Showing 39001 words to 42000 words out of 44450 words

Chapter 14 - HARIJIN SARKI COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

18 Nov 2025

6237



Wani haske ya cika Wakin gaba Waya, ya fantsama zuwa sama kamar wal?iya.
Ameer, a duniyar duhu, ya faWi ?asa yana ihu, hannayensa suna ?onewa.
 Aaah! Wannan addu ar& tana ?ona ni!

Daga nan kuma, aka ji kukan jariri mai ?arfi, mai cike da nutsuwa, mai Wauke da wani irin sauti na ruhi.
Granny ta ajiye littafin Al-Qur ani ta nufi gadon da Samha ke kwance da sauri tace
 Alhamdulillah! Allahu Akbar! Jaririn ya fito lafiya!
Rashid ya dur?usa, hawaye na sauka daga idanunsa yakai hannu zai Wauki jaririn Samha ta janye Wanta, cikin Muryar galaSaita tace  Idsn ka taSashi zai rasa kariya Sultan" da sanyin jiki ya kalleta yace  Allah Ya kare shi daga duhun da ya tsani haihuwarsa
Samha ta ri?e jaririn a ?irjinta, ta ce da murya mai sanyi  Ka gani Rashid? Duk tsafin duniya ba zai iya doke addu a ba ............



*Paid book 500 for regular, 1k for VIP, 1500 for V-VIP via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay evidence of payment 09031307566*


*Oum Hairan*
*67-68*
A daren da Samha ta haihu masarautar Zirkan ta canza tamkar ba ita ba Haske ya lulluSe sarautar gaba Waya fitilun da suka daWe suna yin rauni sun ?ara ?arfi, kuma rana ta fito da safe ba kamar kowace rana ba tana Wauke da wani irin haske mai sanyi. Mutanen gari suka taru suna kallon sama, suna mamakin wannan sabon yanayi.
Wasu suka ce,
An haifi mai alheri.
Wasu kuma suka ce,
 Wani abu ya dawo duniya da bai kamata ya dawo ba A Wakin Samha kuwa, duk sanda ka kalli fuskar jaririn zaka ga annuri Rashid yana tsaye yana kallonsa cikin hawaye zuciyarsa tana cike da tsoro da farin ciki a lokaci guda, kallon yaron yake sosai yace  Wannan jaririn ba kawai jariri ne kamar kowa ba Samha" murmusawa tayi cikin rauni tana girgiza kai tace  Na sani, Rashid. Amma duk kuwa da haka, shi Wanmu ne. Kuma zan kare shi da addu a, ba da takobi ba
A Sangaren Granny tana karanta addu o i cikin nutsuwa A lokacin da ta Waga kai, idanuwanta suka cika da haske tamkar ta ga abin da wasu ba sa iya gani.
 Na ga wani abu a bayan wannan yaro, ta furta cikin rawar murya,  Hasken da zai rushe duhu amma kuma zai fuskanci jarabawa mafi tsanani kafin ya kai ga wannan nasarar Rashid ya matsa kusa:

 Kina nufin& ?

Granny ta ce cikin natsuwa:

 Wannan haihuwa ta haifar da sabuwar ?addara. Ameer bai mutu ba, amma ikon da ya ri?e ya raunana. Yaron nan ne zai zama ginshi?in da zai karya sirrin da sarauta ta jingina da shi tun ?arni da suka shuWe. Samha ta lumshe ido tana shafa fuskar Wanta  To in haka ne, sai mu tashi tun yanzu wajen tsarkake fadar nan da addu a. Ba zan bari a sake shigar da duhu cikin rayuwarsa ba Sultan dole Wayan biyu zata faru ko dai ka zubar da duk wani abu daya shafi tsafi ka Wayanta Allah guda Wayane ka amince shine me nasarar da yake bawa mushrikai nasara suke ganin kamar ?arfinsu ne ko kuma ka barni Ni da Wana mu nisanta gareka mu nemi tsarki gurin me tsarkin da yake tsarkake kowa
Kallonta Sultan Rashid yakeyi yana fahimtarta amma kuma zuciyarsa ta cika da rauni ya amince zaiyi komai kuma zai bar komai akan Matarsa da Wansa har sarauta zai bari matu?ar zai rayu da Samha da Wansu, a sanyaye yace  Na rantse da Allah Waya wanda na amince babu wani iko saman nashi nabar tsafi da duk wani abu daya shafi tsafi zan rayu da Wayantacciyar ta?awa da imanin Allah shine komai"


*************

A can cikin zurfin duhu, a wani Waki mai kama da ramin wuta, Ameer ya buWe idonsa.
Numfashinsa yana fita da wahala, hannayensa suna ?onewa da alamun hasken da ya taSa shi a lokacin haihuwar jaririnne yake ?onashi.
Ya haWiye jini yana murmushi Na yarda, yaron nan da gaske ne& Amma da na rayu, zan jira sa.

Sai ya janyo zoben da yake a ?afarsa, ya furta cikin sanyi:
 Shekaru bakwai& daga yau, ni Ameer zan dawo. Kuma lokacin da wannan yaron ya fara tafiya, shine lokacin da ni zan fara bin sawunsa sarauta bazata dawwama a sashen Rashid ba dole ta dawo gareni nine jinin duhu kuma dole duhun da aka gadar ya murki Zirkan
Wata iska mai duhu ta shafi fuskar sa, ta Wauke shi daga gurin, ta bar ?asan duniya cikin shiru.



A fadar Zirkan, Samha ta Waga Wanta zuwa sama tana cewa cikin muryar da ta gauraye da hawaye da murmushi  Za ka rayu da haske, ba da tsafi ba. Kuma kowanne sirri da aka Soye, Allah zai tona shi ta hanyar ruhin gaskiya.
Rashid ya dur?usa, ya sanya hannunsa a kan jaririn yace  Wannan haihuwa ce ta ?addara. Amma wace ?addara ce zata biyo baya?
Granny ta juyo gare su ta ce da muryar da ba ta sake maimaituwa ba,
 Tsanani da haske ba sa zama lafiya tare sai dai idan ruhi ya tsarkaka daga zuciya" iska mai sanyi ta busa daga waje, ta kunna fitilun turare, ta bar Wakin cike da ?amshi da natsuwa.
Jaririn ya lumshe idonsa, kamar yana jin kowace kalma da ake furtawa.

*69-70*
Tun bayan haihuwar yaron, dare uku kenan Samha batayi bacci me kyau ba
A duk lokacin da ta lumshe ido, tana ganin haske mai kama da rana amma baya da zafi sannan a tsakiyarsa akwai wani yaro sanye da farin kaya yana tsaye yana murmushi.
Sai kawai taji muryarsa tana faWin
 Ni ba kamar sauran jarirai ba ne, Ummi Sunana Rayyan, domin na fito daga ruwan da Allah Ya tsarkake kafin a halicci sarauta ki sanar da abiey sunana Rayyan nazo domin na rushe mulkin tsafi na kafa mulkin adalci nazo ne domin na tone ?aryar da aka binne a cikin gaskiya kuma nazo ne domin cire rai ga duk jikin da ya kasance azzalumi farkawa tayi cikin zufa Rashid yana gefenta yana kallonta da damuwa yace
 Samha, wannan mafarki na yau da kuma jiya fa? Kullum kina farkawa da tsoro.
Ta juyo gare shi, idanuwanta cike da tsoron ruhi tace
 Sultan na san sunan Wanmu yanzu. Rayyan. Kuma na fahimci cewa wannan haihuwa bata zo da sau?i ba akwai abinda yake neman sake dawowa Rashid ya dafa kanta yace  Kada ki tsorata Mun riga mun mi?a komai ga Allah Idan wannan jariri an rubuta masa ?addara ta haske, to babu duhu da zai iya rufe shi
A waje kuma, Granny ta zauna a ?ar?ashin bishiyar mango tana karatun Suratul Kahf.
Tun daga nesa, wani farin tsuntsu ya sauka a gabanta yana haWa numfashi.
Ta Waga kai, sai ga Sultan ya iso daga nesa cikin sutura ta masarauta fuska babu walwala  Granny ya faWa da sanyi  Na labarin haihuwar tun a baya, Amma akwai wani abu da nake ji a jikina tun ranar Haske da ciwon kai a lokaci guda. Shin kin taSa jin abu irin haka? Ta Wan murmusa cikin hikima
 Sultan, haske da ciwo suna zuwa tare idan ruhi na neman gyara. Ka bari zuciyarka ta tsarkaka, kar tsoron ya maye gurbin imani.
 Amma Granny ina mafarki da yaro Waya yana gudu a cikin masarauta yana kiran sunana ina ?o?arin isa wajensa kafin in iso sai rana ta Waukeshi kinsan fassarar mafarki ne hakan yake nufi shin meye zai faru da Wana Rayyan?"  To kagane daga yaron nan ne hasken zai fito ya nuna wa sarauta gaskiya. Shi zai haWa halittar mutum da aljanu cikin natsuwa domin a ?ar?ashinsa ne dukkan tsafi zai rushe ya gada daga kakansa Idris El Fahriy wanda ya bawa tsarkakkun Rauhanai ajiyar Sirrin hatimin Saiful Sihr wanda Wiya mace bata gadon wannan tsarkakken hatimi domin tana haila tana jinin bi?i shi kuma wannan hatimin bai bu?atar yawan kusantar mara tsarki, yanzu hatimin ya?ar Tsafi a koma hannun Wanku Rayyan shine ya gada daga abinda mahaifiyarsa ta gada daga mahaifinta wanda zai zama makamin rushe Tsafi da Wayanta Allah a wannan birni na Amzir dama Morocco gabaWaya"




A Waki Samha tana duba jaririnta wanda yake bacci kamar yana murmushi da karatun da Granny ke yi.
Ta sa hannu ta shafi kansa cikin sanyin murya tace  Rayyan, kai ne amsar addu ar da nake ro?on Allah da hawaye tsawon shekaru. Amma har yanzu zuciyata tana tsoron abin da zai taso
Kafin ta gama, sai iska mai sanyi ta busa tagar Wakin. Fitilar turare ta kunna kanta da kanta
Cikin wannan haske ta ga kamar Rashid yana zaune a gefen jariri, amma lokacin da ta kalli Rashid na gaske yana tsaye a bayanta
Zuciyarta ta buga, ta karanta A uzu billahi mina shaidanir rajim, amma surar ta tsaya cak lokacin da wannan Rashid Win ya mi?a hannu ya ce  Ku kiyaye da Ameer Zai dawo cikin siffar wanda kuke amincewa da shi. Amma yaron nan ba zai mutu ba saboda hasken da ke jikinsa ya fi na sarauta ?arfi
Hasken ya Sace
Samha ta dur?usa tana kuka, tana faWin
 Ina son Rayyan da mahaifinsa Ya Allah ka kiyayesu Rayyan daga sharrin sirri, da tsafi, da munafunci
Rashid ya rungumeta yana ?o?arin kwantar mata da hankali daidai lokacin shigo yace
 Abin da kika gani wahayi ne ko mafarki, amma duk da haka ba za mu sake saki ba. Zan kira Sheikh Zayyad mu fara karatun ruhi a cikin fadar. da sauri ta janye tana girgiza masa kai tace  Sultan duk wata kariya tana cikin Kur'ani ka iya karantashi kaje kayi wanka irin na janaba ka Wauka ka karanta Suratul Ba?ara kana me ya?inin Allah daya saukar da wannan sura yana saman kanka yana sauraronka lallai shi me amsa kiran bayinsa ne" hakan kuwa akayi da sassarfa Sultan ya fara aiwatar da dukkan abinda Samha ta sanar dashi.
A can nesa, a cikin duhu Ameer yana cikin wani wuri kamar rami, yana kallo ta cikin wani irin madubi da yake iya nuna masa halin da suke ciki.
Ya taSa fuskar madubin da hannunsa da ke ?onewa ya ce:

 Rayyan& haka sunansa kenan. To ni kuma zan haifi duhu mai sunan Zahim, wanda zai zame masa ?iyayya. Duniya zata sake zama filin ruhi da jini Yayi dariya wadda ta haifar da ?arar da ta sa duhu ya motsa tamkar iska mai kaifi.
A wancan lokaci Samha ta Waga jaririnta, ta lumshe ido tana furta
 Rayyan, sunanka ba zai mutu ba. Kuma daga yau haske ne zai rubuta ?addararka
A sararin samaniya a karo na farko tun bayan shuWewar shekaru da dama, wata ya bayyana da cikakkiyar haske yana nuna cewa wani sabon zamani ya fara.......



_Masu cewa sun kasa gane labarin nan kuyi tsai ku karanceshi zaku fahimta, kuka kasa ganewa Hausar ce ta Wan jirkita saboda jirkicewar zamani a cikin labarin HARIJIN SARKI.=?L?


*Oum Hairan*

*71-72*
Rana ta kai kwana biyar bayan haihuwar Rayyan amma Sultan bai samu natsuwa ba.
Ko da yake bai bayyana wa kowa ba tun daren da jaririn ya zo duniya yake jin wani irin nauyi a ?irjinsa kamar ana tura masa numfashi daga wani wuri da ba shi gani Daren yau, bayan sallar isha i, ya zauna a cikin Wakin madubin sarauta Wakin da babu wanda ke da ikon shiga sai shi da wani bawa tsoho mai suna Rifaa, wanda shi ne mai gadin asirin masarauta Madubin nan yana rataye a bango, girmansa ya kai mutum biyu, kuma a duk lokacin da aka kalle shi, sai ya nuna wani irin ruwa mai motsi ba kamar madubi na duniya ba Sultan ya yi kallo sannan ya furta kalmomi da ya gada daga kakanninsa
 Ya madubin ?addara, ka buWe min hanyar da nake neman sanin gaskiya A lokaci guda, haske ya fara fitowa daga cikin madubin Sai ya ga wani yaro sanye da farin kaya yana tafiya cikin duhu Cikin mamaki, ya Waga murya
 Kai waye kai yaro?
Amma kafin ya samu amsa, sai muryar Rifaa ta yi ?asa kamar tana rawar jiki ta ce:

 Ranka ya daWe, wannan ba mafarki bane wannan shi ne yaron da aka haifa cikin haske Idan ya girma, zai gaji wani Sangare na ikon da aka mallaka maka, amma ya fika tsarkaka" Sultan ya juyo da mamaki
 Wato kana nufin wannan jariri da aka haifa shi ne na gani?
 Eh in ji Rifaa da rawar murya  Madubin ba ya nuna haske sai idan akwai wanda Allah Ya zaba don ya gyara abin da duhu ya lalata.
Sultan ya juya ya kalli madubin, numfashinsa ya yi nauyi Sai kuma hasken ya dushe, amma kafin ya Sace gaba Waya, sai ya ga hoto na Ameer Wan uwansa da ya Sace shekaru da dama.
Idonsa ya faWa, ya furta cikin tsoro:
 Ameer& .. ka dawo ne?

Madubin ya fashe da ?ara, haske ya watse har cikin Wakin.
Wani ?amshi ya buso kamar turaren ?abari. Rifaa ya faWi ?asa, yana ri?e kirji yana cewa:
 Ya Sultan& alamar komawar duhu kenan. Ka tuba domin wannan lokaci ya zo Sultan ya dafa bango, yana jin jiri.
Ya furta da ?aramin murya
 To idan wannan yaro ne mai haske, ni fa, wane ne ni? A gefe guda kuwa, Samha ta taso daga bacci tana jin kamar ana kiran sunanta daga wani nisa.
Rayyan yana cikin kwanciyar sa, amma hannunsa ya ri?e yatsunta ?arfi kamar wanda yake tsoro Ta Waga k?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ai ta ga haske ya cika Wakin ba na rana ba kuma ba na fitila ba
Sai kawai ta ji muryar wata tsohuwa tana cewa  Ke Samha, ki kare wannan yaro da addu a, domin hasken da yake jikinsa yana jan zuciyar duhu. Ki nemi Allah kaWai, domin madubin da aka buWe a daren yau ya haWa sararin haske da duhu. Kafin ta yi magana, hasken ya Sace.
Sai kawai Rayyan ya farka ya fara kuka, amma kukansa yana da irin sautin da babu yaro da zai iya yi kamar ana karanta Ayatul Kursiyyu cikin muryar jariri.
Samha ta firgita, ta rungume shi cikin firgici ita wannan lamari ya fara damunta matu?a meyesa yaronta ya zama daban da sauran yara?  Subhanallah! Ya Allah ka tsare min wannan jariri





A cikin duhu kuma Ameer yana cikin wuri mai kunshe da ?anshin ?asa.
Ya buWe idanunsa yana kallon madubi da ya ?one a gefensa, ya murmusa  Na ganka, Wan uwana. Kuma na ganshi wannan yaron da ke haskaka zuciyarka. Amma ka manta, haske yana bu?atar inuwa domin ya yi tasiri. Ya sa hannunsa cikin ?ura ya Webo wani farin lu ulu u.
 Lokaci ya yi Duhu zai dawo cikin gidan haske. Kuma madubin da ya buWe ba zai sake rufewa ba Ya busa ?urar cikin iska iska ta canza launi zuwa ba?ar ruwan toka.......




Watanni biyar kacal kenan da haihuwar Rayyan, saidai babu wanda ya taSa ganin jariri irin sa Yana dariya da safe, amma idan dare ya sauka sai haske ya cika Wakin Samha kamar rana
Ko bata kunna fitila ba fitilar tana haskaka kanta idan ya fara motsawa. Samha ta fara tsoron kanta, amma duk lokacin da ta ri?e shi, sai zuciyarta ta nutsu kamar ruwa bayan iska.
A kullum tana karanta masa Suratul Ikhlas da Ayatul Kursiyyu.
Wata rana, Granny ta shigo Wakin ta tsaya cak tana kallon hasken da ke fita daga jaririn.
 Samha&  ta ce cikin muryar mamaki,  wannan hasken yana fitowa daga cikinsa ne ko daga sama?
Samha ta kalli jaririn cikin tausayawa, hawaye na sauka daga idonta.
 Na kasa bambanta Granny. Amma duk lokacin da yake kuka, idan na karanta bismillah sai na ga fuskarsa ta canza ta zama kamar mai dariya.
Granny ta zauna a gefenta cikin tausasawa, ta dafa hannunta.
 Rayyan bai zo duniya kamar sauran yara ba, kina ganin haka?
 Na gani Granny ta amsa  amma tsorona shi ne duniya zata iya jure shi?
Granny ta yi shiru na Wan lokaci, ta Wago kai tace
 Abin da Allah Ya halitta da hikima ba zai lalace ba. Ki tsaya da addu a domin duhu yana fara motsi
A gefe guda, Sheikh Zayyad wanda Rashid ya gayyata ya iso gidan domin ganin jaririn.
Yana kallon Rayyan, sai ya yi murmushi ya furta
 Subhanallah& wannan yaro yana Wauke da ayoyin ikon Allah. Saidai akwai wani abu a jikinsa kamar an yi ?o?arin rufe shi da duhu, amma hasken bai yarda ba
Rashid ya ?ara matsowa cikin damuwa: To Sheikh, me zamu yi?
 Ku ci gaba da karatu, ku tsarkake gidan da Yasin da Falaq da Nas Amma ku sani wannan yaron ba a yi masa tsafi ba, an haife shi da amanar haske

Yana kai wannan magana sai iska ta buso cikin Wakin, fitila ta yi wal?iya ta kashe kanta
Rayyan ya fara dariya, sai ?amshin furanni ya mamaye Wakin
Sheikh Zayyad ya kalli Samha da Rashid cikin murmushi  Wannan dariyar ba ta jariri bace kawai wannan dariyar alama ce ta tsarki

*73-74*
A can nesa cikin duhu Ameer yana tsaye gaban madubin ?addara.
Madubin ya nuna masa yadda Rayyan ke haskakawa har cikin idanu.
Ya harare shi, muryarsa ta canza ta zama mai nauyi  Yaron nan yana Wauke da alamar haske, amma zan same shi ta hanyar mafarki Duhu ba ya mutuwa, sai haske ya yarda Ya Wora hannunsa jikin madubi ya furta sunan jaririn  Rayyan& 
Madubin ya motsa, ya nuna fuskokin mutane daban-daban wasu kamar bayin fada, wasu kuma kamar masu sihiri.
 Ku shirya, Ameer ya ce cikin ?ara,  za mu shiga cikin mafarkinsa kafin ya kai shekara Waya

Daren yazo da sanyi.
Samha ta kwantar da Rayyan tana yi masa lullubi da addu a, har ta lumshe ido.
Cikin bacci, ta ga Rayyan tsaye a cikin fili mai haske yana kiran ta Ummi, ki bar tsoro Ni ba jariri bane kawai Allah ne ya ba ni hasken da duhu ba zai iya kashewa ba.
Ta ruga zuwa gare shi, amma sai wata murya daga gefe ta ce.
 Amma duhu yana neman gadonka, Rayyan Za ku haWu a mafarki nan gaba
Samha

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login