Showing 33001 words to 36000 words out of 44450 words

Chapter 12 - HARIJIN SARKI COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

18 Nov 2025

6239

ya kalleta ya jinjina mata kai yace  Yayi kyau fara ci sai naci nima" batayi masa musu ba ta zuba abinda tazo dashi tanaci tana kallonsa ya Wauki ruwa zai sha ta maza ta tsiyaya masa lemon data haWa yaja fasali ya karSa ya kurSa kaWan ya Wago kanta yakai mata bakinta ta Wauka Wan na soyayyar nan zai bata, yana ganin ta kafa kai ya danna mata cup Win saida ta shanye tsaf sannan ya cire yayi cilli da cup Win ya tashi yana mata murmushi ya nufi part Winsa ta Mike ta bisa da sauri tana ayyana wannan wanne irin abune ta haWa masa magani don yasha ya ci ta ?arshe ya WaWaka mata shi a cikinta ta shanye aikuwa bisa zatayi dole sai ya san yanda zaiyi da ita, kafin ta gama shiga shi kuma ya fice ya shiga mota ya fice tana kallonsa cike da ba?in ciki hawayen takaici suka zubo mata tabbas Sultan ya raina mata hankali yanzu duk wannan shirin da tayi ya tashi a banza kenan????.............

*HS55-56*
Takaici ba?in ciki da nadamar abinda ta aikatawa kanta ya sata juyawa ta nufi sashinta da gudu zuciyarta a cunkushe, ta zube a kujera tanajin ninki masifar data jawa kanta tanajin tashin hankalin feeling dake ?ara nunkuwa a jikinta gashi babu maganin matsalarta dole ta tashi ta shiga Wakinta ta cire kayanta tsaf ta fara jagwalgwala kanta tana wasa da jikinta da haka ta Wan samu sau?in yanayi ta shiga bathroom ta haWa ruwa ta shiga ciki ta zauna tana shafa nononta.
Shikuwa yana fita inda Jirgin su na masarauta yake ya nufa yayi parking ya fito matu?an jirgin suka fito suka nufeshi sun san a wannan yammacin babu inda zai nufa sai Fes da wannan suka shiga jirgin suka tashi Helicoptern bai sauka ko ina ba sai Fes daganan aka Waukeshi a mota suka isa unguwar su Samha ya shiga gidan lokacin dawowarsu kenan daga asibiti cikin ikon Allah ta fara takawa sosai saidai rashin cin abinci da ?warin jiki.
Ya kuwa yi Sa'a Granny taje karSowa Samha magani gurin wani ?aninta yana zuwa ya ishe Samha tana Wakinta ya shiga ya tarar tana bathroom tana wanka sosai yaji daWin yanda yaga jikin yayi sau?i nan ya fara ayyanawa a ransa tunda taji sau?i ya kamata kuma ya Wauketa su koma gida wata uku suna rayuwar nan, fitowa tayi daga wankan ta isheshi kwance bisa gadon ta kalleshi rai babu walwala, ya lura da Waukewar walwalarta kasancewar dama rigima suke yi a waya yasa bai damu ba saima tashi da yayi ya gareta ya kamo hannunta ya janyo ta suka zauna bisa gadon yayi kissing nata yace  Mene laifina ne?"





Tureshi tayi ta buWe wardrobe ta Wauki farar riga doguwar mara nauyi zata sanya ta baya taji anja towel Winta an warware shi ta Wago da sauri ta kalleshi shima ita yake kallo ya kwantar da kai irin kalar tausayin nan zatayi magana yayi maza ya haWe bakinsu ya sake maidata kan gadon ya Wora hannunsa bisa cikinta da ganin idanunsa ya Wan fara Wagawa yana shafa mararta yana tsotsar bakinta, haushinsa takeji ta sani duk wuyar nan da tasha akansa ne sannan yar ana sanar da ita har yanzu waWanda sukayi wancan aikin basu ha?ura ba muddin ta koma gidan nan sai sun kuma nakasar da ita tsafinsu me ?arfi ne,
Share mata hawayenta yayi ya Waga bakinsa daga nata ya zubanta ido cike da zargin kai yace  Ki faWamin meye nayi me kikeso?" Jin yace me takeso yasata sake fashewa da Kuka tace  Sultan don Allah ka rabu dani ka hakura da aurena inason rayuwata a gidanka ana neman raina Ni nasan abinda kai baka sani ba game da sirrin ciwona ina tsoron akan zaSin da ban zaSa da kaina ba a sake Woramin jinya kwatankwacin wannan don......"
Rufe mata baki yayi yana girgiza mata kai cike da tashin hankali a duk lokacin da mace ta nemi ya rabu da ita yana shiga damuwa fiye da tunani ina kuma ga Samha? Ita kaWai yaji a ransa zai ?are rayuwarsa da ita a sanyaye yace  Ki bari banaso na faWa miki tun a waya karki ?ara faWa min bazan iya hakan a kanki ba, yaushe zaki koma?" ?ago idanunta tayi da yake zubar hawaye tace  amma Sultan...." Rufe mata baki yayi yace  Wai meyesa bakyajin magana ne nace banson wannan maganar ko" kwantar da kanta tayi a saman pillow tayi masa shiru tanaji yana shafa bayanta data fahimci inda ya dosa kawai dai ta tashi tayi ficewarta daga Wakin.






Cike lips Winsa yayi lallai Samha da gaske takeyi dole ya Wauki mataki kafin ta jefa shi a tsiya da wannan ya tashi jikinsa babu kwari asalin bu?atarta yakeyi sati guda rabonsa da ita, tun yanajin a ransa ma akwai wata da zata iya kashe masa yunwarts har ya saduda yana daina nema, cikin wata ukun ne kuma ya fara samun sauyiwar al'amuran jikinsa, da idan baiyi sex ba ji yake zai mutu amma yanzu yana iya jurewa na gajerun kwanaki.
A parlour suka haWu da Granny suka gaisa tace  Ina Samhar kuma naganka kai Waya" shafa kansa yayi yace  Bansan meye nayi mata ba fushi takeyi dani" murmushi tayi tace  Sai ha?uri tun jiya take a haka nima fushi takeyi dani saboda ance ta koma Wakinta duk ta birkice wai bazata koma ba ita bazaa kasheta akan namiji ba" gumi ne ya karyo masa ashe dai da gaske Samha takeyi, ajiyar zuciya yayi yace  Banida wata mata bayan ita Granny wlh ina komawa zan sallami kowacce ta koma inda ta fito tayi ha?uri banyi tunanin hakan zai zama damuwa ba shiyasa amma tunda bataso kowa ta koma garinsu" da mamaki ta kalleshi tace  Ina matan naka guda biyu?" ?asa yayi da kansa ya kwashe yanda komai ya faru ya sanar da ita ta jinjina kai lallai Samha taso yiwa kanta to meye a cikin ma wannan abin koda yake hakan ma da tayi daidai ne bazai yiwu kaida miji kuma wasu su rin?a neman nakasaka akansa ba.
Nan suka gama magana yace zaije zai dawo zuwa jibi a bata ha?uri ta shirya su koma gidansu" yana tafiya Granny ta shiga Wakinta ta ishe Samha a kwance ta zubawa silling idanu ta zauna a gefenta tace  Ke haka akeyi saboda Allah ya mallaka miki mijin da ko a mafarki baki taSa hasasowa ba shine kike son wasa da damarki okay yanzun yace zaije ya dawo jibi kinsha maganin naki?" Sauke idanunta tayi bisa Granny tace  Bawai komawa ce bazanyi ba Granny ai anyimin na farko in ba ?addara ba bazaa kuma na biyu ba kawai shi Win ne banaso bazan iya rayuwa dashi ba" sosai gaban Granny ya faWi dama Dr Mahraz ya sanar da ita ba warkewar Samha ba yarda taci gaba da rayuwa da Sultan shine gingimemen aikin da zai zama kamar Waukar dumar magaji da nishi, Sata rai Granny tayi tace  Meye laifinsa da zaki huce haushinki akan yaron nan Ni banga abinda yayi miki ba Samha kiji tsoron Allah"..... Dagowa tayi idanunta ya ciko da hawaye tace  Wlh banasonsa kuma matsafi ne, taya zanje naci gaba da rayuwa a cikin mushrikai Granny idan musulunci mutum zaiyi yayishi shi kaWai ya tsaya akan dokokin Allah da shari'arsa da littafinsa me tsarki idan kuma tsafi mutum ya zaSa kawai ya ha?ura da musuluncin shine mafi alkhari taya zan?i yarda da mahaifiyata na rayu a cikin ciwo da ?uncin rashin kusanci da ita sannan naje na rayu da mushrikin miji kawai Ni a faWa masa bazan iya rayuwa dashi a gaba ba"..........

*HS57-58*
*Duhu da Gaskiyar Ruhi*

Ranar ta waye da iska mai sanyi. Gajimare suka lullube sararin Fes, kamar rana ma ta ?i haskakawa saboda irin damuwar da ke tsakanin Samha da Sarki Rashid.

Tun daga safiya, Sultan ya kasa zama. Kowane numfashi da yake ja, yana jin kamar an Waura masa kaya mai nauyi a zuciya.
Ya zauna a ofishinsa, idonsa a kan takardu, amma zuciyarsa tana kiran suna Waya: Samha.
 Me yasa kike guduna, Samha? Me yasa kina neman nisantar wutar da ke zafin da ni kaWai zan iya jurewa?

A lokacin da yake cikin wannan tunanin, Al-Azraq, babban mai tsaron sarautarsa kuma amintacce a cikin al amuran sirri, ya shigo.

 Mai Martaba, alamar hatimi ta fara motsi jiya da daddare, ya faWa da muryar da ke Wauke da tsoro.
 Hasken ja ya bayyana a cikin hasumiyar gabas, kuma ma abota tsafin tsofaffi suna tambayar me yake faruwa. Sultan Rashid ya Waga kai a hankali, idanunsa suka yi ja kamar wanda baiyi bacci ba.

 Ba su bukatar sani. Wannan al amari na zuciya ne, ba na sarauta ba.

Sai dai a zuciyarsa ya san duk lokacin da soyayyarsa da Samha ta rikice, hatimin sarauta yana motsi.
Soyayyarsu bata tsaya ga zuciya ba tana haWe da asalin jinin da yake Wauke da ikon masarauta.
gefe guda, Samha tana zaune a dakin Granny. Fuskar ta rame, amma idanunta sun cika da natsuwa ta daban irin ta mace da ta yanke hukunci take jiran rabuwa da tsammani.
 Granny ta ce da muryar da ke cike da tsoro amma da karsashi  zuciyata ba ta samun natsuwa muddin ina kusa da shi. Duk lokacin da ya kusanto, jikina yana amsa kamar wani abu na neman tashi a cikina. Wannan ba soyayya bace tsafi ne na gani a cikin baccina kamar yanda Mahaifiyata take burin sarrafa ruhina da ?arfin sihiri shima yana ?o?arin hakan meye yasa yake Soyemin abinda ya shafi rayuwata kuma kike tayashi? Granny ta kama hannunta.

 To idan haka ne, me kike shirin yi? kawar da kanta tayi tace  Zan fuskance shi. Zan gaya masa gaskiya da bakina. Idan kuwa hakan zai haifar da sabani, to zan yarda. Amma bana son ci gaba da zama cikin duhu Da yamma Rana ta fara faWuwa, launin ?asa ya gauraya da launin ja.
A wannan lokacin ne Rashid ya dawo gidan da zuciyarsa ta Wauki al?awari Waya zai nemi ta har sai ta fahimci cewa soyayyarsu ta fi duhu ?arfi.
Yana shiga gidan, iska ta buso mai Wauke da ?amshin za afaran da yake da ala?a da ita.
Ya tsaya na Wan lokaci kafin ya shiga Wakinta Ta ji motsin ?afafunsa ta juyo, amma bata yi magana ba.
Shi ma bai ce komai ba, sai ya tsaya yana kallonta Wani lokaci mai tsawo ya shuWe kafin ya yi magana cikin muryar da ta yi rauni:
 Kin tsane ni, Samha?
Ta Wago idanunta, ta kalle shi kai tsaye tace
 A a, ban tsaneka ba. Amma ina tsoronka. Ina tsoron abin da ke tare da kai. Wani irin sanyi ya ratsa jikin Rashid yace  Abin da ke tare da ni? ya maimaita cikin mamaki
Ta matso kaWan, tana kallonsa kai tsaye.
 Na san kai sarki ne, amma na kuma san cewa ba dukkan ikonka daga Allah yake ba. Akwai wani abu da ke ?ar?ashin wannan sarauta, wanda kake Soyewa. Shiru ya biyo bayan kalamanta.
Rashid ya juya ya nufi gefen taga, ya rike labulen yana kallon waje. Kin san me yasa babu sarki da ya rayu a cikin wannan sarauta sama da shekaru sittin? ya tambaye ta a hankali. Sannan ya Wora da cewa
 Saboda hatimin nan da kike gani a ?irjina. Shi ne wutar masarauta. Kuma wutar nan ba ta yin aiki sai idan zuciyar sarki ta shiga soyayya ta gaskiya.
Ya juyo, idanunsa suka haWu da nata.
 A lokacin da na fara ganinki, hatimin nan ya motsa. Kece kika kunna wutar. Ke ce ginshi?in rayuwata. Ta girgiza kai, idonta cike da hawaye.
 To me yasa kake amfani da tsafi? Me yasa baka bar ikon Allah shi kaWai ba?
Rashid ya Wan lumshe ido  Ba ni ne na zaSa ba. Tsafin nan ba ikon son zuciyata ba ne. Ya gaji jinin masarauta. A duk lokacin da aka haifi sarkin Zirkan, ana Waura masa alaka da duhu domin ya kare masarautarsa. Amma tun da ke kika shiga rayuwata, wannan duhu ya fara lalacewa Ta tsaya, zuciyarta na bugawa.  To me yasa baka bari ya lalace gaba Waya ba?
Ya matso kusa, idanunsa sun Wauki wani irin haske haWin zafi, tausayi, da iko.
 Saboda idan wutar nan ta mutu gaba Waya, ni ma zan mutu da ita.
Hawayenta suka zubo, amma ta kasa magana.Ya matso ya kama hannunta, ya Wora bisa kirjinsa.
 Kina ji? Wannan wutar da ke bugu a jikina ke ce kike rayar da ita. Ke ce haske, Samha.
Ta Wago idanunta da suka cika da hawaye tace  Idan kuwa ni ce haske, to bari in ?one duhun da ke tare da kai
Rashid ya lumshe ido, ya saki hannunta a hankali. A lokacin da ya buWe idanunsa, hasken hatimi cikinsa ya fara wal?iya da launin red da gold
A wajen iska ta tashi da ?arfi, fitilu suka fara karyewa Waya bayan Waya alamar cewa duhu da haske sun fara haWuwa a karo na farko"



Bayani ya zauna yi mata da ita da kanta ta fahimci tabbas rabuwa da Sultan bazai zama maslahar rayuwarsu ba, ?addara tariga tayi musu maWauri guda wanda faWan raba ?addara yafi ya?i da ?arfin ikon tsafi, da wannan ta dafa cikinta Wan dake cikinta me watanni huWu kenan idan tabar Mahai???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?finsa zai taso tsakanin duhu da haske kenan, zai tashi a makamciyar rayuwarta, da wannan taji ya Wora bakinsa bisa wuyanta cikin kasalar firuci yace  kiji tausayina ke Win haske ce ga rayuwata don Allah Samha kowa ta bar miki gidanki dani dake kaWai zamu rayuwa"........

*59-60*
Tsakar dare ne. Sarautar ta nutsu, amma iska tana motsi cikin hasumiyoyi kamar tana Wauke da sa?o daga duniyar da ba a gani.
Fitilun dake haske a fadar sarki sun fara rawa, haskensu ya Wan dusashe alamar cewa wani abu yana tashi daga ?asa.
A cikin Wakinsa, Sarki Rashid ya farka daga barci mai nauyin mafarki ya kalli Samha dake gefensa.
Numfashinsa ya yi nauyi, jikinsa yana zufa.
Ya Waga hannunsa, ya ga hatimin da ke gefen kirjinsa yana wal?iya da hasken baki da ja, kamar wuta da jini suna haduwa.
Ba zai yiwu ba... ya furta cikin murya mai rauni.
 Na riga na kulle wannan ikon... me yasa yake dawo da kansa?
Wata murya mai sanyi, mai kama da iska, ta amsa daga cikin duhu:

 Saboda kana ?o?arin gujewa ?addara, Rashid... Ba zaka iya tserewa ba. Ya tsaya cak tabbas yasan wannan murya, murya ce ta Sarkin duhu, wadda ake cewa ita ce asalin hatimin sarautar Zirkan.
"Kada ka manta da alkawarin jini, muryar ta ci gaba.  Duhu ne ke kare masarautarka. Idan hasken mace ya mamaye zuciyarka, to sarki zai zama marar iko. Sultan Rashid ya Wauki wu?ar tsafinsa, ya nufi madubi mai siffar tauraro, ya faWa da ?arfi  Ni ba bawan duhu ba ne! Ni sarkin Zirkan ne! Inada Ikon yin abinda nakeso dole a barni na rayu da wacce zata iya dan, Samha eh ina nufin samha Ni na zama bawanta
Haske ya karye, madubin ya nuna hoton Samha tana barci a Wakinta a kusa da ita, wata inuwa mai siffar mutum tana tsaye tana kallonta.
Rashid ya Wan ja baya, idanunsa suka kaWa yace  A a... ba za ki kusanceta ba! Ya Waga wukar, ya furta kalmomin da baya furta su sai cikin gaggawa:
 Bi ismu l-nur al-maknun, a?rimni bi ?arfin haske!



A nan take, haske mai ?arfi ya fito daga wukar, ya nufi hoton madubin.
Sai dai kafin ya isa, muryar ta sake cewa cikin dariyar mugunta:
 Haske ba zai iya rayuwa idan zuciyar mai Wauke da shi tana da duhu ba
Take madubin ya fashe Sultan ya shiga cikin tashin hankali baison wani abu ya samu Samha to wai dama ba tare suka kwanta da ita bane? Kallon gadonsa yayi yaga babu kowa sai shi Waya ya cika da tsoro zullumin da mamakin wannan lamari, meyesa tun shekaran jiya da Samha ta furta rabuwa dashi abubuwa suke rikicewa a Sangarensa ne?.





A gefe guda kuwa, Samha ta farka cikin firgici.
Idanunta suka zazzaro, jikinta yana rawa.
Ta ga ?aramar alama ja a gefen wuyanta  kamar an latsa mata hatimi.
 Subhanallah&  ta furta da razank.
 Wani abu yana faruwa da shi& ...."
Ta mi?e da sauri, ta Wauki mayafinta, ta nufi hanyar turakar Sultan itama tana rayo ai tare suka kwanta ya akayi suka rabu cikin dare?
Masu gadi suka yi ?o?arin dakatar da ita, ta kallesu Waya bayan Waya tace "inada muhimmanci a yanzu gareshi Ku faWa masa ni ce Samha. Likitarsa. Idan bai gan ni yanzu ba, zai rasa ransa!
Jin wannan, suka buWe mata.
Da ta shiga Wakin Sultan Rashid yana tsaye a tsakiyar Waki, jikinsa yana rawa, haske da duhu suna haWuwa a kansa.
Idanunsa sun Wauki launin ja, muryarsa ta canza.
 Ki koma, Samha! Ki barni!
Bata koma ba kuma bata daina takawa ta matsa kusa, tana ajiyar zuciya tace  Ba zan bar ka ba! Duk abin da ke faruwa, sai mun fuskance shi tare!
Ta ri?e hannunsa.
Zafin jikinsa kamar wuta haka ta ?ara ri?e hannunsa  Samha&  Sultan ya furta cikin rauni.
 Ki barni kafin ki ?one. Ki barni kafin wutar ta ci gaba da wanzuwa Ni kaWai nasan abinda nakeji a jikina ki barni ku rayu keda Wana banason na rasaku share hawayenta, ta ce cikin ?arfin hali:
 Idan zan ?one, ka barni na ?one a tare da kai.
A lokacin da ta faWa haka, hatimin duhu na ?irjinsaya fara haske sosai, saSanin hasken ja wanna wani sabon haske ne, haske mai launin fari ya fara fitowa daga hannunta.
Wutar ta haWu da haske, dakin ya cika da ?arar da ta girgiza masarauta ?asar birnin ta cika da wani irin gunji mutane suka farka suna tambayar
 Menene wannan yake ?ara daga fadar sarki? cikin Wakin kuwa Rashid ya faWi a ?asa jikinsa babu motsi.
Samha ta dur?usa, tana ri?e da hannunsa cikin kuka take girgiza shi tana cewa  Ya Allah... kar ka Wauke shi... kar ka bar ni cikin duhu...
Hawayenta ne ya sauka bisa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login