Showing 3001 words to 6000 words out of 24918 words

Chapter 2 - WAYAYYAR MACE COMPLETE BOOK BY FATIMA USMAR (YAR NIGER).txt

ya ja suka bar wajen.

Gaban wani had'add'en gida direban yayi horn da ke G.R.A, maigadin gidan ya bud'e musu gate suka shiga harabar gidan.Direban na parking ya fito ya bud'e mata k'ofa ta fito.Har cikin falon gidan wanda aka kashewa dukiya yayi mata iso, yace mata ta shiga bedroom yana ciki.

Yana fita ta tashi ta k'wankwasa k'ofar bedroom d'in.

"Yes come in", yana fad'in haka ta tura murd'a k'ofar tana taku d'aid'ai ta tsaya a tsakiyar d'akin tana yi masa wani irin kallo da ya k'ara tsuma shi.Jikinsa na tsuma ya mik'e daga kan gado daga shi sai gajeren wando ya iso gare ta, yayi mata wata irin runguma yana fidda numfashi sama sama yana hura mata kunne, d'aukan ta yayi kamar wata baby ya d'ora ta kan gado ya bi ta mitsittsike ta...


More comments more typing.


Fatinku ce 😘😍
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/

*🅱RILLIANT WRITERS ASSO🖊*

{Pen of freedom, home of magnificent and exceptional writers}


*🧕WAYAYYAR MACE 🧕*

*NA*

*FATIMA USMAN*


*BISMILLAHIRRAHMANIR RAHIM*


Page 13 -14


Cike da zalama wanda ko a jiya da shi ne farkon had'uwarsu bai nuna mata ba, ya shiga romancing d'inta jikinsa na wani irin tsuma, cikin wani irin salo ta shiga mayar masa martani cike da kwarewa, wanda nan take yanayin jikinsa ya sauya , ya ji shi a wani bak'on yanayi wanda bai tab'a shiga ba tun da yake harka da mata.Haka dai suka shiga sumbata tare da latsa ko'ina a jikin juna, cike da zumud'i jikinsa na k'yarma ya shiga murzar ta san ransa sai gurnani tare da sambatu yake, tun jiya ya san ita ta daban ce, dan yayi amfani da mata iri iri har bai san adadinsu ba, amma bai tab'a jin gamsuwar da ya samu a wajenta ba gun wata d'iya mace ba.

Haka dai suka shiga murzar junansu san ransu ba tare da sun k'osa ba, dan sai da sukayi round hud'u ba tare da sun k'osa ba.Sai dai buk'atar kowannensu ta biya suka saurarawa juna.Wanka suka shiga bayan komai ya lafa, ko a band'akin sai da sukayi wani round d'in,. kana sukayi wanka suka fito mak'ale da juna.Bayan sun maida kayansu suka fito falo.

Kalle ta yayi bayan sun zauna kan two seater d'in luntsuma luntsuman kujerun da ke falon K'ugunsu manne da juna, jawo ta yayi ya sanya ta a k'irjinsa ya matse ta, cikin kunnenta yake mata wannan rad'ar, "kai Latifa kinyi fa sosai, kin shayar da ni zumar da ban tab'a sha ba, dole nayi miki babban tikwicinki, dan haka karb'i wannan", ya fad'i haka tare da kama hannunta ya nusa mata mak'ullin mota".

Cike da zumud'i ta fiddo ido tace, "na waye ranka ya dad'e ?"

Cikin kunnenta ya ci gaba rad'a mata, "naki ne na mallaka ita, mak'ullin sabuwar motata ce wacce ban dad'e da siya ba, .ita ce tikwicinki a wannan rana".

Dan tsabar murna zuba masa ido tayi ta kasa magana cike da mamaki, ganin haka ya ci gaba da cewa, "kar ki damu in har zaki kasance tare da ni, wannan ba wani abu ne bane tare da ni".

Bata lokacin da ta kankame shi ba ta shiga ba shi wani irin hot kiss wanda saura kad'an ya shid'e.Ta d'au lokaci tana kissing d'insa daga bisani ta sake shi, fari tayi cikin jan hankali cike da kissa ta shiga yi masa godiya cikin tsananin farin ciki.

"Ba zancen godiya a tsakaninmu, ni fatana kar ki rabuwa da ni, ki kasance tare da ni a duk lokacin na buk'ace ki, ni kuma ina tabbatar miki ni kad'ai zan miki duk abin da kike buk'ata", ya fad'i haka a kasalance idanunsa a lumshe.

Kwantar da kanta tayi a k'irjinsa ta shiga shashshafa shi cikin wani irin salo tana cewa, "kar ka damu in dai wannan ce damuwarka to kayi bankwana da ita, dan a shirye nake da na amsa kiran ka a kowanne lokaci da ka buk'aci haka".

Ba k'aramin jin dad'in kalamanta yayi ba, muryarsa a katsalance yace, "to
ina san ki yini tare da ni, ke ban k'i ki kwana da ni ba".

"Kar ka damu a yau zan shayar da kai ruwan da ya fi na sanyi dad'i, dan nuna maka matsayinka a wajena", ta fad'i haka tana aika sak'onni masu wuyar fassaruwa.Bai san san da ya sungume ta kamar wata 'yar baby yayi bedroom da ita...


More comments more typing.


Fatinku ce 😘😍
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/

*🅱️RILLIANT WRITERS ASSO🖊️*

{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}


*🧕WAYAYYAR MACE🧕*

*NA*

*FATIMA USMAN*


*BISMILLAHIRRAHMANIR RAHIM*


Page 15 - 16


Kwance suke kan gado manne da juna bayan sun gama masha'arsu, k'ara matse ta a jikinsa yayi tare da cafke bakinta ya shiga tsotsa, kamar mayuwancin zaki ya shiga shafa illahirin sassan jikinta sai nishi yake, biye masa tayi suka shiga romancing d'in juna cike da sha'awar juna, haka dai cikin wani irin salo cike da barikanci suka k'ara k'ara komawa ruwa (Allah ya shirya).Kafin wannan rana bata tab'a had'uwa da wani namiji ba da yayi mata ta kowanne fanni sai a yau, dan a yau kawai ya kwance mata tunani, dan ya san abin da tafi so awajen d'a namiji, tabbas daban yake a cikin mazaje ta yarda da hakan.

Bayan sun gurzi juna san ransu, dukkansu buk'atarsu ta biya, bacci ne yayi awon gaba da su mak'ale da juna.

Sai yamma sosai suka tashi, sukayi wanka tare, fitowa falo sukayi bayan sun sa kayansu, zama sukayi kan had'add'en dining d'in da ke falon, da kansa yayi serving d'insu abincin da suka tarar kan dining d'in , jawo ta yayi ya d'ora ta kan cinyarsa, ita kuwa cike da kissa ta wani narke a jikinsa, suka shiga ciyar da juna abincin.

Bayan sun gama suka sauka suka zauna kan three seater had'add'un alfarmun kujerun da ke falon.Kwantar da ita jikinsa yayi ya shiga shafa fuskarta yana cewa, "amma ba yanzu zaki tafi ba dan ban gaji da kallon wannan k'yakk'yawar fuskar taki ba tare da sauraran wannan zazzak'ar muryarki kamar ana busa sarewa, ki bari an jima zan mayar da ke".

Fari tayi da idanunta tace, "an gama ranka ya dad'e yarda ka ce haka za'ayi".Dukkansu dariya suka k'yalk'yale da shi, kana suka shiga latsa juna tare da sumbatar ko'ina a jikin juna.

A ranar sai k'arfe sha d'ayan dare ya sauke ta gidansu.Kallon ta yayi yace, "a gaskiya ko yanzu ban gaji da ke ba, sam bana san rabuwarmu, bazan b'oye miki ba ke mace ce mai dad'in zance da iya gamsar da namiji".

"Kar ka damu kamar yarda na fad'a maka, a shirya nake da na in amsa kiran ka a kowana lokaci, dan haka daga yau ka d'auka zamanka nake", ya ji dad'in wannan kalaman nata sosai wanda ya sa ya k'ara yi mata k'yautar kud'i 'yan naira dubu dubu har rafa biyu.

Da k'yar suka rabu da misalin k'arfe sha biyun dare, ta shiga gida da mak'ullin motarta, dad'i ya gama cika mata zuciya.Shige d'akinsu tayi tana jujjuya muk'ullin motar a hannunta cikin tsantsar farin ciki, harara ta zabgawa Humaira wacce ke kwance ta na kallon ta cike da takaici.Tsaki ta ja mata bata ce mata komai ba, ta je tayi wanka ta haye gado, bacci ya kamata tayi, amma murna ta hana ta yin baccin.Lumshe idanunta tayi tana wani irin nishad'i a zuciyarta, wai yau ita ce da mota mai tsadar gaske mallakar ta, ta tabbatar idan ta ci gaba da huld'a da shi zai k'ara d'aga mata ajinta ta kece raini, kai bazata yi ma gangancin rabuwa da shi ba, dan shi d'in namiji ne da baza'ayi sakacin rabuwa da shi ba, ga k'yau ga dukiya ga kuma ga iya sarrafa mace.Da wannan tunanin bacci b'arawo yayi awon gaba da ita.

Humaira ce ta mik'e zaune ta kalle ta tana baccinta cike da kwanciyar hankali, zuciyarta cike da takaicin muguwar rayuwar da yar tata ke gudanarwa, ta rasa wani irin gida ne gidansu, da uwa da kanta ke jagorantar rushewar rayuwar 'ya'yanta, hawayen bak'in ciki suka shiga zubo mata, jikinta a matuk'ar sanyaye ta tashi ta je ta d'ora alwala ta zo tada sallar nafila da nufin ta rok'ar musu shiriyar Allah, dan shiriya ta shi ce shi ke shiriyar da bawa a duk lokacin da ya so. Tana dad'e tana rok'an Allah da ya daidaita al'amuran gidansu ya ganar da mahaifiyarta da 'yarta gaskiya, daga bisani ta tashi taje kwanta, tana kwanciya wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita...


More comments more typing akai akai 😎



Fatinku ce 😘😍
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/

*🅱️RILLIANT WRITERS ASSO🖊️*

{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}


*🧕WAYAYYAR MACE🧕*

*NA*

*FATIMA USMAN*


*BISMILLAHIRRAHMANIR RAHIM*


Page 17 - 18


Latifa bata farka ba sai lokacin da ta saba makararriyar sallarta da misalin k'arfe goma na safe, ta tashi tayi wanka ta nufi falon gidan d'auke da mak'ullin motar da rafar kud'in da mutumin jiya ya ba ta.Ita kad'ai ta tarar a falon ta hakimce kan two seater, da waya a hannunta tana latsawa.Tana ganin ta ta ajiye wayar, kafin tace wani abu tayi saurin d'ora mak'ullin motar da kud'in kan cinyarta tace, "ga ribar fitata ta jiya", ta fad'i haka cikin tsantsar farin ciki.

Sakin baki mum d'inta tayi tana kallon ta cike da mamaki, d'aga mak'ullin tayi tace, "tabd'ijan!, hak'ika sai yanzu na k'ara tabbatarwa kakarmu ta yanke sak'a, kuma mun tsinci dami a kala, waye wannan wanda yayi miki k'yautar bajintar lokaci d'aya ?".

"Hmmmm!, mum wani ne mai dukiyar gaske babansa minister ne ga k'yau, ga jarumta ga gaskiya mum idan na aure shi mu...".

Da sauri ta tare ta da cewa, "tabd'ijan!, lallai Latifa da sauran ki, ai abin da baki sani ba mazan yanzu sam basa bawa matansu na gida mihimmanci, na waje sun fi morar su, ki bar ganin yana yi miki b'arin kud'i yanzu, wallahi yana auren ki ya gama da ke babinki, kawai k'ok'ari zamuyi mu tatsi d'an banza mu yagi rabona, a yau d'in nan zan je wajen k'awata Hajiya Rabi ta raka ni wajen bokan da take ba ni labarinsa cewa aikinsa kamar yankan wuk'a yake, na sa a rik'e mana shi, a raba shi da duk wata 'ya mace, ya zamto ke kad'ai zai d'inga kallo a matsayin mace, ta yarda zai zama ba shi da kwanciyar hankali har sai ya kasance tare da ke tare da biya miki duk buk'atunki".

"Da gaske Mom ?", Latifa ta tambaye ta cikin zumud'i.

"To ni d'in ta wasa ce, ai duk abin da na sa a gaba zanyi, bana fasawa kuma bana karaya sai nayi shi, dan haka kar kiyi shakkar komai a ranki ki, daga yau ki sa a ranki kin gama mallakar shi, zaki juya shi yarda kika ga dama", tana fad'in haka ta bata hannu suka tafa tare da k'yak'yalewa da dariya.Bayan sun tsagaita da dariyar tayi breakfast wanda Humaira tayi wacce tun k'arfe takwas da rabi ta bar gidan zuwa makaranta dan yau tana lecture k'arfe tara.

"Mum na tafi in d'an kwanta dan a gajiye nake bazan iya zuwa school ba yau", Latifa ta fad'i haka bayan ta gama k'aryawa.Tana fad'in haka ta tashi ta koma d'akinsu.

Tana shiga d'akin wayarta ta d'auki sowa, lumshe idanu tayi ganin sunan wanda ya bayyana akan wayar.D'aga wayar tayi cikin wani kashe murya cike da kissa da kisisina irin ta gogaggun mata da suka iya siye zuciyar d'a namiji tace, "hello".

Wani naunauyan ajiyar zuciya aka sauke daga d'ayan b'angaren tare da cewa, "Tun da na wayi gari sai yanzu na ji sanyi a raina".

"Ko, to meye dalilin haka ?"

"Dalili shine tun jiya da muka rabu zuciyata cike da tunaninki na kasa sukuni, sai yanzu da naji daddad'an muryarki".

"Ni ma haka da tunaninka na kwanta jiya, har mafarkinka sai da nayi cike da shaukin ka ", ta fad'i haka ta k'ara lank'wasa muryarta cike da kissa.

"Kai Latifa da ace kina kusa da ni ba abin da zai hana ni rungume ki, in tsotsi bakin nan naki mai taushi da tsuma zuciya".

"Kar ki damu idan ta wannan baka da matsala, ga ni nan zuwa gare ka bada dad'ewa ba".

Cike da zumud'i yace, "a'a ki zauna ga ni nan da kaina zan zo na d'auke ki".

"Ok sai ka zo kenan, take care", tana fad'in haka suka katse wayar.Cike da tsantsar farin ciki ta daka wani tsalle, wani irin dad'i ne ya cika mata zuciya.Tsukewa tayi cikin wani body hooks Wanda ya bayyana surorin jikinta, ta feshe ko'ina a jikinta da turare, ta sa wani dogon takalmi ta d'auki handbag kalar takalmin, komai nata yayi marching da kwalliyarta, kana ta fice daga d'akin.

Mum d'inta na zaune a falo zuciyarta cike da murnar babban kamun da sukayi, lalacewa tayi wajen kallen Latifa wacce ta shigo falon, kafin tace wani abu wayar Latifa ta hau k'ara, da sauri cikin zumud'i ta d'auki wayar tana d'auka yace, "ki fito ga ni na iso ina waje ina jiran ki".

"Ga ni nan zuwa yanzun nan", tana fad'in haka ta katse wayar.

"Mum ana jira na a waje sai na dawo", bata jira abin da zata ce ba tayi saurin ficewa daga falon...


Fatinku ce 😘😍
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/

*🅱️RILLIANT WRITERS ASSO🖊️*

*{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}


*🧕WAYAYYAR MACE🧕*

*NA*

*FATIMA USMAN*


*BISMILLAHIRRAHMANIR RAHIM*


Page 19 - 20


Tana fita ta hango had'add'iya tsadaddiyar motarsa yayi parking d'inta gaba kad'an daga k'ofar gidan nasu.Cikin taku d'aid'ai cike da yanga kamar tana jin tausayin k'asar da take takawa ta k'araso inda motar ke fake, shi kuwa tun da ya hango ta ya lalace wajen kallon ta, jikinsa na tsuma yayi saurin bud'e mata k'ofar motar, tana shiga ya rufe k'ofar tare da zuge bak'ak'en gilasan motar.Jawo ta yayi jikinsa ya shiga romancing ko'ina a jikinta, lokaci d'aya ya nemi rikicewa yana fidda numfashi tare da nishi mai k'arfi yana hura mata iska a kunne.Sai da ya shafe ta yarda yake so sannan ya sake ta, yana yi mata wani irin kallo mai cike da fitina da sha'awa, idanunsa sun kad'a yana d'an lumshe ido kamar mai jin bacci.Fisgar motar yayi ya bar wajen, ita kuwa kasa cewa wani abu tayi dan gabad'aya jikinta ya saki, salon nasa ya matuk'ar ratsa ta.

Direct gidansa ya nufa da ita, horn yayi maigadi ya wangale gate suka shiga.Yana parking yayi saurin zagayowa ya bud'e k'ofar side d'in da take zauna ya sungume ta jikinsa sai tsuma yake, ita kuwa cike da kissa ta sak'alo hannayenta kan wuyarsa, suka shiga ciki.A kan three seater d'in falon suka zube, suka shiga romancing d'in juna tare da latsa juna cikin wani irin salo, kowanne su na k'ok'arin nunawa d'an uwansa kwarewarsa.A nan falon suka sami round d'aya, kafin daga bisani suka tashi suka shiga bedroom suka ci gaba da masha'arsu.

Tana fita mum d'inta ta d'auki waya ta bugawa k'awata Hajiya Rabi tace mata ga ta nan ta tafe gidanta ko tana nan bata fita ba, ta amsa mata da a'a bata fita tukun ta zo zatayi jiran ta.Suna katse wayar ta tashi ta shiga bedroom d'inta ta d'auko wani d'an k'aramin gyale ta yafa, ta d'auki muk'ullin motar tare da kud'in ta sa a handbag d'inta, kana ta fice daga falon.

Tarar da Hajiya Rabi tayi zaune tana jiran ta a kayatattan falonta wanda ya ji kayan alatu, kana ganin ta ka ga gogaggiyar 'yar duniya idanunta a bud'e suke, fara ce k'al babu ko d'igon baki a jikinta, sanye take cikin wani tsadadden less d'inkin riga da skirt sun kama jikinta sosai.

"Da alama yau k'awata kina cikin tsantsar farin ciki wannan fara'a haka kamar gonar auduga, Ya meye labari aba ni na sha", Hajiya Rabi ta fad'i haka tare da d'aga girarta d'aya.

Cikin tsantsar farin ciki ta amsa mata da cewa, "ai dole kin ga cikin tsantsar farin ciki dan yau Latifa tayi babban kamu wanda bata tab'a yi ba, bari ki ga zahiri", ta fad'i haka tare da sa hannu cikin jakarta ta ciro kud'in da muk'ullin mota tace,. "dubi wad'annan kwana biyu kad'ai da had'uwarsu, shine na zo ki raka ni wajen bokan da kike ban labarinsa, yayi gaggawar rik'e mana shi kada ya sub'uce mana, dan a irin wannan harkar ba soyayyar gaskiya, ko a yau ya ga wata wacce ya k'yasa ta sai ya watsar da ita, so nake a raba shi da sha'awar kowacce mace in ba Latifa, ya zamto ta zamto ita kad'ai ce tauraruwar zuciyarsa".

Jinjina kai Hajiya Rabi tayi tana kallon kud'in da muk'ullin motar tace, "lallai kowa ma waye wannan mutum ne mai tarin dukiya, wannan k'yautar ba wani abu ne a wajensa, yanzu dai ba tare da b'acin lokaci ba ki tashi muje wajen bokan dan ni ma can nake shirin zuwa da kikayi kirana".

"Yanzun nan kuwa", tana fad'in haka suka tashi suka fice daga falon...

*Pls kuyi hak'uri da rashin ganin posting d'ina akai akai, yanzu bana samun lokacin typing kullum saboda hidimomin gida, luv u all my fans*


Fatinku ce 😘😍
.https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/

*🅱️RILLIANT WRITERS ASSO🖊️*

{Pen of freedom, home of magnificent and exceptional writers}


*🧕WAYAYYAR MACE🧕*

*NA*

*FATIMA USMAN*


*BISMILLAHIRRAHMANIR RAHIM*


Page 21 - 22

Can cikin wani kauye mai d'an nisa bokan yake, parking d'in motar direban Hajiya Rabi yayi a gefen hanya, suka nausa cikin daji bayan ta umarci direban da ya tsaya yayi jiran su.Sai da sukayi tafiya mai nisa sannan suka isa inda bokan yake zaune cikin bukka, da baya da baya ya basu izinin su shigo.Gurfana sukayi gabansa kamar zasuyi masa sujjada (wa'iyyazubillahi).

D'aga musu hannu yayi yace, "na riga da na san abin da ke tafe da Ku, ba sai kun fad'a ba", yana fad'in haka ya d'auko wani koko ya yi surkullensa sai ga Latifa da wani matashin saurayi sun bayyana kwance kan gado suna baccinsu cikin kwanciyar hankali.

"Ku duba ku gani ko ba dan wannan kuka zo ba ?", yana fad'in haka suka kai duban

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login