Showing 24001 words to 24918 words out of 24918 words
Chapter 9 - WAYAYYAR MACE COMPLETE BOOK BY FATIMA USMAR (YAR NIGER).txt
k'ololuwar b'aci, amma bai san me yasa yake mugun shakkar yi mata magana ba.Juyawa yayi ya fice daga d'akin, zuciyarsa cike da tsantsar takaici.Tab'e baki tayi tace "can ta matse maka".(Hattara 'yan uwana mata miji ba abin wasa ko wulak'antawa ba ne, Aljannarmu na k'arkashinsu, girmama su tare da bin umarninsu wajibi ne muddin bai sab'awa addinin Islama ba, ku sani hakan ba wayewa ba ce, Allah ya kare mu daga sharrin shaid'an ya kuma sa mu fi k'arfin zuciyarmu, Ameen).
Zubewa yayi kan gadon d'akinsa, yana jin wani irin k'ululun bak'in ciki a zuciyarsa, wai ace matarka sam bata ganin darajar ka.Tambayar sa kansa ya shiga yi, shin me ya sa yake shakkar ta ne, sam baya iya tsawatar mata ko da ya so hakan ?, me yasa ya nad'e hannu ya sa mata ido take abin da ta ga dama, yayi sake har ta b'ata masa tarbiyyar 'ya ? Wai ace mutum da 'yarsa bai isa yayi magana akanta ba, Humaira kad'ai yake da damar yiwa magana ban da Latifa, yana yi mata magana uwar zata hayyak'o masa, dan ita ce mai biyewa ra'ayinta, sam bata san laifinta laifinta
Hawaye wasu na bin wasu a idanunsa, ji yake tamkar zuciyarsa zata fashe saboda takaici da bak'in ciki a duk lokacin da ya tuna irin muguwar rayuwar da ta d'ora yar tasu akai, kwana biyu kenan bai sa ta a ido ba, bata kwana a gida ba, amma ita ko a jikinta bata damu ba, in dai zata samu kud'i an gama magana.Lallai ya zama wajibi ya farga ya tashi tsaye ya jajirce ganin ya gyara zamantakewar gidansa.Rok'on Allah yayi da yayi masa jagora ya kuma ba shi ikon aiwatar haka...
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
{Pen of freedom, home of magnificent and exceptional writers}
*🧕WAYAYYAR MACE 🧕*
*NA*
*FATIMA USMAN*
*BISMILLAHIRRAHMANIR RAHIM*
Page 73 - 74
Kwance suke kan gado bayan sun gama masha'arsu ta k'asa bacci saboda tunanin da ta dilmiya.Mik'ewa zaune tayi ta zuba masa ido yana baccinsa cike da kwanciyar hankali.Tabbas a da bata iya had'a shi da kowana namiji a zuciyarta, saboda jarumtarsa, yayi mata ta kowana fanni saboda shi kad'ai ya san abin take so, ya san ta kanta ya iya sarrafa ta yarda take buk'ata.Abin da ke ba ta mamaki shi ne, yarda Abdul cikin rana d'aya cikin k'ank'anin lokaci ya kwance mata tunani, har ya fi shi sanin abin da ta fi so a tare da d'a namiji.Duk yarda take jin so da sha'awar sa a jikinta yau babu su, sai na Abdul da ya mamaye zuciyarta, kawai daurewa tayi ta biye masa, sam bata samu wata gamsuwa tare da shi ba.Lumshe idanunta tayi tana tunano irin yarda Abdul ya sarrafa ta, nan take ta ji jikinta ya sauya gaba d'aya, hankalinta yayi mugun tashi ta ji dama ace Abdul ne kwance kusa da ita ya kai gare ta ya biya mata buk'atarta.Komawa tayi ta kwanta ta juya masa baya ta ci gaba da tunanin Abdul, da tunaninsa bacci b'arawo yayi awon gaba da ita.
Washe gari romancing d'in Hisham ne ya farkar da ita, ya matse ta a jikinsa sai yana mammatsa ko'ina da ya ga dama a jikinta.Ture shi ta shiga yi tana cewa ya bar ta ta huta haka shi baya gajiya ne.K'ara matse ta yayi a k'irjinsa da sauri ya kama lips d'inta ya shiga tsotsa.Bai bar ta ba sai da ya samu biyan buk'atarsa.
Sa hannu yayi zai jawo ta tayi saurin gocewa.Dariya ya k'yalk'yale da shi yace, "Oh, yanzu kuma na zamo abin gudunki ko ?
B'alla masa harara tayi tace, "ba dole ba ka bi ka galabaitar da ni, tun jiya daddare kake abu d'aya baka gajiya", tana gama fad'in haka ya k'ara kwashewa da dariya tare da sa hannu zai kamo ta, zillewa tayi da sauri ta duro daga kan gadon, ta shige band'aki tare da sa key.
Yana dariya ya k'araso k'ofar band'akin yana cewa, "ko ki bud'e min muyi wanka tare bazan yi miki komai ba ko kuma kina fito in k'ara yi", ba dan ta so ba ta bud'e masa k'ofa.
Tana bud'ewa ya jawo ta ya manna ta jikinsa ya kamo kunnenta ya shiga rad'a mata "haba de zumata me yasa kike guduna yau alhalin kin san ina matuk'ar buk'atar ki", yana fad'in haka bai bata damar magana ba ya had'a bakinsu ya shiga kissing d'inta cikin wani irin salo, yana mammatsa ko'ina a jikinta, nan take salon nasa ya kashe mata jikinta, badan ta so ba ta bada kai bori ya hau, ta biye masa suka shiga latsa juna.d'aukan ta yayi kamar wata baby ganin tsayuwar na shirin gagarar su ya nufi kwarmin da ke band'akin, ya dire ta ciki ya bi ta ya mitsitstsike.Murzar ta ya shiga yi san ransa.Ture shi Latifa ta shiga yi tana cewa, "kai dallah rabu da ni haka na gaji haba", ko sauraran ta bai yi ya shiga bada kaimi sai gurnani yake, sai da ya samu gamsuwa kana ya rabu da ita, da kansa yayi mata wanka yayiwa kansa dan shagwab'e masa tayi akan ya bata wahala, manne ta yayi a kugunsa suka fito daga band'akin.Bayan sun sa kayansu yayi musu order d'in breakfast, shi ya ciyar da ita tana wani shagwab'e masa, kana suka tashi suka fice daga d'akin hotel d'in ba wanda yayi tunanin yin Sallar asubar da basu tashi sun yi ba kan lokacinta...