Showing 3001 words to 6000 words out of 18502 words

Chapter 2 - SO DA ALAQA Book Complete By Ummu Aisha.doc

01 Nov 2025

850



Sai da ta Wan zauna wurin su hajiya sannan ta tashi ta shiga ciki ta kwanta wai ko za ta Wan samu baccin amma ?yamas ya?i zuwa a madadin haka ma sai faman tunane tunane iri iri da ke bijirowa cikin zuciyarta, ita abinda yafi tsaya mata arai shine baka san halin da mutum ke ciki ba, ya mutu ko yana raye? Idan yana raye to a wanne yanayi yake? Wanne hali yake ciki? Wannan shine abinda ke sakata zubar da hawaye koda yaushe wanda ta kasa dainawa. Tana nan kwance tana ta faman juye juye ahaka umaima ta shigo Wauke da Ajmal a kafadarta wanda ke bacci,duk a tunaninta bacci take yi shiyasa ta kwantar da Ajmal Win a gefenta ta fita, a hankali ta buWe idanuwanta bayan taji fitar umaima ta zubawa Ajmal ido wanda sai yanzu ne take hango tsantsar kamanninsa da Imran wanda ada bata gani ba amma a ?an watannin nan gaba Waya yaron ya juye kamar ubansa fitik, ajiyar zuciya ta ajiye a hankali tana jin ?walla tana ciko mata ido,

"Allah ya bayyanaka Imran.... Allah ya tsareka a duk inda kake kuma ya kareka..... Jikina yana bani cewa kana raye.... Ban taSa ji ajikina ka mutu ba....." hawayen ta goge kafin ta tashi ta shiga toilet, alwala tayi tazo ta fara jera salloli kamar yadda ta saba dan hakanne kaWai ke Wauke mata hankali daga halin da zuciyarta ke ciki,

Sosai taji ta samu nutsuwa sannan zuciyarta tayi sanyi, nan inda tayi sallar wani bacci ya Wauketa wanda ta wuni tana yi sai la'asar ta farka, ba ?aramin daWin baccin da ta samu taji ba saboda ta tashi zuciyarta wasai kuma nauyin da yake cikinta ma ya ragu, wanka tayi tai salla ta fita wurin hajiya, babu kowa atare da ita sai Ajmal dan da alama umaima ta tafi nan ta zauna wurin hajiya suna hira jefi jefi har zuwa lokacin da suka ji horn alamun mota zata shigo cikin gidan,

Tana ta nazari acikin ranta tana tambayar kanta to kuma ko waye yazo mai gadi ya shigo cikin rissinawa da girmamawa yace,

"Ranki ya daWe ba?one yazo, zai iya shigowa?"

"Ehh ya shigo baba" ta faWa a ta?aice, juyawa yayi ya fita bayan fitarshi babu jimawa ba?on ya shigo kallo Waya tayi masa ta gane cewa daga cikin abokan Imran ne domin ba zai fishi ba ko a haife,da sallama a bakinsa ya shiga suka amsa atare ita da hajiya,

"Ya abunda ya faru kuma? Ubangiji Allah ya bayyana shi, ai Imran mutumina ne sosai akwai kyakkyawar ala?a tsakanina dashi..."

"Allah sarki, mun gode madalla Allah ya bada lada" hajiya ta faWa kuma kusan ma da hajiyan suke hira duk da gaba Waya hankalinsa yana kan Ruhaima wacce ke can duniyar tunani bata ma san yana yi ba, ita kanta hajiya ta fahimci hankalinsa yana ga Ruhaima amma dai bata nuna komai ba, kudi ya ajiye musu dami guda yayiwa hajiya sallama ya fita yana sake jaddada musu wai idan suna bu?atar wani abu a gaggauta sanar dashi...................... .
'

*HASKE! HASKE!! HASKE!!!*=ء?

IT'S *HASKE WRITERS*=ء?AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS
'
HA?I?A JIMIRIN ZAMAN JIRA YA ?ARE MASOYA DOMIN ?UNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*=ء? ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHA?ANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HU?U* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZI?AN MARUBUTA GUDA HU?U DA AL?ALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,

*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH

*2.?AZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE

*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA

*4 SO DA ALA?A:-*
Writing by UMMI A'ISHA

WAI WAI WAI... =?%?BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DA?I, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WA?ANNAN LITTATTAFAN GUDA HU?U ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR?? MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI..... COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT =??=??

Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400

7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis

Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya


*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*=ء?


*_Ummi Shatu_*=?L? [13/08, 7:08 am] Baby Aysher: ?? *H. W.A*


*SO DA ALA?A!*


*_NA_*

*_UMMI A'ISHA_*



*Wattpad:@ummishatu*


Free page


3


~~~Rayuwa na tafiya, lokaci na wucewa, komai yana sauyawa, kullum sababbin al'amura ke sako kai sai dai hakan bai sauya rayuwar Ruhaima daga kan doron da take kai ba, addu'a yinta ake ba dare ba rana haka sadaka da sauran ayyukan alkhairi dan Imran ya bayyana amma Allah bai ?adarta ba, lissafa adadin kuWin da suka kashe wurin biyan malamai su yi addu'a ba zai lissafu ba domin malamai sun zo gidan babu adadi wasu ma tun daga uwa duniya, dan bata mantawa waWannan malaman da suka tafi na ?arshe tun daga ?asar Mali suka zo, tayi kuka har ta gaji ta fawwalawa Allah lamarinsa.

BAYAN SHEKARA BAKWAI
***

Rayuwar Ruhaima ta sauya cikin waWannan shekarun, ada tana cikin arzi?i dumu dumu amma yanzu rayuwar sai dai a lallaSa domin ita ba aikin gwamnati take yiba, haka kuma bata da wata ?wa??warar sana'a da zata taimaka mata ta ri?e kanta da Ajmal wanda yanzu yana bu?atar asakashi a makaranta,

Yau tun da garin Allah ya waye da tunanin neman mafita ta tashi, so take ta saka Ajmal a makaranta dan idan ta kalli yaron ma tausayi yake bata. Suna falo suna karyawa ita da Ajmal Win baba maigadi ya shigo yana sanar da ita wai tayi ba?i,cewa tayi su shigo,

Manta inda ta san fuskar mutumin tayi amma dai kamar ta sanshi, murmushi yake yi mata mai ma'anoni daban daban, hijabin jikinta ta gyara ta bar karyawar da take yi ta maida hankali ga mutumin suna gaisawa,

"Sai kuma naji ki shiru... Keda nace miki idan kuna da bu?atar wani abu asanar dani kuma sai inji shuru? Haba Madam.... Baki da bu?atar komai ne? Yau shekara nawa da Satan mijinki...."

Murmushin ya?e tayi dan sam ita bata fahimci abinda yake nufi ba,

"Babu komai mun gode Allah ya saka da alkhairi..."

"Haba madam.... Menene abin godiya? Yaushe zaki cigaba da rayuwa cikin ?unci da damuwa? Ki ajiye komai a gefe kiyi rayuwarki kiji daWinki..... Kina da kyau, kin mallaki komai wanda ake bu?ata a wurin ?a mace, idan kika bada dama ba zaki ?ara kukan rashin mijinki ba.... "

Sai lokacinne ta fahimci inda maganar tasa ta dosa, nan take ta Waure fuska ta kalleshi kamar yadda yake kallonta,

" Wannan ne ya kawoka? To mun gode zaka iya tafiya, sannan bana bu?atar sake ganinka acikin gidana idan kuma ba haka ba wallahi zaka ga abinda zai biyo baya"

Jiki babu ?wari ya mi?e ya fita yana ?an kame kame wanda hakan ya sake Sata mata rai, wani dogon tsaki taja bayan fitarsa hawaye na bin kumatunsa, wai dama haka matan da suka rasa mazajensu ke fuskantar ?alubale? Dama haka wannan zamanin namu ya lalace da butulci mai cike da tsantsar cin amana? Tashi tayi ta wuce cikin bedroom Winta ta kwanta kamar yadda ta saba kukan ba?in ciki a duk lokacin da wani yazo mata da magana makamanciyar wannan,

Kuka tayi wanda ita kanta bata san yawan lokacin da ta kwashe tana yinsa ba daga ?arshe bacci ya kwasheta bayan ta tashi tayi wanka ta shirya shima Ajmal ta shiryashi ta kama hannunsa suka fita, gidan umaima ta nufa dake unguwar Sulaiman crescent, tana tu?i tana tunanin rayuwa, a haka har Allah ya kaita gidan lafiya,

Rungume juna suka yi cike da murnar ganin juna,

"inlaw shine baki sanar dani zaki zo ba?" umaima ta faWa tana ?o?arin Waukar Ajmal wanda ke sanye cikin jeans da farar t shirt,

"zo nan sweetheart, mommy bata kawoka kunyi wasa dasu Abid ba ko?"

"Na cema mommy zan dawo wurin su Abid"

Murmushi Ruhaima tayi tana sauraronsu, surutun Ajmal yafi gaban haka wannan dalilin ne yasa ta ?agu ta sakashi a makaranta. Cikin mintuna kaWan umaima ta cikasu da kayan motsa baki, dambun nama, cake, meat pie da sauran dangin kayan sanyi,da kallo Ruhaima ke bin ko ina na cikin falon saboda yanda gidan ya sake haWuwa kuma ya ?awatu da yake mijin umaiman mai kuWi ne sosai kuma rayuwar tana gara masa daidai gwargwado,sai bayan da umaima ta dawo ta zauna sannan suka gaisa Ruhaima ta kalleta da murmushi tace,

"inlaw wurin mijinki na zo.... Ina son ganinsa kan wata muhimmiyar magana"

Ajiyar zuciya umaima ta sauke kafin ta kalleta tace "Gashi kuma kin daki gurbi.... Ina fata dai lafiya babu wata damuwa?"

"lafiya lau amma zuwa yaushe zai dawo?"

"A gaskiya inlaw zai yi 2 weeks kafin ya dawo dan aiki ya tafi kuma dazun nan yayi tafiyar"

?an dafe goshinta tayi cikin rashin jin dadi da damuwa ?arara wadda ta bayyana kan fuskarta,

"To shikenan babu matsala, sai ki bani phone no Winsa sai in kirashi kawai"

?an damm umaima tayi amma sai tayi murmushi tace "ok to ai babu problem bari na saka miki no Win nasa"

Wayar hannunta ta bata ita kuma ta saka mata sannan ta mika mata ta karSa tayi saving, sun jima a gidan suna hira Ajmal yana wasa da su Abid waWanda suka dawo daga makaranta, sai magriba sannan tayi musu sallama suka tafi,

Sai bayan da ta idar da sallar ishah sannan ta samu zarafin kiran Alhaji Sabo wato mijin Umaima kuma abokin hulWar mijinta Imran, har ta gama ringing ta tsinke bai Wauka ba, nan ta sake kira amma har tayi ta gama ba a Wauka ba, yanke shawarar tura masa sa?on karta kwana tayi, nan tayi masa sallama tace itace Ruhaima matar Imran tana son yin magana dashi dazu taje gidanshi bata sameshi ba,

Bai dawo mata da reply ba sai can misalin ?arfe 10 na dare lokacin har ta gama shirin bacci sai ga kiran sa, kamar ba zata Wauka ba amma sai wani Sangare na zuciyarta ya shawarceta da ta Wauka domin wata?ila da yuyuwar lokacin da ta kirashi har ta tura masa text massage yana can yana ganawa da mutane tunda matarsa tace mata aiki ya tafi,

"Assalamu alaikum....." ta faWa cikin muryarta mai sanyi,

"Wa alaikumussalam..... Hajiya Ruhaima, yagida, ai sai yanzu naga kiranki da sa?onki.... Lokacin da kika kirani na shiga meeting ne wallahi"

"Ayya nima nayi wannan tunanin, dama dazu ma naje gidan sai umaima ke fada min kayi tafiya, kuma gashi ina son Magana da kai"

"To karki damu insha Allah da zarar na dawo zan sanar da ke, babu matsala"

"Ai babu wani abu koma awaya ne zamu iya maganar"

"a'a... Haba haba, ai idan nayi haka to ban mutuntaki ba kuma ban baki darajar da ta kamaceki ba Ruhaima.... Karki damu zamu tattauna face to face idan na dawo"

"to shikenan nagode, Allah ya kaimu, sai da safe" ta faWa ata?aice kuma bata jira cewarsa ba ta gintse wayar sannan ta kasheta gaba Waya,

Bata sake kiransa ba ko tura masa sa?o har sai bayan sati biyu ya kirata da kanshi yace mata ya dawo gari,

"ok to yaushe zan zo gida na sameka?"

"Ai matsalar bana zama a gida munata ayyuka tunda na dawo sai dai mu haWu wurin aikin....."

Misalin ?arfe uku na yamma ta kammala shirinta kamar yadda suka al?awarta da Alhaji Sabo, doguwar riga ta saka ta atamfa purple color ta yafa milk Win mayafi kasancewar akwai Wigon milk a jikin atamfar, bata yi wata doguwar kwalliya ba, iya gazal da lipstick kaWai ta saka ta fita rataye da handbag Winta dama tun kwana biyu da suka wuce Ajmal yana gidan hajiya,

Drop ta Wauka na napep har inda Alhaji sabo ya kwatanta mata, sauka tayi ta sallami mai napep Win sannan tayi knocking a ?ofar guest house Win, Waya daga cikin masu tsaron gidanne ya le?o sannan ya buWe mata,

"Dan Allah nazo ganin Alhaji sabo ne..."

"eh yana nan bari asanar dashi"

Sai da yakirashi a wayarshi ta hannu ya sanar dashi yace ta shiga sannan ya nuna mata hanya, cikin ?arfin hali da kuma dakiya ta buWe ta shiga, duk a tunaninta zata ga falon cike da mutane kamar yadda ya sanar da ita amma sai taga sai shi kaWai sanye da ?ananan kaya,

"Barka da zuwa" yace da ita fuskarsa dauke da fara'a,

"Yawwa barka Alhaji"

Ta faWa tana zama akan kujerar dake kallon tasa,

"Yagida ya kike"

"lafiya lau, dama nazo ne akan maganar kuWin Imran dake hannunka, ya taSa sanar dani akwai kuWinsa a hannunka..... To muna da bu?ata ne ina so zan saka Ajmal a makaranta ga kuma sauran bu?atu na yau da kullum...."

Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya Wan tashi daga kishingiden da yake yana binta da wani shu'umin kallo,

" Hmmmm, Ruhaima kenan ai ko babu kuWin Imran awurina ni mai taimakawa rayuwarki ne mutu?ar kin amince..... Gaki da kyau.... Kina da tsananin kyau Ruhaima, tun lokacin da na fara Wora idona a kanki naji kishin Imran ya kamani..."

Wani kallo tayi masa cikin firgici sannan cikin dimuwa tace,

" Ban... Ban fahimceka ba"

Murmushi yayi ya juya gefensa ya Wauko wani Wan ?aramin brief case ya buWe ya ciro rafar kuWi yan dubu dubu guda biyar ya tashi ya mi?a mata,

"ga wannan ki fara dasu... Wannan somin taSi ne matsawar zaki yarda dani to zan rin?a baki adadinsu babu yankewa..... Ni dai bu?atata ki bani dama ki barni in WanWani zumarki...."

Cikin gigicewa ta kalleshi jin ya dawo kusa da ita ya zauna,

"Alhaji ban fahimci abin da kake nufi ba, nifa matar yayan matarka ce... Yanzu idan muka aikata haka da wanne suna za a kira wannan kwamacala da ?azantar da muka aikata? Kenan dama da biyu ka gayyato ni nan babu wani aiki ko meeting da kake yi?"

"Kawai na kawo ki nan ne dan mu more rayuwar mu na san kema kina da bu?atar hakan.... Yaushe rabonki da mijinki.... Ki manta da batun matata kawai ki saki jiki mu more rayuwarmu"

Zabura tayi ta tashi da sauri jikinta yana kyarma yana rawa karkar, idanuwanta duk sun fito waje alamar firgici da tashin hankali,

"Ka bani lokaci zanyi tunani" ita kanta bata san lokacin da ta faWi hakanba saboda bukatar ta a halin yanzu ta ganta a waje,

"Haba Ruhaima... Ya kike yin abu kamar wata sabon shiga ko ?aramar yarinya? Kefa ba budurwa bace bare kiji tsoron wani abu...."

Kafin ta ankara ya dam?o hannunta, ?o?arin fusgewa ta shiga yi amma ya ri?eta gam tare da haWata da jikinsa ta ?arfin tsiya, kokawa suka shiga yi amma da yake ?arfin namiji da mace ba Waya ba nan ya ri?eta gamgam daga ?arshe ya jefata kan kujera, ?o?arin ceton kanta ta fara yi ta hanyar dube duben abinda zata Wauko, yana ?o?arin cire belt Win jikinsa tayi ido huWu da kwalbar giya dake ajiye can gefe Waya cikin azama haWe da zafin nama ta rarumota ji kake tasss ta buga masa akai take jini ya Salle shi kuma ya Wagata babu shiri yana sakin ?ara, da masifar gudu tayi hanyar waje bayan ta suri handbag Winta, shima bai zauna ba duk da jinin dake zuba rufa mata baya yayi yana ihu,

"kar ku barta ta fita.... Ku ri?eta ku kira police"

Hakan kuwa akayi cikin mintuna kaWan sai ga motar ?an sadda take suka ingiza ?eyarta suka tafi da ita, idanuwanta jajur ko kukanma ta ga??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????gara yi, ba zata taSa yafewa Sabo wannan abun da yayi mata ba, a bayan kanta aka sakata har magriba lokacinne Alhaji sabo yazo, kansa ya sha Winki inda ta kwaWa masa kwalbar,

Ofishin DPO aka shiga dasu, nan tayi shiru ta zuba musu ido tana sauraren uwar ?aryar da Alhaji sabo yake shiryowa akanta...........
'

*HASKE! HASKE!! HASKE!!!*=ء?

IT'S *HASKE WRITERS*=ء?AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS
'
HA?I?A JIMIRIN ZAMAN JIRA YA ?ARE MASOYA DOMIN ?UNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*=ء? ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHA?ANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HU?U* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZI?AN MARUBUTA GUDA HU?U DA AL?ALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,

*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH

*2.?AZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE

*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA

*4 SO DA ALA?A:-*
Writing by UMMI A'ISHA

WAI WAI WAI... =?%?BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DA?I, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WA?ANNAN LITTATTAFAN GUDA HU?U ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR?? MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI..... COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT =??=??

Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400

7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis

Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya


*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*=ء?


*_Ummi Shatu_*=?L? [13/08, 9:07 pm] Baby Aysher: ?? *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
( _Home of expert & perfect Writers_)




*SO DA ALA?A....!*



*_NA_*

_*UMMI A'ISHA*_


Free Book

4


*Wattpad :@Ummishatu*


***Wasu zafafan hawaye ne suka sauka akan kuncinta lokacin da ta ji irin ?arya da ?azafin da Alhaji Sabo yake shirya mata,

Sai da ya sake gyara zamansa sosai ya kalli DPO cikin salon yaudara da ?arya tsantsa yace,

"YallaSai wannan yarinyar taci mutuncina mutu?a, ka duba ka ga irin Wanyen aikin da tayi min......duba goshina da kaina duk naWe suke da bandeji sakamakon aika aikar da tayi min, so tayi ta Wauki rayuwata ranka ya daWe Allah bai nufa ba, jibi yanda ta illata ni da kwalbar lemo dan kawai ta zo akan in taimaka mata ni kuma nace me yasa bata sameni a gida ba wurin iyalina kamar yadda na sanar da ita tun farko, sai tace min wai bata so iyalina ta sani ni kuma babu wani abu da nake Soyewa iyalina komai nawa is open, yarinyar nan ta fito ?arara ta nuna min abinda take nufi dani nace a'a yanzu dai zan bata dubu Wari taje ta kashe matsalar gabanta domin akwai ala?a tsakaninta da iyali na, lokacin da na bata kuWin nace ta tafi gida muka yi sallama ashe ba tafiya tayi ba laSewa tayi dan tayi min sata, ina shiga toilet na jiyo alamar motsin mutum, fitowar nan da zanyi sai na hangeta tana ?o?arin yin awon gaba da jakata wadda aciki ta ga na Wauko waWannan kuWin na bata.... YallaSai to cut the story short wallahi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login