakin shi mom tayi mamakin haka kawai tashareshi tace bari tabar shi xuwa safe cox dare yayi
Yana shiga gado yafada tare da sakin wata irin a jiyar xuciyah nan danan ya tariyo abinda yafaru saurin tashi yayi tare da Neman tsarin shedan kewaye ya fada yayi wanka tare da alwallah yafito yajawo jallabiyah yasa ya shimpide sallaya yahau yin nafila yana Neman gafarar ubangijii yangamawa yahau gado ya kwanta nan da nan bacci mai dadi yadauke shi cox yau ansamu andanyi ralising =??=?H?

Note: yanuwa Ku guji ke bancewa tsakaninku da wani Na miji Wanda ba muharramanku bah kuduba kugani yayi xama a London amma baitaba hakanba hasalima kullum cikin axumi yake amma yanxu kuduba kugani patient ce Kuma ma acikin assibiti shedan yarinjaye shi haka itama bacci take kuma cikin halin ha ulai amma saida shedan yasa tai wani abun har takai dayayi realising
Don haka yan uwah a kiyaye Allah yasa mudace ameen


Washe gari da safe lafiya lau cikin sakin fuska daso da kauna ya tari mom taji dadi haka dining area suka wuce nanma dad ya fito bai kula da son insu ba ya manna ma mom kiss a kumatu biyeshi tayi itama tare da mayar masa Aliyu ya sinna kai qasa yana yar dariya kadan har cikin ran shi yana jin dadin yadda xamansu yake dad yajiyo a hankali daga wata irin runguma dayayima mom sakamakon radan da mom tai mashi cewa son fa nanan 4eyes sukayi da Aliyu sunnar da kansa yayi yana dariya yace dad mrng yace katashi lapia yace yh dad Allah nibakasona kanaxuwa mom kawai kagani bugu yakawo mai yaja plate nashi yabar wajen duka suka Sa dariya nan mom taba dad abinci abaki har yaqoashi sanan tarako shi domin xuwa wajen aiki nan suka hade suka fice tare yana USA hospital dakin Khadija yanupah yakusa kai minti 30 bata tashi ba kiran nurse in dake kula da ita yayi ya tambayeshi tatashi yace aa haryanxu tsaki yayi yace yawuce yabashi waje qura mata ido yayi ahankali ta bude idonta harxata fashe da kuka sukai 4eyes girgixa mata kai yayi alamar aa kura mai ido tayi sai kallon juna suke yace sannu koh ya jikin tare da sakarmata wani lallausar murmushi itama murmushin tayi ta bude baki race....

<د?<د?<د?<د?<د?by Anty khady=؋?<د?<د?<د?<د?<د?
Luv u oll<د?<د?<د?
[3/20, 7:25 PM] Anty khady=??: [1/22, 3:44 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?1? 2?

Ta bude baki cikin natsuwa tace yauwah suka dau yan mintuna bawanda yayima wani magana Aliyu yai katse shirun tare da cewa
Am yau tswon 3days kinanan gashi kuma bamusan kowa naki ba yanxu muna buqatar sanin takai taccen tarihinki don musamu sanarda mahaifenki tunda yafara magana ta xura mashi ido saida yakai qarshe sanan wasu xafafen hawaye suka xubomata takasa cewa komai sai hawaye k fita daga idonta jikin Aliyu yayi sanyi domin da alama xarginsa ya tabbata nacewa cikin shege tayo iyayenta suka koro tah da kyar yace k Nike saurare da kyar ta lalubo magana tace kayi hkrn samun saukinah lokacin nagama yanke inda xanje kanshi yai wani irin sarawa yace gidanku fa tace babu tmbaya yaqara jefomata kamarya babu da akantiti kike xaunane ta girgixa kai tana hawaye tare dacewa sunkore ni nan take yaji qirjinshi Na baraxanar fita a fusace ya mike tsaye yace gud yafice itakam bata damubah kukanta ta cigaba dayi kai tsaye office inshi ya wuce xama yayi yariqe kai cikin bacin rai xuciyarshi Na xafi tunani yake miye mafita don ya tsani mazinata tashi yayi ya nupi dakin da take ji tayi an bugo qofa da qarfi garam saurin jiyo tayi cikin qaraji yace to tunda Allah yasa kin farfado saiki kama hanya kisan inda dare yai maki dan nayi iya qoqarin daxan iya akanki tunda yapara take hawaye tana kallon shi cikin mamaki Dan batai xaton xai yi wannan cin mutumcin ba
Yakatseta da cewah karki ga laipinah don nakasa xama dake domin ko iyayenki sun kasa xama dake bare ni a hanxar ce da dago kai tare da mai wani irin kallo Na takaici yace ko qarya nayi ne kike man wannan kallon cikin shege an gayamaki qaramin alamari ne gabanta ya yanke ya padi gashi kwata kwata bata iya miqewa bare tafiya daga xaune sai kwance tunda take bata taba roqon wani ba dasunan bashi hakuri akan komiye a rayuwa sai baba ama ayau ba yadda xatayi ta rumce idonta tace naji komi kace amma katsaya daga nan don wannan maganar daka furta akaina baxan iya daukarta ba amma don ba yadda xanyi wlh dasai kayi danasanin furta wannan xancen akainah amma yanxu ina Neman wata alfarma a wajenkah kaga halin da Nike ciki kapi kowa sanin tsaye ban iya tashi bare tafiya kuma inkayi hkri inna warke banan xancigaba da xama ba amma yanxu alfarma guda nake nema agareka kabarni anan har Allah yasa nafara takawa da qafata nayima alqawari duk ranarda nafara taka qafata koda dasandane xanbarma assibiti inkima baxaka iya jure xamana ba anan hat
[1/22, 3:44 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA
KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?1? 3?

Inkuma baxaka iya jure xamana anan ba har in warke to xaka iya yiman taimako guda ka kaini gidan marayu....duk wannan maganar da take hawaye take xubarwa sai alokacin da fashe da kuka maida kanta tayi ta kwanta da kyar dan dama sai an kwantas kuma antada rumtse idon ta tayi tare da karanto adduoin datasani shiko Aliyu ficewa yayi yabar dakin ya wuce office inata naxarin kalamanta yadai yanke shawarar ya barta har xuwa ta warke domin kalamanta sun tsayamashi tambayar kanshi yayi shin ya tabbatar da hakan da har ya yanke hukunci haka dai yaitah tunani barkatai kiran sallah ya tashe shi yaje yayi salla sanan ya wuce gida

Bangaren Nana khadeejah kam tunda ya fitah ba aikin da take sai kuka da tunanin makomar rayuwarta yunwa takeji sosai amma ya xatayi dole sai hkri tananan har aka kira ishai bataga maixuwa yadubata ba bare abata magani ko abinci ita bama wannan ne k damuntaba mai taimakamata tayi alwallah tafi buqata gashi kwata kwata yau batai sallah ba qopa taji an turo takai kallonta ga qopa Aliyu ne ke shigowa kauda kanta tayi domin ta tsaneshi bata kaunar ganin shi shima kai ya kauda Leda ya ajemata tare dacewa ga abinci nan xaki iya tashi kici ga kuma magani kisha in kingma ya juya ya tafi takaici ya qulletah yakai qofa yana niyar fita tace bana buqatar komai daga garekah bayan xamana xuwa Na fara tafiya don haka xaka iya xuwa kadauke kayanka bani bukatah can kuma ta fashe dakuka juyo wa yayi ya kalle ta tacigaba dacewa miyasa miyasa kasa Na tsaneka why yacancan ta ace Na mutumtaka sakamakon ceton dakaiman ko kasan cewa nasan jininka Na gudana a jijiyoyin jikina abinda Na tsana baiwuci a dangantani da yar iska bare ace Mani maxinaciya magana mata taba hadani dawani namiji back sai laluri hannu Na wannan namiji baitaba tabawaba bare akai ga mumunar kalma sodaya laluri yataba sawa namiji yataba jikina Wanda shine sanadiyar barin gidanmu ko ince gidan riqo tafashe dawani irin kuka mai tsuma rai jikin Aliyu yayi sanyi yakasa motsi ko kadan

<د?<د?<د?<د?<د?by anty khady <د?<د?<د?<د?<د?
<د?<د?<د?
[1/22, 3:44 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?1? 4?

Ficewa yayi daga dakin motar shi ya nupah yaxauna motsin kirki yakasa yi yarasa mike mashi dadi jikinshi duk ya mutu naxarin kalaman ta ba abinda ya tsaya mai arai irin yadda tace hannu na wannan namiji baitaba tabawa sai lalurin da yafadaman haryai sanadiyar barin gidanmu kokuma gidan riko kasa hakura yayi ya tashi ya nupi dakinta yadda yabarta haka yaisketa sai faman kuka take jiki sabule yaja kujera yaxauna gefenta yakira sunanta khadeejah banxa tai dashi ya qara kiran sunan karo biyu jiyo watayi ta kalleshi ta kauda kanta yacigaba dacewa kiyi hkri Dana fassara ki da wannan Kalmar...yaci gaba dacewa kiyi hkri ban binciki ko k wacece ba da kuma tarihin rayuwar ki yanxu inasan in San ko k wacece miye kuma sanadiyar barin ki gidanku jiyowa tayi tare da yimashi wani irin kallo kokarin yin magana take amma takasa wani irin yunqurin amai tayo nan danan tafara tari jini Na fitowa Aliyu ya rude nan danan likitoci suka taru kanta da kyar akasamota kuma angano cewa olsa ce taimata mugun kamu likitoci sun tabbatar da sainan da 5hrs xata tashi Aliyu yananan tsaye bisa kanta yaki tafiya kiran magrib yasa shi tafiya yin sallah bayan ya idar da sallah ya wuce gida shigar shi k da wuya yaga mommy bisa jikin Dady sai faman lallashi yake gaidasu yayi bawanda ya amsa cikinsu yaxauna qasa daidai qafafun daddy yace dad yau kuma laifin minayi harararshi yayi yace yau tunda kapita daga gidannan baka dawo ba kuma mom tace batasan da fitarka ba wayo yinka duka akashe shiru yayi mommy ta tashi daga jikin daddy tace son wai mike damunka kwanannan duk ka canja inka fita baka dawowa sai Na nemeka kasan cewa nasan matsalar dake damunka baniso kana nisa dani amma kafiso kadinga daga man hankali ko ta share hawayenta ta tashi tabar wajen dad ya kalleshi yace miyasa kakema mom inka haka kakau San irin sonda takemaka koni banma shi kasan kau yadda tadaga hankalinta tundaxu nake rarrashinta amma kamar ina xugata.... Yace wuce kabata hkri jikin shi bakwari yatashi yanupi dakin mom yana shiga yaje gefen mom yaxauna kwancetake gefen gado sai kuka take ya Dan kwanto bisa mom yace don Allah mom kiyi hkri kidaina kukannan xangaya miki dalili kuma nayi alkawari baxan sake yin haka ba mom da dago tace son miyasa kakeson daga man hankali ne miyasa yace mom kidaina kuka sanan nagaya miki dalili share hawayenta tayi tace inajinka ya kwashe duka lamarinshi da NANA KHADEEJAH yagaya mata harda jinin shi dayabada jikin mom yayi sanyi yace jeka kai wanka kaxo muci abincin yace to mom yana fita mom sabon kuka yaxo xuciyarta naxafi tace gara nai saurin raba yarinyar nan da son don gab take datara bani dashi tashi tayi ta wanko fuskarta ta fito daidai fitowar Aliyu suka wuce dining abinci sukeci amma Kiowa da abinda yake tunani mom tunani take tawace hanyace xataraba son da wannan yarinyar shikuma Aliyu tunani yake tayaxai samu mom tabarshi Yakoma assibiti suna gama cin abinci mom tace yawuce ya kwanta yhuta jiki ba kwari ya wuce ya kwanta cike da damuwa

<د?<د?<د?<د?<د?by anty Khady <د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?<د?
[1/22, 3:44 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?1? 5?

Waya yaciro yakira Dr umar yace don Allah kasq a kula da wannan patient in cox ynxu banjin dadi ina gida yace to Allah yasauke ya kashe wayar tunani barkatai yake bacci ya gagareshi da kyar yasamu yarintsa
Washe gari da yayi sallar asuba wani irin bacci ya daukeshi sakamakon rashin baccin da baisamu yayiba sosai bai tashiba sai 10 haka mom nacan da kasa ta tsare don taga Aliyu bai fita ba, toilet ya nupah yayi wanka yafito ya shirya sosai sanan yafito mommy ya gani xaune a falo rai bace ya gaidata jiki asanyaye ciki ciki ya amsa tace wuce kayi break fast dining area ya wuce da kyar ya k cin abincin sakamakon yadda yaga mom da canjamai gabaki daya ba sosai yaciba ya tashi ya nupi wajen mom yace mom nixanwuce harara ta balla mashi tace yau ba inda xaka kana gida hutawa xakayi yayi ranau ranau da ido yace pls mom aiba a hutawa da ceton rai tace nafadama fa bainda xaka don naga wannan yarinyar Na Neman ta rabani dakai Na Riga naima Dr umar mgana xaicigaba da kula da ita harnan taji sauki a sallameta sanan ka koma bakin aiki don naga hakan shine daidai yace haba mom wannan wace irin magana ce tace gud. Ai son dole ka gayaman magana tunda kafara soyayyah dole ka gayaman komi k ranka kuma indai Na isa dakai to ba inda xaka harsai ansallami wannan karuwar diyar Aliyu ya xaro ido yace mom karuwa tace ehman kokai ka kirata karuwa bare ni kadaiji minacema ta juya ta fice Aliyu da kyar ya kai dakinshi bisa gado yafada hawaye Na bin fuskarshi maganganun mommy k yawo a kwakwalwarshi a hankali yake furta soyayyah tabbas so yakamashi amma miyasa mom taimai haka kalmar karuwa tadawo mai a kai rumtse idonshi yayi ya dun kule hannu ya buga a katifa yana xubar da hawaye tare dacewa y y mommy miyasa xakiman haka haka yaita sabbatu har bacci yayi awon gaba dashii

Abangaren Nana khadeejah kam ta farfado wata nurse taxo ta bata abinci a baki harsaida ta qoshi sanan tabata magani tarage jin xafin ciwon Dr yaxo dubata amma saitaga bawanda tasaba ganibane gashi ta matsu taganshi ba tare datasan miyi dalili ba ynxu dai tana samun kula sosai don akai akai ake bata abinci batada wata matsala face taganin ALIYU

Ana kiran axahar ya farka da kyar ya iya xuwa yayo alwallah adaki yayi salla yakoma ya kwanta har akai laasar ya tashi yayi ya koma ya kwanta mommy taji shirun yayi yawa gashi ko abinci baiciba kasa hakura tayi tabishi har daki yanajin turo kopa yayi saurin lumshe ido mommy taxo gab dashi taga har yadan fada kadan ta daure tace son nasan idonka biyu don haka kaxo ina jiranka a dakina amma indai naisa dakai ta juya tafice...

<د?<د?<د?<د?<د?by Anty khady<د?<د?<د?<د?<د?
<د?<د?<د?luv u oll
[1/22, 3:44 PM] Anty khady=??: <د?<د?NANA KHADEEJAH<د?<د?
<د?<د?<د?<د?1? 6?
Tashi yayi ya bita dakinta a falo ya ganta ya xauna daidai kusa da ita yace mommy gani tace wuce kaci abinci mommy Na koshi dakaci mi bakomi ehen wuce kaci dgske Na goshi mommy cikin tsawa tace ka wuce kaci abinci inba sokake inbata ma rai ba jiki a sabule yawuce dining ko dayaje kipa kai yayi hawaye Na bin fuskarshi jiyayi an dafa shi yadago 4eys sukayi da mommy rungumeta yayi yana kuka yace y y mommy miyasa xaki hanani ceton rai da taimako y mommy mom hankalinta yatashi sosai tace son kanatsu kaci abinci sanan mi magana hawayenshi ya share sanan ya xauna mommy tayi serving nashi tabashi yaci har ya qoshi sanan suka koma pallow mommy tace son dalilin da yasa xanrabaka da ita naga inka fita daga gida bakadawo wa saina nemeka sabaninda da lokacin cin abinci yayi xakadawo gida kuma kana kirana awaya kaji lafiyata ko wane irin kau patient gare ka amma tunda ka samu wannan patient in ka canja y Aliyu yayi ajiyar xuciya yace mom wlh wannan patient in ba irin wainda kikasani bane xatabaki tausayi kuma hadda Karin bamai kula da ita batada kowa saini mommy Allah naso kije ki ganta mommy xata baki baki tausayi sosai Allah mommy ta girgixa kai tace son k nan to je kashirya kaxo muje in ganta cikin xumudi da jin dadi yace mommy da gaske kai ta dagamai tare da murmushi da axama ya tashi yanupi dakinshi mommy taji dadi sosai dataganshi cikin walwala ba afi 30mins ba ya pito yace mom muje mayafi ta dauko suka wuce
Suna shiga harabar assibitin yayi parking wajen ta aka tanadar suka futo kai tsaye dakin da Nana khadeejah take suka nupah suna shiga kau idonta biyu lokacin wata nurse tagama bata magani harxata kwantar da itah suka shigo tace tabarta kawai xaune ganin sun shigo nurse in gaidasu tayi tawuce khadeeja ta gaida mom ta amsa tare dayi mata yajiki sanan tajuya wajen Dr taga ita kawai yake kallo dace sannu Dr inawuni ya amsa da lafiya mommy taga diyar ta kwanta mata sosai sai fira suke khadeja kamar tace wace ita amma sai tai shiru kasancewar taga suna kama da Dr Aliyu nanan kallon ta kawai yake mommy tace ma khadeejah ni sunana hajiya Sa'adatu mata ga Alhaji usman uwa ga Aliyu khadeejah murmushi tayi saboda yadda mommy tayi introducing in kanta mommy ta cigaba dacewa ko nasan ko k wacece gaban khadeejah yasoma bugawa batason ta tuno da cewa ko ita wacec hawaye suka fara xarya a kuma tunta tafara da cewa nidai sunana NANA KHADEEJAH MOHAMMAD ta basu labarin rayuwarta tundaga farko har karshe harbarinta gidan su farida da kuma silah mommy kuka take sosai kasancewar ta mai raunin xuciya tace kiyi hkri Nana Khadija daga yau k diyacee a wajenah Aliyu ma harda yar kwallanshi dajin haushin kanshi da furucin dayayi mata haka mommy taita lallashin Nana Khadija har tayi shiru kirn magrib yatashesu mommy tai ban kwana da Khadija Aliyu ya maidata gida koda ta koma taba dad labarin komai shima yatausaya mata tare dacewa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login