Showing 6001 words to 6095 words out of 6095 words
Chapter 3 - Mutum Da Aljan Book 4 Littafin Yaki By Abdulaziz Madakin Gini.txt
ina sauraronki me kike so kiji''
,
kuma a nanne MUTUM DA ALJAN littafi na HUDU (4) Yazo karshe
marubucin yace:-
SHIN ME ZAI FARU A CIKIN TAFIYAR YARIMA ALKASIM DA JARUMA LUSLAIYA?
.
KAFIN SU KAMMALA GASARSU HAR TA KAMU DA SONSA SUYI AURE KUMA MENENE SANADIN AJALINTA?
.
IDAN AKA ISA GARIN SARKI MASARUL ANJANA ME ZAI FARU TSAKANIN GIMBIYA ZULFULAIFA DA YARIMA KAMSUS KUMA MAI ZAI FARU A TSAKANIN SARKI ALKASIM DA SARKI MASARUL ANJANA?
.
INA LABARIN JARUMI ZAIHAS DA YAR'UWARSA?
.
SHIN ZASU SAMU NASARAR DAUKAR FANSA A KAN SARKI ALKASIM?
.
mu hadu a littafi na Biyar domin jin cigaban wannan labari.
"