Showing 42001 words to 44450 words out of 44450 words

Chapter 15 - HARIJIN SARKI COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

18 Nov 2025

26941

ta farka cikin tashin hankali ta rungumi Wanta da ?arfi tace  Ya Allah, Ka tsare ni da shi Ka hana duhu samun hanyar zuwa garemu
Sai ta ji kamar muryar Sheikh Zayyad daga cikin zuciyarta

 Haske baya gudun duhu, Samha Haske yana tsarkake shi
Ta share hawaye, ta murmusa cikin ?arfin imani, ta Waga hannu  To in haka ne, hasken Allah ya ci gaba da kare wannan Wa
Rayyan ya buWe idanunsa hasken ya sake cika Wakin, sannan ya rufe ido yana murmushi kamar yana jin addu ar da aka yi masa.
Daren nan, rana ta rufe duniya da duhun da taurari suka Sace.
Ameer yana cikin Wakin tsafinsa, madubin ?addara a gabansa yana ta fitar da hayaki mai duhu kamar gubar da ke ?onewa a iska.
Ya mi?e cikin keken zinare, hannunsa Waya ri?e da zoben da aka sassa?a da lu ulu u daga ?asan Baharain  zoben da ya haWa jinin sarki da jinin bokaye  Rayyan&  ya kira cikin murya mai cike da ?iyayya  Jaririn haske, yau zan ziyarci mafarkinka. Zan rufe muryar haske da sautin duhu! yana gama faWar haka iska ta motsa, madubin ya faWi ?asa, ya fara juyawa kamar ana katantawa dashi
Ameer ya rufe idanunsa, ya shige cikin duhun mafarki.
Cikin duniyar mafarki wuri ne mai hasken sama kamar alfijir, Rayyan yana zaune kan dutse yana wasa da takobi a hannunsa.
Samha ta bayyana daga gefe, cikin farin rigar nur, tana kallonsa da murmushi
Amma sai iska ta canza, gajimare ya rufe sararin sama
Wata ?arar tsuntsaye masu baki suka cika sararin su ne aljannun Ameer.
Sai Rayyan ya Wago kai cikin natsuwa, yace da su: Na san kun zo da duhu, amma ku tuna duhu baya iya rufe rana
Ameer ya bayyana daga tsakiyar ?ura, fuskarsa ta cika da annuri mai Sarna.  Kai ne jaririn da ke yin dariya da haske! Amma yau zan kashe muryar dariyarka har abada"
?aga hannunsa yayi ya mi?e madogaran tsafi, ?asa ta fara girgiza.
Wani dodo mai fuskar azaba ya fito daga ?asa yana Wauke da wuta mai launin baki.
Sai Rayyan ya juya, yana kiran:

 Ummi! Cikin Wan lokaci, haske mai kamar rana ya bayyana Samha ta bayyana a cikin mafarkin, cikin tsarki da addu a.
Ta Waga hannunta tana karanta
 A uzu billahi mina sh-shaymanir-raj+m!
Bismillahir-Ra%mnir-Ra%+m!
Haske ya watse kamar wal?iya, ya bugi dodon, dodon ya yi ?ara kamar an hura ?aho, ya watse zuwa gawayi. Ameer ya firgita, ya yi ?o?arin gudu, amma ?asa ta kama ?afarsa.
Ya ga Rayyan yana kallonsa da idanun da ke cike da haske yace  Me yasa kake tsoron haske, Babana Ameer?
 Saboda haske yana nuna min fuskata ta gaskiya! ya faWa yana ?ara, jinin idonsa ya rufe.
A lokacin, Sheikh Zayyad wanda yake addu a a zahiri a cikin gidan Samha, sai ya ji iska ta motsa.
Zanen da ke kan ?asa, wanda yake rubutun  Wa maa hum bidhaarreena bihi min ahadin illa bi idhnillah (Al-Baqarah:102), ya fara haskakawa.
Haske ya bi ta madubin ?addara inda Ameer yake, ya bugi fuskarsa da ?arfi.
Ameer ya yi ihu mai ban tsoro, madubin ya fashe ya watse gida-gida, hayaki mai wari ya cika Wakin, wata murya daga sama ta ce cikin tsoro tace. Ka taSa abin da ba naka bane, Ameer. Haske baya mutuwa.
Ameer ya faWi ?asa, hannunsa na rawa.
Zobensa ya narke ya koma toka.
Kafin ya rasa hayyacinsa gaba Waya, ya ji muryar Rayyan tana ratsawa cikin kunnensa yana cewa  Ka nemi gafarar Allah kafin ka rasa damar komawa duniya A gefe guda Samha ta farka daga mafarki cikin zufa, tana ri?e da jaririnta da hannaye biyu,
Rayyan yana barci cikin nutsuwa murmushi a fuskarsa kamar mai nasara.
Rashid da Granny suka shigo da hanzari suna tambayar  Me ya faru? Samha tace cikin murya mai taushi
 Haske ya kare kansa yau Kuma duhu ya rasa ?afafunsa Sheikh Zayyad ya shigo cikin nutsuwa, yana kallon Rayyan.
 Alhamdulillah& wannan jaririn ba kawai al amari bane. Shi ne sakon da Allah ya ?addara kafin sarauta ta fara. Kuma daga yau, duhu zai fara jin tsoron mafarki
Sai iska mai sanyi ta buso, fitila ta yi wal?iya,
?amshi me daWi ya sake cika Wakin........

*75-76*
Daren ya rufe Fes da wani irin duhu mai nauyin tsoro da natsuwar da ba a saba gani ba. Rana bata haska gaba Waya ba tun daga safe kamar sararin samaniya na shirya wani abu, wani abu da ba kasafai yake faruwa ba.
Ameer yana tsaye a cikin dakin tsafinsa, idonsa ja, jikin sa kuwa duk ya zamo kamar wuta. Hasken ?onanniyar kyandir na wal?iya kan gwarzayen da suka cika bango; wasu an Waure da igiyar zare, wasu kuma an binne su cikin yashi mai alamar jini.Yana magana da murya mai kauri,  Na kirawo ku, ku halarci wannan daren. Na yi alkawari ban tsaya a gaban wannan wuta don jin daWi ba, sai na ga ?arshen wannan jariri da ya kawo mini cikas.
Sai iska ta hura cikin Wakin, wutar kyandir Waya ta mutu, sannan wata murya mai nisa kamar daga ?asan ruwa ta amsa  Ameer& ?addara ba a canza ta da tsafi& me kake ?o?arin yi?

Ya fashe da dariya, yana dukan ?asa da sanda mai Wauke da ?wan?olin zinariya.
 Ni ba Wan ?addara bane! Ni sarkin ikon duhu ne! Idan haske ya fito, zan murWe shi da hannuna!
Cikin Wan lokaci, guguwa ta mamaye sararin Fes. Mutanen gari suka fara rufe kofofinsu, suna kiran sunan Allah. Cikin masarauta kuwa, Sultan da Samha suna tsaye a saman benen su, suna kallon sararin da ke canjawa zuwa ja kamar jinin mutum.
Samha ta rungume Rayyan a kirjinta, tana karanta Ayatul Kursiyyu cikin hawaye.
 Allahumma inni a uzu bika min sharri ma khalaq& 
Rayyan, wanda yanzu ya kai shekara Waya da rabi, ya Wago idanunsa  a tsakiyar su akwai haske mai sanyi, kamar tauraro da aka ajiye cikin ruwa.
A lokacin da Ameer ya Waga sandar tsafi don aika ?arshen sihirinsa zuwa masarauta, hasken Rayyan ya tashi bai fito daga rana ba, bai fito daga ?asa ba, amma daga zuciyar yaron nan.
Wutar da Ameer ya kunna ta koma kanta, kyandirai suka buga ?asa suka watse, jikin sa ya fara ?onewa amma bai fadi ba. Muryarsa ta rikice cikin ihu
 Ba zai yiwu ba! Ni Ameer Wan ?asashen duhu, ba zan mutu da haske ba!
Sai murya ta fito daga iska ba ta Wan adam ba, ba ta aljani ba, murya ce mai sanyi da karfi, mai kama da hucin ruwan teku  Kowane duhu yana da ?arshe Kuma kowane haske yana da farkonsa.

Wata kyalli ta haskaka sararin sama gaba Waya. Ameer ya Waga hannunsa da ?arfi don kare idanunsa, amma hasken ya cije shi gaba Waya, kamar gawayin da ya bushe ya faWi ?asa matacce cikin ?as?anci da taSewa, ?asa ta karSi jikinsa ba tare da haya?i ko ?ura ba.
Samha ta rusuna, tana kuka da murna a lokaci guda, ta rungumi Rayyan da ?arfi, tana cewa
 Allah Ka kare min wannan haske, Ka sa ya zama hujja ba jaraba ba"
Sultan ya dur?usa kusa da ita, idonsa cike da hawaye.
 Duniya ta huta daga duhu& amma kin san kuwa Samha, wannan yaron& ba ?aramin Sangare bane na ?addara" Samha ta juyo, ta ce a hankali  Na sani, kuma zan koya masa cewa ikon Allah ya fi duk wani ikon tsafi& har abada
Wannan daren, sarautar Morocco ta koma cikin nutsuwa, amma iska ta Wauki ?amshin turaren tsafi alamar cewa ba a gama ba, sai dai an fara sabon zaman haske. ('

***** ***** *****


Shekaru uku sun shuWe tun ranar da duniya ta ga ?arshen Ameer. Amma duk wanda ya rayu a Morocco har yanzu yana tuna daren nan daren da iska ta yi ja kamar jini, daren da rana ta Sace kuma haske ya fito daga jariri Masarauta ta sake fasali gaba Waya.
Tsakanin fada da jama a, ana jin natsuwa ta musamman. Mutane suna faWin cewa Rayyan shi ne albarkar da Allah ya aiko musu don ya kawar da duhu. Samha Ta koya masa addu a tun yana shekara biyu. Yanzu, yana da shekara huWu, idan ya yi barci, sai iska ta tsaya na Wan lokaci kamar tana sauraron numfashinsa
A kowace rana da safe, Samha kan tashi da shi zuwa ?ananan lambunan da ke bayan masarauta, inda take koya masa kalmomin Allah, takance masa
 Ka sani Rayyan, duk wanda ya dogara ga Allah, shi ne hasken duniya. Amma kada ka taSa alfahari da abin da baka ?ir?ira ba"
Yaron zai murmusa cikin halin da ke sa zuciya ta lafa, yana tambayar ta da muryar sa mai sanyi
 Ummu, idan Allah ne haske, to me yasa wasu suke cikin duhu?
Za ta shafi kansa tace
 Saboda sun rufe idanunsu da son zuciya Idan ka so gaskiya, duhu ba zai taba riskarka ba.
Sultan kuwa, ya zama mutum mai sanyi sosai Wanda a da ke cike da izza, yanzu ya cika da tawali u. Bayan mutuwar Ameer, ya rufe dakin tsafi gaba Waya, ya gina masallaci a wurin, Amma har yanzu yana jin nauyin tambayoyi da ba ya samun amsarsu musamman game da Wansa Rayyan.
Sau da yawa sai ya zauna kusa da shi yana kallo, yana faWin a ransa:
 Shin wannan yaron zai zama sarki ne ko Ruhaniya ce kawai yake cikin jikinsa?
Akwai rana Waya da ta canza komai, Rayyan yana wasa a cikin fadar da rana ke haskawa, sai wata tsuntsuwa ta faWo daga sama ta kife a ?asa, jikinta na rawa. Ma aikata suka firgita, amma Rayyan ya matsa kusa, ya Waga tsuntsuwar cikin hannunsa ?arami, sannan ya rufe idanunsa.
A gaban kowa, tsuntsuwar ta fara motsi& sai ta tashi ta nufi sama ta Sace cikin sararin haske.
Kowa ya dur?usa, wasu suka fadi saboda mamaki, Samha ta Wauke shi ta rungume, tana cewa da murya mai tausayi  Ka kiyaye sirrinka, Wana& ba kowa ne zai fahimta ba
Sultan ya tsaya daga nesa, idonsa na cike da mamaki ba na tsoro ba, amma na natsuwar sanin cewa haske ya dawo da gaskiya cikin sarautarsa.
Daga wannan rana, aka fara kiransa a cikin masarauta da suna
 Rayyan al-Nur (Haske mai rai)


*End page 77-78*
Rana ta faWi cikin salama.
Iskar Amzir tana kaWawa cikin sanyin da ke Wauke da ?amshin ruwa da sabuwar rayuwa. Masarauta ta canza gabaWaya babu rawar jiki, babu tsoron duhu, babu sirrin tsafi.
Ko da yake tarihi bai manta da Ameer ba, domin jama a sun fahimci darasin babu iko sai na Allah.
A yau shekaru goma sha shida ke nan da haihuwar Rayyan al-Nur.
Masarauta ta shirya bikin godiya biki da ba a yi domin mulki ba, sai don yabo ga Ubangiji.
Sultan ya zauna a kan kujerar sarauta, yana kallon jama a cikin natsuwa da murmushi mai zurfi.
Samha kuma tana gefensa, cikin shigar alfarma mai launin shuWi, idonta na Wauke da hasken da ya fi duk wani lu u-lu u daraja.
Rayyan ya fito cikin farin Kaftan mai launin haske, hannunsa ri?e da tasbihi da mahaifiyarsa ta koya masa tun yana ?arami.
Sai ya tsaya a tsakiyar fada, ya Waga kai sama, yana cewa da muryar da ta cika da nutsuwa da ?arfin ruhi:
 Babu abin bautawa face Allah, Shi ne hasken sama da ?asa. Duk wanda ya dogara ga Shi, zai haskaka koda duniya ta narke da duhu. Cikin mamaki da natsuwa, rana ta tsaya a sararin sama, kamar tana sauraron wannan ?aramin sarki mai haske.
Sai wata iska mai Wan sanyi ta ratsa fadar, ta busa furanni, ta shafi kowa da annashuwa.
Sultan ya dur?usa a gabansa, yana cewa cikin hawaye  Na ga abin da babu sarki ya taSa gani. Haske ya mallaki sarauta, kuma ni na zama shaida. Samha ta ri?e hannun Wanta, tana kallonsa da murmushi mai cike da so tace,
 Haske ba ya karewa, sai dai ya koma wurin mahaliccinsa. Ka zama mai gaskiya, Wana, ka jagoranci duniya da addu a ba da tsafi ba.
Rayyan ya kalli mahaifiyarsa da ido mai Wauke da salama
 Ummu, zan yi hakan, saboda ke haske ne, Abiey haske ne, kuma ni haske ne daga hasken Allah. Daga wannan rana, masarautar Morocco ta zama abin koyi ?asar da ta tashi daga duhu zuwa gaskiya.
Rayyan ya zama sarki, ba domin iko ba, sai domin hidima.
Sultan ya koma mai ba da shawara, yana ?arfafa ruhi da ilimi.
Samha kuwa ta ci gaba da zama garkuwar addu a, mai tarbiyyar Wanta da darasi na gaskiya.

Komai ya shuWe ya zama tarihi bayan wuya Hausawa suka ce sai daWi Sultan ya samu lafiya duk wanni Tsafi dake dawainiya da harijancinsa ya karye ya zama cikakken lafiyayyen mutum idan yayi jima'i sau Waya ?wa??wara a dare ya isar masa har zuwa asuba idan ya kumayi to zai kaishi wani daren ba tare da ya bu?atu ba Ruhsa mahaifiyar Samha itama ?arshenta yazo akan tafarkin data zaSa na Tsafi da shirka ta mutu tana ?as?antacciya Jalila ta karSi addinin Musulunci Najjisa kuma ciwon data Worawa Samha ya koma mata tananan tsayin shekarun nan ita bata mutu ba ita bata warke ba domin ciwon bashi da makari dama saidai ya komawa wanda ya aikoshi.
A shekara ta sha 17 ne bayan haihuwar Rayyan Nur Allah ya sake azurtasu da samun haihuwar Wiya mace suka sanya mata suna Harmdan sukaci gaba da rayuwarsu cike da farin ciki da kulawa da tattalin juna suna more rayuwarsu ta hanyar bawa juna lokaci su morewa daWin junansu.......


A ?arshe, an rubuta a littafin tarihi "Haske ya ci duhu, saboda duhu baya iya rayuwa a wurin da gaskiya take
Rana ta faWi cikin natsuwa, kuma Morocco ta shafe duhu har abada.......



_Tammat bi hamdullah_


_Ubangiji yasa wannan sa?o da muka isar cikin hikima ya isa ga waWanda suka karanta kuma ya tasiranci rayuwarsu, ina godiya insha Allahu bada jimawa ba zaku jini da sabon littafi MY MELON labarin Liyana yar ?asar yar addinin Budha a ?asar Thailand da Rashad bafulatanin ?asar Senegal, shin meye burinsu kuma meye ya jefa Liyana a harkar karuwanci kace kace haka har take tsananin ?iyayya ga wanda yazo mata da maganar aure?"_


_Don samun cmplt na HARIJIN SARKI mutum zai biya 1k ta wannan acct 9031307566_ _Fauziyya Tasiu Umar Opay evidence of payment 09031307566._
_Sai kunzo_

_Taku dai har kullum._


*Oum Hairan*

*,.0HJLNRTVX?????? ? ,
.
?
?
? ? 0 2 p
r
DF????TV???????HJ??2#4#6#8#:#<#>#@#?(?(?1?1?1?1?1?1?16@????????????????????????????????????????????????????????????????????????H6@8@:@<@>@@@B@FF?I?I?P?P*T,T?\?\?\?\?\?\?\4e6enopo?t?t?tuuuu.u0u2u4uvv8w:ww?w?w?w?w?w?w?wD~F~????????????:? ? ??????????^?`?b?d?x?z?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hz?????????*?,?.?0?2?4?6??????????????????????????NP\ ^ HJLvxz|????hj????????B!D!V$X$Z$\$^$`$?*?*h0j08888
8 88?B????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?B?BLENEPE?E?E?E?E?H?H?I?I\M^M&N(NpNrN?N?NOOZO\O?O?OQQVRXR?R?R?R$S&S(S*SBSDSFSHSTTLUNUPURU?U?U?U?U?U?U\_^_fbhbjblbnbpbrbtb?l?l?l?l?l?l?l?l?l????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?l?r?rww?~?~?~
 $&(*??.?0?2?4?z?|?~???????r?t???????????????????f?h?j?l?n?p?r?t?????ڭܭ????N?P?ޯ??????????@?B? ?"???¹??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????,?.????
? ?????
?"?$?&?(?R?T?V?X?p?r?t?v?D?F?z?|?~???????????????????n?p?r?t?v?x?z???6?8?:??@?B?D?d?f?h?j?l?n?p?????
 ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?
?
? ? ?  F H J L Z \ `b`b? ?*?*?*?*?*?*?*?*?*j2l2?8?8?>?>?@?@?@AAAAA A"A$A?A?A(C*C,C.CtCvCxCzC?C????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?C?CQQ Q"Q$Q&Q(Q*Q?V?V?h?h?h?h?h?h?huuu
u uuu,v.v0v2v4v8?:?n?p?r?t?v?x?z???????D?F????????P?R?????????????????????????&?(?*?,?.?0?2?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H2??????????????????$?$?$?$H%J%L%N%~%?%?%?%?%?%?%?%?%?%..0.22
2 2222(<*<,<.<0<2<DDDD D"D$D&D(D*D?X?X?X?X?X?X?X\Y^Y`YbY?Y????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?Y?Y?Y?Y&Z(Z*Z,ZDZFZHZJZ\Z^Z?i?i?i?i?i?i?ifphp?w?w?w?w?w?w?w?wh?j?l?~???ܗޗ????????????©ĩƩȩʩ̩r?t???????????
? ?8?:?Z?\?^?`?b?d?f???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????x?z?|?????????B D F H J L N 

FHJLNPRTV??% %"%4%6%?-?-7777777f=h=>I@IBIDIFIHIJILI?U?UZZZZZ?c?cmm
m m????????????????????????????????????????????????????????????????????????H mmmmm*|,|.|0|2|4|6|ҎԎ֎??????????????????????????ҮԮ????????????????N?P?x?z?|?????????&?(?*?,?.?0?2?0?2???????????????F?H???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????????????????????????h?j?l?n???????????
? ?4?6?^?`?~?????????????????@?B?j?l???????????????T?V?????????????????$?&?J?L?z?|?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H|????????? ??:?  024FH??? ? ? ? ? ? ? ??&(*????????????????????????????????????????????????????????????????????????H*,.024?&?&?&?&?&?3?3?3?3?3?3?3?<?<?<?<?<?<?<?I?I?I?I?IO O>S@SBSDSFSHSJS6Y8YZd\d^d`dbdddfdhdq@qRqTq?w?wDFHJLNPRJ?L?N?P?R?T?V???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.?0?? ?"?4?6????F?H??????????????????
??????????
?j?l?X?Z?8?:? ?????????????P?R?T?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HT?z?|?????D?F?????B?D?????????D?F?????@?B?n?p?????????l?n?0?2?????T?V?
? ????????????????????????? ?.?0?(?*???????*?,???????????~???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???.?0?:?  rt??PR??????df??????  >
@
b
d
  ? ? ? 
RTtvFH^`VX??,.r????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hrtv???>@.02$&DF????????>@z|????XZRT??` b .!0!?!?!?!P"R"?#?#F$H$v$x$%%T%V%"&$&n&p&r&<'>'?'?'L(N(????????????????????????????????????????????????????????????????????????HN(?(?( )")`)b)d)h*j*?*?*?+?+?+?+?+?+B,D,?,?,t-v-..?.?.$/&/f/h/j/l/?/?/?/?/?/?/?/000?0?0?1?1h2j2N3P3?3?3:4<4?4?4?5?5?5?6?677?7?7?7?7h8j8$9&9????????????????????????????????????????????????????????????????????????H&9?9?9R:T:<<~<?<4=6=>>?>?>@?B???????<@>@@@?@?@?@?@.A0A2A?A?ANBPB?B?BPCRC?C?C?C?C?C?D?DHEJELEZE\E?F?F I"IVIXI?I?I?K?K?K?K?K?K?K?L?L?L?M?M?N?NJP????????????????????????????????????????????????????????????????????????HJPLP.Q0Q?R?R?R?RLSNS?S?S?S?T?TvVxV8W:WVXXXNYPY?]?]~b?b?b?b?c?c?c?c?c?c?c?c?c?g?gZj\j?k?kXlZl?l?l?l?l?l?l?m?m?n?n?n?nDoFo?r?r?s?sNuPu(v*v?v?v?v?vXw????????????????????????????????????????????????????????????????????????HXwZwnypy?y?y?y?y?y?y?z?zj{l{n{?|?|?|?}?}?~?~??N?P?n?p?r?t?????????
? ????Z?\?\?^?6?8?:?? ?"?$?ćƇވ??r?t?~?????Ԍ֌.?0?????N?P??????ĐƐ"?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"?$?&?????B?D???????d?f?
? ?x?z?x?z???????????????????????????B?D?^?`?????????H?J?x?z??????????P?R?T?????????????Ȫʪ̪p?r?v?x?0?2?4?????????l?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hl?n?p?r?t?*?,?&?(?????????????????L?N?????޷???????? ?r?t????????????????????????????????????????????????`?b?.?0?????????
? ?x?z?|?>?@?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H@?????`?b???????????????
?"?$?&?4?6?????n?p???F?H???????x?z?????????Z?\???????????J?L???????????4?6?~???????????:??@?B?D?F?????????"?$?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H$?&?(?*?,?????????v?x?*?,?????p?r????????z?|? ??t?v?>@??JL???? "??JLLNP^`??Z\" $ ? ? ?
?
?
?
?
~ ? ? ? H
J
?
?
??X????????????????????????????????????????????????????????????????????????HXZ\??????,.&($&????????BD??jl??????? "Z\??~ ? 2!4!?!?!
# #?#?#2%4%~%?%?%?%?'?'0(2(?(?(?)?)++?+????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?+?+?+?+?+?+?+?-?-?0?0L2N2P2?2?2?3?3?5?5&6(6?6?6?7?799::<:?:?:><@<B<F>H>?>?>?????????A?A?B?B?BCCCCEErGtG?H?H?I?IBJDJ?J?J?J?J?K?K?M?MPNRN?N????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?N?NQQ?Q?QSS.T0T?T?T?T?T?T?TUUDUFU?V?VXWZW?W?W?X?XLYNYJZLZ@[B[\\?]?]?^?^T`V`Za\a?a?aHcJc?c?c6d8d?d?d?d?i?illl l?l?l?m?m?m?m?m?m?m?m?mq????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hqqq q4r6rLrNrPr|r~r?r?r?r?r?r???????????????h?0?,.0JLNTVX???? .
?
? 2 r
F??V????????????????????????????????J?4#6#8#:#<#>#@#?(?1?1?1?1?1?18@:@<@>@@@B@??????????????????????????B@F?I?P,T?\?\?\?\?\?\6epo?t?tuuu0u2u4uv:ww?w?w???????????????????????????w?w?w?wF~?????????? ? ???????`?b?d?z?????,?.?0?2?4?6???????????????????????????6???????????????????P^ JLxz|???j?????????????????????????????????D!X$Z$\$^$`$?*j0888
8 88?BNEPE?E?E?H?I^M(NrN??????????????????????????rN?NO\O?OQXR?R?R&S(S*SDSFSHSTNUPURU?U?U?U?U^_hbjblb??????????????????????????lbnbpbrbtb?l?l?l?l?l?l?l?l?rw?~?~
 &(*?0?2?4???????????????????????????4?|?~?????t???????????????h?j?l?n?p?r?t???ܭ??P????????????????????????????????????B?"?¹????.???
? ????
?$?&?(?T?V?X?r???????????????????????????r?t?v?F?|?~?????????????p?r?t?v?x?z??8?:??@?B?D?f???????????????????????????f?h?j?l?n?p???
 ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?
? ? ???????????????????????????  H J L \ bb ?*?*?*?*?*?*?*?*l2?8?>?@?@AAA A"A??????????????????????????"A$A?A*C,C.CvCxCzC?CQ Q"Q$Q&Q(Q*Q?V?h?h?h?h?h?huu
u??????????????????????????
u uuu0v2v4v:?p?r?t?v?x?z?????F???????R???????????????????????????????????????????????(?*?,?.?0?2???????????$?$?$???????????????????????????$J%L%N%?%?%?%?%?%?%?%0.2
2 2222*<,<.<0<2<DDD D?????????????????????????? D"D$D&D(D*D?X?X?X?X?X?X^Y`YbY?Y?Y?Y(Z*Z,ZFZHZJZ^Z?i?i???????????????????????????i?i?i?i?ihp?w?w?w?w?w?w?wj?l???ޗ?????????©ĩ??????????????????????????ĩƩȩʩ̩t??????? ?:?\?^?`?b?d?f???????????????z?|?????????????????????????????????D F H J L N 
HJLNPRTV? %"%6%?-77777??????????????????????????77h=@IBIDIFIHIJILI?UZZZ?cm
m mmmmm,|.|0|2|4|??????????????????????????4|6|Ԏ֎???????????????????Ԯ??????????????P?z?|?????????????????????????????????(?*?,?.?0?2?2?????????????H????????????????????????????????????????????????????????????????j?l?n??????? ?6?`??????????B?l????????????????????????????????????? 
  
????????????????????????????????????'()*+,???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????V?????????&?L?|??????q@qTq?wFHJLNPRL?N?P???????????????????????????P?R?T?V?0? ?"?6??H??????????????
????????
?l???????????????????????????l?Z?:? ???????R?T?|???????????????????????????????F???D?????F???B?p?????n?2???V? ???????????????? ??????????????????????????? ?0?*????,???????????0?  ??????????????????????????t?R???f??? @
d
 ? 
TvH`X?.tv??????????????????????????v??@02&F????@|??ZT?b 0!?!?!R"??????????????????????????R"?#H$x$%V%$&p&r&>'?'N(?(")b)d)j*?*?+?+?+D,?,v-.?.&/??????????????????????????&/h/j/l/?/?/?/?/?/00?0?1j2P3?3<4?4?5?5?67?7?7j8&9?9???????????????????????????9T:<?<6=>?>B?????>@@@?@?@0A2A?APB?BRC?C?C?C?DJELE\E??????????????????????????\E?F"IXI?I?K?K?K?K?L?L?M?NLP0Q?R?RNS?S?S?TxV:WXXPY?]?b???????????????????????????b?b?b?c?c?c?c?c?c?g\j?kZl?l?l?l?l?l?m?n?nFo?r?sPu*v?v???????????????????????????v?vZwpy?y?y?y?y?zl{n{?|?|?}?~?P?p?r?t??????? ??\?^???????????????????????????^?8?:? ?"?$?Ƈ??t????֌0???P?????Ɛ$?&???D?????f? ?z???????????????????????????z?z???????????????????D?`?????J?z???????R?T?????????????????????????????????????ʪ̪r?x?2?4?????n?p?r?t?,?(??????????N??????? ?t???????????????????????????t????????????????????????????b?0????? ?z?|?@???b????????????????????????????????????????
?$?&?6???p??H?????z?????\???????L??????????????????????????????????6????????@?B?D?F?????$?&?(?*?,?????x?,???r???????????????????????????????|??v?@?L?? "?LNP`?\$ ? ?
?
?
? ? J
?
???????????????????????????
?Z\???.(&????D?l????"\?? ??????????????????????????? 4!?! #?#4%?%?%?'2(?(?)+?+?+?+?+?-?0N2P2?2?3?5(6?6?7???????????????????????????79<:?:@<B<H>?>?????A?B?BCCCEtG?H?IDJ?J?J?K?MRN?N???????????????????????????NQ?QS0T?T?T?T?TUFU?VZW?W?XNYLZB[\?]?^V`\a?aJc?c8d??????????????????????????8d?d?d?ill l?l?m?m?m?m?m?m?mqq q6rNrPr~r?r?r?r?r?????????????????????????/ ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hSummaryInformation(????????PDocumentSummaryInformation8????????????/?XXXX????

 !"#$%&'()*+,-.????012???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0  ?hpv?
? ?
??????
TECNO CC7
TECNO CC7@ |HG@@?>fF?@???P? WPS Office?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List O?6@ڥz??B?l?? ?C2??Y?? m??|?*T???rN(&9JPXw"?l?@?$?X?+?Nq?r?????????????????????????????????B@?w????6??rNlb4??r?f?? "A
u???$ D?iĩ??74|????????(@SP?l??? ?vR"&/?9\E?b?v^?z???t???????
? ?7?N8d?r?????????????????????????????????????? 
  
O?"??0?g??*?Ax? ?Times New RomanTimes New RomanC??SymbolSymbol?&? ?*?Cx? ?ArialArialG&?????@ ?CalibriCalibri;?z?(SimSun?[SO[?
Cambria MathCambria Math ???h??&D?? ?!?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*p2!???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@???
??՜.??+,??0? PX` hpx???  

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login