Showing 24001 words to 26984 words out of 26984 words
Chapter 9 - IG AJEEMAL BOOK 3 BY Khaleeseart Abdullahi Raeys.txt
ya nufa ya had'a mata ruwa mai matukar zafi but ba wanda zai zucutar ba kamar yanda Doctor fu'ad ya fad'i because shi in anbarshi time d'insa da Heelah da kanta ta je ta tsaftace jikinta batare da ya taimaka mata ba.
Haka ta bangaran aurataiya bai wani samu problem da ita haka ba ballai har jini yafita haka jikinta shiyasa ma duk ya damu da lamarin Nisha da tunanin ko wani ciyon ya jimata shiyasa take ta wannan rakin da kuke kuken, bedroom ya dawo ya nufi bed d'in ya haye saman bed d'in ya tattaro Nisha gaba d'ayanta ya azata bisa shoulder d'insa ya sakko ya nufi cikin bathroom da ita , yana shiga ya tsumbulata cikin ruwa gamida dannata ciki ruwan na ra tsata.
Wani zillo Nisha ta shigayi gamida kokarin mikewa but ya riketa gam ba halin tashi dan haka sai ta cigaba da rera kukan tana yayyarfe hand tana cizon lips
"Please ka kyale na tashi wallahi ruwan da zafi sosai inajin zafi wayyo Allah"
Ajmal duk yana sauraron ta ta karshi surutain ta yi shiru yana daga gefe yana rike da ita tausayin ta duk ya gama cika zuciyarsa , dare daya duk ta gama fita hayyaci da kamanninta, Ajmal ya jima zaune yana dawai niya da ita yana canza mata ruwa sai ya tabbatar ya game jikinta dan tuni ta nitsu ta daina wannan rakin ta dawo ajiyar zuciya dan ita kanta tasuma jin canji ajikinta ba kamar da zuba da take ji kamar an yayyanka mata jiki.
"Zaki iya wankan da kanki ko na tai maka miki"
Ajmal ya tambayi Nisha wacce ke zaune cikin ruwan dumi tayi lamo da ita ido a lumshe sai faman sauke ajiyar zuciya take ga kuma kunya gaba daya da ta baibaiye rayuwata yau gata gaban Ajmal haihuwar uwarta yana mata sit bath da ruwan dumi saka makon aika aika da yai mata gaba daya ko sha'awar had'a ido dashi batayi, Jin shiru bata amsa shiba yasa Ajmal had'e gira jin banza dashi da tayi
" Wai bakiji mai nake cewa bane"
Ajmal ya kuma tambaya cikin fad'a ganin tayi banza dashi, daker Nisha ta iya bude baki murya a matukar da she Nisha tace
"Naji zan iya da kaina"
" Oya tashi mugani "
Ajmal ya fad'i cikin tsare gida gamida ta shi tsaye shima face d'insa babu alamar wasa ciki, a daddafe Nisha ta shiga mikewa tana lumshe idanu gamida cizon lips har ta d'an mike sai jin jikinta tayi ya suma wani irin makerkyata jiri na dibarta yana kokarin juyi da ita wanda yasa Nisha yin luuu zata fad'i Ajmal ya gama sake jiki wajan kokarin taimakawa Nisha yarikota ta janyo shi da wani irin karfi cikin tsoro suka kife tare Nisha ta saki wani ihun azaba..
Ajmal
Story and writing
By
Oum amreesh
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Book 3
TAKUN KARSHE
Page 106
_______A hanzarce Ajmal ya shiga mikewa yana kallon Nisha data ke ta faman rawar d'ari ba tare daya sake jin ta bakinta ba ya mikar da ita yana rike da ita ya shiga tsarkake mata jiki da kansa wanda daga bisani ya na d'outa cikin towel tana bisa hanunsa kamar baby ya fito da ita , koda ya kalli saman bed d'in yanda ya cukurkude ya baci wanda dole yana bukatan a tsaftace shi a sauya wani hakan yasa direct Ajmal ya nufi bedroom d'in da Nisha ke ciki ya kwantar da ita saman bed kafin Ajmal ya sanya idanunsa saman kyakykyawan baby face d'inta wanda ya canza launi zuwa jaja jaja idanunta gamida face d'inta sun kumbura saboda tsabar kuka.
Ajmal magana yakeson yi but sai ya kasa yi ganin yanda Nisha ke ta faman kawar da kai gamida lumshe idanu alamar ko had'a ido da shi batason yi dan haka sai lasu red lip's d'insa Ajmal yayi wanda suka bushe kafin ya kuma g'yara mata blanket ya rufe ta ruf tayi lamo ciki kafin ya mike ya fice yana waiwayen ta , Nisha najin motsin mikewarsa a kokarin sa na fita tabi bayansa da kallo cikin kunya gamida ta kaici because yau duk wani sirrin jikinta lugu da sako Ajmal ya kare musu ta nadi ya rabata da mutuncin ta karfi da yaji tamkar wanda idanunsa suka rufe duk kuka gamida magiyar da ta dingayi masa wanda yaci ace ya iya tausaya mata but kamar wanda aka aikoshi bayaji baya gani ballai ya saurare ta.
Bata taba sanin tsanarta ga zuciyar sa ya kai haka ba ganin tsatsan muguntar daya nuna mata daren jiya hakan yanuna dama can muguntar da ya shirya mata kenan shiyasa ya rabota da gida ya kauwota nan saboda ya karishe muguntarsa gareta, wani kuka Nisha ta kuma fashewa da shi mara sauti tana shashsheka gamida ta kaicin abinda Ajmal ya aikata mata gaba kidaya ta gagara tsugun tarasa maike mata dad'i Ajmal duk ya gama tara mata gajiya.
Jin motsin turo door d'in da kayi ne yasa Nisha ta rintsa idanu gamida rage sautin kukan ta koma na zuci a zaton ta Ajmal ne but ko da taji sautin sallama bisa kunnenta yasa ta bude idanu da mamaki ta ke bin Doctor fu'ad da kallo wanda shima ke kallon ta da face d'in tausayi wani kuka Nisha ta kuma rushewa da shi tana kallon Doctor fu'ad da ke ta faman jera mata sannu, tabbas tayi mamakin ganinsa ba zato ba tsammani dan haka ba wata wata tashiga yimasa magiya tana rokonsa
"Please ina Fadeelah Dan Allah kataimaka kamai da ni gurinsu Hajia wallahi kasheni zaiyi dama ya tsaneni shiyasa yayi mun wannan muguntar please naro keka ka maidani gurin su Ammi bazan ci gaba da zama wannan kasar ba please...."
Gaba d'aya tausayinta ya gama kamasa lallai mutumin bai mata da wasa ba yarinyar duk tabi ta tsorata ta kidime sai surutai take, a zahiri kuwa duk'awa kasa yayi kan k'afafuwansa yana kallon ta kana yace
"Please and please ki kwantar da hankali mutumina bai tsaneki ba kuma karkiyi tunanin tsanace ta jawo haka kinitsu kibar wannan kukan shi kansa kukan zai iya yawo miki wani ciyon because yayi yauwa amma fa idan kinaso muko ma Nigeria ne zakimin wannan alfarmar"
Ba shiri dib kakejin Nisha ta tsagaita da kukan tana ajiyar zuciyar gamida g'yada masa kai, daga nan yayi mata Murmushi gamida mikewa ya shiga tattaro ledar da ya shigo da shi wanda drip ne gamida allurai ciki sai pillis.
Nan Doctor fu'ad ya shiga daurawa Nisha drip bisa jikinta because ta samu kuzari karfinta ya dawo gamida sanya wasu allure cikin ruwan kafin ya kalleta ya kuma yi mata sannu gamida bata excuse zaije ya dawo but Nisha jikinta duk ya gama yin sanyi idanunta sai lumshe wa suke sama sama take jin maganar Doctor fu'ad harya kama hanya ya fice.
A parlour Doctor fu'ad ya taddata Ajmal kamar yanda ya barshi yana sanye jikin jallabiya Black corlor kana yana zaune bisa duguwar sofa yana dafe da hab'arsa ya afka duniyar tunani, gefe da shi Doctor fu'ad ya zauna kana ya kalli mutumin nasa da ya nitsu guri guda kamar mai na zarin wani abu wani murmushi mai sauti Doctor ya saki wanda yasa Ajmal d'an juyo da face ya kalli doctor fu'ad kallo daya ya dauke ido yana mai takaici da da nasani abunda yayi .
"Calm your mind babban mutum mar'atussalihar ka tana cikin koshin lapia sai dai fatan ka kara kula da ita sosai please so now zan iya tafiya..."
Doctor fu'ad ya kareshe maganar yana dan zamuwa daga sofan yana kallon Ajmal dake ta faman tsare gida yana had'e gira ba tare da yakalli doctor fu'ad ba ya bashi amsa da cewa
"Thanks your can go "
Abunda Ajmal ya fad'i kenan, murmushi Doctor fu'ad ya kuma yi yana girgiza kai kafin ya ida mikewa ya fice yana waiwayen Ajmal da ko d'ago kai ba yi ba sai da ya tabbatar da ficewan doctor fu'ad kafin ya d'ago a hanzarce gamida mikewa ya nufi bedroom d'in Nisha, ko da ya tura door ya shiga akwance ya tadda Nisha hand d'in ta daure da drip idanunta a rintse alamar cewa ta samu bacci , a sukwane Ajmal ya karisa ga bed d'in ya zauna bisa gefenta kana ya sanya kyakykyawan fararen idanunsa bisa kyakykyawan baby face d'inta yana kallonta.
Wasu sirarun gashi da yake ganin sun antayo lashes d'inta har izuwa kan lips d'inta yasa lallausan hanunsa ya janyo su gefe yana mai cigaba da karewa halittar face d'inta kallo gamida shafa gefen face d'inta,can kuma kamar wanda aka tsikara yayi saurin zare hand d'insa daga saman face d'inta tare da mikewa ya fice...
8:30 na dare wasa gaske Nisha ta samu bacci sosai, sai yanzu da ta bude idanu ta d'an waiwayo gefe inda ta ci drip d'in da aka sanya mata tuni ya kare ancere shi wani nannauyan ajiyar zuciya ta saki gamida dafo goshinta da take jin yana yi mata ciyo , balaifi tasamu karfi da kuzari jikinta sosai hakan ya bata daman zare blanket d'in dake jikinta ta sak'alo k'afafuwanta kasa ta mike a hankali tana mai d'an cizon lips d'inta because haryanzu tana jin ciyon sosai jikinta dan ko tafiyar ma d'in gisawa ta ke haka ta daure a daddafe ta nufi bathroom ta sake sanya ruwa jikinta tayi wanka ta tsaftace jikinta gamida alwala daga bisani ta kuma fitowa.
Dama kamar wanda ake jira ta farka sai shigowar kira cikin wayar ta taji wanda yasa ta karisa a hankali ta nufi wayar but kafin ta isama kiran ya katse because ta fiyar da Nisha keyi kamar mai koyan tafiya, koda ta dauki wayar kiran salma ne true WhatsApp video call
kiran farko tayi shine tun ba yanzu ba because already datan ta kusan koyaushe available za iya samunta online kasan cewar Salma ta san ko ta kira layinta ya daina aiki ba lallai ta sameta ba, still yanzu ma ta kuma kira, Nisha ganin time da tayi jikin phone d'inta hakan ya tabbatar mata baccin da tayi yau ba na wasa bane , haka kawai sai jin tayi idanunta sun cicciko da k'wallah daga nan sai ajiye wayar tayi ganin time yaja ta samu ta mika sallolinta .
Da haka ta karisa wardrobe ta janyo wani riga da dogo mai had'e da wando jiki saman rigar hanun shan iska gareshi kana kasa kuma yanayin wandon plazo garesh mai layi layin black and white rigar tayi matukar kyau daga nan ta sanya jikinta kafin ta nemi hijab tasa daga bisani ta shimfida sallaya ta tada sallah ta shiga jero duk sallolin da suka biyuta bashi.
Koda ta idar nan saman sallayan ta zauna ta cigaba da lazumi tana hawaye sam abunda ya faru tsakanita da Ajmal ya ki barin memory d'inta duk da kasancewar Ajmal miji gareta but haka nan take jin ba dad'i, wani saboda kiran ne da ya kuma shigowa yasa Nisha dole ta mike ta nufi wayar saura kiris ya katse Nisha ta dauka cikin da shashshiyar murya Nisha ta yi sallama salma sai da ta amsa sallamar nata kafin ta shiga fad'in.
"Kawata yakike? ya hutu da jin dad'i? haba kawalli ashe haka lamari yayi dad'i harda tafiya honey moon but ko irin sanar damu ba ayi ba gudun karmuce zamuyi rakiya ko? to ya amarci ? I hope komai na tafiya yanda akeso?"
Salma ta fad'i gamida jero mata tambayoyi cikin zumudi tana dariya
Ita kuwa wa ya bata wannan jin dad'i har ayi wani tunanin tafiya honey moon a tunaninta masoya ne kad'ai ke irin wannan tafiyar dan nishad'in junansu but ita kuwa ta bangaranta sam ba haka ba ne Ajmal ya rabota da gidane saboda muguntarsa da ya shirya bisa kanta gashi har fyade yayi mata ba tausayi bare jikin kai, wani saboda kuka Nisha ta suma kokarin fashewa dashi but sai daurewa but ta kasa magana ballai ta bata amsa.
"Ya dai kinyi shiru ko da wani matsalanne "
Because ta fahimta Nisha ko idanu bata yadda sun hada da ita ba sai faman kawar dakai gefe take da alamar kamar akwai abunda take boyewa.
Please mana kiyi magana
Salma ta kuma yin magana cikin kaguwa
"Salma papan aheel mugune ba shi da imani.. "
Nisha ta fad'i sai time d'in ta tsai da idanunta ga salma gamida kawo kuka ta saka mara sauti da yake ta faman cinta daga bisani kuma dib a tsabure Nisha ta katse wayar gamida cillar da phone d'in gefe ta shiga share hawayen face d'inta tana muzurai saka makon turo door da Ajmal yayi kana ya shigo cikin bedroom d'in yana kallonta , still salma kiran Nisha ta kumayi but bata dauka ba dan haka sai ta kuma nacewa da kiran nata jin abunda Nisha tafad'i ba tare da ta kareshe mata zance ba ta fashe da kuka kana ta katse kiran.
Ajmal wani kallon kawai yake bin Nisha da shi na rashin yada na kiranta cikin phone d'inta Amma taki daga wa sai zazzare idanu take wanda kafin ya turo door ya ji sautin muryan ta kamar mai magana da wani but bai iya shaida mai take cewa ba dan haka Ajmal ba tare da yayi magana ba ya kai hanu ya sunkuci wayar Nisha wanda yasa Nisha d'agowa a hanzarce ta kalleshi sai fidda idanu waje take, Ajmal koda ya fahimci video call suke da k'awarta wanda yaga anyi saving da besty sai ajiye wayar yayi gefen Nisha.
Time d'in harwani ajiyar zuciya Nisha tayi ganin ya ajiye mata phone d'in ga mamakinta sai gani tayi Ajmal ya danna voice call Nisha sai da taji k'irjinta ya buga ba tare da wani jira ba Salma ta d'aga kiran da zaton Nisha ce ta kira dan haka sai ta suma magana cikin damuwa
"ki tayarmin da hankalin kin fara magana kuma kinyi shiru, wani muguntar papan Aheel din yayi miki da har kike tunanin ba shi da imani please tell me idan kuma ba bukatar ki sanar dani ba damuwa but please bana son kina saka wani damuwar cikin ranki komai zaiyi daidai da yardar Allah."
Dib Ajmal ya kashe wayar gamida wurgowa da Nisha wani kallo sam baisan tsatsan yarintar yarinyar ya kai haka ba wato shine mugu mara imani ita dai Nisha kanta kasa zuciyar ta kamar zata faso k'irjinta saboda tsoro da fargaba, Nisha d'ago baby face d'inta tayi a fakaice ta kalleshi sai faman tura baki take kai kace bata jin shashkan komai cikin zuciyar ta kana sai sauke kai tayi tana jiran taji mai zaice.
Ajmal ba iya magana ba sai jijina kai kawai yayi kana ya finciko hand d'inta fuuu Ajmal ko sauroranta da ita da ciyon baiyi ba d'an sai raki take masa bisa ciyonta ya daina janta haka bazata iya wannan saurin da yake yi ba Amma Ajmal ko ajikinsa sai da suka kariso parlourn sannan ya sake hanun nata ya nemi guri ya zauna yana hararo ta daga inda ya batar tsaye.
Ita kuwa Nisha sai had'e rai take kanta gefe sai tura baki take irin na ko ajikinta kana tana tsaye , ganin yana zaune shiru baice da ita komai ba sai jifanta yake da wani kallo wanda yasa Nisha ta ji fargaban ta ya karo allah kad'ai yasan mai yake sakawa gamida da ita cikin zuciyar sa, Nisha gaba d'aya jitayi k'afafuwanta sun gaza tsayowa da haka sai guri itama ta samu ta zauna , shikuwa Ajmal ta kaicine duk ya ishesa yama rasa mai zaice.
"Taso ki zo nan"
Nisha abunda ta ji Ajmal ya fad'i kenan but sai tayi banza kamar bata jishi ba
"Ko bakiji mai nace bane?"
Ajmal ya kuma fad'i cikin kosawa da magana , sai lokacin Nisha ta kalloshi sukayi had'a ido kafin ta dauke kai k'irjinta sai bugawa yake, daga nan ta shiga mikewa a hankali ta shiga din gisowa ta shiga karisawa, Ajmal duk idanunsa na kanta yana ganin yanda take tafiyar har ta gama karisowa ta ja ta tsaya .
Sit
Ajmal ya nuna mata gefen da yake zaune ba tare da musu ba Nisha ta shiga kokarin zama kamar yanda ya ce aikuwa kafin ta karisa zaman Ajmal ya janyo hand d'inta ya mirginota jikinsa gamida matseta jikinshi
"Ni kike kira da mugu mara imani koh?
Ajmal ya tambayi Nisha gamida janyo lips d'inta yana murd'awa da d'an karfi Girgiza kai Nisha tayi cikin tsoro tana wuri wuri gamida da kokarin janye hand d'insa daga rikon lips d'inta da yayi
"So tell muguntar mai namiki da har kike min kallon mara imani da kokarin shaidawa wasu hakan,? "
Ajmal ya kuma tambaya yana mai yaye hijab din jikinta wanda tayi sallah bata samu daman cirewa ba daga nan yasa hanu ya janye zip d'in rigar ya zura hanunsa gaban rigarta Nisha kamar ta sake fitsari jin yanda Ajmal ya kaiwa breast d'inta wani damka wanda dama can zugi suke sumata tsami saboda wahalan da suka sha jiya .
"Dan Allah kayi hakuri wallahi ba da wani manufa na fad'i ba "
Nisha ta fad'i cikin yanayin ba da hakuri da kokarin fara kuka because harcikin ranta take jin zafin breast d'inta da Ajmal ya damka especially nipples d'inta da yake ta faman ja kamar zai tumb'uke shi
"Don't worry by now kisawa ranki mugunta da rashin imani zaki ta karba daga nan har mukoma gida har sai muguntar tawa ta bi jikinki kin saba da ita "
Ajmal ya fad'i cikin bacin rai yana cizon lips yana had'e gira because kalmar da Nisha ta fad'i game dashi ta tsaya masa bisa ma koshi