Showing 12001 words to 15000 words out of 17897 words

Chapter 5 - AMEEN DA AMEENA HAUSA NOVELS BY FOULANI CERDIYA.txt

zaiyi gash'i Haleema sai nanik'a jikin Ameenah take dana Ameen anayi musu hoto, haka dai akaita budiri inda na hango Y'an K'ungiyar Nagarta sunata sh'aani, cima kala-kala, kowanne yana ta sh'aaninsa haka na hango y'an Excellent Hausa Writers suna ta hira dan kunsan su sarakan surutune, hakama baa bar Y'an group d'in Foulani's Fans sai da suka halarci gurin, ni kuwa Foulani ina Manne da Haleema duk inda tayi dan in kwaso muku labari ku biyoni.

A haka dai Dinner ta wats'e ainda tun kafin atash'i Ameen ya yatash'i da niyyar tafiya dan ya gaji kuma gurin ya gunduresh'i, ai yana tash'i Ameenah itama ta tash'i tare da yin saurin rik'e hannunsa,
kallo kawai yabita dash'i a ransa yana Allah wadai da halinta tasan bash'ine mijinta ba amma ta'iya rik'emasa hannu eh lallai bata da kunya.

Fitowa sukayi Driver na ganinsu yabud'e musu k'ofa suka sh'ige cikin motar jan motar yayi yabar gurin Partyn.
Ahanya ne wayarsa dake hannunsa yanata latse latsensa wanda da alamar chatting yake.
Duba sunan yayi sannan ya ja Little broo tsaki"Hello"
"Big broo gaskiya naji dad'i dakayi replacing d'ina wajen dinner na gode so........"Dallah can yimin sh'iru wallahi kafin ranka ya bac'i."
"Aha sorry broo kayi hak'uri yanzu dai ina Amaryar .tawa" Habeeb ya tambayesh'i da tsokana.
"Nasayar da ita kawai yace tare da katse wayar.

Agidansu Ameen kuwa Haleema ta koma gida tana ta bawa Mamy labari had'i da nunnuna mata photon da akayi gurin dinner,
Anan Mamy take bata labarin plan d'in da suka had'a akan auren Habeeb akeyi, sai dai kawai yaji an d'aura aure dash'i idan ya tambayi ya haka Abbanku sh'i zaibash'i amsa."
[10:31, 9/8/2016] Foulani Cerdiya😘: "Wow Mamy kinyi a rayuwa kinsan idan yasan aurensh'i ake bama zai yadda ba kwata-kwata" .
"Wallahi kuwa".

Wash'egari d'aurin aure inda Ameenah tana d'aki gabanta sai fad'uwa yake an mata kw'alliya cikin wata dakakkiyar sh'adda taji aiki, aka d'aura mata d'an kwali yayi kamar Head,
Abangaren Ameen kuwa tun bayan da yayi sallar asuba yakoma ya kwanta yayi ta bacci,
Inda da Misalin k'arfe Tara da rabi Habeeb ya sauka a nigeria,

Ameen nata bacci Habeeb ya sh'igo d'akin ya taddash'i sai bacci yake zubawa aransa yace wai ango ne har tara da rabi be fara sh'irin d'aurin aure ba.
Duka yad'an d'ala masa tare da fad'in Ango ka tash'i" mana"
Gyara kwanciyarsa ya k'arayi, Habeeb ya k'ara sakar masa duka yace"Big broo ka tash'i yau nefa d'aurin aurenk.....Kafin ya k'arasa ya tuna da maganar da Mamy ta fad'a masa sai yafasa k'arasa fad'ar abinda yayi niyya.
Motsi Ameen d'in yafara da salati ya tash'i a bakinsa ganin k'anin nasa yasa yaja tsaki saboda sh'i duk haush'ima yake bash'i ya rasa matar da zai aura sai wannan yarinyar da bata da kunya ko kad'an.

Tash'i yayi sannan ya fad' toilet yayo wanka ya fito d'aure da towel, sh'ima Habeeb d'in fitowarsa daga wankan kenan, Wani bowel ne me ky'au da tsada Ameen yasa ya fesh'e jikinsa da turare kamar yadda ya saba. Habeeb sh'ima yafara sh'iryawa sannan yaciro yasa, ya juyo saitin yayan nasa yanason yayi masa maganar ya sauya kaya tunda aurensa ne, amma yanajin tsoro kar yaji kuma Mamy ma taja masa kunne, hikimace ta fad'o masa wasu kaya ya d'auko y'an ubansun kaya kuma sunyi mugun ky'au, d'inkin babbar rigane yayi ky'au ga takalmi da agogo komai yayi matching yace"Big broo a matsayinka na yayan ango ai kamata yayi kasa wad'annan ko? ya d'age masa gira, Mik'o masa yayi ya ajiye kan mirror.
"Kai karfa ka takuran, wallahi na fasa zuwa ma d'aurin auren,"
"Aa broo kar ayi haka ai kaga irin a baka girman nan ko? babban yaya guda haba pls kasaka mana".
"Mtsww" yaja tsaki sannan ya bud'a kayan Woww sunyi ky'au ya fad'a aransa to ko yasa?
"Kai nifa ba ango ba bazan sa kayan nan ba,"
"Aa broo irin babban yayan nanfa pls kasamana kaga goma fa yanzu kuma goma da rabi zaa d'aura".
Ameen ya fuskanci idan besa kayan nanba to sai ya sh'iga uku a wajen Habeeb, dan haka kawai yajaho kayan yana tsaki yasaka badan yaso ba.
"Woww wannan wanka yafita fit wallahi" Habeeb ya fad'a da dariya a fuskarsa.
Mudubi yakalla yaga yayi kyau ba k'arya, amma sai cayayi"Meye wani abin ky'au anan,?
"Eh dai"Habeeb yayi masa gwalo.
Sh'ima Habeeb wasu kayan yasaka sun masa ky'au, turare ya d'auka ya fesh'esu da turare ya kamo hannun Ameen suka jero a tare cike da so da k'aunar junansu.
Ameen yana son Habeeb, kamar yadda sh'ima Habeeb yake sonsa, sunayin komai cikin had'in kai da y'an uwantaka.

Wata sabuwar Mota Habeeb yaja, ya bud'ewa Ameen gidan gaba ya sh'iga sh'i kuma Habeeb ya zauna sit d'in driver yaja motar sukabar gidan.

Am sick Need your prayers pls.

~Maman triplet~
[10/24, 7:09 PM] ‪+234 701 117 6189‬: *AMEENA DA AMEEN*
_BY_
FOULANI CERDIYA
®NWA

77~78

Wak'a me dad'i ce ke tash'i daga cikin motar, Ameen ne ya kash'e wak'ar yanawa Habeeb fad'a akan yawan jin wak'e-wak'en dayake.

Adai dai nan sukazo gurin d'aurin auren, inda mutane sukayi taron dandazo, yawanci abokan Abba ne na kasuwanci, da kuma abokan Ameen wanda yayi matuk'ar mamakin ganinsu tundash'i beyi inviting ko d'aya a cikin Friends d'insa ba.

D'aurin aure aka fara inda Ameen yayi wajen abokanansa, me Camera ne yamusu hoto, bayan nan yake tambayar ya akai sukasan da auren?
"Ango Ango kash'a k'amsh'i" wani Abokin Ameen wanda yake best friend dinsh'i yake tsokanarsa.
Ameen yabud'i baki kenan zaiyi magana ya juyo wani marok'i yana fad'in"Alhamdulillah Ranar tazo Lokaci yayi, An d'aura Auren *AMEENU DA AMEENA* akan sadaki Naira........ai Ameen jiyayi kunnensa ya dod'e ganinsa yana kok'arin d'aukewa,
da sauri yabar gurin abokanan nasa yayi wajen da Abba yake, ai Abba yana ganosa yataho a sukwane, da sauri ya had'e rai, yana k'arasowa ya bud'i baki da niyyar magana Habeeb dake tahowa ya wulla masa Sweet a baki yace"calm down sh'a alawar aurenka,"
Jaho wuyan rigar Habeeb yayi yace"Little broo me kakejin marok'an nan na cew???.....Ai Ameen be k'arasa magana bama kunnensa ya k'ara juyo masa tare da tabbatar masa cewar An d'aura auren *AMEEN DA AMEENA* "Why? hawaye ya cikomasa idonsa Habeeb dake tsaye yayi saurin jansa yasash'i a mota yash'iga yaja motar suka bar gurin.

Gida suka nufa, suna zuwa Ameen yayi sash'en Mamy, kaf y'an bikin ya iya hucewa ya tsatstsalakesu, wasu daga cikin tsoffin sunata tsokanarsa amma kota kansu be biba.

Mamy na zaune gaban Mirror tana d'aura d'ankwalinta Ameen ya sh'igo a hargitse idon nan yayi jajir, sai uban gumi yake tafkawa, gefenta yazauna ya rik'o hannunta, yafara magana cikin sh'ashsh'ekar kuka"Mamy Why???"Why Me?
"Why always Me??
. Ya fash'e da kuka tare da kifa kansa jikin Mamyn.
Yayi matuk'ar bawa Mamyn tausayi, ganin jarumin d'anta yana kuka ya matuk'ar tsorata ta. kunsan uwa da tausayi
cikin siga ta lallash'i tafara magana tana sh'afa gash'in kansh'i da yayi luf-luf "Son"My Darling Son banason ganinka cikin yanayi na damuwa kozan iya sanin meyake damunka? meya tash'i hankalin gwarzon d'ana?.
Kar kamanta agurin Mahaifiyarka kake me sh'are maka kukanka, ka gayan meyafaru."

Jikinsh'i yayi sanyi dajin abunda Mamyn ta fad'a, ya d'ago runannun idonsa yace"Mamy waye Ameenah?? Aurenwa aka d'aura?."
Numfash'i dasaki dan tasan k'arsh'en zancen kenan dan haka ta d'an kalli fuskarsa da damuwa a tata fuskar tace"Son Matar mutum kabarinsa, babu yadda zamuyi, Abbanku sun fita da niyyar d'aura auren Habeeb da Ameenah, amma cikin ikon Allah sai Abbanku yake ganin kwata-kwata Habeeb be isa aure ba kaga ko karatunsa be k'are ba sh'iyasa kawai ya yanke sh'awarar d'aurawa dakai tunda kaima ba auren garekaba, kuma Abbanku beyi haka ba sai dan yasan zakayi masa biyayyaya".

"Habeeb fa Mamy yanason yarinyar nan itama tana sonsa meyasa zaku rabasu kuce kun had'ata dani Alhalin ba tsarina bace," yana kaiwanan yajiwani bak'inciki ya danfare masa zuciya.

Lallash'insa Mamy tayi tayi har tasamu yadaina kukan, sannan tasa aka kahomasa abinci tasash'i a gaba da ky'ar yaci rabi yash'a ruwa.
Part d'insa yakoma inda ya tadda abokansa sunata sh'aaninsu tsaki yaja yayi d'akin Habeen yaci saa bakowa ciki dan haka yash'iga yakulle kansa a ciki.

Acan gidansu Amarya kuwa sh'aani ake tayi, amarya tana murna kuma tana fargabar zaa kaita gidan mijin da bayasanta hasalima ya tsaneta tana tunanin irin zaman da zasuyi.


~Maman triplet~😘
[10/24, 7:09 PM] ‪+234 701 117 6189‬: *AMEENA DA AMEEN*
By
FOULANI CERDIYA
®NWA
79-80



Ameena kam kuka take kamar ba gobe lokacin da aka kaita wurin Mama domin yi mata haduba.
Mama ma tana jin wani abu a rai amma ta dake don kada ta kara dagama Ameena hankali. Sai da ta dan kai-kaice idanun mutanen dake dakin sannan tasa habar zaninta ta share kwallan da ya fito mata. Ameena kam kanta a doke yake gyalenta ya rufe fuskarta.
"Maman Ameena ki ce wani abu don Allah, ga 'yan gidan ango can na jiran a basu amarya"
Fadar wata daga cikin kawayen Mama. Sai da ta numfasa sannan ta ce
"Yi bari na bari da biyayya ga miji shine cikon zamantakewa na aure. Hakuri kuma shine jigon rayuwa, tsaftar jiki da ta muhalli Ameena ya zamo koyaushe kina yinsa.
Amina kiyi hakuri da mijinki duk runtsi kada ki kawo kararsa haka kuma kada ki bari ya kawo taki, ki zamo mai hakuri a rayuwar aurenki, don Allah ki rike ibadarki da addininki duka...."
Muryar Mama ta sarke saboda kukan dake son kwace mata.

Tada Ameena aka yi da niyar tafiya, ai kuwa ta rirrike Mama tana kuka tana fadin
"Mama ba zan iya tafiya na barku ba....."
Na kara rushewa da kuka. Haka aka lallasheta aka sata mota zuwa gidan angonta.

Haleema kam ta kasa daurewa dole sai da ta koka.
A Lamido crescent aka kaita, inda gida yasha tsari mai kyau, aka zuba kayan furnitures masu dan karan kyau.
Dakin da aka ware mata aka kaita cikinshi, kan gado aka yi mata nuni da ta zauna.
Masu huduba da masu zolaya duk suka shiga yi mata tareda lallashinta.

Tayi shiru sai dai sheshshekar kukan ne har yanzu, abu biyu idan ta tuno yake sata kuka wato rabuwa dasu Mama da makomar auren Ameen.


Gidan tsit kowa ya watse an barta ita kadai, ta saka wannan ta war-ware wancen, zancen zuci ya dabaibayeta.
Ji tayi an shigo hakan yasa tayi saurin gyara zamanta tareda kara jawo gyalenta.
Shiru kuma taji, sai ta fara ambaton Allah a zuci, ita kam tasan wulakanci har na saidawa sai ta same shi wurin Ameen amma ya ta iya tunda kaddarar aurenta ne haka.

Likowa yayi ya ganta a zaune, wani bacin rai yake ji a zuciyarshi, wani wawan tsakin da yaja sai da tayi saurin dago kanta.
Wata uwar harara ya aika mata sai tayi saurin kai kanta kasa, ledojin da kawayenshi suka sawo domin amarya ya jefa mata su ya wuce yana jan tsaki.
"Buduwar Habeeb ce wai yau aka aura masa? Yarinyar da bata da kunya.... Mtsw"
Ya karashe maganar yana tsaki. Kan doguwar kujera ya kwanta idanunshi na kallon sili.

Ameena kam wani babin kuka ta bude, tayi ta gaji ta tashi ta sauya kaya zuwa kayan bacci sannan ta hau gado ta kwanta saboda zazzabin da taji ya rufeta. Ameen wanda ke kwance kan kujerar parloun tunani yake tayi barkatai, tunanin maganar Abbansa ne suka dawo masa kwanya lokacin dayasa aka kira masa Ameen d'in cewar; Auren dayayi masa bayayi dan ya k'untata masa bane, sai dan ya faranta masa.
Yakuma k'ara bash'i hak'uri akan rash'in saninsa na d'aura auren sh'ima abin yazo masa a bazata ne.
Abinda yake k'ara k'onawa Ameen rai lokacin da Abban yasa aka kira Habeeb sh'ima yayi masa nasiha da yayi hak'urin rabash'in da akayi da budurwarsa wacce yake tunanin aura.

Habeeb kuwa yayi k'asa dakai kamar gaske,.
Daga k'arsh'e Abban yak'ara cewa da Ameen beyadda yaji wani abu na tash'in hankali yafaru tsakaninsa da Matarsa ba.
Ko yaji wata magana ta saki to wallahi sai yayi mummunan sab'a masa.
Daganan yayi musu addua yace su tash'i su tafi.

Tsaki Ameen yaja tare da tash'i ya d'auko ruwa a Fridge ya kurb'a ya k'ara komawa kan doguwar kujerar da yake kai, a ransa yana sak'a irin rash'in mutunci da wulak'ancin da zatash'a, Matar da K'aninsa keso? Ace wai yau itace matarsa, "God Forbid" ya fad'a a fili.
Nikuwa Foulani danake a lab'e nace"Daga baya kenan😛".

~Maman triplet~.
[10/24, 7:09 PM] ‪+234 701 117 6189‬: *AMEENA DA AMEEN*
By
FOULANI CERDIYA
®NWA
81~82

Tunani da ya ish'esh'i ya kunna Tv dake jikin d'akin tash'ar larabawa ya kama tun yana kallo har 'barawo me iya sata ya sacesh'i.

Zazzab'in yatakura mata amma dataja blanket ta rufa sai ta ragejin sanyin, itama d'in tunani ya addabeta daga haka bacci yad'auketa.
Guraren k'arfe 4:50 ta tash'i, jikinta yad'an rage mata daga zazzab'in datske.
Toilet ta sh'iga tayo alwala tazo ta sh'imfid'a sallaya, ta tada sallah tayi rakaatal fajiri, sannan tayi asubah bayan ta idar ta duba ta d'auko qur'an d'inta tayi izif d'aya sannan tayi adduo'i.

7:45 Ameenah tana Kitchen tana had'a musu breakfast, tuni gidan ya d'au k'amsh'in abincin.
Bayan ta gama ta d'ebi nata ta kaiwa Ameen nasa Dining ta jajjere masa ta koma d'akinta, tunda dai bataji motsin mutum a gidan ba bayan ita.

Tunda ta sh'ige d'aki bata k'ara fitowa ba sai da Azahar lokacin wasu y'an uwan Mama sunzo.
Koda taje da niyyar musu girki ta tadda breakfast d'in yadda ta barsh'i babu abinda ya tab'asu.

D'aukowa tayi ta kawa bak'in sannan ta kaho musu lemuka da ruwa.

Bayan sun tafi takoma Kitchen d'in ta wawwanke kwanukan sannan ta d'ora na dare tunda itadai yau bataji koda motsin miskilin mijin nata ba.

Bayan tagama kamar 'dazu ta jere kan dining takoma d'aki.
Sh'iru-sh'iru babu mutum, tunani ne ya dabaibayeta, kowani ango ranar aurensa yana murna, wash'egarin aurensa yanajin wani nish'ad'i dajin dad'i amma banda ita danata angon,.

Wanda tun bayan daya jefomata leda bek'ara bi takanta ba, hasalima bata k'ara jin d'uriyarsa a gidanba.
Zaman sh'irun ne ya ish'eta gash'i duk ta gaji da kwanciya dan haka ta fito Parlour, kafin ta k'arasa takejin Tvn d'akin nayi da mamaki ta fito.
Turus taja ta tsaya jitake kamar ta koma da baya, amma sai ta dake tak'araso cikin tsakiyar parloun d'aya daga cikin kujeran ta zauna tace" Barka da yamma"
Sh'iru ba amsa sema juya kansa da yayi gefen da baya kallonta,
Murmush'i tayi ta k'ara da cewar" Breakfast yayi ta jiranka Lunch yadad'e da jiranka, sannan ga Dinner d'inka can sh'ima yana jiran........ Ai bata k'arasa ba Ameen ya daka mata wata wawar tsawar dani kaina Foulani sai da phone d'ina ta kusa fad'uwa .
"Ke Shut up!!!
"duk waya baki damar yimin wad'an nan maganganu?",
"sh'egen surutun banza.
"Tash'i ki bani waj, ai be k'arasa Ameena tafara turje turje sai ta fash'e da kuka da gudu tabi d'akinta.

Mamakine ya cikash'i, lallai yarinyar nan ta isa, cab aiko zan gyara miki zama, jibi yadda tawani fash'e da kuka kamar ya daketa, zan sh'iga dukanki inyaso kiyi kukan da hujja "Mtsww".

Oh Ni Foulani Wlh kayi a hankali da wannan tsakin, wataran sai kaje ka tsinka bakinka da kanka".

Happy Happy Happy Sallah to you All My Fans
Wannan page d'in na sadaukar dash'i ga duk meson Wannan novel kuma Ameena da Ameen suna yi muku barka da sallah, dan har sak'o Ameen ya bani yace in sanardaku kuci Nama a Hankali,
'yan ukuna ma baa barsu bayaba sunce Aunties d'insu sucimusu Naman Sallarsu😊Happy Sallah to All Muslims Ummah👏🏻 Ayi salh lafiya.

~Maman triplet~😘
[10/24, 7:09 PM] ‪+234 701 117 6189‬: *AMEENA DA AMEEN*
By
FOULANI CERDIYA

®NWA

83~84

Wash'egari da Misalin takwas tagama breakfast tajere dining, tayo wanka wani riga da skirt tasa na Atamfa d'inkin yahau jikinta ta yafa wani mayafi d'an ziriri,
tafesh'e jikinta da turare musamman ma da akamata wannan gyaran na turare, sai turaren yabada wani daddad'an k'amshi, fitowa tayi tayo parloun ta zauna tana kallon Mbc Bolly wood suna film d'in Agnipath.

Dawowar Ameen kenan daga gida domin kuwa bama a gidansa ya kw'ana ba yana gidansu a part d'insa yayi bacci yana tashi yayi wanka yafito wajen gate dan anan yabar motarsa, ya dauki abarsa yayo gida.
"Ina Kw'ana" Ameena ta gaidash'i.
Ko kallon inda take beba, itakuma tayi tunanin ko beji bane tak'ara cewa"Ina kwana"
"Mtsww daban kwana ba kin ganni". Yana fad'ar haka ya sh'ige d'akinsa ya kulle.

Ganin har tara befito cin abinci ba taje k'ofar d'akinsa tayimasa knocking
"Waye ne" Ameen ya fad'a da balai.
Ameenah tayi sh'iru kamar bazatayi magana ba sai kuma tace"Dama..c...nai breakfast zaka zo muyi".
"Waye zaici jakwal kwalanki wallahi kibar nan ko infito in zane ki".
Duka??? wallahi baka isaba kuma ba inda zani Ameenah ta fad'a a ranta.
Jin bud'e k'ofar yasa ta kwasa da gudu tay d'akinta tasa Key dan kar yabiyito yadaka.

Bayan Sati d'aya.
Kwata-kwata Ameen baya kwana a gida, in dare yayi sai yatafi gidansu yaje part d'insu ya kwanta, in safiya tayi yatafi office, idan ya dawo ya d'an zaga gari sannan in dare yayi sai yataho gidansu ya kwanta.

Koda Ameena ta duba ba motarsh'i, d'akinsa kuma a kulle yake, kwata-kwata ma batajin motsinsa ko kad'an,

Hakan ya bata damar sakewa a gidan tana fitowa sosai, wataran kuma ta kunna tv tash'ar Music Plus ko Mazzika su tafi sawa kawai saboda tanason wakokin larabawa da rawarsu .

Yauma zaune take kan kujera ta d'ora kafa d'aya kan d'aya ta kurawa Tv ido kamar me kallo amma ina kwata- kwata bawai tana kallon abinda take ganin bane, tunani take ina yake zuwa?
tasan dai ba a gidansu yake kwana bato ina yake zuwa?,
"Allah ka karemin mijina a duk inda yake Allah ka karesh'i daga sh'arrin matan zamani" Addu'ar datayiwa mijinta kenan.
Bud'ewar gate taji da sauri ta lek'a" Ameen d'ina" ta fad'a a fili tare da zubowar wata y'ar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login