Showing 9001 words to 12000 words out of 45466 words
Chapter 4 - SON ZUCIYA COMPLETE BOOK BY MIMI QUEEN.txt
dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin k'ungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antat da masoyan ta. π€π»```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
--------------------------------
Dedicated to My bestie (Rabee'atu Ibraheem).
I really luv yhu sweetheart ngd da kulawa da kaunar da kike nunamin.
Bismillahir rahmanir raheem.
Page 13&14.
Haka rayuwa taci gaba da juya musu kullum cikin kewan juna amma sunayin waya koda yaushe kuma cikin yin video call sukeyi, jabeera ta maida hankalinta sosai gun karatunta shima bangaren wasan su kam yana kokari sosai dan ganin yayi winning domin kasashen duniyace gaba daya ta hadu.
Yau ta kama Friday.
Bayan sun tashi daga lecture ita dasu Akila suka wuce gun saloon dan a gyarawa Jabeera kai.
Sun kwashe a kalla awa biyu a ciki kafin suka fito.
Wani matashin saurayine tsaye jikin motan Jabeera idonshi nakan dankareriyar wayan da yake hannunshi.
Karisowa sukai dukkansu, Akila ce tayi saurin cewa."Dan Allah bawan Allah ka gyara mana zamu shiga motan mu......"
Dago kai yayi tareda zubawa kyakykyawan fuskar jabeera ido shima ba laifi kyakykyawa ne kuma daga ganinshi kaga dan hutu.
Idonshi na kanta yace."dan Allah minti daya nakeso ku bani zan danyi magana da kawarku..."
Najwa ce tace."Jabee dake ake......" se lokacin Jabira da idanta ke kan waya ta dago kai ta kalleshi."Ni....."? da ido ya mata alama da .Eh....
Kwafa tayi. "Okey inajinka...."
"Sunana Anwar kuma nine mamallakin wancan campanyn......" ya musu nunu da campanyn dake opposite gurin gyaran kan wanda campanyn atampopi ne.
Akila ce tace."Wow Anwar's Investment..."
Yace."yes, so tunda zaku shiga na hangoki ni kuma ina cikin office hakan yasa nace bari nazo danna gabatar da kaina domin gaskiya tunda na ganki naji kin shiga raina kuma ina kwadayin naga kin zama mata a gareni, inada mata da yara guda biyu ina zaune a unguwan Pori dafatan hakan bazesa naki amsuwaba dannasan yan matan yanzu basusan me mata..."
Ido ta zuba mishi ta kasa bashi amsa.
Yace."So Inba damuwa zan iya sanin sunanki...." da sauri Akila tace."Sunanta Jabeera Abubakar bamenda...." yace."wow nice name.....and can I have ur contact...."
Da sauri Akila ta zaro card a jaka,. "Gashi akwai har address dinta a ciki da phone number...."
Amsa yayi tareda fadin."Godiya nake my Assistance zan iya sanin sunanku...."
"Ni Akila Yusuf ni yar asarin garin gombe ce karatune ya kawoni maiduguri, ita kuma wannan Najwa hashim ita kuma yar Adamawa ce itama karatune ya kawota nan..." Akila ta fada cikin zak'ewa.
Murmushi yayi."gaskiya naji dadi sosai yanda kika amsheni Akila wanda ita gimbiyanma ta kasa cewa komai....shikenan nizan wuce anjima zan kiraki Gimbiya...."
Hannu yasa a aljihu ya zaro bandir din yan dubu dubu kusan guda biyar ya mika musu.."ga wannan asa mai a mota...."
Da sauri Akila ta amshe."godiya muke..."
Najwa kam ido tabi Akila dashi.
Juyawa yayi tareda yiwa motanshi key tunkan ya karisa kusa da Ita ta bude dukkanta dukkansu seda suka firgita da ganin motan danta hadu ba karya domin kallon motan kadai ya isa ya tabbatar maka da ba karamin kudi Anwar ya taraba.
Da sauri jabeera ta bude mota ta shiga suka mara mata baya.
Fada sosai ta shiga yiwa Akila kan abunda tayi.
Murmushi tayi tana jujjuya kudin."kai beb guy din ya hadu dan Allah ki amince dashi zamu kwashi naira gashi yanzu daga haduwa harya fara da kyatar dubu dari biyar gaskiya Jabee zaki kwashi naira Keko kinsan irin kudin da family dinsu sukeda shi sunadafa kamfanoni da dama ba'a nan kasar kadaiba kuma duka sunan su Anwar's company domin shine kadai da namiji agun mahaifinsu....."
Baki sake najwa tace."to ke kuma a'ina kika san duk wannan abubuwan...."
"Hummm A jariya mana anan naga an rubuta labarinshi babban mutum nefa ki amince dashi kinji jabee.."
Dogon tsaki jabeera taja ko kadan kudinshi be dametaba domin tasan befi hammanta a komaiba.
Nan suka nufi gidansu domin weekend ne a gidansu su Akila zasu kwana.
Sun isa ba dadewa Anwar ya kirata badan tasoba ta dauka.
**********
Tun daganan Anwar ya fara takura mata tun tana shareshi har tafara kulashi ya fara burgeta, amma taki yarda hamma Jabeer yasan da labarinshi domin tasan haushi zeji amma Anwar na kashe mata kudi sosai.
Anwar yaje ya samu abun kuma Abun ya bashi dama.
Matsalarta da Anwar daya wanda kuma take ganin hakanne kadai ze hanata aurenshi shine yana bala'in san matarshi zalynarh da yaranshi Ansar da deenarh domin kam da wuya suyi waya be mata maganan yaran shiba kuma in yana gida be kiranta se yace zalynarh ce ta rikeshi yana bala'in san matarshi da yaranshi, daya fadawa zalynarh batun Jabeera ta tada hankalinta sosai hakan yasa yayi tunanin rabuwa da jabeera amma da manya suka shiga ciki se suka taushi zuciyarta ta hakura hakan yasa ya janye batun rabuwa da jabeera, har gida yake kai mata Ansar da deenah suyi mata uni haka ze dinga kiranta yanajin lafiyarsu.
***********
Kamar wasa har hamma Jabeer ya kwashe wata biyu a Switzerland inda kullum jabeera cikin kewanshi takeyi yayinda gefe daya sunata soyayya da Anwar ba tareda hamma yasani ba.
Fitowarsu daga lecture kenan, fira suke sosai ita da kawayen nata har suka isa mosque sukai sallah.
Bayan sun idar dukkansu sukayi Addu'oi daganan suka fito,
Mutane suka hango sun kewaye wani mota, najwa ce tace tana duban Akila. "Niko meye haka mutane suka kewaye motan can..." "Muje mu gani." Cewan Akila tana riko hannun jabeera da sauri ta fizge."ni kunga gida nayi se kun daw.........." Maganan ne ya makale jin Kamshin daya ziyarci kofofin hancinta....
Da sauri ta juya ta nufi gurin da gudu.
Turus taja ta tsaya hango Hamma tayi tsakiyan mutane se signing yake musu.
Daidai lokacin idonshi ya sauka akanta, kasa control kanta tayi da gudu ta ruga tareda rungume shi tareda fashewa da kuka."Miss yhu more hammana....."."miss yhu too baby boo...."
Hannu yasa chak ya dagata se cikin mota ya ijiyeta tareda zagayawa ya shiga ya tada motan da sauri yabar gurin, yayinda mutane sukayi cirko cirko Wa'inda basusan jabeera kanwarshi bace sunata mamaki.
Janyota yayi jikinshi tareda tura hannunshi cikin rigarta hannun har rawa yakeyi saboda bala'in kewarta da yayi.
"Ash..." ta furta a hankali tana kashe ido.
"Hamma wannan zuwan unexpected fa......" lumshe ido yayi yana murza Nipples dinta tareda fadin."dama ai haka nakeso sedai ki ganni unexpected nasan zakifi jin dadi....."
. "Hummmm" ta furta tana bin motar da kallo "hamma gaskiya kaki kokari kuma kafito da kasarmu Nigeria domin kam duk kasashen duniyan nan Nigeria itace tayi nasara saboda sadaukina ai kaga wannan abun farin cikine...."
Mirginota yayi yana kokarin zare mata riga."Ai baby tun shekaran jiya na sauka a Nigeria ina fadan shugban kasane seda yabani kyautar girmamawa sannan ya kara karramani......" "Hamma kenan gaskiya ina alfahari dakai....."
Ya dan numfasa."Ai nine nake alfahari dake baby ina godiiya sosai da yanda kika temakamin nayi winning domin nasarata kece sila domin kece me wanzar da farin ciki a gareni...."
Cikin shagwaba tace."Uhmm sadauki tsarabana fa...."?
"Tsarabarki ta musamman ce bari mu karisa zan baki abinki...."
Daidai lokacin yayi parking a lake chad hotel.
Da sauri ta dubeshi. "Hotel kuma haba hamma na fada maka banasan zuwa hotel kuma memakon mu fara zuwa gida inyaso mayi duk abunda zamuyi acan amma yanzufa na gaji sosai hamma..........."
Marairaice wa yayi. "baby please ki temakamin kin kosan iya adadin kewarki da nayi kullum, kinkosan iya adadin yan matan dana baro acan wa'inda kullum cire kaya suke a gabana danna yarda dasu amma ko kadan basu gabana domin koda yaushe π cikin kiran sunanki take, ki taba kiji yanda tayi ganinki kawai da tayi......"
Hannunta ya riko tareda daurawa saman wandonshi inda abun ya mike har wani numfashi yakeyi.
Wayan tane ya hau ringing.
Gaban tane ya fadi dan ganin Anwar.
Hannu jabeer yakai tareda janyo wayan yana fadin."waye kuma Anwar...."?
Bakinta na rawa tace."wa.....wani....ne gold zan siya...."
Taba baki yayi badin ya wani yardaba sedan yana cikin bukatuwa domin da jabeera tayi karya yake ganewa.
Daukanta yayi chak yayi cikin hotel din da Ita.........
********
A kalla sun kwashe six awa sannan suka fito domin jabeera ta gurzu ta gane lallai jabeer yayi missing dinta sosai.
Izuwa lokacin Anwar ya kirata yafi sau goma.
Suna isa cikin gida ta shige inda ta samu kowa zaune a falo.
Umma ce tace."yar Albarka se yanzu." sosa kai tayi."Uhmmm umma.."
Umma tace."hammanki ya dawo dazu..." tace."Ai tare muke Umma shiya daukoni daga school."
"An tsaida lokacin bikin su Frida nan da wata daya.....saura ke....." cewan Amma.
Tsalle Jabeera tayi."wow ashe munada shan shagali a gidan nan..."
Amma tace."saura ke tunda ke karatu yafi auren..." da sauri tayi hanyar sama tanaji Amma na nacin Umma na fada mata ai laifin bana kowa bane na hamma ne tunda shi ke daure mata gindi.
Seda ta shirya sannan tasaka riga da wando pink tayi kyau sosai ta kama kanta da pink band zaune tayi gaban mirrow tana kwalliya, dan kunnin gold din da Anwar ya kawo mata dake kunninta ta soma kokarin cirewa.
Sedai taji hannun mutum a kunninta yana fadin."bari in cire miki..."
Cirewa yayi tareda zura musu ido. "Baby a'ina kika samu kudin siyan wannan gold din..."?
"Abun ya siyamin...." ta bashi amsa a takaice.
"Shine baki fadamin na siya mikiba..."
Shiru tayi.
Hannu yasa a aljihu ya zaro key din mota."have ur memorabilia tana waje a parking area......"
Dago kai tayi cikin farin ciki takai hannu ta dauka tayi waje da gudu.
A falo tabar mutanen gidan tayi waje cikin farin ciki.
Motar colour pink ce domin kalan da tafi so kenan, motar ta hadu sosai dan har tafi na Anwar.
Motan remote ke control dinta sabuwar shigo wace wanda jabeera itace mutum ta biyu data mallaki motan a duniya dan jabeer shiya fara shigowa da motan Nigeria.
Shiga tayi ta danna remote tayi juyi a haraban gidan sannan ta fito da gudu.
Duk su Frida sun fito dan ganin meye, shikam yana tsaye ya zuba hannu a aljihu yana kallon yanda take dariya murmushi yakeyi.
Da gudu ta taho tareda rungume shi cikin farin ciki tace."tank you so much hammana...."
Kara rungumeta yayi."bana bukatan wani godia murmushin ki kadai ya isheni domin burina akoda yaushe shine naga kina wannan cute murmushin naki me bayyanar da cute dimple dinki da kyakykyawan hushiyarki me kara bayyanar da madarar kyanki..."
Murmushin ta kumayi tanajin dadi
Abun ne yace."Son duk kai kake sangarta yarinyar nan." murmushi yayi.
Frid a kam taba baki tayi ta shige ciki tana waya da Al'ameen dinta.
Danaijo ce tace."gaskiya hamma kana nuna banbanci." "Hamma Nima inaso ka siyamin irinshi...."
Cewar budde tana jin dadi.
Dai dai lokacin akai oda da sauri me gadi ya bude,
Dukkansu suka bi motan da kallo gaban jabeera ne ya fadi ganin Anwar.
Fitowa yayi idonshi na kanta ganin yanda hamma ya rungumeta a jikinshi.
Karisawa yayi gabansu, da sauri ta janye tana fadin."Hamma wannan ne Anwar....."
. "Anwar ga hammana da nake baka labari..."
Mikawa jabeer hannu yayi fuska a sake yana fadin."Ai nasanshi ni fan's din shine..."
da kyar jabeer ya mikawa Anwar hannu fuska a daure duk da ko yasan Anwar domin kam family din Alfundigi sunyi suna sosai amma bakin kishi ya hanashi nuna hakan.
Fuuuuu a fusace ya juya ya shige ciki rai bace jabeera na ganin haka tasan yau ran maza ya baci.
Taba baki Anwar yayi."Amma Jabeer se naga anan ya dauremin ba kaman yanda nake ganinshi a TV ba....."
batace komaiba, motan jabeera data tsolemai ido tunda ya shigo gidan ya dada kallo.
"Wow wannan motan fa ita it's so glamor..."
Key ta mika mai tana fadin.. "Hamma nane ya siyamin.."
Yace."Wow aida kin fadamin dana siya miki wacce ta fita..."
Cikin fada ya shiga ciki yanata banbami Dan me za'a bar jabeera ta dinga tsayawa da Anwar ta inda yake shiga batanan yake fitaba.
Daidai lokacin Abun ya shigo.
Dubanshi yayi."haba son abun naka yayi yawa so kake ta zauna a haka ba wanda zata dinga kulawa ai koda kaji na amince bazata yi aure yanzuba bance baza'a tsayar mata da mijiba, dan haka Mayas zaka taita fada akan ta kulkula wani tunda kai kasan ba aurenta zaka yiba...."
A fusace yabar Falon, ido kowa yabishi dashi suna mamakin wannan Abu da yake akan jabeera.
Mimi niceβ.
Pls comments.
2/14/22, 5:11 PM - Mimi π₯°π₯°: SON ZUCIYA..........
(Truf life story).
Story and written by
Sadeeya Isah bakori (Mimi). βπ»
*π MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πποΈ M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin k'ungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antat da masoyan ta. π€π»```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
--------------------------------
Dedicated to My bestie (Rabee'atu Ibraheem).
I really luv yhu sweetheart ngd da kulawa da kaunar da kike nunamin.
Bismillahir rahmanir raheem.
Page 15&16.
Tun daga bakin kofa ta soma jiyo numfashin shi sama da sama.
Da sassarfa ta karisa shiga bedroom din, yana dukunkune cikin blanket se rawan sanyi yakeyi da sauri ta karisa tareda yaye blanket din yana kwance ba komai a jikinshi, jikinshi tako ina rawa yakeyi rikoshi tayi sosai.
Hannu yasa yafara tureta a hankali yake fadin."leave me....."
Kanshi ta dago tareda daurawa a kirjinta ta rungume shi tareda fashewa da kuka.
Kaman jira yake shima nan ko hawaye suka fara zuba da idonshi.
Sun jima suna kuka kafin shi yayi karfin halin janyota jikinshi yana lallashinta ya kasa magana.
Cikin matsanancin kuka tace."wallahi hamma ina sanka kuma bazan iya rayuwa da kowaba bayan kai....." a sanyaye yace."alright naji yanzu dai dena kukan...."
"Hamma how kake tunanin zan iya dena kuka bayan kana fushi dani in kaga na dena kuka to kace ka yafemin ne....."
Taci gaba da kuka.
Kara rungumeta yayi sosai."Baby Inasanki kuma ina matukar kishinki bazan iya juran ganin wani tare dakeba, ni ko kadan bakimin laifiba kuma ba fushi nakeyi dakeba kawai Ina tunanin wata rana ne dole se kin auri wani hakan ke sani zuban hawaye baby ko kadan banaso kiyi kusa dani......"
Cikin kuka tace."Wayyo ni duniya wayyo rayuwa mu kuma haka tamu kaddarar take, wannan kaddarar muce hamma ba zamu iya canza taba inama kaddara bata hada Abun da Amma da aureba da shikenan zamuyi aure kaman yanda muke buri mu rayu cikin farin ciki kaman ko wasu ma'aurata, ammafa duk da haka dole akwai yanda zamuyi dole zamu gudu hamma muddin aka dage sena auri wani domin ni da kai kadai zan iya rayuwa........"
Kai yake girgiza....."Noo baza mu taba yin hakanba zamubi abinda iyayen mu sukeso muyi amma indai batun guduwa ne baby ki cireshi a ranki...."
Cikin kuka tace."yanzu hamma kanaso kace in sukace na auri Anwar na Amince...."?
Daga kai yayi."hakan shine babban biyayyan da kikai a garesu kuma Allah ze baki lada akan hakan....."
Kara kankameshi tayi dukkansu suna kuka a hankali ta lalubi bakinshi a hankali ta tura bakinta cikin nashi tafara tsotsa kaman ta samu sweet.
Sun jima a haka kafin yasa hannu ya fito da nononta ta saman rigan ta yadaura kanshi akan daya ya saka daya a bakinshi yana tsotsa yana lashe baki kaman yaro na goye mejin yunwa cikin dare.
Can ya rabata da jikinshi.
"Dare nayi ki tashi ki koma daki...."
Marairaicewa tayi."Hamma kasamin abun ko kadanne am in need...."
Lumshe ido yayi yanajin yanda take shafar penis dinshi.
Dagata yayi tareda zame duk kayan da suke jikinta yashiga romancing dinta.
Sunfi one awa ana tsotse tsotse da lashe lashe sannan ya budata yafara bata abun dadi dukkansu ihun dadi sukeyi.
Se kusan around daya na dare sannan tabar dakin Hamma ta fito ta nufi cikin gidan gabanta na dukan uku uku.
Amma data fito daga daki zata nufi dakin Abun ta dubeta cikin tuhuma."daga ina kike yanzu kusan daya na dare, kuma me kika tsayayi baki bacciba...."?
Kanta na kasa cikin rashin gaskiya tace."Muna karatune da Hamma a computer room bamusan dare yayi haka sosaiba se yanzu muka duba agogo shiyasa nayi sauri na taho...."
Kwafa Amma tayi tana fadin."se ki shiga daki ki kwanta dan dare yayi.."
Dakinsu ta nufa tareda sauke ijiyar zuciya.
Tana shiga ta kunna pop domin Frida na kwance.
Doguwar rigar dake jikinta ta cire tareda janyo short necker ta saka da bes ko bra babu ta fada gado bayan ta kashe pop ta kunna bedside lamp wanda ya wadata dakin da kalan pink.
Gadon tafada tanajin yanda gabanta ke mata zafi kaman tasa yaji tareda jan blanket ta lullube ta juyawa Frida baya.
Ji tayi ance."daga ina kike..."?
Da sauri ta bude ido tareda juyawa tana fuskantar Frida tace."munafuka dama baki bacciba...."?
tayi murmushi."taya kike tunanin zan iya bacci bayan nasan baki shigo dakiba kuma se gashi Al'ameen yazo yadameni da kira, amma ina kikaje..."?
"Muna computer room da hamma muna karatu sam bamusan dare yayi haka sosaiba..."
Daidai lokacin kiran Alameen ya shigo Jabeera ce tace tana juya baya."uhmmm aidai an kusa yi mu huta...."
Dariya Frida tayi tareda yin picking ta sake jan bedsheets.
*******************
An fara shirye shiryen bikin su Frida inda duk abunda akeyi Jabeera ce kan gaba, an fara gyara amare da abubuwan gyaran jiki da sauransu.
Sun shirya event zasuyi kala da kala danma hamma yahanasu yin wani bidi'a sosai.
Bangare daya kam tunda jabeer ya dawo yanzu jabeera wulakanci takeyiwa Anwar domin ko kadan batasan ganin bacin ran Hammanta.
Anyi ordan masu gyaran amarye musamman tun daga India wanda Abun yayi order din kaya kaf daga Germany Inda harda komai na gidansu ya canza.
Danaijo dan baffansu zata aura Lieutenant Yadikko Bello bamenta babban sojane wanda kasa keji dashi wanda shi bama a Nigeria zasu zaunaba bayan an daura aure ze wuce US da Ita domin acan yake rayuwa Inda acan zataci gaba da karatunta.
Frida kam Al'ameen Uthman Maiwada wanda pilots ne kuma mahaifinshi babban mutum ne shikuma anan Maiduguri ze ijiyeta.
Da Arabian night akaka fara tsayaw fada muku tsaruwan abun bata lokacine amma ku hango yanda Jabeera ta hadu gata kuma da suffan larabawa amma sam jabeer ya hanata yin rawa.
.. Wanda MAHEER KHAN (MK) *Littafin LABARINA* shine yazo ya wakesu.
Bayan Arabian night se akai Bridal shower wannan kuma na amarene da kawayensu, karku manta duk wannan abun da akeyi ba'a bar Akila da Najwa a bayaba domin gidansu Jabeera ma suka dawo harse an gama biki zasu tafi.
Anyi event kusan kala goma.
Anyi fulani day abunki da fulani