Showing 3001 words to 6000 words out of 12217 words

Chapter 2 - JUNAINA BOOK COMPLETE BY OUM SHARIFAT.docx

cewa yana lalata kananan yara shidai commissioner yasan ba wannan dalilin bane.

Hankalin sa ya kai kololuwa wajan tashi har saida ya yanke jiki ya Fadi.

JUNAINA

GARKUWAR JARUMAI CE

JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI

بسم الله الرحمن الرحيم

Da sauri aka dauki commissioner akayi asibiti dashi suna zuwa aka karbe shi aka shiga bashi taimakon gaggawa, saida commissioner ya kwana a sibiti sannan aka sallame shi.

Har yanzu jamaa zancen commissioner suke tayi masu zagin sa nayi masu tsinke masa nayi gaba daya kunya ta damu commissioner ko fita baya iya yi tsahon sati guda yana gidan sa matar ma tasa ya sake ta daga shi sai me gadi da driver sai mai mai tsaron lafiyar sa Wanda ya rage guda daya,

Da safe commissioner ya fito palour sanye da yar shara ta shan iska ya zauna kan kujera ya fara abnda ya zame masa abnci wato tnani,

Guard dn sa ya matso kusa dashi cike da tausayin sa yace "" ranka ya dade yau sati guda kenan kullm sai an turo maka sako ta email dn ka kuma kllm sakon cewa yake ka bashi dama zai fitar da kai daga wannan yanayin da kake ciki ranka ya dade bahaushe fa yace a rashin tayi akan bar arha me zai hana ka gwada bawa me sakon dama muga irin nasa kokarin .

Jinjina kai commissioner yayi ya kalli gurd dn yace bani waya mika masa wayar gurd dn yayi yaja gefe ya tsaya, commissioner ya bude sakon sannan ya maida reply kamr haka "" wanene kai? sannan me kake so a gare ni ? Halin da nake ciki bai bada dama kowane karamin kwaro ya takani ba ka koma ga Wanda ya turo ka ka sanar da shi nafi karfin karnuka.

Junaina da Junaid zaune kan kujera suna karanta reply dn da commissioner yayi wa Junaid cike da sarewa Junaid ya dubi Junaina yace Yaya Junaina anya zamuyi nasara ta nan kuwa ? Kodai muke plan b? Yar karamar dariya Junaina tayi sannan ta maida kallon.ta computer dake can table tace junaid.wannan ita ce alamar nasara seka jajirce kar ka dnga tsammanin zuwan nasara cikin sauki ta karasa fada tana sakar masa murmushi daga kansa shima Junaid yayi ya maida kallon sa ga typing dn da Junaina keyi.

""Idan ka dauka wani ne ya aiko ni shikenan zakayi ta zama cikin matsalar saidai ince nima na huta da saka rayuwa ta cikin hadari da zanyi domin ceton taka rayuwar tana gama rubutawa ta turawa commissioner da sabon account da Junaid ya bude sannan ta rufe computer suka cigaba da hirar su .

Da sauri commissioner ya shiga typing tare da nuna amincewar sa ga mai sakon saidai har kwana biyu shiru kullm hannun commissioner baya rabo da wayar sa dk inda ya shiga tana tare da shi hankalin sa ya fara tashi Yana tunanin fishi mutumin yayi ya rabu da shi cikin kwana biyun kuwa commissioner ya tura masa sakon amincewa guda goma Amma har yanzu babu reply.

Sk sakon da commissioner yake turowa Junaina da Junaid suna gani saidai sun bashi kafa ne saboda ya kara gasgata da su.

A Rana ta uku ne Junaid ya bude sakon commissioner tare da tura masa sako.

""" Ina so mu hadu sannan muyi magana saidai zuwa na wajan ka a mastayin namiji mutane zasu kara tabbatar da zargin da ake maka Amma ina da shawara guda daya idan ka amince , commissioner dake toilet yana wanka Wanda rabonsa da shi har ya manta yaji alamar shigowar sako kamar yanda ya saba zuwa da sauri ya duba hakan yau ma yayi cikin saa yaji karo da sakon Junaid wanda yake amfani da 2 star, cikin zakuwa commissioner ya amince da bukatar Junaid tn kafin yasan ko menene.

"" Kasa a cire dk wani cctv camera dake gidan ka sanan ka tura mai gadi da guard dnka zuwa wani waje da dk wanda ke aiki a gidan ka saboda ba kowa ne abn yarda ba nasan acikin su ba zaa rasa wanda zai bada rahoton zuwa na gidan ka ba daga nan kuma komai zai iya tarwatse wa idan ka amince zanzo nan da minti talatin, nan ma dai da sauri commissioner ya sake cewa ya amince.

Junaid dake kusa da gidan commissioner shida Junaina cikin mota suna kallon lkcn da masu aiki da me gadi da gurd dn commissioner suka fice.

JUNAINA

JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI

GARKUWAR JARUMAI CE

بسم الله الرحمن الرحيم

Fitowa yayi daga cikin motar ya nufi cikin gidan direct ita ma Junaina baya tayi da motar sannan ta fito cikin kayan likitoci da mask a fuskar ta ta shiga cikin gidan, da sallama a bakin Junaid ya shiga palourn gidan commissioner kalle kalle ya shiga yi a palourn saiga Junaid ya zama dan kauye a gidan commissioner.

Commissioner dake zaune cikin wata lallausar kujera idon sa kurrr akan kyakykyawar fuskar Junaid cikin zuciyar sa yake saka abubuwa kala kala dk da halin da ya ka ciki bai hanashi jin wata irin shaawar Junaid ba.

A hankali ya taso yana wani irin taku irin nasu na yan bariki ya karaso gaban Junaid ya nuna shi tare da cewa 2 star daga masa kai Junaid yayi dn ya kasa magana wani irin zafi yake ji a zuciyar sa abubuwan da suka shige shekaru goma sha biyar suka fara dawo masa dk da Yana karamin yaro ne amma gani yake kamar yanzu ne abn ke faruwa.

Rintse idon sa yayi ya hadiyi wani yawu mai daci sannan ya bude su fess akan fuskar commissioner yace "" gani nazo ranka ya dade"" murmushi commissioner yayi yakai hannu ya shafa fuskar Junaid saukar hannun commissioner a fuskara Junaid tamkar an watsawa Junaid ruwan zafi haka yaji wata irin tsanar commissioner ta kara cika zuciyar Junaid.

Yake kawai yake yi haka tako har cikin palourn ya zauna kan daya daga cikin kujerun dake palourn, shima zama yayi ya fuskanci junaida yana jiran yaji abnda zai ce.

"" Kafin mu fara magana ina bukatar tabbatar da samun saukin ka naji ance baka da lfy ? Yamutsa fuska commissioner yayi sannan ya dubi Junaid cike da damuwa yace "" dama inada wajan jini ta shine yanzu ya karu amma tnda kazo da mafita nasan komai zeyi normal"""

Hararar gefen Ido Junaid yayi wa commissioner cikin zuciyar sa yace """ ka gama zama normal ai a fili kuwa kalar damuwa yayi yace "" idan ka amin ce zan kira yaya ta ta kara duba lafiyar ka sannan musan abnda zamuyi na gaba "" ganin commissioner yayi shiru Junaid yayi saurin yin murmushi yace "" kasan banida mota ita ce ta sauke ni a motar ta kuma ta na jira na hasalima dk wata mafita da ita ake nemo ta kasan mata akwai dabara.

Har cikin ran commissioner ya yarda da Junaid ya washe baki yana hangen nasara yace ""to shigo da ita"" waya Junaid ya dauka ya kara a kunne yace "" yaya ki shigo ki dan duba Mana lafiyar commissioner dan hade rai yayi ya kara cewa sorry yaya ta please commissioner ne fa kiyi hakuri ki shigo, ok to yawwa my sister ya fada yana sauke wayar sannan ya maida duban sa ga commissioner yace gata nan zata shigo da "" to " commissioner ya amsa yana kara gyara zaman sa .

Ba jimawa junaina ta shigo da sallama a hankali commissioner ya dago yana kallon ta baa ganin fuskar ta amma yaso yasan wannan fuskar muryar ma tayi shige da wata wacce ya sani amma ganin bazai tna ba yasa ya hakura.

Kallon Junaid Junaina tayi tayi masa alama da Ido, Junaid ya kalli commissioner yace "" ranka ya dade zata fara aikin ta bata cika son magana ba , murmushi commissioner yayi ya gyara yanda zai bawa Junaina damar yin aikin ta.

Ranka ya dade ya sunan gurd dnka cewar Junaid yana kallon commissioner"" John commissioner yace ya lumshe ido daidai lokacin da Junaina ke auna vpn sa me gadi Iro commissioner ya kara cewa ba tare da ya bude idon ba.

Allura Junaina ta dakko wacce ta hada ta tn daga gida ta rike hannun commissioner ta fara yi masa a jijiya jin tsinin allura kawai commissioner yayi da sauri ya bude idon sa saida kafin yayi magana har ruwan allurar ya gama shigewa.

Duhu duhu yake gani gaba daya jikin sa ya mutu, kusa dashi Junaid ya dawo ya dauki hannun commissioner ya dora akan ya cire key dn wayar commissionern sannan ya koma gefe ya nemo sunayen gurd game gadi kowanne ya tura masa sakon yana ganin sa nan da minti talatin dkkan su snga sakon commissioner Kuma suna jira lokaci yayi su je gare shi.

Number mataimakin commissioner Junaid ya nemo shima ya tura masa sakon san ganin sa nan da minti ashirin ba jimawa vice commi ya yi reply da gashi nan zuwa saida ya gama sannan ya ajiye wayar ya dawo gaban commissioner ya kalleshi yace """ sunana Junaid Bukar , Junaina dake zaune akan kujera ta dora kafa daya kan daya ta cire mask dn dake fuskar ta sannan tasa hannu ta jawo glass dn dake fuskar ta ta dawo dashi kan hancin ta ta kalli commissioner tana sakar masa murmushi.

Kallon ta kawai commissioner yake gaba daya jikin sa ya mutu kansa kadai ke motsi, Yana Shirin yin magana Junaina ta daga masa hannu yace"" basai ka wahal da kanka ba nice dai wacce ta kashe mahaifiyar ka kuma tazo karar da taka rayuwar waro Junaina Bukar yar limamin tsohuwar unguwar ku tana gama fada ta kara jawo daya hannun commissioner ta kara masa allura sannan ta hada kayan ta shima Junaid ya mike ya dauki wayar sa da ta commissioner har sunzo bakin kofa Junaina ta koma ta duba numfashin commissioner murmushin jin dadi tayi ta juyo ta yiwa Junaid alamar babu, dariya shima Junaid yayi yana kamewa tare da sarawa Junaina.

Haka.suka fice suna dariya suka shige motar su suka bar unguwar, sun dan yi nisa suka hangi motar vice commissioner yana horn, tsaya wa sukayi suna kallon sa ya jima yana horn da yaji shiru ya fito daga motar ya shige ciki.

Kara dakko wayar commissioner Junaid yayi ya turawa John sako """John vice zai kashe ni kayi sauri yana turawa ya cire sim dn cikin wayar ya karya su ya watsar sannan suka cigaba da tafiya saida suka kara yin nisa sannan Junaid ya jefar da wayar suka bi ta kai suka take suka wuce.

JUNAINA

10_11

JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI.

بسم الله الرحمن الرحيم

Vice Commissioner na shiga gidan ya tarar dashi zaune ya kishingida kan kujera neman wajan zama yayi yana ta kiran sir amma sir shiru bai amsa ba gani yayi kamar bacci yake yi dan haka ya hau masifa yana fadin ""ni yanzu da ka kira ni me kake so nayi maka ? Bayan ka tonawa mutane asiri ai kadan ma ka gani tnda bazaka iya bakin ka ba nikam yanzu dole na haye kujerar ka na samu promotion dama hausawa sunce mutuwar wani tashin wani"" sirinjin da Junaina tayi wa commissioner allura ya gani ya dauka yana dubawa tare da cewa au allurar maye kayi wa kanka? surutai kawai vice keyi ba tare da yasan halin da commissioner yake ciki ba.

Daidai nan John ya shigo da gudu yana haki yayi kan commissioner yana jijjiga wa a fusace ya juyo kan vice idon sa sunyi jajur ya shake wiyan rigar vice yace"" ka kashe shi ko? to bazamu yarda ba kaima saika mutu Yana gama fada ya ciro wayar sa yayi dealing number yan sanda inda ya sanar dasu vice ya kashe tsohon commissioner.

Vice Commissioner dake tsaye yana raba idanu gaba daya ya kasa fahimtar inda maganar John ta dosa dn matsowa yayi kusa da John yakai hannu ya taba shi yana shirin yin magana John ya juyo a fusace ya hada vice da bango cike da tsanar sa yace "" don't say anything nonsens, dk abnda ya fada karya yayi ba kuna yi ba ? shine zaka biyo shi har gida ka kashe shi to ya sanar dani suna cikin haka yansanda suka shigo suka saka wa vic ankwa suka yi gaba dashi tare da gawar commissioner dn yin bincike.

Cikim nishadi suke tafiya yayin da Junaid ke tuki suna hira shida yayar sa Junaina. Kuuuu Junaid ya taka birki wanda yasa Junaina saurin juyo wa tana kallon sa, gaban sa ya nuna mata inda wata budurwa sanye da riga da wando crazy ke kwance a kasa , da sauri ta bude ta fito shima Junaid ya biyo bayan ta, ganin wacce suka bige yasa Junaina sakin wani dogon tsaki ta dawo zata koma cikin mota, da sauri Junaid yasha gaban ta idon sa ya ciko da hawaye yace "" Yaya Junaina dn Allah ya fada yana hade hannayen sa biyu alamar roko, """dakata Junaid bazan hana ka ka taimaka mata ba amma banaso ka sani cikin lamarin ta ko sau daya idan kuma kayi kuskuren saka ta cikin sabga ta to zata koma inda ta fito"" da murmushi Junaina yake daga kansa yana godiya.

Wuce shi Junaina tayi ta shiga motar ta zauna yayin da shi kuma ya dakko wacce suka kade ya saka ta a bayan motar ya rufe motar ya shiga mazaunin driver yaja suka bar wajan.

Direct gida suka nufa Junaid na yin perking Junaina ta fice ta shige ciki da sauri bayan ga Junaid yabi da kallo yana girgiza kai sannan ya maida kallon sa ga wadda suka kade fuskar ta ya kalla yanda take kwance kamar gawa.

Ni kaina dana kalli fuskar saida na dan ja baya saboda mamaki badon yanzu Junaina ta shiga ciki ba da tabbas zance ita ce wannan babu ta inda suka bamban ta kamar su daya tsahon sa jikin daya abn akwai mamaki sosai.

dakko ta Junaid yayi ya shiga da ita ciki ,akan kujera ya ajiye ta sannan ya duba jikin ta yaga babu inda taji ciwo, ya sauke ajiyar zuciya sannan ya koma gefe ya zauna ya kura mata ido cike da hawaye yake kallon ta cikin damuwa ya fara magana.

""" Haba Yaya juhaina wannan wace irin rayuwa kika dauka baki dubi halin da muke ciki ba meyasa ba zaki zama kamar yaya Junaina ba? Meyasa?.

Dagowa tayi daga kwancen ta nuna Junaid da dan yatsa cikin maganar yan shaye shaye tace """ kai Junaid ni ba yayar ka bace kar ka kawo mn raini fa zansa a canza maka fuska dallacan ina ruwan ka dani kaima ka zama dan sa ido kmar waccen ko? ,Shiru tayi na wasu yan mintoci sannan ta fashe da dariya tace "" nifa da hankali na ba hauka nake ba uban waye yace ku kawo ni nan ba tace babu ni babu ita ba nima ai na fita daga rayuwar ta amma kasan me na kasa dena son ta shegiya kullm son ta nake taki ta barmin zuciya ta, kirjin ta ta saka saitin hagu tace kullm kuna nan dina kuma ina biye daku amma kune bakwa so na .

Hawaye sosai Junaid keyi ya taso ya zo kusa da juhaina ya kamo hannun ta ya rike gamm yace "" muna son ki Yaya juhaina na tabbata yaya Junaina tafi kowa sonki tnda ke yar uwar ta ce tare kuka rayu a cikin maman mu.

Bai karasa fada ba juhaina ta tankade shi ya fadi kasa tace"" karya kake yo bata so na nice dai nake mafarkin ta kllm amma nasan ita ta manta dani.

Zama Junaid yayi a gefe yana kallon ta har ta gama surutan ta tayi bacci sannan ya kara saba ta a bayan sa ya kaita wani daki ya kwantar da ita akan bed, ya jima yana kallon ta cike da tausayi kfn ya fice ya ja mata kofar.

Saida asisstance ya kwana sannan aka fara bincike akan sa case dn a hannun dc yake ba a hannun Junaina ba shiyasa ta shiga sabgogin ta kamar Babu wani abu da ya faru, saida aka shafe tsahon kwana uku ana tambayar sa amma amsar daya ce "" bani bane ga shi kuma dukkan shaidu sun tabbatar da cewa shine yayi kisan ga tex dn da commissioner ya turawa John ga Kuma zane yatsun sa akan sirinjin da Junaina tayi wa commissioner allurar guba.

Ranar Monday suka shiga kotu da iyalan commissioner inda suka saki kudi da Kuma shaidu aka yanke wa asisstance hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Bayan an dawo da asisstance gidan yari kafin ranar da zaa rataye shi tazo da yamma Junaina da Junaid suka kawo masa ziyara, yayi mamakin jin cewa anzo wajan sa Amma haka ya fito in da ta samu Junaina da Junaid zaune suna jiran sa.

👩🏻‍✈️JUNAINA👩🏻‍✈️

12_13

Na garkuwar jarumai ce

JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI

بسم الله الرحمن الرحيم

Kallon rashin sani ya bisu dashi sannan ya zauna alama Junaina tayi wa Dan sandan dake tsaye suna hada ido ya bar wajan bayan ya Sara mata , murmushin gefen baki Junaina tayi wa asisstance tace "" nasan baka san mu ba amma mu mn san ka kuma nice na jefa ka a halin da kake ciki yanzu shiru asisstance yayi ya tafi wani tnani .

Kar ka wahal kwakwalwar ka wajan tnani komai nice nayi tndaga mutuwar wannan tsohuwar banzar wato uwar dakin ku kuma uwar tsohon commissioner har zuwa kan ka da kake jiran ta nan da wani lkc, bude baki yayi da niyyar magana Junaina ta daga masa hannu tace tsaya mana saurin me kake yi?

Nice dai Junaina Bukar yar uwar juhaina wannan kanin mu ne Junaid, dukkan mu kanne ne ga Aliyu kuma yayan limamin tsohuwar unguwar.

Tn kafin ta karasa hawaye ya fara wanke fuskar assistance dakyar ya bude baki tare da hade hannayen sa baki na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login