Showing 42001 words to 45000 words out of 45466 words
Chapter 15 - SON ZUCIYA COMPLETE BOOK BY MIMI QUEEN.txt
hannunta cikin kuka yace. "Baby zaki haihu insha Allah baby kiyi nishi sauran su fito kinji......."
. sama sama takejin muryanshi duk da batasan meta kameyiba amma ta fahimci kalaman shi.
Nishi tayi me karfi me hade da daukewan numfashi, diff tadena motsi kuka yasa me karfi yana jijjigata ga baby daketa tsala kuka.
Da kyar likitocin suka koreshi sannan suka rufe kofan se kuka yake kaman karamin yaro.
Da kyar ya tashi ya nufi masallaci yayi alwala yayi sallan asbah.
Koda yayi sujjada kuka yasa yana rokon Allah akan ya sauki jabeera lafiya.....
Tashi yayi ya koma asibitin se yaji santa ya dada shiganshi lokaci daya ganin irin wahalan da takesha duk dan saboda shi.
Gaskiya ya kara jinjinawa mata se kara jin tausayinsu dama haka ko wace mace keji lokacin haihuwa indai hakane gaskiya iyayenmu sunyi kokari Allah saka musu da Alkhairy shiyasa duk wanda yake wulakanta mahaifiyar shi se yaci wutar Allah, Allah ubangiji ka dada tsaremu ka kara min san Mamana............
Se around 8 sannan suka fito.
Da sauri ya nufesu doctor ce tace. "Congratulations oga matarka ta haifi yan uku kuma duka suna cikin koshin lafiya......"
Da sauri yayi dakin, jabeera na kwance kan bed tana facing yaran dukkansu da suke kwance bisa baby bed murmushi take a ranta tana godewa Allah da wannan ni'ima daya mata domin ita dama tasan triplet zata haifa.
Karisawa yayi tareda dukunnawa yarasa meze furta saboda farin ciki, kawai seya fashe da kuka ido ta bishi dashi.
"Matana hakika nasan na cutar da rayuwarki namiki abubuwa da dama da yike ke macece me hakuri duk kika shanye kiyi hakuri ki yafemin duk abubuwan dana miki bisa biyewa SON ZUCIYA kiyafemin baby........"
Murmushin karfin hali tayi, "D ni ba abinda kamin bace Alkhairy kaine duniyata da kuma lahirana ina alfahari da samunka ina tutiya dakai Angona kaina musamman ne inasanka....."
Tashi yayi yaje ya dauko baby boy din wanda shi aka fara haifa ya dawo ya daurashi kan jikinta yaje ya dauko macen wacce itace ta biyu, ya koma ya dauko dayan namijin wanda shine karshe..
..
Hannunshi ya hada da nata yazama dukkansu suka rike babyn...
"Cutie kinga kyautar da Allah ya mana ko. "?.
Kai ta dago tana dada duban yaran da suke kama sosai identicals ne kuma dukkansu jabeer suka kwaso se macen ne ma taso ta kwaso jabeera.
Murmushi yayi. "Ai dama nasan kinsan me zaki haifa mana kawai kinki fada minne.... "
Murmushi tayi kawai..
Bakinshi yakai kunnin yaron yafara mishi addu'a.
"بَارَكَ اللَّهُ لَكَ فِي الْمَوْهُوبِ لَكَ، وَ شَكَرْتَ الْوَاهِبَ، وَبَلَغَ أَشُدَّهُ، وَرُزِقْتَ بِرَّهُ(2)بَارَكَ اللَّهُ لَكَ وَبَارَكَ عَلَيْكَ، َوجَزَاكَ اللَّهُ خَيْراً، وَرَزَقَكَ اللَّهُ مِثْلَهُ، وأَجْزَلَ ثَوَابَك"
Kunnin macen ya kanga bakinshi still addu'an daya mata kenan haka dayan.
******
Kwananta hudu aka sallameta wanda har Frida, budde da danaijo sunzo.
A nan jabeer yaso ayi suna amma sam Abun yace su dawo gida Nigeria ayi suna acan
Ana saura kwana biyu suna suka dira a Nigeria, inda kowa yaga jabeera da yaranta sedai suce masha Allah domin sunyi matukar tsaruwa ga wani irin kiba da sukayi daga ita har jabeer.....
A gidan su Abun suka sauka kafin in anyi suna su koma sabon gidansu dake old barrack.
Duk wasu Abu daya kamata anyiga anyi
Anan suka tadda su Rumana da Shulaifat domin sun iso..
A daki sukasa jabeera suna kara bata wasu sirrika daren sunan yayinda gidan ya cika makil dan su Hafsat jaeh na tin rannan akazo..
Najwa da Akila ma ba'a barsu a bayaba..
Washe gari akai nadin suna inda babban yaron akasa mishi, HAMDAN, macen kuma HAMAM, se d'an auta kuma HAYFAH,,
TARO akayi na suna wanda ya amsa sunanshi taro.
Anci ansha anyi bidiri an raba prizes masu girma da tsada.
Hakasu Hafsat jaeh aka dingi saka abubuwa a jaka hardasu kaji.
Gaskiya sunan triple din ya kayatar matuka, haka jabeera ta dinga shigen alfarma ita dasu HAMDAN, HAMAM, da kuma HAYFAH.
Yaran sunga gata a gurin kowa domin sunsha kyautuka ga yaran kyawawa wane da sunan kyau abun ba'a magana sedai ace masha Allah.
Kuyi hakuri kunjini shiru kwana biyu wallahi abubuwane sukamin yara dan Allah kuyi hakuri book dinma yazo karshe.
Oum Ramlat.
✍️
3/24/22, 4:45 AM - Mimi 🥰🥰: SON ZUCIYA..........
(Truf life story).
Story and written by
Sadeeya Isah bakori (Mimi). ✍🏻
*🌍 MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️ M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin k'ungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antat da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
--------------------------------
Dedicated to My bestie (Rabee'atu Ibraheem).
I really luv yhu sweetheart ngd da kulawa da kaunar da kike nunamin.
Bismillahir rahmanir raheem.
GARAB'ASA.
_Manzon Allah (sallallahu alaihi wasallam) yace;. Wanda yace Subhanallahil azeem wabi hamdihi, za'a hada mishi wata bishiya a cikin gidan Aljanna wanda ze rinka tsinkar Alherinta._
Page 59&60.
Sanye take cikin pink Magic sparkle outfit dress, tayi kyau sosai.
Zaune take kan Armchair Hamam ce a hannunta tana bata Nono.
Kukan Hamdan ta jiyo dake daki ya tashi daga bacci,
Nani (me raino) da take wasa da hyfah ta tashi da sauri tayi sama, ta dauko shi ta kawowa Jabeera.
Rikeshi tayi a dayan hannun tafito mishi da d'ayan nonon yafara tsotsa.
Lumshe ido tayi tanajin yanda yaran suke tsotseta, Hayfah ne dake kwance ya fashe da kuka.
Da sauri ta dubi Nani. "Dan Allah Halwa mikomin Haifah...."
Ta tashi ta dauko mata shi, jabeera ta tsige nonon dake bakin hamam ta ajiyeta gefe ta dauko Hayfah tasaka mishi nonon a baki yafara tsotso.
Kuka hamam ta fashe dashi da sauri jabeera ta daukota, ganin kaman Hamdan yafara bacci yasata tsigeshi ta aje gefe tafara ba hamam.
Aiko Hamdan najin an tsige nono daga bakinshi yafasa ihu,
Da sauri halwa ta mika mata shi, ta tsige na Hayfah tasaka a bakin Hamdan,
Shima nan take Hayfah yafara kuka itama se hamam ta dauka tasaki nonon, tsige nonon tayi a bakin Hamdan ta sakawa Hayfah a baki
Amma Sam yaki amsa haka hamam itama taki amsa dukkansu kuka sukeyi shima Hamdan seya dauka, dukkansu suka fara.
Nani ta dauke hamam da hamdan tana jijjigasu amma kaman tana zigasu ne k'arayi suke.
Sosai jabeera ke lallashin su amma ina sun cika gidan da kuka dukkansu da jabeera tarasa yanda zatayi itama seta zauna tasa kuka, lallashinta halwa tahauyi amma ina yara nayi itama tanayi.
Daidai lokacin jabeer ya shigo cikin shigen suit yayi kyau sosai, dawowanshi daga Deribe motel Airport road kenan domin yayi baki.
Kayan haushi yake kallo hannun jabeera ya kamo. "Baby meya faru. "?
Cikin kuka tace. "Sun k'iyin shiru da naba wannan nono na ijiye inba wannan se su dingi kuka karshe hamam da Hayfah suka ki sha se kuka suke.. ...... "
Murmushi yayi tareda sa hannu ya dauki Hayfah da hamam ya hau jijjigasu yana lallashi, karisawa ya fiddo da nonon yasaka musu a baki, Ice cream din daya kawo mata daga Today's yabude yabata tafara sha.
Ansan Hamdan yayi a hannun halwa yafara lallashinshi cikin ikon Allah yayi bacci,
Daki yaje ya ajiyeshi yadawo inda sumasu hamam sunyi bacci ya amshesu yaje ya kwantar sannan ya dubi Nani tareda rungumo jabeera. "Ki kula dasu insun farka ki kawo manasu zamuje mu huta... " tace. "Toh.."
Ya kamo jabeera sukayi dakinshi, suna shiga suka tube suka daura bath towel suka shige bayi
Wanka sukayi a manne suka fito tun a toilet corner suka zare towel din suka fito hakanan half naked suka fada gado,
Nononta yakamo da suke manya manya a tsaye baza'a tab'a cewa shayarwa takeba, matsar dakai yayi alamar ze tsotsa ture kanshi tayi tana fadin. "Haba cute angel babies dinka susha kaima kasha ai abun ba girma kenan......."?
Janyota yayi sosai."Ni rabu dani ai dama nawane. "
Tsotsa yafarayi sosai amma dayaji ruwa yazo seya janye baki ya tsiyaye a hanky, seya guntsa ya zuba a hanky chief nishi kawai take fiddawa domin tayi missing din mijinta sosai.
Hannu takai kan penis dinshi da takejin ta kara girma da cika domin rabon daya cita tun tanada ciki, kara kankameta yayi yaci gaba da sucking,
Like 50 mint sannan yafara goga kan buranshi a gabanta domin a tsuke yakejin gurin, dan shidewa sukeyi dukkansu da sauri tace. "Hamma kasamin......."
Dannawa yayi da karfi kara tasa, a matse take nan danan ruwa yahau ambaliya daga gabanta, shiko in banda ihu ba abinda yakeyi dan jinta yakeyi kaman wata budurwa dan ta matse iya matsuwa taji hadi dan su Rumana da Shulaifat sun bata babban gudun musa wajen HQ dinta, bacin jabeer shiya fara bude jabeera Kuma yasan ta haihu da seyace budurwace yanar budurcin ne kadai be ganiba.
Pumping dick dinshi cikin HQ dinta yake sosai dukkansu ihun dadi sukeyi "I miss yhu oummmm....baby Allah saka miki da gidan aljanna.....gindinki dadi....nagode umma da Amma kun karamin dadi....wayyo burana zata tsinke ki barni a haka inaso injini cikin farjinki me dadi huoooo.........hooooo.....darling wayyo dadi......na baki Aljanna tare zamu shiga na baki gidana dake Baga Road....zan bude miki pharmacy a Saudia na baki gida a sir kashim road da Bolari layout..burina kita bani dadi inaci burana nakine ke kadai......"
Sharrrrrr se hawaye yafara zuba daga idanunshi, yana sambatu yana mata kyauta masu yawa....
Sun shagala sosai cikin farantawa juna sedai ji sukai ana musu knocking, anjima anayi kafin tasamu da kyar ta janye ta zare abun a jikinta tana tafiya da kyar ta karisa bakin kofan tareda fadin. "Waye..." Halwa tace. "Nice hamam ce tatashi tana kuka......" Towel ta janyo ta daura sannan ta bude kofan ta amsa hamam dake kuka ta kulle kofan tareda sauke hamam bisa gefen bed, janyota jabeer yayi ya zare towel din.
"Mijina Hamam cefa ke kuka kabari nayi feeding dinta before...."
Yana dariya yace. "Ahhh ki tsaya nasan itama ta kosa a saman mata kanwa ko kani...."
Ya janyota yakara maida dick dinshi cikin gabanta da kyar wanda yake kaman kofa da an fito yake sake kullewa,
Hamam ya daura kan kirjin jabeera yasaka mata nono daya a baki shima yakama dayan yanasha yanaci gaba da yawo da buranshi cikin gabanta yanaci gaba da sucking Brest dinta hamam na tsotsan dayan.
Dadine ke kai mishi har tsakar ka kullum jabeera kara dadi take kaman wacce bata tab'a haihuwaba a tsuke take.
Batasan sanda ta rungumo kanshiba tana karajin dadi sosaiba.......................
TAMMAT BISSALAM.
I will miss the name JABEERA thanks for ur love and encourage (Team BABYN HAMMA).
ALHAMDULILLAH.
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki Kuma na gode masa daya bani damar kai karshen book dinnan lafiya,
Ya Allah kqgafarta min kura kuran da nayi a ciki ka bani ikon gyarasu a gaba, kabani damar rubuta wasu da zasu amfana Al'umma, ina neman gafara domin nasan na batawa wasu rai wasuma sun batamin to nidai na yafewa kowa ina neman Kuma ku yafemin.
Allah subhanahu wata'ala yace", Kuyi afuwa kuyi rangwame "
Ko bakuso Allah ya gafarta mana ne?.
Allah kara mana hakuri da juna.
(Kada ku manta wannan littafi abune daya faru da wasu bayin Allah duk abinda na rubuta sedai wasu abubuwan da na kara dafatan zamu dau darasin dake cikin wannan littafin, domin hakika akwai darasi masu yawa a rayuwan wannan bayin Allahn.)
Yar uwa ga shawara.
Ki kasance me kame kanki ki kula da budurcinki kikai dakin mijinki, wannan littafin yazama izina akan wasu zina batada fa'ida se musiba da take haifarwa ,
Yar uwa idan kikaga saurayinki beda aiki sedan kikaga yana taba jikinki yar uwa iname baki shawara ki rabu dashi domin ba mutumin kwarai bane.
Yar uwa kisani mutumci yafi komai da zaran kinje dakin mijinki ba ba budurci to dake da wofi dayane domin baze taba kallonki da darajaba, amma kikaje da mutumcinki hummm yar uwa bude ido kiga tarairaya kala da kala (meyasa jabeer be ga hajjo da mutum ciba saboda tabada kanta tun a waje jabeera kam dayike shiya lalata ta shiyasa baya wulakanta ta, kunsan su maza haka suke ballema mazan yanzu ai yanzu indai namiji ya bata ki koya aureki kin dinga ganin wulakanci kenan).
Ki kame kanki kada ki yarda da kowa namiji ba abun yarda bane ko wayeshi duk yanda kuke, domin ya kamata rayuwar Jabeer da jabeera ya zama izina a garesu jubi jarabtar dasuka fada duk dan saboda girman laifin aikata zina.
Allah ubangiji yasa tunatarna yayi amfani Allah ubangiji kabamu ikon kiyewa.........
Ina tayamu murnan zagayowan wata me alfarmar watan RAMADAN Allah ubangiji kasa muna daga cikin 'yan tattun bayi a wannan wata.
Allah ubangiji kasa muga na bad'i wa'inda sukaga wancan Allah beyi sunga wannanba Allah ubangiji ya jikansu ya gafarta mana dasu gaba daya.
Ga wani d'an tak'aitaccen bayani da jan kunni Allah ubangiji kabamu ikon amfani dasu.
Jan kunni akan Azumi domin wasunmu da dama suna karya azuminsu batareda sun saniba.
MENE NE AZUMI...??
1. AZUMI A LUGGA
Shine kamewa
2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.
RUKUNAN AZUMI
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamani (lokachin yin azumi).
SUNNONIN AZUMI
1. Gaggauta buda baki
2. Jinkirta sahur
3. Addu'a yayin buda baki
4. Yin sahur da jinkirta shi.
MAKARUHAN AZUMI
1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki
2. Sumba
3. Dauwamar da kallo na sha' awa
4. Tunani akan al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.
ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI
1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran dare
5. Chi ko sha da gangan
6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi
7. Ridda.
ABUBUWAN DA SUKE HALAS
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da ruwa
3. Tafiya ta halas
4. Sanya magani wanda ya dache
5. Tauna wani abu ga karamin yaro
6. Sanya turare.
ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi
4. Kuran kan hanya
5. Wayan gari da janaba
6. Yin mafarki da rana.
JAN KUNNI AKAN SALLOLLI BIYAR.
*KA KYAUTATA SALLOLINKA BIYAR*
-
"A farkon lamari Allah maɗaukakin sarki ya wajabta mana salloli har guda hamsin a rana, sakamakon gajiyawa da kasawar da take garemu, sai yayi mana rangwame ya rage kaso mafi yawa daga gareta, ya dawo mana da ita guda biyar a duk rana, burinsa yayi mana rahama dominta"
-
"Amma duk da wannan tausayi da rangwamen da Allah buwãyi yayi mana, wasun mu da dama basa bawa waɗannan sallolin muhimanci balle ma har su sami damar kyautata su"
-
"Ka kiyaye sallolinka guda biyar a kullum, domin lallai haƙiƙa ɗaya daga cikinsu itace zata zamto sallarka ta ƙarshe a rayuwarka"
-
Da wace fuska zakajewa Allah idan sallarka ta ƙarshe batada inganci?
*WALLAHI SAI MUN BAR DUNIYAR NAN.*
-
"Dukkanin samammu ne, sannan kuma dukkanin mu matattu ne, wanda ya ƙagi halittar mu a karon farko, shine wanda zai karɓi rayuwar mu, zamu mutu mu koma gareshi domin mu girbi dukkanin abinda muka shuka a wannan duniyar"
-
"Kaidai kawai kayi ƙoƙarin gamawa da duniyar nan lafiya, kada ka bari duniya ta aure ka har ta kaika izuwa ga saɓawa mahaliccinka Allah, ta hanyar biyewa ruɗe-ruɗen duniya, lallai fa zaka mutu, kuma Allah shine wanda zaiyi maka hisabi"
-
"Wata rana, za'a binne ni ni kaɗai acikin ramin ƙabarina, kaima wata rana, za'a binneka acikin ramin kabarinka kai kaɗai, dukkanin mu zamu kasance acikin ramikan ƙaburburan mu daga mu sai aiyukan mu, na sharri ne su, ko kuma na alkhairi, SubhanAllah!, za'a tambaye mu abisa duk abinda muka gudanar a wannan duniyar, a ranar nan rahamar Allah ce kaɗai zata cecemu, ya Allah ka lulluɓe mu da rahamar ka wacce kake lulluɓe bayinka nagari da ita a ranar karɓar sakamako Ameen
MU GUJI AIKATA ZUNUBI
BAKIN CIKIN AIKATA ZUNUBI
Hasanul Basary ya ce: Lallai mumini zai iya yayi wani zunubi, ba zai gushe ba yana bakin cikin wannan zunubin da yayi har ya shiga Aljannah (A sanadin nadamarshi da bakin cikin abin da ya aikata)
الزهد لأحمد بن حنبل 269/1
Ibnu Taimiyah ya ce: "Mumini shine wanda ba ya dogewa a kan zunubi, yana tuba ne daga gareshi, sai hakan ya zame masa lada, kamar yanda ya zo cewa: bawa zai aikata wani zunubi sai ya shigar dashi Aljannah da aikinsa, bai gushe ba yana tuba daga gareshi har sai an shigar dashi Aljannah da wannan tuban nashi.
Shi zunubi yana wajabta kaskantar bawa da kankan da kanshi, da addu'a da Istigfarinshi ga Allah, da tabbatarwansa ga kansa akan bukatuwarsa ga Allah, da kuma cewa fa babu mai gafarta zunubai face Allah, sai mumini a dalilin wannan zunubi ya samu lada wadanda bai samesu ba a da tare da wannan zunubin ba, sai wannan kaddarar ta zame masa alkhairi.
مجموع الفتاوى
MU GUJI KAIDIN SHAIDAN.
*_Abin Da Ake Fada don kawar da kaidin shaidanu Masu Taurin Kai:-_*
👇👇👇👇👇👇👇👇👇
أَعُوذُ بكَلِمَاتِ اللهِ التَّامَّاتِ الَّتِي لاَ يُجَاوِزُهُنَّ بَرٌّ ولاَ فَاجِرٌ مِنْ شّرِّ مَا خَلقَ، وبَرَأَ وذَرَأَ، ومِنْ شَرِّ مَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاءِ وِمنْ شَرِّ مَا يَعْرُجُ فيهَا، ومِن شَرِّ مَا ذَرَأَ في الأَرْضِ ومِنْ شَرِّ مَا يَخْرُجُ مِنْهَا، وِمنْ شَرِّ فِتَنِ اللَّيْلِ والنَّهارِ، ومِنْ شَرِّ كُلِّ طارِقٍ إِلَّا طَارِقاً يَطْرُقُ بخَيْرٍ يَا رَحْمَنُ.
*A'oozu bikalimatil-lahit-tammat, allatee la yujawizuhunna barrun wala fajir min sharri ma khalaq, wabaraa wazaraa, wamin sharri ma yanzilu minas-sama', wamin sharri ma ya'ruju feeha, wamin sharri ma zaraa fil-ard, wamin sharri ma yakhruju minha, wamin sharri fitnanil-layli wannahar, wamin sharri kulli tarikin illa tarikan yatruku bikhayrin ya Rahman.*
*Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku, wadanda wani wani (bawa) nagari ko fajiri ba ya ketare su, daga sharrin abin da (Allah) Ya halitta, Ya samar da shi daga babu, Ya fari halittarsa, daga kuma sharrin abin da yake saukowa daga sama, da sharrin abin da yake hawa cikinta, da sharrin abin da Ya halitta a cikin kasa, da sharrin abin da yake fitowa daga gare ta, da sharrin fitinun dare da na rana, da kuma sharrin duk wani mai zuwa cikin dare, sai dai mai zuwa da alheri, ya (Allah) mai yawan rahama!*
MU LIZIMCI KARATUN AL QUR'ANI A WANNAN WATA ME ALFARMA.
*NUTSUWAR KI TANA CIKIN KARATUN ALƘUR'ANI.*
-
"Haƙiƙa mata da yawa idan suka rasa abokiyar fira acikin gida sai kaga sun ɗauki wayar su sun kunna waƙa, da zimmar