Showing 12001 words to 15000 words out of 18502 words

Chapter 5 - SO DA ALAQA Book Complete By Ummu Aisha.doc

01 Nov 2025

851

nan zuwa yanzu ba, murmushi kawai tayi ta kashe ranta acikin ranta amma wani irin raWaWi da ciwo take ji,tabbas babu abinda yafi mutuwa ciwo kuma a rashin uwa akanyi uwar Waki, ko a mafarki bata taba zaton irin wannan lokacin zai risketa ba domin ta gama shirya rayuwarta gaba Waya da mijinta amma da yake kana naka Allah na nashi sai gashi rayuwar ta juya mata, ha?ura tayi da wannan zancen zucin da take ta tashi ta shiga wanka ta soma shiri, bata yi doguwar kwalliya ba amma dai ta shafa powder da kwalli sai man leSe, ba?ar doguwar riga ta saka ta yafa ?aramin mayafin rigar akanta bayan ta saka pink Win hula mai ?ar tuta wacce aka yi ta kwalliya a jiki, turare ta Wan feffesa sannan ta fita, kitchen ta wuce ta tsaya tana haWa masa Wan kayan motsa baki, fruits ta yanyanka sai drinks masu sanyi ta haWa ta Wauka ta fita, hakan yayi daidai da zuwan ba?on, a kunyace ta shigo dashi duk ta gagara sakewa shikuma sai faman kallon ta yake kamar yaga wata sabuwar halitta,

"yanzu dama ranki ya daWe za a bani wannan damar amma shine aketa faman ja min rai? Yanzu to me kike shirya mana? Ina nufin zuwa nan da yaushe kike ganin yadace a Waura aure?" ya tambaya cikin zumuWi yana kurSar juice Win dake hannunsa,

"wannan kuma ai a hannunka yake Kaine zaka faWa" ta faWa cikin kunya kanta yana ?asa tana wasa da ?an ?atsun hannunta,

"ni ai ko yanzu kika ce nima a shirye nake sai in bada sadaki kawai a Waura aure..."

Murmushi tayi ta Wan sake ?asa da kanta kafin tace "Ahh da wuri haka?"

"to ai ni ba wasa nazo yiba Ruhaima.... Idan har kin amince ko nan da sati biyu sai kawai a Waura aure"

"to bari dai mu ga abinda hali zai yi, zamu shawarta da manyan mu gani" ita kanta bata san dalilinta na faWar hakanba,

Gaba Waya bata sake dashi ba shiyasa hirar sama sama suka yi ya tashi zai tafi dan dama daga office yake kuma office Win zai koma, bin bayansa tayi domin yi masa rakiya, suna tafe suna Wan sake tattaunawa duk da ita dai babu abinda take cewa sai dai murmushi, shigowar Sameer ce tasa duk hankalinsu ya koma kansa, shima daga nesa yake kallonsu dan lokacin da yaje salla can tsallake sai ya gamu da wani abokinsa wanda suka yi B. U. K tare shine suka jima tare suna hirar yaushe gamo sai yanzu suka rabu bayan sunyi exchanging contact Win juna,itama Ruhaima da mamaki akan fuskarta take kallonsa tana tambayar kanta wai dama wannan bai tafi ba?,

"shi kuma wancan waye?"

Tambayar da mukhtar yayi mata ta katse mata tunaninta,

"?anin abban Ajmal ne...." ta bashi amsa tana kawar da kallon ta daga kan Sameer wanda ya nufi motarshi rannan a cunkushe,

"ayya Allah sarki.... To yayi bari in wuce" ya faWa yana ?wallawa mai gadi kira, nan ya taso a sukwane ya buWe masa bayan mota ya soma fito da kaya kamar da gangan to masu abu da abunsu duk abinda ke faruwa akan idon Sameer wanda ke zaune yana cikin motarsu yana kallonsu ta mirror, ita dai juyawa tayi ta koma ciki yayin da mai gadi ya rinka shigar mata da kayan wanda duk na ciye ciye ne sai ko na shafe shafe da sabulan wanka, gel, da man wanke gashi da sauran tarkace irin na amfanin mata, akan idon Sameer mukhtar Win ya fita saida yaga fitarsa sannan ya fita daga motarsa yashiga ciki wanda rabonshi da shiga har ya manta, yana shiga da kayayyakin yafara arba a falo gasu nan kamar za a kasa a siyar dan yawa duk ledodin da kayan suke ciki suna Wauke da tambarin store Win na su mukhtar, idonsa ne ya kai kan wata leda wadda ta tintsire nan ya hango tissue da pad,

"harda waWannan abubuwan ya kawo mata? Wannan ai iskanci ne...." ya faWa acikin zuciyarshi amma har lokacin idanuwanshi na kan ledar, sam bata san shigowarshi ba ta fito da zummar ganin kayan arzi?in da mukhtar ya kawo mata bayan ta tuSe doguwar rigar da ta saka ta sake saka ?aramar riga marar nauyi iya gwiwa kanta ko Wan kwali babu, tana fitowa tayi arangama dashi tsaye ya ri?e ?ugunsa..............



_*Ummi Shatu*_=?L? [18/08, 9:08 am] Baby Aysher: ?? *HASKE WRITERS ASSOCIATION*




*SO DA ALA?A......!*



_*NA*_

_*UMMI A'ISHA*_



TAURARI HU?U
Free page


8



***Duk da ta san yaganta dan harma haWa idanuwa suka yi ?arewa amma hakan bai hanata komawa ba da baya da baya, cikin bedroom Winta ta shiga gabanta yana faWuwa to shi wannan bawan Allahn me kuma ya sake dawowa yi? Wani dark blue Win dogon hijabinta ta Wauka ta saka sannan ta sake fita, yana nan tsaye inda ta tafi ta barshi yanzun ma fuskarsa babu annuri ko kaWan,

"waye wancan da ya fita?" taji ya tambayeta ba tare da ya kalleta ba,

"ba?ona ne...." ta bashi amsa acan ciki,

"ehh dama na san ba?onki ne.... Me yazo yi? Sannan wannan kayan kuma na menene?" ya sake tambayarta har lokacin idanuwanshi na kan kayan,

Shuru tayi masa bata amsa ba dan gaba Waya tambayoyin nasa sun fara bata haushi da Sata mata rai, ya za ayi yazo ya wani tisata a gaba da tambaya yana titsiyeta kamar wani wan miji alhalin shi ?anin miji ne,

"waWannan kayan ki faWa masa ya zo ya kwashe kayansa...."

Juyawa yayi ya fita bai jira amsarta ba kamar ya san dama bata da niyyar bashi amsar, zama tayi tabi bayanshi da kallo har ya fice mintuna kaWan taji alamar fitar motarshi daga cikin gidan, tuSe hijabinta tayi a ranta tana tunanin maganar da ya faWa wai mukhtar yazo ya kwashe kayansa tab ai abinda bama zai taSa yuyuwa ba kenan, kowacce leda sai da ta buWe taga abubuwan da ke ciki daga bisani ta shisshigar dasu ciki kowanne ta kaishi inda yadace ta adana.

Driving yake amma hankalinsa na kan Ruhaima sufa mata zurfin tunaninsu kaWanne shiyasa babu wahala an yaudaresu ko anyi musu wayo, abu kaWan ke jan ra'ayinsu har su amince da mutum su bashi yarda Wari bisa Wari alhalin da yawa da suke yiwa kallon masoya ba masoyan nasu bane wanda suke kallon sune ma?iyansu a ha?i?anin gaskiya sune masoyan nasu,

Bayan la'asar ya isa gida, sai da yaga umaima sannan ya tuna da abinda ya faru, shifa wallahi ko tuna maganar nan ma baya son yi bare maimaitata, bece uffan ba kan lamarin ya nemi wuri ya zauna yana kallon hajiya wacce ke yankewa Ajmal farce,

"hajiya nace ya dace a saka yaron nan a makaranta....."

Dakatawa daga abinda take yi hajiyan tayi ta zuba masa ido na Wan wasu lokuta sannan tace "wannan tunani ne mai kyau Sameer.... Ni Winma abin yana raina dama kuma mune muka fi dacewa da cancanta wurin kula da gina tarbiyarsa ba wai iya mahaifiyarsa ba, mune zamu tallafa mata har ta cimma burinta wurin gina tarbiya da rayuwarsa..... Allah yayi maka albarka, wacce makaranta kake ganin ya dace a saka shi? "

" Amin hajiya..... Akwai wata nan kusa sai akaishi "

" to Allah ya bada sa'a "

Farin ciki yaji yana mamaye ilahirin zuciyarsa sakamakon ganin irin farin cikin da Ajmal Win ya shiga jin za asakashi a makaranta dan har ya garzaya ya tafi sanar dasu Abid. Daren ranar ya Wauki Ajmal suka tafi shopping duk wani abu da ya san yaron zai bu?ata ko mahaifiyarsa sai da ya siya daga nan suka wuce wurin Ruhaima, bai shiga ba iya Ajmal Winne ya shiga sai ko kayan da ya sissiyo musu wanda ya barwa mai gadi ya shigar mata dashi,

Tana kwance falo kan kujera lokacin da Ajmal Win ya shigo, cemata yayi wai shi da uncle ne bakinsa ta Wan mara kaWan tace,

"Daddy ne ba uncle ba, na faWa maka daddy zaka rin?a ce mishi...."

"yace zan fara zuwa school"

Murmushi tayi ta tashi zaune jin alamun buWe ?ofa, ganin mai gadi da kayayyaki ni?i ni?i ya sata kallon Ajmal,

"ina kuka fara zuwa kafin ku zo nan?"

"shopping...."

Ba tace komai ba ta karSi kayan duk da ta san ba dan ita yayi ba sai dai ko dan Wan Wan uwanshi,mi?ewa tayi ta le?a window nan ta hango shi tsaye shida mai gadi ko me suke cewa oho sai su sai Allah, yana sanye da ?ananan kaya jar t shirt da ba?in wando, komawa tayi ta zauna bata sake jin Wuriyarsa ba dan bata ma san lokacin da ya tafi ba saboda ko shigowa baiyi ba. Haka ta kwana zuciyarta cunkushe da tunani kala kala, ta saka wancan ta kunce, duk ta rasa me ma ya dace tayi kan maganarsu da mukhtar, ita dai ta san ba wai sonshi take ba to ita yanzu ma ai babu batun wata soyayya a gabanta kawai dai zata yi aure ne aure irin na rufawa kai asiri bawai dan soyayya ba sannan har yanzu ta kasa jin nutsuwa a cikin ranta na ta amince ko karta amince, daren ranar dai sai bacci Sarawo amma tajima tana juye juye.

Washe gari da safe misalin ?arfe 11 ta gama shirya Ajmal bayan itama ta shirya cikin atamfa super Holland coffee color, Winkin riga da skirt ne, yau tunda garin Allah ya waye mukhtar ke faman turo mata sa?onni, jin yace wai yana nan zuwa anjima ya sata yin murmushi tare da mayar masa da amsa cewa unguwa zata je, kamar jira yake sai ga kira, a ?agare ta Wauka don kunya take ji duk sai ta rasa me zata ce,

"ayi min alfarma in zo inyi rakiya...."

?an jim tayi kafin ta bashi amsa "ba wai na?i bane amma...."

"dan Allah kar akatse min hanzari sannan kar a sace min gwiwa.... Idan kika ce a'a bazan ji daWi ba"

"to shikenan sai ka zo...."

Sallama suka yi ta katse wayar tana jin aranta hakan bai dace ba, ta yaya zai kai ta gidansu abban Ajmal? Idan ta?i kuma shi yaji babu daWi yaga kamar ko tana Soye masa wani abune, ita kuma zuwan nan da zata yi ma zata yi shi ne dan umaima so take taje ta rarrasheta tayi ha?uri ta koma Wakin mijinta ko dan farin cikin yaranta,

Ita dai gaba Waya a Warare take da mukhtar ko hirar ma da Ajmal suke yi ita dai kunnene nata, har suka ?arasa gidan hajiya maganarta bai fi a ?irga ba, a waje ya ajiye su suka shiga shikuma ya tafi,iya hajiya kaWai suka samu a falo ta gama karyawa bayan sun gaisa ta wuce bedroom wurin umaima, ganinta tayi kwance kamar marar lafiya duk idanuwanta kumbure saboda kuka,

Zaune ta tashi tana kallonta fuskarta asake,

"in law kune kuke tafe?"

"in law ai ni fushi nake.... Ya za ayi ki Wauki abu da zafi har haka? Wannan hukuncin da kika Wauka baiyi ba gaskiya, kiyi ha?uri ki share komai ki koma gidanki..."

Ido umaima ta zuba mata har na tsawon wani lokaci kafin ta girgiza kai tace,

"Ruhaima kin san kuwa abinda nake ji? Kin san irin ba?in cikin da zuciyata ke ciki? Miji irin wannan babu amfanin cigaba da zama dashi..."

"wallahi na san yanda kike ji in law.... Karki faWi haka, kiyi ha?uri ki koma gidanki kicigaba da addu'a Insha Allah wata rana sai labari.... Abubuwa da yawa kana ha?uri dasu ne kana shanyewa ba wai dan kanka ba a'a sai dan yaranka kar su shiga wani hali... "

Haka tacigaba da yi mata kalamai da faWa mata maganganu masu daWi har ta sauko ta yadda zata koma amma wai sai ta huta, dariya Ruhaima tayi tace hakanma ta gode, suna ?ule a Waki tana sanar da ita maganar mukhtar da kuma irin yanda ya matsa shi so yake ayi biki cikin ?an?anin lokaci har azahar tayi sai da hajiya ta aiko Abid wai yazo ya kira su suje suci abinci, fita suka yi suna dariya, hajiya suka hango saman dining kusa da ita Sameer ne suna cin abinci tare a faranti Waya,

"a'a yau ma ?aunar ce ta motsa kenan..." umaima ta fada tana dariya,

"to ai dama koda yaushe wannan ?aunar tana nan" hajiya ta bata amsa, ita dai Ruhaima ba tace komai ba, haka in banda gaisuwa babu abinda ya haWasu da Sameer itama sama sama suka gaisa dan ta kula sai faman haWe girar sama da ?asa yake,a falo taja birki ta zauna nan umaima ta kawo musu abincin, jalop Win shinkafa da Wanyen kifi amma su kuma su hajiya taga kamar macaroni suke ci,

"kin san shi waccan patient Win baya cin kifi....." umaima ta faWa lokacin da suka fara cin abincin,

"kuma ko ansaka bai ganiba sai ya gane?"

"ai tun daga nesa zai jiyo dan jaraba..."

Dariya suka yi gaba Waya atare hakan ya janyo hankulan su hajiya gaba Waya ya dawo garesu,

"ya aka yi kuma?" hajiya ta bu?ata,

"hajiya in law ta samu bazawari, yanzu maganar aure ake"

Tunda yaji abinda umaima tace ya sake Sata rai, ita kuma Ruhaima ji tayi kunya ta kamata. Tamkar wanda ya ?ware take ya soma tari mai rikitarwa harda faWowa daga saman kujerar da yake zaune a kai, nan fa hankula suka tashi musamman na hajiya dan tafi kowa sanin irin ba?ar azabar da yake sha a duk lokacin da wannan lalurar tashi ta motsa,

"yaya Sameer..... Yaya Sameer attack ka samu?" Umaima ta faWa cikin tashin hankali, kai kawai ya iya Waga mata yana kokawa da numfashinsa wanda ke ?o?arin yankewa.........



*HASKE! HASKE!! HASKE!!!*=ء?

IT'S *HASKE WRITERS*=ء?AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS
'
HA?I?A JIMIRIN ZAMAN JIRA YA ?ARE MASOYA DOMIN ?UNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*=ء? ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHA?ANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HU?U* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZI?AN MARUBUTA GUDA HU?U DA AL?ALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,

*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH

*2.?AZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE

*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA

*4 SO DA ALA?A:-*
Writing by UMMI A'ISHA

WAI WAI WAI... =?%?BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DA?I, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WA?ANNAN LITTATTAFAN GUDA HU?U ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR?? MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI..... COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT =??=??

Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400

7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis

Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya


*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*=ء?



_*Ummi Shatu*_=?L? [19/08, 7:47 am] Baby Aysher: ?? *HASKE WRITERS ASSOCIATION*




*SO DA ALA?A......!*



*NA*

*UMMI A'ISHA*


TAURARI HU?U
free page


Wattpad:@Ummishatu


9


***Da taimakon umaima da na hajiya ya samu ya kai ga kan gadon hajiya domin bedroom Winta shine mafi kusa daga inda ya samu attack Win,

Ita dai Ruhaima gaba Waya ji tayi tausayinsa ya kamata lokaci guda, ita dai ta san sau da dama Imran ya kan ce mata Sameer ne baida lafiya ko kuma yasamu attack amma idanuwanta basu taSa gani ba sai yau, wani irin kai komo taga numfashinsa nayi, lallai in dai hakane masu irin wannan lalurar suna bu?atar tsananin kulawa ta musamman,

Yanda su hajiya suka ruWe ita Winma a ruWen take dan jikinta gaba Waya in banda karkarwa babu abinda yake yi. Hankula basu kwanta ba har sai da aka yi masa allura bayan an kira likita, bacci ya Wan samu na tsawon wani lokaci,

Tagumi Ruhaima tayi tana kallon umaima wacce ke cin abincin da suka bari, ita kam gaba Waya tama kasa ci,

"wai in law dama haka yake fama da wannan ciwon?"

"wallahi in law... Kuma kinga shi kaWai keda shi duk familynmu,?addara dai kawai"

"Allah sarki, Allah ya bashi lafiya ya yaye masa, amma maganin ba ayi masa na hausa?"

"amin, ana yi mana ai yanzu ne ma hajiya ta Wan lafa amma ada duk inda taji mai maganin hausa ko aka ce wannan maganin asthma ne sai ta karSowa Sameer, tazo su yi ta daru shi baya son maganin hausa amma haka zata tsare shi sai ya sha"

"to Allah ya bashi lafiya yasa a dace"

"amin"

Tashi tayi ta sake le?awa bedroom Win hajiya dan ganin halin da yake ciki dan ita wallahi haka kurum taji ya bata tausayi, wannan shine le?awarta na wurin biyar tun bayan da ya samu bacci, har yanzun bacci ta ganshi yana yi ya wani ?an?ame jikinsa wuri guda kamar mai jin sanyi, fita tayi ta koma wurin umaima wadda har lokacin bata gama cin abincin ba,

"wai in law dagaske ba zaki ?ara abincin nan ba?"

"wallahi duk ya fita a kaina inlaw"

Dariya kawai umaima tayi ta san dan ruWewa ta ruWe amma kuma kamar Ruhaima ta fita ruWewa tunda gashi ko abinci ta gagara ci, sannan mintuna kaWan sai taje ta gano halin da yake ciki da haka har la'asar tayi, sake shiga Wakin tayi bayan ta idar da sallar la'asar yana zaune kan gadon hajiya ya tashi daga baccin ya ziro ?afafuwansa ?asa yana shirin saukowa ta shiga, bata yarda sun haWa ido ba duk da dai taga bai kalleta ba dama, tsaye tayi ta kasa yi masa magana kamar yadda shima baiyi ba, ganin ya tashi ya shiga toilet yasa itama ta fita daga cikin Wakin, ganin umaima bata idar da sallar da ta tafi ta barta tana yi ba yasa ta komawa falo, wayarta ta Wauka wadda ta isheta da ?araji tun Wazu kuma ta san maganar gizo dai bata wuce ?o?i bazai wuce mukhtar ba domin shine ke addabarta da masifar kira yanzu tun daga lokacin da ta bashi dama, saka wayar tayi a silent bayan kiran ya katse ta mayar da ita cikin handbag. Ita kanta bata san takamaimai me take tunani ba sannan ta rasa wanne irin tausayi take ji game da Sameer, a iya saninta dai babu wata sha?uwa ko kulawa tsakaninsu in ka cire ?ar shan ?amshin dake wanzuwa tsakaninsu tun daga ranar da ta fara Worashi a idon ta har kawo yanzu, fitowar shi ce ta katse mata tunanin da take yi game dashi nan tayi ?asa da idanuwanta kamar yadda ta saba gudun kada asamu rashin dace su haWa idanuwa, sai da ta tabbatar da ya wuce sannan ta Wago tabi bayanshi da kallo lallai babu abinda ya kai lafiya, duk abinda mutum zai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login