Showing 12001 words to 12217 words out of 12217 words
Chapter 5 - JUNAINA BOOK COMPLETE BY OUM SHARIFAT.docx
kunyar Junaina Alhamdulillah ya furta a hankali hakika yana son Junaina irin son da bazai iya furta wa da bakin sa ba sannan yana matukar jin tausayin ta.
Su juhaina kam dama kauna ake zubawa mai lasisi babu maganar kunya saidai akwai tsafta da kiyaye hakkokin addini a cikin soyayyar tasu.
Biki ya karato gyara sosai amare suke sha daga kowane bangare an hana su Abdallah zuwa saidai suyi waya aikuwa sunyi matukar kyau hasken fatar su ya kara bayyana kamshi ko dama gidan sa aka zo .
Rana bata karya saidai uwar diya taji kunya bayan anyi sallar jumaa aka daura auren Junaina Abubakar da angon ta Usman yunusa
Da Kuma Amarya juhaina Abubakar da angon ta Abdallah Aliyu akan sadaki mafi kankan ta .
Shagali fa baa magana kamar ba zaa dena ba yan Junaina fanz ansha anko se yaga kaji ake jarumai ankon su daban Mamashu ce me rabon fried rice with chicken hmmm masu abu da abun su mun gwangwaje gwanja ya girgiza mu sai ranar lahadi aka dauki amare bayan sun gama jin nasiha da lecture na iyaye da yan uwa .
Dakyar aka raba su suna kuka suna makale da juna harda Junaid aka kwace su aka tafi da juhaina kaduna yayin da aka nufi Kano da Junaina.....