Showing 6001 words to 9000 words out of 46340 words
Chapter 3 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf
a'a shi masoyiyarsace damuwarsa, be so taganshiba duk da
aurensu ba fashi.
Nan da nan ya fita ya debo ruwa ya zuba mata tasaki ajiyar zuciya tayi attishawa ta bude ido.
Tana ganinsa ta mi'ke a fusace ta sha'ki wuyansa da'kyar ya bambare hannunta daga wuyan
nasa saboda ta fusata danma dama arnan daji 'karfafane ya zura da gudu harzata bishi ta fasa
ta juya kan adu'ke tana jijjigata dakyar take numfashi ta sata agaba tama rasa me zatayi mata
"har gida dan iskanci" ta fad'a a zuciarta
jin shiru rama taleko d'akin taga tenkwai akanta da gudu tasa kanta ta rungumesu suka
rungume juna rama ta fashe da kuka tace
"bake yazo nemaba aduke kin ceci tawa rayuwar kinbada taki ya wula'kantaki ya cuceki"
Aduke tasa hannu tarufe mata baki
"kiyi shiru rama mu aminan junane mu uku banda mahaifi banda mahaifiya banda kowa sai ku
banajin zan cigaba da rayuwa" ta qarashe tana mai tsananta kuka
"kiyi ha'kuri baranazo nai miki magani"
"ki kyaleni karkimun komai indai d gaske kina kaunata" tenkwai takasa magana kawai ta
rungumeta tana ajiyar zuciya kawarta aminiyarta tare suka taso su uku basa rabuwa amma
rana daya Ana neman arabasu Kuma sunan Wanda za a aura mata baze yiwuba wallahi saita
dau fansa bazata ta barin haka ta faruba duk da su a garinsu wannan ba bakon abu bane
Amma sai kinyarda ita Kuma karfifa yasa ya farkata har haka kamar dabba sai itama ta kara
fashewa da kuka da kyar aduke ta kamo hannunsu ta hada sannan tace
"kuyi hakuri kudena kuka" tana numfashi dakyar
" kusa wannan a matsayin kaddarata mu kawayene tun kuruciya kutuna da rayuwarmu ta kuruci
mu masu rike amanane da sirrin juna karku sanarwa da kowa wannan zance Koda ko kakatace
wadda nadauketa kamar uwata sirrine tsakaninmu Koda mutuwa nayi kumin alkawari"
Da sauri tenkwai tasa hannu ta rufe mata baki aduke takwantar d kanta akan cikinta ta cigaba
da kuka
"garin Yaya haka tafaru wayay mata haka? " sukaji magana abayansu ana tambayarsu suka
juya a tsorace dukansu jin maganar mutum.
Jeddah kwance tayi dai dai tanata aikata Masha'a dawani saurayi kwatsam Al ameen
yasawo kansa falon bata taba tunanin wani ze shigo mataba Dan tasaba ba Wanda yake shigo
mata sun Lula wata duniyar basu San ya shigoba sai ji sukayi yanata zabga salati a furgice ta
juyo tana neman abunda zata sitirce jikinta dashi ya zuba musu ido kallon kun shiga uku yay
musu Nan da nan ya cire belt dinsa yadinga jibgarsu sunata ihu bame ceto sai da yay musu jina
jina yahada musu jini da majina Dan kansa ya gaji ya futa a fusace
Bangaren maryama ya nufa kai tsaye " nagode Miki kwarai maryama aikinki yana kyau duk
abunda ake ciki kici gaba da gayamun Dan ubanta Dole ta bar gidannan zanje insamu hajiya
akwai aikin dazami na tattara duk wasu muhimman takardun Yaya suhail d komai n bangaren
dukiyarsa Kuma Dole ke zaki aikin" "to yallabai nagode" tace masa
" karki damu fatana kuci gaba da zama yadda kuke karki taba nuna mata wani sanji nagode
maki ay yanzu jikinta ya gaya mata" maryama murmushi kawai tayi.
Yana fita Jeddah ta dubi saurayinta tace "Ahmad ka cuceni Al ameen nake masifar so a yanzu
shi zuciyata take bukata fiye da yayansa shine dalilin dayasa ban damu da batan yayansaba
saboda dashi na shirya yin rayuwa yarone da kudi ga zubi me kyau ya tsaru ga kudi ga gayu
Kuma shi Dan fantamawane Amma tsinanne saida ka ribaceni saida nace muje daki ka kiya"
yana tashi ya zabga mata mari ya kara mata da duka ta ko ina sannan yace " Dan uwarki lefin
waye kina kallo ya hadamu ya jibga kuma yasanni yasan gidanmu kinsan meze biyo bayane
kowa yasan kece kike nemana kekika jawoni tunda gidanki nazo tun kafin ki aure kike nemana
kina bibiyata kowa yasani Dan haka kece a ciki kingama cin amanar mijinki Bata fa yay ba
mutuwa b kike ikirarin auren kaninsa jaka kawai me kyan Dan miciji yasa kayansa harze fita
Kuma sai y dawo bani kudi banda kudi bazan bayarba ko kobani Kona karairayaki ga rashin
kunya ga Dan banzan tsoro itaba karfiba jiki a salube tawuce ta dakko masa rafar dubu dari ta
wulla masa karbi kare ya fuce yabarta a wajen
Anan zandakata sainaji ra ayoyinku nagode sosai
*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??*
{United we stand and succed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
FAREEDA ABDULLAHI
25-30
JINJINA AGAREKU MASOYANA MASOYAN WANNAN LITTAFIN NAWA ME SUNA ARNAN
DAJI
Gaisuwa da jinjina agareku KAINUWA WRITERS ASSOCIATION Allah ubangiji ya karamana
fasaha ya kara hada kawunanmu yabamu nasara akan wannan rubutu da muke Allah ya
daukakamu
Aguje suka shiga dakin tabbas shine yake tari ruwa nata bulbulowa tabaki ta hanci harda
Dan jini jini sukazo kansa suka durkusa rama tajuyo ta kalli tenkwai taga yadda farin ciki hade
da tausayinsa ke kwaranya a idanuwan tenkwai sai jikinta y karayin sanyi tace kubashi iska
bangamaba tukun da hanzari lamunde tasa Kai tafice dakyar tenkwai taja jiki ta fita tana tafe
tana waiwayensa cike d tausayin kansu itada tenkwai rama tacigaba da aikinta na bokaye
danko bokaye za akirasu tinda mesuka sani inbanda surkulle Allah yay mana tsari d jahilci
tacigaba dayi masa surkullen sai data dauki minti arba in sannan tafito tahada gumi tagaji sosai
ta kalli tenkwai da hanzari ta taso hartana zabga tuntube ya jikin nasa ya farkane tadanyi Jim
kamar bazatace komaiba eh jiki da sauki yana numfashi yanzu ya farfado daga dogon suman
dayay Amma yasamu bacci me nauyi ze iya kwana uku yana wannan baccin amma kullum
zandinga zuwa ina dubashi inasa masa magani safe da dare zanje gida kizo inasan magana
dake anjima tom rama nagode maki sosai badu yatemakeki ba komai tasa Kai tafuce
Abun duniya yadamu mahaifiyar ja e hari tunaninta Yaya zatay da wannan mutum data gani
a gidansu tenkwai tabbas idan aka samu labari Koda wasa kaho yaji shine mutum na cikon
biyar daza a yanka duk da ansa hayaki amadadin na biyar din tabbas akwai matsala amma
tayaya zata temaki wannan kyakykyawan saurayi dole sai ta hanyar ja e to shima bakin mugune
yamafi kaho mugunta tinda inka haifi da sai yazoma yafika Amma duk yadda za ay bazata taba
bari asan dazaman wannan mutum ba Dole tasan abunyi saboda tabbas wannan bako ze musu
amfani bata saniba ko shine silar gyaruwar wannan gari nasu tanajin hakan ajikinta a guje wata
baiwa ta shigo badu yatemakeki ansamu haihuwar jarirai har mutum takwas wayanda akaiwa
biki shekarar data wuce dukansu yanzu haka suna fada za ay bikin farfesunsu kwana uku masu
zuwa yakamata izuwa yanzu kisomacin naman jarirai Dan ba karamin Dadi gareshiba dakata
shashasha tur daku dakuke iya cin naman yayanku da Yan uwanku kinsan zafi da radadin da
iyayen wayannan jariran sukeji musamman ma mata su sukasan wahalar dasuke sha na
haihuwa nasan yatake tabbas badu be cika abin bautaba Wanda ya haliccemu dukanmu Amma
shize dinga shan jininmu tun tuni nasan akwai wani abun bautar bayan shi Amma namanta
menene saboda Nima bamu da addini haka na taso amma anamu garin ba a haka tashi kiban
waje jikinki har rawa yake kina murna xakici naman jarirai kema ba auren kikesoba a wannan
shekarar zaki haihu zakiji zafin da sauran iyaye sukeji tashi kiban waje jiki asanyaye tabar dakin
hari ta fashe da kukan tausayi tace munada bukatar sanji muna bukatar temako sai kuka
A a ansar kaidawa kukazo Ni da Yaya asra mamyn mu tadawo damu Nan gidan kamarya
cewar al ameen kundawo nan ita kumafa metake nufi ya futa a fusace way hajiya me Jeddah
take nufi ta turo miki yara iceko ita tana nata gidan uban Dan tunda bazata rike masa yayaba
Dole tabar gidan dama darajar yayan akabarta a gidan ta koma nata gidan uban hajiya ta
kalleshi meye naka natada jijiyar wuya badai gida bane taje tayta zama Ni hakanma yay mun
Dadi dama da haka araina banasan Jeddah tarikesu saboda itama tarbiyya ba isarta tayba yay
shiru zuciyarsa tanata tafasa ay shikenan Amma nasan abunda zanyi ya tashi ya fita itako
Jeddah duniya sabuwa Nan ta bude shafin rashin mutunci tasallami duk masu aikin gidan
maryama kawai tabari Dan itama taga batada sa idone Bata damu da itaba balle shiga
bangarenta (datasan cewa meze biyo baya dabata bar maryamaba muje zuwa dai)hankalinta
kwance tafara wadaka da dukiya Nan tanemi biza zuwa Dubai ta biya musu itada kawarta afra
ummanta ko haka take tura mata da kudi hankalinsu ya kwanta basu da wata matsala bamesa
musu ido tasayawa afra wata mahaukaciyar mota tasiya mata gida hankalinsu kwance aikin
boka yayi tunda aka maidasu asra basu kara waiwayartaba dagasu har kakanninsu shiyasa
takecin karenta ba babbaka anan tasamu hanyar zuwa manyan Park da gidajen shakatawa
tafara haduwa da manyan alhazawa suka kara bude mata ido da kudi hankalinta kwance zata
shigo gida da Wanda takeso suyi badalarsu San ransu tayi kawaye mata na garari matan
manya tuni tafara janye jiki da afra matsalar daya tamusu biza tare d gsky bazatat tafi da itaba
saboda idonta ya bude bame sata ko hanata kullum ummanta a cikin fasa mata Kai take
kinganki kuwa lallai inada kadara kin hadu kinxama big madam lallai kudi sunyi yata tana fari
tana iyayi Allah umma wallahi jeddah kullum aikinta kenan zuzutata ita Kuma taita mata barin
kudi
Jiki a matukar sanyaye rama ta koma gida tabbas akwai aiki agabanta yaza tayi kenan ta
rasa hayaki sai hawaye gashi a ranar data rasa shi takamu dasan wannan bakon dabatasan
waye shiba Wanda ta tabbata ba irinsu bane yafi karfinta gashi shi duka jikinsa a rufe sabani su
day komai gashi Nan a waje tasan tabbas aka kamasu hukuncin kisa yahau kansu dukansu
sannan ga aminiyar ta itama tana masifar sansa to yazatayi da ranta tenkwai ko sai murna take
Amma tana cike da alhini ance sai ya kwan uku ze farfado Amma duk da haka tana cikin farin
ciki ta shiga ta tasashi agaba sai tadingajin wani sanyi a kirjinta tana ganin wannan mezatay da
wannan mugun me mata Sama da ashirin ga kyakykyawan namiji itasam Bata jin zata yarda ay
wannan auren to Amma yazatayi mahaifiyarsa ta roketa alfarmar tayarda ayi kodan tsira da
rayuwarsu data wannan mutum tazauna tay shiru tana tunanin hanyar dazatabi tasamu mafita
akan wannan mutum yamma nayi ta tafi gidansu rama tana shiga tajiyo nishi Sama Sama
dawani irin gunjin kuka ta kara kaimi takarasa shiga dakin mezata gani wando tafara cin karo
dashi ta kutsa kanta cikin dakin bemasan tashigoba tabbas shine shine saidata rusa wani uban
ihu tazube awajen ya juyo yaganta a matukar firgice ya Mike yana neman wandosa tabdijan.
Tofa muje zuwa metagani dayasata suma wa kuma tagani Wanda ganinta yasa shi firgita
kubiyoni Dan jin yadda zata kasance nice ta ku harkullum
*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??*
{United we stand and succed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN
ALLAH UBANGIJI YABANI IKON RUBUTA LABARINNAN CIKIN AMINCI YARDA NA FARA
LAFIYA ALLAH YASA NAKARE LAFIYA
FAREEDA ABDULLAHI
35-40
Jikinta gaba daya yay mata tsami wannan masifa hawan hawa yanzu duk yadda Ahmad yake
mata biyayya haka ze mata yaro me masifar zaki gaskiya bazan iya rabuwa dashiba Nina janyo
masa dukan dayacine yasa shi fushi kuma n tabbatar kunyace tahanashi rama mana wannan
jibgar da mukaci zanbashi hakuri bayan nadawo daga Dubai Bari inkira waccen ta shirya
muwuce tunda jibi zamu tashi gwara mufara shiri Amma Bata taba tunanin haka zata faruba
saboda batasan zebata matsalaba Bata Kai sunansa wajen bokaba Amma bari tunda tafiya
zatay saita dawo duk daya ganni da wani Dole ya aureni ay shima suhail b haka na kyaleshiba
hanyar danabi nasami suhail ita zanbi nasameka Al ameen ko kaki ko kaso Nan tafara tunanin
haduwarsu da yadda aurensu y kasance itada suhai shin wacecema Jeddah ne Bari muji
Jeddah kyakykyawace tagaske doguwa me matsakaicin jiki Bata cika faske bau ba Amma
farace farinta me kyau daya hadu da shafe shafe tanada kyau ga gayu kawai matsalar talauci
dayay mata katutu asalin iyayenta fulanin adamawane fatauci yakawo babanta malam jauro
kano ya fara fataucinsa cikin nasara yana kawo shanu da awaki yana saidawa Allah yasa masa
albarka yase gidansa medan kyau a dangwauro ya koma adamawa cike da farin ciki ya dakko
iyalansa karkaso kaga daga hanci gun habi mijinta yayi gida zasu koma birni kano sunbar gidan
gado kaf gidan tsoron habi suke saboda masifarta bame taba mata danta musammanma
jeddah Yar gaban goshinta duka yayanta biyu kacal tahaifa a duniya sai Bari da taitayi daga
Jeddah sai kaninta mansur mahaifiyarta macece jarababbiya mara godiyar Allah tun suna
adamawa irin matan Nan ne masu bin malamai shiyasa ta mallake mijinta malam jauro bashida
wani katabus sai abunda tasashi ganin Allah ya Bata ya me kyau data fara girma saita fara
tunanin ita zata zame mata kadara( kunjifa fans ka haifi diya tazama kadara Allah ya
kiyayemu)shiyasa tafara koya mata kissa da kisisina tuntana Yar sagaryarta tasaba zuwa
shagunan maza suna latseta suna Bata kudi tana kaiwa uwarta kwanci tashi ba wuya taxama
budurwa tasamu tagama secondary School dakyar daga Nan tafara yawonta na bin maza dama
maza akwai San kyawawa to Jeddah tananfa Allah yay halitta kyaune da ita kamar aljana
shiyasa take Jan zarenta San ranta shiyasa take kwasar samari tana hutawa da samari har
makwadaiciyar uwartama ta samu abun da takeso ranta kal suci me kyau su sha me kyau suyi
wadaka da kudinsu abun yanaywa malam jauro kuna yana cimasa tuwo a kwarya abun yana
masifar Bata masa rai Amma anshanyeshi beda bakin magana baya iya cewa komai sai ido duk
kokarin dayake akan iyalansa araine yake gun habi wannan rayuwa da yarsa keyi shine bakin
cikin yasa masa hawan jini
Kwanci tashi ba wuya har sun shekara biyu da candy Jeddah tayi fice a kafatanin
unguwarsu wajen tantiranci ga jarabar mahaifiyarsu malam jauro yayi yayi taida saurayi yay
mata aure sunki itada uwarta gashi beda iko dasu ga mansur yazama tataccen Dan iska sai yay
wata biyo bezo gidanba wannan bakin cikin shiyay sanadin da jininsa ya Kai dari biyu da
hamsin sai da suka barshi ya galabaita sannan habi ta kaishi asibiti saboda su yayan basa Nan
sun tafi gantalinsuAna zuwa asibiti kwanansa uku yace ga garin kunan yabar musu duniyar
kowa yasha sha aninsa dama jeddah bata gidama kwananta tara saida ta dawo washegari habi
mahaifiyarsu tanata rabzar kukan munafinci ta wayance kinga ikon Allah Ashe ko maganin baze
shaba mutane suka zuba musu ido jin tana zance way magani bayan kowa yasan daga inda
jeddah take saboda mutunci da karamcin malam jauro maxajensu suka barsu suzo mata zaman
makoki ba abunda ta bada Wanda za adafa na sadaka sai makota keta dawainiya Amma ba
godi bare mun gode wata tace ina tajene taje karbo masa maganine a garinsu adamawa shiya
turata Ashe ba rabon su gana itako matar ko shekaran jiya taga wuce warsu a mota adai dai
Yan lemo sai Jeddah itama tafara kuka gsky duk iskancinta mutuwar mahaifi ba wasaba tayi
kuka harta gaji sai bayan sadakar bakwai Nan Kuma suka balle ba uwa ba ya ko takaba habi
Bata tsaya yiba mezataywa takaba ay ita Allah ne ya temaketa ya rabata da kaya yayinda dama
mansur yazama fitaccen Dan iskane gagararre higher killers gashi Dan fashi kwace shaye
shaye ba abunda bayayi na mugun abu nanfa duniya tabude musu sabuwa idon Jeddah ya
kara budewa ta dada goge da bayan bariki akafara bin malamai kawai dai Bata shan komai
Tare sukai makaranta da afra secondary school tun suna makaranta basaji seat dinsu daya
halinsu daya kawai ita dai afra ahannun matar uba take uwarta ta mutu shikuma mahaifinta
bashida cikakkiyar lafiya baya fita ko ina yayyenta duk anmusu aure shiyasa lalacewar tata tay
yawa b Koda suka gama makaranta kansu a hade yake sukaci gaba da tata duniyancinsu kowa
yasan sirrin kowa Amma Jeddah tafi afra fitina suna yawonsu club club amma ita afra Bata
kwana a waje karkarinta takai sha daya zuwa sha biyu na dare tana gida sbd tana shakkar
babanta sosai dan idan tay dare sawa yake a Kira masa yayyenta suzo sunada mata na jaki to
Kuma shi baya iya mikewa ba lafiya komai sai