Showing 6001 words to 9000 words out of 26984 words
Chapter 3 - IG AJEEMAL BOOK 3 BY Khaleeseart Abdullahi Raeys.txt
baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Book 3
TAKUN KARSHE
Page 98
______ da yamma guraren 5:30 gari ya rufa mangarib ta suma gaba to kai Nisha na kunshe cikin bedroom dinta yau taci bacci har ta gode Allah, sam batayi niyar fita daga bedroom din ba Amma tana jin yunwa sosai dole ta fita ta nemi abunda zata sanyawa cikinta saboda yunwan dake bisa cikinta.
Bathroom ta nufa kaitsaye tashiga tayi wanka ta fito ta nemi lotion mai tsanani kamshi gaske ta shafawa fatan jikinta gamida murza yar fauda da kwalli gamida lipstick makeup dai mara hayaniya taiwa face d'inta kafin ta nufi trolley d'inta ta shiga neman tufafin da zata sanya ya kamata ace ta ware time wajan Zama ta shirya yakan cikin trolleys d'in nan izuwa cikin wardrobe but ta kasa nitsuwa da samun time .
Wani riga da skirt d'in a tamfa ta janyo mai kyau ta shiga kimtsawa ta shirya tsaf ta fito fes da ita gwanin sha'awa suman kanta ta tufke tsakiyar kanta da kyakykyawan ribbon d'inta kafin ta daura dan kwali saman kanta duk da bawani zama yake kanta ba zuwa anjima zai koma hanu saboda mai cika zama kanta ita kuma ba gwanar daura kallabi ya zauna bane shiyasa a rayuwarta tafi son ta ammali da hula yafi rike kanta.
Direct parlour ta nufa ko da ta iso tsakiyar parlourn sai wani ajiyar zuciya ta sake tana kara ciwa da Ammi albarka tare da fatan alkhari halwa yauma wani sabon delicious food na lunch Ammi tasa aka sake had'u musu,
Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875110553a4&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Book 3
TAKUN KARSHE
Page 98
______ da yamma guraren 5:30 gari ya rufa mangarib ta suma gaba to kai Nisha na kunshe cikin bedroom dinta yau taci bacci har ta gode Allah, sam batayi niyar fita daga bedroom din ba Amma tana jin yunwa sosai dole ta fita ta nemi abunda zata sanyawa cikinta saboda yunwan dake bisa cikinta.
Bathroom ta nufa kaitsaye tashiga tayi wanka ta fito ta nemi lotion mai tsanani kamshi gaske ta shafawa fatan jikinta gamida murza yar fauda da kwalli gamida lipstick makeup dai mara hayaniya taiwa face d'inta kafin ta nufi trolley d'inta ta shiga neman tufafin da zata sanya ya kamata ace ta ware time wajan Zama ta shirya yakan cikin trolleys d'in nan izuwa cikin wardrobe but ta kasa nitsuwa da samun time .
Wani riga da skirt d'in a tamfa ta janyo mai kyau ta shiga kimtsawa ta shirya tsaf ta fito fes da ita gwanin sha'awa suman kanta ta tufke tsakiyar kanta da kyakykyawan ribbon d'inta kafin ta daura dan kwali saman kanta duk da bawani zama yake kanta ba zuwa anjima zai koma hanu saboda mai cika zama kanta ita kuma ba gwanar daura kallabi ya zauna bane shiyasa a rayuwarta tafi son ta ammali da hula yafi rike kanta.
Direct parlour ta nufa ko da ta iso tsakiyar parlourn sai wani ajiyar zuciya ta sake tana kara ciwa da Ammi albarka tare da fatan alkhari halwa yauma wani sabon delicious food na lunch Ammi tasa aka sake had'u musu, Nisha karisowa tayi dining area din inda Baraka ta ajiye musu kyakykyawan tray din dan tuni ta dauke wancan tray din duk da Nisha ta su wanke so kafin tattarewan nata amma ta kwanta bacci mai dugun zango da ya cinye mata time.
Nisha kujera ta jaa ta zauna gamida daukan plate ta suma serving din kanta daga nan tayi Bismillah ta suma ci gefe ga wani kunun aya mai sanyi cikin kyakykyawan jug ta shima ta tsiyaya tasha gurin shaa har lumshe idanu take because dad'in kunun aya har tsakar ka abun ba acewa komai.
Tana tsaka da cin abincin ne taji motsin daga upstairs alamar sakkowar mutum daga steps cas cas yasa k'irjinta bugawa kad'an Nisha tasauke cup din kunun ayan da takai baki ta shiga zubawa upstairs ido a tunaninta Ajmal ne sai kuma taga akasin haka domin kuwa Heelah ta hango cikin. duguwar rigar abaya ruwan kasa tana sakko daga steps cikin isa da gadara gamida jin kai .
Mamaki ne ya kama Nisha da tunanin yaushe Heelah ta dawo cikin gidan nan,Tun daga nesa Heelah take ta faman haunawa Nisha harara kamar idanunta zasu fito waje wanda yasa Nisha ta kau da kai gamida mai da hankali ga plate d'in abincin ta gamida juya spoon tana sato kallon Heelah ta wutsiyar ido don ganin ina ta nufa.
Nisha direct gurinta taga Heelah ta nufo ta tsaya bisa kanta ki kam wanda yasa Nisha hadiye miyon bakinta gamida rintsa idanu tana karantu addu'oi cikin zuciyarta gamida saita nitsuwarta tana jiran taji da wani salon Heelah ta zo because tasan tin karota da tayi gurin tasan ba alheri bane.
"Amshi tsiyarki". Heelah ta fad'i time din da ta wurgi Nisha da branta wanda ta mance dashi bedroom din Ajmal , Nisha bra tabi da kallo wanda ya fad'i kasa daga bisani ta d'ago ta kalli Heelah wacce tayi fiskar shanu tana hararo Nisha, karo na farko da Nisha ta tsinci kanta da tausayawa Heelah wanda take ta faman da waini dason wanda bai damu da ita ba ballai yasan halinda take ciki.
Kallon Heelah da Nisha keyi gani tayi gaba ki daya Heelah ta fita haiyyacinta ta fita kamanninta tarame sosai idanunta duk sun fito waje saboda damuwar da tasawa ranta.
Dauke ido Nisha tayi ba tare da tace k'ala ba tasa hanu ta tattaro bran ta gamida mikewa tsaye da nufin barin gurin aikuwa Heelah kamar jira take taja gabanta ta tsaya.
"Insha Allah bazaki gama da duniya lapia ba , yaudara da cin amana gamida damuwar da kika sani ciki kema sai kinshiga goman nawa , wlh sai kinyi da nasani rayuwar ki sai kin gwammaci mai yasa iyayen ki suka kawo ki wannan duniyar sai kinyi da nasani shigowa rayuwata in takaice miki sai kin gwammaci mutuwa da rayuwarki..".
"Daga ke har shi ba wanda zan k'yale wannan karon wallahi kunyi na kudi ku, ki daina tunanin zama kishiya a gareni dan baza ki taba zama ba because baki da wannan matsayin kuma karki dauki kanki matsayin matarsa saboda ke ba ajinsa bane kuma ke ba tsaransa bace."
Nisha tunda Heelah ta suma magana ta zuba mata idanu tana kallonta cike da mamakin lafuzanta ita kuwa wani rin mahaukacin makauniyar kishine ya rufe mata ido haka ta dage sai cin alwashe take.
" Allah ya gani daga ke har mijin ki ba wanda yake gabana, ban taba jin son mijin ki cikin zuciya taba Allah ne yayi ikonsa da kuma k'addara da tazu a haka".
Nisha ta bata amsa gamida zamewa ta bargurin sai kuwa Heelah ta takuma shan gabanta ta tsaya tana fad'i.
"Wallahi karyane! karya kike kinason shi da maiyasa baki gujewa k'addaran take ba ko k'addaran a kafarki aka dauri miki shi da baza ki iya kuncewa ba ki tsallake ballai babu wanda ya mike dole da sanin ki akayi komai".
" Kuma Idan harda gaske kike baki da ra ayi mai yasa zaki bari a miki dole bayan kina da zabi, baki ga wasu har guduwa suke ba idan iyayensu sukai musu auran dole to ke mekika tsaya yi baki gudun ba ai ko bakida gurin shiga ko mafaka ko duniya ne kya shiga tunda bakyaso".
Heelah ta fad'i cikin fad'a tana daga murya gamida huci, shiru Nisha tayi tana kara mamakin Heelah wato cikin alamuranta akwai jahilci da karanci karatun addini bisa kanta ko k'wak'walwarta ya samu tab'uwa because wad'annan kalamun bakin nata da take ta faman jerowa kamar wacce ta kone akaa ko tasamu ta b'uwar kai.
Nisha kasa magana ma tayi sai kawai dan ta lura Heelah da rigima ta dawo suke take ta cakaleta so suma fad'a daga nan ta dau wuka tayi kanta da shi dan haka ba da ita ba mai tare mata da alamu baya kusa , d'an haka Nisha sai da d'a jan jiki tayi ta bar gurin salun alun ta nufi bedroom d'inta, da rakiyar harara Heelah ta bi bayan Nisha da shi tana wani jaan dugun k'wafa tana g'yada kai kafin itama tasa kai ta haura upstairs ta nufi bedroom d'inta dan dama bata jima da dawo ba ta nufi bedroom din Ajmal a tunaninta yanan yana cin angwanci but sai tazu tadda sab'anin haka Amma sai taci karo kuma da abunda ya dagule mata zuciya ranta yayi baki wuluk zuciyarta kamar zata fasu k'irjinta dan bak'in ciki tuzali da tayi da bra Nisha yashe saman bed din Ajmal .
Ga kuma g'yara da ko ina ya samu na musamman Wanda tunda ba a shirya yin shi ba sai da ka shirya zuwar wannan yarinyar shine aka canza komai ya koma sabo yau takaici goma da ashirin ya had'e Heelah.
Da dare misalin karfe 8:30 Nisha kwance saman duguwar sofa bedroom din ta tamike face d'inta na kallon celling ta dafe hannayenta bisa goshinta ta tsunduma kogin tunani , gaba ki daya rayuwar ta fita kanta maganganun Heelah sai mata kuuwa suke cikin dodon kunnenta, yanzu Haka zata ci gaba da kasan cewa haka ba ta isa ta sake tayi yanda takeso ba sai dai taita zaman bedroom ita kadai zuwan Heelah gaba ki daya ya takurata takasa fitowa saboda ita dan har dari darin haduwarsu take because tasan zuciya Heelah ba Allah ciki Allah kadai yasan da mai ta zo Amma zata tsaya da addu'a koda mai tazo allah ya fita.
Heelah zaune bisa kujera tayi d'aid'ai ta mike tana kada sirarun dogayen k'afafuwanta yayinda hanunta ke riketa da phone din tana matsawa .
Tana sanye cikin white t shirt da black wando mai laushi ikaya cinyarta sai dugun suman kanta dake wance bayanta kanta ko hula babu sai faman chart take daga gefe can dining area dinner d'in da ta had'a Ajmal mai saukin sarrafawa da kuma saukin ci da dare ba tare da ciki yayi nauyi yanda za atakura ba , tana daga zaune tana faman jiran shigowar sa.
Nocking door din da akayine yasa Heelah zabura tamike zane gamida kurawa door din ido don ganin mai shigowa, duk da tayi tsammanin Ajmal ne da fari but bata tunanin shi da kansa zai tsaya nocking haka,.
Bugu daya zuwa biyu Heelah ta bude baki tana tambaya
"waye ne come in" Heelah ta fad'i tana rar raba ido dan had'e gira Heelah tayi tana wani ya motsa gamida sakin wata guntuwar tsaki kasa kasa ganin baba Baraka ce tafe hannayenta rike da tray din dinner din su Nisha kamar yanda Ammi ta dau nauyi kuma take ba da umarni.
"Sannu da hutawa yar nan". Baraka ta shigaa yiwa Heelah sannu tana washe baki duk da ta san halin da bak'in halin tsiya yanzu saita gwaleta ta nemi yi mata rashin kunya duk da tayi mamaki ganinta ma cikin parlourn saboda already bata cikin gidan saboda ko bikinsu Nisha daga ita har mom d'inta ba wacce aka ga k'afafuwanta.
"Yawwa ya akayi". Heelah ta amsa gamida tambayar ta a takaice.
"Aa ba komai dinner d'in su Nisha na kawo na ajiye" Baraka ta fad'i gamida wuce Heelah tana kokarin tinkaran dining area ta ajiye tray din hanunta
"Wait madam karki ajiye min wannan tarkace anan hala baki san bedroom din ta ba?". Heelah ta tambaya tana had'e gira
"Na sani Allah huci zuciyar ki". Baraka ta fad'i a sukwane ta nufi hanyar bedroom din Nisha gamida waiwayen Heelah da mamakin rashin kunyar duk da dama bai kamata tayi mamaki ba tunda already tasan hali
Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
_* TAKUN KARSHE*_
Book 3
Page_99
______ Nisha na daga kwance inda take sai nocking door tajiyo wanda yasa ta mikewa cikin sanyin jiki ta kai kallonta ga door din jin sake bugun door din gamida sallama wanda take kyautata zatun muryan Baraka ne yasa taimata izinin shigowa tana g'yara zama had'e da share hawayen da ya kwanta gefen idanunta.
Da sallama dauke a bak'in Baraka ta kariso tsakiyar d'akin tanaiwa Nisha sannu da hutawa ba tare da tanuna mata wani yanayi na rashin jin dad'in abun da Heelah tai mata ba because lura da yanayin Nisha wacce kallo daya zakamata ka fahimci tana cikin damuwa da rashin jin dad'in ba k'aramin tausayin Nisha bane ya da dad'a kama zuciyar Baraka ba.
"Sannu da hutawa yarnan kina daga ciki abinki shiyasama na biyo ki da dinner dinki bedroom saboda nasan zakifi sake feye da parlour saboda naga shugan yan tsiwa da rashin kunyan nan ta dawo".
Baraka ta fad'i tana tab'e baki gamida daura tray din bisa table din bedroom din kafin ta kalli Nisha wacce take ta faman zuba mata murmushin yake wanda daga ka gani kasan na dole ta kirkiroshi.
"Yar nan ki kwantar da hankali kiyi bauta ki sauke hakkin da Allah ya daura miki karki biye wannan shaid'a niyar yarinyar Heelah halinta bashi da kyau sam nai mata farar sani".
"dan Allah karki sa damuwar ta ga ranki."
Baraka ta fad'i cikin sigan shawara gamida tausasawa , g'yad'a kai Nisha tayi tana fadi'n
" Insha Allah baba Barka nagode da shawara".
"Bakomai yar nan a dage da ibada gamida addu'a "
"To insha allah"
Daga nan Baraka ta fito ta maida mata da door din ta rufe, Baraka koda ta dawo parlourn yanda ta bar Heelah haka tadawo ta taddata tana daga kwance d'aid'ai tana Danna waya jinjina kai Baraka tayi gamida fadi'n
"Allah ya kyauta" a hankali kafin tasa kai ta fice, Heelah na zaune gurin tsawon lokaci tana jin taji motsin shigowar Ajmal but shiru tun tana duba time gamida kallon door harta hakura ta cigaba da chat din ta duk da batayi tsammanin da d'e wansa haka ba kasance warsa na ango amma sai gashi tsawon lokaci babu shi babu dalilin sa,
Guraren 10:30 motar Ajmal ya dira haraban gidan time din da mai gadi ya bude masa gate Ajmal ya isa daidai parking space yayi parking daga bisani ya fito ya nufi side d'insa yana shiga parlourn direct bedroom din Nisha ya nufa koda ya turo door ya shiga Ajmal sai wul wulga idanu ya shigayi cikin bedroom because bai ganta ciki ba but motsin mutum cikin bathroom da kuma motsin ruwa dake gudana da kayan da tacire dake watse saman bedya bashi tabbacin tana bathroom .
Ajmal mai da door din yayi ya rufe gamida karisowa tsakiyar bedroom din ya nemi sofa ya zauna gamida zame hular saman kansa ya ajiye gefe yana bin tray din da Nisha Nisha tayi ammfani dashi na dinner da Baraka ta kawo mata, kafin ya ciro phone dinsa cikin aljuhunsa ya koma jikin sofa ya jingina ya shiga kardai wayar shi ya na jiran fitowar ta.
Ba jimawa Nisha ta murd'a handle din door din bathroom ta fito jikinta sanye da pink towel mai laushi iyaka cinyarta ko gwiwa bai iso ba, da wani k'aramin towel d'in bisa hanunta tana nufi gaban dressing mirror tana ta faman goge dugun suman kanta Nisha ko lura da Ajmal dake zaune bisa sofa bata yi ba sai faman kokawa da suman kanta take wajan gogewa , Ajmal tunda yaji motsin fitowar ta ya kai kallonsa gareta gamida k'ura mata idanunta yana kallonta.
Santala santala kyakykyawan fararen cinyoyinta ya bida kallo har izuwa dugun suman da take gogewa wanda har kullum yana dad'a mamakin halittar suma irin na yariyar dan ko kannensa su Fadeelah basu da halittar suma irin nata, Ajmal mikewa yayi a sukwane yanufi inda Nisha ke tsaye dan ya lura batama san da zamansa ba cikin bedroom din.
Nisha jin motsin mutum gefenta gamida numfashi yasa ta juyawa a fisge bata tsammaci mutum da tsayuwarsa ba dan haka sai zaro idanu tayi a tsorace tayi baya har tana shirin faduwa wanda yasa Ajmal saurin mika hanu ya janyo nata hanun wuf ta fad'o jikinsa Nisha lamo ta kwantar da kai k'irjinsa tana mai da ajiyar zuciya because ta tsorata sosai kasan cewa bata san da shi cikin bedroom din ba .
Ajmal sai da ya bari sai da ya bari Nisha ta samu relief gamida rikota gam jikinsa domin yasan yarinyar sarauniyar yan tsoro ne ba mamaki tsorata tayi daga ganinsa ba tare da ta ankaraba, da kuma jin yanda sauti bugun zuciyarta bisa k'irjinta sauri sauri k'arfi k'arfi , Nisha jinta jikinsa yasa ta shiga zamewa a hanzarce wanda shima Ajmal ya jinye jiki daga nata yayi baya yana kallonta.
Nisha guri taga Ajmal ya nema daga bikin bed din ya zauna yana worgo mata da idanusa wanda suke kamar touch saboda haskensu kafin taji yana fadi'n
"Come and seat here". yaimata nuna da gefensa Nisha dake tsaye tana kallon jin abunda ya fad'i da kuma gefensa da ya mata alamar ta zo ta zauna yasa ba tare da wani musu ko tunanin ba ta nufi inda yake kai sunkuye tana murza yan yatsun hanunta tana wasa dasu.
Ajmal zuba mata idanu yayi gamida karewa kyakykyawan halittar suran jikinta kallo wanda yake mantar dashi tunanin da shagala da kallonta ba tare da so ko ya shiryawa hakan ba.
Nisha gunda Ajmal ya nuna mata nan ta zauna ta duk'ar da kai ba tare da ta d'ago ta kalleshi ba , Ajmal hanu ya kai ya kamo hab'arta gamida juyo da face d'inta yana fadi'n
"Look at me " da k'yar Nisha ta iya d'ago idanu ta sanya cikin na shi duk da kallonsa sunyiwa idanunta nauyi but haka ta daura nata idanun cikin nasa tunda ya bukaci hakan, junansu suka k'urawa idanu ba wanda yake iya k'yaftawa Nisha ba k'aramin dama ta samu na tsatso kyawun ajmal ba gurin kallon shi gashi dai na mijine shi tsayayye Kuma dararre but wasu halittar sa tamkar na mace.
Wato Allah ya bawa Ajmal halittar suma mai tsayi ko kan wata ya macen albarka, ga kuma kyakykyawan eyelashes dugaye da wata macen ma ba za asame ta da