Showing 33001 words to 36000 words out of 45466 words

Chapter 12 - SON ZUCIYA COMPLETE BOOK BY MIMI QUEEN.txt

bude, turarurruka ne kala da kala.


Ta dingi bude kowanne tana fesheshi dashi tako Ina.


Hannunta ya rike yana mata wani kallo. "Baby kiyi hakuri banyi hakan danna b'ata miki ba ke kinsan Inasanki kuma dake Kadai na kudirci rayuwa kiyi hakuri nasan ban miki adalciba............" hawayene suka hau fareti a kuncinshi.


Hannu tasa ta soma tsane mishi kwallan bude baki tayi da niyyar magana kawai seta fashe da kuka.......rungumeta yayi tsam dukkansu kuka sukeyi...


Shine yayi karfin halin dagowa yana lashe hawayen nata cikin kuka tace. "Hamma ko kadan bakamin rashin adalciba kuma baka min laifiba na dauki hakan matsayin kaddarata kuma Insha Allah zan amsheta hamma inasanka so me tsanani wanda nakejin bawata mace data isa ta rab'eka amma Ina dama kana nakane Allah na nashi hamma Ina rokonka daka kasance me adalci a tsakaninmu........"


Kara shigar da ita jikinshi yayi suka karasa kuka.........








********************.
Bayan magrib aka kawo amarya.


Jabeer na dakin jabeera ko part din hajjon bejeba balle yagansu, jabeera na kwance kan kirjinshi tashi tayi da sauri tareda janyo towel tarufe jikinta domin ba komai a jikinta. "Angonta tashi kayi wanka kasanfa zakuje dinner......."


"Baby wani sabon sunane kuma wannan to banaso....."
"Shikenan an dena yanzu dai tashi kaga kada amarya taga bataga angontaba......"


Hannu yasa ya sunguceta sukayi bayi.




Ita da kanta ta shiryashi cikin shigen wani hadaddan farin suit yayi kyau sosai ta gyara mishi sumarshi ta feshe mishi jikinshi da turaruka, kiss ta manna mishi. "Sekun dawo Angona......" Ido ya kashe mata"....Baby bacin kin matsa nida kin barni suje dinner din susu kadai......."


Girgiza kai tayi. "A'a baza ayi hakaba. kataba ganin dinner ba Ango......oya sekun dawo adalin mijina....." Kiss ya manna mata nan ya fice.


Ijiyar zuciya ta sauke tareda fara shiryawa.






Yana fita falo yaci karo da Danaijo. "Kije ki taho da amaryan Ina jiranku a mota. "
Yana fadin hakan ya fice.








Jabeera na zaune jigum tayi tagumi,
Yanzu shikenan zata fara sharing miji da wata yanzu duk dadin da takesha yau wata zata sha, anya zata iya juran jin moaning din jabeer yana cin wata ba itaba...


.daidai lokacin Frida ta turo kofan ta shigo da sauri ta goge hawayen.


"Baki bisu dinner dinba Frida...."?
Daga kai tayi tareda karisowa ta zauna hannu jabeera takai ta amshi Fu'ad dake hannu Frida wanda yafara wayau.


Wasa ta dingima yaron domin tana bala'in san yara a haka harta samu abunda takeji a zuciyarta ya fara raguwa, tausayin yar uwar natane yakama Frida amma yazasuyi haka Allah ya tsara mata.....






**********
Se 10 sannan taji dawowansu daga gurin dinner........




Duban hajjo yayi. "Kizo dakina inkin shirya Ina jiranki....." yana fadin haka yayi gaba.....








Jabeera kam seda tayi wanka ta shafe jikinta da mai da turarruruka ta sanya sleeping dress ta zumbula hijab har kasa sannan ta nufi part din jabeer dan amsa kiran shi.




Yana zaune kan pray met hajjo na gefenshi da alama sallah suka idar domin hijab ne a jikin hajjo tambayoyi yake mata game da addininta amma tayi shiru takasa bashi amsa, daidai lokacin jabeera tayi sallama tashigo.


Shi kadai ya amsa sallaman, karisowa tayi ta samu guri can nesa ta zauna...


Gyaran murya yayi kafin yace......"اللَّهُـمَّ باَعِـدْ بَيْـنِي وَبَيْنَ خَطَـاياَيَ كَماَ باَعَدْتَ بَيْنَ المَشْرِقِ وَالمَغْرِبْ، اللَّهُـمَّ نَقِّنِـي مِنْ خَطَاياَيَ كَمـَا يُـنَقَّى الثَّـوْبُ الأَبْيَضُ مِنَ الدَّنَسْ، اللَّهُـمَّ اغْسِلْنِـي مِنْ خَطَايـَايَ بِالثَّلـجِ وَالمـَاءِ وَالْبَرَدِ
سُبْـحَانَكَ اللَّهُـمَّ وَبِحَمْـدِكَ، وَتَبَارَكَ اسْمُـكَ، وَتَعـَالَى جَـدُّكَ وَلَا إِلَهَ غَيْرُكَ.
اللَّهُمَّ لَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ نُورُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ وَمَنْ فِيهِنَّ، وَلَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ قَيِّمُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ وَمَنْ فِيهِنَّ، وَلَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ رَبُّ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ وَمَنْ فِيهِنَّ وَلَكَ الْحَمْدُ لَكَ مُلْكُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ وَمَنْ فِيهِنَّ وَلَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ مَلِكُ السَّـمَوَاتِ وَالأَرْضِ وَلَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ الْحَقُّ، وَوَعْـدُكَ الْحَقُّ، وَقَوْلُكَ الْحَقُّ، وَلِقَاؤُكَ الْحَقُّ، وَالْجَنَّةُ حَقٌّ، وَالنَّارُ حَقٌّ، وَالنَّبِيُّونَ حَقُّ، وَمُحَمَّدٌ حَقٌّ، وَالسَّاعَةُ حَقٌّ اللَّهُمَّ لَكَ أَسْلَمْتُ، وَعَلَيْكَ تَوَكَّلْتُ، وَبِكَ آمَنْـتُ، وَإِلَيْكَ أَنَبْتُ، وَبِكَ خَاصَمْتُ، وَإِلَيْكَ حَاكَمْتُ، فَاغْفِرْ لِي مَا قَدَّمْتُ، وَما أَخَّرْتُ، وَما أَسْـرَرْتُ، وَمَا أَعْلَنْتُ أَنْتَ الْمُقَـدِّمُ، وَأَنْتَ الْمُـؤَخِّرُ، لَا إِاَـهَ إِلَاّ أَنْتَ أَنْتَ إِلَهِي لَا إِاَـهَ إِلاَّ أَنْتَ.


Alhamdulillah Alhamdulillah, Allah ubangiji yabani daman yin adalci a tsakaninku,....."


Duban hajjo yayi. "Hajjo jabeera matsayin ya take a gunki inaso ki bata girmanta banasan rigima ko kadan ku hada kanku bana bukatan tashin hankali bana bukatan cece kuce da gulman makin kawaye kuhada kanuku jabeera nasan banada matsala dake....."


Murmushi tayi. "Aini hajjo matsayin yar uwa take a guna ki saki jikinki dani duk d'ayane Allah ubangiji ya had'a kanmu......"


Ba abinda hajjo tafurta kannan na sama kir se kallon zeyi magana take.


Sunkai 15mts ba wanda yayi magana ganin haka yasa jabeera tashi had'i da fadin. "Amarya ga mijina nan na baki amanarshi kimai duk abunda ya saki kifaranta mishi......seda safe mijina have a wonderful night...." da sauri ta fice.


Tausayin tane ya d'arsu a zuciyar shi gani yayi kaman kuka takeyi, ji yayi kaman ya bita dan zuciyarshi ta raya mishi tanacan tana kuka sedai hajjo kaman jira take jabeera ta fita a hankali ta matso jikinshi ta shige kirjinshi.
Ta kashe murya cikin kissa da shagwaba. "Dear ya kakeji yau? Nidai yau ji nake kamar nayi hauka dan murna na cika burina na mallaki babban masoyina bazan tab'a mantawa da wannan ranar ba"
Murmushi yayi "nima hada......" had'e bakinsu yayi guri d'aya domin wani irin feeling din jabeera daya rufeshi gani yake kaman itace a jikinshi.


A hankali yake tsotsar bakinta yayinda hannuwanshi ya fara yawo a sassan jikinta hijabin jikinta ya zare ya zare rigar ya rage daga ita se pant & bra, shima ya zare zallabiyan jikinshi yadamko kana nun boobs dinta sosai yake romancing dinta duk yabi ya gigice a hankali ya daina abinda yakeyi jin hajjo ta fishi zak'ewa da kuma iya komai a gaggauce take sarrafashi.


Wanda hakan yayi masifar bashi mamaki don sosai hajjo tashiga sarrafashi sororo jabeer yayi dake cike da mamaki yana ganin ikon Allah,


Mirginashi hajjo tayi yazama shine a kasa ita a sama tazame daga kansa ta cafki penis dinshi tasa a baki ta fara sucking tana murza masa kan nipple's cikin mamaki ya bud'e idonsa yazubawa hajjo hankalinta kwance take yi masa komai babu wani alamar tsoro ko fargaban first night, take yaji wani abu ya d'arsu a ransa bai gama wannan mamakinba yaji ta kama joystick dinsa tana kokarin dannawa a farjinta da sauri ya kara zaro ido had'i da murzawa dan ganin da gaskene.


Aiko sai jinshi yayi a cikinta ta danna tuni tafara sukuwa tana sama tana kasa akansa.
Ji yayi ya shige zuruf babu tangard'ar komai, a bude take yadda kukasan rijiya ko macen data gama labour yanzu..........wata irin kara Jabeer yayi had'e da............




Oum Ramlat.
✍️
3/10/22, 4:31 PM - Mimi 🥰🥰: SON ZUCIYA..........
(Truf life story).




Story and written by
Sadeeya Isah bakori (Mimi). ✍🏻




*🌍 MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️ M. W. A*


```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin k'ungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antat da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
--------------------------------


Dedicated to My bestie (Rabee'atu Ibraheem).
I really luv yhu sweetheart ngd da kulawa da kaunar da kike nunamin.




Bismillahir rahmanir raheem.




GARAB'ASA.


_Manzon Allah (sallallahu alaihi wasallam) yace;. Wanda yace Subhanallahil azeem wabi hamdihi, za'a hada mishi wata bishiya a cikin gidan Aljanna wanda ze rinka tsinkar Alherinta._




Page 47&48.




Wata irin kara jabeer yayi hade da hankade hajjo dan jin tana niyyar tsinke mishi dick, ga gaban hajjo a bushe babu alamar ruwa ko ni'ima yadda kasan takarda gashi a bude take kamar kofar shiga ABU 😂 domin shiya bud'e jabeera yasan kaurin budurci wanda har yanzu wannan kaurin na tareda da jabeera sabanin hajjo gashi ta hau kansa se sukuwa take.


Hakan yasa yaji kaman hura mai wuta akan joystick dinsa.


Fahimtar abinda jabeer yaji hajjo tayi dan haka da gudu ta nufi gaban dressing mirror ta dauko pure skin jelly ta lakuta ta kwalba a kasanta a gigice ta nufeshi tareda riko penis din ta dalala yawu akai, duk abinda take jabeer na kallonta cikin gigici da kuma mamaki yakasa koda motsa lips.




Ganin hajjo dukta gigice ta fita a hayyacinta takama dick tana niyyar kuma dannawa a kasanta ne yasa jabeer hankad'eta gefe gami da mikewa tsaye, cikin takaici ya kalleta yace. "Waike hajjo bakida hankali ne meke damunki...."


A gigice ta mike ta nufoshi cikin rawar murya tace. "please jabeer ka taimaka min nayi releasing wallahi bana iya jurewa sex ko ya namiji ya dan zungure ni haukacewa nake....."


Cikin tashin hankali yashiga maimaita kalmominta a ransa take yafara gumi idonsa yayi mugun ja, idonsa ya runtse da karfi babu abinda yake fad'a sai. Innalillahi wa'innan alaihir raji'un,


A hankali ya bud'e idonsa da suka gama rinewa ya sauke su a kanta, mikewa tayi ba tareda alamar tsoron komaiba ta kuma nufarsa,


A fusace yayi ball da ita ya nunata da hannunsa. "dama ke karuwa ce, karya yar akuya da kune bunsurai kebi...."


Cikin rashin kwarin jiki ya zauna bakin gadon ya dafe kansa da duka hannayensa biyu yaci gaba. "Hajjo kin cuceni, kun yaudareni kin ha'inceni.....meyasa meyasa zaki zubda mutumcinki meyasa......"?


Shiru tayi ba tareda tace masa komaiba a zafafe ya mike cikin zafin zuciya ya nufeta ganin yanayinsa ne yayi masifar tsoratata a hankali tafara ja da baya harta kai bango, yana isa gareta ya fizgo ta had'i dayi mata muguwar shak'a cikin d'aga murya yace. "Ba tambayarki nakeba nizaki rainawa hankali ki mayar sakarai ko ance miki bansan abinda nake yi bane....wallahi koki gayamin dalili ko yanzu na aikaki lahira shegiya gantalalliya, ballagaza watsatstsiya ashe dalilin dayasa kika matsa sekin aureni kenan saboda kinsan abunda kika shuka.............."


Ya kara shak'e mata wuya tuni idanunwan hajjo suka firfito waje tafara kakarin mutuwa, da kyar tace. "Ka sakeni zan gaya maka...."


Jifa yayi da ita ta fad'i kasa timmm, tari ta farayi kamar zata mutu hannunta duka biyu tasa ta tallafe wuyanta tana tarin yayinda hawaye da majinar wahala ke bin fuskarta,
Cikin galabaita tace. "ka bani ruwa please Karna mutu..."
"Ki mutun mana uban wakeda asara...." ya zazzaro ido waje had'i da kara wawurota, da sauri tayi baya da gudu tana tangad'i tanaci gaba da tarin ta nufi kitchen da sauri ta bid'e fridge ta dauko ruwan cikin rawar jiki ta balle murfin takai bakinta tana sha.




Tsayawa yayi kyam a kanta yana kallonta harta gama shan ruwan da karfi ta sauke ijiyar zuciya.
Bai jirataba ya fizgo gashin kanta yana zuwa parlor yayi wurgi da ita. "Ina jinki.." ya fada a zafafe,


Kuka ta fashe dashi cikin muryar kuka tafara magana.


"Wallahi ba laifina bane SON ZUCIYA na biyewa....."


"Ba wannan na tambayekiba ki fadamin wa'inda kikeba kanki...."




"Ya Hisham ne, mun taso a gida d'aya shine wanda yafara lalatamin rayuwa ta hanyar huremin kunni ni kuma na biyewa SON ZUCIYA........."


Shashsheka tafarayi, ido ya zuba mata yana tuna wasu abubuwa tabbas yasan hisham.


"Ya Hisham cousin dina ne yaron wan daddyna ne muntaso kusan tare gida d'aya daga baya ya nunamin yana sona batareda tunaniba na biye mishi muka dinga aikata alfasha daga baya ya nuna yanaso mu aure nace Ina ni ba wanda nakeso na aura se kai hakan yasa yayi aure amma duk da haka bamu daina aikata abunda muka saba aikatawaba.......kayi hakuri hamma ka yafemin kasani ban aikata hakan daniyyan na cutar da kaiba dan Allah hamma karka rabu dani............"






Innalillahi wa'innan alaihir raji'un tabbas Manzon Allah (sallallahu alaihi wasallam) yayi gaskiya da yake cewa "kamatu dinu tu dan.....duk abinda kayi se an maka....."




Hannu yasa tareda goge hawayen shi ko kadan beji ze saki hajjo ba domin kam hakan sakayyane ubangiji yamawa jabeera akan abubuwan daya mata ya dauki haka matsayin kaddararsa.............


Tashi yayi ya barta durk'ushe se kuka take, dakinshi ya koma ya zaune gefen bed kuka yasa me karfi.


Gani yake laifin shine shiyasa Allah ya jarabceshi da auren hajjo kuma itama ga abunda ya faru da ita kusan iri d'aya da abunda ya aikatawa jabeera, tausayin jabeera ne ya kamashi.




Se around 3 na dare sannan yafito, Hajjo na zaune kan kujera tayi tagumi se kuka takeyi ko kallonta beyiba ya nufi part din jabeera.






Murda handle din yayi kofan a bud'e take hakan yasa ya shiga, tana zaune kan sallaya tana jan charbi idonnan nata sub'u sub'u da alama ki runntsawa batayiba kuma alamu sun nuna tasha kuka.


Ganin ya shigo yasa ta tashi da sauri tareda goge hawaye. "Lafiya mijina mekake anan kuma Ina ka baro amaryan........."


Gefen bed ya zauna ya kasa magana, karisawa tayi da sauri ya janyota jikinshi tareda riko fuskarta. "Baby kiyi hakuri rayuwa ba tabbas duk abinda kayi se an maka wannan ba karya bane....."
A rud'e take tambayan. "Meya faru mijina meke damunka....."


Fuskarta ya riko. "Kiyi hakuri matana nasan na cutar dake shiyasa naketa ganin sakayya baby kiyi hakuri rayuwan nan in komai kayi se an maka komin daren da d'ewa shiyasa akeso mu dinga aikata Alkhairy dan ya bimu amma nidai nayi dana sanin biyewa SON ZUCIYA.........."


Duk da be fito fili yafada mata abunda ya faruba a maganganun shi kadai ta fahimci cewa be samu Hajjo a budurwaba.....


Hada kansu tayi dukkansu suka saki kuka....




Rungume juna sukayi sosai dukkansu suna kuka........




Mmn baby......
3/11/22, 1:37 PM - Mimi 🥰🥰: SON ZUCIYA..........
(Truf life story).




Story and written by
Sadeeya Isah bakori (Mimi). ✍🏻




*🌍 MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️ M. W. A*


```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin k'ungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antat da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
--------------------------------


Dedicated to My bestie (Rabee'atu Ibraheem).
I really luv yhu sweetheart ngd da kulawa da kaunar da kike nunamin.




Bismillahir rahmanir raheem.




GARAB'ASA.


_Manzon Allah (sallallahu alaihi wasallam) yace;. Wanda yace Subhanallahil azeem wabi hamdihi, za'a hada mishi wata bishiya a cikin gidan Aljanna wanda ze rinka tsinkar Alherinta._




Page 49&50.




Wanshekare.




Da wuri jabeera ta tashi ta sauko suka soma preparing had'a break fast ita da sadiya har lokacin Hajjo bata fitoba.


Bayan sun gama taje ta taso jabeer da kyar ta samu ya fito, daganan taje gun Hajjo wanda itama da kyar ta samu ta fito.




Wani mugun kallo ya watsawa Hajjo tareda dauke kai.


Kusa dashi jabeera ta zauna yayinda suka sakashi a tsakiya.


Hannu yasa ya janyo jabeera ta dawo kan cinyanshi tareda rungumota, tashi takeso tayi sedai ya hanata kallo d'aya Hajjo tayi musu ta sauke kai kasa,


Shiya dingi ba jabeera a baki wanda da kyar take amsa har seda tace. Ta koshi.


Dubanshi jabeera tayi. "Hamma kagafa Hajjo batacin abincin sosai itama ka bata ainasan zataci na mijinta......"


Ko kallon Hajjo beyiba ya tashi dan wani tsanarta yakeji a cikin zuciyarshi..
Kallon Hajjo tayi cikin tausaya wa tareda tashi tabi bayanshi.










Bayan kwana hudu.


Har lokacin jabeer ko kallo hajjo bata isheshiba wanda jabeera ta lura da hakan, inda gefe d'aya abun ke damunta tunda ko me tayi ayya wuce tunda yanzu matarshine dan haka hakkin shine ya kula da ita.










**********
Cikin shigen shi na wasu hadaddun pajamas kayan bacci ya shigo, ido ta bishi dashi tareda amsa sallaman ciki ciki.....


"Baby wallahi na kasa bacci ke kadai nakeso naji a jikina na jini ina iyo cikin honey pot......." wani kallo ta mishi.


"Mijina hajjon fa koka manta har yanzu ranakunta basu fita ba...."?
Shiru yayi na yan mintuna.
"Mijina inasanka kuma inasanka da rahma inaso mu tsira ranan gobe qiyama dukkanmu banaso naga kana nuna banbanci tsakaninmu domin banso ka taso ranar tashin alqiyama da shanyayyan barin jiki.


Allah subhanahu wata'ala yana cewa...ولا تميلي کلا الميلي فتزروها کاامعلقة .
Ma`ana. Kada kuyi rinjaye komai kankantarshi a tsakanin matayenku kada ku bar daya ta kasance kamar baiwa.




Sannan a wata surar kuma yana cewa.


يا ايها اللذين امنو قو انفسکم و اهليکم نار.
Ma`ana. Yaku wainda kukai imani ku tseratar da kawunanku da iyalanku daga wuta.


(Ayar tana magana akan ka kasance adali kada kakasance me nuna banbanci tsakanin iyalenka hakan zesa ka tseratar da kanka da iyalanka daga wuta).


Sannan fadin Manzo dan aiken Allah (Muhammad sallallahu alaihi wasallam).


کل کم راءٍ وکل کم مسٶلٌ ان راءيته، وامام راء وهو مسٶل عن رعيته ، و رجل في البيته راء و هو مسٶل عن رٶيته.


Ma'ana, Dukkanku masu kiwone kuma dukkanku a baben tambayane akan abinda aka baku kiwo.
Shugaba me kiwone kuma abin tambayane akan abinda aka bashi kiwo.
Kuma mutum a gidansa me kiwone kuma shima abun tambayane akan iyalinshi."


Hannunshi ta riko sosai.
"Mijina banaso ubangiji ya hukuntaka akan kiwon daya baka inaso ka kasance adali yanda zaka tashi cikin kyakykyawan karshe mijina komai Hajjo tayi maka ya wuce yanzu hakkin kane ka kula da ita domin komai ka mata yanzu kai Allah ze kama kuma komai ya faru kaddara ce mu bamu isa mu canzaba kuma ba wanda ubangiji baze iya jarabtaba. "




Rungumeta yayi kam a jikinshi yafara hawaye. "Ina kaunarki sosai honey lallai a duniya ba abinda yafi samun natsuwa dajin dadin duniya irin Allah ya baka salihar mace me nuna maka hanyar gaskiya matana nagode kuma insha Allah zan kasance adali dan na tsiratar damu gaba d'aya ina alfahari da samunki domin nayi babban sa'a....."


Kiss ta manna mishi. "To jeka gun matarka hero seda safe....."


Kiss shima ya manna mata daganan ya fice.


*********


Hajjo na kwance se bacci takeyi ji tayi an fara cire mata kaya da sauri ta bude ido tareda zubawa jabeer cikin mamaki.


Murmushi ya mata tareda fadin. "Wato ke baccima kikeyi ko kin bar mijinki cikin bukata......"
Idon ta bishi dashi cikin mamaki. "Dama ba hakan kike soba to kin samu, amma sedaifa mijin naki mabuqacine koda yaushe anya zaki iya daurewa kuma ga dick din nashi k'ato...."


Yafada tareda fito da ita a cikin boxer, Hajjo kam na ganin bananan tuni ta rude gata katuwa ga girma a cike take fam wanda duk jarabar mace se ya cita ya bari, wancan ranan ba wani kallon bananar tayi sosaiba.....
Tuni hankalinta ya rude hannu yasa tareda fara murza kananun breast dinta.
Beyi wani wasan sosaiba ya dauketa ya mirginata tareda zare pant dinta yafara tura mata bura a kasanta wanda ba wani gargada yafara shiga,
Gaban Hajjo ba wani tsawo sosai tama dick din jabeer kadan, domin ko rabinshi be shigaba.


Manage kawai yakeyi domin gurin ba wani test jinshi yake wani iri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login