Showing 57001 words to 60000 words out of 90447 words

Chapter 20 - MISKILI NE COMPLET BOOK BY MOM FAREESA.doc

fushi ba daban kiraka ba?"na miki uzurin ko kinyi bacci sbd gajiyar hanya"kuma sannan kin hanani saurin fushi"daga shi sai me?"sai Abinda nakeyi yanzun wato surutu"tayi dariya kafin tace"wlh har mamakinka nakeyi hamma"kaga gashi na koya maka surutu ko?"Eh mana "Ina yaya mus'ab?yana gidansa"kai kuma kana gidan Ammi ko?to Ina kikeso naje bayan nan?wai hamma shekaranka nawa?"ta canza topic d'in"40yrs"tad'an zaro Ido Alamar mamaki"sai kuma tace"nidai 20 yrs gareni"kaga da 20 yrs ka girmeni"uhmm Amaan baki gajiya da shirme ko?niwai shirmen menayi to?"ta fad'a Ashagwab'e"yayi shiru"hamma! Uhmm" yanzun kaje ka koma bacci ko?"sbd kin gaji da mgn dani?ah ah wlh"bath room zan shiga nayi wanka sai naje nataya mommy Aiki"to shikenan kin kyauta"yaya Ammi nah take?"lafiya qlau itama tayi kewarki"Anjima zan kirata Ai"okay yafad'a yana yanke wayar......cikin kewar shariff data Ammi Amaan ta yini Agidan su"wani lokacin tayi tagumi tana tunani har sai mommy tace"lafiya?"sai tace mata babu komai"Adaren ranar ta turama daddy 500k yacika kud'in daza'ayiwa Anty zabba'u Aiki"da dare bayan sallar isha'i Amaan na zaune a parlourn su tana kallon Arewa24 tana tsammanin kiran shariff"sai mommy na zaune kan carpet itada daddy yana cin Abinci "Ahaka hjy hauwa mahaifiyar Nasir tashigo da sallama fuskarta da Alamar rashin mutunci"saida Amaan taji gabanta yafad'i data ganta"ta kalleta tace Ina wuni?"lafiya qlau ta Amsa tana tsareta da Ido"mommy kuwa tunda ta Amsa sallamarta ta hade rai bata tankata ba"daddy ne kawai ya gaisheta.....naji duk Abubuwan da suka faru shine sbd rashin tsoron Allah za'a yiwa zabba'u sharrin ita tayiwa salma Asiri tunda.....kinga Hjy ya Isa haka dan Allah! koma miye itada Allah, dama Ai goyon bayanta kike"Abinda nasani duk Abinda mutum ya shuka shine zai girbe"zabba'u idan tasami lafiya zan rabu da ita shine hukuncin dana yanke ko yayiwa kowa dad'i ko kar yayiwa kowa dad'i "nasan kinsan tabbas ta Aikata son zuciya ya hanaki Amincewa harkiga laifinta"oh haka zakace?"beyi mgn ba mommy da Amaan suka mik'e tsaye suka fita daga cikin parlourn "daddy yaci gaba cewa"zancen Nasir kuma dama na riga na gaya miki babu shi babu salma"zan baki naira dubu d'ari yanzun ki mayar masa"da dangin mahaifinsa suka kawo kud'in gaisuwa "tunda Abin yazama da zargi Aciki Allah ya had'a kowa da rabonsa.....ba shakka! dole kace haka mana tunda kasan ko baka maido ba muzamu turo A Amsa"idan salma itace kad'ai ce mace Aduniya ka hana nasir yanemi wata....kinga Hjy wlh Ina rage miki ne sbd gudun zumuncinmu ya lalace....yo harna nawa kuma ya lalace d'in?"ta katsesa cikin fad'a tana mik'ewa tsaye "daddy yaja tsaki shima ya mik'e tsaye shine yafara fita sannan ita"mommy da Amaan na zaune bakin k'ofar parlourn suna jin komai"wani irin mugun tsanar matar Amaan taji Azuciyarta"daddy yafito daga cikin parlourn sa rik'e da kud'i ya wurgo mata yana fad'in ko bayan raina duk wanda ya had'a zuri'ata da taki ban yafe masa ba"Allah ya sawak'a na koma barin wani Acikin yarana yaso yaranka"idan kabayar da dubi d'ari sauran irin wahalar da Nasir d'in yamata fa?"koka d'auka banida labarin yana kashe mata kud'i?"to bari kaji gata nan ka tambayeta kuyi lissafi zaizo da kansa ya Amshi kudinsa daya kashe dan bazasu tashi a banza ba"kuka Amaan ta fashe dashi tana fad'in bana k'aunar sa na tsanesa yazo yafad'amun wace uwar yamun ko nayi kama da wacce ke cikin fatara balle harna rok'esa??tashi ki wuce ciki karki koma mgn"cewar mommy fuska Ad'aure "Hjy hauwa taja tsaki tana fad'in mu zuba nida ku"daga haka tayi waje"daddy ransa Ab'ace yanufi sashensa"yayinda mommy tabi bayan Amaan daketa kuka"tana lissafin iya saninta koda Nasir yakashe mata wani abu be wuce 500k"sbd batama Amsar kome dazai bata takeyiba"tasan yasiya mata waya ,yana turo mata kati da data"sai kayan kwalliya haka,koga sallah yamata siyayya shima zata iya k'irga Adadin yaushe da yaushe yamata siyayyar "tana ganin kiran shariff Amma ta kasa d'auka sbd damuwa"tunda shariff yake be tab'a kiran wani mahaluk'i sama da sau biyu ba Amma saida yakirata sau biyar bata d'auka ba"harma yafara tunanin ko babu lafiya"saiga text message nata ya shigo cikin wayarsa kamar haka.....*kayi hak'uri hamma inada uzuri shiyasa banyi picking call d'in kaba* sosai yaji haushi tare da shan Alwashin bazai koma kiranta ba"Aganinsa koma meye yaka mata ta d'auka tasanar masa damuwarta ko uzurinta"washe garin ranar tun bayan sallar Asuba yana masjeed yana Azkhar yaga kiranta yamata banza"shi kira biyar yamata ita kuwa kira 12 ta masa"Amma d'an zafin kan yak'i d'auka"shiga wanda ke fushi da ita.....wasa wasa Ayinin ranar daga ita har shi cikin damuwa sukayisa"ko A office cikin bad mood shariff yaje"Akuma ranar ya rufe mutum 3 babu wani k'wak'wk'waran laifi"yakuma kori mutum biyu dake Aiki Agidan man fetur nasa sbd sun kirashi ta waya kawai"ko lunch Aranar beyi ba"sai gab da sallar magrib yashigo yanata d'acin rai"idanuwansa sunyi jajir"Abdallah na ganinsa yace yaya tun d'azun kai nake jir.....doguwar tsuka shariff yaja kamar zai huda harshensa ya haura upstairs "Ammi tabishi da kallo tana girgiza kai Afili tace Allah ya kyauta"daga yanzun idan yana a haka kudena tankashi daga kai har sadeeq... sharif be fitoba sai Anata kiraye kirayen sallar magrib "sannan yafito yatafi masjeed,be dawo ba kuma sai bayan sallar isha'i"coffee yaje ya had'a da kansa yasha"yana jin yunwa Amma beda nutsuwar cin Abinci"rabonsa da Abinci tun jiya"koda safe tea kawai yasha yafita"Awannan daren daga shi har Amaan cikin damuwa suka yisa"saidai bacci b'arawo daya sacesu "washe gari haka shariff yayi zuru zuru dashi"da sabon miskilancin sa ya motsa"su sadeeq da Abdallah har gaishesa sukayi da Asuba yamusu banza"ya nufi parlourn sa yayi zaune jugum tunanin daya zamar masa jiki ya kutso kai"wato tunanin Amaan....motsin turo k'ofar parlourn yasaka ya kalli k'ofar da jajayen idanuwansa"saida gabansa yafad'i dayaga Ammi ce"da k'yar ya Amsa sallamar ta"zuwa nayi na gaisheka tunda kafi k'arfin zuwa ka gaisheni...shiru yayi na second biyar kamar Ammasa tilas yace"saida na shiga kina kitchen"kaina ne ke ciwo shine na zauna Anan "meyasa baka Amsa gaisuwar su sadeeq ba?"b'ata fuska yayi yak'i mgn"ta girgiza kanta kafin tace "wace damuce ke damunka har haka?babu komai fa Ammi"shikenan Allah ya kyauta"daga haka ta fita....*bayan kwana hud'u* kimanin sati guda kenan da komawar Amaan garinsu"Anyiwa Anty zabba'u Aiki cikin nassara"tana Asibiti daddy be tab'a zuwa dubiyaba,yayinda danginta keta k'ananun maganganu waiya watsar da ita kamar ba Aurenta yakeyi ba"sun kuma fantsama neman mata maganin gargajiya sbd yadda takoma kamar k'aramar yarinya....Amaan kuwa tunda ta kira sharif sau 12 beyi picking ba ta tabbatar da fushi yakeyi da ita"tayi k'ok'arin ganin ta sharesa da kauda tunaninsa Aranta Amma abun yaci tura"Ada tanama Alak'arta dashi d'aukar k'aramin abu sai yanzun da bata kusa dashi ta tabbatar da idan babu shariff da wuya ta rayu cikin farin ciki"gaba d'aya tayi shiru shiru da ita"bata son cin Abinci sai yawan tunani"duk mommy na lura da ita ta zuba mata Ido kawai.....Ayau da yamma tana zaune a parlourn sai tsokanarta sadeeq keyi tasharesa can tasaki kuka tabar masa parlourn "tana shiga bed d'in mommy tasameta tana waya"saman bed ta zauna taci gaba da kukanta"bayan ta idar da wayar ta kalleta fuska Ad'aure tace"k'aramar yarinya ce dazaki tasani gaba kinamun kuka salma?"dan Allah mommy ki kira Ammi tabawa hamma shariff hak'uri yazo ya maidani wajensa..... bak'i bud'e take kallonta kafin tace"na yarda bakida hankali salma" muharramin kine shi dazaki ce ki koma wajensa?"wace irin shashasha ceke?to wlh karki bari yusuf ko khalifa sujiki"idan yadamu dake zaizo nan yaganki ai"zaki tashi kibani waje ko kuwa?"jikin Amaan Asanyaye ta mik'e tsaye ta fita......
Afannin shariff kuwa yafima Amaan damuwa"yayi wuri wuri dashi"uwar k'asumba tacika masa fuska yak'i gyarawa"ga rama yayi"se yawan zama yayi tunani shine Aikinsa "ba k'aramin kewar Amaan da muryarta yayiba"tunda ta kirashi bata koma gigin koma kiransa ba"duk sadda zai shigo gidan koya shiga d'akin Ammi sai yaga kamar zai ganta"Ayanzun ya Amince Abubuwan dayakeji game da Amaan tabbas SONE! tunda gashi sati guda kacal sbd rashinta yadda yakoma"Ada ya d'auka shak'uwace Ashe sone"kasancewar yau week end tunda yadawo masjeed be fitaba"ganin har 11 am ta wuce be fitaba yasaka Ammi kiransa ta waya yafito yayi break fast"Amamakinta taga yafito da jallabiya Ajikinsa Alamar duk zamansa side d'insa beyi wankaba"directly cikin parlourn yanufa"ta kallesa gabanta na fad'uwa Aranta tace" karfa yaron nan yakashe kansa sbd Amaan.....pls Ammi dan Allah Adawomun da Amaan gidan nan! yakatse mata tunani cikin tattausan muryansa daya marairaice"meke damunka shariff? kamarya Amaido maka Amaan? Aurenta kakeyine ko kuwa muharraminta ne kai??"to bari kaji duk Ina lura dama dakai duk Akanta tabi ka k'untata rayuwarka"raguwa zakayi idan kacemun kana sontane?"garama kayi gaggawar sanar mata kar wani yarigaka sbd Anfasa Aurenta da wannan Nasir d'in "idan kuwa kayi sake ka rasata wlh bazan lamunci zamanka a haka ba"shekarunka 40 kenan cif babu Aure"to kasani duk wacce na gadama saidai kaji na had'aka Aure da ita tunda bazaka fito da wacce kakeso ba"Amaan kuma kar Allah yasa ka furta kana son nata kayita zama da Abun Aranka"tana fad'in hakan ta mik'e tsaye tabar masa parlourn"cikin wani yanayi ya mik'e tsaye ya wuce up stars"cikin mintinah 45 yagama shirinsa na d'aukar hankalin duk wanda yayi tozali dashi"yanata zuba k'amshi ramar da yayi ta masa kyau sosai"babban yaronsa yakira akan A masa booking jirgin dazai tashi k'arfe 2 pm"sakkowa k'asan yayi ya had'a tea me kauri yasha"sannan yaje ya had'a kayansa kala biyu yafito yasami Ammi akitchen yasanar mata tafiyar gaggawa tasamesa zuwa Abuja zaiyi kwana 1"fatan Alkhairi ta masa, saidai ranta yabata wajen Amaan zashi babu wata zancen zuwa Abuja"yana fitowa yasanarwa body quards nasa su d'auki hanyar Adamawa tun yanzun shi ta jirgi zaizo"bayan ya sallamesu ya shiga mota ya nufi gidan mus'ab dake tudun wada......
'?

wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
d'
=?%? *MISKILI NE*d'
=?%?

*49&50*





........ k'arfe 12:15 shariff yayi parking a compound d'in gidan mus'ab"be fitoba yazaro wayarsa yakirashi"bugu biyu ya d'auka yana fad'in hamman Amaan sai dubu ta taru"Amamakin mus'ab sai yaji sautin sanyayyan murmushinsa"hmm !da Alama Abokinah bakinka da mgn ko?"kaga gani nan a compound d'in gidan ka pls kasameni Ina sauri zamuyi mgn "be jira cewar saba ya kashe wayar.... ba'a fi cikakken minti ukku ba mus'ab ya iso gaban motar yana sanye da jallabiya Ajikinsa"sharif ya kallesa yana yatsina fuska yace"me kakeyi har 12 ta wuce bakayi wanka ba??dariyar rainin wayo mus'ab yasaki kafin yace "karka manta ba tuzuru bane ni irinka?"yawanci week end haka nake zama sbd gani ga muradin raina "Allah yataimaka Ina kammalawa na fito daga wanka ka kirani da kafin nan ne bazan iya d'auka ba....banza d'an iska! saika fad'ama wanda beda muradin ran nasa"yo gaka nan "uhmm kake gani ko?"Eh mana tunda miskilancinka ya hanaka kula mata so kakeyi saika tsofe ta yadda bazaka moru ba....naushin daya kaimasa yasaka yayi shiru yagoce yana dariya"kafin yace"meke damunka duk kayi y'ar rama ga k'asumba tacika maka fuska??shariff yatab'e baki murya bbu wasa yace"pls jeka shirya muje ka rakani wajen Amaan"na mana booking d'in jirgin dazai tashi k'arfe 2 na rana....da kallo mus'ab yabishi har yayi shiru "Aransa yace" Anzo wajen"Afili sai yace"Amaan d'in duka yauba satinta guda ba da komawa shine zakaje??kaga pls idan zakaje kaje zan jiraka 15 minit kasaka kaya muje muyi Azahar sai mu wuce"uhmm zance zakaje kenan?"Eh shi zanje d'an sa Ido"Ada na d'auka shak'uwace nayi da Amaan sai yanzun na fahimci shak'uwa daban SO ma daban"sati guda ka duba kaga yadda nayi sbd rashinta"tabbas mus'ab idan babu Amaan bazan iya rayuwa ba"wlh ko kallonta wani namiji yayi nine kawai nasan menakeji Azuciyata"na shirya tararta na fad'a mata Abinda ke raina"banaso mu baro garinsu batare dana san nan gaba kad'an zan zama mijin taba....shafa idanuwansa dake waje mus'ab yayi sbd ya tabbatar shariff miskilin daya sani shine ke cewa idan babu mace bazai rayuba??wata dariyar shakkiyanci yasaki yana rik'e ciki.... mutumin naku Atake ya had'a rai cikin jin haushin mus'ab yace"look mus'ab! Akan me zaka tasani gaba kana mun dariya kamar wani me tab'in hankali"sbd nace maka ka rakani?"idan bazaka jeba shikenan fita na wuce.....matsalata dakai kenan Abokinah"shine saurin hassala"da raina da lafiyata dole nayi dariyar murnan wai yau kaine ka Ajiye zafin kai kake cewa kana son wata"Aidama ni tuni nasan son Amaan kakeyi wlh "na kuma gane hakanne sbd zafin kishinta dakake nunawa k'arara"k'aramin misali kan Dr mansoor,gashi nan sbd ita baka shiri dashi"tsaki shariff yaja yace"mus'ab pls jeka kabani waje"mansoor kuma muddin be dena sontaba wlh na saka arufesa k'aramin Aikina ne....ah ah hakan bazai faruba"tuni yajima da hak'ura da ita sbd ya fahimci sonta kakeyi"fatanmu Allah yasa itama ta soka"sbd nasan dai Abokinah me irin kamalarka da wuya yayi kwantai"yak'are maganar yana fita daga cikin motar yana dariya"shariff ya sauke Ajiyar zuciya yana danne danne Awaya,can ya lalubo vedio d'in da yayiwa Amaan "k'uri yayima wayar yanata kallonta besan lokacin daya furta"yarinya me d'an k'aramin baki surprise d'in ki zanyi, saidai ki ganni gudanku yau insha Allah "yafad'a yana murmushi lokacin datake yin gwalo cikin wayar"Adaidai lokacin kuma vedio d'in yak'are"ya lumshe idanuwansa yana dafe saitin zuciyarsa"Afili yace"kece babyn nan ta mafarkina Amaan"kece kike kirana da *SALFAD* yanzun na gano Hakan....sabbatu kawai yakeyi shikad'ai har mus'ab ya iso cikin shirinsa zazzafa dake nuna sud'in wayayyun y'an boko ne kuma masu ji da kansu"motsin shigowarsa cikin motar yasaka shariff nutsuwa ya maida wayar Aljihun wondonsa"mus'ab yace"kaga na jima ko?"Ina can Ina fama da noory da k'yar nasamu ta yadda"Amma ni gobe zan dawo gaskiya"Nima Ai haka"saidai ko idan Amaan tak'i yadda nadawo"dariya mus'ab ya k'yalk'yale da ita yana fad'in wlh kana burgeni Abokinah "wato ba k'aramin dacewa kukayi da mutuniyar ba"uhmm! kawai shariff yafad'a yana bama motar wuta suka fice daga cikin get d'in gidan "saida suka tsaya a hanya sukayi sallar Azahar sannan suka wuce Airport"sai wajen k'arfe 2 da y'an mintinah jirginsu yatashi bayan driver d'in Ammi yazo yatafi da motar shariff"suna cikin jirgin Amma hankalinsa na wajen Amaan sai yaji fargaba"sbd yana gudun ya zubba Ajinsa da girmansa yace"yana son k'aramar yarinya kamarta ita kuma tace bata sonsa"wanda yanada yak'inin saida ya balaga Aka haifi Amaan", Amma ga ikon Allah ita yakeso"idan kuwa yatuna had'uwarsa da ita a tashar motar Abuja saiya k'ara girmama ikon Allah"shidai mus'ab na kallonsa"sai wajen hud'u saura suka sauka"directly wata had'ad'd'iyar hotel shariff yaka musu suka sauka"mus'ab ne kawai yaci Abinci Amma shi beci Abinci ba "sbd ba Abincin bane Agabansa"suma Acan sanyi Akeyi sosai"sai waya yakeyi da body quards nasa yana musu masifa basu isoba shi har ya iso"shidai mus'ab d'an kalllone yana gani yana kuma darawa"sai wajen biyar saura sannan suka iso shima sbd gudun da suka dinga zubawa"da motoci ukku suka zo manya kuma na gani na fad'a"cikin wacce tafi kowace tsada da kyau Anan sharif da mus'ab suka zauna a back sit"driver yafara jansu"yayinda motoci biyu ke biye dasu Abaya...duk inda suka gifta sai An kallesu,wasuma na zaton ko wani shugaba ne"directly Anguwar su Amaan suka nufa"sosai tsarin Anguwar yaburge sharif dayake kallo ta glass"bugawar zuciyarsa tayi daidai da lokacin da driver d'in yatsaya gaban get d'in gidan su Amaan yana danna horn"sai Akayi sa'a yusuf na kusa"fitowa yayi yana kallon manyan motocin"Atake ransa yabashi shariff ne"yana wannan tunanin body quards d'in shariff su shidda suka fito da bakak'en suit Ajikinsu suka bud'e masa k'ofar motar....cikin nutsuwa yazuro dogayen santala santalan k'afafuwansa Awaje ya fito cike da aji had'e da shan k'amshi "yusuf yasaki murmushi yakaraso yana fad'in" yaya shariff kune tafe haka?"wannan zuwan bazata,k'ilanma waccan rigimammiyar bata san da zuwanku ba ko?"yafad'a yana k'ara girmama matsayin shariff Aransa"dan inda be sanshiba zai d'auka wani shugabane ke tafe"gaba d'aya d'aid'ai kun mutanan dake layin suka bisu da kallo"sharif yak'araso gaban yusuf yabashi hannu sukayi musabuha"bayan sun gaisa suka gaisa da mus'ab dake tsaye gefen shariff "Anutse cikin cool voice yace"bata san da zuwana ba surprise d'inta zanyi"okay muje ciki mommy na nan daddy ne yad'an fita"yafad'a yana yin gaba shariff da mus'ab suka biyosa Abaya"yana ganin body quards nasa zasu biyosu yadakatar dasu da hannu..... Amaan na sanye da riga da wondo na wani orange d'in material me zanen bak'i da red"ta Aza suwaita d'in da shariff yatab'a bata da pasincap d'insa "tana rik'e da teddy d'in ta tanata zuba k'amshi na irin turarukan da shariff yasiya mata,ba k'aramin kyau tayiba dukda fuskarta batada walwala" ta biyo hamma sadeeq tana kukan shagwab'a sbd ya d'auki wayarta zaije wajen wani party sbd yayi ruba da wayar....wani irin bugawa taji k'irjinta yayi"hakan yasa ta dakata da tafiyar datakeyi"sadeeq na kallonta yace"kima koma ciki duk wata rigimarki bazan bakiba"d'an Aramun d'in da zakiyi shine baki iyawa.....numfashin Amaan yanemi tsayawa cak !sbd daddad'an k'amshin turaren Fahad shariff da hancinta yashak'o mata"ta zaro idanuwanta waje lokacin data hangosu abayan hamma yusuf"sakin teddy d'in hannunta tayi ta zura Aguje ta wuce interest d'in shiga cikin gidan "mommy!! Mommy!! lafiya sarkin hankali kike k'walamun kira haka?"ta fad'a tana fitowa daga cikin kitchen"Amaan na murmushi tace"hamma shariff ne yazo shida Abokinsa"da gaske kikeyi?"wlh kuwa"maza kije kitchen ki had'o ruwa da lemo da snacks d'in nan kikai musu sit room"tana fad'in hakan ta wuce cikin parlourn "Amaan na k'ok'arin shiga kitchen taji sallamar mus'ab"gabanta ya tsananta bugawa ta waigo batare data kallesuba ta Amsa murmushi na kok'arin sub'uce mata"ranki yadad'e irin wannan tarban Abokinah zai samu?"cewar mus'ab yana kallonta yana murmushi "yayinda hamma yusuf yanufi k'ofar parlourn yace"bissimillah ku shigo"Amaan kuwa kasa mgn tayi jikinta sai b'ari yakeyi tasaci kallon shariff"Amamakinta ya kasheta da wani killer smile yana mik'a mata hannunsa"ta janye idanuwanta tana nok'e kafad'arta"had'e da nuna masa wai ga yaya mus'ab nan yana ganinsu"shidai mus'ab kallonsu kawai yakeyi"babu kunya shariff yatsaya gefenta yana fad'in kinsan Allah koki kalleni kona koma inda na fito"kasa mgn Amaan tayi"dan yau yabata mamaki dataga yana walwala sosai"mus'ab shidai dayaga Abin yafi k'arfinsa saiya wuce yabi bayan yusuf"Ahankali tace"kaida kake fushi dani shine kazo kuma?"yabi d'an bakinta da kwallo Anutse yace"laifinkine Amaan kinaso kawai ki dinga mun wasa da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login