Showing 21001 words to 24000 words out of 45466 words

Chapter 8 - SON ZUCIYA COMPLETE BOOK BY MIMI QUEEN.txt

gun permanent likitanshi Dr. Yusuf.


Da sauri aka amsheta akai emergency da ita aka fara bata first aid domin ta zubda jini sosai.


Abun da umma suna tsaye a kofar dakin da take Dr. Yusuf ya fito da sauri, da sauri Abun yace."Dr meke damun daughter dina......."
"kasameni a office...."
Abunda ya fada kenan yayinda ya wuce da sauri Abun yabi bayanshi.








********
Kwanan jabeera biyu sannan ta farfado tafara gane wanda ke kanta duk tabi ta dame, wanda Abun yasa an daga bikin an kara one week jabeer ma kam kowa yaganshi yasan yana cikin damuwa domin kam shima ya rame yakoma wani so abun tausayi.




Kwananta biyar aka. sallamota.


Tana shirin hayewa sama da jan kafa Abun ya dubeta yace."kije dakina ki jirani......."


Wannan shine karo na farko da Abun ya taba mata magana a dake tun tasowarta a duniya, a sanyaye ta nufi part dinshi.




A falo ta zauna bisa carfet tana jiranshi, tana zaune taga Amma ta shigo ta samu guri ta zauna kara sunkuyar da kai tayi da taga Umma ta shigo, aunty Ikhlas, Frida, danaijo se can Abun ya shigo, gabantane yahau fadi domin indai taga Abun yace a yi taro a dakinshi to wani abunne me muhimmanci fatanta daya ba laifi tayiba.




Se can hamma ya shigo daga baya wanda budde ce kadai bata hallaraba har lokacin kan jabeera na kasa.








Abun ne yace..."Jabeera.." gabantane ya fadi jin ya kirata da Jabeera ba daughter ba a sanyaye tace."Na'am Abun....."




Daure fuskah yayi "Jabeera ba gaskiya nace ki fadaminba tambyanki kawai zanyi....."
Gaban jabeer ne ya fadi ya dago kai yana kallonta, tuni hawaye yafara zuba daga idanunta.


"Jabeera bayan na kaiki asibiti Dr. ya kirani office yake shaidamin cewa ciki kika zubar hakan shiya haddasa miki yin bleeding jabeera waya miki ciki wanda wannan bashi bane karo na farko da kika taba zubda cik................" da sauri kowa na gurin ya dago cikin firgici.


A gigice ta dago cikin kuka."Abun........wallahi karyane ni ban taba zubda....ciki...............


Zafafan mari ya watsa mata guda biyar."karya kikeyi jabeera kin cucemu kin cuce yarda.....da muka miki.....kin cucemu jabeer......... hawayene suka hau zuba daga idonshi,


Yayinda kowa na gurin ya hau kuka amma badda jabeer da kanshi ke duk'e.




"Daure zuciyata kawai nayi harse an sallamoki daga asibiti daganan ki fadamin wanda kikeba kanki........." Abun ya furta cikin kuka kuka jabeera take takasa dago kanta.




Duban Amma yayi da wasu zafafan hawaye suke zuba daga idonta."Asma'u ki tambayi yarki wanda takeba kanta..........."




Cikin kuka Amma tace
"Kin cucemu jabeera ba abinda zance miki se Allah ya isa tsakanina dake bazan miki bakiba Amma na tsaneki ko kadan bansan ganinki.....na tsaneki......." kuka tasa me ciwo.


Jabeera kam in banda kuka ba abinda takeyi..
"Kin zubda mana mutumci, kin cutar damu jabeera Allah saka mana.....dan Allah Alhaji ka koreta a gidannan koni natafi nabar mata gidan...."
Amma ta fada cikin damuwa.


Umma ce itama cikin kuka tace."A'a Asma'u baza'ai hakaba jabeera ba inda zataje......"


Kuka Dukka yaran sukeyi Aunty Ikhlas ce tace."Abun kada ka kori jabeera inka koreta batada inda zataje daya wuce mata nan...."




"Shut....up Ikhlas.....yimin shiru ke kin isa ki fadamin abunda zanyi....indai har bazata fada mana wanda yake mata cikiba sedai ko tabar gidan nan ta koma gurinshi..........




Kafan Abun ta riko."Abun.....bazan iya fada makaba amma dan Allah ka temaka kada ka koreni a gidan nan bansan inda zanje ba..........




Wani mahaukacin mari Amma ta watsa mata."ki tafi duk inda zakije....dama mutuwa kikayi dana ga wannan rana....."
Jibgan jabeera ta shigayi.


Da kyar aka kwaci jabeera ana kwatanta takoma ta riko kafan Amma."Amma kin gwammaci na shiga duniya kada ki manta ke kika aifeni nicefa kadai yarki bakida kowa bayan.........."






Wani irin hanka d'ata Amma tayi wanda da sauri Jabeer ya tareda ta fada jikinshi.




"Son ka rabu da yarinyar kafin ranka ya baci......" "Abun taya ina gani za'a dinga mata hukunci akan abunda batada laifi........"


Cikin kuka tace. "Hamma....wannan sirrin mune kada ka fada musu......."




"Baby bakin alkalami ya bushe ranar wanka ba'a boyen cibi dama nasan wannan ranan zatazo abunda muka dade muna rufewa dole wata rana ya budu kiyi hakuri baby......"




Cikin tsawa abun yace...."mekakeso kace son kanaso kace kasan wanda jabeera keba kanta......"?


Kai ya daga yana share kwalla, kai jabeera ke girgiza mishi ta kasa magana domin kukan da yaci karfinta.




"To waye...."?


"Nine............................






More comments more typing.....
Lol 😂.


Yau burin wasu ya cika se ayi rawa ai tsalle domin Asirinsu ya tono se kuyi sadaka saboda dadi yau expecially ma _Ummin yahzeed, Ummiter maiyaki da Hafsyy banki_
My real fans.


Se naji daga gareku.




Oum Ramlat ✍️.
2/25/22, 7:05 AM - Mimi 🥰🥰: SON ZUCIYA..........
(Truf life story).




Story and written by
Sadeeya Isah bakori (Mimi). ✍🏻




*🌍 MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️ M. W. A*


```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin k'ungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antat da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
--------------------------------


Dedicated to My bestie (Rabee'atu Ibraheem).
I really luv yhu sweetheart ngd da kulawa da kaunar da kike nunamin.




Bismillahir rahmanir raheem.




Page 31&32.




."Kasan ko me kake fada Son.....hankalinka daya kuwa anya kana cikin hayyacinka......"?
Abun ya watso mishi wannan tambayoyin a rud'e.




Kai ya daga still yana rungume da jabeera a jikinshi yakasa rabuwa da ita. "Kwarai Abun hankalina daya kuma ina cikin hayyacina....Abun kuyi hakuri na aikata babban laifi..........






Cikin kuka Umma tace."Anya Jabeer baka fara shaye shayeba kasan abunda kake cewa kuwa......."




"Umma ban fara shaya shayeba kuma ba ba abunda nasha iya gaskiya ta nake fada nine wanda yafara bude jabeera kuma nine wanda ya mata ci...............




Abunne ya daukeshi da wani zafafan mari. "Kai wani irin dan uwane da yakeso ya daurawa kanshi laifi saboda ceton yar uwarshi kasan me kake fada kuwa, ka barta ta fada mana wanda takeba kanta........"




"A'a Abun ba wai na fada haka bane danna kare kaina na fada hakanne saboda shine gaskiya ga jabeera nan ka tambayeta zata amsa maka da kanta domin muna kaunar junanmu......."


Kuka jabeera take ta kasa magana.




Wasu zafafan mari guda uku Abun ya wankeshi dashi.
(Wannan Alfarma ne daga masoyiya ta @2348164896612)






."Tir kaishona.....da wannan rayuwar dabbobin da kukayi...Jabeer kun cucemu kun cuce yardar da muka muku......Astagfirullah ya Allah wani laifi na maka ka jarabceni da mazinatan yara........Jabeer kabani mamaki domin bazan taba tunanin zaka iya yin zina da wata a waje ba balle kuma kayi da y'ar uwarka wannan kazanta dame yai kama


Manzon Allah (sallallahu alaihi wasallam) yace. ;Ita KANWARKA/YAR UWA, a matsayin UWA take. -Bukhary.


Kenan wannan matsayin kayi zina da uwarka kenan.......Allah ya isa tsakanina daku......."




Kuka dukkansu sukeyi Umma ta kasa magana domin bataso taiwa danta laifi yabi duniya.






"Dukkanku ku fitarmin a gida banasan ganinku kuje can domin zamama da irinku shi ze jawo mana halaqa domin ku ba mutanen kirki bane.........."






Hawaye Jabeer ya share."Ba damuwa Abun zamu tafi kaman yanda ka bukata sedai kafin na tafi akwai maganan da nakeso in fada muku wanda hakan shize nuna muku cewa ina............"


"Me zaka fada mana kuma ka fitar mana a gida bamusan jin komai........"
Umma ta fadi cikin kuka.


Gaba daya yaran an rasa me karfin halin yin magana dukkansu kuka sukeyi.






Duban Abun yayi."Dan Allah ko sau daya ka tambayeni meye dalilina na aikata hakan......"




Umma ce tace tareda mikewa ta riko wuyanshi kaman zata kasheshi
"Dalili.....wani dalili kakeda shi daya wuce ka biyewa SON ZUCIYA wallahi jabeer kabani mamaki se naji dama barinka nayi da bakazo duniya ka aikata abun kunyan da nake ji yauba....."




"Kawai kuwa Umma inada dalilina wanda ko ita kanta Jabeeran bata sani ba....."
dagowa tayi ta kalleshi da ido sub'u sub'u.




."Abun zan fada wannan maganan koda ko ace shine abunda zan fada na karshe a duniya domin bakin alkalami ya bushe yau ne ake kira ranar wanka ba'a boyen cibi..."




Fuskantar Umma yayi."Umma inaso ki dubi girman Allah ki dubi girman annabi ki fada makowa na nan waye mahaifina............."?...


A razane duka kowa ya dago."Umma kar kiji tsoron kowa kiji tsoron Allah inkika boye ni kika cuta sannan kowa ze dingamin kallon wanda yayi lalata da yar uwarshi ta jini amma in kika fada nasan kallon mazinaci kawai za'a dingamin kuma hakan zesa a bani jabeera a matsayin mata ta sunna..........


Abunne ya daukeshi da mari..."Kasan ko mekake fada....bakada wani mahaifi daya wuce ni....."




"A'a Alhaji Jabeer nada gaskiya bakai bane wanda ya haifeshi....."


Magananta seda ya girgiza kowa dake falon hadda jabeera sedai badda jabeer dake kuka sosai wanda yasan komai.






Dubanta Abun yayi. "Jabeer ba d'ana bane to Inajinki ki fadamin taya ya zama ba d'anaba.........ke muke sauraro.."


Hawaye ta share.."Alhaji kafin nafara magana inaso in rokeka ka yafemin komai ya faru ba laifina bane SON ZUCIYA na biyewa.......




Addu'a Abun yake a zuciyarshi kada Allah yasa ta hanyar zina ta haifi jabeer....






"Alhaji kafi kowa sani cewa kafin na aureka ni bazawarace, a bazawara ka aureni wanda mijina sadeeq ya rasu to bayan ya rasu ya tafi ya barni da karamin ciki batareda kowa ya saniba.
A daidai wannan lokacin kuma ka bijiro da neman aurena a yanda kake nunamin cewa kana matukar bukatar auren ne yasa na biyewa SON ZUCIYA tareda temakon shawarar kawa ba tareda kowa ya ankareba nayi auren da ciki wanda bazan yarda ka kubuce minba.....a haka naita rayuwa dakai da karamin ciki batareda ka ganeba bayan watanni ciki yafara bayyana daganan ka dingi murna alhalin ni nasan ciki ba naka bane, to dagani se kawata mukasan da wannan maganan bansan kuma ya akai jabeer yasan da maganan ba..........."




"bayan na dawo daga America wata rana nazo shiga dakin ki naji kina magana da kawarki cewa ke abun na damunki kin biyewa SON ZUCIYA kin shigo dani gidan dabanda gado a kanshi gani kike kaman haqqi seya biki......ni kuma adaidai wannan lokacin matsanancin son jabeera na damuna hakan yasa nayi amfani da wannan daman na aikata duk abunda na aikata domin bazan iya tonawa mahaifiyata asiriba amma daga lokacin nima sena fara janyewa daga al'amuran Abun ban cika amfani da dukiyar shiba sedai nayi da nawa domin nasan banda gadonshi, dagani har Jabeera mun biyewa SON ZUCIYA muna aikata abunda ba daidaiba, ko sau daya jabeera bata taba tunanin taya muna jini dayaba Allah ze saka mana kaunar junanmu hakaba sedai ni kadai nasan gaskiya domin nayi amfani da hakan ne ta yanda zan mallaki jabeera domin itace rayuwata gaba daya......."




"Duk naji abunda kukace. Kisani kin zalunceni rahama kin cuceni kin cuce baiwar Allah Asma'u daba ruwanta se yanzu na gane alhakin abunda kika aikata da haqqin shike bibiyan d'anki harya kai daya aikata wannan mummunan aiki bazan iya sakin kiba domin munada yara dake amma dai Allah sakamin zalincin da kuka min....kai kuma ka sani bazan taba baiwa mazinaci y'ataba...."


Zube gwiwwonshi duka biyu yayi kasa..."dan Allah Abun ka temakamin wallahi jabeera itace rayuwata kuma duk san tane yasa na aikata hakan......"


Cikin tsawa Abun yace."kada ka sake kirana da Abun daga yau niba mahaifinka bane....tun wuri ka tashi ka barmin gida kaje can ka nemi ubanka..........."


Kuka dukka kowa yake cikin kuka Frida tace."Abun dan Allah kada ka kori hamma daga gidannan shimafa d'an gidan..........".




"Yimin shiru kona miki baki....." dolenta ta yi shiru taci gaba da kuka.






"Nagode, ko iya haka ka barni nagode, dadina d'aya cewa ta hanyar aure aka sameni bata hanyar zinaba amma har abada kai zan dingawa kallon nahaifina domin ka ciyar dani ka tufatar dani sannan ka ilimantar dani ka tarbiyantar dani kamin abunda bazan taba mantawaba duk da bakai bane mahaifina amma narasa dame zan saka maka seda lalata yarka Amma, Abun ina me baku hakuri domin mun zalince ku........."


Juyawa yayi ze fice jabeera na jikinshi da sauri Abun yace."ka ijiyemin y'ata katafi domin ita nan gidan ubantane....."


Da kyar ya b'anb'areta daga jikinshi se kuka takeyi tana mika mishi hannu, danaijo ce ke bubbuga Umma. "Dan Allah karku barshi ya tafi ku hanashi tafiya....."




Tsawa Abun ya dakawa jabeera."idan kinaso tashi ki bishi sedai na tugeki daga yarana..... "


Dole ta ruga ta rungume Amma tana kuka, wanda itama shi Amman keyi.




Kai yasa ze fice daidai lokacin jabeera ta saki wani irin ihu tareda sulalewa a kasa ko motsi batayi, da sauri yayi kanta Abun ne ya daga mishi hannu. "ba ruwanka da ita just ka fita domin kaiba danginta bane.......




A zuciye ya fice ya kudirci bame sake ganinshi......








********
Da kyar aka samu aka shawo kan jabeera wanda tana farkawa da sunan Jabeer ta fara cewa kada ya tafi ya barta..






Da kyar Amma ta samu tayi bacci.


Tana zaune gefenta tana shafa kanta tana kallon yanda yarta tabi ta koma lokaci daya, kuka take sosai gani take duk laifin tane domin ita tayi sakaci akan yarta ta nuna kota kula a kanta.




Umma ce ta shigo jiki a sanyaye da sauri Amma ta share hawayen.






Zube gwiwwonta duka biyu tayi a kasa tareda riko hannun Amma.


"Ki yafe mana Asma'u hakika nasan mun cutar dake keda yarki wanda ni har kunyanki nakeji dan Allah kitemaka ki yafemana nida d'ana......"




"Haba aunty bakomai wannan Abu kaddarane kuma yana kan kowa kuma dukkan abunda kikaga ya faru haka ubangiji ya tsara dan haka mu bamu isa mu hanaba, sannan dukkanmu munada laifi a wannan abun amma duk nawa yafi yawa domin nice nayi sakaci akan y'ata nake nuna ko in kula akanta da ace tun farko munasa ido a tsakaninsu da tun farko hakan bata faruba amma ina se muka yarda ai shakuwace kawai se su tafi wani guri su kwana tare batareda da mun tuna cewa idan mace da namiji suka kebeba to na ukunsu shaidan bane"




Wannan izinace garemu iyaye please mu dinga sa ido akan duk wani shige da fice na yaranmu ba ruwanmu da wani kunyar y'a ko dan fari domin idan daga baya suka lallace to mune sila dan haka dan Allah mu kiyaye.






Shiru umma tayi domin tasan duk gaskiya Amma ta fada.




"Yanzu ni Abunda yafi damuna inda jabeer ya tafi kadafa yaje ya aikata wani mummunan abun." cewan Amma.


Umma tace."To ai gara ya tafi domin nan ba gidan ubanshi bane bashida matsuguni anan..." girgiza kai Amma tayi."Shima Alhaji cikin fushi ya fadi maganan amma yasan jabeer bashida inda yafi mishi nan ki bari inya sauko zamuyi magana dashi........."




Kuka umma tasa. "Duk laifina ne nina biyewa SON ZUCIYA tin farko na aikata haram shiyasa alhakin abinda na aikata kebin jabeer lami kin cuceni ki yafemin Asma'u....."


"Haba ki dena kuka aunty ba laifinki bane shiyasa akace a dena biyewa kawaye, na yafe miki duniya da lahira keda jabeer sannan yanzu zan ja y'ata a jiki bazan karayin baya baya da itaba domin nagane dana mata baki ta lalace ni zanfi kowa shiga damuwa Allah yafe mana gaba daya ya kuma shirya mana zuri'a......."




Rungumeta Umma tayi tana godiya sosai.








Ina makiyan Jabeer nasan dole a tausaya mishi a wannan page din duk wanda beji tausayin shiba to masoyin jabeera ne.


Lol 😂.


```Wacece kawarki.


Ki lura da duk kawar da kullum burinta bai wuce ku dauki videos din kan kuba, kuna raya raye da shirme a Tiktok ko status kuna masu tallata kankuba.
To wallahi wannan ba kawa bace ibilishiya ce ki nisanta ce ta. ```


Allah hadamu da k'awa ta kwarai amin ya Allah.


Taku me me kaunarku

Oum Ramlat.
2/26/22, 2:50 PM - Mimi 🥰🥰: SON ZUCIYA..........
(Truf life story).




Story and written by
Sadeeya Isah bakori (Mimi). ✍🏻




*🌍 MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️ M. W. A*


```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin k'ungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antat da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
--------------------------------


Dedicated to My bestie (Rabee'atu Ibraheem).
I really luv yhu sweetheart ngd da kulawa da kaunar da kike nunamin.




Bismillahir rahmanir raheem.




Page 33&34.






Da kyar aka samu jabeera ta dawo daidai sedai ba uhmmmm...ba uhmmm.uhmmm.


Indai to zata bude baki to ba abinda zatai se kuka se kuma hamma jabeer datake ambata.






*********
Har sati dayan da Abun ya kara na daurin aurensu ya zagayo amma seya bawa amininshi hakuri ya rokoshi akan yayi hakuri Ahmad ya nemi wata ya aura amma jabeera bata sanshi hakan yasa taketa rashin lafiya, professor tajuddeen yanada fahimta nan yace aiba komai dama be kyautu a mata auren doleba, a ranar Abun ya shige musu gaba aka daura auren Ahmad da wata cousin dinshi.








Kanta nakan cinyan aunty Ikhlas, shafa sumarta aunty Ikhlas takeyi "meyasa kuka aikata wannan abun jabeera ko badan komaiba ki diba girman laifin aikata zina mana haba jabeera kuma kunsa yarinta...."?


D'agowa tayi fuskan nan yayi jage jage da hawaye."Aunty hakika nayi dana sani me tarin yawa domin dagani har hamma munbiyewa SON ZUCIYA ne, amma aunty abunda yafi damuna yanzufa hamma ya tafi shikenan yayi nisa dani dama duk abunda yake fadamin a baya karya yake fada na cewa ze iya jure komai a kaina dama hamma indai kamin haka kai ma yaudarine kuma na yarda kai macucine......"


Kuka ta fashe dashi.
Shafa bayanta aunty Ikhlas keyi cikin lallashi tace."ki dena kuka kanwata, kitemaka ki cire damuwa a ranki, kadafa ki manta Abunne ya kori hamma bashi ya tafi da kanshi ba kuma ina tabbatar miki da cewa hamma ze dawo gareki.......




"Aunty taya zan cire damuwa a raina bayan hamma shine rayuwata ko a baya da bansan cewa aure ya halasta a garemuba inajin bazan iya rayuwa da wani bayan shiba balle kuma yanzu da gaskiya ta bayyana me makon ya tsaya ya takura harse mun mallaki juna shine zeyi nisa dani wallahi aunty indai ban auri hamma ba mutuwa zanyi........." Kuka tasa me karfi.




Daidai lokacin Auta ta shigo da gudu."Aunty jabeera ga ya Nameer can yazo gurinki......."


da sauri ta tashi tayi waje da gudu, sedai bata kai sauka daga staircases dinba ta hango Abun ya fito yana fadin. "bismillah zauna Nameer...ance kana nemana....."


Tsayawa tayi chak domin taji me zasuce fatanta daya Hamma ne ya aikoshi.




Kan carfet Nameer ya zauna tareda gaida Abun.


Bayan sun gama gaisawa Abun yace."Ina jinka Nameer meke tafe da kai...."?


"Abun dama akan Jabeer ne, naji duk abubuwan da suka faru gaskiya banji dadin suba amma gaskiya Abun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login