Showing 1 words to 3000 words out of 44450 words

Chapter 1 - HARIJIN SARKI COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

18 Nov 2025

6200

??ࡱ?>??  %????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????"????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F&WordDocument????1"0Table????????
Data
???????????????????? P??rKSKS?1"O????????rrwwwwG[???w?? ? ? ? ? ? ? ? ? $G??*rww? ? wwww? # ?[# ? [? # [? ? w[ *=?Q? HARIJIN SARKI =?Q?*


*Oum Hairan*


*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ?ofa a buWe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuSi wannan number 09031307566.*


https://arewabooks.com/u/oumhairan1

_*SHIMFI?A*_
_*?ASAR MOROCCO*_ Tana Arewacin Afirka, tsakanin tekun Atlantic da Bahariyyar Rum (Mediterranean).
Birnin ?asar shine Rabat, amma Marrakesh, Fes, da Casablanca sune shahararrun birane.
Ana magana da Larabci (Arabic) da Berber (Amazigh), sannan Faransanci.
Masarautar ta kasance ?ar?ashin Sarki Mohammed VI, wanda yake da masarauta mai dogon tarihi tun ?arni da dama.
Masarautar Morocco ta kasance mai bin tsarin gargajiya da musulunci sosai.
Fada ko  Kasr suna da ginshi?ai masu kyau, marmara, fale-falen zinariya, da zane irin na Andalusian-Arabic (irin wanda kuke gani a cikin masallacin Alhambra).
A cikin fada akwai masu hidima,  yan majalisar sarki, da sar?in fada (vizier).
Sarki yana da mata fiye da Waya, amma tana iya zama Waya ce ke da matsayi na  Sarauniya ta farko wacce ake kira Lalla a Morocco.
Yanayin Rayuwa da Al adu
Morocco tana cike da al adu masu haWa Larabci, Afirka, da Turai.
Ana yawan ganin fadar da ke bakin hamada, daji mai ?yalli, da kasuwannin gargajiya (souks) masu cike da kayan ado, turaruka, da ?yale ?yalen fata.
Abincinsu shahara da Couscous, Tagine, da Mint Tea.
Tufafinsu irin su Kaftan da Djellaba.



*Mafari*
*Samha Idrees El Fahreey* matashiyar budurwa me tashen ilimi nutsuwa da ?warewa a Sangarenta, ta kasance Likitar zuciya da jini wato (Cardiologist and neurophysiologist) ?wararriyar likita da Wannan babban asibiti na Casablanca yake alfahari da ita, bata da tsoro sannan tanada jajircewa matu?a akan duk abinda ta sanya a gabanta. Ta Wauki aikinta kamar yanda ta Wauki ibada bata wasa da aikinta kuma bata son duk wanda zai kawo mata wasa a cikin aikinta.
Ma'abociyar bincike ce akan abinda ya shafi sirrikan Soye sannan tana yawan bincike akan abinda ya shafi ruhin mutum da tasirin sha'awa a cikin ?wa?walwa, A duk lokacin da mara lafiya ya ziyarceta takan fahimci sirrin ciwonsa ta cikin tambayoyin da take yi masa ba tare da ta auna wani sashi na jikinsa ba, tanada wani sirrin asirin iyali da bata sani ba, sirrin kallon idanunta yana sanya mutum jin sanyi da tsoro lokaci guda. Mace me kamar maza a Sangarenta.
Yau Litinin ce tunda ta tashi da asuba tayi sallah ya zauna domin azkar bayan ta gama ta tashi tayi wanka ta fara shirin tafiya gurin aikinta cike take da walwala kasancewar cikin weekend Win tayi bincike matu?a akan aikin da Dr Rafiq ya bata wanda takeda ya?inin indai anbi shawararta za'a samu waraka da yardar Allah,  Samha! Yauma sai kin makara kamar yanda kika saba ko?" Saka takalminta tayi ta yafa mayafin Kaftan nata ta fito da sauri tana Waura agogo tace  Jaddah kin hanani sakat tun asuba kika tasheni yanzu kuma kina kwalamin kira me zanyi Miki ne, jagwalgwalon abincinki ne banaci zandai iya shan Mint tea idan kin dafamin" dungure mata kai Jadda tayi tace  Ke dama ba'a Miki gwani wannan yarinya mijinki ya shiga uku da gwasala to ban dafa Mint tea ba in zakici abinda na dafa kici in bakici ki kije" bubbuWa kwanukan dake jere bisa dinning ta Wauki abinda zata iya ci ta tuttura suna zagaya parlour da kakarta suna dariya, ta ma?ale bayan Jadda tayi mata kiss tace  Jaddatu ina sonki kiyimin Shahara yau itane zanci idan na taso a aiki zanje na gaida Ummu da Abih" Waure fuska Jadda tayi tace "Zakije ya bato Miki Rai kizo ki hanamin bacci ko? To babu ruwana tunda kince ba zaki iya zaman guri Waya ba nikam Nima na fara gajiya da halinki ki fito da miji kawai mu bashi ke kuje ku ?arasa rayuwarku tare"






Remote na motarta ta Wauka ta rungumi files files Winta tayi waje, inda sabo ta saba wannan surutun a kowanne Sangare idan tace zata rayu, ta rasa sau yaushe zasu daina mata maganar abinda ba ita zatayiwa kanta ba, aure dai aure dai, shin wai ita zata auri kanta ne ko kuwa aurenta za'ayi? Numfasawa tayi tana ci gaba da driving Winta koda suke nuna damuwarsu da aurenta tafisu damuwa shekaru 25 ko ba'a faWa mata ba ya kamata tayi aure don samawa rayuwarta makoma me kyau, to saidai shin wai ma wa zata aura ne? Meyesa kowa baya fahimtarta? Meyesa idan taso baasonta kuma Meyesa idan aka sota ta yarda taso ake yaudarar ta? Meyesa duk wanda ta Wauki amanar rayuwa ta bashi sai yaci? Mene yasa ta kasa samun mahaWi?.
WaWannan tunane tunanen ne fal zuciyarta a haka ta isa babban asibitin Fes Zuciyarta cunkushe da tunanin abinda yake cire mata walwala a ko yaushe, yau Win ma babu wata cikakkiyar walwala ta tayi parking ta fito tare da Wiban files nata da system nata ta nufi hanyar da zata sadata da office Winta, lokacin kusan dukkanin likitocin sun samu isowa saboda babban taron da zasuyi da Ministan lafiya na ?asar yau Win da misalin ?arfe goma na safiya wanda ya kasance shine taro mafi girma da suke gudanarwa duk shekara, a gurguje suka gaisa da Wasu daga cikin abokan aikinta ta shiga office Win, komai need kamar yanda akasan tana bu?ata, jan kujera tayi ta zauna tana daidaita zaman takardun dake saman table na gabanta ta Wago cikin son sanin waye ke shigowa office Win nata a daidai wannan lokacin, idanunta ne ya sauka kan daya daga cikin abokan aikinta Dr Lamir, ta gyara zaman tabarau Win idanunta ta na saita system Win gabanta, inda ya ja kujera ya zauna, cikin Yarensu na Berber ya gaisheta ta amsa da gajerar walwala tace  banyi tunanin zan tarar da kowa kamar yanda na tarar yau ba Dr Lamir wannan taron yanada muhimmanci gareku bisa alamu"





Cikin ido yake Kallonta yace  Taron yanada muhimmanci gareki kema Dr Samha a wannan taron za'ayi gwajin fasaha don ?arawa juna sani da kuma Waga matsayin wasu daga cikinmu, bana raba dayan biyu kina cikin waWanda zasu samu wannan karramawar sannan akwai wani shiri na Wiban wasu daga cikinmu a tura su Casablanca wasu Rabat domin ci gaba da taimakon al'ummarmu, ban cika son canjin wajen aiki ba amma naji ina sha'awar daga Fes na tafi Rabat tabbas nasan na samu daidaitacciyar Waukaka da kuma dama ta zama wani a cikin Aikina zanyi amfani da damar yanda ya dace" tunda ya fara maganar take kallonsa tare da kallon abinda yake zanawa akan abinda yake zanawa game da gobensa, ?asa tayi da kanta tana buWe wani File a system Winta tana dubawa tace  Ba komai nakeso ya ritsa dani ba Dr Lamir banawa kaina fatan zama cikin waWanda government zata zaSa yanzu burina kawai shine na daidaita rayuwata ta samu makoma idan hakan ta samu zanyi farin ciki fiye da tafiya Casablanca ko Rabat a matsayin da zanje" tashi tayi tace  Zanje na duba petiant Wina" daga haka ta fice ta fara zaga inda marasa lafiyarta suke tana duba files Win kowa tana ganin abinda ya dace dashi, da WaiWai Saida ta gama duba waWanda suke kwance domin karSar agajin gaggawa sannan ta juya ta koma ta zauna a office nata ta fara ganin masu shan magani, misalin ?arfe goma aka danna bell da take umarni ga kowa ya halarta don fara taro, rufe files na gabanta tayi ta mi?e tare da duban agogon ta 10:03am tayi ajiyar zuciya jikinta cike da sanyi Zuciyarta cike da rauni karon farko a rayuwarta da taji bata bu?atar zuwa wajen taron saidai kashhh.... Ta makara domin tarone da dole kowa sai ya halarta kuma tana cikin waWanda zasu gabatar da jawabin taron, ta gama tattara duk wani statement nata ta fito gabanta na faWuwa zuciyarta na bugawa fiye da bugunta na yau da kullum.





Hall na taron ta nufa cike da ?arfin hali daidai zata shiga taji an kirata ta baya ta tsaya cak tare da juyowa ta sauke ajiyar zuciya ganin shugaban asibitin Dr Junaid ya mi?a mata hannu cike da mutumtawa ta Wora hannunta bisa ?irjinta, tayi ?asa da kanta tare da furta kalmar gaisuwa da take nuna tsananin girmamawarka ga wanda ke gabanka. Numfasawa yayi wannan Wabi'ar ta Dr Samha tana burgeshi gata matashiya me lokaci wadda zamani yake yayinta mutane suke rububinta saidai hakan baisa tayi watsi da Al'adarta ba a matsayinta Na ?abilar Berber ta usul kuma musulma Wiya ga babban Malamin Addini Shaikh Idrees El Fahreey, sanannen mutum zamanin rayuwarsa sannan Wiya ga Dr Binaya sananniyar Likitar gargajiya kuma shugabar Majami'ar Nasaya?.
Katse masa tunani tayi ta hanyar cewa  YallaSai na gama aikin daka sanyani saidai lokacin nuni ya ?ure muna iya bari sai bayan taro?" Jinjina mata kai yayi yace  Hakan yayi Dr Samha mu shiga domin fara gabatarwa" shiga sukayi Hall Win kowa ya nutsu cif ya hallara ta zagaya gurin da aka tanada domin ta kasancewar kowacce kujera da mazauninta bayan tayi Gaisuwa irin ta al'adar Berber ta zauna tana me buWe wani File dake hannunta tana dubawa.
Ji tayi idanun na yawo a jikinta tabbas tasan akwai sashen da suke Kallonta wannan ta sanyata Wagowa daidai lokacin da Mai girma ministan lafiya ya shigo ya samu rakiyar rukunin kariya na IV12 kowa ya mi?e tare da mi?a gaisuwa cikin girmamawa ladabi da kuma sallamawa kamar yanda al'adar taron take aka fara buWeshi da addu'a sannan akayi taken ?asa da kuma taken ma'aikatar lafiya ta ?asar sannan kowa ya zauna, masu gabatarwa suka fara gabatarwa Waya bayan Waya, ta shagala da duba abu mai muhimmanci a tattare da ita ta fara jiyo amon sauti na ambaton sunanta, faWuwar gaban data fara da ita ta dawo mata sabuwa daidai lokacin da take Mi?ewa ta fara takawa a hankali tanajin idanun mutum Waya na yawo bisa duk wani motsinta, haka ta daure ta ?arasa ta rusuna a ladabce ta ?ara kwasar gaisuwa gurin manyan ?asar da suka samu halartar wannan taro da yake faruwa duk watan shida na kowacce shekara.
Bayan gabatar da kanta ne ta fara bayani akan abinda ya shafi sashin da take jagoranta da irin nasarorin da suke samu da kuma irin abubuwan da suke damunsu da tallafin da suke bu?ata a Sangaren gwamnatin ?asarsu me adalci. ?agowa tayi don fuskantar yanayin da masu sauraronta suke kasancewa da jin bayaninta, idanunta ya sauka cikin idanun wani mutum me cike da kwarjini da fuskar jarumta sanye cikin kayan da suke nuna shiWin mutum ne mai girma a wannan ?asa.
Saurin janye idanunta tayi lokacin da sa?o biyu suka gauraya jarumta biyu ta haWu sirri ya shiga cikin sirri sai ya haifarwa da gangar jikin kowanne kasala mara misali, tabbas Dr Samha ta firgita da abinda ta gani a idanun wannan mutumin da batasan waye shi ba kuma ta razana da ?arfin ikon tsafin data gani a cikin ?wayar idanunsa, rawar jikinta ta tsananta wadda ta sabbaba mata bada abin magana ba tare data gama furuci ba ta koma mazauninta ta zauna, cike da zullumi tare da tunanin  to shi wannan sihirtaccen bawan wanene?" ?agowa ta kumayi suka kuma haWa idanu ?irjinta ya kuma bugawa da ?arfin gaske ta furta  Hasbunallahu wani'imal wakil" abinda ya sanya waWanda suke kusa da ita Kallonta, Dr Lamir ya ri?o hannunta cikin mamaki yace  Kina lfy Dr?" Wata ajiyar zuciya ta sauke ta kuma Wago idanunta a tsorace saidai ga mamakinta yanzu babu kowa, a gurin da wannan mutumin yake, ta sauke ajiyar zuciya me ?arfi ta mi?e tace  Inada uzuri Dr zan koma office" daga haka ya fice Dr Lamir ya bita da kallon mamaki, bai taSa ganin bayyannannen firgici a tare da ita ba sai yau.





Koda ta fita tayi nufin komawa office Winta ne amma sai ta rin?ajin wani sauti a cikin kunnuwanta yana mata kuwwa da cewa, "ki tafi gida don samun daidaiton tunani" da wannan ta yanke shawarar tafiya gida tanajin yanda ?arfin dukan zuciyarta ke ?aruwa tana shiga mota da nufin kunnawa wayar dake cikin aljihun rigar dake jikinta ta fara neman agaji, a Wan firgice takai hannu ta Wauki wayar ta sauke ajiyar zuciya ganin number Shugabansu Dr Junaid ta latsa accept ta tare da makala Bluetooth a kunnnenta kafin tayi magana yace  Ki sameni a office yanzu" ji tayi wani abu ya caki zuciyarta ta cika da kunci da tarin zullumi wanda bata taSa shiga irinsa ba haka ta fito jikinta babu ?wari ta nufi hanyar da zata sadata da babban Ofishin asibitin ta danna bell aka bata izinin shiga ta shiga tare da maida ?ofar ta rufe ta juyo tana mai furta sallamar data ma?ale a ma?oshinta ta tsaya cik jikinta na ci gaba da Waukar rawa, kasa ko motsa ?afarta tayi duk kuwa da bata gama tantance wanda ta gudarwa sake gani ne a Wakin taro ko kuma wanine daban ba amma taji bata bu?atar ganin mutum makamancinsa.
"set down mana Dr Samha" cikin rashin laka ta fara jan kyawawan ?afafunta ta isa inda aka Umarceta da zaman ta zauna tana me ?o?arin arowa kanta jarumta ta buWe baki cikin muryarta me dukan zuciya tace  YallaSai?" Saurin tarar numfashinta yayi da cewa  Naga kina shirin fita Dr gashi ba'a gama taron ba shin hakan na nufin wani uzuri me muhimmancin da yafi tsayawa kiji makomar ?o?arinki ya taso Miki ne ko kuwa baki bu?atar karSar sakamakon aikinki tu?uru?" ?asa tayi da kanta tace  Sorry Sir" Numfasawa yayi yace  Ina sakamakon binciken da na sakaki" hannunta na rawa ta ta buWe system Winta ta buWe files na binciken da tayi ta tura masa gabansa tace  YallaSai wannan shine abinda na gano game da bincikenka na Wauke komai a modern na adana maka kuma ina shirin sake zurfafa bincike game da Ala?ar Sha'awa da ?wa?walwa, ciwon yanada tasiri ne da jinin dake zagawa a jikin Wan adam, ?wa?walwa ce ke fara karSar sa?on tana turawa zuciya sai jini ya amsa ya bawa dukkan gangar jikin Wan adam aiki, amma ranka shi daWe akwai nau'in sha'awar da take zama daga Warsawa zuciya ne sai ita zuciya ta aikawa ?wa?walwa, kuma yawanci shine ciwon da yafi damun mutanenmu saSanin wancan kashin na farko akwai abinda karantawa da faWaWa bincike akai shine zai iya fitar da sakamakon, naso tsawaita binciken saidai....."
Shiru tayi tana wasa da yatsunta, inda dukkansu suka zuba mata idanu musamman *VIZIER Rayyan Hamad ZIRKAN* da tun shigowarta sai yanzun ya Wago ya zuba sihirtattun idanunsa akanta  Uhmm! ina sauraronki Dr Samha saidai me?" ?agowa tayi tace  Bansan ta ina zan fara ba yallaSai dole binciken yana bu?atar kusanci da me irin wannan lalurar ta hanyar hakan ne za'a iya samun sakamako me kyau" murmushi yayi dama yasan ?arshen maganar kenan, yace  wannan bazai zama abu me damuwa ba Dr kamar yanda aka tsara manyan ma'aikata zasu samu ninkin matsayi daga wanda suke zuwa samansa to kema kin samu Hukumar gudanarwa ta ?asa ta Waukeki daga wannan asibitin ta mayar dake Babban Asibitin ?asa dake Rabat"

*=?Q? HARIJIN SARKI =?Q?*


*Oum Hairan*


*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ?ofa a buWe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuSi wannan number 09031307566.*


https://arewabooks.com/u/oumhairan1



*Page 3-4*
?agowa tayi da sauri tace  Amma YallaSai...." ?aga mata hannu yayi yace  Amma me Dr Samha?" Bai jira amsar ta ba yace  Duk wani ma'aikaci burinsa samun ci gaba da ?arin Waukaka, babban asibitin ?asa kika koma wanda duk wani isasshe a kasar Morocco burinsa zuwa wannan asibitin don a duba lafiyarsa Sannan akwai wani matsayi mai girma da nake Miki fatan amsawa saidai zan jira lokaci kaWan kafin bayyana Miki, inada tabbacin zakiyi farin ciki da wannan Mataki kuma zai baki damar ci gaba da bincikenki cikin aminci, yanzu ga gift Winki kije ki fara shiri ki sanar da duk wanda zaki sanarwa gobe idan Allah ya kaimu zamu tafi Rabat ki shiga office Winki Ni kuma zanyi wani aiki a gidan *SULTAN RASHID IBN FAYAD AL ZIRKAN* akwai yiwuwar kece zaki karSi aikin domin yanzu kece ludayinki ke kan dawo mu girma ya fara riskarmu kuma ina Miki fatan nasara"
Cike da sanyin jiki ta mi?e tace  Na gode YallaSai" daga haka ta juya ta fice Zuciyarta cunkushe da damuwa take driving Win bata taSa riskar kanta a yanayin da ruhinta ya?i amincewa dashi irin yanayin yau ba, koda taje gida bata saurari kowa ba ta shige Wakinta, wanka tayi tayi sallar Azahar ta kwanta Zuciyarta tana ?unci, shigowar Jadda ne ya tasheta ta zauna suna fuskantar juna, Jadda ta kama hannunta tace  Bakiyi tunanin yau Win zatazo miki da wannan yanayin ba ko jikata tun shekarunki suna kaWan nake mafarkin Waukaka Me cike da ?alubale gashi a hankali lokacin yazo, tun kafin kije nasan abinda zai faru na faWawa Abih Winki yace a'a basuyi haka da mahaifinki ba, to dai nayi nasarar shawo kansa yanzu ya rage kije ki sanar da mahaifiyarki" wasu siraran hawaye ta share tace  Amma Granny banji ina farin ciki da wannan aikin ba kamar yanda nayi farin ciki da samun Aikina a Fes hospital Meyesa ruhina da zuciyata suka kasa karSar abin har suke wahalar da gangar jikina?"





Dafa kafaWarta Granny tayi tace  suna faWa ne da ?addararki kuma tafi ?arfin su sai abinda yake rubutacce ya faru" tashi tayi ta Wauko mata Tagine ta fara bata a baki tans rera mata wakar da take yi mata lokacin tana ?arama tana dariya, a hankali ta gusarwa da jikar tata damuwa suka fita suka nufi Souks sukayo siyayya tare suka je gidan Ummuh wacce take itane mahaifiyar Samha tun bayan rasuwar Shaikh Idrees El Fahreey bata kuma aure ba tana zaune ne ita kaWai sun raba gari da Samha ne don kasancewar Ru?a'ah Christian ita kuma Samha tabi addinin mahaifinta wato musulunci, daWi kan haka mahaifiyarta ta wani sashin bokanya ce ita kuma Samha tun tasowarta bata aminta da harkar bokanci da tsafi ba kullum kallonsu takeyi matsayin ?arya da Sata wannan ya sanyawa Ru?a'a ?iyayyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login