Showing 18001 words to 21000 words out of 46340 words

Chapter 7 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf



Duk inda hankalinta yake ya gama yashi ay Bata Bari dare yayi ba Tai hanyar gidan su Tenkwai
hankali a tashe tana tafe tana tunani mutane sai kallon ta suke basu Saba ganin taba wasu ma
basu San wacece ba ta kara Kai mi da azama ta shiga gidan




Mezata gani Aduke ce kwance tana ta nishi ga dukkan alamu tana jin jiki sai wannan Mara
lafiyar zaune a gefe yana ta binsu da kallo bece kala ba Amma shi mamaki yake kodaga sittirar
sa datasu akwai bambamci tabbas akwai abun da ya same shi




Ya taba wata rayuwar ba wannan ba Amma ya kasa tuna komai kawai rintse ido yake idan ya
kallesu ko Ina a waje ba kuma abun da ya damesu ko shi dayake namiji gashi a killace

Mahaifiyar Ja'e ce ta sawo Kai gidan Nan da Nan lamunde tahau haba haba da ita Banda
yammatan Nan uku ko wacce jitake kamar ta kashe ta har lahira saboda mugun halin Dan ta da
mijinta




Cike da murna ta kalleshi ka far fado kenan sannunka meye sunanka dama inaso ka far fado
zami magana cike da tausayawa lamunde tace yasamu makuwa sai dai mi fatan badu ya dawo
masa da tunaninsa Ina zamu bar shi yaje a wannan halin gashi be isa ya fita a haka ba




Cike da murna ta jata gefe burina ya kusa cika Nan ta kwashe duk yadda ta shirya ta gayawa
lamunde jikin ta yay sanyi kina ganin ba matsala iyar Ja'e bawani damuwa kwana biyu masu
zuwa zan turo mado yazo ya shirya shi zaki tsantsar kamar dasuke Dan dai wannan yana da
haske za asan yadda za'ai a rinar da fatarsa da tiri



Cike da gasgatawa lamunde tace wannan basira Taki tayi Amma Taya zamu dinga ganin sa
Dole kuyi hakuri da ganinsa sai dare ba wannan ba muhimmiyar magana ta kawoni




Maganar auren Tenkwai da Ja'e ubansa ya tsaida Rana kwana biyu masu zuwa za ai shagalin
bikinsu Dole musan abunyi abun yazomun a bazata Dole mataki kin San ba abunda ze Hana
wnn Abu duk da ba lokacin yin sa bane sunce sai sunyi





Ina tsoron fushin badu akan wannan auren Amma ba komai zan dage bangarena ze sata Dan
nadinga kula da ita bazan Bari wani Abu ya same ta ba kiyi hakuri lamunde




Lamunde sharar kwalla kawai take cike da tashin hankali batasan yaza siyiba basu da kowa

basu da komai basu da me Hana wannan lamari tanata Sharar kwalla




Yanzu Dan isa da mallaka da wulakanci auren Yar tawa ma sai Ana kwana biyu masu zuwa za
a sanar Dani wannan wulakanci har Ina dame zamuji gaba dayansu basa cikin farin ciki yaran
Nan haka zata tafi tabar mun su ga Mara lafiya danma kince ze koma wajen ki shima sai kuka




Ihu suka jiyo a waje anata koke koke suka fita da gudu mezasu gani tenkwai ce a sume yayin
da su Rama keta rabzar kuka lafiya meya faru Suma sai sukaji Ana shela daga waje ta daurin
auren Tenkwai da Ja'e kwana biyu masu zuwa Wanda ya kama ranar bikin cin jariran garin


Tofa muje zuwa



AKWAI LITATTAFAI NA WANDA ZAN MUKU BAYAN NAGAMA ARNAN DAJI SUNAN ZUWA
GAREKU BA DA DADEWA BA


*AKAN RABON GADO*
*FACCALATA*
*MATAN AUREN KO YAMMATA*
*DAN ISKAN NAMIJI*
*GIDAN MARAYU*

WANDA KUKA ZABA SHIZAN FARA YO MUKU BAYAN MUN GAMA ARNAN DAJI SABODA
YADDA NAKE KAUNARKU WANNAN PAGE DIN NAKUNE MASOYANA ????




60-65



Rama da Tenkwai suka nutsa cikin jeji suna ta karyo gan yayyaki da ciyayyi kaya guda
suka taho suna ta hirar wannan tashin hankalin dasuke ciki sunada yakinin ba yadda za'ai

Aduke jikinta ya hade basu san meza siyi Mata ba Dan ta farku har yanzu zubar da jini take
Rama ko kawai goge kwalla take Bata Bari Tenkwai taganta ita kadai tasan damuwar data ke
ciki



A haka suka zo gidan su Aduke suka Tarar da ita yadda take da gudu sukai kanta tafara
sankame wa jinin jikinta ya Fara kasa da hanzari Rama sarkin jarumta ta mike tafara hada
ganyayen ta mitstike wasu ta mike tace bani ita Nan Tenkwai



Tenkwai jiki ba laka ta Mika ta ta bude bakin ta ta shiga dura Mata wani nashiga wani na
dawowa a haka ta Bata maganin tafara hada wasu ta hada wuta ta dafa su ta dagata tasata a
ruwan sai ta saki wani ihun azaba ba Wanda be zubar da kwalla ba cikin su daure kiyi hakuri
Zaki Sami lafiya inaji a jikina kisamu lafiya


Tabata na Sha da zafinsa maza Sha haka ta bude bakin ta dinga Bata a hankali harta ture
tadanji Dadi a jikinta ta cireta daga ruwan ta dumin ta kyalayar dashi duk jini harda guda guda
takara zuba wani ta wanke ta duka har jikinta ta kwantar da ita



Bacci ya Fara fusgarta saboda Taji dadin jiki ta saboda ba wanka suke ba wannan ne Kuma sai
afi wata inma za ai ba soso inama suka sanshi bare sabulu akwai dai masu sa ganyayyaki su
wanke jikinsu Amma dayawa kawai ruwa za a shara a fito Dan basu da wani bandaki kawai guri
ne za'a zagaye idan antara bayan gida sai aje a zubar a jeji da wani Abu sukeyinsa kamar kaba
zasuyi katon kwando me fadi



Tenkwai ta nutsa tace gaskiya tashi zakuyi mu koma gidan mu gaba daya shiru ba Wanda yai
magana chan Rama ta nisa nifa dama gaskiya bazan koma ko inaba sai gidanku itama yazama
Dole mu dauke ta mu maidata tabbas inaga bama kakar ki akazo kashewa ba ke ake nema Dan
haka Dole mu tafi kunsan Yan garin Nan ba Wanda yake damuwa da damuwar kowa kowa
abunda ke gabansa yake yi Kuna kallo mutum biyu ne suka it's kwasar gawar kakar aduke
sukaje suka yasar



Kama ta mutafi suka kamata suka fita tana ta kuka abun duniya ya Mata yawa ga wannan

tashin hankalin gashi Kuma wai Babu kakarta ankasheta Kuma ta tabbatar Ja'e ne ze Mata
haka a haka suka dangana da gidansu Rama ta shiga ta dakko jakar ta wadda mahaifinta ya
bar mata wadda yake aiki da ita saboda zata cigaba da duba marasa lafiya a haka suka karasa
gidansu Tenkwai



Ja'e ko duniyar Tai masa zafi kawai surar Tenkwai yake gani daya rufe ido ba wata mace
dayake kwadayi kamar ta duk tarin matansa ashirin da doriya basa gabansa mantawa ma
yakeyi dasu idan yana tunanin ta rabon da ya rabesu ma ya manta gwara yay ta bin na waje
Kuma ba wai yayi amfani da ita daya Gama ba tagama amfani kamar sauran a'a har abada suyi
ta zama tare Santa yake ya tabbatar bazan iya ba ya furta da karfi tuni ya fice ya tunkari fada
hankali tashe



Yana zuwa ko iso be jiraba ya sa kai sarki kaho zaune Mata goma sun zagaye shi suna ta
lailaya shi kamar kwai sai shafa shi suke shi kuma kamar maye sai ya kamo duwawun wannan
ya sida ya lasa ya cika ya cafko maman waccen tsotsa ya tsotsa har ya Fara fita daga hayyacin
sa sai ga Ja'e kamar anje ho shi



Sarki kaho yace lafiya magajina kashigo hankalin ka kamar a tashe juya ya dakatar da matan
kuje zan nemeku anjima kadan karkuyi nisa zan gana da gudan jinina sum sum suka fice suka
basu waje




Kaho badu ya temake ka so nake Nan da kwana biyu duk yadda za'ayi a dauran aure da
Tenkwai duk da nasan ba lokacin bikin aure bane Amma ranar za'ai bikin cin jariran da aka
Haifa ahada da bikin auren Nan idan bahaka ba zaka rasani zan kashe kaina




Hankalinsa a tashe yai shiru chan ya ajiye gwauron numfashi kasan wannan doka ce ta badu
indai ba wai jin Dadi zakuyi ba ba'a aure sai karshen shekara kaje kayi yadda kaso da ita daga
baya ai muku auren tunda dayawa haka akeyi wannan ba wani Abu bane a wannan gari ayi ta
karfine mutan gari basa so ko ta karfin Kai bame cewa Dan me kaine sarkin gobe

Ni bahaka nakeso ba kaho so nake na aure ta a kawon ita cikin gidan Nan bazata amince mun
ba yarinyar tanada nutsuwa kuma Ni santa nake hhhhhhh sai ta amince ma yi Mata ta karfi "ba
karfi nake son sa Mata ba auren ta zanyi Dole ai auren Nan idan kana so naci gaba da rayuwa
kwantar da hankalinka gudan jinina zanje mugana da badu zan sanar dashi idan ya amince sai
a daura kwana biyu masu zuwa wannan ba wani Abu bane kadena batun mutuwar ka ba yanzu
ba kaine zaka gaji wannan gari




Karkaje kaho kawai ayi abun da nakeso ay ba sani zeba ko ka manta tunda besan me muke
aikatawaba kawai karka gaya masa kasan baya magana sai shekara suka kwashe da dariya
dukansu to shikenan zansa a Fara shela a yau za'ai bikin daba a taba yinsa ba a wannan gari
na kuguru ka kwantar da hankalin ka gudan jinina


Cike da murna ya rungume kaho godiya nake badu yaja da kwanan ka harkaga yayayen mu
nida Tenkwai cike da farin ciki ya fito be zame ko Ina sai wajen mahaifiyar sa





Cike da murna yashiga wajenta kamar karamin yaro ya kwanta akan cinyar ta kwana biyu masu
zuwa kaho ze dauran aure da Tenkwai Ina cikin farin ciki Mara misali yau za afara shela a garin
Nan gaba daya saiki Fara naki shirye shiryen kema bema saurare ta yaji mezata ce ba yasa Kai
yai gaba



Duk inda hankalinta yake ya gama tashi ay Bata Bari dare yayi ba Tai hanyar gidan su Tenkwai
hankali a tashe tana tafe tana tunani mutane sai kallon ta suke basu Saba ganin taba wasu ma
basu San wacece ba saboda tanajin kunyar yawo a haka balle ita bafulatana dama fulani da
kunya Banda irinsu jeddah ta kara Kai mi da azama ta shiga gidan

Mezata gani Aduke ce kwance tana ta nishi ga dukkan alamu tana jin jiki sai wannan Mara
lafiyar zaune a gefe yana ta binsu da kallo bece kala ba Amma shi mamaki yake kodaga sittirar
sa datasu akwai bambamci tabbas akwai abun da ya same shi




Ya taba wata rayuwar ba wannan ba Amma ya kasa tuna komai kawai rintse ido yake idan ya
kallesu ko Ina a waje indai namiji ne Kai Dole yawu ya tsinke kuma ba abun da ya damesu ko
shi dayake namiji gashi a killace




Mahaifiyar Ja'e ce ta sawo Kai gidan Nan da Nan lamunde tahau haba haba da ita Banda
yammatan Nan uku ko wacce jitake kamar ta kashe ta har lahira saboda mugun halin Dan ta da
mijinta




Cike da murna ta kalleshi ka far fado kenan sannunka yaro meye sunanka ya zuba Mata ido
kawai dama inaso ka far fado zami magana cike da tausayawa lamunde tace yasamu makuwa
sai dai mi fatan badu ya dawo masa da tunaninsa Ina zamu bar shi yaje a wannan halin gashi
be isa ya fita a haka ba



Cike da murna ta jata gefe burina ya kusa cika Nan ta kwashe duk yadda ta shirya ta gayawa
lamunde jikin ta yay sanyi kina ganin ba matsala iyar Ja'e bawani damuwa kwana biyu masu
zuwa zan turo mado yazo ya shirya shi zakiga tsantsar kamar dasuke Dan dai wannan yana da
haske za asan yadda za'ai a rinar da fatarsa da tiri



Cike da gasgatawa lamunde tace wannan basira Taki tayi Amma Taya zamu dinga ganin sa
Dole kuyi hakuri da ganinsa sai dare ba wannan ba muhimmiyar magana ta kawoni wajen ku

Maganar auren Tenkwai da Ja'e kaho ya tsaida Rana kwana biyu masu bisa tilastawar dan sa
za ai shagalin bikinsu ranar bikin cin jarirai Dole musan abunyi abun yazomun a bazata Dole mu
dauki matakin Kare Tenkwai daga sharrin sa kin San ba abunda ze Hana wnn Abu duk da ba
lokacin yin sa bane sunce sai sunyi




Ina tsoron fushin badu akan wannan auren idan karshen shekara tazo nasan hukuncin raba shi
ze dauka Amma ba komai zan dage bangarena ze sata Dan nadinga kula da ita bazan Bari
wani Abu ya same ta ba bazan Bari ya lalata Miki itaba kiyi hakuri lamunde




Lamunde sharar kwalla kawai take cike da tashin hankali batasan yaza siyiba basu da kowa
basu da komai basu da me Hana wannan lamari tanata Sharar kwalla




Yanzu Dan isa da mallaka da wulakanci auren Yar tawa ma sai Ana kwana biyu masu zuwa za
a sanar Dani wannan wulakanci har Ina dame zamuji gaba dayansu basa cikin farin ciki yaran
Nan haka zata tafi tabar mun su ga Mara lafiya danma kince ze koma wajen ki shima sai kuka




Ihu suka jiyo a waje anata koke koke suka fita da gudu mezasu gani tenkwai ce a sume yayin
da su Rama keta rabzar kuka lafiya meya faru Suma sai sukaji Ana shela daga waje ta daurin
auren Tenkwai da Ja'e kwana biyu masu zuwa Wanda ya kama ranar bikin cin jariran garin


Tofa muje zuwa



AKWAI LITATTAFAI NA WANDA ZAN MUKU BAYAN NAGAMA ARNAN DAJI SUNAN ZUWA
GAREKU BA DA DADEWA BA

*AKAN RABON GADO*
*FACCALATA*
*MATAN AUREN KO YAMMATA*
*DAN ISKAN NAMIJI*
*GIDAN MARAYU*

WANDA KUKA ZABA SHIZAN FARA YO MUKU BAYAN MUN GAMA ARNAN DAJI SABODA
YADDA NAKE KAUNARKU FANS??AMMA SAI NAGA COMMENT DINKU
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*GAISUWA ME TARIN YAWA GA MASOYANA DAFATAN KOWA NA CIKIN KOSHIN LAFIYA
INA BARAR ADDU ARKU INADA WATA BUKATA A WAJEN ALLAH DAN ALLAH KUTAYANI
ADDU A ALLAH YABIYAMUN ITA NAGODE MASOYANA*




WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA MAHAIFIYATA ALLAH YAJA KWANA



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*

65-70




Hankali tashe iyar Ja'e ta leka tace suje anji sun sani ay sukan su abun ya basu mamaki
na ganin iyar Ja'e meya kawo ta oho ita da Sam Bata shiga wasu abubuwan dasuka shafi gidan
sarautar koda yake ita dazata aurar da danta komeye namu ma oho suka wuce suna ta
shelarsu hankalin su kwance cike da farinciki




A guje Rama ta debo ruwa ta zuba Mata ta farfado kuce mafarki nake kar kuce a gaske naji
wannan batu tabbas badu be chanchanta da zama abun bautaba tunda ya kasa temakona akan
wannan hali kullum sai na Kai Masa kuka na amma be taba amsa mun ba kullum susuke
nasara akan kowa da komai Tai shiru tana ta sheshsheka




Aduke ta taso da kyar ta dafa ta karki damu Yar uwa kiyi hakuri ki aure shi kodan ki daukar
Mana fansar abunda yai Mana bazan taba yafewa Ja'e ba kobayan Raina karku kyale shi ku
daukar mun fansa keda rama iyar Ja'e ta dago fuska jage jage da hawaye dama shine shi yai
Miki wannan abun Dana sameki cikin lalura meyai Miki tana girgizata kigaymun mana kuka
kowa yake anrasa me magana a cikin su





Tabbas nayarda akwai wani ubangiji bayan badu Wanda shike bamu ruwan sama Amma bamu
San shi ba kullum addu ata haske yazo wannan gari inga Wanda ze kawo karshen mijina da
Dana bana kaunarsu ko kadan basu kasance masu tausayin na kasa dasuba su kansu kawai
suka sani basa tausayin kowa Banda burin dayafi Naga karshensu

Tenkwai ta dago ido cike da tausayinta tabbas batai sa a ba a rayuwarta baga miji ba Baga da
ba duk mugaye masu munanan dabi u azzalumai masu danne hakkin kowa nice zan kawo
karshen Ja'e nizan auri Ja'e nayarda zan aure shi zan kawo karshen shi zan koya Masa darasi
a wannan duniyar tamu



Cike da mamaki lamunde ta kalleta kin amince zaki zauna da azzalumi bashi da imani sam
kema kashemun ke zeyi shike Nan kema zan rasaki tamkar yadda na rasa Dan uwanki na rasa
mahaifin ki sai kuka dama inada Dan uwa meyasa baki taba gayan ba yana Ina Ina ya shiga





Lokaci na zuwa da zan baki tarihin rayuwar mu a wannan gari zakisan matsayin mu awannan
gari na kuguru na Miki alkawari ranar bikin shekara na abun bauta badu zan sanar dake komai
da duk abun da ya faru a Rana me kamar ta wannan zansanar dake koma wace ke a garin Nan




Gaba daya lamunde tasa kowa a cikin rudani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login