Showing 6001 words to 9000 words out of 14779 words
ubanki..
Dadi yaji da bata ga shake ta da ya yi ba har take shigar mai...
____________
Lalle yau sai anyi ruwa da kankara cewar "Mariam kawar Meerah"
Murmushi tai har dumpling ɗin ya losa tace saboda lokacin hadari ne ai dole ayi mana, zama tai kusa da ita tare da fadin mummy fa?
Tom sarkin mummy tafi ta taje kasuwa ta dawo kinsan mummy da al'adun ƙauye wai wani yaro ne nan aka yaye shi ne driver bai nan balle ya siyo mata kayan ni kuma wai kar na mata shirme ta tafi da kanta.. 😅
Dole ai zaki dariya saboda kinsan kina shirmen dakin ta suka koma ana ta shan firar yaushe gamo, ta fito ta diba mata abinci da lemo ta kai mata tana ci suna fira abin gwanin burgewa, sai ga mummy an dawo da kaya masu uban yawa ko madara ta sai ma yaron gwangwani uku suka dawo falo ana fira sai ga "abban mubeen ya biyo don su gaisa da mummy shi dan Wan baban Mariam ne, tunda ya daura idon shi kanta yaji ya kamu da san ta ko mummy taga haka tai shiru shi da yazo da niyar minti 30 sai gashi ya kwashe fin a waya yana taya su Mariam fira ana labarin shan wuyar school"
Ya ce"tom ke kenan yanzu baki samu aiki ba? "
Sai ta dan sosa keya tare da fadin ehh muna dai nema har yanzu..... OK Allah ya taimaka, daga nan ya masu sallama ya tafi gida..... Can gida ko yarda ya tafi ya bar komi haka yadawo ya same shi ba gyara ko kayan mubeen tun na safe har yanzu da yamma tai sune jikin shi, wani takaici ne ya kama shi ya rasa ma mai zai ce ko da ya shiga cikin dakin zaune take kan gado tana aiki da lapton....
Ya watsa mata wani banzan kallo wanda da taga haka tasan zuciyar yan maza ta ɓaci ta furta "My hero well come wallahi Nadawo gida ga aiki na banga ma na taho gida amma please yanzu just 30 mints zan gyara komi"..
Bai iya furta komi ila to ya nufi dakin shi.
Meerah sai dare ta fito har sai da Aliyu ya fara kiranta sannan ta tashi tai mata sallama lokacin kuma driver yadawo aka sa ya kai ta gida!!!
Suna isa ya bata 5k ta amsa tare da godiya mai yawa..... Tana shiga ya rufe ta da fada haba don Allah ai wannan aikin rashin hankali ne ace kin fita saboda kuna fira ba zaki duba time ba idan zaki daina ki daina ko wallahi aunty Meerah sai kin zo fita na hana ki..
Yanzu Aliyu ya zame mata ma jin gina shine bangon ta
Please ku hakuri da wannan no caji muna fama da rashin nepa😭😭
Masu comments ina godiya
Masu Shere na gaida ku
Masu like a dage
Littafin hammad zairah free ne
🕊️ HAMMAD ZAIRAH🕊️
BY boos lady
1️⃣ 1️⃣↪️1️⃣5️⃣
_Alhamdulilahi mun dawo business kunji shiru ne Saboda bana post asabar da Lahadi, juma'a kuma saboda banda lafiya shine dalilin da banba amma na samu sauki alhamdulilahi_
"Bangaren abban mubeen kuwa da sauƙi za'a ce saboda ko a office bai da tunanin da ya wuce na mereeh, duk ya rasa ta ina zai ɓullo ma lamarin ɗaukar wayar shi ya yi tare da kiran Maryam kira ya yi sau biyu bata kusa sai da ta dawo ta mai plashing sannan ya kira ya ce hello ƙanwata"
"Hey abban mubeen"
A karo na biyu ya ce" ba dogon zance ba ina ne gidan su ƙawarki dana ganta ranan da nazo?"
Ohh wai "mereeh muna ɗan nisa ai daman tunda naga kana mata wani kallo nasan da magana a bakin ka"
Murmushi ya yi mai sauti wanda ya ƙara ma fuskar shi ƙyau ya furta' kema kinsan idan ƙare na shinshina takalmi so yake ya ɗauka ɗan bani ɗan tarihin ta?
Ok nan ta kwashe komi ta faɗa mashi.
Yasha mamaki na kanin uban nan nasu tare da allah wadai dashi.
........ malam ai duk abinda kace na aikata wallahi yau ma banyi sallar asuba ɗin ba!
To to hajiya yau kam aikin ki zai cika tabbas amma sai kin kawo abin nan da nace maki...
Dole ne sai dashi?mai zai hana to nalam nace ko asa aljani ya nemo ne tunda kagana fito yau ba da sanin mai martaba ba??
Wani kallo ya mata irin anzo wajen ya furta idan ko haka ne "aljani lurudu shine zai amfani dake shi kenan aiki ya gama"
........................
Jannat kuka take mai cin rai gashi ciwo ya ishe ta ta rasa ina zata sa kanta, ta furta a karo na biyu don Allah meer ka bari idan na samu sauki sai na dawo gida please.
Matse mata hannu ya yi da ƙarfi tare da faɗin '' noo jannat yau sai kin koma gida don haka ki fada ma gidan ku yau gida zaki". Meer na yarda yau zan tafi amma ka bari mana doctor yazo sai mu tafi..
Haka yai ta jiran doctor su zo su sallamesu, amma har wajen karfe 3pm na rana basu zo ba saboda yajin aiki da suka tafi, sai karfe hudu na yamma yan gidan su jannat suka zo ta ce" Aunty don kice a sallame mu mana? ''
Kina da hankali''kuwa jannat saboda kin fara gane kanki shine zaki matsa a sallame ku komi haba, bana san irin wannan abu kina dai jin abin da doctor yace kan lafiyar ki"...... Kuka tasa mai cin rai saboda tasan idan har basu sallamesu ba tabbas zata sha hukunci gun sameer amma ya zata iya, doctor ne mai duba jannat yazo ya duba bata sosai ya mata tambayoyi ta bashi amsa allura ce ya rubuta ya ba aunty ta siyo'tana fita jannat tace don Allah doctor ka sallame mu mana haka mu tafi gida bana san zaman asibitin nan wallahi..
Ohh madam sameer kin kosa dai ki tafi gida shima ɗazu sameer yazo ɗazo don na baki sallama'kun dai gaji da zaman hospital ko saboda baku samun damar ganawa kun takura?? So sai gobe zan baki sallama ya idasa maganar yana murmushi.
_______________Please help me now cewar hanan!
Suna jinta tana magana amma suka share ta, da karfi tace idan wani abu kuke so mana ku fada zan baku? Idan kuna san kudi ko nawa ne zan baku, kuka take tana rokan Allah da ya bata mafita....... Wani cikin su ne ya shigo da wuka a hannun shi ya ce idan baki mana shiru ba wallahi zaki tabbatar da kin zo hannun kiddanaping, shasha mara hankali don Allah ya taimake ki bamu maki komi ba Allahu ya so ki wallahi Fulani tace kada mu maki komi amma da min kwashi romo!!
Ta ce"fulani kuma wace fulanin kuke magana innalilahi hasbunallahu yanzu abinda ta ma yaya bai mata har sai ta dawo kaina innalilahi Allah ka duba lamuran mu take fada'. Da sauri dayan ya shigo tare da buge mai baki ya ce uban wa yace ka fada mata wanda ya samu? ''
............ Am sorry bayin Allah na roke ku da kumin uzuri da kumin hak'uri don Allah ku sallameni, kunga dai "mummy na tana can hankali tashe bata da cikakken lafiya".... Ke ya falla mata mari tare da mata kargagadi da tai masu shiru!!
"hamma habu hamma habu take ta fada cikin yaran su na Fulani, da sauri ya taho ya ce miye ne adda shima dai duk da yaran nasu na Fulani''
Wani ƙaton maciji ne ta nuna mai..
Shi ko cikin himma da ƙware ya yi nasararkama wannan macijin ya kashe shi' kullum haka suke cikin walwala da jin dadi baffa bai nan saboda ya tafi gidan yan uwan dangin maman fatsume don ya sanar masu da cewa zai aura mata ƙadon da yake ma magani nan da sati biyu, wasu sun amince wasu kuma sukar abin suke don gani suke kamar sai da ita zai yi..
Daga can bangaren bukkar baffa akai masu bukka mai kyau da kwalliya'sai bayi guda biyu na wanka da ba haya baffa ya kashe masu kudi sosai saboda har sola aka sa masu don ganin haske.....
Boka ya saka Fulani a daki ya yi ku san 24hours yana abu daya tasha azaba kuwa ya bata wani magani na ruwa da an bata tasha shi kenan, ta amsa tafi to sai inda aka aje hanan taje ta bada maganin aka bata sannan aka fito mata da ita suka tafi gida hankalin Fulani kwance ta shiga gida da murna ta kiran mummy mummy mummy fito ki gane ma idon ki..
Ba'a abun da '' hanan keyi sai kuka saboda taga yadda matar uban su ke wahalar dasu, mummy ta fito ta rungume yar tata tana tattaba jikin ta tana mai yasa meta waye ya dauke ta ne? ''
Zatai magana amma ina taji baki ya din ke ta kasa aiko sai sabon kuka ''mummy ta ce innalilahi hanan baki iys magana lafiyar ki lau kuwa?''. Nan ma dai kukan ne kawai take kamar ranta zai fita cikin zuciyar ta kuma tana mai ja ma Fulani Allah ya isa!!
Fulani ta ce"a'a hanan ki fada mana komi man kin tsaya kuka? Iskanci ne ai kin aje mutena amma kina mana kuka ohh saboda yawon iskancin kika tafi shine zaki kasa fada Allah ya kyauta gaba ta fada tare da shiga cikin part din ta"...... Mummy bata ji dadin abin da ta fada ba amma ya Zatai haka taja hanan ta hada mata ruwan wanka ta bata abinci hanan nasan yin nagana amma abu ya kasa...
:::::::::::::::::::::Aliyu bana san rashin kunya fa don Allah basu mana wannan su ai ƙannen kane'don baba sabo ya mana abu bashi ke nuni da cewa zamu raba da iyalin shi ba tunda dai ƙannen mune!!
Wai aunty meerah wace kalar zuciya ce dake, da baki jin takaici abinda suke mana!!
Please am sorry naji update shiru wallahi rasuwa akai mana shine dalilin
Masu san magana dani
08160647868
Nagode sosai fans
HAMMAD ZAIRAH
🕊️
BY BOOS LADY
🦅Mikiya writer's association
1️⃣ 6️⃣➡️2️⃣0️⃣
"Mummy ta rasa inda zata saka kanta yau kwana uku da dawowar ta gida amma har yanzu shiru ba magana ba labarin magana, innalilahi mai martaba ya yi shige da fice don nema ma yar shi magani amma ina ba'a dace ba kullum hanan kuka take sosai saboda halin da suke ciki gashi ko rubuta abinda take san fada ta kasa ga abin a zuciyar ta amma ta kasa fada mai martaba ne ya ce zai fidda ita waje don a gane matsalar a can"... Kamar kullum yau ma tana zaune mummy ta miƙa mata abinci amma ta girgiza kai alamun bazata ci ba!
Haba hanan idan baki ciki ba so kike ciwo ya kama ki komi? Gwanda aji da abu daya don Allah ki amsa kici bana san gardama irin taki hanan cewar mummy.
.... Jin mummy ta hada ta da Allah ta amsa ta tsakura kadan taci.
Bayan wata biyar
Gidan nasu cike yake da makota da ƴan uwan su na garin funtua anzo taya Aliyu murnar sauka da hadda ya kuma samu sukolashif daga nan sai kasar waje don yin karatun Dr alhamdulillah kawai zasu ce, shiri sukai mai kyau meerah ta sa wani farin lees shima aliyu wani shadda ce blue da hula baki haka takalmi saboda shine sukai anko yan islamiyyar karfe goma na safe zasu fara walimar, tara kowa ya shirya maryam ta dauki mereeh a motar ta shi kuma daman aliyu yayi gaba sauran yan uwa kuma aka samu mota suka tafi....
An fara cikin farin ciki wani abba nasir shine yazo na daya' Aliyu kuma shine yazo na biyu a hadda kuma shine first wow sun samu kyauttuka daga manya sosai inda wani gwammana yaji dadin karatun alkur'ani mai girma ya karanta nisa'i tare da fassara ta ya bashi kyautar mukullin mota takai ta miliyon uku haka ya bashi ita saboda yaji dadin karatun nashi sai wajen karfe 3pm aka tashi...
!!!!!!!!!!!!!!
Ohh Allah anya to kaɗon nan bai masu asiri ba da har suka yarda '' fatsume zata aure shi'' wata dake gefen ta tace ina fa wai fa saboda idan sukai auren zai samu sauki shine fa zai sadaukar mashi da ita..
İnnalilahi kenan kyauta zai bada ita lalle amma an cuci fatsume kila don dai ganin uwar ta bata raye ko?
Haka dai suke ta wannan surutu mara amfani suna yi suna cin shinkafa da wake...
Yau ya kama juma'a kuma yaune daurin auren fatsume da habu' an sakko masallaci ne aka daura kan sadaki naira dubu goma murna sosai baffa ya yi!!.
... 😭
Dukan ta yake ta ko ina ta rasa ta ina zata tare saboda ko ta ina kai mata dukan yake' tashi tai da sauri. Da gudu ta nufi kitchen ta dauki wuka tace wallahi sameer idan har ka kuma duka na sai na illa ta ka haba wai ance so hauka ne komi don nace ina sanka bashi ne zai nuna maka ka rinka min wulakanci ba malam nagaji ta burkice mai kamar mai aljanu tsoro duk ya kama sameer saboda yasan dai jannat ko rashin kunya bata mai amma yau gashi ita ce wai da wuka zata kashe shi, ya yi baya ya fita ya ƙwafa daga bakin kofa yace ki dafa min abinci kuma...
Duƙawa tai ta cigaba da kuka ita tarasa wane irin aure ne wannan bata san ta koma gida bata san yadda mahaifinta zai karɓe taba, tashi tai tare da gyaran gidan ta ɗaura ruwan wanka ta gasa jikinta wata taliya ce guda ɗaya ta dafa mai da yaji ta ci tata ta zuba mai tashi a kula ta samu gu ta zauna tare da tunanin Rayuwar ta ta baya..
Wacece jannat
Ƴace ga Alhaji Mamman matar shi ɗaya da yara uku mata biyu namiji ɗaya yana can ƙasar waje da matar shi da yaran su ɗaya sai babban yayar su dake aure nan kusa da gida, jannat ita ce karama ta taso cikin gata da kulawa inda ya haɗu da sameer suka kulla soyayya mai zafi mahaifin jannat ya gane ba mutumin kirki bane duk da yaga ya mata amma ta nuna sai shi ɗin wai ai zai gyara halin in sha Allah haka sukai auren abban ta yace ba yaji ba kawo kara balle ya sake ta tayo nan gidan kuma tace ta amince da hakan duk zuwan da su Aunty suke bada sanin shi ba saboda ya hana su, ko kuɗin da suke tura mata ya hana ƴar gayu jannat mai sa kanshi ko ina amma yanzu babu wannan gayu ta lalace sosai wannan shine Tarihin jannat..
Back to story
.....an kai amarya ɗakin ta wow dakin na bukka ne amma ciki babba ne akwai karamin gado ɗaya da babba sai sif da kayan jere ga kujera ɗaya dakin ya haɗu iya haɗuwa karfe 7 na dare duk a watse baffa ya fita yar tasha ya siyo masu indomi da kaza ɗaya ya ba habu wajen ƙarfe 9 ya mashi sallama ya tafi gun amaryar shi..... zuciyar baffa ko tausan yaran ne ya kama shi ga na habu da ake fatan ya samu Lafiya ga na fatsume da take ƙarama yau zata girma!
Kafin aure..
Fatsume ba wai zan aura maki shine don na cuce kiba a'a ki hakuri haka ƙaddarar ki tazo in sha Allah wannan shine makarin ciwon shi na farko maganar shi zata koma daidai sai matsalar ƙwaƙwalwar nan har sai ranar da yaga dangin shi zai koma daidai da izinin Allah kiyi hakuri ki ma mijinki biyayya kada ya kawo mun ƙarar ki kinji yar albarka!!
murmushi tai tare da cewa Amin baffa..
Ango da sallama ya shiga cikin dakin shi ganin ta ya yi kwance har ta fara barci ya tashe ta sukai Sallah tare da cin abincin wani lemo ne baffa ya bashi yasha kafin yazo yasa mai magani ciki don.... fatsume ta tashi ta cire kayan nata tare da sa jani da yar ƙaramar riga ta koma babban gado shi kuma ya kwanta ƙaramin gado barcinta ta cigaba da yi yayin da shi kuma Malam habu inniniya ta ishe shi🫢
...... mereeh don Allah ki magana mana bana san wannan shirun cewar abban mubeen!
Ajiyar zuciya ta sauke tare da furta uhmm ni wallahi ba auren mai mata ba a ki zaman lafiya shine nake tsoro.
Dariya yayi mai sauti wanda har sai da tsigar jikin mereeh ta tashi ya ce" ke matsoraciya ce kenan Allah ki shirya don maman mubeen tana da kishi sosai, yau nake so naje gun baba sabo don jin ya zata kaya"
Ohh Allah abban mubeen kenan komi da gaggawa haka? Nidai yanzu zan fita aiki kar na makara!!
Hmmm a dawo lafiya meeran.
ta